Showing 39001 words to 42000 words out of 65321 words
da irin azabar data sha tana cewa' Dan Allah kayi hakuri wallahi bazan qaraba' Allah naji jiki indai baso kake ka kasheni ba.
Dariya yayi ya dagata Yana cewa' uwar yan tsoro Amma idan rashin kunyane kin iya' Bata kulashiba ta juya masa Baya tana kuka' murmushi yayi ya sauka a qadon ya dauki gajeran wandonsa yasa ya Shiga toilet yana maijin farin ciki mara misaltuwa a cikin zuciyansa.
Yana Shiga ya hadamata zuwa Mai zafi ya dawo cikin dakin.
Yadda ya Barta a haka ya dawo ya sameta' beyi magana ba ya hau Kan godon ya kamo hannunta' da kyar ya iya miqar da ita tsaye Yana Mata sannu.
Tafiya suka fara ta saki qara tana yarfa hannu' mashkur yace' oh Allah yaufa ciwo ya samu mata.
Hararansa tayi ta Kuma tsaya taqi tafiya.
A hankali yace' muje kigasa jikin' zakiji saukin wannan ciwon.
Takaicine yasata sakin Kuka tana cewa'Ni bazan iya takawa ba' ka fita kabarni mugu Kawai mara tausai.
Beji komai a ransa ba Dan yasan yayi yadda yakeso' hannu yasa ya dauketa ya Shiga toilet da ita' cikin bahon wanka dake cike da ruwan zafi ya ajiyeta ta zunduma ihu tana qoqarin miqewa tsaye' dakyar ya iya zaunar da ita cikin ruwan Yana Hura Mata kunne tare da yimata kalamai masu dadin Wanda sukasa ta Zama cikin ruwan tana Kiran daddy.
Sosai ya zauna ya gasa Mata jiki Dan Har towel yasa ya gasamata bayanta da qugunta' sun dauka kusan awa guda Suna wanka kafin ya saketa yace'
Shikenan Kuka ya qare kiyi wankan tsarki ki fito nizan wuce dakina kinga asuba ya kusa' Bata kulashiba yayi murmushi ya Shafi fuskanta ya fita.
Yana fita ta saki siririn tsaki tana murguda masa baki.
Yana fita ya bude kofan cikin sauri Yana qoqarin fitowa a dakin yaji Abu ya fado Kan qafansa' a firgice ya juya Yana kallan gurin tare da lalubar wayarsa.
a tsorace nijlah ta farka ta kwala ihu tana Kiran ya mashkur' wayan hannunsa ya haska Yana binta da kallo.
Kwance take Akan qafansa tayi tsuru tsuru tana tsoran Kar itama yace' ze daketa.
Sunkuyawa yayi Yana qoqarin dagata ta saki kuka a hankali tana bashi hakuri.
Jikinta Na karkarwa tace'Dan Allah ya mashkur kayi hakuri Allah ita ta kirani' ta qare maganar cikin shagwaba.
Kasa Magana yayi ya cigaba da kallanta a kasalce'.
tana kwance Akan qafafunsa' ya Jima Yana kallanta kafin ya bude bakinsa daya masa nauyi yace.
Keda kikazo taimako saiki bige dayin bacci a bakin kofa' meya hanaki komawa dakinki tinda bazaki iyaba?
Sassanyar ajiyar zuciya ta sauke ganin yadda ya sakemata' fuska' ga Wani sassanyen murmushi Yana binta dashi.tace'
Ai Dai kofan ne a rufe Dana taimaketa Kuma kanaji kaqi budewa.
Uhmn nijlah manyan Mata ko yaushe zaki girma.
Turomasa baki tayi tana cewa'ranar daka Dena dukan mutane.
Dariya yayi yace' to naji Amma karki sake irin wannan gangancin na fita cikin dare Ko bakisan munada masu kama 'yan sa ido irinki ba?
Sauka tayi Akan qafansa tana cewa' niba sa ido nayi ba' daga taimako saikace haka' Ni Allah banaso ta fada tana birgima a qasa.
