Showing 18001 words to 21000 words out of 37713 words
Manzil albarka harta gaji Durot dinta akwai kamshi ita kanta jitake kaman tayagi gabanta taitaici sabida dadin kamshin da yakeyi kaman cingum barekuma in Bash yaji, yanda take gyaran jiki ana mata su dilke da sauna yasa kawai tacemai karya sake zuwa sai ranan biki, dan bamataso ya ganta dan tasan idan yaganta yanda tao jazur dinan jikinta wani lumu lumu kaman na jaririya yana kyalli babu abinda zai hana Bashir bazai citaba wlh ko a mota ne saiyacita dan tasan baida hakuri, duka kudin dayake turo mota a gyaran jikinta take zubasu, taci pepper soup, taci jijjibi, tantabara, gindin ayu da sauran su ita karan kanta taji yanda gabanta ya kukkumburo yakara cikowa ba
'
a cewa komi kawai.
Yau kaman kullum bikin saura kwana uku, yau Thursday yau za
'
amata lalle gobe Friday kuma zasuyi Walima tana zaune kan kujera ana mata lalle akafa wayan dayabata yay kara kallon wayan tayi ganin babu suna a number yasa bata daukaba, sake ringing wayan yayi hakan yasa tamika hannu ahankali tadauka takai wayar kunnenta tace
"
Hello
"
chak Asiya ta tsayar da abinda takeyi tacire wayan daga kunnenta da sauri tasake kallon number danta tabbatar da wayar Bash take kira, tanata kiran dayan number shi bata sameshi ba hakan yasa takira wanan number tashi dudda tasan bayama amfani da layin bamata dauka sai shigaba saida tai failing na farko taji yay ringing, tana cikin maganan zuci Aya takara cewa
"
Hello wake magana
"
? Cikin wani irin kumfar baki Asiya tace
"
kutumar ubanki ne ke magana, uban waye ke sanan ubanme kikeyi da wayar mijina
"
jin kalmar mijina yasa tagane matar Bash ce ke kiranta, wani irin banzan kishine yataso mata da kyar ta danne cikeda bariki tace
"
oh sorry bansan kebace dayake baiyi saving number ba, ammmm halan kinji wayanshi akashe saisa kika kira wanan ko? Yacemin zai shiga operation ne but bari muga
"
ta kalli agogon bangon dakin datake tace
"
uhmmmmm I think he should be out in the next 15min, ki kirashi nan da minti sha biyar kafin nan yafito
"
wani irin ihu tayi tace
"
ke waike durun uwar wayece dakikasan kan mijina haka iyye, ni kike gayama kan harkokin mijina
"
dibb dataji yasa tagane ashe tama dade da kashe wayan wani irin rawan bala
'
i jikinta ya shigayi tana bari, ta shiga tunanin duniya kan wacece wanan yarinyar da wayan Bash ke hannunta ko nurse din asibitin sune but Bash ai baitaba hakaba, kasa hakura tayi tasake kira Aya na gani taki dauka, dayake bala
'
i nacin Asiya kin daina kira tayi ta shiga kiranta back to back a the 20th call ne Aya tai picking tana kokarin danne zuciyarta kafinma tai magana tace
"
dan durun duka garinku ubanme kikeyi da wayan mijina eh, me kikeyi da wayan Bash, badake nake magana ba uban Mr kike da wayan bash
"
cikeda bacin rai Aya tace
"
please stop berking like a dog a kunne na
"
"
ni kike kira da dog kinsan wacece ni
"
tsaki Aya taja tace
"
ke dan Allah kibarni in huta, idan aka kawoni gidan Bash jibi sai muyi bala
'
in da kyau yanzu dai banda lokacin ki
"
cikeda ihu da hargowa Asiya tace
"
wlh sainaga karshenki aduniyan nan, baki isa ki shigo gidana ba, ni kadaice matar Bash yariga yamin alkawarin nan, mijina bayason mata biyu
"
katse wayan Aya tayi tana mamaki daman haka matar Bash take mahaukaciya, but he always show her yanason matarshi baitaba fadamata wani aibunta ba, amman jibi halinta haka kwata kwata batada home training, maida wayar silent tayi ta kife akan kujera aka cigaba da mata lallen ta.
