Showing 15001 words to 18000 words out of 20783 words

Chapter 6 - Baniba Auren Talaka Complete Hausa Novel

01 Feb 2025

174

__"wow I like this house,". Da sallama sukashiga falon bakowa aciki tacemai yazauna tayi kiran Umma,"```

*love u oll*
[11/27, 11:32 AM] β€ͺ+234 806 963 3688‬: *BANI BA*
________
*AURAN*
________
*TALAKA*πŸ‘¨πŸ»πŸ‘ˆπŸ»
_______________

*______BY_______*
_*Badiat Ibrahim*_

*(episode)*
*101to105✍🏻*



```yanata karema falon kallo yajiyo sallamar Umma tafito sannu ahankali harzuwa cikin falon,'. Yazube awajan cikin ladabi,'. ___"barka da fitowa Umma munsameku lafiya?,: __"ahh bismillah zauna zauna dakyau kaida gidanku '. Amm shuraim yakasa zama Asama akasa yayi zamanshi Umma tadanyimai tambayoyi kanshi yana kasa yake bata amsa cikin ladabi da kamala Umma tayaba da hankalinshi da nutsuwarshi sosai lawan ce yashigo da sallama __"sannu Umma,'. Tadago,'. ___"ahh lawan Kaine shigo mana yakaraso tareda mikama shuraim hannu suka gaisa daidai hafkhas tafito daukeda turan ruwa da drinks taga lawan tawani hade ranta tareda zubamai harara takaraso wajan ta dure turan lawan yace,'. ___"Hafsat daman wajanki nazo muyi magana kulululuuuu cikinta yabada yayinda tadago suka hada idanu da Umma tana juyowa suka hada idanu da shuraim Wanda yakura mata idanu,'. ___"ammm lawan wannan shine shuraim mijinda akaimana baiko bikinmu saura sati biyu ammm shuraim wannan dan uwan Umma ne kuma Dane awajanta lawan,'. Umma tace,'. ___"Toni bara inshiga ciki,'. Shuraim yamiko bandir din dubu Dari yace hafkhas takaima Umma tamike tawuce yayinda shuraim yashiga kallon lawan itakuma tana shiga tace,'. ___"Umma me banzannan yazoyi agidannan haryana ganin baki yanawani magana dani yanaso yasakarmun bera ayayi,? ```

```___"ubanki yazoyi dan ubanki wato Hafsat nalura ba auran allah da annabi zakiyiba auran dagama kai aji kikeso kiyi amma kisani aure ba abun wasa bane sannan duk abunda ba'a daurashi akan tafarkin gaskia ba to wlh bayayin karko zanmiki adda'a Allah yabaki zaman lafiya tareda kwanciyar hankali agidan mijinki amatsayina Na mahaifiya agareki kifita kibani waje '. ___"Umma akan lawan kike faffadamun magana lawan din Umma nicefa Hafsat dinki, shikenan nagode ta ajjiye mata kudin tafita fuuuu '. Tasamu shuraim yamike tare suka jera har cikin Mota yace,' ___"meye tsakaninki da lawan hafkhas banasan karya domun tana daya daga cikin abunda yakesawa intsani mutum kuma inki yafemai so tell me the truth,' gabantane yayanke yafadi yayinda zufa tasoma tsatstsafo mata ajikinta dakyar ta saisaita kanta tareda kakaro murmushi,'. ___"haba hubby meyayi zafi haka ranka yabaci haka lawan dan uwane awajan ummana kuma lawan inbaka mantaba shiya taba kiran wayata muna tare wanki da guga shine sana'arshi kuma nima shiyakemun bayaga wannan babu komai tsakaninmu meyasa zanyima karya ribarme zanci innayima karya haba hubby wlh kasani Na tsorata,'. Yadafe kanshi idaninshi harsunyi ja yace,'. ____"I'm so sorry Bby nadaga miki murya kiyi hakuri plz ' tariko hannunshi tace,'. ____"kadena bani hakuri dan allah ahaka sukaita soyayyarsu sukayi sallama akan gobe da asuba zasubar garin,'. Wata ajjiyar xuchiya tasauke tareda dafe kanta dataga motar tawuce tashiga gida tasamu lawan umma tanata tausarshi akan yayi hakuri da hafkhas tashigo Umma takoma daki tabarsu tare '```

```lawan kagani karasani ko? Dama nafadama nafi karfinka nesa ba kusaba amma kabani tausayi Dana shigo nasamu kana kuka ana baka hakuri zanyima adalci guda ina zuwa jirani,' tawuceshi tareda dauko jakarta taciro check da aka rubuta mata nakudin dinki datace zata amso dubu Dari biyu tafito yanadai wajan,'. ____"ga wannan check din lawan dubu Dari biyune bayawa mezaihana kasake Sana'a kakoma kasuwanci nabaka kufinnane kaja jari dasu kamantani kamanta sunana lawan hannu yasa ya amsa yayi murmushi ___"nagode Hafsat sannan inamiki fatan samun zaman lafiya agidan mijinki sannan nagode dakika tuna dani nagode dakikaji tausayina nayau daya hakan yamun Dadi nafita rayuwarki dagayau saiwatarana,'. Yamike yafita agidan Hafsat tawani yatsine fuska tawuce dakinta sukaci gabada duba kaya suna mamakin dukiyarda aka kashe, ```


*love u oll*








[11/24, 8:22 AM] β€ͺ+234 814 224 0583‬: *BANI BA*
__________
*AURAN*
________
*TALAKAπŸ‘¨πŸ»πŸ‘ˆπŸ»*
_______________

*______BY_______*
*_Badiat Ibrahim_*

*(episode)*
*106to1010✍🏻*






