Showing 6001 words to 9000 words out of 13900 words

Chapter 3 - Jeji Girl Book 1 Hausa Novel Complete

mara mishi baya dagudu suna Kiran sunanshi domin ga dukkan alamu yarud'e ne..seda yanausa ciki sosai kana yasake Jan birki yadawo yakuyi Dama kamun yak'ara dawowa zeyi haggu Hafees da IRFAAN suka rik'eshi tare suna jijjgashi...shiko se ihu yakeyi..cikin tashin hankali d'aya daga cikin sojojijn dasuke tare yadubi IRFAAN yace Sr idanfa beyi shiruba ze,iya janyo hankalinsu kanmu...Jin Hakan yasa cikin takaici IRFAAN yasharara mishi kyawawan maruka har biyu way'anda sukasaka yadawo hayyacinshi... Hafees ne yace wlh Muneer kashiga hankalinka idan Baso kakeyi sucinyekaba kaida kemusu ihu Dan ihun sukesanji...tinkamin Muneer yakai k'arshe yayi d'iff Yana zare Ido tareda kama bakinshi da hannu kamar yadda yarakeyi..kana Hafees yarik'a hannunshi sukaci gabada tafiya.

Acan kuwa yadda wannan zakin yagama ihunshi sekawai naga way'annan dabbobin sunshiga komawa muhallinsu kamar Basu wanzu awurinba...itako gwaggo damisa tanausa cikin jejin.


*Sanarwa me mahimmaci kitsaya kikaranta koda Baki anfanaba maybe kinada sister ko k'anwa wadda zata anfana dakarantawar dakikayi*


<ؙ??Tsayakiji y'ar,uw<ؙ??

Wannan abun ingantaccen abune Kuma mematukar anfani awurinmu mata harda mazama batsafi aciki kumaba kauce hanya Amma bikudiratillah zakisamu abunda kikeso.

1,,macenda allah yajaraba da namuji manemi mata. Akwai tazo da yardar allah kukanta yazo k'arshe akwai zakara da,akeyimata me allura 99 zeyi kwana ukku anakiyonshi dasunanta Dana mujinta wlh billahi shida wata macen har abada ke kokekanki inbakice bandakeba inda yazo kwanciyadake tokema baze k'ara waiwayarkiba.

2,, hatsabibiyar gumba maybe kunajin sunanta Amma wannan ta banbanta domin Koni kaina bani nakeyiba Kuma ba,ayi,a,ajiye sedai idan kinaso kiyi bukin domin kuwa da sunanki za,ayita..wannan gumbar nalamunce Miki idan kikashata dasafe idan yamma tayi kisaka yatsarki agabanki kiji indan yatsarki tashiga tashiga jikinki to wlh allah kigayamin tsakaninki da allah Niko zanbaki kud'inki.

3,,me kurman namuji Wanda duk abunda zakiyi mashi aduniya baya,uhn,balle,uhn,uhn shidai gashi kawai yanashan dad'i Amma ke bakya fahimta..to kizo akwai bud'e bakin kurma D'an kuwa wlh allah ko bebeneshi seya kuwata dabebentakarshi.

4,,Akwai maganin sanyi Wanda sanyi komai jimawarshi ajikinka ko ajikinka to da izinin Allah seyafita Indai bana ajali bane.

5,, mata masu kishiyoyi marasa imani way'anda kerabasu damazajensu sedaisu asosu...to wlh kizo akwai maganinta domin tabbas idan bakece kina lamunce matashiba to sedai mugun abunta yakoma mata.

