Showing 15001 words to 18000 words out of 24325 words

Chapter 6 - Afnan Book 1 Complete Hausa Novel

09 Oct 2025

214

sananne ko makota ay zasu iya daurawa kaidai kawai ka kwantar da hankalinka Tun da aykin Gama yaruga da yagama" " walalhi danasani nake nabi San zuciyata na kashe babban abokina Wanda ya nunamin kaunar da Babu wan da yata ba nunamin ita " mtseeeew mekake nufi ?"mukenan bama sonka kome?" "Hmm AREEF na da bannne idan da za a Tara mutane da yawa aduniyarnan be zama lallai asamu kwarra guda biyu masu kyewawan halaye kamar na AREEF ba" tom shikkenan kazauna jimamai har azo a kamamu Dan wallahi Ni tafiya zanyi ato" a,a kada katafi kabari idan mukaji sakon mutuwarsu sai mutafi ko "okay suka samu guri suka zauna suna jiran tsammani.

*LONDON*

AREEYAAN dake kwance acikin bargonsa me laushi ga tausi da tsada sai faman zuba kamshi yake a kance a kan lallausan bed dinsa, bazaki taba cewa da mutum acikiba Sabi da yadda gadon ya lotsa tsabar laushi gashi bargon da ya lulluba dashi hatta fuskarsa sai da ya rufe Baki iya ganin ko da hannunsa, daga cikin bargon ya furta " yasalam " ya runtse idanuwansa tare dacewa" so beautiful girl" murmushin gefan fuska kawai yayi ya dauki wayarsa tare da futa daga what's app din yashiga Kiran number AREEF.

AREEF Yana zaune acikin motar cikin tunani da fargaba yake tukin ,jiyayi wayarsa tana Kara Nan take ya fara kokari tsayawa domin ya daga Amma Ina motar taki ta tsaya neman kwacewa ma sitiyarin motar yake daga hannunsa, Babu yadda ya iya Dan Haka ta rike sitiyarin motar da hannu daya daya hannun Kuma ya zaro wayarsa ,number doctor AREEYAAN ce,dan murmushi yayi ya daga tare da mikawa Sadiq yace" saddiqu maza karamin wayarnan a kunnena" karba yayi ya karamasa ita ,sallama AREEF yayi yace " Assalamualaikum" wa, alaikumussalam warahamatullahi"barka da wanna lokacin doctor Ina fatan kaga sakona ko" eh nagani insha Allah Nan da jibi Zan sauka a *KOGI LAKWAJA* domin mutaho tare da ku sai ayi aykin" okay to doctor nawaye kudin kenan"?uhm karka damu abokina duk Wanda yakasance Yana da irinwanan halittar kyauta nake Masa ayki domin shi kansa abin tausayine ita KANTA yarinyar yadda na fahimta akwai matsalar Sha,awa guda biyu data Hadar mata, ga ta pussy ga ta dick" eh doctor Haka..... Ay Bay karasa fadar abin da zaice ba sai jiyayi an daki gefan motar sa, cikin hanzari ya saki wayar Sadiq yace" Yaya kakula babbar motace fa mutsaya Yaya tana Dada tun karomufa"innalillahi wa'inna ilaihirraju un" momy motar da Taki tsayawa wallahi anyanke Birkin motar munshiga uku" innalillahi wa'inna ilaihirraju un momy ta furta tare da cewa" shikkenan motamu takare innalillahi AFNAN yanzu yazamuyi da ita kenan mukadai gareta dan Allah kowaye me babbar motanan ta dakata mana" kokari. Tsaida motar AREEF yake Amma BABBAR motar Kara tun karosu take har tazo daf da su, sai jikukai gorafffffffff mutar ta tashi sama ta fado tawani irin juyawa ta hantsulo kasa tayi ragaraga, innalillahi wa'inna ilaihirraju un AREEF ya furta tare da cewa" lailaha,illah Muhammadur rasulillah daganan besake ko Ina daga hannunsa ba sukuwa su Abba da momy ko motsi basayi ,zaitun kuwa wanan glass din motar ne ta caketa,SADIQ da UMAR kuwa sun Dade da cikawa tun juyawar da motar tayi na farko, wayar da take hannunsu kuwa tsalle tayi tafada kasa can gefe, haryanzu kiranda AREEYAAN yayi bai katse ba ,domin dukkan abin da yafaru acikin kunnensa ta faru.