``` hafkhas sunrubuta jarabawarsu cikin nasara yayinda biki yazo sungama dukkannin shirinsu kasancewar shuraim yabata wadatattun kudinda taketa facaka dasu,'. Tana zaune anamata dilka adukkan jikinta yayinda akemata kyaran gashi taredasa mata gashin idanu aka kavin mata girarta amarya tanata kamshin amarci tasake fari tayi kiba saiwani sheki takeyi gashi kullum acikin tsumata ake tareda kyaran jiki,'```



```shuraim ne tsaye afalonshi yayinda yaketa kaikawo atsakar falon gabaki daya tsoron sanarda Rukayya yakeyi abunda yake faruwa gashi yazana dole tasani biki yariga yamatso ,' fitowa tayi daga daki rannan nata abace yake turus tatsaya awajan tareda karema akwatunan datagani afalon kallo cikin tuhuma take kallon shuraim wanda shima yayi kasake yana kallonta, ___"shuraim wannan kayanfa daga ina kuma nawaye?,' yamatso gareta yariko hannunta tareda jawota gaban kayan da'ita kana yazaunar da'ita yace,'. ___"kayankine kuma Nina siyo miki kiduba in akwai abunda babu saikifada,' cikin mamaki take daga kayan kaya tagani sosai kuma tsadaddu tagama tarufe tareda karasawa gaban shuraim tariko hannunshi dayayi tagumi yadago suka kalli juna,'. ____"kayan meye kakawomun?,' yace,'. ___"saikinyi hakuri kinkuma nutsu kinji abunda zance miki Rukayya kinsan ina sanki kuma kullum burina baiwuce naga nasaki daria ba taredayin duk abunda zaisaki nishadi ban rageki da komaiba tawajan ci Sha suttura tareda hakkinki wanda wuyana to babu abunda zaicanja matsayinki awajena har abada wannan kayan dakike gani kayane Na fadar kishiya wanda akecema kayan toshiyar baki I'm sorry to say jiki daurin aurena ki gafarceni narasa ta yanda zan fuskancekine da,............__"βœ‹πŸ» hack it shuraim,' dariatasaka tana kuma zubarda hawaye tace,". ___"wlh karyane wasa kakemun nasanima domun duk maccen datayi yunkurin auranka tamkar tana shirin daukar dalane va gammo kaga dakamar wuya,' wani ihu tasaka tareda dafe kanta tasunkuya hawaye yana shatata akumatunta tamkar water bord kwakwalwarta tashiga mata kaikayi yayinda takeji tamkar tafasa ihu kozata samu sassauci,'. ___"ki fahimceni da gaske nakeyi saidai kiyi hakuri domun duk abunda nafada gaskia ne sannan kayannan Na toshiyar bakine,'. Tace,'. ___"kokuma toshiyar ido tunda shine megani kacuceni ka zalunceni ka munafurceni kamun karya kai makaryacine allah ya'isa tsakanina dakai wani ihuuu tayi yayinda tafadi sumammiya dagudu yayo kanta ta tallafota tareda shafa mata ruwa afuskarta tana farfadowa taganta ajikinshi tamike tsaye tasomajada baya baya yana biyota show glass din kusa da'ita tabude tasoma jifarshi da kwalaban humra naciki tana kururuwar ihu tanata asanar kayan dakin yanata kokarin dakatar da'ita amma ina domun akwai makamai ahannunta kankace me makwabta suka tattaru wasuma suka shigo falon duktayi raga raga da kayan dakin yayinda dukta yayyanke gashin kanta dukya gargitse kalanzir tadauko tashiga watsama kayan tareda dauko ashana dasauri shuraim yariketa tabaya yaki sakinta tanata zaginshi tana kuka Sam yaki saketa yace,'. ____"Rukayya are u mad waz wrong with u,' _____"dallah rufamun baki mwcuci azzalumi makaryaci kawai wlh wlg shuraim saina kasheka kaida matarda zaka aura narantse da allah '. Makwabciyarsu tace,'. ____"hava Rukayya wannan kishin aina haukane kiduba yadda kika jijjima kanki ciwo da mijinki kikayi asarar kayayyaki kinata zagin mijinki Ai vaidaceba,'. ___"rufamun baki malama Indai akan mijinane bakiga komaiba wlh allah saina kasheshi,' saketa yayi yawanketa da mari aikuwa tadauki kwalba ta gabzamai ahannunshi take wajan yayanke tasamu tazaro wuka aguje tanufi matan falon dagudu suka fito,' ```


