Showing 3001 words to 6000 words out of 20783 words
morning my beautiful wife kintashi lafiya?,'. Dagowa tayi tana kallon cikin idanunshi tace,'. __"ina zuwa haka cikin wannan adon ni gaskia bazaka fita ahakaba haka kawai ina zaman zamana wata taganka taga haduwarka tace tana sanka wlh zuchiyata zata iya bugawa mutuwa zanyi dukranda wata macce tafurtama Kalmar so kasani ina tsananin kishinka fiyeda tunanin duk wata macce datakejin itadin me kishice wlh nafita,' sake matseta yayi ajikinshi yana mata magana kasa kasa cikin tattausan lafazi yace.'. __"haba matata takaina meyasa waike kullum inzantafi office saikinmun daru ne, inbanda abunki wacce macce ce zata saki abunda takeyi tatsaya tana kallona babu inma ta kalleni abanza danni bana ganin wata macce agabana inbakeba so yakamata kiyadda da mijinki ko?,' bakinshi yakai cikin nata yadinga tsotsar lips dinta kusanna minty uku sannan yasaketa tadago tacemai,' __"Na yadda dakai mijina nasan bazaka tabayimun kishiyaba har abada muje yanzu kayi breakfast saika wuce office karka makara ko?,' murmushi yaimata yasaka hannu kawai taji yadagata sama harzuwa waje masauki yaimata akujerar daining table sukasa daria yawani shagwabe mata,'. __"to kiyi kibani abincin inci inwuce office inada mittting daria sukasa baki dayansu tazubamai abinci suna breakfast sunadan taba hirarsu harya gama agurguje tarakashi Mota , ___"plz my hubby banda kallon Mata plz kabi ahankali dakanka dankasan inaji dakai ko?,' murmushi yaimata yace,'. ___"ni inama zanga mata kinganni mitting gareni tundaga taran safennan harzuwa shidda sannan zamu fito kinga wazanganima kidinga kwantar da hankalinki domun ni nakine kekadai insha allah,' yahuro Mata kiss tacabe yaja motarshi yafita agidan,'```
```yana cikin Mota yadan kada kanshi yace Rukayya iyayan kishi kenan,' yadan saka kida amotarshi yana tashi kadan kadan harya karasa office batareda bata lokaciba kuwa yafada mitting nantake sukaita tattaunawa,```
```rukayya tana kwance akujera bacci yasoma dibarta tajiyo shigowar yaranta dan shekara uku aguje yazo yafada kanta,' __"Momy Momy ina Dady Na yake?,' murmushi taimishi tace,'. __"oyoyo affan andawo makaranta, watoma Dady kadai kake tambaya banda momynka ki?,' ya girgiza kanshi,' __"Momy hardake ,'. __"affan Dady yatafi office tuntuni kaga naketa kiran wayarshi nima bansamu ya dagaba kashiga ciki uwani tasakema kaya maza,' aguje affan yashige yana kiran uwani!!! Mikewa tsaye Rukayya tayi tasoma xurga zurga afalon tace,'. __"anya kuwa shuraim office yatafi kuwa kamar yadda yacemun bawajan macce yajeba kuwa?,' nagane yaci ado dayawa sannan tunda yatafi office bamuyi wayaba nakikkira baiko dagaba,' gabantane yafadi rass nantake tadafe kirjinta tareda busarda iska abakinta zama tayi sharab akujera tareda sake kiran wayar shuraim but still baidaga wayarba hawayene ya cicciko a'idanunta yayinda kanta yashiga sarawa sallamar kawayanta tajiyo daga kofar falon batakoyi yunkurin tashiba kuma bata samu amsa sallamarba,"```
```sunkaraso inda take basira tace,'. __"aa malama lfy kuwa naganki haka menene waya tabaki?,' kaulat tace,'. __"ke Rukayya kiyi magana mana ,' zama sukayi akusada ita , ___"basira! Kaulat tunsafe da shuraim yasaka kafarshi yabar gidannan bansakejin duriyarshiba nakikkira wayarshi Sam yaki dagawa dama kuma tunda zaifita nake zarginshi sakamakon yawan kwalliyarda yayi yakumadau babbar motarshi range rover hankalina bai kwantaba kuma jikina yana bani shuraim baya office,' basira tace,'. __"tabdi Kawata waya fada miki anayin wasa da namiji hadadde kamar shuraim dazakiyi wasarere yacikaki da dadin baki yayi tafiyarshi wajan budurwa kekuma yamaidaki hoto ya ninkeki baibai yana waje yana budalarshi kekina gida kina tunaninshi,'. Kaulat tace,'. __"inbanda abunki Rukayya meyasa kika yadda yafita da wannan shigar kinfasan shuraim yahadu kuma yanada dukkan abubbuwan da babu wata macce dazata ganshi bata kyasaba amma kinayin wasa da mijinki zaunadai Ta zaune miki saidai kiji buda natashi agidannam ankawo miki kishiya,'```
```mikewa tayi __"tabdijan dakuwa labarina yabazu ahannun Yan jarida da Gidan TV hardama Na rediyo dan narantss da allah narantse da allah dukranda shuraim Gigi yasashi yace zaimun kishiya wlh har lahira saina kasheshi kuma inkashe matarda zai aura kuma inkashe kaina kunga Nina rasa itama tarasa iyayanshima sunrasashi kowa saiya huta kunifa akan kishiya babu abunda bazan aikataba indai akan shuraim ne,'. Basira tace,'. __"keni tsabar tsanar kishiya danayi banasonjin an ambatanmun key ma kokuma kiyashi balle wata kishiya,' kaulat tace,'. __" aini muntari bai'isama yace zaiyimun kishiyaba danyasan danyan aikina bana wasa da maza aini,' haka sukaita hirarsu akan kishiya dai saida magrib suka kama hanyar gidajan mazajansu itakuma Rukayya tananan tanata kiran wayar shuraim amma shiru harxuwa lokacin turkashi,'```
*love u oll*
[11/27, 1:15 PM] βͺ+234 814 518 6542β¬: *BANI BA*
_________
*AURAN*
_________
*TALAKAπ¨π»ππ»*
________________
*_______BY_______*
*_Badiat Ibrahim_*
*(episode)*
*26to30*βπ»
```Hafkhas tana tsaye adakinta tanadan kyara daurin kanta yayinda take kallon madubi sanye take cikin wata atamfa meruwan toka saidan Digo digon fari ajiki atamfar ta amsheta sosai yayinda dinkin yazauna ajikinta ya matukar matseta hakanne yafitoda Shep dinta tareda cikar kirjinta mayafi tasaka fari dan karami shima awuya tadan sagaleshi tadauko takalminta fari tasaka hafkhas tayi mugun Kyau sosai kasancewar dama itadin mekyauce sosai inka ganta awaje zakayi tunanin diyar masu irin kudinnanne domun fatarta amurje take gata kwanin taushi ga santsi gata fara Sol ga gashi,'. Hafkhas doguwace bawai irin sosai dinnanba aa tsaka tsaki tanada manyan idanu farare kar kar dasu gatada dogon hanci mekamada fensir girarta cikeda kwantaccen gashi mekyau bakinta sukakke dashi dan karami gashi jajir dashi kumatunta nadaukeda dimple wanda datagidan gana yake lotsaawa hakanne yasake tonama asalin kyanta asiri kirjinta kuwa saidai ince maza allah dan allah ya azurtata da dukiyar Fulani tantsan tantsan abun shaawa gatada lips wanda intasa kaya suke fitowa susakwe fitoda ainihin haduwarta batada kiba siririyace amma mawai irin sirarannanba aa jikinta acike yake kota ko'ina amma batada kiba kai mai karatu hafkhas tahadu irin haduwarda fadama mata bakine,'```