Ba,Iyanan baiwarda allah yabamu takeba duk wata matsala dakikasan kinada wadda tashafi namuji insha allah idan kikazo to Allah zekawo k'arshenta...kedai kawai ki tuntub'i wannan nomber =?I? 08107819124 aduk inda kike afad'in zamu,iyajida matsalarki da yardar allah..yar uwa karki kirani domin yimun tambayoyi akan abunda kikariga kika Gani idan kinshiryama fuskantar matsalarki danneman maganinta to zaki iya nemana idan renin hankali yakawoki tofa way'anda keda kayan Kuma zasukulada lamarinki bazasu lamuntaba my nafatar kinfahimta...allah yada mudace.=?O?
________________________

Suna gama watsewa fadeel yasauke wata wahalaliyar ajiyar zuciya yanadafe setin zuciyarshi...karabowa wannan budurwar tayi kusanshi tana dafa kafarshi Dede inda yaji ciwo..Dan Jan kafar yayi kad'an yace wshhh Yana matse Baki tareda d'agowa ya kalleta ad'ard'are Yana murmushin yak'e domin yanzu k'ara gasgata cewar aljanace sedai yanada tabbacin bazata cutardashiba tinda har taceceshi ahannun way'annan miyagun dabbobin.

Itama marairace fuska tayi kamar zatayi kuka sabida yabata tausayi kamun yamik'e cikin sauri tanufi inda take gashin namanta koda tazo yagasu domin duk wannan Bada k'alar da,akeyi abokinta nanan Yana musu gashi ko, ajikinshi...daukowa tayi tadawo wurin fadeel tana mishi nunida yaci domin batasan yadda zatayi mishi maganaba..shiko kallanta yayi yakalli Naman dudda agayen bishiya yake Amma a tsabtace domin seda tawanke ganyen kana tad'ora mishi Akai..murmushi yad'anyi kana yabud'e Bakinshi dayayi mashi nauyi yace zanyi brush da asiwaki tinda Babu brush anan...kallan bakinshi kawai takeyi batace komaiba tinda batasan miyaceba...shiko Ganin tayi shiru yasake nawatawa...Amma still batace komaiba Sema shafa birinta datakeyi suka shiga cin Nasu...Ganin Hakan yasa ya mik'e da k'yar domin duk jikinshi raunukane Yana mik'ewa,,,itama tamik'e azabure tana tambayar shi lpy? Da hannu tayi mishi alama..shiko atinaninshi kurmace Hakan yasa yayi mata nunida hannun shima alamar ze wanke Baki.


Aiko tarik'a hannunshi suka nufi Bakin tekun domin baze,iya tafiya da kyauba...suna k'arasawa yazuk'una tana zuba mishi ruwa yawanke bakin kana yanuna mata bishiyar Dake wurin tareda d'aukar Wani bisasshen kare yanuna mata... mik'ewa tayi tak'allo masa danyenshi yasa yawanke Baki domin Yana nuna mata tagane miyake nufi tinda itama ahakan take wanke nata...seda yawanke yadda yakeso kana yamik'e suka Koma yazauna...Naman takawo mishi aiko yaci sosai sabida yanajin mugunyar yunwa seda yagama ci kana tayi murmushi suka hau bishiya itada birinta suka tsinko mishi y'ay'an itatuwa...sosai fadeel yaji dad'in yadda wannan aljanar takarramashi acewarshi...seda yaci yak'oshi kana yashiga bin wurin da kallo Yana kallon yadda take wasa itada birinta hat bacci yad'aukeshi...jiyowa tayi Taga yayi bacci Hakan yasa takira mamarta tazo tazauna taredashi itako taja abokinta suka shiga jeji domin Samo mishi abunda zeci anjima domin na,anjimansune tabashi gaya yanzu Doline tasamo sanidashi domin inda ita kad'aice se abokinta sesusha y'ay'an itatuwa suyi kwanciyarsu...sosai suka nausa cikin jejin tareda rakiyar Wani katun kumurci dominfa muddin zata shiga jejin Wani dabbar yaka mara mata baya dudda cewa sunsan ijunansu bazasu cutarda itaba Amma akwai bak'inda kan iya shigowa musamman bil,adama...!




*JEJI GIRL* paid book ne Kuma idan kinada buk'atarshi nera 500 ne kacal =?L? zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in =?I? 2276776261 Sha,awanatu kasim UBA bank....kana kitura shedar biyanki awannan nomber =?I? 07037092176 on WhatsApp


Idan kinsan Baki shiryama siyaba please banasan b'atawa juna lokaci daga baya kice namiki wulakanci>?7? kokuma tambayana nawa bayan gashi narigada na rubuta Dan Allah mumutinta junanmu please.