Zumbur yayi ya Mike daga kan bed din yawani baza gashinsa zuwa baya ,ware blue eyes din sa yayi gaba daya fararen idanuwansa masu kama da me bacci suka kada sukayi jajur ,kananun labbanta dasuke ja kamar yasaka jambaki ya taune yace " innalillahi wa'inna ilaihirraju un" innalillahi wa'inna ilaihirraju un" AYAAN ?" Dasauri ya durgo daga kangado bakinsa harrrawa yake hakama jikinsa tsuma yeke daga shi sai gajeran wando Wanda ya bayyana murdadden jikinsa, cover dinsa ya bude ya dauki jallabiyar sa baka yasaka .ya futa falo aguje, AYAAN" AYAAN" AYAAN?"dasauri AYAAN dake kwance adaki ya fito yace" Yaya lafiya?" "Inafa lafiya AYAAN ayanzunan ashiryamin jirgi tafiya zanyi" zaro Ido AYAAN yayi yace" jirgifa Yaya inazaka"? yamma tayifa.

"Akwai matsala AYAAN bansan dogon bayani kakiramin *SAJEN AMEER* banason kakara cewa komai Akan Haka kayi abun da nace" to Amma Yaya jallabiya cefa ajikinka" katsaya abi abin a nurse" short up"ya dakamasa tsawa tare da zazzare Masa Ido yayi Masa wani kallo wan da sai da cikin AYAAN ya kada, sumsum AYAAN ya fuce zuwa harabar gidan , wani part din ya nufa Kar tsaye cikin wani daki yashiga da sallama dauke abakinsa yace" assalamualaikum" daga canciki aka amsa Masa tare da basa izinin shigowa, Shiga yayi tare da kallon mutumin dake zaune Yana rubutu a takarda, karasawa yayi inda yake yace" barka da yamma AMEER" barka dai AYAAN lafiya kuwa da yamma nan?" Lafiya ba lafiya ba yau dai Naga abin da ya tsoratani" meyake faruwa" Yaya be yace ashirya masa jirgi yan zunan "jirgi Kuma Ina zaije" hmm ay Ni abin yafi karfina fadan da yafi karfinka ay sai kamai dashi Wasa Danni banta banin Yaya a furgice irin yauba"tom shikkenan AYAAN jeka ganinan zuwa. Yakarasa maganar Yana juya yafita

_ 馃拫 *AFNAN* 馃拫______

*Chptar 12*

馃拑馃拑*TO!! TO!! TO!! Shhhh*馃槍 *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*馃拫*AFNAN*馃拫WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA 馃拫 *AFNAN* 馃拫.

*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *鉁嶏笍

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

_*AFNAN*_

_*BY*_

_*HAFSAT UMAR 茒AN GORO*_

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

_*JARUMAI馃挭馃徎WRITER'S ASSOCIATION馃摎*_

_*Marubuciyar*_

1- Burina Mu'azzam

2- Ba Mahaifiyata bace

3- Babana ne sila

4- Ummu Amani

5- Amatullah

6- Zuciyarta

7- Mace Rayuwa

8- Rayuwar 茦as茩anci

9- Mar'atussaliha

10-Babbar sakayya

_And now_

馃拫_*AFNAN*_馃拫

*BOOK one*

*Chapter 12*

*KOGI LAKWAJA*

Tun da motar tasu takifa ,mutanen dake kusa da gurin suka karaso domin kawo musu dauki, Nan danan gurin yacika fal da mutane ,Abu kamar Wasa "yan jarida da "yansanda sun iso Nan take akashiga zarosu daya bayan daya dai dai lokacin da motar asbiti ta karaso, cikin sauri likitocin suka shiga dubasu Amma Ina kowanne daga cikinsu Babu Rai, Kamal kuwa dashi da sauran abokanan da tuni sun hallara agurin ,run the Ido Kamal yayi ya hankade kowa tare da tsugunawa a gaban gawar AREEF Yana kuka Yana cewa "innalillahi wa'inna ilaihirraju un yanzu wane' Mara imanine ya aykata muku Haka" wane laifi kukai musu, wayyo Allah na munshiga uku yanzu kenan AFNAN ce kadai tarage kuka yake har da majinar munafurci Yana jijigashi, hakuri Aka Shiga bashi ana ta tausar zuciyarsa ,masu hotuna da vid茅o kuwa sa茂 faman yi ake ana ta dorawa a Jafar sada zumunta ,wasu kuma gidan redio wasu t.v nan take mutuwar italan alhaji ABDULLAHI da dan sa millions A.R ta zagaya ko Ina.

