Showing 15001 words to 18000 words out of 37713 words

Chapter 6 - Erotis Ideas Book 1 Complete Hausa Novel

M SHAKUR   

07 Nov 2025

33

you, wats happening in your home

"

? Kaman bazai fada mataba saikuma yafadi mata komi har karin auren dayake so yayi, na

'

am tayi tace

"

badai ta tafi gidansu ba wlh bazakaje ba, kuma saika kara aure tai kadan ta gayamaka abinda zakayi da wanda bazakayiba, itadin wacece tasan waye d

'

ana sabida taga kana so

nta, kaje gida ka kwasomin kayan yaran nan tass, suna gidana harka karo aure, tunda bazata iya kuladasu ba ni inason jikokina zan iya, zan dauko musu nani gobe, daganan zasu dinga zuwa makaranta inga tazo gidan nan tazo ta gansu naga, zan kira Baffan ka jibi saisuje tambayo maka auren Aya, don

'

t worry okay, I got u, je dakinka kai wanka zansa akawo maka abinci yanzu kaci saika tafi kwasomin kayansu

"

gyadamata kai yayi yatashi tabi bayanshi da kallo gabaki daya ya rame ya lalace yay shegen duhu kaman ba danta ba, mesa mata ke iskanci insuka lura mazajen su na sonsu newai.

Sai bayan yay wanka yay salla yaci abinci sanan yafito, binshi Mum tayida kallo tana murmushi dan yay kyau har kamshi yake saidai har lokacin dukyay wani iri, car key yadauka yace

"

bye Mum

"



"

a dawo lpy

"

.

Gidanshi yawuce direct saida yahada kayan yaran tsaf sanan yafito yabama mai gadinshi da dubu biyu yace yahau machine yakai gidan maman shi yace mata an kirashi a asibiti yatafi, karba yayi yana godiya yatafi shikuma ya kulle gidan ya shige motarshi yatafi chan dayan gidan, parking yayi a compound yafito daga motar, boot din motar yabude ya kwaso kayan Manzil din yawuce ciki yana tafiya ahankali, tun kafin yabude kofar falo yakejin kamshin turaren wuta mai shegen dadi, bude kofa yayi ya shiga tareda lumshe ido sabida wata irin ddadaddiyar kamshi datamai sallama, ahankali yashiga taka stairs yabude kofar bedroom dinshi ya shiga zaune yaga Aya kan gado ta makala earpieces a kunne tana kallon wani film din American a laptop dinta tabama kofar dakin baya, bin bayanta yayi da kallo tana sanye dawani blue bom short daya tsaya mata a daidai cinya tasa wani armless riga dake showing back dinta gabaki daya, tayi parking braids din kanta hannunta rikeda bowl da popcorn ke ciki tanaci, kojitayi ana kallonta samin kanta tayi da zare earpieces din kunnenta tareda juyowa ido da ido sukayi da Bash dake tsaye hannunshi rikeda leda, wani irin dadi ne ya lallubeta batasan lokacin data saki wani irin kayataccen murmushi ba tareda ture bowl din popcorn din jikinta yana zubewa kan gadon ta tashi da gudunta cikeda wani irin murna tai tsalle tareda fadawa jikinshi ta kankame shi sosai.

"

oyoyo Baby, I missed you wlh kaman nai shekara ban ganka ba

"

tai maganan tana kara matseshi tsam tsam, a kullum wanan ne burinshi yafita yadawo matarshi tanunamai she is so happy to see him amman Asiya saidai ta nunamai bamata so yadawo ba yanzu zai takuramata yahana ta kallon datakeyi, jibi Aya harjin yanda take farin ciki yake azuciyanta, jinshi so cool baima rungumeta back ba yasa tadago kanta ta kallai suka hada ido zata bude baki tai magana idanunta suka sauka kan bandejin wuyanshi dawani irin sauri takai hannunta zata taba tace