Autar alheri
'?
[7/25, 12:34 PM] NASRULLAH Group Admin:
(Yarinyar jeji renon namun dawa =?q?
@&?>أ?>؍?=??>ؑ?)


*Labari meban Al,ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)*


Daga alk'alamin taku har kullun Autar alheri
'? marubuciyar =?G?


SOLDIERS FAMILY
INGARMAN NAMIJI
WAYE MIJINA return
TANTIRANCI sabon salon
IZZAR MULKI
BIG LADY'S
MY LITTLE SISTER


Wannan novel paid book ne Kuma Dan Allah idan Bakida aure karki karantamun novel banasan kananun zantuka harkullun Ina gayamuku domin kawo sauyi acikin rayuwar ma aurata muke bayya komai acikin novel Amma bakwa fahimta bazamuyi novel Dan bata tarbiyar kowanne yaroba domin muma iyayene mun Haifa kozamu Haifa sabida Hakan Dan Allah kowa tayi Sha anin gabanta.


*Idan Baki biyaba karki karantamun novel idan Kuma kika karanta kokika fitar batareda kinsan wahalar danayi wurinyin abunaba keda allah* >?7?

Free fage yakusa k'arewa kiyi hanzari kinemi naki akan nera 500 kacal =?L? zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in =?I? 2276776261 Sha,awanatu kasim UBA bank....seki tura shaidar biyanki awannan nomber =?I? 07037092176 on WhatsApp karkibari abaki lbr =؃?

Free
Page 11 & 22

____'____&&&&&&&&&&&

"Tafiya sukayi hankali kwance itada Yan rakiyar ta tayi tafiya menisan gaske kamun tasamu abunda takeso musamman jimina tanasan wannan tsuntsuwar seda takama kusan ukku duk jiminar kana suka kama hanyar dawowa muhallinta.


Su IRFAAN kuwa tafiya sukeyi kawai suna nausawa cikin jejin Amma kowannesu a d'ard'are yake sabida ko bishiyoyinda kejikin wannan jejin abun tsorone balle insuyi laka arida kukan miyagun dabbobin dasukeji Tako,Ina dmgashi Kuma dare yafarayi domin duhu yafara sauka sabida koda IRFAAN yaduba agogon hannunshi karfe 5:30pm gashi Kuma idan sukace zasu Koma had'arine tinda duhu yasauko hakama idan sukaci gabada tafiya basusan abunda zasu tarar agababa...kowannensu a tsorace yake musamman maneer dayayi nadamar wannan tafiyar bakad'anba kawai bayyanawane beyiba...gashi sunduva Gabas da yamma kudu da arewa Sam Babu mafaka domin ko Ina afiline sekuma cikin surmuk'unda basusan abunda zasu tarar acikiba...Hafees ne yace bro wai yazamuyine wai yazama Doli munemi mafita kamin duhunnan yak'arasa saukowa sabida Sam jejinnan akwai had'ari acikinshi...Yana rufebaki kamun IRFAAN yabashi amsa dasauri Muneer yakarb'e dacewa wlh kuwa domin wannan jejin bala,ine zaku k'aramun kuskure mutin zeyi yajishi alahira..shidai IRFAAN bece komaiba Kuma Bedagaba Sema gyara tsayuwarshi dayayi Hakan yasa duk sukazuba mishi Ido..aiki Sega wannan damisar datakusa cinye fadeel tayosufa se akan Muneer Dake gaba..Wani irin ihu yatsandara seda jejin yad'auki...cikin zafin nama shiko IRFAAN yahiranyo kansu tareda b'anb'are damisar daga Muneer Dake Sume tin lokacinda yasaki ihun bek'ara sanin inda yakeba..dambe sukashigayi suna mulmula kamar Yana danbeda mutun D'an uwanshi domin bil hak'k'i nema wannan damisar keyi dukkansu takashesu..Shima Kuma Hakan Neman kashetan yakeyi kamun ita d'in takashesun.

