Showing 1 words to 3000 words out of 12562 words
Chapter 1 - Binta Yar Jagaliya Book 1 Hausa Novel Complete
*BINTA YAR JAGALIYA*
_story and writing_
_By_
Oum yasmeen
*🎃 wannan labarin ƙagaggene duk wanda yaga yayi dede da rayuwar sa to ya ɗauko a rashine sannan paid book 🎃*
Marubuciyar
*AFIF*
*YA ƊIN MAGE*
*RASHIN SANI*
https://chat.whatsapp.com/Fu2P8PebrYYAXRI3z0vvXh.
Wannan littafin na ƙuɗine bazanyi free page da yawa ba ki garzayo ki mallaki naki domin bansa kuɗi da yawa ba ₦300 kacal
Account number palmpay 9061890481 Fatahiyyah Muhammad Yakasai ko katin kira MTN ta wannan number 08141785374 kiyi screen shot ki toromin ta pc
*Ku nunamin kauna ta hanyar siyan littafi na zanyi promo ga mutum goman farko da suka fara yimin comment sukayi share ɗin littafin nan ga group 16 suyi screen shot su toromin zan basu littafina kyauta batare da sun biya ba*
🆓 Page 1-5
Bisimillah
Ƙarfe 4:50 pm
____________Ƙasar limon garin kura tun daga baƙin lungun su yake ganin gun gun yan siyasa da yake yan zu lokacin siyasa ne an kusa zaɓe gyara babbar rigar sa yayi wacce duk ta koɗe jar shadda ce amma ta zama milk saboda zama a rana bawe sana'a yake ba aa yawon bara yake ƙafar sa na duba
Yawa wanda aka tono shi daga rami takalmin ƙafarsa ya ɗaure da leda zuciyar sa ce ta ƙara tun zura ganin gungun yan siyasan nan sun fara ta fiya da alama sun gama taron su takalmin ƙafar shi ya cire dan a cewar sa shi ya hana shi sauri har ya ƙara sa gun yan siyasan nan a hammata ya saka shi ya zura a guje yace
"Gwara inyi gudo domin Wallahi ba zan yi rashi biyu ba ga na wannan dan iskan yaron we shi na matasa mai idanuwa yawa an soya gyaɗa shi yasa nake yin siyasar Alhaji datti mai tasa ,
Kash kafin ya ƙarasa har sun shiga mota sai sauran yan daba su ma kowannan su yana kama han yar inda ya nufa gumi ya share ya nufi kangon gidan sa domin ko katanga babu sai langa langa akasa tun daga ƙofar gidan sa yana gano layin yan siyan awara koda ya ƙara miƙa huyan sa sai yaga ashe awarar ta ƙare mutanan da ya gani yan zaman hira ne annurin fusƙarshi ne ya ɗauke yace
"Wayyo Ni labahani tunda shegiyar yarinyar nan ta ajjiye min shegiya a gidana na dena samu sai de inga rashi to Wallahi da sake a gaskiya gimbiya ta cuce ni ta haifa min jara ba ta mutu ta barni da ciwon ido dana zuciya yo ganin Binta yar jagaliya ai ciwon idone ka taɓa ya zame maka ƙamaya maya ka barshi ya zame maka ciwo wa suma ce mata suke Binta yar daba ga shegen ƙarfi yarinya kamar ba mace ba tsiyar shege kenan ,
Ji yayi an roƙo rigar sa a fusa ce ya jiyo ya war ce kayar sa yace
"Malam lawandi kuturu na ce maka ka de na taɓa ni na lura nima so kake in kamu da cutar nan ,,
hannu sa ya kai kusa da hancin labahani yace
"Wallahi yazu na fara taɓa ka tun da na lura gudo na kake,,
Ganin lawandi da gaske yake yasa ya shiga gida a guje duk kayan da yaci karo sai yayi bal da shi uwani ce ta fito tayi ɗaurin ƙirji ta karka ta ɗauri gaba ta ce
"We Kai me isa malam baka tafiya a hankali ne duba fa kaga yar da kayi min jifa da kaya jifa jikin ka yawa wanda katafila ta baje ka ?"
