Showing 24001 words to 24325 words out of 24325 words

Chapter 9 - Afnan Book 1 Complete Hausa Novel

09 Oct 2025

215

dazu Ina kiranki Baki daukaba kodai kinan kina shakatawa da mutuniyar Taki?" Ah sosai ma ,yanzu ma nabata wanan ruwan Sha, awar kaga kuwa yau sai ta Allah Sha,Ani harsai na gaji dashi Daren yau" dariya Kamal yayi yace Kash kinbatama bajet Amma ay bayanzu ruwan zai fara aykiba sai anjima,Dan Haka zankira ki karkimanta idan na karasa, hmm shikkenan Kai kasan yarinyar Nan ba abata ruwan Sha,awaba ita KANTA takadiriyar kantace ballantana Kuma ambata wayyo dadi" dariya Kamal yayi kawai ya katse wayar.

Dukkan wanan wayar da fadeela tayi agaban AFNAN tayi ta Kuma AFNAN taji duk abin da ya faru, hakanne yasa hankalin AFNAN ya Kara tashi zuciyarta tashiga bugu dasauri ,yawan zubar hawayen ta ya karu Tace" Dan Allah anty menayi Miki" meyasa bakisona kintsaneni ke azzaluma ce wallahi bazaki samu rahamar ubangiji ba ,allah ya Isa na wallahi ke shedance banasonki n'a tsaneki wallahi, insha Allah saikinyi wulakantanciyar mutuwa, ace duk irin muguntar da kikamin dazu Sa茂da kika karasamin wani baganin aruwansha allah ta wadaran masu Hali irin naki muguwa " tasake fashewa da kuka harda shashsheka" itako fadeela Jin maganar take kamar sweet Dan Haka ta kalli AFNAN Tace" ya kika tsaya da maganar kiciga ba Mana wallahi muryarki dadi takemin idan kina magana Wai bakinsan tana karamin Sha,awarki ba woww AFNAN kin hadu kedin ta musamman ce" AFNAN dai kasacewa komai tayi dan tamarasa fadeela ajahilan mutane wacce irice, tarasa ita mutumce ko dabba Dan Haka saitayi shiru ta zuba mata ido kawai tana kallonta.

*GIDANSU AFNAN*

END book 1.

*GODIYA TA MUSAMMAN GA MASOYA LITTAFIN AFNAN ,INA KARA JADDADA GODIATA A GAREKU NAGODE KWARAI DA GASKE*

* AFNAN BOOK ONE ANAN NAKAWO KARSHENSA ,KAMAR UADDA ALLAH YA BANI IKON KAWO MUKI WANAN LITTAFIN MECIKE DA TARIN ABIN BAN MAMAKI FADAKARWA ,TAUSAYI DA DAI SAIRANSU, INA ROKON ALLAH YA BANI IKON KAWO MUKU CIGABAN WANAN LITTAFIN BOOK TWO*

*TAKU HARKULLUM HAFSAT UMAR DANGORO*

09166764540

7
8
9

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login