Showing 3001 words to 6000 words out of 13900 words

Chapter 2 - Jeji Girl Book 1 Hausa Novel Complete

sunfara fitowa damugun gudu cikin fishi da b'acin rai


Dagudun bala,I Wani gawurtaccen zaki yadama way'annan mutane shida Wani shirgegen maciji,,,ahaukace suka Koma danneman ceton ransu sedai wasu sunsamu nasara wucewa wasuko akasin hakan domin kuraye biyune sukasha gabansu Hakan yaba duzakinnan damar cimmasu atake awurin sukayi dabgensu suka korada ruwa domin suntab'o y'ar lelen sarakunan dawa :&?

Acan kuwa inda wannan budurwar tatsaya Wani tawa macen zakayyace tazo taduk'a gunta anufin tahau bayanta (Bata damisaba no macen zakayya ce wannan) d'agoda k'anta tayi tana k'arewa wurin kallo da wau idanuwa nata masushegen d'aukar hankali kamar na mage sedai acikin koyar Idon blue light sosai Kuma manya sosai Kuma gasu alumshe kamar mejin bacci,,Baki nasaki inakallan inda tsinyar kyau da haiba suka dabaibaye wannan yarinyar masu karatu duk iya yadda zan kwantatamuku kwawun wannan budurwar tawuce Hakan domin wlh kallo d'aya zakayi mata kace aljanace sabida tsabar kyaunta,,ga sumar Kai Allah yabata dumin anad'e yake gefe d'aya tatubkeshi da sayyun bishiya,,,idan kazo kasanta kuwa wayyoo abun ba,acewa komai kaibaka,Isa ka Kalli k'ugunta kace Yar shekara 14 bace aduniya sabida fad'inshi da tudunshi ga shape d'inta k'ugun gwanin Sha,awa,,asamanta kuwa tafara girga dangi Amma basuda Wani girma sosai koyanzu ana iya ganinsune sabida salken ganyene ajikinta,,wannan yarinyar batada Wani tsawo sosai Amma baza,ikirata gajeruwaba Kuma fatar jikinta nafara bace karr kamar ja,ja Hakan Yanayin jikinta yake,,,aduk wannan tsawon lokaci datayi ajejin Nan Bata,iya maganaba Kuma,itadin ba kurma bace bakuma bebiyaba sedai tana,inda bafad'ar kowacce kallama balle ta,iya Abu ukku ta,iya fad'a arayuwarta shine abeee mameee sekuma ya Allah..wannan kalaman ta,iyasune ta hanyar mafalki acikin mafalki takeji wannan sunayen shiyasa ta,iya fad'a,,,,aduk lokacinda Wani abun hatsari yatin karota Kuna farin caki takan kira wannan sunayen biyu abeee ko ammee..Kuma datayi wannan kiran tofa duk Wanda takira zasu bayyana idan abeee tace tofa duk wata halittar datakasance namuji cikin wannan jijen zata kawo mata d'auki idan Kuma ammee tace to mace zata kawo nata d'aukin sedai daga yanayin kiranda zatayi zasu fahimta idan na Neman cetone Kona farin caki,,Kuma wannan abun yasamo asaline tahanyar mamanta gwaggon biri dakuma salonda ita yarinyar takoyardasu nazamanta bil,adama..

Tana kallan wannan macen zakayyar tasaki Wani lallausan murmushi kana tayi kissing ganta tukunnah tad'ale bayanta cikin farin caki,,,aiko hawanta keda wuya wannan zakayyar tamik'e taredayin girgiza kana tanausa cikin jejin aguje,,,itako se murna takeyi tana dariya...Bata sauketa ko,inaba se bakin wannan tekun inda sukasameta..tana sauka wasu manyan birai sukazo gunta suna hawan jikinta itako tana shafasu cikin farin caki tana dariya...itako zakayyar Nan Takoma muhallinta...wasu biraine suka sauko daga kan bishiyar tuffa Dake wurin wato apple


Yanzufa akafara wannan game mujezuwa karku bari abuku lbr salon wannan book dabanne=؃?

*JEJI GIRL* paid book ne Kuma idan kinada buk'atarshi nera 500 ne kacal =?L? zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in =?I? 2276776261 Sha,awanatu kasim UBA bank....kana kitura shedar biyanki awannan nomber =?I? 07037092176 on WhatsApp



Idan kinsan Baki shiryama siyaba please banasan b'atawa juna lokaci daga baya kice namiki wulakanci >?7?





Autar alheri
'?
[7/25, 12:34 PM] NASRULLAH Group Admin: (Yarinyar jeji,,renon namun dawa=?q?
@&?>أ?>؍?=??>ؑ?)


*Labari meban Al,ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)*


Daga alk'alamin taku har kullun Autar alheri
'? marubuciyar =?G?

SOLDIERS FAMILY
INGARMAN NAMIJI
WAYE MIJINA return
TANTIRANCI sabon salon
IZZAR MULKI
BIG LADY'S
MY LITTLE SISTER


Wannan novel paid book ne Kuma Dan Allah idan Bakida aure karki karantamun novel banasan kananun zantuka harkullun Ina gayamuku domin kawo sauyi acikin rayuwar ma aurata muke bayya komai acikin novel Amma bakwa fahimta bazamuyi novel Dan bata tarbiyar kowanne yaroba domin muma iyayene mun Haifa kozamu Haifa sabida Hakan Dan Allah kowa tayi Sha,anin gabanta.


*Idan Baki biyaba karki karantamun novel idan Kuma kika karanta kokika fitar batareda kinsan wahalar danayi wurinyin abunaba keda allah*>?7?


Free
Page 7 & 8


____'____&&&&&&&&&&&

"Sosai yanausa da,ita cikin ruwan Hakan take iyo ajikinshi kamar wata kifanya""sunjima Yana zagaye da,ita acikin ruwan kamun yazo da,ita adede inda yad'auketa yatsaya...cikin farin caki tayi kiss d'in bayanshi kana tasauka..wanka tayi awurin kamar yadda tasaba da gayayen itatuwa kana tazo kan wannan bishiyar mekamada wata unguwa tahaye tareda ciga Wani kogo dakeciki kaya yad'auko irinna mafarautan jeji kusan ukku duka atsabtace kana tasaka d'aya Wanda iya cinyoyinta kawai bujen yarufe rigar kuwa bakin cibiyarta seda tagama shiryawa tsab kana tafito tad'auki kwarinta da baka tadiro daga kan bishiyar,,,tana dirowa tayi Wani fito Sega Dan k'aramun biri mekyau yashigo zuwa wurinta murmushi tayi taname nuna mishi hanya dakuma kwarinta da baka alamar farauta zasu...aiko yayi tsulli se akan kafad'arta Yana nannade mata sumar Kai databari awarwatse seda yagama kana suka nufi Wani gun inda sukasamu dandazon birai awurin kowanne na Sha,anin gabanshi,,,,suna ganintako sukayo kanta damasu dafata damusu d'aukarta kamar Yar baby dakuma way'anda take d'auka tajima awurin kamun tasamu Ganin mamarta inda tahangota zaune tanacin ayiba..cikin sauri tak'arasa wurinta tareda duk'awa tad'auki ayabar 2 kana tanuna mata wannan kyakkyawan birin tareda kwarinta da bakar alamar farauta zata fita...abunda zebaku mmki segaya gwaggon birinnan tamik'e tsaye tana Wani abun da hannayenta kamar mebada Sak'o itako wannan budurwar tana d'aga kanta alamar tanajin abunda take fad'a seda tagama kana budurwar tajuya tareda Kiran Wani babban birin da hannu aiko yazo yabibayansu suka nausa cikin jejin.