Doctor na zaune a office dinsa Yana kallon wata Tasha yaga an dauke an Nuno accident din da su AREEF sukayi, Abu kamar bazata mikewa yayi cikin hanzari ya zame glass din sake idonsa ya kurawa gawawwakin Ido tabbas Babu makawa sune ,to Amma Ina AFNAN?" Zaro Ido yayi yace" kardai ace t.v dake dakinta a kunne take an shiga uku"ya kwasa a guje zuwa dakin datake kwance ,dadai lokacin da ta Kai kansa zai Shiga lokacin AFNAN takawo Kai zata fito tana faman rusa ihu, kanta ko dankwali Babu ruwan ma fincikewa tayi ta fito, daga ita sai jallabiyar AREEF dake jikinta ,rukota likitan yayi Yana cewa"lafiya kitsaya AFNAN kada ki fita ,yanzu bakya cikin hayyacikin" kacikani doctor kabarni ,yazakacemin na dakata bayan ga ahalinacan akwance Ina gani, wallahi koka cikani ko ayanzu namaka ihun kwarto" eh naji koma mezakice Amma ki dakata mutafi tare" "Baki tabude zatayi magana numfashin ta yashiga yin sama sama daker ta iya cewa" likita canciiiiiiii".... Dakata AFNAN yayi saurin sakinta ta watsa a guje, duk inda ta huce a asbitin kallonta ake wasu kuma su gudu sun zata mahaukaciya ce, gudu take zubawa akan titi duk motar da tataho sai dai ta kwauce mata badai ita tamatsa ba Dan Takoma bataji Bata gani da alamun tafara zarewa, inda taga mutane jingim da yansanda Nan gurin ta karasa aguje, tana zuwa ta hankade kowa ta huce, an zagaye gurin yadda Babu Wanda zaije Amma ita tusa Kai kawai take, dasauri dansan Dan ya rikota Yana cewa" yarinya lafiya kuwa"? Banza tamasa itadai Babu abin da take cewa sai" nashiga uku na lalace shikkenan narasa duk wani gata ,yau Babu momy Babu Yaya AREEF me kula dani innalillahi wa'inna ilaihirraju un" hannunta ta fincike ta fada kan gawawwakin tana kuka abin tausayi ,daga taje ta jijjiga wannan sai ta jijjiga wancan" AREEF ta kalla tana kuka tana ganin yadda yake kwance kamar me bacci sai dai baya numfashi, kuka take tana cewa" Dan Allah Yaya katashi kada kacemin bazaka tashiba* Dan Allah kace mafarki nake Yaya,Yaya AREEF kada kacemin tafiya Kai kabarni, Dan Allah Yaya katashi Dan Allah katashi sai da nace kada kafito Amma kaki" yanzu shikkenan narasaka wayyo Allah Ni AFNAN Naga rayuwa, nashiga uku Yaya katashi Dan Allah, idan katafi kabarni wanene zai kula dani waye zai nunamin soyayyar dakake bani, waye zai min wanka yabani abinci, waye zai n'a kula dani yaya sankinkayana Kai ne kagogemin kaccanzamin Kaya ka lallasheni har nayi bacci to yanzu duk wazaimin wadannan " Dan Algirman Allah kada kutafi ku barni Ni kadai Babu uwa Babu uba Babu dangi Babu yayana" to mezanzauna nayi aduniyar ,wayyo Allah na meyasa mutuwa zakimin yankan kauna ,natsani wannan duniyar banason rayuwar Nima mutuwa zanyi" ta karasa maganar tare da tashi dasauri ta nufi bakin titi ta tsaya a gaban wata mota ,wai tataketa ay dasauri doctor da ya biyo bayanta ya janyeta zuwa gefe Yana cewa" AFNAN Wai Baki da hankaline bakisan kaddaraba, luuuuuuu ta sulale a kasa sumammiya Bata ko motsi.

Mutanen dake gurin kuwa bakaramin tausaya mata sukai ba domin tun da suke Basu taba jin irin wannan Abu da yarinyar Nan take fada ba tabbas jikinsu yayi sanyi wasu suna kuka wasu Kuma idonsu duk yacicciko da kwalla.