"

meya sameka awuya

"

? Hannunta yarike yace

"

nothing to worry about a hospital nadan sami mini accident but is fine yanzu

"

yay maganan bai bari tai wani magana ba yace

"

look kin zubar da popcorn dinki jeki kwashe

"

juyawa tayi taredayin murmushi tace

"

duk murna na ganka nefa yasa na zubar

"

karasawa tayi tashiga kwashe pop corn din tana mayarwa bowl din, tsayawa yayi ta bayanta yana binta da kallo yace

"

I am so sorry nabarki da yunwa ban kawo miki abinci ba

"

jin yanda yake magana cikeda damuwa yasa tabar abinda takeyi ta juyo ta kallai saikuma kawai ta shige jikinshi tareda daura hannayenta akan kafadunshi tace

"

Hey don

'

t apologise, tunda naga ban ganka ba I know something must have hold you up maybe a clinic, dana farajin yunwa tunda kahanani fita saina dauki kudi ajakana na sauka kasa nabama gateman yaje eatry yasayomin abinci dakuma pop corn nama ijiye maka naka takeaway incase kaima kadawo kanajin yunwa

"

murya chan kasa yana kallonta yace

"

nawa kika kashe

"

? Batare datai tunanin komiba tace

"

8k nabashi ya kaso 7200 yakawo min chanjin nace nabarmai

"

hannunshi yatura a aljihu yaciro wallet dinshi ya zaro kudi yana kirgawa, da sauri tace

"

wat are you doing

"

? Kirga 8k chip cip yayi yakama hannunta yasa aciki yace

"

my wowan can not feed herself tana under my roof, that

'

s my work, am sorry for leaving you da hunger, this for you lemme shower

"

yanuna mata ledan daya ijiye akasa yawuce bayi yabarta tsaye wajen baki sake tabishi da kallon mamaki hannunta rikeda kudaden dayasa mata aciki, saida yarufo kofan bayin sanan tasaki wani irin murmushi cikeda sonshi tana kallon kudin, wato Bash is a Man, namiji dayacika namiji, sabida tasai abinci yanzu saiya biyata danba aikinta bane, lallai, murmushi kawai tayi tasa kudin ajaka sanan tadawo tabude ledan ganin kayan Manzil ne gabaki daya harda wayanda kudinta baikai tasayesu ba yasa tai wani irin ihu tana rawa sosai rawan jin dadi, bude kofa yayi da sauri jin ihu ganinta rike da kayan Manzil tana rawa tana murna yasa for the first time yaji wani kayataccen murmushi yazomai yasaki murmushi saikawai yamaida kofan yarufe yacigaba da wanka yagama tass yafito daure da towel a waist dinshi dawani irin gudu ta taho tafada jikinshi ta sakinmai kiss akumatau tace

"

thank you, thank you I really love them nagode kaji

"

gyadamata kai yayi yace

"

u are welcome

"

murya chan kasa tace

"

zakaci abinci? Nakawo maka?

"

girgixa matakai yayi yace

"

no naci abinci gidan Mum dina, just get me a water

"

da gudu ta tasakeshi tajuya tafita daga dakin she is so excited he can see it, wanan kayan matan ne suke sata farin ciki, Asiya dako lokacin daya saimata dalleliyar mota bata nunamai murna hakaba, koba komi Aya deserve him zama yayi akan gadon ahankali, baiwani jimada zamaba ta shigo dauke da tray da bottle water kekai da cup tanamai murmushi binta yayida kallo yanda tariko ruwan a plate saiya burgeshi dan ba

'

a sabamai haka agidanshi ba, zubamai ruwan tayi a glass cup tamikamai karba yayi yana kallon fuskarta tareda cewa thank you, gyadamai kai tayi ya shanye tareda mikamata cup din karba tayi tace

"

nakaroma

"