Ihun da Asiya tashigayi adaki tana zage zage tana kuka yasa yayyinta mata da sukazo gaida Maman su yauduk suka taho dakin da gudu, ganinta daure da zani a kirji kan gado tana kuka sosai tana dura uban Ashar yasa babban yanta Zuwaira tace
"
ke wai kin sami tabin hankali ne kika zauna kina kuka kina zuba uban zagi
"
saukowa tayi daga gadon da sauri tayo wajen yay yin nata tace
"
Anty Zu kunji Bash aure zai sake na kirashi wayarshi na hannun yarinyar ma, tunda nai yaji nazo gidan nan baizo bikona ba, kwandala bai aikomin dashiba yana chan yana shirye shiryen aure yamamanta dani ni Bash zai cuta haka
"
tafashe dawani mugun kuka, tsaki duka yayyin nata sukaja, babban yayarsu ta balla mata harara tace
"
baki riga kinga komiba wlh Asiya, badai kazanta da kiwuya kikasa ka agaba ba, Asiya jibi yan
da kike doyi dan Allah da zuwanki just gabana kaman zanyi amai, maganan gaskiya duk dacinta afadeta kindaiga jini daya muke nidake ko ayanzu ace na kwanta gado daya nidake muyi bacci bazan iyaba wlh balle kuma Bash mijinki, babu wanda baisan keceda laifi ba, gaki kangararra, babu yanda Mama bataidake ba akan ki tattara ki koma gidanki kinki ke dole saiyazo da kanshi yay bikonki kaman daman shine ya koroki ai saiki gyara zama kicigaba da zama anan while mijinki nachan zai karo Amarya ya gwangwaje abinshi yama manta da batunki, ga fili gamai doki nidai nariga nafadima Mama wlh bazan iya kiran Bash ba dan kunyanshi ma nikeji kin riga kin zubar mana da mutunci a idanunshi gani yake bamu koyamiki komiba bamu baki tarbiya ba nanko ko Allah yasan muna iyaka bakin kokarin mu kece kangararra wacce batasan ciwon kanta ba, bakijin maganan mahaifiyarki ma balle namu yayyinki, kece bakin kazanta gakuma bakin taurinkai, gwara tun wuri kisan inda dare yamiki, muje Zainab
"
ta tasa kanwarta agaba suka wuce suka fita daga dakin suka barta nan tana kuka, Maman su suka gani zaune a falo tai tagumi dan taji komi zama kusada ita Anty Zuwaira tayi tace
"
Mama ki cire batun Asiya daga ranki dan tadamiki da hawan jini zatayi
"
girgiza kai kawai Mama tayi tace
"
da ace babban ku na raye dakomi yazo da sauki
"
duk shiru sukayi suna sauraron kukanta, ance naka nakane koma Yaya yake, suna bala
'
in son Asiya itace ta uku, bayan Zuwaira, Zainab sai ita sai kannrnta maza guda biyu, sunason Asiya but Asiya bataji sun rasa daga ina tadauko wanan bakin halin kazantar ta ishesu duk suna zaune afalon sukaga ta fito da katon akwatinta ta zura hijabi akan daurin kirjinta tai hanyar fita daga falon zata tafi alokacin Mama ta kauda baki tace
"
Asiya
"
juyowa tayi, da hannu Mama ta nunata tace
"
zonan
"
dawowa tayi ahankali, Mama tace
"
kinyi wanka
"
? Girgizama Mama kai tayi, Mama tace
"
Asiya yanzu ahaka zaki koma gidan mijinki bayan zamanki na kusan wata uku agida ne? Ahaka zaki koma yaranki su ganki mijinki ya ganki iyye, Asiya tarbiyan danamiki kenan? Asiya where have I go wrong akanki uhm? What is the problem, kasheni kikeso kiyine kokuma baki shirya zaman auren bane
"
? Shiru tayi tana kallon Maman tasu batare data dawoba ganin haka yasaZuwaira ta dakamata tsawa.