Muryansa a sanyaye yace'to naji taso muje daki kiyi bacci nasan sauro be bari kinji dadin baccin anan ba.
Tashi tayi dakyar tana cewa' ya mashkur ina aunty Yasmeen?
Shiiiittt" yace Yana Dora Dan yatsarsa akan lebenta' Yana Magana a hankali' yace'
nace sa ido kikazo kince ah ah to me kikeyi haka?
Ke ina ruwanki da matata?
Kallansa Nijlah tayi jikinta a sanyaya Sai kuma taqi Magana tana qoqarin barin jikinsa' sabida Jin Wani kishin Na mamaye Mata kowacce gaba ta cikin jikinta.
Dasauri ya rungumota ya cigaba da tafiya da ita ahaka Har ya kaita cikin dakinta' Kan bed ya kwantar da ita Yana cewa' ki kwanta kiyi bacci kibar mutane su huta Idan Kuma kinqi niba ruwana Dan kema naki Yana nan zuwa kwana kusa.
Bata gane abinda yake nufi ba Dan haka ta kwanta yaja Mata bargo ya fita.
Yana fita bacci ya dauketa Dan ba wani isashen bacci ta samu ba.
Cike da farin ciki ya fita Yana cewa nijlah manyan mata ahaka harya Isa dakinsa' wayan hannunsa ya ajiye Kan mirror ya Shiga toilet.
Saida ya gasa jikinsa sosai kafin yayi wankan tsarki' ya dauro towel ya fito Yana ta murmushinsa' Yana fito ya shafa Mai' ya zura jallabiya ya dauka wayansa ya fita a dakinta.
Dakin Yasmeen ya koma ya sameta zaune Kan sallaya ta kifa Kanta jikin gado tana Kuka.
Dasauri ya qarasa kusa da ita yasa hannu biyu ya dagota' a tare suka zauna Kan gadon yana shafa bayanta kafin ya bude bakinsa dakyar yace'
Yaya Dai Yasmeen Ko haryanzu jikin ne?
Bata kulashi ba Saima cigaba da kukanta tayi' Shima be qara Magana ba yasa hannu ya janyota suka kwanta..
Hannu yasa ya rungumota ta Baya ya Dora kafarsa Akan tata' habarsa na Kan gashinta yasa hannu Yana shafa fuskanta.
Cike da shauqinta yace' kiyi hakuri gari ya waye saina Kira dr Ahmad ya dubaki' Allah Dai yasa ba ciwo kikaji ba ya fada cike da damuwa.
Girgiza masa kai tayi tana turo baki tace' Ni Allah ba qaton daze dubani sedai ka Kira likita mace' Naga muma Mata muna karatun nan daidai gwargwado Amma sabida Qin gaskiya Baku Kiran Mata Sai maza.
To naji ranki ya dade' ke yanzu kinfi sarkin Kano sarauta yafada cike da tsokala.
Duka Takai masa yayi saurin gocewa Yana cewa' gaskiya kinsamu sauqi kawo kunnanki kiji Wani abu.
Ba musu Takai masa kunnenta tana murmushi.
Maganan daya gayamata yasa tayi saurin janye jikinta tana rufe ido.
Dariya mashkur yayi ganin yadda ta rufe ido yace' indai nine saina cire wannan kunyan..
Tinda Yasmeen ta juya bacci ya dauketa Mai nauyi Shima kwanciya yayi ya janyota jikinshi ganin lokacin sallah beba suka cigaba da baccinsu.
Ayi hakuri ' ni kaina ba haka naso ba'kunsan sha' anin taro ga zazzabi ina fama dashi' shiyasa Baku Jina akoda yaushe' Amma kunsan ba haka nake typing ba.