"

no am okay, keep the cup and come here

"

yay maganan yana mikamata hannunshi alamun tazo, ijiye cup din tayi da sauri ta kama hannunshi dayake mikamata tahayo gadon daurata yayi kan jikinshi yana zaune tareda Jan bargon gadon ya lullube su sabida sanyin AC dakin sanan ya kashe wutan dakin sanan yazare earpiece daga jikin laptop dinta ya danna play yace

"

let

'

s watch your film

"

gyadamai kai tayi taredayin lamo ajikinshi suka cigaba da kallon movie din, sunkai almost 10min ahaka saida ya lura tayi nisa a kallon film din sanan ahankali yazare zoben dake yatsunshi yakama hannunta ahankali, yakai zoben kan hannunta yashiga zuramata ayatsa murya chan kasa yace

"

Aya

"

murya chan ciki hankalinta nakan kallon datake tace

"

uhmm

"

murmushi yayi dan yalura bata dago abinda yake shirin yiba, murya chan kasa yace

"

will you marry me Aya

"

chak ta tsaya da kallon datake yi kirjinta nawani irin dukan uku hudu sai alokacin tama lurada zoben shi dake kan yatsarta, ganin tama kasa magana yasa ya shafa zoben daya samata ahankali yace

"

I

'

m sorry I couldn

'

t get you a proper ring, this is mine, but I promise to get u one, Aya will you marry me Dr Bashir dinki

"

in her life bata taba sanin zataji namiji na gayamata wayan nan kalaman ba, tasan cewa she always wanted Bashir to marry her, but deep down bata taba sama ranta zai aur

eta ba, danta lura baison mata biyu kuma baison yama matarshi kishiya, tariga tadauki kanta kawai as his mistress but she never knew Dr Bashir can give a karuwa like her a chance ba in this life to renew her path, to change, itama tazama house wife like any other matan aure, warm hannunshi taji kan fuskarta yana share mata hawaye cikin wata husky voice yace

"

Hey don

'

t cry, will you marry me baki bani amsaba ko bazaki auran bane

"

wani irin fashewa da kuka tayi sosai tareda daura kanta kan kirjinshi jijigata ya shiga yi takai kusan 3min ahaka sanan tadago, ahankali takai hannunta tazare zoben tareda kama hannunshi ta daura zoben akai tarufe, murya chan kasa dake rawa cikeda kuka tace

"

Bashir I know nasha gayamaka marry me please marry me, but ayau when u get to finally ask my hand in marriage naji kuma bazan iyaba, I can

'

t cheat you, Bash kasanni kawai but ba kasan koni wayeba, you don

'

t know my past bakasan history naba, Bashir ko Allah yasan inamaka wani mugun tsantsan pure love daga ranan dana fara ganinka, son danake maka yasa nagane cewa know u don

'

t deserve a woman like me, son danake maka yasa nasan u, a good man like you deserve a calm, God fearing, gentle and a good lady wacce batada wani past history, Bashir u are a kind-hearted soul and u deserve the best of woman ba karuw.......

"

taushe mata baki yayi da sauri tareda mata dan ihu yace

"

don

'

t you dare call yourself that name

"

saukar da hannunshi tayi daga bakinta hawaye na bulbulowa daga idanunta tace

"

yes! The truth is always bitter but that

'

s the fact, I

'

m a prostitute Bash, abinda nakeyi kenan for a leaving, tahaka nake sponsoring education din kannai na, tahaka nake kulada mahaifina that is blind sanan yanada ciwon sugar, a ranan da mahaifiyata tafadi tarasu sabida mahaifina baida kudin just injection da za

'

amata na hypertension ara.......