Itako wannan budurwar suna cikin tafiya tajiyo wannan ihunda Muneer yayi irinna karazana d'innan kana Neman d'auki... cikin tashin hankali tadubi abokinta tareda watsawa da mugun gudu tanufi inda take jiyo ihun damugun gudun fanfalak'i domin ita atinaninta Wanda tabarone akance Wani daga cikin iyayen nata yasamu damar cutarwa Dan haka kawai taji bataso acutardashi Kuma bataso acutarda iyayen nata Hakan yasa take wannan gudun kamar zata tashi zama,u



*Sanarwa me mahimmaci kitsaya kikaranta koda Baki anfanaba maybe kinada sister ko k'anwa wadda zata anfana dakarantawar dakikayi*


<ؙ??Tsayakiji y'ar,uw<ؙ??

Wannan abun ingantaccen abune Kuma mematukar anfani awurinmu mata harda mazama batsafi aciki kumaba kauce hanya Amma bikudiratillah zakisamu abunda kikeso.

1,,macenda allah yajaraba da namuji manemi mata. Akwai tazo da yardar allah kukanta yazo k'arshe akwai zakara da,akeyimata me allura 99 zeyi kwana ukku anakiyonshi dasunanta Dana mujinta wlh billahi shida wata macen har abada ke kokekanki inbakice bandakeba inda yazo kwanciyadake tokema baze k'ara waiwayarkiba.

2,, hatsabibiyar gumba maybe kunajin sunanta Amma wannan ta banbanta domin Koni kaina bani nakeyiba Kuma ba,ayi,a,ajiye sedai idan kinaso kiyi bukin domin kuwa da sunanki za,ayita..wannan gumbar nalamunce Miki idan kikashata dasafe idan yamma tayi kisaka yatsarki agabanki kiji indan yatsarki tashiga tashiga jikinki to wlh allah kigayamin tsakaninki da allah Niko zanbaki kud'inki.

3,,me kurman namuji Wanda duk abunda zakiyi mashi aduniya baya,uhn,balle,uhn,uhn shidai gashi kawai yanashan dad'i Amma ke bakya fahimta..to kizo akwai bud'e bakin kurma D'an kuwa wlh allah ko bebeneshi seya kuwata dabebentakarshi.

4,,Akwai maganin sanyi Wanda sanyi komai jimawarshi ajikinka ko ajikinka to da izinin Allah seyafita Indai bana ajali bane.

5,, mata masu kishiyoyi marasa imani way'anda kerabasu damazajensu sedaisu asosu...to wlh kizo akwai maganinta domin tabbas idan bakece kina lamunce matashiba to sedai mugun abunta yakoma mata.

Ba,Iyanan baiwarda allah yabamu takeba duk wata matsala dakikasan kinada wadda tashafi namuji insha allah idan kikazo to Allah zekawo k'arshenta...kedai kawai ki tuntub'i wannan nomber =?I? 08107819124 aduk inda kike afad'in zamu,iyajida matsalarki da yardar allah..yar uwa karki kirani domin yimun tambayoyi akan abunda kikariga kika Gani idan kinshiryama fuskantar matsalarki danneman maganinta to zaki iya nemana idan renin hankali yakawoki tofa way'anda keda kayan Kuma zasukulada lamarinki bazasu lamuntaba my nafatar kinfahimta...allah yada mudace.=?O?
________________________

Suko acan artabo akeyi tsakanin damusarnan da IRFAAN dakuma Hafees dayashiga Ganin tana Neman illata mishi D'an uwa domin duk tayaga mishi kyakkyawar fatarshi ta hutu.. shikuwa ya yanketa wuri biyu..suna cikin wannan artabon wasu manyan damusu suka fito sabida jiyo k'ugin Yar uwarsu d'aya damisa d'aya macen zakayya ce nufowurinsu sukayi cikin fishi da mugun nufi suka shek'o kansu...dukkansu sun sadak'at domin sunsan tabbas bazasu iya da damisa har ukkuba.

