Showing 3001 words to 6000 words out of 12562 words
Chapter 2 - Binta Yar Jagaliya Book 1 Hausa Novel Complete
fa ita siyasa mace ce me ciki ba a san me zata haifa ba ?,
Azurfar hannu sa ya murza ya ɗauki limon tatatcan inibi ya sha ya ajjiye akan Centre table yace
"A dukiyar mu in mun ɗauki biliyan hudu kamar mun ɗauki naira biyar ce yi dim tawa talakawa mukai ko mun rasa ba baƙin ciki,
Hakane baffa Allah ya sa mu dace sannan dan Allah baffa ƙar Musa yan daba a siyasar mu sai ma mu jawo su a jiki muga sun shiryu sannan in na hau mulkin kasar nan zan kama duk wani wanda ya ke siyar da kayan shaye shaye da dilolin sai na kama su
Yayi kyau Allah ya temaka
yace
"Ameen"
ya fita gida ne babba ya tsaru ga jami'an tsaro sai zagaye su ke inda yayi parking motar sa ya nufa cikin sauri driver sa ya jiran sa ya buɗe mai gidan me zaman banza ya shi ga
"Oga ina zamu?*
Shiru yayi na wasu sa ƙanin san nan yace
"Kura international airport ,
"To, kawe driver yace domin in da sabo ya sama da halin sa tun mahaifin sa na da rai shi yake kai shi ko ina yanzu shekara goma sha bakwai yana tare da shi yana jin dadi aiki da shi yana girma ma tsofan sa hawa kan la fiyayyan titin da zai sada shi da airport da yake yanzu gari yayi duhu an kusan magarib sosai ya buɗe ido yake ganin komai na garin kura sun zo kusa da government house gani yayi an tare hanyar ana taron siyasa ga yan shaye shaye da yan daba sun tare hanyar suna ta busa hayaƙi
Kau da kai yayi yace
"We yau she za a de na wannan siyasar ne ?"
Ai wannan siyasar gari nan sai addu'a
Allah yasa mu dace
"Amin ya Allah ,
Amma su mai tasa sun lalata ƙasar nan
Shiru yayi yana ɗan ne a wayar shi shaf ya manta da zan can yayi fallowing ɗinta harka business ɗin sa yake isa airport sukai nan da nan aka yi mai tarba me kyau sai nan nan ake da shi prevent set aka kai shi nan jirgi ya tashi sai ƙasar limon driver sa ya yo gida da motar da yake shi kaɗe zai je ban da shi headphone 🎧 yasa a ƙunnan sa bawe waƙa zai jiba a'a karatun Alkur'ani mai girma yake ji lumshe idanuwa yayi yana sauraran a hankali yake motsa labɓansa yana bi a hankali har suka iso ƙasar limon a hankali yake tattaka stairs case ɗin jirgin yayin da brief case ɗin na hannu zan wata kyakkyawar motar baƙa har ta glass ɗin baƙi ne yar gidan Benz ta tsaya a gaban sa security ɗin sa suka tare shi saboda irin ciƙar da akai a waje tar bar sa sosai ya shiga mamaki saboda shi be sanar wa kowa zai zo garin ba tuni security suka shiga tare hanyar shiga cikin sauri ya shiga mota driver da Hajiya ta turomai ya ja shi yana fita sosai mutane suka rufe shi hannu ya ɗin ga ɗago musu ganin irin soyayyar da suka nuna mai ya sa ya ciro kudi wanda shima besan a dadin su ba ya ɗin ga watsa musu har ya samu hanya jilibal j.r.a ya nufa da shi unguwar wance da wane duk wanda kagan shi a unguwar to yaci ya tada kai anan zone 1 nan faɗar shugaban ƙasa take shi kuma yana zone 2 a gaskiya iya tsaruwa limon ta tsaru yawa a ƙasar waje kake jami'an tsaron sai yawo suke da bindigu tsayar da su Ku kai katin shi ya ɗauko na shedar shi ɗan cikin gun ne yasa suka barshi ya shiga amma ko tsutsune ba su yarda da motsin shi ba sai sun harbe shi da yake ba saboda kullum da irin wayan da za'a kawo gaban wani tamƙameman gida suka tsaya sojojin dake tsaron gidan suka buɗe mai suna sara mai da yake mahaifin shi babban soja ne lokacin mulkin soja ya ruƙe kasar na shekara bakwai bayan ya sauka farar hula ta ƙarɓi mulki tun da lokacin soja be ƙara ƙar ɓa ba har kawo i yau gidan girma gare shi ga an ƙawata shi