"

saita fashe dawani irin kukan dayasa shima Bashir yaji hawaye yazomai baitaba bama Aya chance nayaji labarin ta ba, sai yau, baitaba sanin batada mahaifiya ba, rungumeta yayi tsam tsam murya chan kasa yace

"

I got you Aya, bazaki karayin prostitution danki taimaki family ki ba, I am here now, together zamu kulada su, and listen to me I will never judge you da past dinki, Aya kalleni nan kowa nada tashi kaddaran a rayuwa, kowa da yanda Allah ya tsaramai rayuwan shi kuma dole sai mutum yayita ahakan ne, the most important thing shine mutum should realise his wrong doings and ask Allah for forgiveness, Allah gafurru raheem ne, shin kintabajin tarihin karuwan data shiga aljanna just because of a dog? So nobody is perfect, Aya u are a good girl, duk yar da zata iya zuwa any limit danta taimaki iyayen ta da kannenta y

'

a tagari ce

"

hawayen idanunta tashare tanajan majina tace

"

are you sure

"

? Gyadamata kai yayi yace

"

yes Aya, duk yar da ta gwammace ta salwantar da rayuwanta danta taimaki iyayen ta y

'

a tagari ce and bazata taba tabewa ba trust me saisa Allah yakawoni cikin rayuwanki danna tsamoki na taimakeki na killaceki without asking anything in return, stop crying I will marry you nasaki agidana, a karkashin kulawata dakomi nawa without insulting ur past ko anything, everybody in this life deserve a second chance kowa!!! So will you marry me Aya

"

awanan karan kukan datake har kasan zuciyanshi yakeji gyadamai kai tayi tama kasa magana tareda wani irin tashi ta rungumeshi kaman za

'

a kwace matashi, for the first time yau kuma a yanzu yaji wani irin sassanyar sonta ya shigeshi, hannunta yakama ya zura zoben tareda rungumeta back, sun dade ahaka sanan yadago ta ya share mata hawaye yasata ajikinshi, murya chan kasa yace

"

now gobe dasafe zan kaiki garinku, inane garinku?

"

ahankali tace

"

zaria

"

gyadamata kai yayi yace

"

dakaina zan kaiki nakaiwa mahaifinki ke inaso ki zauna kiyi jinin istibira

'

i, cikin satin nan my family zasuzo neman auren ki, ki kulanmin da kanki sanan ki killacemin kanki kinji banson kifita ko nan da kofar gida

"

murya chan kasa tace

"

inaso na shiga islamiyya

"

dan Jim yayi sanan yace

"

inna kaiki zan nemo miki malamai dazai dinga zuwa har gida yana koyamiki karatu keda kanninki kinji

"

gyadamai kai tayi tana sauke ijiyan zuciyan kuka, kallonta yayi kafin ahankali yay cupping fuskarta yana kallonta kaman yanda itama take kallonshi ahankali yace

"

I love you Aya

"

unexpectedly taji ya furta mata kalaman soyayyan zata sake fashewa da kuka ya chapke bakinta ya shiga kissing dinta yana share mata hawayen da yatsunshi, ahankali ta shiga maidamai da martani hannunshi yakai zai kama boobs dinta da sauri tarike hannun, fizge hannun zai kara chapko boobs dinta tahanashi hakan yasa yasaki bakinta tareda kallonta yace

"

I need you, I need sex

"

ahankali tace

"

I also need you, I need your fuck but I don

'

t wanna do it

"

kaman zaiyi kuka yace

"

why

"

? Ahankali tace

"

I

'

ve change, let

'

s wait sai bayan munyi aure, please Baby can you do that for me, support me in my changing process

"

a mugun bukace yake amman magungunan ta sunsa har sanyi yaji aranshi hakan yasa yace

"

just so you know wlh saikin biya bashi bayan auren mu on our first night

"

murmushi tayi tace

"

nima aganyama ba zansa kabiya bashi bane

"



"

oh is that so

"

yay maganan a isgilance murmushi tayi tace

"

uhum Dr

"

kamata yayi yashiga mata chakulkuli tana dariya haka sukai bacci babu abinda ya shiga tsakanin su dudda dagashi har ita wani irin sha

'

awan junansu suke but suka hakura suka danne for the sake of Allah, wuraren 10 bayan sunyi breakfast suka dauki hanyar zaria.