```fitowa tayi tana waya '. ___"ahh Kawata haba haba ganinanma zanfito daga gidan karkuji komai yanzu zan karaso insha allah,'. ___"tanufi waje abunta Umma tana tsakar gida __"ke hafsa ina zakije bazaki fadamunba saidai kisaka kanki kawai.,'. ___"au Ashe kece awajan sainadawo ko,'. Tayi wucewarta lawan tagani akofar gidansu yana Neman yaro ya aikashi yakirata yana ganinta yasoma washe bakinshi yana daria. ___"barka da fitowa Hafsat,'. __"lawan kenan to yazanyi zanyi maneji kaini rijiyar zaki Gidan Frnd dina,'. ____"to to bismillah shiga inkaiki mana,'. Tsaki tajamai tace,'. ___"menene haka lawan kaketa bare bare akaina nifa banaso gaskia nafadama kenan.". __"kiyi hakuri ,' tashiga Keke lawan yajata yanata mata magana amma inkuntanka hafkhas tatanka har saida suka karasa rijiyar zaki tace,'. __"kana tunawa gobene bikinko ina fata kagama hada kudin k0?, yace. __"aa Hafsat indai dubu tslatince tayaya kike ganin zanhda...........___"nace kadakatamun lawan so wat do u mean bazaka bada kudin ba kenan koyaya kasani dagayau kasoma bankwana dani inbaka kawomun kudinnan wlh nabaka nanda awa biyu kasameni agidannan kakawomun dubu talatin inkuwa baka kawomunba lawan ka sallami kanka,' tajuya zata tafi yace,'. ___"kiyi hakuri Hafsat zankawo miki yanzu. Barana koma indauko tinkiyata inkaita kasuwa Asiya kijirani bada dadewaba ,'. Dasauri yahau adaidaita sahunshi yatafi tasaka wata shewa awajan sannan tajuya tanata murmushi tashiga gidansu kawarta Jiddah tundaga zaure takejiyo dariarsu da halama bakowa agidan saisu tashiga da sallama Jidda da Kubra suka amsa mata ___"sai babbar Yarinya hafkhas Matar manya,"```
```___"kuna wuta mata wannan irin shewa haka tasamu kenan kudin anko sunzo hannunku ,'. Hannu ta mika musu suka tafa Jidda tace,'. ___"Kawata inkinga artabun damukayi da sunusi kamun yakirgi kudinnan yabani zakisha mamaki wlh kai soyayya da talaka ko bata lokaci,'. Hafkhas tace,'. ___"kaita ganin takaici yadi yadi Ai bani ba auran talaka wlh yanzudai lawan zabarshi tsiya taimasa yawa saiyasaida tinkiya zaikawomun kudin kiji rashin arziki dan allah Ai talakan mutum saidai hakuri kawai aita Rakawa kamun me kudin ya bullo infada masu kudine muke soyayya dasu mukafada musu kudin ankonnan saidai kuji suna ahh Bby aikinfi karfin komai ga dubu hamsin hop zata isheki kiga anawani lallabaki anaji dake amma talaka tabbb kasha haushi Ai,". Daria sukasa tareda tafawa Kubra tace,'. ___"bagara kowa akainaba nifa haryanzu Musa baicemun komaiba asalima Dana matsamai wai sai gobe zaikawomun da sassafe nafadamai da sassafen muma zamu tafi sabida zaman jiran Mota atasha kuma agoben zamuyi kamu wlh cemun yayi hartashar zaizo yakawomun yamun alkawari yadda mukayi dashi kenan,'. Hfafkhas tace,'. ___"indai zaikawodin aibakomai saimuyimai uziri amma goben karfe Nawa zamutafine wai?,". Jidda tace,'. __"kamardai karfe takwas zamu wuce sabida yanzuma da bakudinnan ba'a cika tafiyaba allah ne kadai yasan yaushe motarmu zata tashi gara afita dawurin,'. Yarone yayi sallama,'. ___"wai ana sallama da Hafsat inji lawan,'. ___"kace gatanan zuwa,' yaronnan yakoma yasanarda lawan abunda akacemai tamike tanata surutai,'. __"banza maye kawai wlh bantaba ganin maye irin lawanba turda maitarshi yazamemun kaskane kawai,'. Tawuce shikuma yanadan jingine akofar Gidan tafito yace,". ___"kiyi hakurifa kinga nadade wlh cinikin tunkiyar muketayi sunatamun tayinda baiyiba dandai kawai nace kudin nakeso subani dawuri wlh dakyar aka siya dubu ashirin