Showing 6001 words to 9000 words out of 18027 words
na shiga ukku na.
Cikin tsawa "Tace ke dan Allah gafara can wallahi kir ki kara ba naji muryar ki.
Turo baki tayi tana kallon Gaggo "Tace yo ni fa Yanxun ban ce ko mai ba yauwa Gaggo yaushe zamuje can ne?.
Sai kinyi rinka yin wanka da wanki tukun na.
Aradun Allah ina wanka sannan kuma ai ke kikeyi mani wanki.
To shikenan naji dai.
Ta tashi zata fita sai Gaggo "Tace ina zaki kuma?.
Zamuje gidan kwaliyar mu.
Ok babu damuwa Amman kada dade fa?.
To da gudu ta fita waje sai ta hadu da wannan mata Zaune ko kallon ta batayi ba haka tafita waje sai ga shatu.
Shatu "Tace kwaliya wai Rabi bata zo bane?.
Eh aradun Allah idan har bata zo ba to zamuyi tafiyar mu kuwa bata rufe baki sai ga Rabi ta fito cikin gida da gudu tana isowa "Tace kuyi hakuri wallahi Inna tace bazan fita ba ni kuma sai na gudo.
Asiya ta tabe baki "Tace yo dama ai innar ki yar bakin ciki ce wai dan karmuje mu ci kaza ko mtsss.
Shatu "Tace uhm muje ko?.
Haka suka wuce gidan ladidi amarya koda suka isa kofar gidan su ladidi mijin ladidi yana nan Zaune.
Asiya "Tace uhm ladidi na ciki ne?.
Washe baki yayi "yace ikon Allah *Asiya yar Gaggo* dama Ana ganin ku?.
Gashi kuwa ka gani tana cikin gida ko? .
Eh tana nan kuwa sai suka wuce cikin gida nan da gudu.
Ladidi ce ta fito daga cikin daki sai taga su Asiya sun shigo da gudu itama ta shige dakin da gudu.
Asiya ta tsaya tana kallon su sai ta bushe da dariya "Tace aradun Allah tsoro yayi maki yawa fa ladidi.
Sai ladidi ta leko tana kallon su Asiya da Shatu da Rabi "Tace shegun gari dama kune kuka bani tsoro wallahi na dauka yan fashe ne.
Asiya ta watsa mata harara "Tace su ne munafuka mtss dama zuwa mukayi ki bamu kazar amarcin ki.
Hhhh lallai kam wato dama halin ku yana nan to kushiga ciki mana.
Da gudu Asiya tashige daki ta dauko ledar nama kaza "Tace ku zauna mana Wayyo Allah na Wayyo dadi kai wannan irin dadi haka kai gaskiya ladidi naji dadin wannan kaza har da kashi take ci.
Ladidi kuwa sai dariya take "Tace uhm uhm ni dai babu ruwa na kuwa.
Oho dai ni dai sai na ci kaza haka suka zauna suka cinye naman kaza duka bayan sun gama suka cigaba da labari har dare yayi sosai sannan suka wuce gidan su.
*****************************
Washe gari
Su Ammi da daddy sun gyara sai ga humaeera tazo.
Humaeera "Tace daddy Miss you so much.
Miss you baby girl Aa Ashe tare kuke da matar kenan.
Ammi "Tace Baby jiki kira uncle dinki.
Da gudu ta wuce dakin Saheeb lokacin Saheeb ya gama gyarawa yana sanya takalmen sa sai ya ga baby ta shigo dakin da gudu.
Aa my baby har kunzo kenan.
Baby walida "Tace uhm uncle good morning Grandma tace idan ka gama gyarawa kazo muje.
Morning my baby ok muje ko sai ya rika hannun baby walida suka fito daga cikin daki suka sauko kasa yana kallon su daddy da Ammi.
Ammi "Tace kai masha Allah muje ko?.
Ok babu damuwa haka suka fita waje gurin motoci ya dauke Babbar mota d'aya suka shiga mota suka fita daga cikin gidan.
To Allah ya kaiku lafiya.
Asiya ce zaune tayi tagume tana kallon Gaggo na aiki sai "Tace uhm Gaggo.
Gaggo ta jiyo tana kallon Asiya "Tace naam Asiya lafiya dai ko?.