Momn sultan ce.*Wannan shafin na kudine'karki karanta idan baki siya ba' ga mai so zata Biya 200 naira kachal ta karanta' Zaki Tura katin MTN ta wannan number 09038049272,,Ko ta account number, 0089110527, suwaiba Hussaini zakirai, access bank.idan Baki siya ba karki karanta..*
*'yan Niger su tuntubi wannan number,, +22789520047.* L
Karfe 6am mashkur ya farka' yana salati' mamakine ya kamashi sabida baze iya Tina ranar daya makara a sallah ba' a hankali ya yinqura ze Tashi Yasmeen ta riqeshi Dan ita ta rigashi farkawa sedai Duk iya qoqarin na San Tashi ta kasa .
A hankali ya Juyo Yana kallanta tare da sakar Mata kayatancen murmushi' lumshe idanta tayi ta qara budesu akansa' beyi Magana ba ya sunkuya daidai kuncinta yayi Kissing dinta Yace mata.
Sannu my baby' kinga yadda kika makaran damu' ta sake turomasa Dan qaramin bakinta' idanunta a lumshe tace'
Banyi sallah ba.
Matsowa yayi gabanta sosai numfashinsu na haduwa ya kai hannu ya dago fuskanta' a hankali ta janye tare da sakar masa Kuka tace'
Nagayama Duk jikina ciwo yake Nika kiramin mamana bazan iya Tashi ba.
Cike da tausayinta yace ya isa haka' Bana gayamiki Zaki denajiba' Kuma nasan Ciwan ba Kamar jiya da dare ba Ko my Yasmeen ya qare maganar cikin sigar tambaya.
Bata amsashiba tasa hannu tana laluben wayarta' a qasan pillow taga wayan tayi saurin dealing number daddy.
Dasauri ya fizge wayan Yana cewa'baki da wayone? Koso kike ki tadamusu hankali Zaki kirasu da sassafe haka?
Magana zatayi ya dakatar da ita ta hanyar daukanta ya tafi toilet da ita' Seda suka Shiga ya tsayar da ita yayi saurin hadamata ruwan dumi' kafin ya fara rarrashinta ta Shiga ciki' Yana gasamata jiki tana Kuka ahaka harya Gama Mata Shima ya cire jallabiyar jikinsa yayi wanka.
Harya Gama ya dauro alwala Yasmeen Bata Tashi a cikin ruwan ba' Duk da Taji dadin jikinta' Seda ya lallabata kafin ta Tashi su fita a toilet din.
Shiya jasu jam'i suka gabatar da sallah asuba' Bayan sun idar ya riqe hannunta ta zauna gefen gadon ta jingina da pillow.
Shima Kan gadon ya dawo yace' me madam zata iya ci yanzu?
Babu tace Kanta a qasa' yayi murmushi Yana qara narkewa a jikinta' Bata hanashi ba Saima ido data zuba masa' acan cikin zuciyanta tana cewa tayi' nibanga abin Dadi a wannan abinda ba Saima wahala.
Bata qarasa zancen zuci ba Taji Yana katseta da harshensa tun daga labenta Har zuwa cibiyanta Yana qara janyota jikinshi' numfashi ta saki Mai sauti a hankali tace' pls ya mashkur ka Bari.
A hankali ya janye harshensa Yana cewa' I love you Yasmeen.
Batayi Magana Saima kallan agogon dake maqale a dakin tayi' a hankali ta juyo tana kallanshi' kashemata ido yayi Yana tambayanta'.
Menene Ko jikin ne?
Girgiza masa kai tayi' a shagwabe tace' Ni yinwa nakeji.
Dasauri ya sauka a gadon Yana cewa'ina zuwa.
Falo ya fito ya Sami nijlah zaune ta zuba zuba uban tagumi ga wasu manya manyan kuloli a gabanta.
Kallanta mashkur yayi kafin a hankali ya Maida idanunsa Kan kuloli' Sai kuma waya kawo wannan yafada Yana nunasu?
Nijlah Bata bashi amsa ba ta Dan risina tana gaisheshi' amsawa yayi kafin tace'
Dama Wani ne ya kawo yace' Wai mummy tace a kawowa aunty Yasmeen.