```___"Ashe bakida kai vansaniba Rukayya mekikeyi wannan meke damunki '? __"haukacewa nayi shuraim akanka kayi kuskure wlh dansaina kasheka Na kashe amaryarka,' wanketa yayi da mari yasake wanketa damari ,' cikin daga murya tareda bacin rai yace,'. ___"Rukayya kiyi duk abunda zuchiyarki taraya miki ki kasheni kikashe matarda zan aura kekizauna kinji kiyi duk abunda zakiyi aurene bafashi kokinso kikinki sai anyishi bafashi kuma so garama kiso ' yawuce fuuu yadafe hannunshi dayaketa zubar jini gadan banzan zugi dayakemai dan kamar akwai kwalabe acikin naman wajan ranshi abace yafice fuuu agidan sai asibity itakuma takira kawayanta awaya tareda sakkoda akwatunannan tsakar Gidan ta bunka musu wuta sukasoma ci akwarunan awajan azufe tana risgar kuka,'```


*love u oll*
[11/24, 8:22 AM] β€ͺ+234 814 224 0583‬: *BANI BA*
________
*AURAN*
________
*TALAKA*πŸ‘¨πŸ»πŸ‘ˆπŸ»



*______BY______*
*_Badiat Ibrahim_*

*(episode)*
*1011ti1015*✍🏻




*_______by________*
*_Badiat Ibrahim_*

*(episode)*
*111to115✍🏻*



```amarya tana sanye cikin wani hadadden lace nacikin kayan lefenta dak pick ne jikin lace din sai ratsin lemon green ajikin flawowin lace din sarka tasaka lemon green tareda takalmi lemon green tayi mugun Kyau anmata hadadden dauri ga masu make up sun fitoda asalin kyanta tanata kamshin amare batareda bata wani lokaciba akawuce da amarya holl dinda za'ayi kamu danginta da dangin mahaifinta zuwa dangin mijinta duksun hallara kamu akayi nagani nafada akaci akasha aka goge wuya akasaka amarya a lalli suka dawo gida adaran me lalli tasimayima amarya lalli dan daurin auran nasafene basu suka gama lalliba sai biyun dare alokacin haflhas tayi bacci nankuma akashigayima kawayanta lalli suma anata hira atakaice kwana sukayi suna lalli Suna hirarsu"```