Lafiya Qlau wallahi dama zuwa anjima zamuje gidan kakar su Rabi.
To Allah ya kaimu lafiya dai zakuje gidan kakar su?.
Kai Gaggo wallahi kin cika tambaya da yawa sosai fa.
Da gudu Asiya ta fita daga cikin gidan.
Bayan awah biyar sai ga wata shegeyar mota ta tsaya kofar gidan su Asiya.
Mutane sai kallon ta suke Saheeb haushi duk ya kama shi daddy Yana kallon sa "yace lafiya dai ko?.
Saheeb yayi murmushi "yace babu komai fa.
Ok to ku fito muje cikin gida.
Yanxun daddy fisabillahI a wannan gidan nan zamu shiga?.
Eh mana ko bazakaje ba ne?.
Uhm daddy zan shiga cikin gidan nan.
Humaeera da baby walida da daddy da Ammi suka fito suka shiga cikin gida Amman Saheeb yana cikin mota yana kallon su da mamaki sai yada fa kansa "yace Wayyo Allah na na shiga ukku na gaskiya daddy ku takura mani fa.
Haka ya fito daga cikin mota yana kallon gidan sai ya shiga cikin gidan da sallam.
Assalamu Alaikum.
Gaggo "Tace amin wa Alaikum sallam Aa kai wana ke ganin haka kamar balarabe?.
Shine Gaggo wai ina kanwata Asiya ne cewar Humaeera.
Uhm Asiya ta fita gurin yawon ta bata rufe baki sai ga Asiya ta shigo cikin gida da gudu tana isowa "Tace washii Allah na Gaggo wai da gaske Babana yazo bata kula da su daddy ba.
Daddy "yace wai 'yata ce nake gani haka.
Da sauri ta jiyo tana kallon su daddy "Tace la Ashe da gaske ne.
Ammi "Tace 'yata zonan gurin.
Asiya tana hada ido da Saheeb ya watsa mata harara ita ta rama "Tace kan uban can kai mai kyauwo menaye maka kake harara ta ne?.
Cikin bakin ciki da takaice ya tashi tsaye "yace Ke ina wasa da ke ne?.
Yo ina ruwa na da kai ne da har zanyi wasa da kai ne?.
*Dan Allah masoyya na kuyi mani afuwa*🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
*Hassy soja*😘🤪🤪🤪
*Comment and share*
11/25/20, 1:08 PM - Princess soja ✍🏻✍🏻: ♥️♠️♥️♣️
😏 _*ASIYA SARKIN TSIWA YAR GAGGO*_😏
♥️♠️♥️♣️
```Love and romantic story```
_Na_
_Hassy soja_
```Wannan labarin nawa salon sa na daban ne ban yarda wani ko wata su canza mani labari ba sai akiyaye```
*MARUBUCIYAR*
_BANI CE BA (ALJANA CE)_
_ASHE YAN UWA NA NE (MU BIYAR)_
_MUFIDA KAWAR ALJANA_
_SUMAIYYAH SUMEE BABY GIRL_
_HAKURI_
_SAI NI YAR DAJI NI KUMA YAR BIRNI CE_
_MUHSEENA DA MUHSEEN_
_AND NOW_
😏 _*ASIYA SARKIN TSIWA YAR GAGGO*_😏
_*BISMILLAHAR RAHAMANI RAHIM DA SUNA NA ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI*_
_*SADAUKARWA GA MAHAIFIYA TA DA MAHAIFINA ALLAH YA JIKAN MAHAIFINA YAYI MASA RAHAMA MAHAIFIYA TA ALLAH YA KARA MAKI LAFIYA DA NISAN KWANA*_🤱🏻🤱🏻
PAGE... 2️⃣1️⃣&3️⃣0️⃣
*________________*📚
Ammi "Tace amin ya Allah.
Daddy "yace Amman sai kin kira humaeera kin fada mata ko?.
Eh wallahi har na manta kuwa ka tuna mani sannan ta dauki wayar ta kira humaeera ta fada ma.
Saheeb ne Zaune yana tunani sannan "yace wai da gaske tafiya kauyen nan zamuyi mtss kai haba gaskiya daddy ya kufsa wallahi mtss to Yanxun ya zanyi bari dai na gani ko an fasa zuwa kauye.
