Showing 15001 words to 18000 words out of 22137 words
bari muyi saurin nufar Ɓangaren Abdool Maleek jibo .
A hankali jirgin mai saukar ungulu take sauka a filin saukar jirgin , Inda daga nesa na hango motoci wanda sun kai goma rerasss a layi dukan su kalan baƙi sai guda ɗaya ne kiran Camry ya kasance fari . Gyefe securities ne fiye da goma sha biyu suke tsaye tare da jiran Saukar Sir Abdool Maleek jibo. Abun mamaki baya karewa duk wannan tarin mutanen babu mace sai mutum daya Wato Nihla, wacce take sanye cikin shigar crazy , Riga da Wando ne amma dagani kasan na marasa ji ne . Jogging Pant na mata mai fadi , sai Rigar t.shirt ta yafa karamar Mayafi tare da Ɗaura malfa daga sama . Ƙafarta kuma cikin Boot mai kama dana maza wasu irin manya masu tudu daga ƙasa . Gaba ɗaya ta kosa tayi tozali da Annurin zuciyar na ta.......!
To makaranta mu tara a page na bakwai 7 inshallah .
Wanda suka shirya fara payment na littafin mr romantic ga tsarin yanda yake.
Regular payment ₦500
Vip payment ₦1000
Zaki iya turo da katin MTN ta Wannan number 08081202932 ko ki tura kudin ki kai tsaye ta wannan Account number 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank sai ki turo da shaidar biya ta wannan number 08081202932 .
*Maman-teddy*
[10/5, 9:07 PM] S MUSA: *💋MR. ROMANTIC💋*
Multi dimensional story.
Page 7
Mamanteddy
Try to be grateful for what you have, instead of focusing on what you don't have.
Hausa novel 📚 .
Gaba Ɗaya Hankalin Nihla ya karkata ixuwa hanyar fitowar Maleek . Sanye yake cikin shigar farin suit masu Masifar kyau hannun sa Ɗauke da brief case hatta takalmin ƙafar sa Fari ne irin white cover shoe mai ɗan budewa ta baya irin na maza , idanun ta ne ya sauka bisa suman kan shi wanda yayi tsawo da cika ko na wata macen Afrika albarka , yasa roba ya kuma tattare suman nasa , kai da gani kasan Rashin ji ya ƙare akan Wannan Matashi Wato maleek Jibo . Tsayar da ƙafarsa yayi bisa matakalan jirgin yana ƙare ma Excouts ɗin nasa kallo tare da shimfiɗa-shimfiɗan lafiyayyun motocin da suke a layi a jere kallo , dukan su kiran Combo cars Lamborghini bakaƙe .
Cikin Sauri biyu daga cikin Excouts ɗin shi suka nufo inda yake , yayin da Wani ya buɗe masa Wani irin lema na mataran rana , ɗayan kuma yana saka hannu tare da Amsan brief case din hannun shi . Takawa yake tamkar ɗan sarauta saboda mulki da isa , haka Duk Welcoming din nan nasa da suke Miskilanci bai basa daman yi masu magana ba har ya isa inda Nihla ke tsaye yana shirin wuce ta ne Muryar ta ya katse shi tana furta " Welcome back to Nigeria".
"Thanks".
Amsan da ya bata kenan yana shigewa moton da suka bude masa , ganin suna kokarin rufe Murfin moton ne yasa Nihla Saurin kutsa kan ta da jikin ta tana shigewa tare da zama gyefen sa . A haka motocin suka fara barin Airport din ....Tafiya ce mai ɗan nisa suka fara Wanda har a wannan lokacin Maleek bai kalli inda Nihla take ba , don baya buƙatar hakan , isowan ta ma bai so ba ,bare kuma zaman da tayi Gyefen sa .
Laptop ɗin sa yake operating yana duba saƙonnin Jenny yana sakin murmushi da har sai da Faffaɗan Hushiryar sa na sama ya bayyana , wannan kuma ya jawo Hankalin Nihla izuwa inda yake kallo yana murmushin .