*LONDON*

"AMEER kabi abin da nace maka kana son ubangiji ya kamani da laifi biyu ne, da ace nasan Haka zata faru da tun wuri na daga Kira sa yanzu Ina Zan samesu BAYAN akunnena naji kamar sunyi accident ne" duk yacce za a Yi yau dinan sai na kwana a KOGI kagane Kuma kubi abin da nace a hadamin kayana sanna ashiryamin jirgi yaudinna saina bar London bazan sake kwana anan ba" shiru Ameer da AYAAN sukayi kowanne yayi tsuru tsuru Yana kallon ikon Allah ,sudai sunsan tun da suke da shi Basu taba ganin mutanen dasuka shiga zuciyarsa irin wadannan ba ko meyasa ,to shi Ina ruwansa da koma men茅 ta samesu sa茂 kace wani su ne sukayi acc猫dent d'in AYAAN ya fada acikin zuciyarsa, "AYAAN mekake tunani bazakai abin da n'a saka ba ?" Am sorry yaya ni n'a isa Bari yanzu Zan je nayi" wallahi AYAAN idan ka batamin lokaci bansani mutanennan ba akanka Zan huce Dan kasan sauran.

_ 馃拫 *AFNAN* 馃拫______

*Chptar 13*

馃拑馃拑*TO!! TO!! TO!! Shhhh*馃槍 *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*馃拫*AFNAN*馃拫WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA 馃拫 *AFNAN* 馃拫.

*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *鉁嶏笍

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

_*AFNAN*_

_*BY*_

_*HAFSAT UMAR 茒AN GORO*_

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

_*JARUMAI馃挭馃徎WRITER'S ASSOCIATION馃摎*_

_*Marubuciyar*_

1- Burina Mu'azzam

2- Ba Mahaifiyata bace

3- Babana ne sila

4- Ummu Amani

5- Amatullah

6- Zuciyarta

7- Mace Rayuwa

8- Rayuwar 茦as茩anci

9- Mar'atussaliha

10-Babbar sakayya

_And now_

馃拫_*AFNAN*_馃拫

*BOOK one*

*Chapter 13*

_________ oga meyasa zaka zauna kana kuka lafiya kuwa" muda yakamata muyi farinciki,"bazaka ganeba ayaune natabbatar da nayi babban kuskure kashe AREEF DANAYI shin bakaji me AFNAN take fadaba bakaji tana cewa shine faranta ba, AREEF bawan Allah ne sannan me tsoran allah mutum ne tausayi da imani "ah yanzu to mekake nufi ?" Sokake muje mu fallasa kanmu muce mumuka Yi silar mutuwarsu" zaro Ido Kamal yayi yace "kada kasoma baka da hankali yanzu Ina zamusa kanmu idan aka kamamu tab, kasan wane AR kuwa ,lallai bakasan ta dalilin kywawan halayyarsa irin mutanen da yake dasu ba" yan zu dai Ina wayar dakace ka dauka,?" Gatanan a aljihuna" oky badai a kunne take badai ko?" Eh nakasheta to yanzu" yauwa tom Bari naje gida anjima zamuyi magana Dan yakamata ayi Jana,izar su AREEF da Ni kada mutane su fahimci wani abu akai" oky Babu damuwa " yafada tare da mikewa ya bar gurin.

*LONDON*

"Yaya angama shirya komai" yafada tare da kallon AREEYAAN dake zaune Yana kallon sama ya zabga tagumi, "am Yaya lafiyarka kuwa Naga kayi shiru abin da bantaba gani kanayi ba yawan tunani "hmm kasan menakeso dakai AYAAN inason ka Kira wannan yarinyar kace tafita daga rayuwata tadaina hadani da iyayena fa" yaya wakenan wai *ZAKIYYA* eh ki sokake sa茂 n'a kara maimai tamaka " a,a ni fa yaya ban Ceba Amma Dan Allah Yaya Ina neman wata alfarma a gurinka" inajinka AYAAN?" Yafada atakaice "Yaya meyasa bazaka hakura kabi umarnin su abee ba yakamata ka fahimci gata suke maka fa, allah Yaya a rayuwarnan ba kowacce macece zata iya sonka tsakani da allah ba du ba da irin kyau da tsari da murya da allah ta baka, nifa Yaya badan Kar ace nayi karya ba danace Kai din kaceka dari duk da ance mutum baya taba zama 馃挴 amma Kai yaya kazama" ta isheni Haka AYAAN kabarni naji da abin da ya dameni ,Naga kamar Kai baka da hankali shin kamanta abin da ke gabana wadannan mutanen da bansan halin da suke ciki ba, gashi abin takaicin n'a Kira wayar amma akashe abin sa茂 Kara bani tsoro yake" ga momy Tace a yau dinnan nadawo gida *SAUDIYA* akwai wata magana dazamuyi nasan bazai huce akan "Yar zarki mua,az bace ZAKIYYA ,nikuma wallahi bazan iya aurenta ba nafison insamu Mac茅 wadda ni zanji ina sonka sannan nasha wahala akanta wannan itace wadda n'a tabbatar bazata soni dan kudi ko mulki ko nasabata balle kyau n'a" hmm Yaya bazaka fahimci abin da nake nufiba babban tashin hankali ne da bara zama ga masarautar mu ka dakko wadda ba jinin sarauta ba ka aura Kuma bayan ga sarauniya ZAKIYYA tana sonka" Short up "kabarni na yanke abin da nake ganin shine daidai get out" ya Dada tare da nuna Masa hanyar fita ,Ni Zan huce SAUDIYA a yanzu tun da nakasa samun wadancan a waya".

