Showing 1 words to 3000 words out of 17701 words

Chapter 1 - Gangar Jikinsa Na Aura Book 2 Hausa Novel Complete

Unknown   

25 Dec 2024

92

GANGARJIKINSA NA AURA 2 Part 1
Posted by ANaM Dorayi on 02:56 PM, 30-Apr-15
Under: Gangarjikinsa ta Aura
Hatta iya abu data tsani hanna yau hanna ta
batatausayi matuka sai ta rushe da kuka ta dinga
rikehanna tana lallashinta. Da kyar matan nan
suka iyabanbare hanna daga kan shimfidar
mahaifintasuka shiga da ita cikin gida. Hanna
tana rusa kukakamar rabta zai fita amma ta nemi
hawaye ta rasa. Sai tayi shiru ta shiga dakinta ta
kwanta ita damahaliccinta ne kadai tasan me
takeji a ranta waniabune ya tokare mata zuciya
kamar dutse abun yafikarfin kuka. Hanna ta kalli
gabas da yamma kududa arewa taga babu wani
mai fitar da ita dagatsananin bakin ciki nan da
take ciki sai allah . Ta tuno nasihohin da haisam
yayi mata aranarkarshen da ya rakasu tasha sai
tasa hannu ajakarta ta lalubo carbi ta fara ja.
Addu'oi iri iri hannako magana ta daina yi, yan
gaisuwa a jere a jeresuna shigowa dakinta suna yi
mata gaisuwa sai daikawai ta bisu da kallo har
sha.awa take idan taga masu kuka da hawaye.
Don ita kukan ma takenema ido rufe tayi ko taji
sanyi a ranta ta kasa sallace kawai take fito da
hanna tsakar gida sai kumaasuba take shiga
bandaki tayi wanka.Banda wannan babu abinda
hanna take yi sailazumi. Babu ci ba sha sai da
aka ga kwana da kwanaki hanna taki cin abinci
sannan su iya salmaisuke dama dan farau farau
suka tsaya tsayin dakaakanta suka ce sai tasha
kurba kawai take badondadi ba ji take kamar
madaci suka dura mata donrashin jin dadin
bakinta da take ji anyi sadakarbakwai kowa ya
watse gida ya zama daga hannah sai iya abu .
Yayanta ma suk sunyi aure kowacce takomagidan
mijinta sai mutuwa ta dawowa hannasabuwa fil
sai a yanzu ne ta fara samun zubar dahawaye .
Kullum hanna kuka take rusa ita kadai adaki
babu mai lallashinta kaico hanna. Sati daya
satibayu iya abu ta gaji da ciyar da hanna, ayau
da sassafe shida da rabi iya abu tazo ta fara
bugawahanna kofa kamar zata karya kyauren
hanna nakishingide akan abun salla tun asuba
bayan tayisalla ta zauna jan carbi gyangyadi ya
dauketakamar a mafarki take jin bugun kofar tayi
firgigit tabude ido taga ba mafarki take yiba ta
zabura da sauri taje ta bude kofar. Iya abu ta
gani a tsaye takama tsantsan tayi kalar rashin
mutunci. Hanna tajigabanta ya yanke ya fadi
tasan rashin mutuncin yamotsa yau kuma sai
yadda allah yayi da ita.tace'' hanna a to an gaba
hada hadar mutuwa nayina allah nayi na annabi
na ciyar dake a aljihuna har sati bayu. Ga rogo
can n aika a siyomin zan dafa infara zuwa kasuwa
ina siyarwa don nima dan kudincefanen hannuna
ya kare ubanki bakar dawakadai ya bar mana a
rumbu don haka ke kincikashinki saura ta zama
kashin 'ya'yana zan ringasiyar da rogo ina samun
na cefane ina tuka dawata, daga yau ki fara ziyar
da kanki kafin a raba gadogama sunce sai na fita
takaba kar kice daman bangaya miki ba dan kar
in ajiye tuwan dumame nekizo ki gutsira mun
tuwo in kuwa kika sake kikagutsirar mun sai na
shakeki sai kin amayo shi.Hanna ta sunkuyar da
kai kasa hawaye ya zubo shar tace'' to naji'' iya
abu ta tafi ta barta anan atsaye kamar an kafata
ta rasa mafita kuma. Hanna ta kasance tana
kwana da yunwa sai ruwada take dirka wai ko iya
abu taji tausayinta ta dingabata dan tuwo amma
taga makatau, sai ta shirya tanufi gidan malam
uba kanin mahaifinta ta shaidanasa cewar yanzu
bata da abunda zata ci ko zaiajiye mata kwano a
gidansa ta dinga zuwa tana daukar abinci ko da
sau daya ne a rana ? Yanabudar bakinsa sai yace
mata daman ta girma ta rikawai ita yar boko ga
irinta nan abincin da zata ci yagagareta shi dai
shawara daya da yaga ta dacetunda duk samarin
