Showing 1 words to 3000 words out of 22137 words

Chapter 1 - Mr Romantic Book 1 Hausa Novel Complete

12 Dec 2024

253

[10/5, 9:07 PM] S MUSA: *💋MR. ROMANTIC 💋*
Multi dimensional story .


Page 1 .


Wannan labari ne da ya taɓa ɓangarori mabanbanta . Yes Of course! It's touch base on our daily lifetime different sides to our personality. It's not just one thing, like "happy" or "sad" or "brave"Romance"or Sex". It's have multiple dimensions to their personality, just like real people. might be brave in some situations and scared in others , Romantic or erotic, it's might be happy one minute and sad the next , it's might have both positive and negative qualities . Don haka ku gyara zaman ku , wannan karon labari ne a tsanaki kuma mai dauke da dogon zango . Kawai abun da nake so ku ɗauka tamkar gaske abubuwan suke Faruwa🤫😂.

It's important to take things one step at a time .
Ko wani littafi yana da darussa iri iri a ciki , akwai chapter din da zaki ga rayuwa ce ake nuna me kyau ga dukkannin al'umma , akwai kuma inda zaki ga munin shi yayi yawa idan muka yi tunani all this is a friction, wannan dama shine labarin da ake kira faɗakarwa kuma wa'azantar da nishaɗantarwa.


Idan kin gadama ki dauki iskancin ciki Ruwan ki🤨 idan kin gadama ki dauki Faɗakarwar ciki ...ke ya shafa wannan 🤷🏼‍♀️ .

littafin da muka kammala Duniyar shahara kun ga yanda duniya ta ƙare da mata da yawa na cikin littafin ,kun ga dai irin asarar da suka yi a rayuwar su ,littafin GIDAN ƘWARATA wanda suka karanta sun ga meke ciki kun ga kuma izina ga Littafin THE SEXXY BOSS Kuma , kama ga THE VIRGIN MAID data kasance taƙwarai ku kalli yanda rayuwar ta yy littafin WALIJAAM fa kun san komai dai ,muka nufo ƳAR TSAAKAR GIDAA ga SIYASATA Ga BAFULLATANAN RUGA aaa Humm ba'a cewa komai....FƳAƊE Aisha Farida's pain ga kuma littafin MY LADY BOSS kun karanta kunji ƙarshen yanda ƙarshen ya ƙare ato ga kuma TAƁARAH idan kin so ɗauki darasin ciki ,idan kuma kin so Ɗauki Iskancin ciki na your Own prob . ZUMA DA MAƊACI , SADAKA YALLAH ,ƘWARYAR SAMA mai dukan ta ƙasa ƳAR WAYE ,DIJAMA ƳAR FULANI ga kuma SEXXIES HOUSE labarin me taba zuciya daban tausayi. Kai dama sauran dukkan wani littafi na mmnteddy da kuka sani , littafin mr romantic labari ne dana aje shi kaman yanda wasu daga fans dina suka sani , wanda a yanzu nake rubuta littafin Budurcina! Yawon masu zuwa mmnteddy kin ce zaki cigaba da mr. romantic kawai sai kuma muka ga Budurcina...! Wannan yasa nayi deciding I should continue writing it , Amma ku yi hakuri Cox ina da Ayyuka gaskiya ba lallai kuna samun read more mai yawa ba , saboda littafina da nake tsaka da rubuta shi na Budurcina!