Kai kace wata ɗaulal ƙasar larabawa kake parking space suka nufa yana dai dai ta tsayuwar motar sa ya fito a cikin nutsuwa yake tafiya har ya isa ɓangaran hajiya Turai tsayawa a kwatanta ƙyan gun ɓata baki ne sallama yayi cikin fari'a yar shekara sittin taci doguwar riga ta tsadar diyyar atamfa yi dauri irin maryam a bacha hanna yan ta tayi jan kunshi wata budurwa ce a kusa da ita ƴar kimanin shekaru goma sha tara taci fitted gown ta wani material baƙi an mai adon flower golding colour hannun ta ruƙe da tamfatsi tsiyar waya tana video a tiktok ganin sa yasa ta ƙasai cikin ƙissa tace
"Your welcome back my big brother,
ɗur ƙusawa yayi ya zauna a lallausan carpet cikin girmamawa da ƙaunar mahaifiyar sa yace
"Barka da dare hajiya da fatan na same ki lafiya ,
Tace
"Lafiya qalau alhmdllh da baka dawo ba na sami sauki kwana biyu na ci gishiri ne shi yasa hawan jina ya tashi ,
Allah ya ƙara sauki
"Ameen azzam baka ga yusrah ba ?"
Cikin nuna tsananin biyayya ga mahaifiyar sa yace
"daman bata koma ba?,
Eh ta dawo nan saboda zama ni kaɗe ba dadi ga kai kaƙi aure balle in Sami jikokin da zan ɗin ga gani suna ɗebe min kewa su ramlat suna nan zuwa suma
Shiru yayi domin beji dadi ganin Hajiya Turai tayi zance auran sa a gaban yusrah
Ga abincin ka a dining room ko sai kayi wanka ne
''eh ga magarib an kusan kirawo wa ,
Okay a fito lafiya
Ameen ya ce ya tashi ya nufi wata ƙofa inda ta nan ne zai isa shashin sa yana shiga bedroom ya nufa ya cire kayan sa ya shiga toilet wanka yayi ya fito ya shirya cikin jallabiya brown colour ya feshe jikin sa da tsadaddun turarurruka masu kyau da tsada tuni yake fidda ƙamshi me dadi counter din sa ya ɗauka ya fito a hankali yake motsa baƙin sa yana tasbiyi sai ka kula sosai sannan zaka gane baƙin sa na motsi central mosque ya nufa masallacin fadar shugaban ƙasa da yake an kusa kiran sallah da yake ba jami'yar su bace ke mulki sun gaisa da abokan hamayya sun gaisa cikin mutunta juna
(Wani abun sai mu talakawa in mutum baya jam'iyyar da kake ka dau gaba da shi kenan har abada wani har jafa'i kake jamai mu dena yarda masu mulki suna gwara kanmu alhalin su nasu a haɗe yake siyasa daman ita mugun wasa ne)
Sai bayan sallar Isha ya dawo gida kai tsaye dining room ya nufa abinci ne sunfi kala goma ajere da sauri yusrah ta taso ta cire rigar dake jikin ta yan zu doguwar riga ce me roba duk ta bi jikin ta ga uban farce da tasa yawa me shirin shan jini tace
"Bara inyi zuba maka ,
Da sauri ya ɗaga mata hannu ya nuna mata hanya
Wasu kwallace ne suka toro a idon ta ga yahun bakin ta da ya ƙafe jiki a sanyaye ta juya tana juya ɗuwawu
taɓe baki yayi domin ko a jikin sa shi yana mamakin yan matan yaxu su dinga yiwa maza tallan kan su limon kwakwa ya zuba ƙanan sai farfesun hanta wanda yaji albasa da kayan ƙamshi ya zuba kanda ya fara ci bayan ya gama ya ɗauki tissue ya goge bakin sa ya nufi bedroom ɗin Hajiya Turai domin yi mata sallama akan daduma ya yatarar da ita tana addu'a zama yayi a ƙasa suka shafa tare yace
"Hajiya sai dai safe,
Cire hijab ɗin ta tayi tace
"Har ka gama ?"
