AUREN JINSI BOOK 2 πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄ πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄ πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄ πŸ”΄ 6-3-2018 Typing..... 101 to 105 πŸ”΅πŸ”΄HOME Of MY QALAM WRITER'S ASSO. πŸ”΅πŸ”΄ Tana fita taci Karo da mom... Yauwa mom dama ina so inyi wani assignment a wayarki ne.... Na shiga kuma kina wanka.... Mom ga wayar ban iya cirewa a key ba.... Mom kallon tuhuma take Mata domin tasan tanda waya kuma ko bata da waya a suna da system... Me yashigo da ita ne ma Dakin.... Mom karbar wayar tayi ta tamke fuskar ta tace ina bayi naji wayata na ringing... Kinyi picking ne tace no... Amma kuma.... Dannan wayar tayi tsga ba wani missed call a wayar.... Nasmat bana son karya Kinyi picking ko bskiyi ba mom I didn't ok.... Da zaki yi assignment a wayata ina taki wayar kuma ina system dinku.... Ina kuma ki kabar wayar antynki..... Mom wayata ban San inda take ba salmah kuma munyi fada so Kinga bazata ban wayar ba..... System din mu kuma sub dinta yakare.... Pls mom help me..... Bana so a wuce ni..... Kinga ni yanzu fita zanyi muje gun antynki in roke ta tabaki ko ki Nemo taki...... Kin cika fitina ne.... Nasmat a zuciyar kuwa cewa tayi ai Baku ga komi ba ma...... Tace mom barshi kawai zanje inkarbi kudi a gun dad inje khafe..... Amma mom ina zaki.... Keda yakamata a dinga zuwa ma..... Tace saboda me saboda kina da Mara lafiya... Oh kina nufi bakiji sauki ba ne ko yaya..... Dakinsu ta koma.... Tarar da salmah tayi tsna kwance amma bisa dukkan alamu ba bacci takeyi ba.... Nasmat wardrobe dinta ta Bude ta ciro wayarta..... Pillow ta dauko tadawo Kan carpet ta kwanta..... Dan yanzu a nata tsarin bazata taba hada gado da salmah ba..... Tana kaunciya ta Mike tayi waje kamar wata me aljanu part din mom din su tayi tace na tuno fa yanzu indan tafita can zata wajen sabon Allah.... Turo kofar tayi ta shiga.... Tace mom namanta dady yace inkiraki ke da salmah.... Watau yanzu ta tashi daga anty ta koma salmah ko..... Ficewa tayi dan bazata tsaya a kara mata dadin baki ba.. Mom ce ta kirata.... Cewa wa dad din fita zanyi ban gaya miki bane ko yaya.... So mom ai kun fisa ke da dad din indan Kin tashi fitar ke bi ki gaya me ko...... Mom tasani Nasmat zata iya mata abinda yafi haka ma... Bata kara cewa komi ba..... Gun salmah taje tace indan kinyi ra'ayi to dad is calling..... Waje tayi gun dad ta koma ta nemi gu tazauna a daya daga cikin kujerun dake kewaye da falon gwanin sha'awa.... Yace daughter sai yanzu kika dawo daga aikan... Tace dad mantawa nayi...... OK yanzu Kin kira su ko tace A....... Salmah ce ta shigo daga farko indan ka kalleta kasan tana cikin damuwa Duk fuskar ta kode...... Kusa dad taje ta tsugunna tace ina maman taku ne ta tsaya....... Kamshin turerenta ne ya daki hanci su..... Dan mom Kam akwai kwalliya.... Ta iya gsyu sosai....... Itama can gun dad taje tace my man sai dana gama Shiri wai kana nemana ko...... Kallonta kawai takeyi domin Shima ta motso me da wani Abu.... Da ba agaban yayanshi bane hmmmmm sai a hankali....... Yace Watau anguwar ma sai angama shiryawa ake tambayar miji kenan ko....... Yana magana amma hsnkalinta na Kan salmah...... Tana kallon albarkatun kirji ta..... Tana ayanwa inma ace salmah ta yadda koda na lokaci kadan ne..... Nasmat ta fahmci kallon da mom ke ma salmah..... Tace ashe team dinku daya...... Oh Allah kashirya gyara murya alhaji yayi..... Yace dama Zama zamu Dan yi so tunda zaki anguwa shikenan indan Kin dawo sai mu zauna kiss ta manne me a goshi Das my man I love you......... Mikewa yayi yace muje inbaki sako ko....... Tasan manufar shi amma ita Sam baya gabanta banda yayanta ba wallahi ba abinda zai zaunar da ita a gidan miji.... GA inda ake rayuwa me cike da nishadi........ Matsowa Kusa da salmah tayi ta rungumeta tana cewa my daughter kamar baki da lafiya ne..... Murmushi salmah tayi tace ina lafiya my mom kawai da kaina ke mum ciwo OK kawai tace Kin sha magani kuwa yanzu zan sha indan na koma.. Nasmat shiru tayi taga gudun ruwansu...... Salmah tace mom dad fa yana ciki yana jiranki........ A yanzu zanje ai...... Tsakin da Nasmat ta dinga jerowa ne yasa su juyowa dukkansu suna kallonta..... Mom tace wai meke damunki ne mutane kawai na zaune Kin wani fara jero wa mutane tsaki....... Ko mu sa'anki ne....... Salmah tace mom kyaleta kawai ina mata uzurin ciwo ne amma yarinyar nan wallahi tana bani haushi........ Mom taso ace daga ita sai salmah ne a fallon ta gwada wata dabara ko Allah zai sa ta dace......... Bed room din dad ta nufa ba Dan ranta yaso ba..... Sai dai Kar tayi abinda zata dawo tana da na sani........ Kallon kanta take tana tsaki shiga tayi fuskar nan kamar an aiko mata da mutuwa tace kasan lokaci kawai zaka tsaya bata mum because am not in the mood Pls my man Dan Allah kabar ni infita inyaso in dawo shikenan......... Wani irin kallo yabita dashi yace duk hanyar da zaki bi ki daga mun hankali Kin sani....... Amma kuma kidinga dogging kamar baki San meke yi ba...... Haba nusaiba kamar bake bace mallamar nan wallahi nidai mutum ne kamar kowa ni ba mala'ika bane bakuma ma'asumi bane da zance bazan iya kusantar mace........ Mu yan Adam Allah ya hallici mu da sha'awa ya kike so inyi ne ko inbi matan banza ne...... Irinku ne masu jefa mazaje cikin halaka nusaiba kiji tsoron Allah...... Hakin Aure ba abun wasa bane.....mom Kam ganin take zai bata mata lokaci ne....... Da wannan doguwar nasihar dayake..... Ba'a son ranta dai komi zai wakana ba.... Nasmat ce tace wa salmah nikam Dan Allah in tambayeki kuwa.... Salmah batayi magana... Nasmat ce ta taso ta zauna a kusa da salmah tana wani cije baki.... Wai Dan Allah wani dadi kuke jine acikin wannan harkar ko kuma nawa kuke samu a wata ne..... Salmah bata fahmci question din Nasmat ba Dan haka bata da amsa..... Shiru kawai tayi tacigaba da kallon yatsunta.....ai dama nasan bazan samu abinda nake nema ba....... Watau dama dan Kin San kinayi wannan harkar shiyasa kike korar maza..... Uhm Allah dai ya shirya.... Amma wannan jaraba haka har ina ni fa tsoro kuke ban....... Salmah tace wace harka nakeyi ne.... Nifa ban San inda tsinkanci zancen ki ya nufa ba....... Dan naga wani fitsara da rashin kunya ke damunki...... Amma dai kar ki kure ni wallahi indan bahaka zaki gane shayi ruwa ne...... To ai gwara dai me tashen rashin kunya Akan Wanda yakusa mutuwa Akan munnan kaba'ir....... Wai mace da mace Allah dai ya shiryeki........ Shakota salmah tayi iya karfinta Dan uwarki sai Kin fayyace mun abinda kike nufi Dani....... Imba haka ba kuwa aljannun kanki su kashe ni kinji....... Dambe ya kaure a tsakanin su......... Typing....... By:H. @.SπŸ”΅πŸ”΄ [3:09PM, 3/7/2018] β€ͺ+234 706 323 3521‬: πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅ πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅ πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅ πŸ”΅ AUREN JINSI πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄ πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄ πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄ πŸ”΄ 7-3-2018 Typing...... 106 to 110 Dedicated one family one love group.... My family group in person of hafsta Abdullah shu'aib, rabi'atu Abdullah shu'aib, khadija Abdullah shu'aib, zainab Abdullah shu'aib, rukaiyya Abdullah shu'aib, hauwa'u Abdullah shu'aib, Fatima Abdullah shu'aib, Amina Abdullah shu'aib, and me too haleemah Abdullah shu'aib...... Brothers..... Yusuf Abdullah shu'aib, Abubukar Abdullah shu'aib, Muhammad Abdullah shu'aib, Umar Abdullah shu'aib, isma'il Abdullah shu'aib, zakariya Abdullah shu'aib, Ibrahim Abdullah shu'aib, Sulaiman Abdullah shu'aib,..... One family one love Allah yakara mana soyyaya da Kuma zumunci...... πŸ”΅πŸ”΄HOME Of MY QALAM WRITER'S ASSO. πŸ”΄πŸ”΅ Dambe yaki karewa tsakanin ya da kanwa kowa nishi yakeyi domin ba wace ta iya fadan acikin su.... Salma ce tasake nasmat Dan tuno wa da alkwari da ta dauka na cewa bazata Kara fada da kanwarta ba saboda yanzu indan dad dinsu ya fito ita za'a bama rashin gsskiya..... Cacar baki suka cigaba dayi a tsakanin su..... Kowa na muzanta ta dan uwansa...... Dad da yafito daga wanka yake cewa nifa kamar hayaniya nake ji a falo.... Cigaba da tazar gashinta tayi a zuciyarta tana cewa ai yanzu zaka ji hayaniya tunda kagama rusa mun shiri na..... Dakasan yadda ban son hada jiki da kai da ka daina kusantata..... Magana ya Kara yi lokaci dayake saka jallabiyya...... Yace hajiya ta bakya jin me nake cewa ne.... Ina ji mana ya wuce rigimar nasmat ne..... Matsowa yayi daidai kunnenta yace hajiya ko mu koma second round ne.... Naga kamar you are in the mood..... Mikewa tayi da sauri tace haba alhaji sai kace wani abinci indan mutum be koshi ba yaji sha'war Kari..... Yace ai yafi abinci ma ni aguna.... Tace to ni ba haka bane Bayan duk irin wahalar da kabani Bai isheka ba..... To kiyi hakuri.... Ni kina bani mamaki ace Wai har yanzu kin kasa sabawa da Abu daya dubi dadewa fa da mukayi..... To wannan har wani abun dadi ne da mutum zai saba...... Shafa cikin ta yayi yace Allah yasa yau nayi ajiya anan.... Turo baki tayi sai kace wata yarinya amma wallahi Alhaji baka girma Kai ko kunya baka ji ace har yanzu kana haihuwa ai da kunya nikuma tsufai tsufai Dani a gannin da ciki Allah ya sauka..... Da salmah tayi aure ai da yanzu muna da jikoki..... Ai ke ke kallan kanki a tsohuwa amma ni sabuwa fil nake kallonki...... Kaga ya isa mubar maganar haka.... Dan naga alama yau samartaka ce ta motsa..... Kaje kaji da wace uwar fitinar.... Daka shagwaba mana ita..... To sai nakara kafin infita..... Haba mana kabar wasa..... To ki tayani adu'a Allah yasa nasamu baby yau naji zan tayaka...... Fita yayi yana dariya ita Kam ta kubale kamar zata fashe..... Duk haushi ya isheta da yanzu tana can tana jin da dinta mata har uku kuma kowace sai tayi test dinta taji gaskiya alhaji Bai kyauta mata ba amma ai tasan za'a aje mata kayanta har zuwa gobe tunda da kudinta akamata order su........ Shafa cikinta takeyi tana cewa Wai ciki nida haihuwa sai a lahira...... Dad na fitowa ya zo yatarar dasu jigum jigum... Daka gansu kasan ba lafiya ba.... Zama sukayi shima ya zauna kamar bai taba dariya ba..... Nuni ya musu da hsnnu alamu su matso kusa dashi..... Salmah nskusa dama.... Nasmat ce ta sauko kasa da kayanta duk sun ya mutse..... Zama sukayi yace kuyi kneeling yadda yace haka sukayi domin basu wasa da maganar shi..... Salmah ya tsare da ido almun tayi bayani..... Idonta ne ya ciciko da hawaye ..... Sharewa tayi sannan tace dad ban San me nama yarinyar nan ba tun ranar da aka sallemeta tafara mun wasu abubuwa da nakasa fahimtar me haka ke nufi..... Ranar da kazo ka tarar damu a hospital baka tsaya ka tambaya me ya hadamu ba ka yanke hukunci da kuka ta karasa maganar..... Sannan Bayan mundawo kuma na dau Aron hijab dinta zanyi sallah ta kama jero mun bakaken maganganu.... Duk na shanye su saboda alkwari da nama ada na yadda nasmat tasamu tafin hankali amma yanzu natabbar dad tsabagen tashin hankali take nema da kuma rashin kunya..... Yanzu kuma ina zaune kawai ta zo mun da maganar banza..... Indai har a gidan nan banda right din da zan hukunta ta ko kuma Bata dauki ni mutuniyar kirki ba ko matsayin yar uwar ta.... Dad gobe a mun visa in koma.... Gwara inje inda za'a na ganin girma na dakuma mutunci na..... Kuka takeyi sosai me shiga rai dad ne ya janyo ta yana rarrashin..... Kallon nasmat yayi alamun tayi bayani.... Shiru tayi dan batasan ta ina zata fara ba uhm uhm dad dama ranar da akayi discharge dina a hospital sai tabani phone dinta tace inkira ka..... Dad ina Kan searching din contact dinka sai hannuna ya taba saman screen din wayar sai message ya bude sai na karanta..... Ina sallati sai tazo gun taga abinda aka rubuta.... Sai ta hauni da jaraba wai wayace na bude mata text Bayan bai shafi ni ba..... Dad wallahi salmah ma les takeyi...... Dad yace meye les..... Dad ina nufin lesbianism..... Tana cikin su..... Dauke ta yayi da Mari yace are you out of your sense..... Are you mad safiyya..... Da gaske ashe kin haukace...... Bana tunanin da acikin hsnkalinki kike da bazaki kira yar uwarki da wannan sunan ba...... Salmah ce tace dad ba laifin ta bane..... Da tun wuri kin mun bayani Akan me kike fushi dani dana miki explains........ So ki maida hsnkalinki..... Ke kuma an Kara turo miki da sako shine kika ki fada mun ko...... Tace dad ni yanzu banda saurayi ballatana acigaba da bibiyata har a raba auren........ Kuma ni ban kasance daga cikin masu yin AUREN JINSI ba......... Nasmat dake kuka tana dafe da inda aka mareta tace dad indan Bata daya daga cikin masu auren JINSI meyasa bakya son maganar aure duk Wanda zai miki maganar aure bakya farinciki...... Ai wannan MA hujja ce agare ni intabbatar da cewa kema kina ciki......... Dan haka bazan yadda dake ba har sai nagama bincike ko nasamu kokaran hujja...... Da zata goge tambarinki daga zuciyata....... Mikewa zatayi dad ya Daka mata tsawa muna magana ke har kin isa ki Mike ne dan ubanki..... Waye ke ko ni zan miki karya ne.... Nina nasan halin ahalina kaf ko ke Zaki koya mun abinda zanyi....... Tace wallahi dad baka gama sanin ahalinka ba......... Dukkanta zaiyi salmah ta rike shi....... Aa dad barta ta tafi..... Ni insha Allah zan baki hujja masu karfi...... Tashi kije...... Mom ce tafito tace Wai yanake jin kukan autata ne...... Kar dai har yanzu rigimar akeyi...... By :H.A.SπŸ”΄πŸ”΅ [6:29PM, 3/8/2018] β€ͺ+234 706 323 3521‬: πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅ πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅ πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅ πŸ”΅ AUREN JINSI πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄ πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄ πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄ πŸ”΄ 8-3-2018 Typing..... 