```dasafe misalin karfe Tara kofar gidansu kawu Musa cike dam da maza masu daurin aure wadanda sukazo daga gari gari dantaya masoyannan murnar cika burinsu ango daka ganshi kaimasa kallo daya zaka gane ainihin farin cikinshi afili dan waliyan ango da amarya suka daura aurannan tareda soma rabon goro da alawa nankuma akashiga raba abunci a take away kazace da snacks aciki sai drinks, ```


```amarya tana sanyene cikin shadda doguwar Riga yellow anyimata surfani da blue zare tayi mugun Kyau gashinnan yasha kyara fuskarnan tadau makeup tasanya sarkar zinare tareda takalmi da baka blue mayafintama haka kannen ummantane suka karaso dakin,'. ____"jidda kizo keda amarya za'aimata fada kukuma kushirya domun yanzu za'a wuce moticin suna wajema,' jidda takamo hannun hafkhas suka fito hafkhas tawanija tsaki tace,'. ___"nifa natsani wani fada fada dasunvarni antafi dani Gidan mijina kawai jidda tasaka daria tace ". ___"Kawata bakida Kyau wlh,". Hafkhas tace,'. ___"wlh konadau wanka bandashi yes,' sunkarasa cikin dakin nanfa akadoshima hafsat nasihatareda nusarda ita zaman aure sai hakuri fa kuka tasaka awajan Na munafurci gashi tagaji ga bacci datakeji dakyar suka saketa akafito da'ita tanaji tana gani akasata amota yayinda kawayan suka shiga sauran motocin,' matsowa yayi gareta tareda jawota jikinshi aikuwa tasake wani fashewa da kuka shikuma duktabi yarude yanata lallashinta yana hura mata iska a kunne ahaka tayi baccinta ajikin mijinta sunata tafiya shikuma yanata shafar bayanta,"```

```rukayya tana daki tanata kuka kawayanta sunata lallashinta tareda daddanneta inda kukasan me iskokai haka tazama saizabura takeyi wai ita zataje gidansu shuraim saisun fada mata inda mijinta yake,'. Basira '. Tace,'. ____"haba Rukayya ya'isa haka mana aikin gama yariga daya gama anyi aurannan kamata yayi kunutsu musan meyekuma abunda zamuyi agaba danmu koreta dan wlh indai muna Raye saimun koreta tatafi dakafarta saimunzama silar murmushinki,' kaulat tace,'. ___"wannan gaskia ne danhaka kije kiyi wanka kisaka kaya kinsan munafukan Yan uwanshi anjima zasu soma zuwa,' dakyar Rukayya ta controlling kanta taje tayo wanka tasaka kaya kwalli kawai tasaka ga bandeji ahannunta da wuyanta wanda tayayyanka kanta tsabar kishi, ```

```amarya sun karaso harcikin harabar Gidan motocin suka shiga ahankali shuraim yasaka abudemai kofar motar danyadauki matarshi kinkimarta yayi yawuce da'ita harzuwa dakinta ya shinfideta tareda kyara Mata kwanciyar yadda zataji Dadi,'. Yasamu su jidda afalo yace,'. ___"Jidda kulura da'ita sannan kushirya karfe biyar za'azo adaukeku zuwa Gidan Momy Na dagacan kuma saimuwuce dinnie din so kamun likacin kuzamana ready,' yawuce yanamusu murmushi,' kaitsaye yanufi gida, ```



*love u oll*








[11/24, 8:17 AM] β€ͺ+234 814 224 0583‬: *BANI BA*
________
*AURAN*
________
*TALAKAπŸ‘¨πŸ»πŸ‘ˆπŸ»*
________________

*______by_______*
*Badiat Ibrahim_*

*(episode)*

116to120✍🏻