I don sa ya kai kan kayan tuni yayi farin gani combos ɗin binta yar jagali ya gani a ramin gidan su wanda gun ya zama kamar ƙwata tuni gumi ya tsastsafo masa a ransa yace
"Lalle yau na taɓo tsuliyar dodo ,,
Cikin kawar da maganar yace
"Uwani zan sami dan wani abu da zan sa a bakin salati ne ?"
hmmmm ina zaka sami wani abu tun da baka bayar ba ita yau me bayar War ta ce ta gaji
Uhmm kawe ya ce ya sami kujera yar tsuguno ya zauna ya zuba ta gumi domin abin duniya ya fara isar sa tun safe yake baki titi daya ga yamma tayi suka haɗa kai shida abokin bararsa suka tafi gidan mai soyayyun idanuwa yawa an soya gyaɗa malam Shehu yace yana raba kuɗi kullum ga talakawa tun da uban sa ya tara mai shi kaɗe ya haifa gashi ya mutu shi ma yaron Allah yayi mai ƙashin arziki a she baya bawa mabarata sai wanda basu da shi dole ce ta sasu yin Bara koro su yasa akai a she da safe da ya fito ya gane su ya basu sadaka bazzawarar shi iyatu ta cinye tace sai min wannan tun da taga kuɗin ya ƙare tace mai rana tayi zata zaga ya ko Allah zai sa wani ya bata sadaka
duba gabas tayi ta duba yamma tace
Tun safe tana ƙwace ko fitowa ba tayi ba sai dare yayi ta wanke ƙafa ta fita yawan siyasa kasan fa yanzu ya rinyar mai tasa ce dan majalisar tarayya jiya fa lado cemin yayi baƙar mota ce ta kawo ta we daga ƙasar limon take kasan fa na matasa ya zo garin nan kanfe saboda shi yake son shigaban ƙasa ina zamu zabi gauro kofa auran fari beba ance we aljana ce ta aure shi mutum ya girma ga kuɗi ba aure
Jin karar buɗe ɗaki nayi da sauri na kalli ɗakin domin tun shuguwa ta gidan ɗakin ya tsone min ido jine ance
"Kanbura uban can lalle yau akwai bidiri a gidan nan wanne shegenne yayi min hulli da takalmi na "
Kallon kallo aka shiga tsakanin uwani da labahani........✍🏼
*BINTA YAR JA GALIYA*
🫶🏽🫶🏽🫶🏽🙀💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼
*ƙar ku bari a baku labari*
Wannan littafin na ƙuɗine bazanyi free page da yawa ba ki garzayo ki mallaki naki domin bansa kuɗi da yawa ba ₦300 kacal
Account number palmpay 9061890481 Fatahiyyah Muhammad Yakasai ko katin kira MTN ta wannan number 08141785374 kiyi screen shot ki toromin ta pc
*Ku nunamin kauna ta hanyar siyan littafi na zanyi promo ga mutum goman farko da suka fara yimin comment sukayi share ɗin littafin nan ga group 16 suyi screen shot su toromin zan basu littafina kyauta batare da sun biya ba*
https://chat.whatsapp.com/Fu2P8PebrYYAXRI3z0vvXh
Bourn page
_________Ganin sun yi shiru a lamar mara gaskiya tace
"Magana nake kunyi shiru yau Wallahi sai na hana kowa zaman lafiya a gidan so nake ya bushe nan da ƙarfe tara in fita club shi ne a kai min tamola da shi ƙwafa tayi ,
Labahani hulal sa ya gyara yawa an kefa lutsassiyar tasa duk ta jeme koɗaddiyar rigar sa yasa ya share gumin fusƙar sa Wallahi yasan binta sarai wannan ƙaramin aikin ta ne ni labahani na shiga ya duk gimbiya ta jajamin ta haifamin jaraba gashi kaf mazan garin nan tsoranta suke ji balle ince in zan Mata aure in huta duk maganan a zuciya yake yinta da bara ce ta haɗo mai da sauri ya tashi ya ɗauko ta ƙalmin ta ya ajjiye su da sauri ya ɗago jin wani uban kiɗa akan sa