111 to 115 Ina mika godiya ta agareku yan uwa da abokan arziki ina muku jinjina da ban girma.... Nagode da irin adu'oenku Akan mara lafiya... Alhamudillah yana samun sauki sosai dan yana cin abinci..... Sai dai Kuma marubuciyar ku ke fama da mura dan haka tana bukatar farfesun kaji...... Sai ku shirya mata delicious.... 🀦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€ Ni'eemah yar jikale nagode miki da irin kauna da kuma so..... You are and siyama and warure..... πŸ”΅πŸ”΄ HOME Of MY QALAM WRITER'RS ASSO. πŸ”΅πŸ”΄ Dad ne ya kalleta yana jin son matar shi Dan yadda mom ke abubuwa irin na tsoron Allah bazaka ce tana da wani boyyayen hali ba..... Amma sanin mutum sai Allah.... Ai wannan autar taki tacika fitina ne sai Dana mareta yanzu.... Zaro ido mom tayi mari kuma.... Dan gaskiya abinda zai sa dad dukka babbane..... Mutum ne me hakurin gaske amma alhaji me tayi haka ka daketa.... Bayan naga baka son abinda yataba ta.... Ai safiyya rigima ne da ita wallahi kinsan irin text messages da ake wa daughter dan ganin an rabata da masoyanta..... To still shi aka Kara turowa da Salma ranar da nabarta gunta.... Ita nasmat tagani kuma bata samu wani information Akan abinda ke faruwa ba.... So ita salmah asalin sai taso kare text din akan idon nasmat..... Shine dalilin da ya haddasa fadan har take cewa sai an raba musu room ita da salmah....... Wai salmah yar lesbianism ce tana daya daga cikin masu yin AUREN JINSI kinji fa shiyasa na mareta.... Mom dake jin bayanne dad sai da cikinta ya duri ruwa lallai akwai matsala duk ranar da alhaji yaganota a zahiri ko salmah ko ita uwar rigima..... Amma a zahiri sai cewa tayi amma gaskiya lokaci yayi da nasmat zata fahmci abinda ke faruwa bana tunanin boye mata zai haifar mana da da me ido.... Domin kuwa ko bataji a gida ba zata iya jin a waje... Salmah kije kisami yar uwarki ki mata explain yadda zata gane ta kuma fahimta kinji tashi kije Allah ya muku albarka.... ALLAH YA HANAKU LALACEWA, YA RABAKU DA MUGUN JI DA MUGUN GANI.... ALLAH KUMA YASHIRYAKU.... DAD YACE ALLAH KUMA YABAKI MIJI NAGARI mom Kam a zuciyarta tace ba amin ba..... A fili kuwa tace amin..... Salmah mikewa tayi cike da kunya..... Amma tana jin dadin irin adu'ar da mom ke musu.... Hajiyata ina jin dadin irin adu'oe naki.... Amma meyasa bakya musu adu'a Allah yabasu maza nagari tace alhaji ni ina tunanin yarannan baza'a taba bari suyi aure ba baka ga yadda abubuwa suke ta faruwa.... Ni ina tausayin yarinyar wallahi gaskiya salmah tacika yar halak.... Data iya kame kanta daga sharrin shedan dubi shekarunta fa amma ka yi dubi da wannan lokacin da muke ciki sai kaga Yara kanana suna zinace zinace ga kuma babbar masifa mace ta nemi yar uwarta mace ko su nemi hanyar biya MA kansu bukata ta hanyar masbution da sauran su..... Sai dai Allah ya shirya kawai..... Amin yace kawai..... Salmah kwance ta tarar da nasmat a gado idonta a