Showing 6001 words to 9000 words out of 13295 words
Chapter 3 - Sanadin Party Book One Complete Hausa Novel
/>
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*
_Sunday 8/10/2023 October_
*Page 41 to 50*
........ Had'id'a nuna saman cilin da hannu tanafad'in"gatanan ya Ammar Wallahi gatanan tabiyoni nitakeson takashe kutaimakeni takashe kowa harda Safa takashe Gaban idona takashe kowa yanzu nizata kashe kutaimakeni wayyo,"Fisge-fisge take tana neman tashi duk tawani firgice ihunta duk ya karkad'e Asibitin K'arin ruwan da jini tuni duk ta fisgesu burinta kawai taruga, amma Ammar ya hanata domin barik'on wasa yamata ba, sai Addu'o'i yake yana tofamata,
Cikin sauri iyayenta sukashigo da likitin tayashi rik'eta Abba yayi suna cigaba damata Addu'a inda likitan kuwa yamata allauran bacci, lokaci kad'an komai nata yasaki tayi bacci,
Zaune sukayi jungum umma dake kuka tace"kina zamanki lafiya da mijinki da iyayenki dama lafiyar jikinki yanzu gashi *SANADIN PARTY* Kind'eb'owa kanki masifa damubaki d'aya"
"Inaga K'wak'walwata zamu bincika inbata samu tab'uwaba,"
"Likita wai kana nufin Y'ar tawa ciwon haukane gareta,"?
"To banaceba umma amma wai gwadawane za'ayi,"
"Bana tsammanin haka lurada indasuka fito ba hauka Saidai in Aljanun sunshiga jikintane ko suna razanintane ko suna zuwa inda take suna wucewa Kota kasa manta Abunda yacaru da itane, in should ku sallamemu muje gida kawai mu mata na gargajiya can,"
"Shikenan zamu sallameku yanzu Allah ya sawwak'e"
Zuwa yayi office yarubuta takardar sallama yabasu, kamar jaririya Haka ya d'auketa Kan Kafad'arshi yasata mota sukaje gida gidansu suka wuce, d'aki yakwantar da ita,
Kusan sati uku Ana Abu d'aya yanzu Alhmdllh tadaina razana ko mafalkai saidai idan tatina tayita kuka tana Kiran sunayen wad'anda suka mutu, hakan yasa Akacigaba da bata Rubutu sannu Ahankali tawarware, cikinta kuwa yashiga wata bakwai, sosai su Abba sukamata fad'a dama nasiha Kuma Yashiga jikinta yanzu Koda basumata fad'a itadakanta tasan daidai kuma zata gyara, tana cika sati 4 suka koma gidansu,
Zaune take a palourn tamik'e k'afafu tanashan fruits daga ita sai wata Y'ar k'aramar riga tashan iska, shigowa yayi da sallama, Aje karsa yayi ya zauna kusa da ita yanafad'in"Mommy's twince saizubawa ake wato kwananda kikayi bakiciba shine kiketa rankawa, kinga nadawo da yunwa Akwai wani abu dakikayi kuwa,"?
"B'ata fuska tayi Cikin Shagwab'a tace"ai duk yaronka ne kesani wannnan cin duk yatsofar dani kumani ba twince bane d'aya ne tak, Eh gayacan kan daining nagama,"
"Yawwa matata nayi kewarki dayawa dabakinan shikenan naji koma nawane Allah yakawo masu Albarka, yanzu tashi kitayani wanka kinji my dear," ya K'arasa maganar yana kashemata Ido d'aya
Dariya tayi"to fitinar zata tashiba nidai kasan gajiye nake jekayi wankanka kazo kaci Abinci,"
Marairaice fuska yayi Kamar Yaro yana doka k'afa k'asa"Ni ni ni saidai kimin Kona fasa, kinsan nayi hak'uri fa wata nawa ni yanzu hak'urina ya k'are saikin bani,"
"Oh ni yaushe mijina yadawo mara k...." Saikuma tayi shuru
"Aikuwa saikin Ida fad'a nadawome,"? Ganin yana nufota tamik'e da k'yar tana dariya tace"kayi hak'uri to naji yanzu kaje kayi Wanka idan kayi saikaci Abinci saina fad'ama,"
"Alk'awari,"?