```amarya anshiryata tsab anwuce da'ita Gidan hajian shuraim anan akaitamata nasiha tareda wa'azi dukta tsagu azo daukanta aikuwa karfe takwas nayi akaxo aha kwashesu zuwa holl din sanye take cikin wani farin net hadadden gaske yayinda akadaura mata ashoke baki akanta kana tayafa yafe da ashoken irinna amare tasanya bakin takalmi bakar post tahadu over haduwa tanata zuba kamshi angoma kalar shigarda yayi Sak kenan kawayan amarya sukasa farin net da goggoro green colour sunzuba Kyau waje yayi waje anci ansha awadace babu karanta sai dayan dare suka dawo gida kowa yazube sai bacci,"```


```washe gari tunsafe kowa yashirya dan tafiya jidda tace ,: __"to Kawata allah yacika miki burinki Abu nagaba shine kisaki jikinki kinunama mijinki soyayya harsaiya mance yanada wata Matar wlh tsabar lallabashi dazakidingayi da tarairayarshi duk abunda kika lura yanaso kifingayi mishi kana duk abunda kika fahimci bayaso kikiyaye nasanma bazamuji kunyaba,'. Kubra tace,'. __"tabbas wannan maganar gaskia ce hafkhas muna jiran sakamako saimunyi waya,' tanaji tana gani kawayanta suka tafi suka barta wasu siraran hawayene yabiyo fuskarta Na missing kawayanta Gidan yaimata shiru dayawa tamike tafito falo komai akyare dansaidasu jidda suka kyara ko'ina suka tafi murmushi tayi ta kalli falonnan taji wani Dadi yau burinta yacika ta auri mekudi kallo takunna tanayi tanadan murmushi tajiyo dirin motarshi yashigo Gidan tawani lumshe idanunta tana murmushi tareda dokin ganin masoyinta, ```

``` cikin sallama yashigo falon tareda lumshe idanunshi yaware dukkan hannayanshi taredayima hafkhas murmushi,'. ____"come on my wife plz,' yawani shagwabe mata ahankali take takowa yayinda zuchiyarta ta tsinke mata tana karasawa wani kuka ya turniketa tafada kirjinshi tasaki kuka metsuma xuchiya,' rarrashinta yashigayi ahankali yajata zuwa kan kujera tareda zaunar da'ita yadago kanta suka hada idanu,'. ___"kidena kuka ni mijinkine kuma agaban dumbin jama'a nakarbi amanarki inasanki inasan kasancewa dake saidai ina rokonki duk abunda zakiyi kitsaida gaskia domun kici riba kinganni natsani karya natsani meyinta kowaye shi dan haka saiki kiyaye idan kika kiyaye banida matsala domun banda saurin fishi smile plz bansan kukannan,'. Gabantane yafadi danganedajin yadda shuraim yake jaddada baisan karya yatsani karya yazatayi kenan yayinda shuraim yagane karyarda taimasa yazatayi da ranta taimasa karya cewar kawu Musa shine mahaifinta yayinda taimasa karya cewarsu masu kudine taboye talaucinsu da karya datamai akan lawan alokacinda ya tambayeta waye nawan hawayene yaci gaba da shatata akumatunta,'. Yahadata da jikinshi yanata lallashinta daga baya yadinga mata cakulkuli tanata daria yace,'. __"daz my girl kibani labarin bikinmu,'. Murmushi tayi tace,'. ___"to bikidai angama lafiya kowa yawatse lafiya alhamdullah,'. Matsowa yayi tareda hada fuskokinsu waje guda yace,'. ___"nikuma kowa yawatse yabarni da matata wacce naketa zumudinta,'. Tace,'. ___"saikace wani sabon aure xumudin ," bakinshi yakai cikin nata ahankali ya tallafu fuskarta yashiga tsetsemata janbakinta kamata yayi tareda tura fuskarshi atsakiyar kirjinta,'. Yana sauke nunfashi kunyace duktabi takamata dago fuskarshi tayi suka hada idanu daria sukasa,```

``` aguje yabita daki suka fada Gado suna daria,' matashi yayi mata da kirjinshi yanadan mammatsa mata jikinta tana lumshe idanu ahaka bacci yayi awon gaba da'ita ajjiyar xuchiya yasauke shima yakwanta tareda mata matashi da kirjinshi shima baccine yakwasheshi,"```

*love u oll*
[11/24, 8:17 AM] β€ͺ+234 814 224 0583‬: *BANI BA*
_________
*AURAN*
________
*TALAKA*πŸ‘¨πŸ»πŸ‘ˆπŸ»
______________

*_______by_______*
*_Badiat Ibrahim_*

*(episode)*
121to125✍🏻