Sai ya kwanta bacci ya dauke sa cikin bacci yayi mafarkin wata yarinya Amman be ga fuskar ta ba tazo gurin sa "Tace my husband wallahi nayi missing din ka sosai.
Nima haka wallahi bazan iya rayuwa babu ke ba my wife.
Da sauri ta rungume shi ta hada bakin su guri d'aya cikin wani salo ta fara kiss din sa.
Shima da sauri ya amshi sakon ta ya fara kissi din ta ya shakar kamshin turaran ta sai ya cire mata riga "yace Wayyo Allah na baby zaki kashe ni da dadin ki fa.
Da sauri Saheeb ya farka cike da mamaki ""yace *innalillahi wa inna ilaihir raji un* ikon Allah to wai wace ce wannan yarinyar ne?
Wai meya ke shirin faruwa da ni ne? Ya tambaye kansa Haka ya cigaba da tunani sannan ya bar zan can.
Ammi ce ta shigo dakin da sallam.
Assalamu Alaikum my baby kazo inason magana da kai.
Amin wa Alaikum sallam to my life Ammi.
Bayan Ammi tafita sai ya tashi ya fita gurin su koda ya sauko kasa sai ya hango daddy da Ammi Zaune suna jiran sa haka ya karaso gurin ya Zauna yana kallon su.
"Yace Ammi gani Allah ya sa lafiya dai.
Saheeb inaso na tambaye ka ne?.
Ammi tun da kuka ce dole sai naje wannan kauyen nan to shikenan zan biku insha Allah ya dai fada ne kawai Amman maganar bata kai zuciyar sa ba.
Kai Amman naji dadin wannan maganar kuwa dama akan ta zamuyi magana tun da kace zaka ji tu shikenan babu damuwa Allah yayi maka albarka.
Amin ya Allah Daddy ya gajir tafiya.
Alhamdulillah 'dan daddy to insha Allah zuwa gobe zamu Tafi gurin kanwata Allah sarki Ashe zan Kara ganin ta.
Hakane daddy ni dai zan fita zanje gurin kamal sai nadawo.
Ok adawo lafiya ina gaishe da mutanen gidan.
To zasuji insha Allah ya tashi ya fita sai ya shiga cikin mota ya bar gidan.
******************************
Asiya ce tashiga cikin gida ko sallama babu haka ta iske Gaggo da wata tsohowar mata Zaune suna labari Gaggo ta kalle Asiya "Tace Asiya baki ga bakuwa mukayi bane?.
Asiya tayi sauri ta dauko idanuwan ta suka hada ido da wannan mata sai taga wani abu cikin idanuwan wannan mata sai ta dauko idon ta da sauri "Tace yo nagan ta ni dai ina kunu na ne?
Gashi can daki mana sannan akwai wata leda nan guri ki dauka kinji ko?.
Matar "Tace Uhm Asiya yaushe zakije gida na ne?.
To ni dai ban san ki ba kin ga ko bazanje gidan ki ba sai ta wuce daki tana mamakin irin wannan mata "Tace too wai ina Gaggo tasa mota ne?.
Gaggo ce ta shigo dakin da sallam.
Assalamu Alaikum.
Amin wa Alaikum sallam.
Haba Asiya yaushe zakiyi hankali ne? Nayi bakuwa Amman ko ki gaishe ta bakiyi ba mtsss wallahi kiyi hankali da kanki fa.
Yo wai ke Gogga shikenan sai tsaya kina yi mani fada ni fa shiyasa ban son kinayi muna jaye jaye fa.
Ba dole nayi maki fada ba eeyyye kin san Allah zan fasa zuwa gidan yaya na mai kudi ko.
Wayyo jama, a kuzo kiji wai Gaggo tana shiren yi mani bakin ciki dan kar na ci kaza Wayyo Allah na na shiga ukku na.
Cikin tsawa "Tace ke dan Allah gafara can wallahi kir ki kara ba naji muryar ki.
Turo baki tayi tana kallon Gaggo "Tace yo ni fa Yanxun ban ce ko mai ba yauwa Gaggo yaushe zamuje can ne?.
Sai kinyi rinka yin wanka da wanki tukun na.
Aradun Allah ina wanka sannan kuma ai ke kikeyi mani wanki.
To shikenan naji dai.
Ta tashi zata fita sai Gaggo "Tace ina zaki kuma?.
Zamuje gidan kwaliyar mu.
Ok babu damuwa Amman kada dade fa?.
To da gudu ta fita waje sai ta hadu da wannan mata Zaune ko kallon ta batayi ba haka tafita waje sai ga shatu.
Shatu "Tace kwaliya wai Rabi bata zo bane?.
Eh aradun Allah idan har bata zo ba to zamuyi tafiyar mu kuwa bata rufe baki sai ga Rabi ta fito cikin gida da gudu tana isowa "Tace kuyi hakuri wallahi Inna tace bazan fita ba ni kuma sai na gudo.
Asiya ta tabe baki "Tace yo dama ai innar ki yar bakin ciki ce wai dan karmuje mu ci kaza ko mtsss.
Shatu "Tace uhm muje ko?.
Haka suka wuce gidan ladidi amarya koda suka isa kofar gidan su ladidi mijin ladidi yana nan Zaune.
Asiya "Tace uhm ladidi na ciki ne?.
Washe baki yayi "yace ikon Allah *Asiya yar Gaggo* dama Ana ganin ku?.
Gashi kuwa ka gani tana cikin gida ko? .
Eh tana nan kuwa sai suka wuce cikin gida nan da gudu.
Ladidi ce ta fito daga cikin daki sai taga su Asiya sun shigo da gudu itama ta shige dakin da gudu.
Asiya ta tsaya tana kallon su sai ta bushe da dariya "Tace aradun Allah tsoro yayi maki yawa fa ladidi.
Sai ladidi ta leko tana kallon su Asiya da Shatu da Rabi "Tace shegun gari dama kune kuka bani tsoro wallahi na dauka yan fashe ne.
Asiya ta watsa mata harara "Tace su ne munafuka mtss dama zuwa mukayi ki bamu kazar amarcin ki.
Hhhh lallai kam wato dama halin ku yana nan to kushiga ciki mana.
Da gudu Asiya tashige daki ta dauko ledar nama kaza "Tace ku zauna mana Wayyo Allah na Wayyo dadi kai wannan irin dadi haka kai gaskiya ladidi naji dadin wannan kaza har da kashi take ci.
Ladidi kuwa sai dariya take "Tace uhm uhm ni dai babu ruwa na kuwa.
Oho dai ni dai sai na ci kaza haka suka zauna suka cinye naman kaza duka bayan sun gama suka cigaba da labari har dare yayi sosai sannan suka wuce gidan su.
*****************************
Washe gari
Su Ammi da daddy sun gyara sai ga humaeera tazo.
Humaeera "Tace daddy Miss you so much.
Miss you baby girl Aa Ashe tare kuke da matar kenan.
Ammi "Tace Baby jiki kira uncle dinki.
Da gudu ta wuce dakin Saheeb lokacin Saheeb ya gama gyarawa yana sanya takalmen sa sai ya ga baby ta shigo dakin da gudu.
Aa my baby har kunzo kenan.
Baby walida "Tace uhm uncle good morning Grandma tace idan ka gama gyarawa kazo muje.
Morning my baby ok muje ko sai ya rika hannun baby walida suka fito daga cikin daki suka sauko kasa yana kallon su daddy da Ammi.
Ammi "Tace kai masha Allah muje ko?.
Ok babu damuwa haka suka fita waje gurin motoci ya dauke Babbar mota d'aya suka shiga mota suka fita daga cikin gidan.
To Allah ya kaiku lafiya.
Asiya ce zaune tayi tagume tana kallon Gaggo na aiki sai "Tace uhm Gaggo.
Gaggo ta jiyo tana kallon Asiya "Tace naam Asiya lafiya dai ko?.
Lafiya Qlau wallahi dama zuwa anjima zamuje gidan kakar su Rabi.
To Allah ya kaimu lafiya dai zakuje gidan kakar su?.
Kai Gaggo wallahi kin cika tambaya da yawa sosai fa.
Da gudu Asiya ta fita daga cikin gidan.
Bayan awah biyar sai ga wata shegeyar mota ta tsaya kofar gidan su Asiya.
Mutane sai kallon ta suke Saheeb haushi duk ya kama shi daddy Yana kallon sa "yace lafiya dai ko?.