Akuma Dede wannan lokacine wannan budurwar ta,iso wirin itama cikin azababben gudun..Ganin abunda keshirin faruwane yasata bud'e Baki dak'arfin gaske tana fad'ar ammeeeee ammeee ammeee ammeee fad'a takeyi Bata fasaba...Hakan yasa sukatsaya cakk bawanda tak'ara motsawa acikinsu..Kuma tsayawarda sukayi yabawa Hafees damar sukar wannan damisar dasuke fad'a da,ita wuka abayanta..Dede isowar wannan budurwar damisar nafad'uwa k'asa budurwar tatarota tana girgizata tana fad'ar ammeee ammee...itako tana bud'e Ido tana kallanta

Sauran Kuma duka baya sukaja suna kallan wannan budurwar...d'agowa tayi da idanuwanta dasuka canja kala kaitsaye daga Farida blue suka Koma ja da blue abunda yayi bala,in razana Hafees datake harara da sauran Jami,an kenan dumin suntabbata wannan aljanace shikenan kwanansu yakere..shiko IRFAAN ko ajikinshi dominshi Sam beji cewa aljana bace Kuma baya tinanin mutince sabida Hakan shine ajiyeta akowanne gefeba..bayan tagama k'are musu kallo dukkansu Idonta nacikada k'wallah dominfa tanada zuciya sosai da fad'a sedai dan Babu bakin yine yasa takebinshida harara taji bala,in zafin sukarmata ammee dayayi.

Salken gefen k'ugunta d'aya tacire tana d'aurewa damisar inda yasoketa tareda shafa mata Wani abun data d'auko daga jikinta Wanda bansan kominene ba seda tagama shafa mata tsab kana tabawa abokinta saura..Tate makawa ammeeta tamik'e tsaye cikin iyawar uban giji da buwayarsa... k'arasawa tayi kusan wannan dasuka fito daga baya tana musu Wani abun tana shafa kansu kamar zancen kurame...aiko tana gamawa tad'aga sukazo tareda Saka wannan meraunin tsakiyarsu suka nufi hanyar komawa inda sukafito da,ita...abunda yabawasu IRFAAN matsanancin mmki kenan domin kamar sunajin maganar yarinyar kokuma suce aljanar...itako d'agowarda zatayi kawai setaga wannan kumurcin ya lauye IRFAAN dukkanin jikinshi Yana bud'ar Baki alamar saranshi zeyi...shiko yak'ame wuri d'aya komotsi batayiba balle kayi tinanin yatsorata..Amma abad'ini zuciyarshi kamar tafasa k'irjinshi tafito yakeji sabida fargaba dakiyace kawai irinta jaruman sojoji.

Cikin Jin haushi tace abeeee tareda girgiza kanta sabida Taga yajiyo kanshi Yana kallanta..aiko randa yaga abunda tayi sekawai yasulale yabar wurin...ajiyar zuciya IRFAAN yashiga saukewa shida sauran Yan uwanshi...itako kallan gefen cikinshi tayi Taga yadda duk yaraunata gajini se zuba yakeyi dakuma kafarshi da gefen fuskarshi...fuska tamarairaice irinna tausayinnan kana tad'auko Wani abun zata goge mishi...cikin sauri yaja baya Yana Dalla mata wata muguwar harara kana yad'auki kayanshi yashiga tafiya.