"Eh nayi tafi kayi wankan,"
Saida ya kammala komai Yafito cikin gajeren wando kawai donin da zafi Yanayin duk da AC tana Aiki tare sukaci Abincin cikin kulawa da soyayya sai raha suke, suna Gamacin Abincin ya d'auketa suka shige d'aki, yajama musu blanket da kashe hasken d'akin,
((((Nidai waje nadawo na zauna domin Ni Matar mlm ce ban iya d'aukar wannnan rahotonba,))))
Tare suka shiga wanka ganin yana neman maidata ruwa tasamasa kuka domin tagaji ba kad'anba duka ya fanshe kwanakinsa badan yasoba saidan yana tausayinta yasan tayi k'ok'ari gaciki hakan yasa yabarta,
Tagama wanka tajanyo tawul ta d'aura, kunna fanfo tayi daniyar wanke Hannu Ruwan harya fara fita kawai Suka koma jini cikin firgici tad'aga kai cikin madubin datake Ganin jinin saikawai taga wannnan Aljanar tana Dariya cikin mummunanar halittarta....................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WhatsApp number 07064904617
*SANADIN PARTY HORRO STORY💀☠️*
_FREE BOOK_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SANADIN PARTY💀☠️ HORROR STORY*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*
*PAGE 51 to 60*
......ihu tasaki Had'id'a juyawa baya daniyar fita Saidai k'ofar taki bud'uwa Kuma tanajin Alamar Aljanar tana nufo indatakene, ihu take iya K'aryafinta tana dukan k'ofar tana Kiran Ammar Amma shuru Aljanar kuwa saidariya take Mata bakintana fiddajini, dafa k'afad'arta tayi Cikin tashin Hankali tasake rusa Wani Ihu take tabaje Nan k'asa,
Wannnan karon yajiyo Ihun nata cikin sauri yanufo toilet d'in kwance ya ganta k'asa tajima da suma, d'aukarta yayi yakaita d'akin kangado ya Ajeta duk ya rud'e ruwa ya d'auko Yayi Addu'a sannan yashafa mata, tana farkawa tafara Ihu "gatanan tanason Kasheni takashe kowa nima zata Kasheni,"
"Rilax Anisa bakowa Anan nine kawai kiyi Addu'a ba Abunda zatamiki Allah yanatare dake nima inatare dake kina sakaci da Addu'a wallahi ki natsu nace,"Yafad'a Cikin tsawa
Sai Alokacin tadawo hayyacinta tafahimce Ammar ne,
Kuka tasama "ya Ammar Wallahi Aljanar tanabina haryanzu tazo gidannan Wallahi Dan Allah mutashi daga wannnan gidan,"
"Ya Isa my Anisa kirik'a Addu'a kidaina sakaci kinji kiyi shuru komai zaiwuce"
Dakyar Yasamu tanatsu cikin kwanakin harda hutu ya d'auka shike kulada ita Sosai Addu'o'i yakemata Harda Rubutu yake ansomata kuma Alhmdllh tasamu sauk'i yanzu cikin nata yacika watanni Tara komai dataimakonsa take,
"Mijina!"
"Na'ammmm matata ya akayi,"?
"Alale nakeso yanzu maizafi kuma nagayama Umma tace kazo ka k'arb'amin,"
"Oh maiciki kwad'ayi, barinaje yanzu na ansomiki d'in, komuje tare,"
"A'a bazan iyaba kawai Inason nacine kayi sauri dan Allah,"
Mik'ewa yayi Saidai yamata kiss Agoshi sannna yawuce, ganin zaman palourn ya isheta yasa Takoma d'aki, harta zauna bakin gadon kawai taji fad'uwar abuk'asa dubawa tayi taga turaren Ammar ne Yafad'i k'asa, mik'ewa tayi tana mitar zubarda kayanda yake any how takwashe duka mik'ewa tayi daniyar Azawa kan madubin kwatsam saitaga Aljanar tana Fitowa Cikin madubin tana neman kamota, jabaya tafara Aljanar kuwa tana fitowa cikin madubin Cikin k'arfin hali tajuya tafice dagudu cikin Rashin sa'a kuwa maigadin Ranar baya gidan k'ofar tanabud'e ficewa tayi dagudu tana ihun neman taimako Saidai kash duka layin bakowa sosai tayi gudu tanacikin gudun cikinta yayi wata irin motsawa Marta ta k'ulle kasa gudun tayi tafad'i wurin tana rik'e cikinta jini yab'alle mata, numfashinta yasoma guduwa tana fisgoshi Amma Ina wahala taci k'arfinta take numfashinta yad'auke,.