Tafiya sukayi menisan gaske kana tacire k'warinta da bakar tashiga Harbin manyan tsuntsayen dawa irinsu jimina manyan talotalo zabi dadai sauransu Sam ita Bata kamun manyan dabbobi atinaninta Y'an,uwantane seda ta samu sa,ar kama jimina da zabi ukku..ahakan way'annan biran suka d'auko mata suka kamo hanyar dawowa suna cikin tafiya ne sukaga Wani k'aton karkamden>؏? Yana shinshinar Wani abun ga dukkan alamu cizeyi sekewayashi yajeyi...cikin sauri tak'ara wirin tana fad'ar abee ahankali koda taje abunda tagani seda tarazana domin ita mutane kamar dodanni suke awurinta..Wani kyakkyawan matashin saurayine Wanda ak'allah zekai shekaru 33 da haihuwa kwance yake cikin jini kamar gawa gashi duk fuskarshi ma duk tab'ace da jini..azabure taja baya tana nunashi da hannu cikin tsoro da fargaba tinda batasan ko wayeba itadai kawai abunda yasani irin halittarsu d'aya yanada kafafuwa kamar ita da hannaye Kuma duka irin nata da sumar Kai sedai Tata tafi tsawo to Kuma ita a,iya saninta duk masu irin halittarta miyagune masu Neman cutarda ita kamar irinsu arnan jeji tinda sukawai tatab'a Gani Masu irin wannan halittar.


Juyawa tayi dasauri tabar wurin cikin tashin hankali da fad'uwar gaba..haka wannan birin megirma yabi bayanta Amma k'aramun yakasa tafiya sezagayen wannan mutumin yakeyi..shiko karkamden Ganin tad'aga yabud'e Baki zuwa faracinyeshi..kamar ance tajuya Ganin bataga abokintaba wato wannan k'aramun birin aiko setaga abunda abeenta zeyi Hakan kawai tatsinci kanta darashin son yacinye wannan mutumin kawai Taga gara sutemakeshi domin akwaitada tausayi...cikin sauri tace abeee tafad'a dad'an d'aga muraya Kuma amarairaice alamar karyayi kenan..aiko kamar Wani mutin yadakata...itako tadawo wirin tana kallan biranta Kuma tana kallan mutumin tarama yazatayi dashi...Ganin Hakan yasa wannan babban birin duk'awa yad'aukeshi kamar bed'auki komaiba abuga jikin Yan hutu:&? Yana d'aukarshi yanufi hanya...cikin sauri suka mara mishi baya itada abokinta.

Suna iya tsibirinsu yakwantardashi kana yajuya zuwa sansaninsu yagayawa mamarta..aiko segasu kusan su hud'u itada mukarabanta...koda tazo tasamu wannan budurwar nawanke mishi jini faruwa...k'arasowa tayi tajanye yarinyar kana tashiga duba cinyon nashi domin su sunsan mutinne sabida Hakan bebasu tsoroba sedai gudun basusan kowanne iri bane...dakanta tashiga gyara mishi ciyon bayan tawanke shi tasss kana tashiga matsa mishi wasu gayayen itatuwa aduk inda yaraunata hadda inda harsashe yagogeshi sedai beshiga jikinshi ba kawai gugarshi yayi...bayan Taga tabarshinan akwamce kana tayiwa wannan budurwar wata alama sa,annan tabar wurin tareda barin masu gadi...itako cikin sauri tanufi Wani lungun tana fad'ar abee abee abee ahankali cikin kwantarda murya... tad'anyi tafiya medan Nisa kamun wau manyan zakuna ukku suka fito daga Wani lungun suna tinkarota..cikin farin caki tanufesu tinkamin sukaraso tana zuwa tarungumi na tsakiyarsu tareda sunbatarshi hakama duka sauran tamusu..Dama wannan Al,adartace idan tanasan ganinsu sunkwanta biyu Basu ziyarcetaba takazo tagansu kotajasu suzagaya jejin...yauko bayan tagama tarbarsu Suma suka shinshineta kamar yadda Suma Saba tareda yin gurnaninsu kana tajasu alamar zasuje Wani gun...ahakan sukabi bayanta Bata zarce ko,inadasuba se inda w??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????annan mutumin data tsinto sunjima suna kallanshi tareda zagayenshi kamun d'aya daga cikinsu yayi Wani gurnani yanufoshi afusace alamar be yadda da zamanshi acikinsuba...cikin sauri Wani daga cikinsu yatari gabanshi Shima Yana bashi gurnanin alamar karya cutardashi... Dakyar dai sukashawokan Dan uwan Nasu ya,amince kana sukabar wurin..


Abuja

Kwance yake akan makeken bed d'inshi Wanda ake cewa mata lahira wayarshice tayi k'ara akarona 6 cikin Dan Jin haushi yazura Zara,zaran yatsunsa yad'auko wayar tareda karawa akunne batareda yaduba waye kekiranba yayi shiru yanasan Jin miza,ace...daga d'aya bangaren Hafees yace bro kashirya fa yanzunnan aka kirani daga lagos wai anasan ganinmu cikin gaggawa...Dan tsaki yaja kamun yace mike faruwane? Yatambaya cikin sweet voice d'inshi Wanda yak'ara dad'i fiyeda yadda yake ada...nimadai ba,agayamunba Amma dazu Muneer yacemun wai anje aiki 5 days dasuka wuce ankama wasu cocking da,ashigo dasu tab'arauniyar hanya to su fadeel ne suka jagoranci aikin shinefa acan wasu gwarin suka Bud'e musu wuta Kuma daga lokacin annemi fadeel d'in anrasa inaga shine dalilin...what??? IRFAAN yafad'a dak'arfi Yana mik'ewa tsaye Babu shiri Domin fadeel da Muneer abokansune tinna yarinta hasalima ko aikin sojan ruwa dasuka shiga Ra,ayin Muneer ne sukabi suduka ukku..."wlh kuwa bro kawai seka fito...okay just your reddy because I'm coming now....yes I'm ready.. okay kawai yace tareda yanke wayar yafad'a bathroom..(IRFAAN ABUBAKAR kenan cikakken Jami,in sojan ruwa kuma Wanda hukumar ke alfaharidasu shida abokanan shi)


Zaune yasamu momma a parlor tana yiwa Safah tsifar kanta..cikin sauri yak'arasa gunta Yana fad'ar momma zamuyi tafiya nida Hafees zuwa Lagos... d'agowa momma tayi cikin mmki tace bakunce 2 month zakuyiba dukafa yau kwananku 6 da zuwa? "Eh wlh Wani abunne yataso maybe shiyasa Amma dai bazamu jimaba please momma kiyishiru kawai kiyimana addu,a yafad'a cikin gajiya dazancen dominshi bame yawan San magana bane..nisawa momma tayi kamun tace shikenan allah yatsareku yakaimu lpy Kuma yak'arku aduk inda kukasamu kanku...murmushi yayi Yana fad'ar ameen y allah my momma bye semun dawo...itama murmushi kawai tayi...inda Safah tace ya IRFAAN sekun dawo allah yatsareku... ameen ameen yafad'a Dede lokacinda yafara parlor

Yana fita driver yajashi sukabar gidan akan kwanar layinsu suka had'uda mitar gidansu Hafees anan suka tsaya Hafees yakoma cikin motarda IRFAAN d'in yake suka nufi airport...bamujimada zuwaba jirginsu yatashi zuwa Lagos...bayan sunsauka ne ogansu kemusu bayanin yadda abun yafaru alokacin da suka rufar musu daduga su maneer d'in zasuci galaba akansu shiyasa suka Saka ragar kamun kifi suka janyo wasu daga cikin sojojijn Hakan yasa fadeel Saka wukar jikinshi Yana yankan ragar bayan yayanketane mutanensu suka taira shiko Ashe rasar kafe kafarshi acikin wannan abun yabasu damar janshi cikin farincikin samun nasara...Kuma anbi bayansu Amma ba,aga fadeel d'inba Kuma andiba duka inda ake tinani ba,aganshi shiyasa nakiraku ko Akai abunda zaku,iya Akai domin Muna buk'atar irinku acikinmu bamasan rashin kod'aya...cisawa IRFAAN yayi kawai Yana fad'ar muje zamu ganoshi da izinin Allah Yana gama fad'ar Hakan yashiga jirgin ruwan Hafees ma da Muneer suka shiga tareda wasu Jami,ai daga cikinsu...ahakan suke gudu cikin ruwan suna nemanshi duk inda suke tinani Amma Basu kanshiba daga k'arshe dai suka yada zago abakin Wani tsibiri inda suna sauka suka nausa cikin wannan jejin me had'arin tsiya batareda wata fargaba ba...!









Autar alheri
'?[7/25, 12:34 PM] NASRULLAH Group Admin:
(Yarinyar jeji renon namun dawa=?q?
@&?>أ?>؍?=??>ؑ?)


*Labari meban Al,ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)*


Wannan novel paid book ne Kuma Dan Allah idan Bakida aure karki karantamun novel banasan kananun zantuka harkullun Ina gayamuku domin kawo sauyi acikin rayuwar ma aurata muke bayya komai acikin novel Amma bakwa fahimta bazamuyi novel Dan bata tarbiyar kowanne yaroba domin muma iyayene mun Haifa kozamu Haifa sabida Hakan Dan Allah kowa tayi Sha,anin gabanta.


*Idan Baki biyaba karki karantamun novel idan Kuma kika karanta kokika fitar batareda kinsan wahalar danayi wurinyin abunaba keda allah*>?7?

Free
Page 9 & 10


____'____&&&&&&&&&&&

"Tafiya sukafarayi aciki suna nausawa cikin sunk'urun bishiyoyi da duhuwar jeji Babu tsoro ko d'arr aransu balle fargaba cikin jarunta danunacewa sud'in mazane sunyi tafiya menisan gaske Amma basuga fadeel ba Kuma Basu had'uda komai nahad'ariba ahanyarsu Hakan yasa suka k'ara sakin jiki musamman su oga maneer har k'ara Wani hurar hanci yakeyi azuwan ganamuji yazo gamoda Maza.


Agefen wannan budurwar kuwa tanacan tana kulada wannan saurayin data tsinta itada k'ananun abokanan ta Dake tayata zama Kuma cikin iKon allah da buwayarsa bawanda yacutardashi kowani maciji dayazo yakananna d'eshi Kuma wannan yarinyar Bata kusa Amma cikin iKon allah Kuma yasulale yabarshi...acikin Yan kwanakinnan sosai wannan budurwar tamayarda hankali gun kuladashi ko fita batayi Kuma tadamu sosai akan San yafarka domin ayau kusan kwananshi hud'u kenan awannan yanayin harta fara tinanin koya mutune...zaune take itada birinta dakuma wasu kananun kuraye guda biyu Dake kewayeda ita Jira sukeyi tagama gyara Naman data farauto ta fidda Wanda zata gasa tabasu sauran Dama Hakan takeyi duk irin kananun dabbobin Wanda basa iya fita susamo sedai iyayensu susamo musu to idan tasamo atare sukeci..tagama fere agwaginda tasamodin tacire iya Wanda takeso domin daga,ita se Dan birinta ne kawai basacin Danye sesun gasa tad'ibi iya Wanda ze ishesu yau dakuma gobe sauran seta mik'awa kurayen kana tashiga gasanata

Tanacikin gashin taji kamar tarin mutin mik'ewa tayi dasauri domin duk abunda takeyi hankalinta gabaki d'aya yana kanshi..koda tazo gindin bishiyar wannan saurayin yabud'e idanuwanshi Yana kallan inda yake dudda yasan acikin jeji yafad'o Amma to miyakawoshi bakin teku..k'arasowar wannan kyakkyawar budurwar akusanshi yasakashi sakin Wani razannen ihu Babu shiri Domin harga allah kallan aljana yake mata cikin tashin hankali da razana yashiga karanto duk addu,ar dayazo bakinshi Amma yakasa idarwa seya kama wannan tasubuce yakamo waccan gabaki d'aya yarud'e kumaga raunuka ajikinshi...itama wannan budurwar tarazana dajin ihun dayayi Hakan yasa tad'an ja baya kad'an domin ita kanta atsorace take dashi dudda Taga bayada siffar tsoratarwa domin kyakkyawan mutinne bayada muni kamar wayancan arnan jejin Hakan yasa tad'an tsaya daga nesa dashi kad'an...shiko abunda besaniba wannan uban ihun dayayi yajanyowa kanshi fitina ne domin cikin k'ank'anin lokaci jeji yad'auke kagaki d'aya da gumza da gurnani da haniniyar manyan namun dawar...cikin sabon tashin hankali yake bitada kallo Yana girgiza kanshi kamar zeyi kuka abunda betab'a tsintar kanshi acikiba waishi tsoro amatsayinshi na Jami,in sojan ruwa Amma yau ya had'uda bala,inda Doline tsoron yashiga jikinshi..