Tab'e bakinta tayi itama irin kaikasanin d'innan kana tad'auki kayanta itada Dan birinta suka k'ara gaba...d'aya daga cikin sojojijnne yacewa Hafees wlh yallabai ba aljana bace mutince Kuma inaga duka dabbonin Nan sunajin maganarta mizehana mubita musamu mafaka har zuwa safe...tabbas kuwa kakawo sharawa Hafees yafad'a cikin sauri Yana k'walawa IRFAAN kira Amma yashareshi...Shima shareshin yayi sukaci gabada bin bayanta tinda yaga dukkansu hanya d'aya suka nufa IRFAAN d'inne agaba se yarinyar sekumasu abayansu...shiko IRFAAN tafiyarce kawai yakeyi batareda yasan inda yanufaba Dade yatsaya tasaka mishi wannan abun ajiki gara yak'ara gaba kartaja mishi Wani ciyon...itako dakebinshi muhallinta tanufa Wanda Shima IRFAAN d'in can yanufa batareda yasaniba....!





*JEJI GIRL* paid book ne Kuma idan kinada buk'atarshi nera 500 ne kacal =?L? zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in =?I? 2276776261 Sha,awanatu kasim UBA bank...kana Kitura shedar biyanki awannan nomber =?I? 07037092176 on WhatsApp karkibari abaki lbr =؃?






Autar alheri
'?
(Yarinyar jeji renon namun dawa =?q?
@&?>أ?>؍?=??>ؑ?)


*Labari meban Al'ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)*


Daga alk'alamin taku har kullun Autar alheri
'? marubuciyar =?G?


SOLDIERS FAMILY
INGARMAN NAMIJI
WAYE MIJINA return
TANTIRANCI sabon salon
IZZAR MULKI
BIG LADY'S
MY LITTLE SISTER


Free fage yakusa k'arewa kiyi hanzari kinemi naki akan nera 500 kacal =?L? zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in =?I? 2276776261 Sha,awanatu kasim UBA bank...kana kitura shedar biyanki awannan nomber =?I? 07037092176 on WhatsApp karkibari abaki lbr salon wannan book dabanne =؃?=؃?=؃?

Dan girman allah dazatinsa karki fitarmun da book Kuma karki karanta mun Abu batareda kinbiyaba domin bakisan wahalar danayi wurinyin abunaba =?O?

Kiyi shearing d'inshi please domin sauran mutane su anfana fisabilillah inaso JEJI GIRL yazaga dukkanin social media =؃?

Duk Wanda yasiya wannan book MY LITTLE SISTER OR JEJI GIRL zesamu kyautar Wani book nawa d'aya insha allah wannan daga masoyan Antar alheri nee=؃?=؃?


Free
Page 13 & 14

____'____&&&&&&&&&&&

"Kyakkyawan ruwa yahanga Wanda yakasa Ganin iyakarsu gasu akwance se Zillow sukeyi k'arau dasu...cikin sauri yanufi wurinsu dominfa IRFAAN Kai San ruwa kamar mod'a Hakan yake...daga bayanshi kuws itace ketafe da birinta sesu Hafees Dake biyeda,ita Bata tsaya ko Inaba seda takaigun biyarta kana suka ajiye jayansu inda sukabar fadeel anan tasameshi Yana baccinshi....sukosu Hafees bayan IRFAAN sukabi shiyasa basuga fadeel d'inba...shiko Yana yazuwa bakin ruwan yatsugunna tareda ajiye bindigarshi gefe da wuk'ar Dake hannunshi kana yasaka hannu yad'ebo ruwan Yana wanke jikinshi...Sam wannan budurwar Bata kulada abunda yakeyiba dabazata barshiba dudda Taga cewa mutinne me girman kan tsiya....Suma su Hafees duk'awar sukayi domin d'ebo ruwan sedai abunda suka hangane yasakasu dakatawa domin Abu suka hango yanazowa daga cikin ruwan da gudun gaske cikin sauri Hafees yace bro bayaaa domin Sam IRFAAN bekulaba....cikin sauri yad'ago tareda mik'ewa Amma kafin yajuya wannan abun yayiwa kafarshi mugun kamu Ashe Wani wurgegen kadane.