Dawowa yayi gidan bayan ya k'arb'o Amma shuru Bata hakan Yasa Yafito cikin tashin Hankali Yafara nemanta Cikin tashin hanakali
Cikin sa'a kuwa ya hange taron mutane suna kallon wani Abu Cikin sauri yanufesu koda yaje yalek'a yaga.......................
Yau Ina busy sosai kuma banajin dad'i Shiyasa page d'in yayi gajere dayawa Amma ku kasance masuyimin Uzuri Koda yaushe........
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WhatsApp number 07064904617
*SANADIN PARTY HORRO STORY💀☠️*
_FREE BOOK_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SANADIN PARTY💀☠️ HORROR STORY*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 CE*
................................
*page 61 to 70*
....Anisa yagani kwance Cikin jini, cikin tashin Hankali ya d'auketa yasa mota sai Asibiti yanazuwa Emergency Akashiga da ita, bazata iya haihuwa da kanta ba Domin tazubda jini Sosai hakan yasa dole Akamata C's Yara 2 Akaciro mata, macce da Namiji, fad'amasa Akayi shima Yafad'a gida amma Hankalinsa yanakan Matarsa dahar lokacin Bata farkaba,
"Likita lafiya haryanzu Bata farkaba kuwa"?
"Eh zata farka saboda tawahala dayawa shiyasa Muka mata allauran bacci Amma Nanda Awa 4 zata farka Saidai tana buk'atar hutu Sosai,"
"To likita mungode,"
Kamar yarda likitan yace hakan takasance, kulawa Sosai takesamu, tasamu sauk'i sosai saidai haryanzu batadawo Yarda take daba,
Ranarsuna Yara sukaci sunan Iyayensu, sosai Akayi shagali inda d'ayan gefen kuwa Rahila da ASP suka d'inke guri d'aya,
Bayan kwana Arba shirye shiryen bikin Rahila Kawai suke andakatar da komawarta harsai Angama bikin Rahila, wannnan karon Anisa dakanta takebada Shawara kada Ayi party sosai Sauran Abokansu suke Mata dariya, Anyi biki lafiya Angama harma Takoma gidanta Saidai Anhad'ata dawata Y'ar tsohuwa Dan kulada Yaran, Ayanzu kowa yasaki jiki dacewar matsala tak'are,
Tana Zaune palourn ita kad'ai domin babaa maikulada Yaran tad'aukesu sunfita gun Rahila Shikuwa Yana gurin Aiki, jitayi Ana nocking k'ofar palourn
Tashi tayi taje taduba saidai ba kowa, dawowa tayi tasakejin nocking d'in komatayi taduba wannnan karon tana bud'ewa wata bak'ar k'atuwar k'yanwa tashigo dagudu, jaaa baya tayi Cikin tsoro Aikuwa k'yanwar tazuba mata idanuwa k'yanwar bak'ace wulik gatada girman gaske fidda halshenta tayi dogo tasoma dariya, jaaa baya tafara wannnan Karon tasamu Damar Anbaton Sunan Allah, Aikuwa k'yanwar tarikid'a Takoma wannnan Aljanar wannnan Karon Fuskarta bud'e bak'yan gani bakinta na Fidda jini halshenta dogo idanuwanta jawur suna fidda jini suma, "keeeee kidaina Kiran Allah Anan domin bakisan Allah ba dakinsani bazakuje har inda nake Rayuwataba kutadani Kuma ku Hassalani yarda nakashe Sauran kema Haka zankasheki yau kuma A yanzu," cikin tsawa take Maganar bakinta harwani hayak'i nab'acin Rai yake fita,
Jabaya take Cikin tsoro darawar baki tace"kiyi hak'uri Dan Allah munyi kuskure Amma kiyafe muna hakan bazata sake faruwaba.....,"
"Keeee rufamin baki bawanda ya isa yahanani kasheki kema yau tahakan zaisa Sauran tsageran bil'adama irinku suguce tab'amu domin kuwa bakin ruwa harabarmuce kamar Yarda Sauran suka mutu *SANADIN PARTY* kema saikin mutu Yanzu," Hannunta yayi tsawo tashak'o wuyanta Cikin mugun nufi tayi sama da ita, k'afafunta Kawai take halhalbawa tana neman k'wacewa amma Ina wata miyar sai A mak'ota domin komai na babba yafina Yaro wani wanwani fad'a da Aljani bariba, Idanuwanta suka Soma rufewa numfashinta yasoma d'aukewa....................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WhatsApp number 07064904617
*SANADIN PARTY HORRO STORY💀☠️*
_FREE BOOK_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SANADIN PARTY💀☠️ HORROR STORY*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa