Showing 3001 words to 6000 words out of 28575 words

Chapter 2 - Harijin Miji Book 1 Complete Hausa Novel

M SHAKUR   

03 Oct 2025

2947

shirya placing order ring the bell” tajuya zata wuce tafita cikin harshen hausa dakeda zaki yace “idan kuma yanzu zanyi order fa?!” Chak Hibba ta tsaya saita juyo ta kallesa suka hada idanu yana mata wani kallo kai tsaye yace “how old are you?” Wani kallo tamai tace “babu age a menu namu, can you change your order”? Dan tsareta da idanu Binyamin yayi kaman he’s studying her chan yace “you just turned 30yrs last month June 1st, you have a kid Hibban he’s 8yrs old sickle cell, his Dad is late, you lost him before ki haifi Hibban, you’re currently living with your Parents a cikin Jahi, you studied Home Economics a Federal College of Education” sosai Hibba ke kallonsa hakanan kirjinta sai bugawa yake, restaurant dinnan batama riga takawo musu CV dinta ba alfarma aka mata kawai akace tafara aikin balle tace sune suka bada information nata, so who is this man? How did he know her, maida kujeran dayake kai baya yayi yatashi yace “don’t be suprise cus there’s nothing Binyamin Luhaidan Areef bazai iya sani ba saidai idan baiga damaba” cikin zafin zuciya Hibba tace “okay! What do you want? Why am I here”? Cup na tea dinsa yadauka yashiga takowa yataho yana kallonta kaman yanda take kallonsa yazo gabanta ya tsaya yakai tea baki yana kurba yana kallonta har lokacin itama haka take kallonsa dudda yacika mata idanu da kwarjini ta dake, ahankali ya zare cup din ya ijiye kan table sannan yakalleta cikin dakewa irin hali na cikakkun kasaitattun maza dasuka san kansu yace “inaso na kwanta dake!” Wani kalan dukan kunnuwanta maganan yayi sai taji kaman batajin hausa bata ganeba meyake cewa ba, she just wants to believe cewa ba abinda take tunani yake nufi ba, hakan yasa tamai wani kallon bata gane ma’anan maganan sa ba, ahankali Luhaidan yace “name your price! I want to have sex with you!” Tasasss! Hibba tasaukemai yatsu biyar a kuncinsa idanunta na cicciko da hawaye…..

[7/31, 7:33 PM] null: 💫HARIJIN MIJI💫

✍🏻M SHAKUR

THIS BOOK IS SERIES POSTING DAYS ARE; MONDAYS, WEDNESDAYS, FRIDAYS, SUNDAYS!!

EPISODE 2️⃣

Kirjin Hibba na tafarfasa bana wasa ba cus tunda take arayuwanta she’s 30yrs old yanzu babu namijin daya taba approaching nata yamata banzan magana haka kaman yana magana da karuwa irin wannan mutumin, dasauri takai bayan hannunta ta sharce hawayen dake shirin zubowa takallesa kaman yanda yake kallonta bayako kyaftawa, Hibba tace “I don’t care who you’re sabida nasan you’re not God, kai mutum ne like me, listen and listen good, an gayamaka ni irin matan banzan nanne dazaka gayama irin wannan maganan eh? Kadauka kowa mazinata ne irinku? You think sabida I work here I will be so useless and cheap ready to serve any man dayazo cin abinci? Allah ya kyauta na hada jiki da mutane irinka that behaves like an animal cus sune sukeda wannan dabi’an, I’m not taking your order, find another waiter or call Manager wurin but I refuse to serve you!” Tai maganan tana juyawa azuciye, Binyamin ya tsareta da idanu, tunda yake arayuwansa ba’a taba marinsa ba sai yau. kirjinsa wani kalan burning da sensation yakeyi, sai kawai yaji she’s the one for him, he wants her now more than ever, and ba ja dabaya he must have her, whatever it takes, calmly yace “you have everything danake so, and ni ba mazinaci bane rather ni mabukaci ne! Aurenki zanyi and zaki iya barina aduk sanda kikaga dama, I will pay you to marry me, just think about my offer, idan kika shirya call my PA this is his card” yayi maganan yana wani kalan shan gabanta ganin she’s heading for door, ya tsaya jikin kofan datake kokarin budewa yamika mata card din, Hibba ta tsaya chak tana kallonsa kaman zata rufesa da duka, katin yakara mika mata yana kallonta shima yana kallon bala’in dake tashi a idanunta, hannu tasa ta fizge katin ta yar akasa agabansa tasa sneakers na kafafunta tashiga takewa ta kallesa kaman ta zageshi tadaure cus ba tarbiyanta bane tace “you are a cheap mean man, how dare you disrespect me like this? Lumshe idanu yayi yabude yayi wani calm karamin smile ganin she’s very angry and she feel he disrespected her, shikuma harga Allah he’s just being real and straight cus yasan no woman can love him at all, ahankali yace “bana cikin mazan dake tursasa mata, mata come to me willingly and they have the right to also leave idan sun gaji, I just want to sleep with you that is all! You call it disrespect I call it honesty!” Yayi maganan yajuya yabude kofan haryasa kafa zai fita saiya tsaya ya dakata batare daya juyoba yace “by the way I’m AA” yana maganan yabude kofa yafice.

Hibba tabisa dawani irin kallon mamaki da bacin rai, yana tafiya security sa daya saka black suit biye dashi abaya, Allah baitaba hadata da straight forward dan iska irin mutumin nan ba, gashi yasha babban riga da hula kaman na Allah, wlh tsabagen bacin rai saitaji she just wanna go home daman it’s almost time for her shift to end 1PM hakan yasa tabude kofa tafito manager na kallonta tahaderai tamau direct tawuce changing room dinsu tacire kayan tadaura abayanta baki akai tai rolling gyalenta tadauki handbag dinta tafito ko sallama batama kowa ba kawai ta wuce ta tafi sauran ma’aikatan na tabe baki har bakin titi taxi along tahau kusan guda biyu har zuwa village na Jahi nan gidansu yake da kafa take dandarawa cikin anguwansu har takai gidansu wanda yake gidan haya, flat flat ne tawuce flat nasu, kafin takarasa aka bude kofan wani yaro ne dayadan tasa yafito kana ganinsa bazai wuce 8yrs ba, baida jiki at all kaman tsinke siririn gaske, yana sanye da yadi riga da wando ajikinsa sai bakar sweater da bakar safa akafansa, da hulan sanyi akansa dan sanyi na damunsa, yace “Mommy oyoyo, Mommy oyoyo, Mommy oyoyo, Mommy tadawooo” duk yanda ranta yake abace saitaji ya mance gabaki daya ganinsa, hannu ta budemai tana murmushi harta baiyi wata wata ba yazo yana gudu kaman iska zai kwashesa ya rungumeta itama tai hugging nasa tsamtsam ajikinta tace “Hibban din Mommy oyoyooo” dasauri yasaketa yakai hannunsa zai zare jakanta daga kafada da murna yace “me kika kawomin Mommy”? Duk taje aiki takan kawomai dan snacks haka ko nama ko kaza wanda tadan samu idan an rage, yau ranta yabaci duk batai hakan ba, dasauri takama hannunsa tace “bari na huta anjima kadan sai mu fita mu saya ko, kasha maganin rana”? Dasauri yana sake karban handbag nata yace “Umma tace yakare” bugawa kirjinta yayi sosai bana wasaba tama kasa magana ta tsaya sai Hibban ne yaja hannunta yace “let’s go Momy” ijiyan zuciya ta sauke tabisa har gaban flat nasu ta zaro kafafunta daga sneakers tai sallama tashiga falon while Hibban ya duka dan daukan takalminta ya bubbuga yashiga dasu ciki dan gidan nan ana satan takalmi, the only takalmi da ake bari waje is slippers, bubbuge takalmin yayi saiga kati mai kyau yafado tare da kasa daga kasan takalmin, dasauri Hibban yasa hannu yadauki card din yasa hannunsa ya kakkabe ya goge kasan saiya taso rike da takalmin da katin da hanbbag yabude dakin yashigo yana maida kofan yarufe yace “Mommy is this for you?” Bakowa a dan madaidaicin falon dayake