da hudu saidanaje nayi rancan dubu shidda nacikace miki shiyasa,'. Hannu tamikamai yasaka mata kudinnan tace,". __"kai jiwasu Yan iskan kudi daka amso harda canji canji sai kace wata mesaida alawa kai lawan,' murmushi yayi yace,". ___"kinsan kudin Yan kasuwa dabiyar goma aketarawa sabida haka dole kiga canji canji,'. ___"tih naji nizanshiga ciki ko?,'. ___"toh Hafsat adawo lafiya inkin dawo zanzo da daddare muyi sallama,' batacemai komaiba takoma Gidan abunta sukaita shewa sai magrib kowa tanufi gidansu akan sai anhadu goben,"```
```tashigo gida tasamu Umma tana kirga kudin adashi __"Umma sannu dagida,'. Tawuceta. ___"Hafsat zonan,' dawowa tayi tatsaya akan Umma,'. __"wato hafsa kikace zaku koma makaranta Ashe karya kikeyi bawata makarantar dazaku koma aina tambayi kamalu dan Gidan Malam bala yacemun sai karshen wata zaku koma shine kikamun karya mwkikeso kizama hafsa mekike tunani mekuma kika daukeni eye Hafsat?,"```
*love u oll*
[11/27, 1:15 PM] βͺ+234 814 518 6542β¬: *BANI BA*
_________
*AURAN*
________
*TALAKAπ¨π»ππ»*
_______________
*_______BY______*
*_Badiat Ibrahim_*
*(episode)*
*21to25βπ»*
``` shuraim baisamu kanshiba saikusan karfe takwas nadare dasauri yake tahowa danya karasa ya kulle office dinshi tareda tattara Yan takaddunshi karo yaci dawata budurwa suka bigi juna har takaddun hannunshi suka zube kaduwa takusanyi aikuwa ta damuko gaban rigar shuraim dakarfi shima tallafota yayi allah yasota bata fadiba jikinta narawa data bude idanta taga Ashe ogantane tarike take tashiga tattaramai takaddunshi,'. __"I'm so sorry sir bansan kataho bane dan allah sir kayi hakuri,' tatsugunna ta mikamai takaddun hannunta yace,'. ___"ahh bakomai bakidaici ciwoba ko?,'. __"no sir banji ciwoba kayi hakuri sir,'. __"no u can go,' tawuce tana godia shima yanufi office dinshi agajiye yake sosai sabida yau yasha aiki tareda cike ciken takaddu dadai sauransu jakarshi yadauka tareda ganin wayarshi a kan table dinshi baisanma awajan yabar wayarshiba yasaka hannu ya dauka tareda dannana missed call's yagani Na Rukayya 50 missed call's,' yace, ___"oh sheet I'm sorry my beautiful wife wlh nima nayi missing dinki aikine yaimun yawa,' yasaka wayarnan akunnenshi yashiga kiran layinta amma furr Rukayya taki daga wayarnan tanadai zaune afalo tacika tabatse tanata hunhuna,' baitsaya bata lokaciba yakulle office dasauri yakaraso yashiga motarshi tareda bata wuta yatsaya ahanya yaimata siyayya kana yawuce,'```
```dirin shigowar motarshi tajiyo tasake hade ranta acike take dama fal agogo ta kalla Tara saura takauda kanta,' da sallama yashigo cikin falon yana hangota yatawo yanata mata murmushi ya tsugunna agabanta tareda kamo hannayanta dukka biyun yanadan murzasu yace,'. __"my beautiful wife I don't know hw to say sorry cous I sow ur missed call's believe me nabar wayata a office nashiga mitting kasancewar a kurarren lokaci naje lokacinda nakira wayarki lokacin nafito mitting I'm so sorry and I missed u too Bby,' kiss ya manna mata ahannu tadago tawani zubamai harara yace,'. __"come on smile plz,' hannunta tazare acikin nashi tamike tsaye tace,'. __"shuraim niba karamar Yarinya bacce karka rainamun hankali wanne irin mitting ne zaikaukeka awanni haka masu dama? Kayi tafiyarka kakama hotel kana mu'amala da