Showing 1 words to 3000 words out of 28575 words

Chapter 1 - Harijin Miji Book 1 Complete Hausa Novel

M SHAKUR   

03 Oct 2025

2946

[7/31, 5:00 PM] null: đŸ’«HARIJIN MIJIđŸ’«



âœđŸ»M SHAKUR

DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI!

EPISODE 1ïžâƒŁ

Wata mata ce azaune a tsakiyan wani tampatsetse falo da akalla zatakai 53yrs tareda wani namiji da akalla zaiyi 53/54yrs shima, dukansu kagansu fatarsu bakake ne sidik especially mutumin da gashinsa yataru yayi yawa looking so silky, kana ganin dukansu biyu kaga asalin yan kasan Sudan đŸ‡žđŸ‡©.

Dukansu sanye suke da suit bakake hadaddun, babu abinda ke tashi a falo sai kukan mace da harshen yaren larabci kona sudan ne ke fita daga bakinta oho hade da turenci, ayanda wajen keda girma inhar suna iya su jiyo ihun matan daga nan simply mean bakaramin ihu ita mai ihun keyi ba, amman kana ganin mutanen biyun nan na falo ko ajikinsu kukan kwata kwata bai damesu ba, saima kallon agogon hannunwansu na Iwatch dasukeyi dake counting time, daidai agogon na clocking 10 dot, mutumin yace “is time Madam Surayya” mikewa matan tayi shima ya mike kaman wasu sojoji dukansu sukai wajen elevator na falon suka shiga suka rufe yakaisu sama.

Nanne ma kukan macen ke tashi sosai da duka muryanta take ihu tana kuka bana wasaba. “Somebody help me, help me, this man is a monster! He’s a ritualist!” Amman still ko’a jikinsu, sukai gaban wani hadadden kofa dakeda alamun mic ajiki, Madam Surayya ta danna door bell yayi kara, amman still kukan matan ke tashi dakuma karan bubbugan abu, takalli agogon hannunta takara one good minute tsaye awajen sannan takawo bakinta saitin mic na jikin kofan cikin harshenta dake nuna babu cikakken hausa akai tace “Binyamin Luhaidan Areef, it’s time!” Ihu yarinyar dake ciki tayi. “Madam Surayya this man is a murderer, I am not doing the marria

” takasa karasa maganan sabida sumewa datayi gabaki daya, Madam Surayya tadan sauke ijiyan zuciya ita da mutumin sukadan koma baya da kofan dakin suka sauke kansu kasa kaman sunsan yanzun ne za’a fito, kusan 1min suna ahaka sannan aka bude kofan aka fito, wani lafiyayyan, kakkauran, murdadden mutum ne da akalla zaikai 42yrs, dagashi sai bathrobe ajikinsa fari kal, ga gabansa yadaga sosai kaman an nannade dogon kakkauran firewood an boye awajen, bakin fata ne shima, yanada suma akai sosai daya sauko har saje da gemu, ga manyan idanu da dogon hanci da gira, kagansa baya yanayi da bahaushe, yanada kyau sosai bana wasa ba, wucewa yayi yafara tafiya abubbude namijin ya bisa while matan tabude kofan dakin ta shiga, jan wuta ne adakin gawani gado da bantaba ganin irinsa ba sabida yanda akai gadon da wajajen da ake sagala hannu a rufe da handcuff, ga wajen dorina, is just a bed da akayisa musamman na BDSM, ga wata matashiya a daddaure a gadon hannunta da kafafunta sunsha lallen amare a sume, akalla zatai 28yrs bakomi jikinta, dasauri Madam Surayya tazo gadon tashiga kwanceta ta kwantar sannan tadauki rigan baccinta tasaka mata, sannan tadaga wayanta takira wasu yan aiki mata guda biyu suka shigo aka dauketa suka fito da ita compound, tamkeken gida ne bana wasa ba kaman a tv, aka wuce da ita wani flat while wata mata fara tass kaman Balarabiya na zaune a garden tabubbude kafafu tanashan tea ta tabe baki tace “Amaryaaaa ta Ango”.