"
My friend will u go back inside kiyi wanka
"
ta kalli Zainab tace
"
zee kiramana maman hydar mai gyaran jiki tadan gyara banziyar yarinyan
"
wuce wa ciki Asiya tayi kaman zata tashi sama, da karfi da yaji yayinta suka tsaya tsayin daka akamata gyaran jiki aka mata waxing agaba da hammata gudun kar gashin yafito back dawuri dan sunsan ba askewa zatayi ba, kuka wiwi da ake mata waxing din ita atafaufau bataso abin natama kaman yar da akama baki, ana gamawa aka gyara wanan kan nata dake tsami aka wanke aka yaryada mata kitso mai lalle namata, sanan suka ciromata lace pitch mai kyau da farin babban mayafi da farin gyale sanan aka mata makeup, Anty Zuwaira tai deriving nata har gida, suna horn mai gadi yafito ganin sune yabude musu gate.
Tundaga gate take hango wani mahaukacin story building din da
'
akayi a dayan bangaren gidan, gabaki dayan gidan an kara gyarawa anyi fenti da sauransu, fashewa da kuka sosai tayi yayata ta tabe baki tace
"
gwarama ki hakura da kukan nan, yanzu lokaci ne dazaki zage dantse kisan me kikeyi Asiya, mijinki zai karo aure ga tabbas nan kin gani jibi flat din bene daya keramata ki tsaya tsayin daka ki dawo da hankalin mijinki gareki, Bash na sonki so mai karfi kuma ni nasan son na nan dole ki chanza halin ki kidinga respecting nashi
"
tai maganan tana karasa parking tafito daidai shima Bash yafito yaci gayu sosai cikin manyan kaya Abdul ke kiranshi sun hadamai wai bachelor party ne shine zashi ganin Anty Zuwaira yasa yay turus ya tsaya a inda yake, murmushi Anty Zuwaira ta sakinmai ta kalli Asiya dake cikin motar tace
"
fito mana
"
ahankali tafito tana goge kwallan dasuka kasa daina zubomata kanta akasa da sauri Bash yakarasa ya karbi akwatin Asiya da Anty Zuwaira keja yace
"
sannu da zuwa Anty
"
murmushi tamai tace
"
Ya aiki Bash
"
karasa shiga falon Asiya sukayi da aka gyara tsaf sai kamshi yake kaman ba dakinta ba suka zazzauna bash nakan 1 sitter Anty Zuwaira da Asiya nakan doguwan kujeran, cikeda girmamawa Bash yace
"
ina yini Anty
"
murmushi tamai tace
"
Alhamdulillah Bash, munsameku lpy
"
lpy lau ya amsa yana saukar da kanshi kasa batare daya kalli Asiya ba, Anty jira take Asiya ta gaida mijinta amman shiru hakan yasa tacire kunya tace
"
bazaki gaida mijinki ba Asiya
"
murya chan kasa dake rawa sosai tace
"
in......ina yini
"
batare daya dagokai ya kalleta ba ya amsata atakaice yace
"
lpy
"
murmushi kawai Anty tayi sanan ta gyara zama tace
"
Bash naga kaman fita zakayi bazanso narike kaba dan haka I will make magana na snapy, Bash ga Asiya nan nadawo da ita dakinta, ni nasan bakaramin abu Asiya zatamaka ba dazaisa har kaki zuwa bikonta ba u don
'
t need to tell me nasan wacece kanwata, amman koma menene kayakuri Bash, kayafemata, welcome her back with ur loving hands, babu bukatan jin abinda yafaru, bygone should be bygone, kayi hakuri da ita, and namaka alkawari zata chanza dabi
'
unta, Allah yabaku zaman lpy ya kafe fitina, bashi hakuri Asiya
"
Anty tai maganan ba wasa, shiru tayi kaman bazatace komiba saikuma tace
"
kayakuri Baban Hydar
"
murmushi Anty Zuwaira tayi ta kalleshi tace
"
ayi hakuri Bash aure duk ya gadi wayannan abubuwan
"
cikeda kunya yace
"
komi yawuce Anty
"
murmushi Anty tasakemai tace
"
yaushe ne bikin
"
murmushi yayi yace
"
jibi ne in sha Allah
"
wani abune yatasoma Asiya kaman zata shura jin yanda yay maganan harda murmushi, cikeda kaunarshi Anty tace
"
ubangiji Allah ya sanya alheri, Allah yahada kanku, yakuma baku zaman lpy, bari natafi dare nayi, saida safen ku
"
tashi Bash yayi yace
"
mun gode Anty
"
har wajen mota yarakata ta shiga ta tada motan sanan ta kallai tace
"