Mayan banza shuraim aibazaka daga wayataba sabida kamaidani Yar iska kibeka kaduba rigarka kagani yadda gaban ya yamutse duk a dakin mitting dinne ba,' nagode shuraim nagode wlh dazanga yarinyar da tazauna tayi hira dakai harta tabaka wlh saina kasheta kaikasan inada kazamin kishi akanka,'. Kasake yatsaya yana kallonta yarasama tacewa can yace,'. __"ni Rukayya kike zargin ina mu'amala da matan manza awaje dankawai zuchiyarki taraya miki Abu shine saiki yadda kinsan bazanci amanarkiba Rukayya bcos I love u I love u with oll my life meyasa baki yadda daniba why?,' matsowa takeyi gabanshi tana kuka tanuna wajan kirjinshi tace,'. __"lallai allah ba azzalumin kowa bane saiwanda ya zalunci kanshi shuraim kacuceni wlh menene wannan a kirjinka to koshima kazafin nayima_,'? Tasake rushewa dasabon kuka dasauri ya kalli wajan mezai gani janbaki yagani awajan tareda Shep Na lips din macce,' wucewa tayi tagabanshi da gudu yace,'. ___"plz Rukayya kitsaya inmiki bayani mana,' yabiyota tareda kamota yamatseta a kirjinshi tashiga bige bige,'. ___"kasakeni nace karka sake rikeni mutuwa zanyi kishinka zai kasheni shuraim why meye banayima dazaka dingabin matan banza,' bakinshi yayi wub yasaka acikin nata yasoma kissing dinta daddagewa tayi ta gantsarama lip dinshi cizo nakasa bashiri yasaketa tawuce dakinta tareda saka sakata adakin,'```
```shiru shuraim yayi awajan yana girgiza kanshi,'. ___"wannan wanne irin kishine da Rukayya haka,?' Yakada kanshi yawuce dakinshi yawanke bakinshi indata cijeshi yafashe wajan wankewa yayi daruwa aikuwa kamar jini najira yasaka ruwa aikuwa saiya tsinke yadinga zuba saida yaruntse idanunshi yawanke wajan yadan giga ink awajan sannan yadawo kan gadanshi yakwanta yanata tunane tunane akan Rukayya yasan tanacan tana kuka adaki yakada kanshi dakyar yadansha tea sannan yadawo yadanyi aikace aikace laptop dinshi kana yarufe yadan kwanta yanata juyi abun duniya yamai yawa danganeda azababben kishin Rukayya kishinta yayi yawa over kanshi yadafe dayaketa saramai dakyar bacci yayi awon gaba dashi,"```
```ita kuwa tana daki tahade kanta da pillow tanata rusar kuka tanaji tamkar zata mutu zabar kishi nunfashinta har daukewa yakeyi tsabar kukan takaicin taga janbakin wata ajikin rigarshi kuma kayanshi ayamutse haka Rukayya takusan raba dare tana kuka dakyar bacci barawo yazo yatafi da'ita"```
*love u oll*
[11/27, 1:15 PM] βͺ+234 814 518 6542β¬: *BANI BA*
__________
*AURAN*
________
*TALAKAπ¨π»ππ»*
_______________
*_______BY_______*
*_Badiat Ibrahim_*
*(episode)*
*31to35βπ»*
``` zare idanu hafkhas tayi yayinda gabanta yafadi aranta tace,'. __"shikenan asirina yatonu amma tabbas iya wuya sainaje bikinnan wlh kota katangane saina haure natafi saidai innadawo duk abunda zaifaru yafaru ina shikuma kamalu zamu hadu wlh,'. ___"badake nake maganaba kinmun shiru Hafsat?,' tajiyo amon muryar Umma tadawoda kallonta wajan Umma cikin dakewa tace,'. ___"umma dan makarantar mu daya da kamalu to dolene saitare zamu koma makaranta kinsanfa makarantar fadi gareta to kowa da bangaranshi dan haka ba lallai bane hutunsu kamalu yazo daidai danamuba nidai gobe zamu koma makaranta insha allah,'. ___"ke Hafsat to babu inda zakije indai na'_Isa dake domun Baku koma makarantaba nafada miki sannan kika fita