Ƙara fiddo da Idanun ta tayi waje ganin yanda Maleek ke kallon tsaraicin Jenny yana murmushi hankalin sa kwance tabbas abun nasa gaba yayi ba baya ba . Maganan ta taji a vedion tana cewa " I miss you Maleek , komai nawa kewar ka yake yi , ka gani....Tana maganan tana tattaɓa masa Jikin ta da dukka wani inda zai motsa hankalin ɗa namiji . Lumshe Lulun idanun sa yayi yana ƙara ƙare ma suran jikin Jenny kallo wanda babu inda bai sani ba dama , sai ma abun da ita kan ta bata san tana dashi ba a jikin ta wanda shi kaɗai yasan da zaman sa .
"Maleek "Maleek wannan Wani irin iskanci ne ? Ace muna tare kake kallon vedion tsaraicin wata ? .
Muryar Nihla ya ji ya katse sa tana maganan tana numfarfashi tamkar wanda aka watsa mata ruwan zafi . Ba tare da ya juyo ya kalli inda take ba , yakai hannun sa yana rufe laptop ɗin kana a izzance ya Juyo yana kallon Nihla yana mai zuba mata manyan idanun sa wanda sai da jikin ta yayi sanyi , don wani tsaban seniority ta gani a ƙwayar idanun sa . Ni Sa'an wasan ki ne ? Ni maleek kike faɗa ma haka ?. Wacece ke ? Idan Abun da yafi tsaraici ne zan gani a gaban ki , ke ko da kuwa sex ne zanyi a gaban ki ke mutum ce na dauke ki? , Oga....! . Yayi maganan yana kallon inda driver din sa yake .
Cikin sauri Drivern ya Juyo don dama yasan halin isa da miskilanci na maleek baya taɓa kiran sunan su sai dai Oga ko Yallaɓai .
"Yes sir" .
Dakata anan .
Cikin Sauri Drivern ya kai hannun sa yana danna Wani abu mai kaman remote motocin ne duka kaga sun hau slow suna tsayawa a gefen hanya . Da Sauri Uxair Excout din maleek ne na hannun daman shi ya iso inda moton su yake yana buɗe side din maleek . "Sir "Ya furta yana jiran umarnin da zai fito daga bakin maleek " .
Juyawa Maleek yayi yana kallon inda Nihla take kana yace Fice ki bani Wuri. "What?"Maleek na fita fa kace ? A gefen hanya zaka Watsar Dani ? . Ku fitar mun da ita. Ganin Uxair ya nufo ta yasa Nihla cike da baƙin ciki kai ƙafarta tana sauka daga moton a sarari tana furta "Ƙwarto kawai kuma Wallahi sai na faɗa ma Hajiya kaka duk abun da kake yi a yanzu ,da yanda ka wulakanta Ni a titi..................!
Kamin ta rufe baki ita dai taga tuni an rufe moton ne suna baɗe da ƙura, Wani irin ƙwallah ne ya ciko idanun ta na baƙin ciki da takaici . Wai Me yasa nake barin Maleek na mun irin wannan wulaƙancin ne ? Duka duka nawa yake ? Kuma da mane ya girme mun? . Mtswww. Tsaki taja tana cizan laɓɓan ta tare da tunanin ranan da Allah zai fado mata da maleek hannun ta . Nan take wata Zuciyar ta fara rarrashin ta da cewa " Maleek muji ne na nuna ma Sa'a,bayan nan yana da kuɗi ,sannan yana duk wani abu da zaki so a nuna Miki shi a matsayin miji , Kiyi Haƙuri Nihla zaki rama duk abin da yayi miki. Hmmmm jan numfashi tayi kana takai hannun ta tana fara latsa nombobin..............!
Yau ayi haƙuri da posting din babu yawa ...nayi ne dai kar ace mmnteddy bata tayi typing ba . Kaman yanda kuka sani Nobel din na kudi ne .
Regular payment ₦500
Vip payment ₦1000
Zaku iya fara payment yanzu saboda a ko wani lokaci free page na iya yankewa, ga account number Dina da zaku tura kuɗin ku kai tsaye 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932.