Ke kuma na dawo gare ki mai aiki da basira da ilimi , Bara na dan sanar dake wasu abubuwa da baki sani ba a harkar rubutun da kike ganin wuyan ki ta isa har kina wasu kalamai ki sani shi labari ba'a yin sa kara zube kaman yanda kike tunani , Before you start writing the story, it's important to know what your character wants. Hakan kenan this is called the character's "motivation". Ba kara zube nake rubutu ba . Kamin na fara rubutu sai nasan mene masoyana fans suke so sannan nake daura alƙalami na saboda Once you know their motivation, you can start creating situations and events that will either help them happy and achieve their goal, or stand in their way. Does that all make sense so far? Don haka Ni makaranta na nake duba nake don baki da wani Amfani cikin rayuwa ta ba , sai dai ina mamakin yanda idonki da duka motsinki yake aikai na . Mr romantic 💋✍🏻yanzu muka fara sai dai ba lallai kuna samun shi da tsawo ba😜 . No rush, remember. 😊


RUGAR DAALA

Wani irin Gudu matashiyar bafullatanan keyi a tsakanin dajikan tana ƙara nitsawa cikin garken shanayen da ta fito kiwo dasu , cikin ƙaraji da kuma siririyar Muryar ta a maƙale irin na Fulani take kwaɗa kiran Sunan tumakan da suka shigo ma wurin kiwon ta suna mata ɓanna .... Aradu Wannan Dabba anyi Banza , na kama Wannan Dabba sai na kusa Karya ƙafan sa ko da kuwa na liman ne ba zan raga masa ba . Bin ɗaya daga cikin akuyan da yafi mata ɓarna ta Cigaba da yi tana gudu iya ƙarfin ta a Wannan jejin Fulanin tana tsallake Shanayen ta da ta fito kiwo dasu .

Wani irin ƙatuwar Ƙwazanzama tazo tsallaka wa ,wanda sam bata tare da Hasile ta lura ba zanin yayi na ƙasa . Kun san to zanin Fulani musamman na jeji irin Daala Zanin ma a can sama yake kuma ɗan ƙarami .

Cikin wani irin ƙaraji da Hauka irin na Hasile ta yanka ihu tana furta “ Yau dabban nan kashe sa zanyi Aradu kowa ya huta ”.

Hasile!

Taji Muryar Lamiɗo ya katse ta , cikin sauri Hasile ta Juyo tana kallon Lamiɗo kana tayi saurin kai hannun ta tana gyara zanin jikin ta. Amma gaskiya Lamiɗo ka cika ɗan iska , dama bibiya ta kake yi? Kaine ka turo mun akuyar ashe ? Tabbas yau sai na sanar ma liman . dama ana su rabe suna bani labarin zuwan ka binni ka zama ɗan iska aradu .

Cike da gurɓatacciyar Hausan sa irin na Fulani ya fara cewa “ A'a Hasile , Ni ban ga komai ba Aradun Allah , yanzu fa zuwa na kenan .! . Aradu karya kake yi , tun da kace baka gani ba ,to ka gani kuma sai na sanar ma jauro da liman . Juyawa tayi ba tare da ta jira jin mene lamido zai ce ba , shi kuwa lamido gaba ɗaya Hankalin sa ya gama tashi ,don har ga Allah bai ga komai daga jikin Hasile ba , sannan ba shi ya turo tumakan ba .

Hasile ..! Ya ƙara kiran ta amma ina ko waiwayon sa ba tayi ba , tuni ta juya tana fara kada shanayen ta tare da masa nisa .

Matsala ta dake kenan ,yarinya bata san komai ba sai Masifa , duk yan matan Fulanin rugar dala babu me kyaun ki ,amma Babu saurayin da kike dashi ko guda daya .

Shiru yayi yana kama hannun sa tare da yi kaman mai tunani ne ,cike da sakarci irin nasa yace " Oho yanzu na fahimta dalili ashe sharrin ki suke tsoro 😹 . Aradu to baki isa ba , sai dai muyi ma juna . Da sauri ya juya yana ɗaukar sandar sa tare da biyo bayan Hasile .


America
1:00am.
Atk massage center!