garin suna tsoron zuwawajenta suce suna sonta
ganin ita 'yar boko ce to ta yarda yayi wa alhaji
bilya mai kudin garin nanmagana yazo ya aureta,
zata fi karfin abinci don hartuwan shinkafa
dafawa akeyi a gidansa dadaddare. Wani daci ya
disu a zucitar hanna da tajibayanin kanin
mahaifinta. Alhaji bilya da yakemagana wani
shirgegen tsohon mutum ne matan sa uku yaya
kuwa sun doshi talatin da yawaiyayensu basa
gidan kuma jikokinsa ma sa'annintane,
manomine ba laifi yana samu a dai garin shi
maikudi ne amma ai tana zuwa gidan ada
wajenkawayenta tasan yadda yanayin gidan .
Watakatuwar tukunya ake dorawa a gidan kamar
ta yan makaranta girki ma kadai ya ishi matan
baya gadukan mata da yake yi yana da ciwon
kuturtakuma harma ta fara fitowa hannunsa da
bakinsazaka kalla kasan kuturu ne yatsun ne
kawai basugama guntulewa ba amma sun fara
diwa. Hanna tatabbatar lallai baba uba ba sonta
yake yiba tunda zai hadata da alh bilya aure. Tayi
shiru a durkushe agaban malam uba tana jin
bayanan da yake matayace'' kin amince inje in
sanar masa ko kuma kinada magana kiyi.Hanna
ta nisa ta sunkuyar da kai kasa tace'' bababana
kin jin maganarka bane ko naki yarda alh bilya fa
kasan halinda yake ciki yana da lalurarkuturta.
Baba yanzu zaka yarda in aureshi a haka?Malam
uba ya fusata ya zabura hanna da fada'' kekinfi
sauran matan zane ne, asirinsu a rufe ko goyashi
zaki yi kina yawo dashi? Kuma shi da kansa
yasameni yace yana sonki zai aureki. Nake jira
daman a gama zaman makokin nan in shaida
miki. Tundakinki sai ki tafi ki nemo abinda zaki
dinga ciigardiya dake kinki aure babu mai ciyar
dake, tashiki tafi bani waje mutuniyar banza.
Hanna ta tashisumi sumi ta fice tana sharba
hawaye. Tana fita tanufi makarantar boko, ta
kuwa ci sa'a ta sami alhaji wani ma'aikacin da
yake zuwa daga local gov'nt tarubuta takardar
neman aiki[application]tun tuni zainemar mata
aikin koyarwa a primary garin.Hanna cike da
fara'a da murna tazo ta duekusahar kasa ta
gaishe da alhaji ya amsa. Tun ma kafintace masa
komai yace''hanna na kai takardarneman aikinki
wajen manyana alhamdulillahkansilan garin nan
ya gani ta sa hannu an kaiofishin sacretary''
murna ta rufe hanna yaci gaba da cewa'' to
amma abunda sakatare yace shine bazasu iya
daukarki aiki ba saboda akwai
wadatattunmalamai a wannan makaranta akwai
daimakarantun da aka rurrubuta za'a kara
ma'aikataamma daman banda garin nan don
haka sai daikiyi hakuri. Hanna taji ba dadi
hankalinta ya tashi tace'' yanzu malam alhaji ko
share share baza adauke ni ba ko a can local
govnt din? Ya ce shareshare ai kinfi karfin yin
shara hanna kije dai kicigaba da addu'a , na
manta ma ban fada miki ba natambaya ance
result dinku na jarabawa yafito amma an rike na
f.g.g.c kazaure saboda kunyi matukar ci sosai wai
har da masu nine distinctionkinga dole aki sakin
sakamakon sai anyikyakykyawan bincike anga ko
an baku amsa ne.Hanna tace'' binciken zai dadae
ne? Ya ce''gaskiyairn wannan yana daukar kusan
shekara ma ba'asaki ba. Amma daman da da
result dinki a hannu da tuni na samar miki aiki ko
ba'a garin nan ba.Hanna ta dade a tsugunne a
gaban alhaji tayi shiruta rasa yadda zata yi can ta
yunkura zata mikedakyar saboda jikinta yayi sanyi
sai alhaji ya mikomata yan kudi yace'' gashi kya
dan kashe'' dadi yalullubeta ta sami na cin abinci
don yunwa take ji. Tayi masa godiya ta nufi gidan
iya salmai . Ta isketaa zaure ta kasa zogale tana
zaune tana jiran masusaya hanna tayi sallama ta
shiga, bayan sun gaisaiya salmai ta ce'' hanna
lafiyar ki kalau kuwa kinburkice gaba daya kamar
ba keba? Hanna tayimurmushin karfin hali ta
ce''iya yunwa nake ji ko da sauran dumame''
tace''wada na ajiyewa ya tafokwallo, rabonki ne