Ayayye rass a nayi muna jin dadi sosai matashin yake rawa yana juya ɗuwawu kai ka ce mace ce ya ci irin kayan nan na wezaye
Cikin fusata labahani ya ɗauki ta ɓarya ya bishi a guje tuni matashin ya fara gundun cetar rai a bakin ƙofar gida yaji kamar ansa mai ƙarfe a huya zare ido yayi zai jiyo yaji ance
"Muje ciki oga ce ta bani umarni ka koma cikin gida in kuwa kaƙi Yanzu in maka billan barebari
Cikin rawar murya yace
"a'a ba batunƙi ai ni me biyayya ne a gare ku
muje ina ni ina billan barebari kaf dangina fulani ne muje nasan ni me laifi ne duk abin da yake ƙarfin haline domin shi baƙin sa baya mutuwa shiga yayi ya zauna a inda ya tashi
"Kahu labahani wa ya yimin cille da takalmi na har ya shiga cikin ƙwata sannan yanzu takalmin da nasiya sati ɗaya daya huce shi kai wa haka we yau she zaka de na shiga har kar kayana ji bi fa har leda ka saka mai duk ya fita daga kaman nin sa ?"
Wani irin gumine ya yan kowa labahani ai take ya tuna karon su da Binta cikin hikima yace
"Yar gidan gimbiya Wallahi bani da takalmin da zan sa shine na ɗauki naki amma ki haƙuri zan wanke in gyara miki shi ,
"Wanne ƙwallon shegenne ya yi min jifa da ta ƙalmin na kahu labahani?,
me ya faru kike zun duma wannan ashar ɗin ni kin ga yanzu na dawo daga nema ba abin da na samo ga uwar yunwa ina ji ?"
Juyowa ta yi nan na sami damar ƙare mata kallo baƙa ce amma ba can ba dan za'a iya kiranta da Black America bata da tsayi sosai dai tsayin ta dai dai misali ne bata da jiki sai de diri da Allah yayi mata domin ƙirjin ta cike yake dam ga hibs cikin ta a shafe yake yawa bata cin abinci ko babu hanji a cikin ta ga dara daran idanuwa farare tas ga suma me kyau yawa komai ita tayiwa kan ta lips ɗinta pink colour baƙinta dan ƙarami saboda tsabar cikar girar ta har haɗewa take sexy eyes ɗinta ta ɗago ta dubi uwani
"Ni yanzu binta in tafi nemo abin da zan ci tun da kin gane bani da laifi sai ki tambayi uwani ko ita ta sani kai kuma matsamin da ga kai da fusƙar ka yawa anyi ɗaurayar zunu ,
cikin jin zafin maganar sa yasa dan daban nan ya zaro huƙa yace
"Yasin in daba dan darajar ki ba da tuni da daɗe da sumar da tsohon nan ,
Wani kallo Binta yar jagaliya ta watsa mai domin duk yar tsamar dake tsakanin ta da kahun ta bata bawa wani ƙofar cin zarafin sa ba
Cije baki yayi yace
"Yi hakuri oga dawa dai dawa an buga dake anbar ki maƙiyan ki fadawan ki kinci dubu sai ce to ke murucin kan dutsai ce baki fito ba sai da kika shirya,
Gyara rigar sa yayi yace
"In tafi Binta dan girman Allah ƙarki saƙar mana muciji a gida Wallahi shegaran jiya da ya naɗemin huya ko bara ban fita ba har gudawa nayi a zaune kai kuma a haka zaka ƙare kana cije baki yawa wani maye ,
banza tayi mai domin ta tsani barar da yake zuwa tace
"Wa ya yimin wulli da combos ɗina ?"
Ɗaurin ƙirjin ta ta gyara tace
"Yo ina zan sani kina ga fa tun da na gama aikin tatar koko na koma ɗaki na kwanta kuma kin ga meragaje bata dawo ba tana faɗar haka ta shige ɗaki ,
Hmmmm kawe binta tace
Hamdallah labahani yayi ransa Allah ya temake shi bashi da rabon huya domin yana tuna karon su na bara be jindadi ba kare tasa yayi masa kaca kaca da katifa kai kace mar kaɗata a kai a inji shi a haka dadi yaji da bashi suka yagal gala ba tashi yayi domin tun da ansa mu tayi shiru da zancan gwara ya fita waje ya nemo abinci da ya tambaye ta lamarin ya ƙara caɓewa
Kujerar da ya tashi ta zauna tana kar kaɗa kafa yawa wata sarauniya yana nufar soro a guje ya dawo a she binta kwantan ɓouna ta yi mai ɗane kan bishiya yayi tuni karun nuka suka za gaye bishiyar suna
haushe gashi ko za'a kwana a yini inba tayi musu magana ba baza su bar shi ba
Ƙibƙibta ido ya fara domin yau yasan me raba shi da Binta yar jagaliya sai Allah ba bakin sa ya buɗe a walale yace
"Binta kiwa Allah da Manzonsa ki barni haka ,
Jikin ta ne yayi sanyi yasa tace
Cleaner,reza ku zo tuni suka tawo gunta a jiyar zuciya yayi ya sauko
*KURA GOVERNMENT HOUSE*
Yanzu yaya kuke ganin za muyi da yaron nan ya taso da masoya ya za muyi mu batar da siyasar sa ni Wallahi har far gaba nake gani nake Kamar ba zan koma kujerar mulki na ba
Honourable Nasir yace
"Haba excellency me akai kayi shi duk da ya sami ɗaurin gindi a gun kakan sa amma Wallahi ba zai kai ga ci ba kana ganin al'ummar limon za su zaɓi gauro ne ba shi da aure fa,
Alhaji datti mai tasa ya ce
"Ku barmin ku mai a hannu na zan sa sojojin baka su ɓata shi a gidan Radio da social media ni Wallahi ko yanzu na sami dama sai na kashe kura domin tsohon nan ya tsaya min a rai ,
Excellency yace
"Ko ni dama nake nema in ban zama shugaban ƙasa ba to Wallahi sharrin kura ne ,
Ƙar ku damu ina da Binta yar jagaliya ku ɗauka yawa anyi an gama
dukan su dariya suka sa domin sun san binta yar jagali ba ƙanwar sala bace
Wannan kenan
Kallo ɗaya za kai wa tsohon kasan hutu da jin dadi sun zauna kuma za kasan tsohon dan siyasa farine tas shi yasa a lokacin siyasar sa ake cewa sukari bakai farin banza ba kai bangon sukari ne kowa ya jin gina da kai sai ya sami arziki yana yi dim tawa al'umma shi yasa yanzu yake so jikan sa ya gaje shi badan komai ba sai dan cin hanci da rashawa sun addabi al'umma musamman wannan gwamnatin me ci a yanzu
ya ruƙe muƙamai da dama har yakai matsayin shugaban ƙasa yanzu da ba mulki sai ya dawo gidan sa dake garin taura yana zaune cikin yan uwa da abokan arziki ba kowa ne sai
*Alhaji Ibrahim Bashir kura* duban jikan sa yayi yace
"Azzaman naji yan jarida suna so suyi hira da kai ?"
a hankali ya ɗago kan sa da sauri nayi ƙasa da nawa idon saboda kwarjininsa da ciƙar kamalal sa
farine tas yawa Balarabe babbane amma ba can a ƙalla zai kai shekara talatin da tara yana sanye cikin manyan kaya yadin kubta ne a jikin sa brown colour anmai aiki da milk colour irin na sarakan nan fusƙarsa cike da ƙasumba kwance lub hulal sa ya cire yayi aski sama sama cikin husky voice ɗin sa yace
"Eh baffa amma har yau banyi approval ɗin ta ƙar dar ba ,
Lumshe idon sa yayi yace
"Kai abu me kyau sosai sai na gab da primary election sannan sai ka fara baza manufu fin mu ɗazu a bu gomin yawa su mai tasa sunyi taro a kan rusa ka kabi a hankali sannan ka iya ta ƙunka sannan dole ka bar gidan ka na j.r.a kadawo kura estate ɗin nan mu zauna tare ,
Cire farin glass ɗin sa me kama da medical yace
"insha'Allah Zan kiyaye sannan zan dawo,
Cikin ƙausar murya ya ce
"Mu'azzam mu'azzam mu'azzam dole ka fito da matar aure kar ka ɓarar min da abubuwan da na shirya wa ƙasar nan nasan wannan dalilin ne zai sa a ƙi baka takarar ka kasan ko su yanzu da wannan suke ganin za su rusaka sannan wannan yarinyar yar social media nasan zaka iya ganin ta musamman wannan ƙafar ta Tiktok nasan zaka iya gani tallata dan takarar shugaban kasa wato sunusi dalhatu mai rawani gwamnan garin nan tana da mabiya da yawa amma tambas ta taɓo mu wallahi Wallahi Wallahi sai na shafe ba bin ta dole ta zamu ƙar ƙashin ikona ko naka ? ,
Da sauri ya ɗago manyan idanuwan sa domin ya girgiza da zan can baffan sa
Gyara zaman sa yayi ya ɗora ƙafa daya kan ɗaya yace
"Eh kai a kwai wani shiri da nake yi in har ta kus kura ta taɓo mu ta ƙarɓi kwangilar rusa mu,
Hmmmm kawe yace domin yasan sarai kakan sa baya maganar banza
Sannan ina so kayi fallowing ɗinta zaka ga user name ɗin ta princess Fatima zarah
"Baffa ni kuma inyi fallowing ɗinta ?"
Eh kayi zaka ga irin abin da take yi duk da bata shigar ban za sai dai rashin kunya sannan zan sa aimin bincike a kanta
Hanky ya ɗauko ya goge fusƙar sa yace
"Zan buɗe wani account ɗin amma ba zan yi da nawa ba zata ɗauka ita wani abun ce ,
Sosai tsohon shugaban kasar yayi wata dari yace
"Good idea tambas Bilal ya haifamin copy na me kama dani me suna na Allah ya jikan sa da rahama,
Ameen baffa tashi yayi ya mai da hulal sa ashe dogone ga kiba ya zura wayar sa a aljihu yace
"Zan tafi limon yau saboda jikin Hajiya ta ciwon ta ya ta shi ,
Allah ya bata lafiya ka ce ina mata sannu sannan kace................✍🏼
*BINTA YAR JA GALIYA*
*Promo ya kusan ƙarewa 10 ga wannan watan zan gama free page sai bayan sallah in dora amma fa saika biya*
Wannan littafin na ƙuɗine bazanyi free page da yawa ba ki garzayo ki mallaki naki domin bansa kuɗi da yawa ba ₦300 kacal
Account number palmpay 9061890481 Fatahiyyah Muhammad Yakasai ko katin kira MTN ta wannan number 08141785374 kiyi screen shot ki toromin ta pc
*Ku nunamin kauna ta hanyar siyan littafi na zanyi promo ga mutum goman farko da suka fara yimin comment sukayi share ɗin littafin nan ga group 16 suyi screen shot su toromin zan basu littafina kyauta batare da sun biya ba*
Bourn page
"Ta fito da kuɗi ki manin biliyan hudu za muyi campaign da su nan da wata me kamawa,
Kallon kakan nasa yake cikin rashin fahimta yace
"Baffa biliyan yan hudu bata yi yawa kasan