Bash ka kara hakuri da Asiya dudda nasan kanayi, bansan meke damun yarinyar nan ba, tana sonka sama da tunanin ka amman jakanshi shiyafi taushe mata kwakwalwa, dan Allah kayakuri, ka dawo mata da y
'
ay
'
anta kota dinga ganinsu tanajin sanyi aranta, karoma mace kishiya babban abune garemu mata, dan Allah karka shareta, ka danne zuciyarka ka manta da komi kacigaba da kulata kaji
"
tunda take maganar kanshi na kasa harta gama kafin ya gyadamata kai yace
"
shikenan Anty
"
Jan motar Anty tayi tafita daga gidan mai gadi yamaida gate din yarufe yadade tsaye awajen sanan yajuya yakoma ciki tana zaune inda yabarta, kallo daya yamata sanan yakarasa yadauki car key dinshi daya bari kan kujera yadauka sanan yajuya kaman bazai kulataba saikuma yace
"
zandan fita, saina dawo
"
jim yayi batare daya juyoba yana jiran reply dinta haryakai wajen kofa yaji takirashi cikin muryan kuka.
"
Baban Hydar
"
tsayawa yayi chak kaman bazai juyoba saikuma yajuyo tareda zuba hannayenshi a aljihu ya kalleta, ahankali takai hannayenta ta share hawayen dasuka kasa dena zubowa cikin wata irin murya dake cikeda kunci tace
"
Baban Hydar da gaske karamin kishiya zakayi
"
? Shiru yayi yakasa bata amsa yana kallonta, hakan yasa tafashe da kuka tace
"
kamin alkawari bazaka karamin wata kishiya ba
"
ajiyan zuciya ya sauke
yace
"
kome yafaru ke kika ingizani Asiya, kikesa naje na nemi wacce zan aura, dan bakimin abinda nikeso, baki kula dani, baki kula da kanki, baki kulamin da yarana, sanan baki kulamin da gidana da dukiyana, arewa 24 yafini daraja awajen ki saisa na nemi wata matar dazata min abinda nakeso, zata kwantarmin da hankali
"
wani irin fashewa da kuka tayi daya dade baiga tana irinshi ba har ijiyan zuciya take saukewa tace
"
wat if namaka alkawari dagayau zan chanza, nadawo new Asiya, mai tsafta, mai kula dakai, da yaranka da komi naka, idan nai haka zaka janye zancen kara auren ka zauna dani kadai
"
? Shi kanshi saida yaji tambayarta har ranshi, ahankali yashiga takowa yazo har gabanta, hannunwanta datake share fuskanta dashi ya karbe ya rike gam yana kallonta kaman yanda take kallonshi yace
"
I am a man of my words, bana maida hannun agogo baya, bazan iya janye zancen auren ba dan is too late, but zan miki alkawarin dayafi wanda kikeso namiki
"
yay maganan tareda sauke ijiyan zuciya yana kallonta sanan yace
"
inhar kin chanza Asiya I promise you my whole heart, my whole self dakomi nawa, zan nunama kowa har ita amaryan cewa u own me, yanda kikeso haka za
'
ayi agidan nan, kome kikeso zan baki, I promise to always be there for you, sanan na nuna mata kece wacce nakeso, matata uwargidata abin sona, how about this
"
shiru tayi tana kallonshi hawaye nabin idanunta tasan Bash he always stick to his promises, yanda yace haka hakan zaiyi, gwara ya aurota din ta shigo gidan taga yes ita ke controlling Bash din bakin ciki yakusan kasheta, murya chan kasa Bash yace
"
kin yarda
"
? Ahankali ta gyadamai kai rungumeta yayi yana murmushi niko nace _hmmm maza shaidanu!_ fashewa tayi da kuka sosai hakan yasa yadago fuskarta ahankali yakai bakinshi kan nata ya shiga kissing dinta cikeda so tana mayarmai da martani yaji dadi ba laifi dan at least yau bakinta bayi wari, daukanta yayi chak yace
"
I
'
ve missed my Asiya, lemme show u how much I
'
ve missed u
"
wurgata kan gadonshi yayi yatube kayanshi yaja riganta sama ya shiga fucking nata ita karan kanta tasan mijin nata gwarzone dan dirzanta yake har kuka take, 2round kadai sukayi ta shiga tureshi dan ta kape zafima takeji babu yabda ya iya haka ya kyaleta yashiga bayi yay wanka agurguje ya shirya yana kallonta yanda tai raga raga kan gado yace
"
idan nadawo bazan barkiba wlh, natafi
"
murmushi tamai yawuce yatafi sai kiranshi suke.
Bashi yadawo ba sai wajajen 1 nadare harta fara bacci tajishi yana lalubenta baci ranta yayi ita wlh ta tsani wanan jaraban na Bash har tsakan dare mutum yana cikin baccinshi yatadashi dacin gindi, tunawa da alkawarin datamai yasa tabarshi yayi sau daya tanunamai tagaji yabarta sukai bacci, washe gari kaman ba Asiya daya saniba ta gyara dakinshi sai nishi take ta gyara ko
'
ina sanan tahada musu break tea da kwai, yanda yake murna zaka zaci wani contract yasamu, haka suka gama bayan tagama wahalan aikin nan yasake danneta ya kwakule kaman zata kurma ihu tadaure bata nunamai ba wanan datagama uban aikin nan yawani shiga cinta kaman yasami abinci haba, haka sukai wanka yasa ta shirya sanan yadauketa suka tafi gidansu wajen Hajiyan shi yanaso yakaita tabama Hajiya hakuri su shirya sanan su karbi yaransu, da kyar Hajiya ta hakura sanan tace ko zuwa taji taga cizon sauro jikin jikokinta wlh saita sake amsan su, yaran sai murnan ganin maman su suke, itama ba karamin dadi tajiba, sunyi kyau sosai sun kara haske, sai dare sukabar gidan Hajiya suka dawo, tunawa gobe Asabar ne bikin bash yasa tadinga kuka Bash shikuma yana cinta, har safiya, sai asuba bayan sunyi salla tasami bacci, bai tadata ba dan tausayi tabashi yama yaran wanka ya shirya su yahada breakfast sanan yabada su aka wuce dasu hadda, kafin ya shirya kal cikin kayan ango around 11 yabar gidan har lokacin bacci take.
_Garin Zaria_
Karfe biyun rana daidai dubbannin jama
'
a suka saida daurin auren Bashir da Aya akan sadaki dubu dari.
_*EROTIC IDEAS*_
✍️ M SHAKUR
_*Anata tambayata wai menene Erotic Ideas Group dinan*_
_Erotic Ideas group ne na matan aure zalla, group ne damuke program guda UKU aduk sati, ranakun sune JUMMA
'
A ASABAR da LAHADI, ranan jumma
'
a muna program din damuke kirada TALK
&
HEAL wato yi magana ka warke, inda matan aure zasu gayamana matsalolin dasuke fuskanta agidajen mazajen su mu taimaka musu da shawarwari dakuma dabarun dazasubi su magance wanan matsalolin, sai ranan asabar shine ranan LECTURES, inda zan dauki darasi dake dauke da dombin ilimi abu wanda ya dace mata su iya dangane da zamantakewan aurensu, mu koya musu ayi magana akai sosai, sai ranan Lahadi ranan muke GAMES, zamuyi tambayoyi duk wacce ta amsa daidai sponsors dinmu zasu tura mata da gift