Showing 9001 words to 12000 words out of 28575 words
hoton bikine ta dafasa, hannu yasa yayi scrolling saiga hoton Hibba da Hibban recent picture ne a IG tasaka just 5likes me akan hoton, tsare Hibban Binyamin yayi da kallo yaron looks so thin, ahankali yace “wani asibiti suke using?” Osman yace “Maitama General Hospital” anatse yace “look for hospital with special care na sickle cell na yara inda specialist ke dubasu” dasauri Osman yace “angama Sir” tsare Hibba yayi da idanu a hoton yakasa daina kallonta shi kansa he doesn’t know why saiyakai hannunsa yataba kumatunsa daya aura, bawai he’s looking at her sabida jikinta ko wani abu bane no, idan jikine ana maganan nono duwawu skin ya auri mata da sun fita a komi da komi so it’s not beauty or body features kawai there’s something intriguing about her or is it because of the slap? Dan murmushi yayi kadan yasauke hannunsa dagakan kumatunsa yace “send this picture to my phone, arrange meeting with her father” dan kallonsa Osman yayi cus this is the first time yake something like this batare daya jira comsent na yarinya ba, lumshe idanu yayi yace “speak Osman” ahankali yace “sir baka taba neman auren yarinya batare data baka iznin ba, why do you want to meet her Dad batare data yarda zata aureka ba?” Shiru yayi baiyi magana ba cire kansa Osman yayi harya cire rai yace “sabida bazata taba yarda ta aureni ba” yayi murmushi kadan I want the meeting to be tommorow morning saikuma yabude idanu dasauri yace “can you arrange it today?” Adan hankali Osman yace “yallabai don’t you think you’re rushing things, you just met this girl like how many hours ago” yana kallon Isman right in the eye yace “and I wanna make her mine in 24hrs if I can, turn the car let’s pay him a visit do we have his address”? Ahankali Osman yace “yes he sent it” Osman ya kalli driver yabasa address suka wuce.
Daga inda suke zuwa bakin titi inda Baba ke aikin focalizer tafiyan kusan 30mins ne amman sukaje, bakin titi ne but wajen is more like sun maidashi dan Mini garage, Baba kadai ke aikin hura iska, sai masu gyaran machine da masu gyaran keke napep, riga da wando ne ajikinsa na aiki kananu but baggy sai hula irin kifa hadisin nan akansa wani tayan keke yake gyarawa yana maida karfen ciki sukaga arniyan Roll Royce tai parking wajen kap jama’an dake wajen da masu gyara da wayanda suka kawo gyara dago kansu sukayi harda Baba suna kallon motan fitowa Osman yayi yabude kofan anatse cikeda dattaku Binyamin yafito looking like a responsible babban mutum yana gyara babban rigansa ga hula akansa duk aka kallosa kallo daya yama Baba yaganesa yataho nan da man yan wajen sukace. “Sai Alaji sai Alaji” bama sa maganan yara cus sunsan ba gyara yazo ba takowa yayi cikin garage din Osman biye da shi yazo har gaban Baba dake kallonsa saiya cire hulan kansa yaduka har kasa yace “ina yini Baba”dasauri Baba ganin magidanci banban mutum yaduka gabansa yana gaishesa yace “Subhanallahi tashi tashi bawan Allah, musabaha yakamata muyi” Baba yamikomai hannunsa da duk yayi baki Binyamin na tashi sai Baba yaja hannun zai komar dashi baya yace “datti” Dasauri Binyamin ya karbi hannun Baba yarike yana murmushi Baba yakallesa sosai sannan yasakesa yadaga hannu yana gaidasa da mutanen wajen wasu tsofaffi guda biyu Amin an Baba sukazo waje cus this is not ordinary thing suka tsaya tareda Baba yace “lafiya ince bawani laifi mukayi ba bawan Allah, sunana Aminu ga shakikaina nan, gwamnati tabamu daman aiki anan dudda sunce mana shekara mai zuwa sa’a koremu daganan” murmushi Binyamin yayi yace “ba ma’aikacin gwamnati ne niba Baba nazo ganinka ne sabida neman aure nazo wajenka” haba sai samarin wajen suka fara Allahu Akbar Allahu Akbar, suka wani tattaro sukazo wajen, Aminin Baba yace “Malam Aminu ina gani mukoma daga ciki ko ga tar ama Chan ashago Bismillahnku bawan Allah” Baba yatafi da Aminansa Binyamin ya bisa mutanen wajen suka bisu yan Machina na parking ana tsayawa kaman ana wani abu sai aka zazzauna sauran jama’a suka zauna Baba yace “waye kai bawan Allah Meya kawoka wajen nan?”anatse yace “sunana Binyamin Luhaidan Areef, Mahaifina dan Sudan ne Mahaifiyarta kuma yar Nigeria ce yar katsina, inada kampani na nakaina muna aikin computer da AI, inada mata, yau naga diyarka Hibba awajen aikinta Allah ya doramin kaunarta, na sanar da ita shine kaima nazo na nemi aurenta awajen ka kamin izini Baba” samarin wajen sai kabbara, Aminin Baba yace “Hibba ai diyarmu ce nan, yarinya ce mai hikima da kwazo mai amana ga kirki gata da zuciyan maza, Allah yama mijinta rasuwa bayan wata bakwai da aurensu, tanada d’a guda, kuma sikila ne, maza da dama sunsha zuwa amman duk wanda yaji yaronta saiya gudu shaida kowa na gudun dawainiya” calmly yace “ni ba yaro bane banbancina da sauran mazan kenan, nasan shi ciwo daga Allah ne lafiya ma daga Allah ne, inaso kubani auren Hibba zan dauki dawainiyan ta dakuma dawainiyan yaronta mai suna Hibban tundaga kan ta lafiyansa da duk wata abu dayake bukata aduniya, Allah bai bani haihuwa ba, sanin tanada Hibban yasa naji nakara kwadaituwa ma daga in aureta” wlh kowa na wajen ya yaba da hankalinsa da dawainiyan sa, Aminin Baba yace “Malam Aminu ka daura musu aure abinda akeyi kenan, Hibba ba yarinya bace, inhar tasami wanda zai tayata daukan dawainiyan Hibban gwara ka aura mata shi mu samusu albarka” kawai sai samarin wajen sukahau ihu a daura adaura adaura, Baba yakallesa yace “iyayenka fa” ahankali yace “Allah yamusu rasuwa” wani tsoho awajen yace “zan tsaya maka as wakili Malam Aminu basa auren diyarka” kallonsa Baba yayi cus shine tsoho awajen tsogon kirki ne saiya gyadamasa kai yace “kawo sadaki” nan da nan agarejin nan agaban dibannin yan gareji da yan machine aka daura auren Binyamin Luhaidan Areef da Hibbatullah Aminu akan sadaki Naira dubu dari biyar aka shafa, wani murmushi yayi God works in mysterious ways so this girl is his wife saisa Allah yakaisa wajen nan, karban number sa Baba yayi yace “gobe kazo gida” Gyadamai kai yayi yana murmushi saiya tashi sukaje mota shiga yayi ya zauna sai Osman yafito da ledan kudi miliyan goma yabama tsohon wajen yace Yallabai yace arabama kowa jama’a zikaga hauka da murna nan da man samari sukahau wasa da machine anama Binyamin dake mota kirari yana murmushi a natse.
Kawai he’s very very happy da aurenta which is not common baya murna dan ya auri wata infact bayama jin komi wlh, bude kofa Osman yayi ganin yanda yake murmushi saida abin yabasa mamaki shima driver yajasu.
[8/3, 2:18 PM] null: 💫HARIJIN MIJI💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 5️⃣
https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ƴan yayi dake maida mata ƴan ƙwalisa a gidajensu.
Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?
Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?
To shiga link din grp na Imzeedventure🥰🥰🥰 Kisha mamaki🗣️ idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!
Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi🥳🥳.
IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ƙyale-ƙyale ce da ƙayatarwa da mata sukafi buƙata musamman ƴan ƙwalisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.
Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link ɗin namu dai domin ganema idanunki.
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.
Koki tuntuɓemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*
Muna da account a Instagram da TikTok @imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-8yWWJj3GGri&_r=1
Karku bari ayi babu ku,😘😘😘😘😘 Nima M Shakur tuni na antaya🏃
Rannan Hibba takasa bacci.
Sai juye juye take akatifa you know this abu is unbelievable, shekara takwas kenan batada miji tun kafin ta haifi Hibban yau Hibban is 8yrs old wai kawai rana daya ace Baba yazo yana gayamata ya daura mata aure da wanda kwata kwata batasan waye shi ba at all at all, mutumin da bata taba gani ba arayuwanta, kodai bokanci yakeyi? Ko dan yankan kai ne? Tayaya Baba zai aurar da ita gawani baiyi bincikeba, tasan cewa sabida yaga iya bazawara ce sannan ita ba yarinya bace saisa amman dudda haka she’s not happy at all and she will not accept this marriage zaigani, he thinks sabida yanada kudi he can acquire anything ko to she will show him she’s one thing da he can not acquire, wlh ba’a haifi wani mai kudi dazaizo ya nuna he can buy her life ba, zata gwadamai cewa aurenta dayayi is the worse mistake of his life, sai kawai ta mike taja bargo takara rufe Hibban da kyau, agado yake kwana kusada ita dudda he’s 8yrs Hibban baida lafiya da zata basa wajen kwanciya nasa na kansa shi daya, cus she check him every now and then, funny enough babu abinda ke damunsa yau, ijiyan zuciya ta sauke tabude kofa tafito tadauro alwala tadawo dakin ta shinfida dadduma tai salla tadaga hannaye tafara addu’a cus she’s not understanding anything and tasan Allah has his own reason of doing things, addu’a tayi inhar auren nan Alkhairi ne Allah ya tabbatar idan ba Alkhairi bane kuma Allah ya chanzasu zuwa abu mafi alkhairi, har aka kira asuba tana kan dadduman tashi tayi tai salla sannan ta tada Salma da Hibban suyi salla itakuma ta fita ta tafi kitchen wake ta deba ta surfa koko takeso tamusu da kosai nan da nan tashiga yi cus tanaso tafita daga aiki before 8.
Wuraren 7:45 tagama komi tafito da kokon aroban penti sai kosan kuma a kula, Umma na fitowa tace “ina kwana Umma” ahankali tace “Alhamdulillah Umma” Hibban yace “Mommy asamin kosaina da koko na” hararansa tayi tace “muje bayi kafara brush da wanka sai kazo kaci nakaimana ruwa” zaiyi magana tarike hannunsa suka shiga bayin, ita kemai wanka tamai brush sannan suka fito suka shiga dakinsu shiryasa tai tsaf kullum yana cikin kayan sanyi jean tasamai da riga dawani dark blue sweater da black sock ta fesamai turare sannan takamasa suka fito ta zaunar dashi a falon tabasa koko a cup da kosai a plate sannan tawuce tafada bayi a gurguje tashiga wanka koda tafito Baba na falo tace “Baba ina kwana” Mamana an tashi lpy, sannu da aiki Allah miki albarka tace Ameen tashiga daki tana kallon Salma dake sharara bacci.
DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTTAFI BAI BIYABA WLH BAN YAFEBA HAR LAHIRA!
