Showing 3001 words to 6000 words out of 13295 words

Chapter 2 - Sanadin Party Book One Complete Hausa Novel

fito damu ne,"? Cewar Safa tana zabgamata Harara

"Ni kuwa nasan meyafito daku dukanku kuna Hanyar halaka domin wannnan dajin bawani mahaluk'i bil'adam daya tab'ashigowa Yafita araye kuma ajalinkune yake kiranku da taurin kai yasa kukazonan dukta *SANADIN PARTY* kuzo namaidaku gida kanku Ida halaka,"

Kallon kallon sukafara anrasa Wanda zaije inda tsohuwar, Can wani yamatso shida budurwarsa yace"mudai munason ganin kanmu gida komake wacece to kimaidamu,"

"Kubani Hannuwanku," tafad'a tanamik'a misu nata Hannuwan

"A'a kada kuyi gangancin yarda da wannan tsohuwar Wallahi ba inda zata kaiku face halaka kada kubita"

"Ke dalla rufewa Mutane baki inke bazakiba tomu zamu,"mik'a Mata Hannu Sukayi takama

Dariya tafashe da ita take take tasauya kala ihu suka somayi domin rik'e Hannuwansu datayi jininsu takesha,

Arud'e Sauran Suka ruga Cikin dajin sukabarsu Hannunta tana hallakasu,

**********************

Haske yana bayyana Yamik'e wanka yayi yasaka manyan kayansa Yafito motarsa yashiga yanata tinani yanufe gidansu, tarba maikyau yasami wurin iyayenta Koda baitanbayaba yasan Bata Gidan yaga zahiri shuru yayi tareda dafe kansa,

"Meya faru tasake Maka halin natako,"Ummansu tafad'a cikin fad'a

"Maganar gaskiya umma batanan ba'a gidan takwanaba daga sunan zuwa biki tinjiya haryanzu batadawoba ni Abun tsoratanima yayi bata tab'a irin hakaba gashi duka wayoyinta kashe"

"Innalillahi wa'inna ilaihin Rajuun, bikinwa taje," Cewar Abba

"Eh to tace k'awartace hinda"

"Au waiduk fad'anda mukewa Yarinyarnan Bata sauyaba haryanzu batajin maganarka kenan,"

"Yanzu umma Bata wannan akeba yanzu kutayamu Addu'a Allah yabayyanata sannna yanzu zanje can gidansu Yarinyar naji,"

"Mujedai tare zamu ai,"Cewar Abba

Tare sukaje Koda sukaje gidan cike saikuka Ake ga Y'ansanda sai sintiri suke, fitowa sukayi nan suka sami labarin wai ba Amarya kuma ba Ango in shout duk wad'anda sukaje bikin basudawoba kuma dukansu anrasa samun kowa awaya, dama Akaje wurin gawarwaki akagani wanda saika tsura ido sosai sannna kagano d'anka,

"Subhanallah wani abu yasamesu kenan Allah katsaremin Anisa koda itace Kawai,"jiri yafara d'ibarsa Saida Suka rik'eshi ya zauna, Abba ne yasami k'arfin halin dubawa wasu gawarwaki ba kyan gani saida yayi hawaye ganin irin mutuwar walak'anci dasukayi,

"Abba kacemun my Anisa batacikinsu,"

"Eh kwantar da Hankalinka Bata cikinsu, ASP yanzu Sauran yaranmu dakecan cikin dajinfa,"

"Eh Alhaji zamu koma dama mundawo saboda kawo wad'annan gawarwakin Dan Asan meke faruwa Kuma amusu Addu'a damu dazamusake komawa dajin Yanzu,"

"Abba zanbisu"

"A'a Ammar bazaiyu ba Kai Amanane gareni bazaiyu Saboda ceton Rayuwar Y'ata nabari taka tahalakaba, koda Anisa tamutu kusan itace tajawa kanta domin rashinjinta yajamata inbanda Rashin Kunya Ina Matar Aure Inazuwa party? hakan daya faru ai zaibada izina ga Y'anbaya masu tasowa, bakomai cikin party face halaka,"

"Dan Allah kabarni naje Abba," dagewa yayi dole Abba yabarshi sukatafi tare,

Motoci kusan guda 4 suka kwasa kusan rabin tawagar duk Iyayen yaranne,....