lumshe matsawa kusa da ita tayi tace my little kiyi hakuri ban san akan abinda kike fushi ba Kenan.... Ki sani wallahi ni kaina inda zan kama wani daga cikin family na da irin wannan aiki zan dau hukunci da yafi naki tsauri..... Nasmat da sauri ta taso tace kamar wa Kenan..... Tace ko ke ko kuma wani daga cikin family mu.... Tace indan mom kika kama da irin wannan aiki fa Zaki iya daukan hukunci tace sosai Allah ma yatsere mom bazata yi wannan aikin ba amma nasmat ina tabbatar miki da cewa indai kuwa nakamata to gaskiya basan yadda zanyi ba kuma zan tsanenta na kuma nisanta kaina da ita...... Nasmat wannan kalmar ta lesbianism da ita aka rusa mun duk wani plan na rayuwata kuma aka rabani da farinciki na...... Wanda zan sanar dake yanzu duk da kin San wani Abu akan Kamal ko...... To bari kiji waye Kamal agareni...... ** ** WAYE KAMAL **** watarana mun tashi daga school ranar wensday 15 /3/2010 ina tsaye a cikin makaranta ina jiran driver yazo.... Driver bai zo ba har nagaji da tsayu naje jikin wata bishiya dake cikin makaranta na zauna angama daukan kowa sai ni kadai..... Wata malamar mu me mana Islamic studies tafito zata tafi.... Motar ta nakusa da inda nake zaune kallona tayi tace dayyib salmah kabir dake haka take kira na mekikeyi ne har yanzu baki tafi ba..... Lokacin na riga nagama cika kuka ne kawai ban fara ba..... Nace MA driver na bai zo ba har yanzu I don't know what's wrong with him...... Kuma ba wanda yazo dad ya hanani Hawa abun haya....... Tace ayyah to muje in kaiki gida ko... Watakila akwai matsala ne..... Haka nashiga muka tafi..... A hanyarmu na komawa ne wata Motar kawai tazo ta bigi motrmu da karfin gaske wanda yasa motocin cin Karo.... Mallama fateemah nata sallati nikuma ina ihu kafin ta taka birki duk mun Sha wahala.....fitowa mukayi daga Motar hannu Mallama fateemah nake jini sosai...... Hijab dina na cire na kama hannu na daure shi..... Dayan na cikin Motar ne ya Bude Bayan Motar wani saurayi matashi ya fito cike da rashin mutunci ya nuna Mallama fateemah da hannun yana shirin zaginta..... Bai karasa fadan abinda yake shirin fada ba na mare shi...... Bodyguard din shi ne ya nufo ni da sauri tsawa ya daka me..... Nace kaima giyar hauka kasha ko to zo ka dakeni..... Kai kuma da baka da kunya bakasan darajar mutane ba.... Yasa ka yin kuskure amma baka ganin ba har zaka sa rufafen bakinka zaka yiwa mutane rashin kunya....... Ganin tayi ya kura MA kirjinta ido..... Yana lashe baki..... Bunsuru kawai...... Hannun Mallama fateemah takama suka shiga mota Dan tafiya asibiti......... Nasmat Mallama kasa tuki tayi nikuma lokacin ban iya driving ba...... Zaunar da ita nayi na fito nace Dan waye ya iya tuki anan...... Nasmat abun mamaki wannan saurayin ne yace wa security shi yaje ya yi driving din....... Kowa mamaki yakeyi haka...... Ni ban tsaya jin magangunsu ba muka tafi asibiti da Mallama...... Anyi mata dressing din gun yadda ya kamata.... Dakuma injection saboda tsoron tortonois..... Haka yakai Mallama gida..... Nima agidanta na sauka....... Bodyguard din yatafi..... Bayan yatafi ne naba Mallama fateemah number mom..... Ta mata bayani..... Gidanta na kofar na isa....... Bandade a gidan ba mom ta zo ta dauke ni da kanta....... Nasmat abun mamaki ashe Kamal yayi afani da security shi ne Dan cimma wata............... Typing....... By:H. @.SπŸ”΅πŸ”΄