Wani kyaƙyƙyawan matashin Saurayi ne na hanga ƙwance a gyefen Swimming pool idanun shi a Lumshe suke a wannan tsawon daren yayin da ya Datse laɓɓan sa ta hanyar ɗaura Fararen Haƙoran sa akan su yana ɗan cizawa da'alama yana tunanin Wani Abu mai matuƙar muhimmanci a rayuwar sa . Ko ina na wurin haske ne tamkar rana , haka kowa ke Sharholiyar sa tamkar Rana , Wanda ko ba'a faɗa maka ba a yanayin yanda fuskar sa ke fidda annuri zaka fahimci yana tunanin Abu mai daɗi ne a tasa Rayuwar. Duk da a kwance yake amma hakan bai hanani fahimtar dogo ne ba shal sannan kuma yana da dan ƙiba , sannan fatan shi yana da dan duhu we called him " Tall and black guy". wanda a hausance mukan kira irin su da Ingarma .

Sunan idanun sa a Lumshe suke amma tun kamin ya buɗe su na fahimci yana da manyan Idanu lulu , Gyefen Kuncin sa da fuskar sa ya aje Saje kaman malam Sheikh, tamkar kuma Wanda yake ba a Ƙasar Turai ba don su basa tara suma haka ,wannan ya nunar mana da cewa " Shi mutum ne mai tsayuwa akan ra'ayin kan sa . Choco skin din shi Yafi komai kara masa kyau da kuma jan hankalin yan matan nashi Wanda a cewan sa har yanzu bai ga Wacce zai amince da ita a matsayin Budurwar da ya shirya aure ba . A yanayin sa kaɗai zaka fahimci irin shaiɗanun mazan nan ne masu wahalar da zuciyar yammata da rayuwar su. Duk da kuma kasancewar shi Choco laɓɓan sa Pink ne sosai wanda har tiri suke ƙara yi don yasha fuskantar Hukunci a wurin malaman sa a lokacin da yana matsayin secondary a cewan su Lipstick yake sawa irin na wasu samarin turawan don a kasan Turkiyya yayi primary and secondary school ɗin shi . Daga baya ne ya dawo kasar America da zama tare da iyayen shi ... Doctor Maleek Jibo kenan !


Ɗaga kaina nayi ina ƙara ƙare ma wurin kallo bin don sam bai kama da Gida ba sai dai Wurin hutuwa ko sauke Gajiya .

Idanu na ne suka sauka akan wani bord Wanda yake Walwali wasu irin Golden gloves na haskawa tare da rubutaccen harufa din da suke a rubuce kaman haka "Atk massaging Centre".

Wannan shahararren wuri ne a kasar America da manyan mutane ko matasa ke zuwa don watstsakewa . Inda a hausance zamu iya kiran Wurin da Wurin sauke Gajiya da matsa jiki .
Gyefe kuwa daga bayan Maleek na kalla inda Wata mace ke tsaye a daga bayan shi tana kama Ƙafadunn sa tana matsawa zuwa Bayan sa tana wani irin shafa taffan Hannun ta akan skin din shi . kun sani dama daga massage karuwanci ke shigowa ciki , don asali matattara ne na lalata duk da a irin wannan wuri basu dauki sex a bakin komai ba... Muryar matashiyar baturiyar ne ya katse Ni inda take cewa " I love You Maleek.!

A natse ya fara ware Lulun Idanun sa akan fuskar Jenny Wacce take tsaye a gaban sa daga ita sai Pant da bra , Baturiya ce yar kasar London aiki ya kawo ta America . Komawa yayi yana kwantar da kansa akan Resting chair din Wurin yana kai Hannun sa tare da shafa baƙin Suman kansa wanda ya cika yayi Wani irin askin su na matasa gaban yafi bayan cika . Ka rantse da Allah a kasar aka haife shi wato Black America ne . Ganin yasa hannun sa akan Suman kansa yasa Wata da ake kira da Katrina saurin Isa inda yake tana kama hannun nasa tare da matsa masa a hankali don dama aikin su ne yin hakan . Tana wani bin sa da wani abu mai kama da oil perfume.