Iyayen Ammar sunjima da rasuwa saidai Kan surasu sunbashi wasiyar auren Anisa dakuma kula da ita ganin Irin halaccin da iyayenta Suka musu Sanda sukazo garin basuda kowa Amma Abba yad'auke su, Anisa kuwa itace tanuna tanason Ammar badan yana sontaba Dan biyayya yasa ya Aureta da halaccin iyayenta, bayan mutuwar Iyayensa iyayen Anisa suka zame Masa gata wannnan yasa baya iya fushi da Anisa Kuma Ahankali Yasoma sonta..

Sunyi gudu Sosai sannna Suka tsaya sunamaida numfashi,

Kuka Anisa tasa tana rik'e cikinta domin wata irin wuya takeji ga yunwa da k'ishi,

"Sannu kiyi hak'uri Anisa zamu Kub'uta in Sha Allah,"

"Ruwa ruwa Rahila kutaimaka kuban ruwa zanmutu,"Haka kawai take fad'a cikin fita hayyaci

Mik'ewa rahila tayi dugu tasoma nemo inda zatasami ruwa, cikin ikon Allah kuwa ta hange wasu Ruwan k'orama taje tasaka Hijabinta Saida yajik'a tadawo tasoma matsa mata Abaki, sannna tasoma dawowa hayyacinta suduka sukaje wurin ruwan suka Soma Sha,

Wata daga cikinsu tana Azabakinta Akajanyeta Akayi cikin ruwan da ita Ihu tasaki na neman taimako Koda suka Ankara ganinta kawai sukayi sandare saman ruwa har Anshanye jininta, Kafin Kuma Akayi k'asan Ruwan da ita..........

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617

*SANADIN PARTY HORRO STORY💀☠️*

_FREE BOOK_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY

loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SANADIN PARTY💀☠️ HORROR STORY*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*

_Saturday 7/10/2023 October_

*Page 21 to 30*

......Dukansu suka ruga sukabarta Anan tini ta Ida macewa, Zaune suke suna maida numfashi Ayanzu harsun fidda ranzasu Kub'uta domin kuwa Kullum bala'in yingaba yake ba bayaba Yanzu bamai sayeda takalmi cikinsu wasu ko d'ankwali basuda gashi duk ya watse kamar mahaukata haka suka koma idan sukaji yunwa Saidai suci y'ay'an itatuwa ruwa kuwa Cikin tsoro sukesha A k'orama A Yanzu duk sunrame sunyi Bak'i duk sunfita hayyacinsu, ko wannensu nadama kawai yake bama kamar Anisa Kullum saitayi kuka da danasanin bijirewa mijinta datayi,

Sunzo Cikin dajin sunyi nema harsuka raba dare amma bako Alamarsu, cikin sarewa sukafito suna Shirin fitowa idanuwansa suka fad'a Kan wayar Anisa da d'ankwalinta duka sun Fad'i ne Sanda Wannan macijin yabiyosu, d'auka yayi yace"wannnan d'ankwalin matata ne da wayaeta wannnan yana nuna Tabbas sunacikin dajinnan haryanzu,"

"dama nasan sunaciki ranka yadade Saidai yanzu dare yayi Saidai mukoma gida zuwa gobe masake fitowa ko Allah zaisa mugansu," Cewar ASP

"yanzu cikin wannnan hadadin zamu barsu munufe gida,? Koda naje bazan iya bacci ba nikawai kubarni zanciga da nemansu,"

"A'a Ammar bazaiyu ba, Akwai had'arin dayawa cikin dajinnan danhaka ni bazan barka cikiba, kai kanka kasani badan kaibane dama k'awancenmu wallahi ba Abunda zai kawoninan,"

"Nasani ASP kamun k'ok'ari Sosai kuma nagode amma bazan iya Barin Anisa nanba"

"Ya Allah Ammar bakafasan indatakeba nima bansaniba dukanmu nemansu muke sannan wannan Dajin Akwai had'arin dayawa kaima kasani bazamu barka kaima ka halakaba, kawai Abunda zaifi idan muka koma yanzu K'arin mutane Yakamata musani Wad'anda sukasan daji dama Y'an farauta kaima tafiyar dakai zatayi Amfani domin kanada Ilimi,"