[10/5, 9:07 PM] S MUSA: *💋MR ROMANTIC💋*
Multi dimensional story🔞 .
Page 8
Maman teddy.
https://whatsapp.com/channel/0029Va5JfPf7j6g47cLhl807
**
Driver ta kira tana sanar masa da inda Maleek yasa aka watsar da ita babu mutunci bare darajawa Tamkar bai taɓa Sanin ta a rayuwa ba . Sosai Ran Nihla ya ɓaci kuma ta ɗauki Alƙawarin Sanar ma Hajiya Kaka duk wani Abu da Maleek yayi mata ,ciki har da kama vedion Tsaraicin budurwar tasa da ta ganshi yana kallo yana Washe baki da murmushi 😄 . Tana tsaye kusan mintuna Ashirin ne Drivern nata ya ƙariko inda take tsaye kaman karuwar ƙasar London don kaf shigar ta babu ɗaya na kirki .
Afuwan Hajiya Ayi hakuri na jinkirtawa. Salihu yayi maganan yana kai hannun sa tare da kokarin amsan jakar hannun Nihla. Wani irin ƙasƙantaccen duba tayi masa kana ta yamutsa baki a wulaƙance tace" Ya isa haka don Allah, bude mun moto mu wuce .!
Bai damu da tsawar da cin mutuncin ta ba ,don inda da Sabo to tabbas kwarai ya saba da Wannan tijaran nata . Buɗe mata murfin moton yayi tana shigewa ya rufe a zuciyar Salihu yana faɗin " Ai mai maganin ku duka ya dawo , zaku gane Allah ɗaya ne , idan tijara ne da cin mutumci yafi ku iya sa , Shine dai dai ku Musamman ke da Yasmeen .
Tunanin uban mene kake yi ne wai?.
Muryar Nihla ya katse sa wanda cikin sauri ya furta " Yi hakuri Hajiya ,yana maganan tare da shiga yana fara jan moton tare da ɗaukar Hanyar Gidan A halin Jibo .
**
RUGAR DAALA
Gaba ɗaya Billy ta rasa Walwalar ta bisa ga jin Furucin Fulanin Wannan Ruga, duk yanda taso tayi masu dabara Abun ya cittira wannan yasa ta don dole haƙura, amma sai tace da liman zata dawo bayan kwana biyu su ƙara tunani.
"Hasile ina ne zaki tafi ne haka?".
Muryar Umma ya katse Hasile Wacce take Kokarin barin bukkan don bata san Umma zata tashi daga barcin da ya dauke ta ba .
Wani irin bugawa ƙirjin Hasile yayi don gaba ɗaya bata da gaskiya a al'amuran ta .
"Umma wurin ma'u Zani yanzu zan dawo ".
Kamin Umma ta kara mata magana tuni ta fice daga bukan ko takalmi babu sai Kallabi don Mayafi ma basa sakawa indai ba iyayen su bane ba mata .
Karo tayi da Ma'u wacce ta dade a wajen bukkan tana jiran Hasile , ke Ma'u mene kike yi anan ?.
Kallon Hasile Ma'u tayi kana cike da Raɗa tace " Gafa su can sun tafi mutanen birnin .
Wani irin zabura Hasile tayi tana dafe kirji tare da fiddo da idanun ta tana cewa " Sun tafi mene ? . Buɗe baki Ma'u tayi zata yi mata magana kawai sai dai ganin Hasile tayi ta fella da Gudu tana shiga ta cikin kararen tare da Daukar Hanya .
Ma'u meke faru ne ?. Ina ita Hasile? Muryar Umma ya katse Ma'u wacce tayi Saurin juyowa tana kallon Umma tare da yan kame kame .
Ma'u magana na keyi fa .
Umma yanzun zata dawo .
Kallon Ma'u Umman Hasile tayi tana Mata duban ban yarda daku ba . Kana tace , Ma'u me kuke kullawa? Zaku faɗa mun ko sai na saanar da Baffa Harɗo ?. Wani irin rawa jikin Ma'u ya hau kar² nan take ta fara rawar baki na marasa gaskiya. Dam..dama dama Hasile ne tace zata bi baƙin birnin can don tayi ilimi ,idan ta dawo zata koyar damu muma muyi ilimi .
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un...." Umma ta hau fadi tana nanatawa, Yadikko ne ta ƙariko inda suke tana faɗin " Lapiya meke faruwa?". Hummm Numfasawa Umma tayi cike da kawaicin su na Fulani ta kasa faɗa ma Yadikko halin da Ɗiyar nata ke kokarin jefa su .
Ganin tayi shiru yasa Yadikko Fahimtar wani Abin ne ya faru da Hasile wannan yasa ta saurin cewa " Ma'u ina Hafsatu ? Ina Hasile ? Wani faɗan tayi ne ko mene?. Cike da Rawar jiki da tsoro Ma'u ta fara faɗa mata komai . Ai jin haka yasa Yadikko salati tana faɗin " Kai wannan yarinya da akwai wauta! Ta sani ko mugaye ne ? Maza muje Mu sami su Baffa Harɗo mu sanar masu .
Ɓangaren Hasile kuwa wani irin dakatawa tayi da gudun da take yi tana saka hannun ta tare da Numfasawa,don wani sanyi taji hango moton su Billy da tayi basu yi nisa sosai ba. Kasantuwar Hanyar babu kyau kwata ƙwata .
Cike da zazzaƙar Muryar ta take ƙwaɗa kiran Adda Bilkisu...! Wato Billy wanda basu san ma tana yi ba . Cigaba da gudu tayi tana ƙarawa tare da waiwayon bayan ta don tasan a ko wani lokaci Fulanin rugar na iya cimmasu idan labari ya koma kunnin su Baffa da Liman .
**
Barka da Hutawa Sir Maleek." Muryar daya daga cikin ma'aikaciyar sa ya katse sa , wanda yake zaune bisa Resting chair idanun sa a lumshe. A hankali ya motsa laɓɓan sa ba tare da yayi wani motsi ko buɗe idanun sa ba , ya furta " Ya aka yi?" .
Kira ne daga Part ɗin Hajiya Kaka . Ana zaman meeting kai kaɗai ake jira . Ware Lulun idanun sa yayi yana cewa " Okay " .
Simi Simi ta fice daga Resting room ɗin. Mikewa Maleek yayi daga Ƙwancen da yake yana zura Takalmin sa daga shi sai gajeren wando da t.shirt ya nufi part ɗin Hajiya Kaka .
Assalamu alaikum.
Yayi sallama yana kutsa kan sa zuwa falon wanda gaba ɗaya hankalin su ya karkata ya dawo zuwa gare sa . Iyayen sa ne maza da mata , sai yayyun sa da kanni kuma wanda suke cousins ne wasun su. Amin wa'alaikassalam.
Muryar Abba Bukar Alh.Jibo da Daddyn Lagos ya katse su suna amsa masa Sallamar ciki har da Hajiya kaka wacce take ta washe baki taga Jikan nata ya girma yanda take so , Aure babu fashi yanda ta kudurta.
Murmushi Take yi tana kallon sa tare da kallon inda Nihla take itama gaba ɗaya kallon ta ya kare akan Maleek ne .
Taufiq ne ya kalli Maleek yana masa alama irin nasu da hannu wanda shi kaɗai yasan me yace masa , wannan yasa Maleek hade giran sama da ƙasa don yasan zaman nan babu karuwansa daya ko abun da ransa ke so . Juyawa yayi yana kallon inda Nihla take tana wani murmushi nan take ya watsa mata wani irin kallo yana takawa cike da Issa yana zama inda Taufiq yake .
To Alhamdulillah tun da kowa ya hallara Hajiya kina iya fara maganan da kika taramu domin ta . Mshaaallh Muryar Hajiya kaka ya katse su cike da girma tana cewa " Kaman yanda kuka sani , Magana ce daya yasa na tara ku duka , shine maganan Maleek da Nihla .!