``` Rukayya tanadai zaune tagasa tagumi tana kuka duktabi ta susuce basira ta dafata tace,'. ___"haba Kawata kidena kukannan babu abunda zai amfana miki kiyi hakuri banajin dadin yadda nake ganinki wlh kiduba dukkinbi kinyi wata Yar rama,'. Cikin kuka tace,'. ___"ina Raye daraina da lafiyata acewai shuraim yayi aure yau zaikwanta da matarshi narantse da allah bai isaba saina lalata musu wannan Daren nasu wlh saiyazama tarihi agaresu,'. ____"Kawata dena daga muryarki kinga dangin shuraim sunsoma taruwa agidannan kibarmun komai ahannuna wuyarta musan Gidan amaryar zamu rakaki Ai abokin kuka shikake fadama mutuwa,'. Sallamar Hajara ce takatse musu hirarsu Yar kanwar hajian shuraim ____"Anty Rukayya ina wuninku?,' batako dago takalletaba tayi kasake agun basira tace,'. ____"lafiya kinyima mutane kerere akai kifadi abunda yakawoki,'. ___"dama hajianmuce tace inyi kiran Anty Rukayya tasamesu afalon yaya,'. ___"to gatanan xuwa,'. Ficewarta Hajara tayi. ____"wlh bazaniba basira munafukan banza da wofi Yan iska kawai,'. Basira tace,'. ___"dadina dake bakida dadin hawa Ai abakinsu zakiji inda Gidan amaryar yake saimukuma mudirar musu kinga kenan basaimunsha wuyar nemaba kitashi kije,' murmushi tayi wanda yafi kuka ciwo tamike tareda goggoge fuskarta tashafa hoda da kwalli tadauki mayafinta tawuce,'```

```tana fitowa akashiga kallonta yayinda tahade ranta duk wanda ya kalleta saiharara haka tashiga falon tazauna dakyar ta gaishesu sukaita mata nasiha tareda bata hakuri kuka tasaka musu metsuma xuchiya akaita lallabinta tayi shiru tace,'. ___"bakomai hajia nagode awanne daga cikin gidajenshi zasu zauna?,'. Hajia tace,'. ___"Na zone 3 dinnan farin gidan sama anan zasu zauna,'. ___"to allah yabamu zaman hakuri da juriya,'. Sukaita yabonta tafito tareda komawa dakinta sukaci gabada tattaunawa da basira ahaka har magriba tagabato,"```

``` hafkhas ce tasoma farkawa ahankali tazame jikinta ana shuraim tafada toilet tayo wanka tareda dauro alwala tazo tagabatar da sallolinda ake Binta tanakan sallaya yafarka shima dasauri yamike yarike baki ganin yadda lokaci yaja sosai ,'. Mikewa tayi taje gaban mudubi tayi kwalliyarta mekyau tasaka kayanta tana tsaye tana ninke kayanda tacire yafito da jallabiyya ajikimshi a daddumar datayi sallah yarama sallolinda ake binshi daidai ana kiran magrib yamike,'. __"Bby bara inje masallaci inyi sallah sai bayan esha zandawo danzani cikin gari insiyo Abu,' kiss ya manna mata,'. ___"take care of ur self,'. Yawuce murmushi tabi bayanshi dashi tahaukan sallaya tatada kabbarar sallah,"```

```rukayya tanata shirinta nazuwa Gidan amarya itada kawayanta basira tace,'. __"wai Kawata mekike shirin aikata musune haka?,'. ___"KASHESU ZANYI INKASHE KAINA KOWA YARASA,' zaro idanu waje basira da kaulat sukayi.'. ___"kisafa Kawata aa nemodai wata hanyar inama laifin a illatasu kawai,'. __"to naji zan illatasu ta yadda bazasu moruba,'. Basira tace,'. ____"yauwa wannandai amma kisa aimun shiga uku dan iyayan amaryar hamshakan masu hannu da shunine sunada bala'in kudi dan inaji anacewa annarka mata dukiya agidan sosai kinga Ai inkika kashesu kila harmu sai hukuncin kisa yahau kanmu,' ___"Kawata naji amma wlh adarannan babu me rabani dasu sai Allah,'. Kutaho muje,' fitowa sukayi Rukayya ta kulle gida suka shiga Mota sai Gidan hafkhas,'```

``` motar shuraim ce taketa hon akofar gida megadine yabudemai dasauri harzai shige saikuma yatsaya,'. ___"Malam hudu yadai yagidan?,'. ___"lafiya lau ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login