"Kanada Gaskiya kuma kabada Shawara maikyau, muje to," Hakasuka dawo gida jiki ba kwari amma Ammar kam baiyi bacci ba Saida ya gayyaci Mutane dayawa dabada Kud'i sannan Hankalinsa ya kwanta, yana kwantawa yasoma mafalki gatanan wani Abu yabita Yana neman halakata tana gudu tana ihun kiranshi danya taimaketa, cikin wannnan Mugun mafalkin yatashi yayi sallah da Addu'a har Haske ya bayyana suka sake runguma cikin dajin wannnan Karon Mutane dayawa ne domin har Iyayen yaran sunbada tasu gudun muwa,

Tafiya suke suna waige waike can suka hango wani Abu yana reto sama k'uda natabinsa Koda suka duba sosai Ashe gawace sawa ASP yayi akasauko da ita Nan sukagano ashe Amaryarce ma, d'aukar gawar Y'an uwanta sukayi suna kuka sukayi gaba Abunsu, sukuwa Suka sake nausawa Cikin dajin Had'id'a sakin karnukansu..

Bayanwata k'atuwar bishiya suke zaune sunacin y'ay'an itatuwa kamar Yarda Suka saba, Huci sukaji Abayan iccen sukamik'e cikin tsoro Suka duba bayan, Wata mummunan halitta sukagani Zaune tana hucin itaba Macce ba itaba Namijiba halshenta dogo hark'asa sai d'igar jini yake Hak'oranta zago zago baka iya Ganin Fuskarta domin rufetake da gashi, jabaya suka fara cikin tsananin tsoro mik'ewa tayi tasoma nufosu tanamik'a Hannu danta kamasu, juyawa sukayi suka ruga Aguje, dariyar Matar Tak'arad'e dajin duka Mik'a Hannu tayi Aikuwa cikin sa'a tacakawa Safa dake Bayansu tsinin Akaifar Hannunta, wani irin Ihun azaba tasaki bakinta yasoma Fidda jini, dariya Aljanar tayi, cikin wata murya Maifirgitarwa tace......................

*KUYI HAK'URI KUSAKE HAK'URI KUMA KUMIN AFUWA NIKAINA NASAN PAGE'S D'INA GAJERUNE DAYAWA BASUDA TSAWO AMMA DOLECE TAKAMA HAKAN WALLAHI SERIOUS ZANCEN GASKIYA INADA MATSALAR IDANUWANE, NIKAINA HAR TUNANIN DAINA RUBUTUN DUKA NAKE WALLAHI, TONA FARA WANNNAN LABARIN BAZAIYU NADAINABA SAINA IDA NAK'ARASA HAKANAN, KUMA MUTANE DAYAWA SUNSAKA RANSU BAZAIYU NADAINABA WANNNAN YASA NADAGE,.. DAMA INADA MATSALAR IDANUWA SO YANZU SAI ABUN YAK'ARU ATAYANI ADDU'A ABOKAI, INA GODIYA DA TARIN ADDU'ARKU DAMA FATAN ALKHAIRY ALLAH YABAR ZUMUNCI MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝*

_BASEERATA ITACE ARZIKINA_

WhatsApp number 07064904617

*SANADIN PARTY HORRO STORY💀☠️*

_FREE BOOK_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY

loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SANADIN PARTY💀☠️ HORROR STORY*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*

*Page 31 to 40*

......tace"dukanku saikun hallaka bawanda zaitsira duk sainazama Ajalinku,"Hahahaha

Yanzu su 2 kawai Suka rage cikin Dajin duk Sauran sun hallaka sungama ficewa hayyacinsu yanzu basuma iyagudu saidai tafiya sungama sallama rayuwa nutuwa kawai suke jira donin agansu samada nutun talatin ya Hallaka,

Su Ammar kuwa Sunyi yawo Sosai kusan sati suna Abu d'aya Amma bako Alamar ganinsu harsuncire Rai da tsammanin domin Yanzu kwana 7 sati d'aya Kenan bako Alamarsu,

Akwanakin Ammar yarame yayi kuka Yayi Addu'a Sadaka neman taimako kuwa Kullum Cikinsa yake, Koda shi kad'ai ne yakan fito Hanyar da motarsa yayi zaune yana kallon hanya yana Hawaye,