Saheeb yayi murmushi "yace babu komai fa.
Ok to ku fito muje cikin gida.
Yanxun daddy fisabillahI a wannan gidan nan zamu shiga?.
Eh mana ko bazakaje ba ne?.
Uhm daddy zan shiga cikin gidan nan.
Humaeera da baby walida da daddy da Ammi suka fito suka shiga cikin gida Amman Saheeb yana cikin mota yana kallon su da mamaki sai yada fa kansa "yace Wayyo Allah na na shiga ukku na gaskiya daddy ku takura mani fa.
Haka ya fito daga cikin mota yana kallon gidan sai ya shiga cikin gidan da sallam.
Assalamu Alaikum.
Gaggo "Tace amin wa Alaikum sallam Aa kai wana ke ganin haka kamar balarabe?.
Shine Gaggo wai ina kanwata Asiya ne cewar Humaeera.
Uhm Asiya ta fita gurin yawon ta bata rufe baki sai ga Asiya ta shigo cikin gida da gudu tana isowa "Tace washii Allah na Gaggo wai da gaske Babana yazo bata kula da su daddy ba.
Daddy "yace wai 'yata ce nake gani haka.
Da sauri ta jiyo tana kallon su daddy "Tace la Ashe da gaske ne.
Ammi "Tace 'yata zonan gurin.
Asiya tana hada ido da Saheeb ya watsa mata harara ita ta rama "Tace kan uban can kai mai kyauwo menaye maka kake harara ta ne?.
Cikin bakin ciki da takaice ya tashi tsaye "yace Ke ina wasa da ke ne?.
Yo ina ruwa na da kai ne da har zanyi wasa da kai ne?.
*Dan Allah masoyya na kuyi mani afuwa*🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
*Hassy soja*😘🤪🤪🤪
*Comment and share*
11/25/20, 1:08 PM - Princess soja ✍🏻✍🏻: ♥️♠️♥️♣️
😏 _*ASIYA SARKIN TSIWA YAR GAGGO*_😏
♥️♠️♥️♣️
```Love and romantic story```
_Na_
_Hassy soja_
```Wannan labarin nawa salon sa na daban ne ban yarda wani ko wata su canza mani labari ba sai akiyaye```
*MARUBUCIYAR*
_BANI CE BA (ALJANA CE)_
_ASHE YAN UWA NA NE (MU BIYAR)_
_MUFIDA KAWAR ALJANA_
_SUMAIYYAH SUMEE BABY GIRL_
_HAKURI_
_SAI NI YAR DAJI NI KUMA YAR BIRNI CE_
_MUHSEENA DA MUHSEEN_
_AND NOW_
😏 _*ASIYA SARKIN TSIWA YAR GAGGO*_😏
_*BISMILLAHAR RAHAMANI RAHIM DA SUNA NA ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI*_
_*SADAUKARWA GA MAHAIFIYA TA DA MAHAIFINA ALLAH YA JIKAN MAHAIFINA YAYI MASA RAHAMA MAHAIFIYA TA ALLAH YA KARA MAKI LAFIYA DA NISAN KWANA*_🤱🏻🤱🏻
PAGE... 3️⃣1️⃣&4️⃣0️⃣
*________________*📚
Yo ina ruwa na da kai ne da har zanyi wasa da kai ne?.
Ke ni kikeyiwa rashin kunya ko?.
Eh nayi rashin kunyar tana Murguda masa baki.
Cikin bakin ciki da takaice ya cika shi "yace wai ma yaushe rabun ki da wanka ne?.
Su daddy da Ammi da humaeera sai kallon ikon Allah kawai suka.
Humaeera kuwa sai dariya take cikin ran ta "Tace kai gaskiya daddy ya hada Auren su yaya Saheeb da Asiya kai Amman wallahi da naji dadin wannan hadin.
Asiya "Tace too Meye ruwan ka da ni ne tana murguda masa baki.
Saheeb "yace haba dai shiyasa nake jin warin dauda kenan.
Ammi ce da ke Zaune "Tace uhm Saheeb Asiya kuyi hakuri mana.
Humaeera "Tace Asiya na baki Auren yaya Saheeb ta kalle Saheeb ta kalle Asiya.
Asiya ta zaro ido "Tace jar uba wallahi sai dai na mutu banyi Aure ba tana