Lumshe idanun sa yayi yana magana da Hausa ba tare da sun san me yake fadi ba . Wannan itace Ƙaddara ta , tun da na taso mata ke bibiya na ,ban taɓa jin Soyayyar kowa ba sai yarinya Ɗaya tak a rayuwa ta ...........!


Muryar Jenny ne ya katse shi tana cewa " Maleek please...

Kallon ta yayi yana Ware mata hannayen sa ,wanda cikin sauri ta nufi jikin sa tana Hugging din shi tare da kai bakin ta tana Ɗaurawa Bisa laɓɓan sa tana tsotsan lips ɗin shi a hankali , hannun sa yasa yana kama bra ɗin ta tare da matsa tudun su ba tare da ya saka Hannun sa ciki ba. Ashh ....ta furta tana sauke wani irin numfashi tare da Furta i really love you maleek Please...Saurin katse ta yayi yana Cewa " Na sani Jenny , nasan kina SO na ,amma matsalar Ni ban taba Son ki ba ko sau Ɗaya ban taɓa jin Ina son nayi Rayuwa dake ba.

Idanun ta ne ya taru da ƙwallah . Wanda Ganin yana yunƙurin miƙewa yasata saurin danna Jikin ta bisa nasa tana shafa Ƙirjin shi tare da kallon Ƙwayar idanun sa . Maleek please ka Aure Ni ,a shirye nake nabi Addinin ka Indai zaka Aure Ni ,zan biyo bayan ka ,zan bar kowa nawa don na zauna dakai na rayu da kai har Abada ....!


*For more enquiry contact*
*08081202932*
[10/5, 9:07 PM] S MUSA: *💋MR.ROMANTIC💋*
Multi dimensional story.


Page 2.

https://chat.whatsapp.com/IX3R9BsBf4XGCVpb8VsEXf

Ga link na Comment for those who interested 🥰✌🏻.

"Using your writing to teach others about life is a beautiful way to make a difference in the world. I can definitely helps guiding in that process , kar ku manta wannan labarin is multi dimensional story , hope you will enjoy it 💃🏻 . It's Not just one thing, like "Happy" or Sad " Romance" or Sex" comedian" or brave" it's have multi dimensions . To ina muka nufa💃🏻 America ko gida Nigeria...let be back to our Nigeria. Munji yanda Jenny baturiyar ƙasar London a takaice she's not a Muslim Amma kuma ta shirya Auren Maleek wanda ya kasance Shi kuma bai taɓa mafarkin Rayuwar Aure da Ko wacce mace ba sai guda ɗaya tak.! To ko Wacece wannan Yarinyar? Sannan kuma Jenny me zamu kira matsayin ta a cikin wannan dimension story din namu ? One of the most common lesson about love is the unconditional love. Wannan shine Soyayyar Jenny wato unconditional love Wanda take mawa Doctor Maleek Jibo . So fans kar mu cika surutu bari mu faɗa shafi na biyu na labarin Mr . Romantic " .

Idanun ta ne ya taru da ƙwallah , Wanda Ganin yana yunƙurin miƙewa ya sata saurin danna Jikin ta bisa nasa tana shafa Ƙirjin shi tare da kallon Ƙwayar idanun sa . Maleek please ka Aure Ni ,a shirye nake nabi Addinin ka Indai zaka Aure Ni ,zan biyo bayan ka ,zan bar kowa nawa don na zauna dakai na rayu da kai har Abada ....ƙare maganan tayi tana fashe masa da kuka tare da kokarin hada bakin ta da nashi tana kissing lips ɗin sa .

Stop ..! Stop it please jenny!

Yayi maganan tare da ture ta daga jikin sa. Ina buƙatar Huta Jenny , all this is enough".

Cikin shashsheƙar kuka ta furta" I can't distance my self to you maleek , kuka ta fashe masa dashi tana cigaba da cewa “ I'm open to hearing your perspective and working through this together Maleek , I want to understand where you're coming from and make things better."
And you know I value our relationship , and i want to find a way to move forward."