Sungama galabaita ga yunwa gak'ishi suna Cikin tafiya suka hango alamar gari sauri suka k'ara suna daf dashiga garin saiga Aljanar tabayyana gabansu tana dariya tana Mik'a Hannu tanason kamasu Addu'a suka somayi wannnan yasa takasa tab'asu ganin hakan yasa sukaci gaba da Anbaton Allah sunatofa mata Addu'ar Cikin taimakon Allah kuwa Aljanar tab'ace b'attt sauri sukayi Dan k'arasawa cikin garin, suna isowa Cikin mutane suka Fad'i take suka suma,

Kansu mutane sukayi kowa da Abunda yake fad'e dakyar dai Akasamu Wanda yakaisu Asibiti, sannan Akafad'ama maigari da Y'an Sanda, kusan Kwana 5 Basu farfad'oba Kuma Basu mutu ba hakan Yad'aga hankalin mutanen musamman maigari take yasa aka d'auke photonansu Akasoma yad'awa, garin Yawon Nan Akasamu Wanda shima nemanta yake, dakansa d'ansandan Yazo Yaga lalle Itace nantake Yakira ASP ya fad'amasa, lokazkn suna Zaune dukansu hardasu daddy Anayiwa Ammar K'arin ruwa domin kwanakin shima baida lafiya daga zuwa aiki ya Fad'i suka kaishi Asibiti Nan Ake fad'amusu hawanjini ke barazanar kamashi idan bai daina yawan tinaniba,

"Katabbatar Abunda kake fad'amun Gaskiya ne itace kagani,"?

Dukansu suka mik'e tsaye Jinwayar ASP hardashi Yamik'e zaune

"Sosai sar Wallahi itace gamunan tarema a lajau hospital k'aramin Asibitin k'auyen na lajau,"

"Masha Allah katsaya gurin gamunan zuwa,"

"Alhamdulillah Kunga Ansamesu suna k'auyen lajau amma a hospital yanzu Kai Abba muje kai Ammar saika jiramu kaida umma kaida bakada lafiya,"

"Najira ina,? asami matata tsawon wata d'aya inanemanta yanzu Ace najira wallahi ba inda zantsaya nama warke muke kawai Wallahi Bazan zaunaba," Yana Ida maganar ya fisge K'arin Ruwan ya sauka Kan gadon yasa takalmi yafice, girgiza Kai Kawai ASP yayi sukabi bayansa haryashiga mota suka shigasuma suka nufe k'auyen,

Basusha wahalaba suka isa, yana shiga ya rungumeta yasoma kuka yana Kiran sunanta amma shuru, cikin damuwa yace"kodai tamutu ne likita,"?

"A'a Basu mutuba saidai munkasa dawo da numfashinta domin Tasha wuya ga Alama tarazana ne Kafin tasuma, Amma wadda Akakawosu tare ita tafarka, ko wannan da kuntafi da ita wata Babbar Asibitin birni,"

Shigowa d'akin Rahila tayi Ahankali tana Fad'in"ku kaini Naga Iyayena dan Allah,"

Godiya sukama mutanen sannna Sukawuce itasu Ammar Sukawuce Asibiti itakuwa ASP yakaita gida da kansa bayan Mata wasu Y'an tanbayoyi,

Anakula da ita Sosai Ayanzu numfashinta yakan fita takan motsa Saidai Bata farka dukaba, Rahila taji sauk'i Sosai Domin Rubutu Sosai Akebata da Addu'o'i itakanta Anisa Dan bata farka bane Amma Ahakan suna Mata Addu'o'i musamman Ammar

Saida tacika sati uku Asibitin duk suna waje Ammar ne kawai Zaune kusa da ita kamar Kullum yana rik'e da Hannunta yana Mata Addu'a bacci Yana satarshi, Ahankali tafara buse idanuwanta kanahi tasaukesu, jinmotsin hannunta yasa yad'ago cikin sauri Yaga tafarka tana kallonsa sake mata murmushi Yayi yana shafar kumatunta, d'aga kanta tayi sama tana kallon sama saitaga rufin d'akin Yana darewa yana bud'ewa mezata gani wannnan Alkanar Matar tana Mata dariya, wani irin razanannen ihu tasaki Had'id'a da............................

_BASEEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617

*SANADIN PARTY HORRO STORY💀☠️*

_FREE BOOK_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY

loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SANADIN PARTY💀☠️ HORROR STORY*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login