Eh zan je in ƙwanta gobe zan je store ne saboda a ƙwai sababbin kayan da nayi order to sun zo tun waccan satin ina so in rabawa yan kasuwa ne be dace in roƙe Kaya ba bacin ana nema
Hakane Allah yayi albarka ka
Ameen baffa yace ki fito da kuɗi kimanin biliyan hudu
"To, kawe tace mai
Tashi yayi ya nufi shashin sa shirin kwanciya yayi kasan bacci yasan ya kashe lamp ya mai da dum light yayi addu'a ya kwanta ya ja blanket ɗin sa ɗaya wayar shi ya ɗauko ya buɗe tiktok ya nemo sunan ta duk wani video nata iya fusƙarta kawe take nunawa tsaki yayi yace
Allah ka rabamu da fitinar zamani ka mar a mafarki yaga yusrah ita da wani namiji suna kiss ɗin juna sosai hankalin sa ya tashi
Wannan kenan. 10:30 pm
Zabga ƙamahi take kai kace ɓarin turare tayi a kayanta abaya ce baƙa yar Turkiyya sai taunar chengum ta ke ba kwalliya a fuskar ta amma tayi kyau mayafin a bayar ta sashi a kanta kashin kanta ya sha gyara kowa sabgar gaban sa yake a gun masu shaye shaye nayi masu soyayyar shan minti nayi masu rawa nayi masu shan shi sha nayi hayaƙi ta ja ta fisar tace
"Wallahi Binta kina ban mamaki ya kamata ki amince da muƙatar Alhaji kin san kuɗi ba matsalal shi bace ,
Dena danna wayar ta tayi tayiwa ƙawar ta ta banzan kallo tace
"Rufi bani da wata daraja da ƙima sai wannan mutuncin nawa ba zan rabawa kadangarun bariki ba insha'Allahu sai na kai shi gidan mijina yar da zai kalleni da mutunci sannin kanki ne mu sa kanmu a wahala duk wani mutumin arziki baya kallon yar tiktok a matsayin me mutunci wasu ma kallon mushurukai suke mana dan haka Wallahi ƙar ki ƙara yimin wannan zan ca balle ni da duniya ke kallo na karuwa ga shi wannan najadun tsohon ya ƙara zubar min da mutunci yau Wallahi su nusi sun shiga ukku we harni za su torowa sun yiwa kahu video yana Bara sun sa yace ni yar sa ce bana bashi komai shi yasa yake bara shi yasa yau ko Kabo na ban bayar ba sun bashi kuɗi dan su cimin mutunci,
Gaskiya basu kyauta ba
Hango su tayi da sauri ta tashi ta nufi tabirin giya ta fasa ɗaya ta nufi kansu tuni komai ya tsaya aka kashe kiɗan saboda ƙar fasa ƙwalba da a kaji wayan da suka dade basu zo club ɗin ba yau sun zo domin sun san a kwai drama tun har neman magana yasa su nusi suka taɓo yar gaban goshin gwamna..............✍🏼🙀
BINTA YAR JA GALIYA*
Wannan littafin na ƙuɗine bazanyi free page da yawa ba ki garzayo ki mallaki naki domin bansa kuɗi da yawa ba ₦300 kacal
Account number palmpay 9061890481 Fatahiyyah Muhammad Yakasai ko katin kira MTN ta wannan number 08141785374 kiyi screen shot ki toromin ta pc
*Ku nunamin kauna ta hanyar siyan littafi na zanyi promo ga mutum goman farko da suka fara yimin comment sukayi share ɗin littafin nan ga group 16 suyi screen shot su toromin zan basu littafina kyauta batare da sun biya ba*
Bourn page