Wasu irin hawaye ne ke bin Kuncin Jenny tana mai kai hannun ta tare da tallabo Gyefen kuncin Maleek Jibo , kana ta kafe shi da idanun ta wanda suka sauya kala saboda kuka , kun san Turawa basu iya so ba , idan suna son saurayi zama suke yi mahaukata akan son shi kome yi suke yi babu zuciya . Jan numfashi tayi tana kafe sa da idanun ta kaman yanda shima ya zuba mata mayaudaran idanun nasa. Motsa laɓɓan ta tayi tare da cigaba da cewa “ I'm willing to put in the effort to resolve any issues between us , Cox i care about you and i want to build a stronger connection with you." Muyi Aure Maleek , Meye baka sani nawa ba ? Ƙyau na ne bai maka ba , ko kuwa baka jin dadin Sex dani ne?.

Enough Jenny ....! Ya katse ta a hasale yana Miƙewa daga Resting chair din tare da kallon ƴammata biyun dake bayan sa , wani irin gumi ne ke sauko masa tamkar ba yanzu daga Swimming pool yake ba . You want to connect relationship with who? I ...? Ya tambayi kan sa yana mata Wani irin kallo na wulaƙantarwa.

Ganin yanda jijiyar wuyar sa ya fara ɗagawa hakan ya tabbatar mun da cewa " Maleek mafaɗaci ne wato mutun ne mai saurin fushi.

Yamma ta biyu ne suka yi saurin saka masa Rigar Wankan sa don dama daga Swimming pool yake , ko riga babu jikin sa a haka suke massaging ɗin sa .

I'm sorry Maleek , please Sorry . Jenny tayi maganan tana Miƙewa tsaye tare da kama hannun sa tana cewa " i will do massage for you baby".

" No I don't want , just leave alone " . Yayi Maganan yana raɓata da jikin sa da take kokarin shige masa yana mai nufar part ɗin da yasa aka ware masa ,yayin da matan turawan nan biyu Katrina da Nadine ke bin bayan sa Suna Rungume dashi tare da shashshafa jikin sa . Wani irin kuka Jenny ta fashe dashi tana furta " na shirya ma koma Meye,ba zan Barka ba Maleek ina Son ka , I want to be close to you and stay connected, even if we have our differences."

Kuka take yi sosai a hankali tana zubewa anan Wurin ba tare da ta san menene mafitar ta ba , duk da tambaya daya take ma zuciyar ta shine mene ne tayi masa ?

Shikam Maleek duk da yayi nisa amma maganan Jenny ke dawo masa a zuciyar sa yana mai cewa “
This shows that she's value our relationship and she don't want to give up on it, even if things are challenging. Lumshe Lulun idanun sa yayi yana ɗan cizan laɓɓan sa na ƙasa. Ko kaɗan baiji karaya a game da kukan nata ba .


Nigeria
Lagos

Tun daga Wajen Farfajiyar gidan nake jiyo hayaniya muryoyi mabanbanta , sai dai daga ciki ina jin Muryar har da na babban mutum wato dattijo wanda babu shakka mai gidan ne wato Uba a wannan gida . Cikin sauri na kutsa kai na duk girma da ƙayatatuwar gidan nan bana ta kan sa , hayaniyar mai kama da ihu yafi komai daga mun hankali da kuma son naje naga mai ke faruwa ?.

Kai tsaye wani Katafaren kuma ƙayataccen falo wanda yasha kayan kyalkyal da more rayuwa na shiga , inda na tadda Professor Adamu Abba , Zaune hannun sa ɗauke da magazine gaban sa ruwa ne irin na roba da Cup a saman Dan ƙaramin table . Ɗago kai na nayi ina ganin Wata ƙatuwar budurwa wacce a shekaru zata kai 35 a duniya . Irin manyan nan ne kosassu ga ƙiba ga Tsawo a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login