daga gidannan tunsafe saiyanzu kikaga damar dawowa cikin gidannan kedai hafsat allah ya shiryeki wlh kiyi tunani kima kanki fada kidena hangen inda yafi karfinki,'. ___"haba Umma nikam dukkinbi kintsaneni menayi daga kawai nafita agidannan saikita fada kinfiso kullum ina gida muna fada nikam gaskia Umma kin takuramun gaskia nibanaso,' tawuce fuuu taturo kofarta dakarfi sakata tasaka tana sauke nunfashi tarasa yazatayi tace,'. ___"nashiga ukuna yazanyi da Umma gobe gashi tace bazani ko'inaba gashi da sassafe zamu tafi yakenan to?,'. Takumace. ___"wlh sainajefa bikinnan wlh kota yadda kobata yaddaba so garama ta yadda kawai zama tayi tabude akwatin kayanta tadauko nakasa kasan akwatin nata tasaka awani karamin akwati keet meshegen Kyau pick dukwani abunda zata bukata tasaka aciki sannan taciro wanda zatasa goben inzasu wuce tasaka kudinta a handback sannan tafito tsakar Gidan taga Umma tana zuba abinci wuceta tayi tashige bayi sannan tafito tazo tana alwala Umma tace,'. ___"gacan abinci atukunya kidiba inkin gama,' batako kalli ummaba kuma batace komaiba tana gama alwalar tawuce dakinta tatada sallah tanakan sallaya Umma taleko dakin tace,'. __"Hafsat tsakaninki da allah gobe zaku koma makaranta koba gobe bane?,'. Tasake hade ranta tace,'. __"ainace miki gobene Umma sabida kamalu yacemiki saikarshen wata to rabonda naga kamalu a makaranta harna manta danko hutunda mukayi bainan akayi hutun amma Umma ina dadowawa kika rufeni da fada Umma dukkin tsaneni menayi mikine?,' hafkhas harda hawayan munafurci Umma tasauke ajjiyar xuchiya tace,'. ___"allah ya kyauta sannan niban tsanekiba abun nakine Hafsat hartsoro yakebani kinfiye dogon buri dayawa abunda yake hadani dake kenan toh goben yazakiyi gashi ba'asai komaiba Na makaranta?,' tashare hawayanta tace,'. ___"da sassafe zamu tafi sabida munada lecture goben saidai inna fita inje kasuwa inna gama siyayyana saina wuce kawai,'. Umma takada kanta taciro dubu hudu tamikama hafkhas tace,'. ___"gashi iyakar dubu Biyar me adashi tabani ga dubu hudu saikiyi maneji nikuma zanrike dubu dayan allah zairufa asiri,'. ___"dubu hudufa Umma wannan kudin mezaimun Umma wlh inkinga yadda ake dawoda yaran masu kudi makaranta ko wlg kayan shopping cikeda both wlh haka zakiga anata saukewa kamar za'a bude kanta amma ni kamata wai dubu hudu gaskia sunyi kadan,' Umma batako kalli hafkhas ba tayi wucewarta daria tasaka tareda tafa hannayanta,'. ___"kai hafkhas nahadu dama wlh nasan Umma dakanta zata biyoni harta lallasheni,' tasake zuba daria,'. Yarone yadinga doko sallama hafkhas tafito yace,'. ___"lawan Na sallama dake yana waje,'. Tacema yaron kace bazanzoba bacemun dagani wlg inyasake turoka kazo saina yayyankama mari dallah wuce,' yaronnan yafita lawan yacemai,'. ___"yaya kasameta kuwa?,'. Yace. ___"nasameta amma tace ince bazatazoba sannan inna sake komawa saita mammareni bazaniba nikam kanemi wani,' yaronnan yawuce lawan yayi shiru yanata nazari yasamu yaro yasake aikawa still hafkhas bata fitoba haka yahakura yawuce gida itakam tana katifarta tanata chart da frnds,```
``` washe gari tunda asuba hafkhas tayi wankanta sannan tadauro alwala tashiga daki sallah tayi sannan takyara dakinta tsab tadawo tasoma rangada kwalliya tagani tafada tayi mugun Kyau wani