Cikin sauri rufi ta kamo ta cikin Muryar wanda ta sha tayi manƙas tace
"Haba sister wannan ba girman ki bane kina da yara kisa suci uban su me akai akayi su nusi ko followers 1k basu da shi sun taɓo kine dan ki kula su suyi suna ,
A jiyar zuciya ta sauke ta yar da ƙwalbar a ƙasa ta ɗauki jaƙar ta rataya ta dubi nusi tace
"Za mu haɗu ko ba a nan ba kin san bana barin ba shi ƙaramar arniya ki bari sai kin kai sannan sai ki taɓo ni ƙanne mata ido ɗaya ,
Wani irin ihu gun ya ɗauka suka ci gaba da rawar su
Ita kuwa fita tayi ranta a ɓaci jin horn tayi da sauri ta juyo
Wani matashi ne ya ci asƙin nan na yan isa ya leƙo da kan sa yace
"Hey Beb how you doing ?,
Cikin ɓacin rai ta buɗe gidan gaba ta shi ga ta saki a jiyar zuciya ta biyu tace
Jazzz kai ni gida raina a ɓace yake
Wata ƙwalba ya ɗauko yace
Kullum ina faɗa miki in kina shan wannan ba ke ba ɓacin rai
Cikin I don't care manner tace
"Jazzzzzzz Please ai sai ɗauƙar hakki yayi yawa ƙarshe in shaye shaye yayi min yawa in hauka ce ko to ba haka nake ba nasan mutuncin kai na ,
Kiɗa cikin waƙar simi me taken love don't care ya saki ya fara tafiya a hankali yana bin waƙar juyowa yayi yace
Okay Alhaji datti yace min
yau 12:00 ki same shi a government house
Ɗa gowa tayi tace
"I don't have any time,
Da katawa yayi da bin waƙar yace
"Why not?,
Banyi niya ba kasan we yana so in ƙarɓi ƙwangilal ɓata wannan pro 'azzam Bilal mu'azzam kura
Kina tsoron sa ne
Dariya tayi tace
"Ko ɗaya sai de ina tsoron Allah kasan fa sharri zan mai ,
Dariya yayi har da ruƙe ciki sai da ya gama sannan yace
"Beb tsoron Allah fa kika ce ai Wallahi da gani har ke ba batun tsoron Allah a rayuwar mu kin san kafin izo nan daga ina nake hmm Allah ya kyauta na birni ya cuci na ƙauye ,
ai kasan duk iskancin mutum akwai wan da ya fi shi wata ƙila kai kafi ni
Hmmmm kee uhmm ai Wallahi ko bokan daji haka ya ganki ya ƙƴale
Wani kallo ta yi mai tace
Uhmm haka kake gani ni Yanzu so nake in zub da makaman yaƙi na gaji Wallahi
"Ya kamata in karatu ne in roƙe kalaman ki sau nawa kike faɗar haka,
Rufe sexy eyes ɗinta tayi tace
"A kwana kin nan Wallahi ina buga yan mafarkai ko da na tashi bana gane komai ina tsoron wani abu ya faru fa bana ganina a wannan duniya a wata daban nake gani na fa ga wani mutum bana iya ganin fusƙar sa sai de bayan sa ,
"Hhhhhhhhh ko suruki na ne?,
Hmmmm ka dena daukan magana ta wasa jazz
"To Allah ya kawo mafita,
"Ameen,
zo muyi video yau in rikita fans ɗina kin san wasu cewa suke we bakƴa video da namiji
Hmmmm kawe ta ce
Iphone 15 ya ɗauko ya shiga tiktok yace
Hey fans gani ga bintu
Murmushi tayi tace
Hey fans yau gani ga jazzzzzzz nan yasa musu waƙar salim smart me taken labarina baya zama nawa inhar bake tariyi na sukai bi waƙar dai dai gidan su ya tsaya yace
''beb gobe in dawo ?'