Afannin su IRFAAN kuwa alokacin da sukaji wannan gumzarda jejin yad'auke dashi shikin kukan dabbobi mabanbanta ai arazane Muneer Dake gaba Yana hurar hanci yasa spot Yana mazurai alokaci d'aya y'ay'an cikinshi suka d'uri ruwa...to bashiba kosu Hafees sunzarana matik'a dajin wannan ihun me firgitarwa Amma duk suka Dake tareda Shirin kota kwana suka tsaya Chak wuri d'aya sunajiran jammani Muneer kuwa tuni gumi yafara keto mishi Tako,Ina Babu k'ak'k'autawa..


Afannin su wannan budurwar kuwa tinda wannan gurnanin yagama game jejin aiko Sega manyan sarakunan dawa sunfara fitowa suna bud'ar Baki tareda tinkaro wurinda suke...daga can bayansu kuwa kayin kadodine suka fito kusan su 6 kowanne se tak'ama yakeyi agefen teko suna nufota daga bayansu kuwa dorinar ruwa ce itada tata tawagar keshawagi,,,,can Sega way'annan manyan kifayen masu Shirin had'iye mutin kamar basuci komaiba sun bayyana se nutso sukeyi acikin ruwan suna k'ara fitowa...daga Saman bishiyar dayake kasanta kuwa wasu manyan macizai ne ke saukowa irin kumurci d'innan gakuma tawagar gwaggon birinta su hajiya kura duk ba,barsu abayaba...wasu irin wahalallin yawu fadeel yahad'iye tareda d'auke hannunshinshi domin yaga mutuwane afilin Allah sabida Babu inda zejuya yasamu mafaka...itako wannan budurwar dukkansu da kallo kawai take binsu tana nazarinsu...dacan nesa kuwa sukaji Wani irin hargowa nawata katuwar damusa dafitowarta kenan Kuma ayunwace Take se bud'ar Baki take damugun gudun bala,I tanufo fadeel cikin mugun nufi domin ita acikin dabbobin Bata Jira kaitsaye take yankan hukunci..tsalle tadako Wanda zata dira akan fadeel cikin mugun zafin nama wannan budurwar tayi Wani irin tsulli tatareta seta fad'a kanta suka mulmula gefe d'aya... d'agata tayi dasauri tanaja baya cikin fishi...itako budurwar marairace fuska tayi kamar zatayi kuka tana fad'ar ammee tareda girgiza kanta tareda rik'e bayanta inda kamar tabugu sabida damisar tayi mata nauyi.

Aiko se damusarnan tak'arasa kusanta tareda Saka kanta tamulmulata baya tasaka kafarta tana danna k'ugun yarinyar Dede inda take rik'ewa..ihu tayi tana fad'ar ammee dad'an k'arfi Amma ba sosaiba irintanajin zafi d'innan...itako damisar Bata denaba seta Taga yarinyar tadena kukan kana taja baya tana hararar fadeel...Kuma dukkansu way'annan miyagun halittun dasuka fito sunkasa tab'asgji sedai zagayenshi kawai dasukeyi...shiko fadeel tuna yayi suman wuccin gadi domin yakoma kamar mutin mutumi Sam yakasa koda kukan balle addu,a tashin hankali yasa yamanta komai yadda za,ayi watandarshi kawai yake Gani a,idonshi.

Tashi tayi tak'arasa kusan zakunan,nan taduk'a tana Wani abun tareda kwantance kamar yadda kurame kemagana bayan tak'are Takoma kan kurayen dakuma kadan kowanne dabba seda tayimishi magana da yarenda zegane...macizan kuwa shafa Saman kansu tayi tana murmushi alamar kenan sutafi kawai bawata damuwa...Ganin Hakan yasa zakin mud'e murya Wani Wani irin kurnani Wanda duk ilahirin jejin seda yad'auke....aiko maneer dakecan taredasu Hafees yasaki Wani razannen ihu tareda rugawa aguje yanufi cikin jejin...Ganin Hakan yasa suka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login