Idonshi yaruntse da azabar k'arfi sabida janda kadan kemasa zewuce dashi cikin ruwan...cikin tashin hankali su Hafees kejanshi suna fad'ar innalillahi wa innalahi Raji un,,,shiko Muneer ihu yasaki Yana fad'ar Sr no..no..no Sr

Cikin sauri abokin wannan budurwar yahaye Saman bishiyar domin yasanarda ita,,,karo sukaci zata sauko shiko zehau sabida ihunsu yasakata saukowa..cikin hanzari suka sauko kasan birin na nunamata tekun...Ido tawaro tareda jifada kayanta data d'auko tana fad'ar abeeee tareda rugawa aguje tanufesu...wannan ihun datayi shiya farkarda fadeel Wanda yatashi azabure yake kallan Y'an uwan nashi kamar amafalki.

Itako tana zuwa tarik'o kafar tana fad'ar abee abee tana girgiza kanta tana kuka domin tasan tinda kadane yanada wuya yasakeshi sabidashi ak'a,idarshi idan Yakama Abu Sam Baya saki...sukosu Hafees se janshi sukeyi Amma kad'an yafi k'arfinsu...itako kuka takeyi sosai tana Kiran abee Amma yak'i yasakin k'afar Hakan yasa tasaka hannunta d'aya abakinshi Dede inda hak'oranshi inda yarik'e shoes d'in IRFAAN d'in...Ido suka waro dukkansu suna kallanta domin ita fatartace tad'ora mashi shiko IRFAAN ma takalmine sedai cizon ze,iyakai harga k'afarshi.

Aiko abunda tayi shine Dede domin yadda akoranshi suka Huda lallausar fatar hannunta jinta yashiga bakinshi se kawai yasaki k'afar azabure yanayi baya Yana kallanta tareda kamayi Wani Abun alamar nadama ataredashi...itako ko kallan inda yake batayiba tashiga kiciciniyar cirewa IRFAAN shoes d'in k'afarshi domin Taga raunin idan beraunataba sosai gakuma hannunta na zubarda jini ba k'ak'k'autawa.

Rik'e mata hannu yayi Yana kallan inda kad'an yacijeta gawurin takunbura sosai Hakan ya tabbatar musu dacewa itad'in cikakkiyar mutince bawai aljannaba,,,sosai tabawa IRFAAN tausayi yadda tasadaukarda tata lpyr sabida cetonsa.

Fige hannunta tayi dayake kallan tana dallah mishi harara domin ganitakeyi duk girman kanshine yasa har Hakan tafaru dabezonanba da Hakan Bata faruba...shiko da Ido kawai yakebinta su Hafees ma Hakan..seda tacire takalman kyakkyawar farar kafarshi ta bayyana gakuma inda kadan yacijeshi wurin yafasa Amma kad'an Dan ko kad'an raunin bekaiga nataba Amma gabaki d'aya tarud'e.



*Sanarwa me mahimmaci kitsaya kikaranta koda Baki anfanaba maybe kinada sister ko k'anwa wadda zata anfana dakarantawar dakikayi*


<ؙ??Tsayakiji y'ar,uw<ؙ??

Wannan abun ingantaccen abune Kuma mematukar anfani awurinmu mata harda mazama batsafi aciki kumaba kauce hanya Amma bikudiratillah zakisamu abunda kikeso.

1,,macenda allah yajaraba da namuji manemi mata. Akwai tazo da yardar allah kukanta yazo k'arshe akwai zakara da,akeyimata me allura 99 zeyi kwana ukku anakiyonshi dasunanta Dana mujinta wlh billahi shida wata macen har abada ke kokekanki inbakice bandakeba inda yazo kwanciyadake tokema baze k'ara waiwayarkiba.

2,, hatsabibiyar gumba maybe kunajin sunanta Amma wannan ta banbanta domin Koni kaina bani nakeyiba Kuma ba,ayi,a,ajiye sedai idan kinaso kiyi bukin domin kuwa da sunanki za,ayita..wannan gumbar nalamunce Miki idan kikashata dasafe idan yamma tayi kisaka yatsarki agabanki kiji indan yatsarki tashiga tashiga jikinki to wlh allah kigayamin tsakaninki da allah Niko zanbaki kud'inki.

3,,me kurman namuji Wanda duk abunda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login