Shiru Maleek yayi ko Ɗagowa baiyi ba bare su fahimci wani Abu daga gare sa . Tsawon shekaru uku nake so naga na kulla wannan Aure yayi Albarka tsakanin ka da Nihla , amma sai a Wancen lokacin kace baka isa Aure ba . Wannan yasa na bari har tsawon wannan lokaci, yanzu nasan komai Alhmdlh ,a kuma ko wani lokaci za'a tsaida lokacin aure ko Maleek?.
Ɗagowa Maleek yayi yana kallon Momyn sa Wanda tayi tsimi tana zullumin kar ya tubure masu. Kallon Hajiya yayi yana ɗan Murmushi kana yace " Hajiya har yanzu Ban shirya Aure ba .
Kai Abdool Maleek Bama san Shashanci wani irin magana ce kake yi haka ?. Muryar Alh jibo ya katse shi cikin fushi da nuna ɓacin rai .
Eh Daddy ban shirya Auren Nihla ba ,saboda Ba ita nake so ba . Ammie ne tayi Saurin katse sa tana cewa " Amma yana dakyau kayi tunani , ita fa Wancen yarinyar baka san inda take ba ,Bamu san komai nata ba , to yaya za'a yi mu saka maka ido kayi ta jiran Wacce.....A'a rabu dashi da Shashancin sa . To Ka sani Nihla ita ce wacce zaka Aura kowa ya tashi . Muryar Alh jibo ya katse na Ammi cike da Wannan furucin .
A'a Maleek ba yaro bane , babu mai masa dole . Hajiya kaka tayi maganan tana jan numfashi kamin ta cigaba da cewa " Kayi tunani Maleek na baka Nan da Sati biyu ,duk abun da ka yanke kazo ka same Ni ka faɗa mun dagani sai kai .
Muryar Nihla ne ya katse su cike da Sangarta tana cewa " A'a Hajiya Maleek bafa aure ne a gaban sa ba ,kuma karya yake yi yana cewa yana da Wacce yake so . Ko a America babu Abun da yake yi sai watsewar sa da Zina da Turawa...........!
*A page 10 Free page na wannan littafin zai ƙare , maza ki hanzarta kar ayi tafiyar babu ke,don wani labari sai Shigowar Hasile Rayuwar Maleek anan zai amsa sunan sa na MR.ROMANTIC kar ki bari ayi babu ke . Regular payment ₦500 ne kacal . Vip payment ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*
[10/5, 9:07 PM] S MUSA: 💋MR.ROMANTIC💋
Multi dimensional story.
Maman-teddy .
Page 9
*A shafi na goma 10 na gaba free page zai ƙare ,kar ki bari ayi tafiyar babu ke. Wannan littafin ₦500 ne kacal regular payment Vip payment ₦1000 . Zaki iya tura kudin ki kai tsaye ta wannan account number 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932."*
____________________
Zina...! Kalmar da Abba ya maimaita kenan yana kai hannun sa tare da Sauke Hular kan sa farin suman sa ta manya na Bayyana . Wani irin Tsawa Hajiya Kaka ta dakama Nihla kana cike da sababi da kare Maleek dan lelen jikan nata ta fara cewa "Au Sharri Nihla zaki masa? , Ina Miki kallon mai hankali ashe baki da Hankali ? , A yaushe kika gansa yana Zina da Turawan ?" .
Muryar Alhaji Jibo ne ya katse su yana kiran sunan "Hajiya " .
Bana son jin komai daga bakin ka ,don mara mata baya zaka yi ka goyi bayan maganan ta , Ni ban yarda Maleek yana Zina da lalata ba , da ilimin shi na zamani dana mahammadiya , don haka Maleek ɗina baya Zina sam , Ƙarya kike yi Nihla . Duka cikin gidan nan babu mai taimakawa irin shi , ku duba baya ƙasar nan amma kullum a sakawa ayi Sadaka da Tallafawa ga Talaka yake .
"Wannan daban Hajiya " .
Muryar Daddy Jibo ya kuma katse su .
Ka yarda kenan ? , Hajiya kaka tayi maganan cike da fushi da nuna rashin yarda ga maganar Nihla wacce tayi tsiri tsiri da ido ganin yanda Taufiq ke bin ta da kallon ƙiyayya tare da jin haushi ,