Showing 39001 words to 39976 words out of 39976 words

Chapter 14 - Gidan Uncle Return Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

253

suka nufi motarsa ya tuqasu suka fice har zuwa yanzu hawaye takeyi shidai Bai kulata ba taga yayi parking cikin wani babban hotel ya fita bai jima ba ya dawo ta dubeshi yayi Mata inkiya data fito, babu musu kamar raqumi da akala ta fito yana riqe da hannunta suka shiga dakin daya Kama musu ya mayar da qofar ya rufe tare da janyota ya hadata da jikinsa yayi hamdala yana yawo da hannunsa a sassan jikinta.
Gabadaya ya gama sauke mata kasala yajata ya zaunar da ita a bakin gadon ya fice, yadan jima sannan ya dawo hannunsa dauke da ledoji zama yayi ya rinqa janta da zance sukaci abincin ya lallabata sukaje sukayi wanka a tare sukayi sallar magrib da Isha sannan suka kwanta ranar Hud taga rawar Kai Kuma taji a jikinta tasan tabbas maza suna suka tara Uncle Fatah dabanne ta fannin nan.




Sai ya kasance itada take noqewa tana neman zautashi haka sukayi kwanan soyayya kafin sukayi bacci kan lkcn sallar asuba sukayi suka sake kwanciya basu suka tashiba sai 11:00am aikuwa duk jikin Hud ciwo ya rinqayi zuciyarta tayi haske ta godewa Allah daya bata miji daidai ita shiri suka fara qarfe daya suka dauki hanyar Kano suna tafe yana kallon yanda duk tayi laushi yana murmushi yana cewa “me kayan dadi" itadai kunya kalamansa suke bata hakan ya sanyata kwantar da kujera tayi kwanciyarta bacci ya dauketa saida taji yana lalubarta ta bude idonta ashe wai sun iso Kano ta tashi zaune tare da samke ajiyar zuciya ta kalleshi itakam batasan gdan daya kawota ba ta bude baki zatayi mgn yace Mata “ki adana tambayar ki idan mun huta sai kiyita" batada ikon qara cewa komai ta fita kamar yanda shima ya fita suka shiga ciki am tsara gidan yanda ya kamata suna gama shiga parlourn ya sunkuceta ya cillata sama ya cafe dole ya sanyata dariya shima yayi dariya yace “matata kinfi ta kowa meye na cin maganin Uncle dinki ne fah"




Kunyace ta sanyata rufe ido yace “ok bari mu shiga ciki zakiyi bayani" hakan kuwa akayi suna shiga ciki ya ware qwanji ya cinyeta tsaf ya tayi kukanta a banza daya gama ya dauketa sukayi wanka suka huta taso suje gdansu Ammi amma yaqi dole ta qyaleshi, cikin kwanakin amarcin nan nasu ta tsotsu gindinta ya gurzu kuka kam tanashansa Amma a hakan takejin gara tayi kukan dadi da tayi na wuya tunda shi akwai kayan aiki zungura daya idan yayi Mata sai taji ta gamsu haksnne ya sanya zamansu ya zama me dadi.
Cikin watanni ukun tana samun kulawar ban mamaki daga gareshi a lkcn ne Kuma ta fara laulayin cikin daya liqanta me wahalar gaske tana fama da laulayinta tana fama da jarabarsa babu daga qafa haka taketa dai lallabawa takeyin duk abinda ya dace cikinta nada watanni biyar Nusaiba ta kawo Mata lbr mafi dadi zatayi aure aikuwa tayi murna suka fara shirye shiryensu.........

www.aihausanovels.com.ng For More Novel.

AIHAUSANOVELS is website consists of hausa novels note, the reason of launching this site is to Entetaint, Motivate and Educate our readers.



We provided hausa novels of many type, Such as Adventure, love, romance, fiction, non-fiction, mystry, fantasy, action e.t.c from Hausa Authors



We provided a new and old novels both softcopy and hardcopy from our Author with thier permission.



AIHAUSANOVELS shafin yanar gizo ne wanda yake ɗauke da littattafan hausa, dalilin bude wannan shafin shine domin Nishaɗantarwa, Ilmantar gami da faɗakarwa da maziyartan mu.



Mun samar da littattafan hausa na nau'uka daban-daban, kama daga littattafan, soyayya, tatsuniya, almara, Hikayoyi, gyara kayanki (yadda mata zasu kula da kansu a gidan mijinsu) da dai sauransu, daga Marubutan Hausa daban-daban.


_Ina qara baku hqr FANS nayi budy da yawa abubuwa sunyimin yawa fiye da tunaninku Amma insha Allahu zanyi qoqarin qarasa wannan lbrin nan da jibi kafin na tafi offline_
# *UMMUH HAIRAN*
[10/2, 5:44 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: Sati biyuda gama bikin Nusaiba ta samu labarin Mama binta surukarta ta baya tayi hatsari harma ta rasa qafa yammatan ta Kuwa Nana ce kawai ta samu damar yin aure sauran bariki kawai sukeyi sosai lamarin baiyi Mata dadi ba tayi musu fatan alkhairi shima Saddam ya qara aure harma matar ta sake fita wai bazata iya zama da kafiri ba.
Itadai Hudah fatan alkhairi takeyiwa kowa tare da fatan dacewa duniya da lahira, hakanan taketa rainon cikinta har ya Isa haihuwa ta sutalo yarta mace kyakkyawa me kama da ita murna gurin Shsttima baa cewa komai akayi suna aka watse sukaci gaba da rayuwa cikin farin ciki da kulawa da juna.




A daidai lkcn ne Kuma Alhaji Ibrahim ya samawa yartasa aiki a campanynsa ta fara aikinta cikin kwanciyar hankali tana kula da yaranta uku inda shikuma ya sake bude Mata wata makarantar kudi ya zuba Mata malamai aka fara daukar dalubai ana tsaka da wannan lamarin ne ta sake samun ciki wannan karon tafi shan wahala fiye da ko yaushe Saida takai ta kawo komai yi Mata akeyi saboda wahalar da takesha Koda ta tashi haihuwa bata iya haihuwa dakanta ba sai aiki akayi mata aka ciro Mata yaranta biyu maza wannan karon ubansu sukayo dangi kowa murna anata shan shagali danginta na Adamawa sunzo ansha sunan twins dasu ga Kuma danginsu na maiduguri hakanan komai yaketa wuccewa yau ga Hudah ds yaranta biyar duka na Uncle Fatah dinta caccaku kuwa yanzu akayinsa domin ta goge ta zama irinsa soyayya akesha ta gasken gaske abinsai Wanda ya gani,




Hudah ce ta uxxurawa Alh Ibrahim akan sai yayi aure dole badon yanaso ba domin farin cikin tilon yartasa ya samo wata bazawara a dangi ya aura sukaci gaba da gungura rayuwarsu har zuwa lkcn komawa ga Ubangiji.




Tammat bi hamdullah


Duk da naso naja labarin nan amma abubuwa sunyimin yawa idan nace zanja shirme zan rubuta muku kuyi hqr sis Allah ya hadamu November cikin sabon littafi me suna *IZAYAR SO*
Taku a kullum
# *UMMUH HAIRAN*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login