Gabaki dayan gidan irin gidajen nanne da ake kira da Mansion, wani glass flat ya shiga, mutumin na binsa abaya yabude wani bathroom dake attach to sauna ya shiga ya zauna awajen saunan ya lumshe idanu, mutumin dake sanye da suit ya shigo ya kunna saunan sannan yajuya yafita tareda rufomai kofa, ijiyan zuciya yasauke ahankali “hmmmmm!” Yamike tsaye har lokacin idanunsa a lumshe yazare bathrobe din yafadi kasa Ya Rabbiiii!! Idan akace yayi aikin soja bazan musa ba sabida yanda yakeda wani muscles built body kaman he’s on creatine cus muscles nasa are mad, gana kirji, kana abs, 6packs dinsa sunfito sosai yanda kasan wrestler, ga gabansa datake baka kirin kumurci da ita tana nishi tana sukuwa tana mika uwa mutum ce ita mai rai dake neman abinci, ga tsayi, ga jijiyoyi ajikinta, ga kauri bana wasaba, ga hula kaman fanteka.

Zama yayi ahankali he looks like he’s in pain, but yanada taurin zuciya so bazaka ganeba, yana zaune wajen kusan 10min sannan yamike yakashe yawuce yayi brush, sannan yayi wanka da ruwa mai zafi sosai yadauki wani new bathrobe yafito, still gabansa bai kwanta ba, wani daki ya shiga, Ya Allah dakin doesn’t look real kaman a wonder world kaman dakin novel tsabaragen kyau, mai yadauka zai shafa jikinsa kawai saiyahau rawa, cikin wata dakakkiyan murya mai bala’in dadi yace “Osman” dasauri Osman dake gaban dakin yace “yes Sir” da kyar cikin harshen hausa yace “kawomin mace!” Dan jimm Osman yayi cikin dan rage murya yace “but munada meeti
..” “damn it! Get any one of them for me right now!” Yafadi azafafe, dasauri Osman yace “yes Sir” yajuya harda dan gudunsa yafito direct yawuce wajen wacce ke garden kafafu a bubbude yace “Madam Asma’u Oga na n

” faduwa sosai gabanta yayi batama bari ya karasa ba cikin fada sosai tace “ni kadaice matarsa daka gani? Ina Amina? Farida fa dudda naga yagama da Zainab yanzun nan” cikin harshen turenci Osman yace “Amina served him jiya da yamma, Farida kuma ya nemeta da daddare, Zainab kuma da asuban nan yanemeta a turakansa dan haka kece available yanzu Madam Asma’u” yanda kirjinta ke dukan uku uku zaka dauka wani abune zai kasheta kaman dodo yakirata jikinta har kyarma yake sosai tamike tsaye Osman yajuya saita shiga binsa suka wuce tana kallon flat na matayen gidan.