dauke da kujeru ga yar TV da Gotv sai dakuna guda biyu sai kitchen da bayi daya, dasauri yace “Mommy” bude kitchen akayi aka fito wata yar budurwace dabazata wuce 16yrs ba tana kama da Hibba, duktai zufa tace “dalla chan wai bazaka yima mutane shiru ba kahanani jin abinda akeyi a Guddan din Zeeworld” hararanta Hibban yayi sosai dan ko kadan basa shiri yace “baza’ayi ba” da gangan yadaga murya dayafi nada ma yace “Mommyyyyyy” aiko cikeda harzuka yarinyar ta taho wajen batai wata wata ba ta kwadesa da mari tace “kai mara kunya ko” dafe kumatunsa yayi sai kuka dasauri Hibba dake bayi tabude kofa tafito, yana ganin Mamansa yakara sautin kuka yace “Mommy kinga Anty Salma ta dakeni ko” Hibba ta kalli Salma tace “mesa zaki maresa Salma? Kome yamiki bazaki gayamin ba bakiga bayida lafiya ba” cikeda tsiwa Salma tace “yasan baida lafiya bazai natsu ba, ya isheni ni da gidan ubana, yaje gidansu yayi haukan nan mana yaga idan damai dauka su tattakasa, suda ko biscuit dinsu babu acikinsa” “me kikace Salma?” Duk sukaji muryan wata dattijuwa na magana takaraso wajen tanama Salma wani kallo cikin matukar bacinrai Umma tace “me kikace Salma?” Cikin fushi da bacinrai dakuma rashin kunya Salma tace “duk kunbi kun bata yaro sabida sikila ne shi yanama mutane rashin kunya laifi nane, ni wlh duk sun isheni da dare yahana mutane bacci da rashin lafiya da rana kuma rashin kunya wawa kawai….” Hannu Umma takai zata kaimata duka tace “kaniyanki Salma” dasauri Hibba tarike hannun Umma tace “Umma dan Allah karki tabata kiyakuri, shima ai Hibban din ba kanwan lasa bane, akanme zai dinga ihu? Bakasan inda nake bane ko ba agabanka na shigo gidan ba? Wuce muje” sai kawai takama hannun Hibban suka wuce dayan dakin dake gefen na Umma, Umma ta kalli Salma tace “kinji kunya Auta yanzu yayanki Hibba kikema rashin kunya?” Cikeda tsiwa tace “kaman ya Umma ni da ita nayi ko da danta mara kunyan yaro” wani girgiza kai Umma tayi tace “ahhh yayi kyau, kodan abinda take miki bazaki dagama danta kafa ba, Salma ce makarantan ki ita tabiya miki jarabawan WAEC har dinkin Candy saida tamiki, indomie nan dakike dafawa ba ita tasaya ba iyye Salma kikema Hibban haka wayafi karfin ciwo aduniyan nan” cikin kwakwalan yarinta tace “nidai nagaji da Hibban kuma bazan fasa fadaba ku maidasa gidansu babansa mana ha’a kawai an hanani kallo ba” cikeda takaici Umma tace “wannan Gotv yakare wlh bazan bari tayi wani ba Shegiya ja’ira kwadayayya” Umma tai maganan tajuya tai wajen TV ta kashe.

Idan tace abinda yafaru bai mata zafi ba tai karya but bata taba nunama Hibban she’s sad, sabida yanzu yayi wayau sosai, to yaron da yanzu tsayinsa yakai wajajen kirjinta ai yayi wayau, babban katifa ce lomba one adakin akasa agyare tun na aurenta ne anan take kwana da Hibban dakuma Salma, Hibban ya ijiye jakanta da canvas nata yazo yazauna kusada ita yana bata card din yace “Mommy I saw this on your shoe” kallo daya tama card din tagane wanda mutumin nan yabata ne dasauri ta karba ta jefar chan kasa ahankali tace “mesa bakajin magana Hibban mesa kakema Anty Salma rashin kunya bakasan tana matsayin Mamanka bane” make kafada yayi yace “you are my only Mommy Anty Salma muguw….” Wani kallo tamai hakan yasa yagadiye maganan yace “she’s always beating me Mommmm” jawosa jikinta Hibba tayi ta shafa fuskansa tace “don’t be rude to anyone again okay” gyadamata kai yayi yace “Mommy I want to eat indomie inje incema Anty Salma kince ta zubamin”?

Dasauri tace “no bari tagama zan dafa mana ga caprisone chan dauko kasha” dasauri yace “da biscuit?” Gyadamai kai tayi wani jumping yayi cikeda jin dadi tabisa da kallo kafin tadauki magungunan sa tana budewa duka sun kare, maganinsa gabaki daya idan ta tashi saya is about 118k cus yanada phenomena kap kudinda take dashi yanzu bazasu kai 20k bama a account nata

“Umma gas yakare” taji muryan Salma na fadi hakan yasa tamike tsaye ahankali tabude kofa tafito Hibban biye da ita daidai Salma na fitowa daga kitchen din da karamin pot data data indomie ciki daya hadu yayi kyau a idanu tazauna akasa tana goge zufa Hibban na kallon pot din yana hadiye yawu, Umma tace “Hibban jeka zauna kuci tare” wani kallo Salma tama Umma tace “wlh yasamin hannu a abinci kome namai shiyaja” Umma tace “to sai ki tashi ki dauko roba ki zubamai tunda dai gas yakare Hajjaju” abune ya tsaya mata awuya saitadan saci kallo Hibba suka hada idanu tana kallonta dan kunya taji saita tashi saita kara kallon tukunyan ta kalli Hibban tace “kuma wlh nasan yanda nabar abuna ka tabamin kashiga uku” Umma kawai ta buga tagumi tawuce kitchen chan sai gata tafito da plate tazo dasauri Hibban yazo wajen Salma ta zubamai kadan tamikamai yajuyo yakalli Mamansa data dauke kai saiya kalli Umma saiya fashe da kuka runtse idanu Hibba tayi idan Hibban na kuka har cikin bargon kashi ta takeji sabida tana bala’in tausayin yaron nan arayuwanta, Umma tasowa tayi tace “haba Salma kiji tsoron Allah, yau ace mufadi mu mutu kene zaki rike yaron nan, kada ki mance fa maraya ne, Mahaifiyarsa ke aiki day and night ta kawo abincin nan aci Babanki na bakin titi yana hura iska a taya abiyasa hamsin, dari, yaron nan baida lafiya da Wanne zataji? Da abincin da babu agida? Ko da gas da babu? Koko da magungunan marayan nan da babu? Menene indomie da bazaki basa yaci ba haba Salma?” Dan sanyi jikinta yayi saitai kwafa tace “to karamai” karamai Umma tayi da dan yawa tabasa na plate ita a pot Salma tai kwafa tace “kama mutane shiru kona karbi abuna” shiru yayi da sauri yana gyara zama yahauci, yanason indomie da taliya barinma ayisu suyi tsayi har tsotsa yake, ya tsani tuwo with passion, komawa kujera Umma tayi tazauna takalli yanda Hibban tai shiru ta matukar bata tausayi da sauri tace “ba sai an sayi gas ba inada gawayi, nake cewa ba abinci akwai garin dan wake da garin tuwo inada yan chanji sai asayo daddawa da kuka mu kada miya, kudin hannunki ki rike anjima zanje wajen Atine mai adashi kwasata next week ne naga idan zata oya bani aron dubu talatin din inyaso kwasana yazo ta rike saimu hada mu sayamai maganin duk iya yanda yakai” murmushi ta kakalo tama Umma tace “karki damu Umma bari nai salla saina shirya zuwa aiki zan miki transfer sai asai gas din”

Tana maganan tamike tawuce dakinsu Umma tabita da kallo kafin takalli Salma da Hibban dahar sun fara hira suna gasan cin indomie kawai ta girgiza kai agidane Salma ke fada dashi fa Amman a islamiyya ko a unguwa aka tabasa sai inda karfinta yakare Amman agida suna fada sau dari kafin dare yayi.

Bayinsu tashiga tamaida kofa tarufe tadaura hannunta saman bakinta hawaye na saukowa daga idanunta, ga maranta dake ciwo, jingina tayi da bangon bayin tasauke hannunta ahankali kasa saita mika hannun ta kunna tap na wajen takai hannunta kasa ruwa na sauka a hannun, ahankali tadaura zare hannun saita kawai ta dage riganta sama ta daura hannun kan maranta ta wani lumshe idanu ruwa na diddiga kasa zuwa cikin pant nata, yawanci idan maranta namata ciwo shi always do this sai abin yatafi, sometimes kuma damuwan Hibban na sa ta mance abinda ke damunta, hakanan kawai taga flash na fuskan mutumin nan na dazu a idanunta yace “I want sex Hibbatullah!” Dawani irin gudu tabude idanunta tarrrr tana zaro hannunta daga cikin wando da batasan sanda tasa hannun a wando ba gabanta ya jike sharkap tai tsaki sosai tana dukawa wajen ahankali.

DUK WACCE TAKARANTA LITTAFIN BATARE DATA BIYABA WLH BAN YAFE MATA BA! THIS BOOK IS JUST 1k DAN GIRMAN ALLAH PAY!

PAY INTO

6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT

OR

7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY

OR

0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK

Chat me up idan kin biya wa.me/+2347012181461

[8/1, 3:57 PM] null: 💫HARIJIN MIJI💫

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 3️⃣

DUK WACCE TAKARANTA MINI LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA!

THIS BOOK IS 1k only

PAY INTO

6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT

OR

7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY

OR

0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK

Watsapp me wa.me/+2347012181461

Ahankali tazaro hannunta daya jike ga madara p*ss duk akai ta kalla, takai 1min ahaka sannan ta tashi tawanke hannun sai kawai tama cire kaya tai wanka ta dauro alwala tafito tashiga daki ta shirya tsaf yanzu ma wani abayan takara sawa tai salla tadauki jakanta ta tsaya tama Mama transfer na kudin gas sannan tafito Hibban yatashi da sauri yace “Mommy zan biki” dasauri tace “no Hibban yau akwai sanyi agarin anyi ruwan sama gashi bakasha magani ba ka zauna agida kaji” kaman zaiyi kuka yakoma yazauna, Hibba tace “Umma bari naje gidan aiki, nasa muku kudin gas din sai a saya bari naje” Umma tace “to saikin dawo, Allah bada sa’a” takalli Hibban da duk ya batarai saitai murmushi daya kara mata kyau ta duko tai hugging nasa cikeda lallashi cikin magana kasa kasa tace “tell me mezan kawo maka idan zan dawo”? Kallonta yayi da sauri yace “chocholate Mommy da cake da kaza” Umma tace “ohh Allah yaron nan baka basa lafiya ba amman kabasa iya kwadayi” dariya maganan Umma yabama Hibba tace “shikenan to zan kawo maka” ta mannamai kiss a kumatu tace “karkaje ko’ina banda kuma yima Anty Salma rashin kunya” gyadamata kai yayi yace “bye bye My Mommy naaa” Umma tace “idan baki kawo tsaraban nan ba yau akwai tashin hankali Mommyn Hibban” dariya Hibba tayi tafice tana zura takalmi crocs dayadan sha wuya tafita daga gidan.

Kusan tafiya biyar tayi ta shiga wani gida kaman nasu haka a zaure taci karo da wata da akalla zatai 35yrs itama tana sallaman nata yara mata guda biyu kansu daya tace “to ku koma ciki bye bye” yaran suka mata bye tama Hibba murmushi tace “muje kafin su kara biyomu” suka fito da sauri suka fara tafiya, Matar tace “ya restaurant din Hibba? Ni yau wani yamin kyautan dubu dari wlh a restaurant dinmu ai ingayamiki ina tashi kasuwa nafara tsayawa da buhun shinkafa nadawo 75k sauran kudin kabawa Mama tai cefane” Hibba tace “Alhamdulillah atleast damuwan yadan ragun miki Jamila” Jamila tace “wlh, maza mugaye ne kasakeni kuma kaki bani kudin abincin yara har biyu nace ya karbesu wai sai sunyi girma, akwai Allah, yanzu dai kefa ya jikin Hibban?” Ahankali tace “dasauki Alhamdulillah yau lafiyan sa kalau yatashi har yanzu ko ciwon kai babu, maganin sa yakare kina ganin nama Madam dinmu magana tadan bani albasjina kafin lokaci yayi zata bani nasamu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login