Tun da doctor ya tallafo AFNAN Kai tsaye asbiti aka koma da ita ,Bai war Allah ko numfashi ba tayi ballantana Kuma ta mota ,likitocin asbitin ne suka rufa akanta domin ceton ran wannan yarinyar daker suka iya samo kanta,sa茂 dai babban tashin hankalin shine tadaina gane komai sai surutai datake famanyi ,Gaba ki daya tabi ta burkice inban da abu daya datake cewa" yaya AREEF dan Allah kada ka tafi ,wayyo ga yayananan yadawo ,bai mutuba yaya AREEF Dina Yana ray茅 wayyo allah Yaya AREEF " hawaye ke bin kuncinta "likitan ne yashiga tofa mata adduo,I ko za a samu tadan samu kanta ,amma ina saima tafara cewa" kaima Kana son yayana ko" bakayadda Yaya AREEF ya mutu ba ko, zaizo Yaya zandawo ya kawomin abinci naci, yamin wanki ya canzamin Kaya" wasu zafafan hawaye ne suka fito daga idon doctor Bai Yi niyar yin kuka ba Amma sai da tasa shi kuka domin irin abin da take da furgitar da take yaci ace duk wani me imani ya tausaya mata, ganin yarasa yadda zaiyi da itane yasa ya dakko allurar bacci zai mata ayko tashiga ihu tana kururuwa tana cewa" Dan Allah kada kayimin kabarni naciga ba da kallon yayana ,kaganshi can Yana kallona , murmushi yakemin Dan Allah kada ka rabani da kallon fuskar yayana" tana maganar tana tsalle da ihu tana kallon kofar fitowa, tabbas AFNAN ba karya tayi ba tsabar rufewa da tayine yasa take kallon kamar AREEF ne a tsaye Yana mata murmushi, doctor kuwa wasu likitocin ya Kira suka danne Masa ita yasamu yayi mata allurar bacci,cikin mintina kalilan bacci ya kwashe AFNAN tana faman shashsheka tare da sauke Ajiyar zuciya.

Ajiyar zuciya doctor ya sauke tare da cewa ,Allah me iko yanzu wannan yarinyar ya zata kasance kenan ikon Allah Allah kenan meyin yadda yaso da bawansa" jiya jiyannan fa yayanta yagama fadamin koda zai rasa ransa saiya samarwa kanwarsa lafiya wajen Nemo doctor said gashi shi Yana nasa allah n'a tashi"tabbas duniyarnan ba komai bace duniyarnan ba gurin zama bace hakika idan bawa beji tsoran Allah ba tsoran wazaiji dazu su A.R sunan suna motsi da Rai ajikinsu dakuma numfashi a jikinsu sai gashi daga dazu zuwa yanzu sun daina motsawa lallai kowane bawa Bata tsallake kaddarar sa, to kuwa meyasa mutane baza su ki tsoran Allah ba meyasa bazasu Yi abin da zai cecesu ranar ALKIYAMA ba ,Kai Ni mu dukkan mu be huce ayanzunan muji bama rayeba fatan dazamuyi shine kawai Allah ya sa mucika da kalmar la,ila haillallah , sannan muyi musu addu,a Allah yasa suntafi a da,a.

Daga Haka doctor ya share kwallar idonsa ya fice daga dakin tare da janyo kofar dakin da AFNAN d'in take ciki.

Acikin gidan alhji ABDULHAMID kuwa dukkan mutane antaru domin gabatar da Jana,izar su AREEF ,mutane rairai yawansu bazasu irguba ,kowanne kagani jimami yake akanwannan mutuwar da yadamesu Baga tatan, Nan danan akasamu wasu makotansu suka zo ciki aka hadu akayi musu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login