Tana fada yasan mummy ce ta Aiko da abincin' Amma Sai ya dake yace' meyasa baki zuba kinci ba' Ko bakiga Rana tayi ba?
Dan zaro nijlah tayi kafin ta Kuma cewa' bafa Ni aka kawowa ba' Sai Na zuba naci?
Murmushi yayi ya sunkuya Yana bude kololin' farfesun tarwadane Sai kunun gyara da farfesun zabuwa gefe guda soyayyan dankaline Sai Kwai da akamasa soyan larabawa.
Bayan ya Gama gani ya Maida kallansa gareta Yana cewa'dauki ki kai dinning ina zuwa' to tace ta Tashi tana lafiya a hankali yayinda Dan qaramin qugunta ke juyawa Yana kadawa kaikace tana sane take juyasu.
Mashkur be iya tafiya ba yabita da ita Har saida ta kai ta juyo itama tana kallansa.
Wayan cewa yayi ya juya ya Shiga dakinsa'
Jallabiyar jikinsa ya cire ya dauko shadda dark blue ya sa' tare da feshe jikinsa da turaruka masu kamshin gaske.
Inda ya Barta anan ya dawo ya sameta ' be Mata Magana ba ya wuce Dakin Yasmeen.
Binsa tayi da kallo a zuciyarta tana mamakin abinda yasashi farin ciki Har haka' duba da yadda suka shigo cikin gidan a jiya da dare.
Yana Shiga Dakin ya sameta zaune gaban mirror tana gyara daurin Dan kwalinta' qarasawa yayi ya hade jikinsa da nata ya Dora kansa a kafadarta Yace'
Kinyi kyau sosai my heart' nagode tace tana kauda fuska Dan ita haryanzu kunyansa take Shi Kuma taga Sai Wani maqale Mata yake Baya Ko kunyan abinda ya faru.
Saketa yayi ya kama hannunta suka fito a tare tana dingishi' nan ya zaunar da ita Kan dinning Yana jera Mata sannu.
Mamakine ya kama nijlah a zuciyanta tace'
Ko Dai faduwa aunty Yasmeen tayi take dingishi' Sai kuma tace' Ni dama nasan ya mashkur ba iya dukanta ze ba' Da Dai nice daya tsana daya kusa kasheni tana fada Taji wasu hawaye Na gangarowa Daga cikin idanunta zuwa Kan fuskanta' da sauri tasa hannu ta goge ta Tashi a hankali tana tafiya zata koma dakinta' Sai da Takai kofan falon Taji ya Kira sunanta.
Nijlah ina Kuma zaki' kina kallo zamuci abinci' tsaye tayi tana sauraransa sedai Bata juyaba bare yasa ran zata dawo.
Ke Wai ba Magana nake Miki ba' Wai meyasa kikesan Koda yaushe saina Miki Magana da karfi' Zaki saurara?
Bata fuska tayi ta dawo kusa dashi' muryanta a sanyaye tace' gani.
Hararanta Yasmeen tayi tana jinjiga qafa' ganin haka yasa nijlah tayi saurin dauke Kanta.
Zauna kiyi breakfast nace' Ko bakyajin yinwa?
Banaji tace tana wasa da yatsun hannunta.
Me kikaci da zakice kin koshi'?
Kai tsaye nijlah tace masa Babu.
Be qara magana ba yasa hannu yaja kujeran dake kusa dashi Yana kallanta yace' zauna anan.
Jikinta a sanyaye sabida irin kallan data ga Yasmeen Na jefanta dashi tace'
Ni bazanci ba.
Bakyajin Magana Ko niljah? Ina gayamiki Magana kinamin gaddama.
Girgiza masa kai tayi kafin ta bude bakinta daya dauka rawa ta fara magana'
Ai ba Dani aka kawo abincin ba' Dan me Akace saina ci.
A tare Yasmeen da mashkur suka dago kai Suna kallanta' kafin suyi Magana ta Shiga cikin dakinta da gudu tana Kuka.