IS 1k CHAT ME UP AND BUY
wa.me/+2347012181461
Mai ta shafa a gurguje sannan tadauki wata atampa mai kyau dinkin riga da skirt ne yabi jikinta ya zauna da kyau tadauki comb ta taje kanta tanada suma sosai tai parking sannan tadaura kallabi tadauki kwalli tasaka tadauki man baki tana shafawa tadauki turare tana fesawa daidai Salma natashi zaune takalleta tace “Anty Hibba kinga yanda kikai kyau kuwa” kallonta Hibba tayi ta harare tace “sannu mara kunya jeki brush kisha kokon ki da kosai” dasauri tace “ke kikayi Anty”? Gyadamata kai tayi dasauri tawani jumping ya tashi tace “I love kosai da kokon ki wlh sosai” tawuce tafita Hibba ta tabe baki abinta tana daukan wani dark blue mayafinta ta warware ta yafa wlh tayi bala’in kyau she look matured fine and also decent tadauki handbag dinta tana kara duba 50k dazata sayom Hibban magani sannan tasaka slippers tafito, Baba dasu Umma dakeshan koko duk suka kalleta tace “natafi wajen aiki Baba, Umma saina dawo” tajuya zata wuce Baba yace “kinga Hibbatu dakata Mamana” tsayawa tayi tajuyo takalli Baba, Baba yadauki wayansa yanuna mata yace “mijinki yakirani da safiyan nan kan karkije aiki kijirasa gasanan zuwa” the only kalman Baba dataji is mijinki kanta harya dauki charge, like is this man for real, baki Hibba tabude zatai magana saiga wayan Baba yafara ringing dasauri Baba ya ijiye cup na kokonsa yamike yace “gashinan yana kirana ma” da Umma da Salma duk suka kallesa suna farin ciki, yakai wayan kunnensa yace “to to to, bari nazo” yakalli Umma yace “gasa nan awaje bari na shigo dashi” dasauri Umma tace “toh bari nasa lullubi Salma kema je sa lullubi akan kayan baccin nan” Umma ta kalli Hibba tace “ke kuma zoki zauna” Baba yace “wuce ki zauna” yafice while Salma na tattare roban koko da koluna da kula banda na Hibban dayakeci abinsa ana tabawa akwai matsala, fita Baba yayi waje agaban kofar gidansu yaga wata arniyan seina car danai taba ganin irinta ba Osman sanye da suit yabude baya Binyamin ya sauko yau wata arniyan gizna ve jikinsa sky blue da malummalum da hula yana wani irin kamshi ganin Baba saiya duka yabasa hannu yace “ina kwana Baba” Baba ya karba yace “tashi tashi kaga bismillah, mushiga ciki” tashi yayi yabi bayan Baba suka shiga ciki yana kallon gidan few mutane dake compound na kallonsa yawuce flat nasu Baba yabude ahankali yace “salama Alaykum” Umma dake zaune sanye da hijabi tace “Wa’alaykumus Salam Bismillah ku” Hibban yadago kansa yana kallon mutumin da kosai a hannunsa dayakai baki Binyamin ma ya kallesa, Umma ne kadai a falon sai Hibban dake zauna akasa abinsa shigowa falon Binyamin yayi falon yadauki kamshi Umma tace “Bismillah zauna ga kujera” instead of yazauna akan kujera saiya zauna kusada Hibban abinsa yana kallon yaron sosai yana murmushi yace “ina kwana ku Mama” kafin Umma ta amsa Hibban yace “are you my Mommy’s Husband?” Atare Umma da Baba sukace “gaisuwan kenan Hibban” dasauri Hibban yace “ina kwana are you my Mommy’s Husband”? Wani murmushi Binyamin yayi yashafa kan yaron yace “yes I’m your Mommy’s Husband and your Daddy too” wani murmushi Hibban yayi na jin dadi cus shi yadade yanaso Mommy sa tamasa Daddy yanason Daddy kawai tsabagen farin ciki kosan daya soma kai baki kawai saiya basa da ragowan kokon yace “take” cikin tsananin farin ciki yace “thank you Son amman ka koshi?” Gyadamai kai yayi yace “yes this is for you” wlh su Baba basu dauka zai amsa ba saiya amsa kosan yakai baki dasauri Umma tace “laaaa chakwalkwalon yaron nan zakaci akwai kosai ai da kamu” cup din kokon Binyamin yadauka yakai baki yanasha Hibban ya washe baki tass ya shanye saiya kalli Hibban yace “kira Mommy takaramin ban koshi ba yayi dadi sosai” dawani irin sauri Hibban yatashi yayi daki yana Mommy Mommy my Daddy wants to take koko and kosai zoki samai.
DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTTAFI BAI BIYABA WLH BAN YAFEBA HAR LAHIRA!
IS 1k CHAT ME UP AND BUY
wa.me/+2347012181461
[8/4, 11:43 AM] null: 💫HARIJIN MIJI💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 6️⃣
https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ƴan yayi dake maida mata ƴan ƙwalisa a gidajensu.
Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?
Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?
To shiga link din grp na Imzeedventure🥰🥰🥰 Kisha mamaki🗣️ idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!
Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi🥳🥳.
IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ƙyale-ƙyale ce da ƙayatarwa da mata sukafi buƙata musamman ƴan ƙwalisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.
Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link ɗin namu dai domin ganema idanunki.
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.
Koki tuntuɓemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*
Muna da account a Instagram da TikTok @imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-8yWWJj3GGri&_r=1
Karku bari ayi babu ku,😘😘
Nima M Shakur tuni na antaya🏃
Daga Abba har Umma sai Binyamin yakara burgesu, Umma tasan ba lallai ta tashi ba saita mike tawuce dakin su tashiga ciki ta kalli Hibba data haderai tasa Hibban ya zauna tace “Malama taso kisama mijinki koko da kosai bakiga yanda yaci ragowan na Hibban ba, Salma jeki gaidasa” Salma ta tashi itada Hibban suka wuce, Mama takalli Hibba tace “bakiji menace ba” zuciyanta ba dadi amman ahaka tamike tsaye kawai taja gyalenta tayafa tafito, magana yake da Hibban amman saida yadan dago kansa sabida kawai jikinsa yagayamai tafito yabita da kallo ta shiga kitchen, sunada dan plate masu kyau fa amman da gangan sabida jin haushi tadauki kwanon roba mara kyan gani tasa kosan ciki da cup na roba shima ta zuba kokon ciki, tadauko a hannu taki sawa a tray tafito tana tafiya ahankali tsareta da idanu Binyamin yayi ko kunyan Baba da Umma da yara dake falon baiyiba harta taho gabansa tadan duka ahankali ta ijiye zata tashi calmly yace “Allah miki Albarka My Hibba” dasauri Hibban yace “Ameen” cus yanda yayi maganan kowa yaji, Hibba taji wani kunya ta tashi zata wuce Baba yace “koma kizauna magana za’ayi” Umma takalli robobin data samai abinci wanda ko su basu amfani dashi ta buga tagumi tana kallonta, koma Hibba tayi ta zauna shikuma yashiga cin kosai, to be honest he loves all this kind of foods, one thing about him wanda halin Babansa ne baya taba demanding for food yace amai kaza ko kaza a aladansu takurama mace ne let her cook anything abaka kaci, but duk randa akai abinda yakeso he eats sosai and today happens to be that day, rabon dayasha koko da kosai yafi shekara biyar, tass ya cinye komi yasha komi yace “Alhamdulillah” Salma ta kwashe plates din takai kitchen, yadan sake Satan kallon Hibba dake zaune kan kujera abinta tana kallon tv shida Hibban na kasa abinsu.
Abba yace “Malam Binyaminu this is my little family, yarana hudu duka mata, Hibba ce babba akwai kanninta guda biyu Asiya da Maryam sunyi aure suna gidan mazajensu sai autanmu nan Salma, yaushe kakeson ta tare”? Gaban Hibba faduwa yashigayi dan kallonta yayi kallo daya yamata yagane yanda gabanta ke fadi saiyace “zamuyi magana muka yanke shawara zan sanar dakai Baba, kawai for now banson iyalina nawani aiki, so duka ayyukan nan na dakatar dasu bazata kara zuwa ba” dawani irin sauri ta kallesa shima yajuyo hada idanu sukayi saiya dauke kai yakalli Baba yace “Baba dan Allah inaso dukanku kufito kubini zuwa wani waje ba nisa zamuyi ba, Hibban zomuje mu jirasu