Ba zan fita gobe ba
Okay bye
Bye fito wa tayi tsaki ta ja ganin yan zaman sha isaka da yake zafi ake suna zaune suna hira da munafurci canza taku tayi tafiyar ta tayi sai ƙas ƙas taƙalmin ta keyi
Wani daga ciki ne yace
Allah ka shirya mana zuri'a
Juyowa tayi ta ɗage glass ɗin ta sama tace
"Amin dan karuwa uban ka yasa kwabashu me huta ,
Tuni sauran sukai shiru domin sun san tsaf zata zage su
shiga soron gidan su ta shi ga ta ƙunna fitilar wayar ta da yake ba huta da sauri ta tsaya ganin meragaje da saurayinta ɗantala suna manne da juna cikin ƙunar rai tace
Dan uwar ka a she baka da hankali tunda har ka iya zuwa gidan mu kana nema ka lallata meragaje rayuwa
Jikin sa rawa ya fara yace
Dan girman Allah ki haƙuri
Uhmmm ke kuma shiga gida ko inyi kasa kasa dake kai kuma zamu haɗu a way zanyi maganin ka
Ki yi hakuri
Baza tayi mai
Meragaje ta shiga gida da gudo tana kuka
Cikin sauri uwani ta fito tace
Meragaje lafiya kike kuka
Koroni tayi muna tare da ɗantala we zai lallatani
Kan uban can ita daga ina take ke gwara kina gida ita fa
"Daga gidan uban ki ,
Hantar cikin uwani ce ta ƙaɗa batayi zatan ta jita ba ta
ta zata ta tsaya suyi tujara da ta saba ashe ta shigo cikin sauri ta kama hannun Meragaje suka shiga ɗaki
Kama ƙugu tayi jin alamar ringing a jaƙar ta da sauri ta ɗauka ganin sunan yasa ta ja ƙaramin tsaki ta ɗaga tayi shiru
"Haba Binta kin sa fa dake muka do gara na tabbata in ki kayi wannan aikin Wallahi za mu sami kujera kin san fa ni zan fito ta karar gwamna nayi miki alkawarin biliyan shidda har da mota wacce ba kowa ke hawan ta ba,
Shiru tayi ta shiga tunani anya kuwa za ta bar kuɗin nan tana da buƙatar nemo mahaifin ta saboda rashin kuɗi bata sami zuwa Saudiyya ba domin mamanta har address ɗin sa ta bata kawar da wannan tunanin tayi tace
Amma Alhaji datti baka ganin duniya zata zage ni sannan taya zan kulla mai sharri har a yar da
Wata irin shu'umar dariya yayi yace
Wannan ba matsala bane domin kinsan na iya kulla sharri da maƙirci zamu kulla mai gadar zare kuma keee zaki je zan baki karamar camera ki sa a jikin ki tunda Allah yayi miki halitta da zaki ɗauki hankalin duk wani ɗana miji in de me lafiya ne
Samin gu tayi ta zauna tace
"Alhaji tsiraici na zaku nuna wa duniya akan mulki tab Wallahi da na san Wannan banzar maganar zaku zomin da ita Wallahi da tuni da dena harka da ku kai hmmmm,
Kin daka ta kiji mana ko fusƙarki ba wanda za a nuna sannan kuma za'a rufe jikin ki kawe hugging ɗin sa zaki yi kin fahimta sannan sai kinyi taka tsantsan muna sakin video nan zaki dawo gidan gwamnati da zama
Okay na yar da
Yauwa ko ke fa kashe wayar tayi ruwa ta ɗiba ta zuba a buta ta nufi bayi bayan ta fito ta tora ƙofar ɗakin ta da sauri ta kunna fitilar wayar ta wa zata gani cikin baƙin ciki tace
"Kut melesi Wallahi yau kowa ba zai bacci ba jajar uban can lalle ,
Iya da take sharar bacci bata san wacce wainar Binta ke toyawa ba
A fusace ta fito ta fara dukan ƙofar ɗakin kahu labahani
Cikin magagin bacci yace
Wane mara neman albarka ne yake tashi na tun asuba da na fita nema ban dawo ba sai hudu
Wata da bara ce ta haɗo mata ta maƙe murya tace
"Mala'ikan mutuwa ne,
Cikin ɗaki kuwa