Alokacin dasukakai gidansu shi karan kanshi yakusan musu kuka but ya daure ya danne zuciyar shi, Babanta makaho ne gashi ya tsufa, ga kannenta guda biyar maza uku mata biyu kagansu zaka zaci sunada wata cuta, gasu kyawawa dan fulanine su but wahala yasa baka ganin kyansu, kasa barin garin yayi saida ya nemo wani karamin gida yasai musu danshi kanshi bazaiso yan uwanshi suzo gida haka su rainataba, ya kwashe su ya maidasu gidan, Babanta harda kuka yana shima Bashir albarka, yasai musu food stock da sauran abubuwa sanan ya sanar da mahaifinta yan uwanshi zasuzo, kanenya saijin dadi suke, yamusu kyauta duka, sai wajajen 5 yafito daga gidan, motar shi ya shiga ta zauna a gefen shi, hawayen dasuka zobo mata ta share sanan tace

"

thank you for everything Allah yabiyaka

"

murmushi yamata yace

"

give me your phone

"

mikamai wayarta tayi ahankali karba yayi, agabanta yabude ya balla sims din sanan ya fita daga motar ya ijiye wayar akasa ya farfasa da kafanshi sanan ya cillar chan kwata yadawo cikin motan ya zauna yana kallonta, murmushi tayi kawai cikeda sonshi, dayar wayarshi mai kyau Samsung yaciro daga aljihu yamika mata yace

"

kidinga amfani da wanan wayan nawa idan zan dawo zan taho miki da wani waya, be safe okay, kome kikeso ki kirani ki fadamin I mean anything okay

"

gyadamai kai tayi tace

"

shikenan

"

sukadanyi shiri yana kallonta karara yaga batason yatafi daurewa kawai take, ahankali yace

"

3month za

'

asa bikinmu sabida kiyi jinin istibra

'

i

"

gyadamai kai tasake yi takasa magana, ragowan cash din dake hannunshi na 50k yaciro duka ya daura mata ajiki yace

"

hold this for now zan miki transfer

"

ahankali tace

"

karike wanan bakada kudi ajikinka inada w

asu kudin

"

dan hararanta yayi yace

"

kudinki kudinkine, nawa kudin nakine, baruwana da kudinki I said ki rike wanan zan miki transfer

"

gyadamai kai tayi kaman wata marainiya, suka sakeyin shiru, shi yakasa cemata bye itama haka, da kyar ta iya tai namaza tabude kofar gaban motar tafita ahankali tace

"

Allah ya kiyaye, Allah ya maidakai gida lpy, Allah ya tsa......r.....re....ka

"

yanda muryanta ke rawa yasa tashiga gida da gudu tana goge kwalla yadade awajen sanan ya iya tada mota yatafi.

Bayan kwana uku yan uwanshi da Abdul sukazo neman aurenta, inda mahaifinta ya gayyato abokan shi da limamun anguwan nanfa akasa rana wata uku chur chur, take Abdul yakirashi ya sanar dashi wani dadi ya shigaji kaman this is his first marriage, baikarabi takan Asiya ba, baije gidansu ba, y

'

ay

'

an shi na wajen mahaifiyar shi suna samin kulawan da basu samu daga wajen mamansu.

Allah kaimu bikin Bash da Aya.

_*EROTIC IDEAS*_

        ✍️ M SHAKUR

EPISODE 8️⃣

Wasa Wasa biki sai matsowa yake dan yau dududu bikin baifi saura kwana bakwai ba, Aya gyaran jiki take harda na bala

'

in kayan Manzil din daya bata ta shanye su tass, tana tsugunno akan Durot in tacire zani zatai wanka kamshin da gabanta kadai yakeyi yana cika dakin da kamshi, tasha shima

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login