Da ido suka Bita mashkur ya jinjiga kai ya fara zuba Yasmeen abincin' Yana gamawa ya fara Bata abaki' Se Dai acan qasan zuciyarsa Yana tinanin yadda zebi ya shawo Kan nijlah Dan ko ba'a gayamasa ba yasan tana can tana Kuka..
Da gudu ta qarasa Shiga Dakin ta fada Kan makeken gadon tana cewa' wayyo Allah ya mujaheed Dan Allah kazo ka tafi Dani' wallahi mummy Bata kaunata' nakuma tabbata bazata taba Sona a rayuwantaba' wannan wanne irin kiyayyane ta fada cikin tashin hankali.
Mashkur be iya Tashi ba Seda ya tabbata Yasmeen taci abincin' sosai kafin yamata wayo yace' baby ina zuwa Na manta wayana a daki' to tace ta cigaba da Cin abincinta'.
Yana Tashi ya faki idon Yasmeen ya Shiga Dakin nijlah' ya Jima tsaye akanta' Yana sauraran dukkan abinda take fada kafin yayi qoqarin Zama a gefen gadon' ransa a bace yace'.
Nijlah a gidana kike Kiran sunan wani' Tashi kigayamin dame mujaheed ya fini?
Meyake dashi Wanda Ni bani dashi da Har ya kwace soyayya na.
Qin Tashi nijlah tayi ya yasa hannu ya dagota tare da fizgota ta fada jikinshi.
Ki bani amsa nijlah dame yafini? Ko kinaso kigayamin Ni bandace dake ba?
Qara shigewa jikinsa tayi Jin yadda yake dagamata murya' daga kanki ki kalleni'
Nijlah Ni nafi dacewa dake ba mujaheed ba' ni dake muka dace Amma Naga kinasan wasa da zuciyata Duk da kinasona' Babu Wanda ze ganmu ban fashimci kema kina tsananin Sona ba' Amma kinqi nunawa Sai shegen Kishi kike Wanda baze kanki Ko Inaba Saima ya Bata mana Zama da Jin dadi' to wallahi Nina gaji' idan bazaki chanzaba Zan maidaki gurin kaka nakuma gayamata Duk abinda kikemin ya qare maganar Yana sakinta.
Mamakine ya kamata dataji ya Kira kaka' to Ko Dai mantawa yayi da kaka dabe taba kaita gida sungantaba Sai yanzu da yake Shirin kai qaranta' a Fili kuwa cewa tayi' nida zaka kakaini gidanma danafi kowa Jin dadi' Kuma kada kayi tunanin Ni nijlah Zan qara dawowa inda kake tinda Ni Baka sona' Sai waccen kodan ita tsoranta kakeji.
Tinda tafara Magana yake kallanta Yana murmushi Har saida ta Gama kafin yace' ki shiga kitchen ki girka abinda zakici' banasan Zama da yinwa idan Kuma baki iyaba kije dinning kici tinda Naga ke Har abinci kikema fishi' batayi Magana ba yace'.
Ni zanje gidan mummy daga nan zamu wuce gurin amsar takaddunmu Nida Nasir.
Adawo lfy tace ta koma zata zauna yayi saurin tare ta yana kashemata ido' dauke Kanta tayi a kallansa yace'
Baki iya raka miji hanya ba' zakice adawo lfy kiwani kwanta kodan haryanzu banzo kanki ba.
Murmushi tayi ta Tashi tana cewa'indai Dan rakiyane muje saina kaika Har bakin get' eh naji yace Suna fitowa falon ta tsaya tana cewa' haka ya isa saika qarasa matarka ta rakaka.
Murmushi Kawai yayi sabida tinawa da Yasmeen ya daga Mata hannu ya fita ita ta koma daki.
Yana fita ya Sami Yasmeen a dinning'ta Gama Cin abinci see dai Bata Tashi a gurin ba ta cigaba da latsa wayarta' a gurguje yayi sallama da ita ya fita.
Karfe 10 ya Shiga gidan mummy' zaune take a daki' ya suruna ya gaisheta' amsawa tayi fuskanta Babu yabo ba fallasa' shiru yayi kafin ya Tashi a hankali yace' muje zamuje amso sauran takaddunmu Nida Nasir Yana can yana jirana.
Saika dawo tace harya kai bakin kofan yaji muryanta tana cewa'Na aikama yarinya abinci' ina fata Baka ba matarka taci min abinci ba' sabida badan ita na girka ba?
Kasa Magana mashkur yayi sabida yasan Duk amsar daze Bata idan ya fada zatace yamata rashin kunya dan haka yayi saurin Kara wayarsa a kunne Yana cewa'eh ganin a hanya Na kusa zuwa ahaka ya fita a dakin Yana murmushi.
___________
Kwance yake Akan katifa bakinsa ya bushe kallo daya zaka masa kagane Yana cikin Wani hali' daddy Ayman ne zaune a gefensa hannunsa riqe da cup cike da shayi yana bashi Duk da ba wani amsa yake ba.
A hankali yace' ka karba mujaheed wannan damuwar ba itace mafita agaremu ba sedai ta qara mana damuwa' kasan DA inada yadda zanyi nijlah ta dawo gareka toda mun manta data dawo gareka' sedai haryanzu bandena Maka addua ba.
A hankali mujaheed ya fara Kuka mara sauti' ya riqe hannun daddyn Ayman Yana cewa'
Bakomai Dan uwana' haqiqa mu mukajawa kanmu da mukabi San zuciya irin tamu' gashi yanzu muna Dana sani.
Kuka suke a tare yayinda mujaheed ya dago fuskan daddyn Ayman Yana cewa' Yaya Dan ka hadani da nijlah Koda a wayane' inaso zamuyi sallama da ita Dan wannan Ciwan nawa bana warkewa bane..
Zaka warke Dan uwana haqiqa Ada nayi tinanin kudina Zai iya saimin dukkan abinda nakeso a Duniya' Ashe ba haka abin yake ba' akwai abubawa da yawa da bazasu iya saimin ba'tinda gashi inaji ina kallo ka Rasa abinda kafiso a rayuwarka..
Cikin Kuka husna tace' bazaka mutu ba mujaheed cuta ba mutuwa bace' insha Allahu zaka Tashi kaima ka samu wadda kakeso ka aura.
Kayya matar Dan uwa' Bana tinanin akwai wacce zanqara so bayan nijlah nidai Ku nemomin nijlah' inasan neman yafiyanta Koda nayimata Wani laifi bansani ba.
Cikin muryan Kuka aunty husna tace' mujaheed kasan nijlah Bata da waya gashi bamu amsa number kowa a gidan ba' Amma Ni zanje Koda so daya su qara bamu Dama muga nijlah.
Tari ne Mai karfi ya kama mujaheed' Amma Duk da haka be dace fadar abinda yakesan fada ba' riqeshi daddy Ayman yayi Yana cewa kayi shiru Dan uwana Duk abinda zaka fada kabarshi ba yanzu ba..
Mujaheed Yana tari yacey Yaya ka hadani da mijin nijlah inaso Shima Na nemi yafiyansa.
Da to suka riqa binsa dashi sabida tarin yaci karfinsa Dan zuwa yanzu Harda jini yake fita..
Karki karanta idan kingani' kayan sata ne' kibiya darinki biyu ki karanta batare da haqqin Wani akanki ba.
Momn sultan ce*Wannan shafin na kudine'karki karanta idan baki siya ba' ga mai so zata Biya 200 naira kachal ta karanta' Zaki Tura katin MTN ta wannan number 09038049272,,Ko ta account number, 0089110527, suwaiba Hussaini zakirai, access bank.idan Baki siya ba karki karanta..* m
*'yan Niger su tuntubi wannan number,, +22789520047.*
Ganin yadda tarin yaci karfinsa gashi har yanzu Bai Dena Kiran Nijlah ba yasa aunty husna Tashi cikin sauri ta dauki mayafinta tana yafawa
Tinda ta Tashi daddyn Ayman ya Bita da