Suka wuce har flat din Oga while Osman ya dakata ya tsaya awaje, wani kalan dukan uku uku zuciyanta keyi tawuce bedroom nasa takai hannu tai knocking, sarai tasan bazai amsa ba hakan yasa ta murza kofan tabude tagansa tsaye haihuwar uwarsa ko kadan baida kunya, ga gabansa amike idanunsa sun kada sunyi ja, wannan mutumin kodai an masa asiri a kasarsu ce? Tai maganan a zuciyanta while kafafunta har rawa suka shiga yi, kallo daya yamata yadauke kai da hannu yamata alamu datazo, daga kafa tayi kaman bataso tajuya tana maida kofan tarufe tajuyo yawani kalan fizgota ganin she’s slow tace “Subhanallahi” kawai ya kifata da bango yana dage riganta sama saiga pant ransa baci yayi sosai. “I told you I hate this thing!” katse pant din yayi with anger, yakama buransa yashiga turamata Asma’u na runtse idanu sabida zafi bata gama warkewa daga gurzata dayayi ba, da kyar ya shiga, shifa yakai wani stage da bayama jin dadin sex at all, he can’t even remember the last time he cum in his life, baya kawowa kwata kwata yanzu, saidai ya hakura yabarsu idan yaga suna shirin mutuwa a hannunsa, he’s just doing the sex sabida gabansa baya kwanciya and idan baiyiba cikinsa namasa wani irin ciwo da bazai zai iya surviving ba, yana iya yin wuni yanacin mace amman bazai kawoba, yanda yake lumama Asma’u bura kaman zai ballata, azaba yayima Asma’u yawa cikeda azaba tace “dalla Malam kasakeni, dana zauna dakai ba haihuwa sannan kana neman halakamin gaba da muguwar buranka ba gwara na koma gidan ubana ba dudda ba dadi kaman gidanka!” Chak ya tsaya da sex dayake mata, Asma’u ta fizge kanta tana kukan gajiya tace “ina dalili dudda naso wannnan ne aurena na karshe amman wlh bazan iyaba, kaiba haihuwa ba amman zaka halakamin gaba, gwara tun wuri kaje ke nemi maganin abinda ke damun gabanka da baya kwanciya inbadai da gasken kai dan yankan kai bane tsafi kake da mu ba, ni bazan iyaba ka sakeni Wallahi tallahi” shiru yayi yana kallonta, duka duka today is the 5th day datake gidan nan da aurota dayayi, cikin ihu Asma’u tace “yau aurenmu kwana biyar kacal amman ka hayani ka kwakule yafi sau dari, destiny dina kake nema, the only time damuke sararawa shine idan kadan fita salla ko wani abu shima baka iya dadewa kadawo kacigaba da hayemu, ubanme akeyi da HARIJIN MIJI? Ni ka sakeni kayan auren dakamin da motar duka ka amshe kayanka banso lafiyata tafi komi!” Juyawa yayi ahankali yasa hannu yajawo drawer, tana kallonsa yaciro wani jotter yarubuta mata saki biyu ya bata, karba tayi tamike tana gyara riganta tashiga tafiya a gwale da kyar tawuce tafita, sai yadauki intercom yakira Madam Surayya, anatse yace “ask those 3 women idan akwai wacce keso na saketa” yana maganan ya sauke wayan, ya auri mata da dama they always demand for saki, cus shi kansa yasan yanada problem so baya damuwa, that ability to love ma baya zuciyansa yanzu cus all his wives run away from him sabida problem nasa, saisa duk wacce tace yasaketa yake saki easily dan baya auren love ko soyayya, the only time dayake feeling hurt shine idan mace tamai gorin haihuwa.



Wayan ne yay kara hakan yasa yadauka Madam Surayya tace “Farida tace she wants to go, Zainab ma haka!” Zare wayan yayi daga kunne yarubuta musu sannan ya ijiye yawuce yashiga bayin dakin yayi wankan tsarki yafito har lokacin gabansa amike sambal, wani karamin wando kaman pant kana gani kasan mai tsadane yasaka yakama buran still bata kwanta ba, sannan yadauki wani gajeren tight boxer yasaka, kafin yakara saka wani boxer sannan yasa wandon shadda, yadauki jumper yasaka kafin yasa babban riga, kullum manyan kaya yake sawa mai hade da babban riga sabida condition dinsa, yasaka hula mai kyau da takalmi, yasa agogo da zobe yana zuba kamshi ya fesa turare yafito, Osama yabisa abaya dasauri suka fita, Madam Surraya na gaban flat din tana ganinsa ta sauke kanta kasa anatse, yace “give them the divorce papers i left it in the room, give the ladies 10M each, they should take all abinda nabasu” gyadamai kai tayi yayi wajen motansa, wata roll Royce aka budemai fara kal, baya ya shiga aka maida aka rufe Osman yazagayo yashiga while driver yajasu suka wuce Osman na danna iPad na hannunsa while shikuma ya lumshe idanu, Osman yace “suna restaurant din suna jiranka Sir, and sunzo maka da sample na gem stone din da za’ayi using for new collection na diamond daza muyi” duk yana jinsa baice komiba, tafiya na kusan 20min yakaisu wani mahaukacin babban restaurant da sai kacika kai wane ne zaka iya gani a restaurant din, parking sukayi anan basement din Osman yafito yazagayo yabude mai kofa dawani kalan sauri yace “after you Oga” fitowa yayi daidai wata baturiyan mata da yara guda uku na fitowa daga elevator ga takeaways sunyi a paperbag,agogon hannunsa ya kalla yadan dakata sannan yawuce yafara tafiya yayi wajen elevator while Osama na biyosa abaya. Tsayawa yayi bayan ya danna yana jiran elevator ya sauko kasa daidai elevator na zuwa nan ground floor yana budewa, Binyamin na gyara tsayuwa gaban kofan dan shirin shiga kofan na buduwa wata yar matashiya tafito aguje da saida hannunta ya goge hannun Binyamin saiya tsaya chak jikinsa yamai wani sanyi tsigan jikinsa na tashi, abun cikin jikinsa daya kama cikin wanduna guda uku na motsi while matashiyan ta arce da gudu tai ihu. “Madamnmmm” Dan juyawa Binyamin yayi yakalleta dudda baya ganin fuskanta but yaga she’s wearing uniform na restaurant Waitress, Osama daya shiga cikin Elevator yace “Sir” dauke kai yayi ya shiga elevator Osman ya danna close door while idanunsa kan waitress din dayaga taje tana mikama baturiyan dazu wayanta baturiyan na murmushi tanacewa thank you, thank you daidai kofa na rufuwa sukai sama, hannunsa ahankali yadaura kan kirjinsa dayaji is not beating normal sannan yadanyi gyaran murya tareda fuzar da iska daidai suna tsayawa 5th floor suka shiga cikin restaurant din dasauri Manager yazo yayi bowing down yace “welcome Mr Binyamin Suhaidan Areef, your guest are fully settled at your reservation room come with me please” ya jagorance su yayi gaba zuwa wani lafiyayyen kebantaccen daki that look like suite glass door ne yarana wajen da asslin dinning hall din, su ma VIP din suna iya ganin asalin mutanen dake restaurant din amman su ba’a iya ganinsu, wasu yan Chinese ne adakin suna ganinsa duk suka mike suna basa hannu ya amsa Manager yace “Excuse me” yawuce yafita daga dakin Osman ya gyaramai kujera ya zauna anytse shima Osman yazauna kusa dashi yana gyara pen na iPad dinshi aka fara maganganu.



Manager na zuwa yace “where’s is the new comer lady”? Dasauri daya daga cikin ma’aikatansa tace “she stepped out” Cikin fada yace “is this break time or wat? Some important guest are here danakeso ta shiga cikinku kuje kuyi serving guest tare sabida taƟan the way muke attending to our VIPs amman she’s no where to be found I hate workers dabasu san mesuke yi ba” daidai yarinyar tabude kofa tashigo Manager yayi shiru yana kallonta da bacin rai sosai akan fuskansa kana ganinta zatakai 30yrs, tanada tsayi sanyi take da uniform nasu wanda yake red riga short sleeve ga black tie awuyanta saikuma skirt nata black da sukayi tokin rigan, sai hulan kan wanda yakenan kaman na apron dogo baki shima hakan bai hana nuna kwantaccem black sumanta dake keyanta ba, chocholate skin gareta that’s so even tanada dogon hanci dawani irin idanu cat eyes da basu dawani girma sosai amman they’re special ga kwayan idanun farare sai kuma lips dinta pink yirrr, tanada boobs sosai cus rigan yadan kamata from yanda take tafiya ma kasan she’s not comfortable tanada flat tummy ba cha chan flat ba saikuma tiny waist gata da hips sosai Masha Allah, wani long skin tight ne ajikinta mai safa da sneakers baki a kafanta sai karamin dan kunne mai bari ma a kunnenta, anatse take tafiya gabanta na faduwa yau kwana biyu data fara aiki hakanan batasan metama manager su amman ya tsaneta kawai ba dalili karasawa wajen tayi dudda ga few customers awajen amman kafin tai magana ma Manager yace “are you stupid you this lady? Is out of pity because of your sick son Boss dina ya yarda yabaki this work and look at the way you’re behaving leaving and jumping up and down like a dog!” Dagokai tayi ta kalli Manager ranta ya sosu Manager na kallonta shima cikin kumfan baki zaiyi magana ma’aikaciyan dake kusa da ita tace “Sir people are watching” gyara fuskansa yayi yace “go to the kitchen and join your colleagues ku kaima VIP abinci I will deal with you later” ahankali tawuce tashiga hadadden kitchen nasu, inda Chef sukai arraigning komi a food cart, cart da kayan tea aka bata Chef yace “appetizer and main course are ready you guys can go dessert coming right up” maza biyu ne waiters din itace mutum na uku, sune gaba itane baya suka shiga tafiya suna gungura cart din ahankali har dakin na farkon yabude kofa ya shiga ya gaidasu na biyun ya shiga itane na ukun ta shigo ahankali daidai Binyamin da dago kansa baiga fuskanta ba amman yanzu kallo daya yamata yagane ita yagani dazu, head waiter yace “there’s tea, coffee, and there’s soup, samosas, ga Menu dai” gabaki daya hankalinta ma baya wajen kawai tana tsaye ne tunanin yanda manager su yakirata da Dog take, Osman yace “Sir me za’a kawomaka”? “Tea is fine” yayi maganan yana maida kansa kan file dake gabansa, Osman yakalli head waiter yace “tea please” while yan Chinese na fadin abinda yakeso, ganin ta tsaya sangangam kaman ma her mind is not here yasa head waiter dake nasa aikin yace “Hibba, Hibba” firgigit ta kallesa tace “uhmm” chak ya tsaya da rubutun dayakeyi batare daya dago kansa ba jin muryanta head waiter yanuna Osman kaman mai whispering yace “tea, serve, fast” gyadamai kai tayi dasauri ta taho wajen Osman tadan duko kadan professionally tace “Sir tea with milk or without milk? There’s coffee as well, and matcha” Osman yakalli Binyamin yace “yallabai me kakeso”? Kallon wanda aka kira da yallaban Hibba tayi taga rubutu yacigaba dayi abinsa kaman ba magana akamai ba, wai mesa masu kudi keda mugun wulakanci ne, ijiye pen yayi sannan yakalli Osman yace “tea bag!” Osman yakalli Hibba dake kallonsu yace “tea without anything”gyadamai kai tayi tajuya Binyamin yabita da kallo every tafiya datayi sai jikinta ya girgiza, tea tashiga hadawa tas saida tajuyo sannan yadauke kai tazo ta ijiye agaban Osman daya dauka ya ijiye gabansa tawuce takoma ta tsaya Osman ya karbi cake da Moffin yace “give me tea” takawomai tea saida kowa ya amsa abincin dayake so sannan suka tafi.

Gabaki dayan meeting din hankalinsa baya tareda shi dan gyaran murya yayi hakan yasa Osama yace “let’s continue this meeting tommorow gentleman, Mr Binyamin need to be on his way” cikeda girmamawa Chinese mutanen suka mika musu hannu aka gaggaisa suka wuce suka tafi, hakan yasa anatse yace “call manager” gyadamai kai yayi yawuce yafita yakira manager suka dawo tare saiya tsaya awaje Manager ya shiga ciki, yace “gani Sir” wani kallo Binyamin yamai yace “get that lady” dasauri Manager yace “which lady Sir”? Wani kallo yamai dayasa dasauri yace “Hibba?” Binyamin baice komiba hakan yasa Manager yajuya yafita dasauri, Hibba na cikin daukan order ma wasu dasukazo yanzun nan yace “come with me Hibba another waiter should come to table 08” faduwa gabanta yashigayi saita biyoshi taga sun tafi dakin VIP ga mutumin dazu tsaye gaban dakin kaman security, Manager yashiga tabisa wayane a kunnensa yana magana ciki ciki a natse tun bataso ta kallesa harta kallesa jin hausa radau abakinsa kaman jakin kamo amman he doesn’t look like hausa amman kuma daga yanda yake hausa asalin bahaushene zai hausa haka, ikon Allah, kusan 2min suna a tsaye waya yake sannan yazare wayan daga kunnensa yakalli manager yace “excuse us” dasauri yace “ohh okay Sir” yajuya yafita ransa ba dadi hope ba tip za’a bama yarinyar nan ba, Hibba tadan kallesa saikuma ya dauke kai, another one minutes yabata yana rubuce rubuce chan yace “sit” kallonsa tayi but ba ita yake kalloba rubutu yake abinsa, kasa daurewa tayi tace “why am I here?” Kaman badashi take magana ba ranta yashiga baci yana tafarfasa, cikin zafin zuciya tace “idan ka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login