zuba kici, da sauri hanna tamike ta nufi kicin don
ta zubo tuwan. Iya salmai tabita da kallo, cike da
tausayinta. Sharkab tana kukahanna ta fito ya
sami iya salmai tana cewa allahsarki habu ka
mutu kanar yarinya marainiya a duniya kaine
daman gatanta'' hanna ta zauna asanyaye tana
cin tuwan su duka hawaye suke yi.Iya salmai na
tausayinta itama hanna na tausayinkanta. Bayan
taci ta koshi tasha ruwa taje ta ajiyekwanon a
cikin gida ta wanke hannunta sannantazo ta
zauna ta shaidawa iya salmai halin da take ciki ta
ce kuma tana neman alfarma idan da hali
iyasalmai ta ajiye mata kwanan tuwo a gidanta
tanaaika mata iya salmai taji dadi kwarai da
hanna batayi kauron baki ba tazo ta sanar mata
da wuri taceinsha . Allahu kome taci da kashin
hanna to ammaitama ba kullum suke dora
tukunya sau uku a rana ba.Itama ba da ko ta
agareta ba bishiyoyin zogalene burjik a shuke a
gidanta. Ta tsinka ta dafa tasayar ko azo a tsinka
a danye a biyata. Daga ita saiwada wani dan
kanwarta data rasu ta barshi tunranar da aka
haifeshi ta dauke shi. Shima yanakokari ya samo
kudi, to da haka suke cin abincin, ranar da ba'a
samu ba su sayi na siyarwa ko suhakura idan
babu kudin sayan na sayarwa. Iyasalmai tace'' ai
idan naga 'ya'yan Habu raina dadiyake yi, ba don
habu yana dan uwana bamasoyayyar da nake yi
masa ce Hanna har yau ina jindandanonta a
raina'' hanna tayi shiru tana tunani a ranta tana
kuma tausayawa kanta cewar'' in har iyaSalmai
bata daina jin dandanin soyayyar da takeyiwa
mahaifinta ba har yanzu shekararsu tafiashirin da
biyar da rabuwa gashi kuma ma har yamutu rana
zancen sonsa ashe har abada iya Salmaibaza ta
daina jin dandanon son nanba. To itama tana
kyautata zaton haka zata kasance da donHaisam
tunda gashi dai yanzu bata ganinsa yayiaurensa
ma amma sai kara jin tana kara sonsa takeashe
itama haka zata dauwama kenan har
karshenrayuwarta. Soyayya gaskiya ce'' Hanna ta
fadaabaiyane. Iya salmai tace'' soyayya gaskiya ce
Hanna. Haka dai suka yini suna hira hanna ce
tadafa musu abincin dare suka ci sannan suka
yisallama Hanna ta tafi gida. Sun rabu akan iya
Salmaizata ringa turo wada yana kawo mata
abinci duksanda suka sami damar dafawa. Haka
hanna ta kasance duk sanda iya salmai tadafa
abinci ta aiko mata taci ranar da itama batadafa
ba haka hanna take zama da yunwa. Ta
ramekurkut da ita sai ido da dogon hanci tayi
duhukuma saboda tsaban wahala da tsananin
tunani .Ranar da iya abu ta fita takaba sai
maigari ya hado malaman garin da masu fada aji
na garin da yanuwan malam Habu don raba
gadonsa ga iyalansa.A zauren gidan aka zazzauna
ga iya abu gayayanta kakaf mata da maza ga
hanna a gefe.Itama da iya salmai. Maigari yace''
a karantawamamacin kulhuwallahu kafa uku uku,
da inna a'adaina kalkausar uku uku aka shafa
Allah yakaikabarinsa. Sai maigari ya fara da
cewa'' malamHabu ya rasu yabar mace daya da
yaya takwas.Dukiyarsa kuwa wannan gidan ne da
kumakatuwar gona. Amma tun ranar daya mutu
akabiya masa basussuka da ake binsa da dan
kudin daya bari. Ga manyan malamai nan zasu
raba gado.Ga sunayen 'yayan nan a wajensu zasu
shiga cikingidan su tsatstsaga su bawa kowa nasa
bangaren.Iya abu ta nisa tace ina da magana
nidai nicematarsa uwar yayansa kuma bare daya
ce Hannedon haka a tabbata an bata bangarenta
daban kar a saka min ita cikin kason 'yayana azo
ana rigima.Maigari yace'' ai abu rabon gado ba'a
cewa bareAllah ne ya raba da kansa don haka
duk yadda takama haka za'ayi. Malamai sun yi
iya kokarinsu sunkacaccala dan mitsitsin gidan
nan d gona. Allahcikin ikonsa hanna bata tashi da
komai ba sai rumbun ajiyar abinci,wani dam
mitsitsine kasace turmus a kasan da gidan
tururuwa sai dan wanibangare karami a tsakar
gida shine kashin hanna agona kuwa bata ciki.
Murna ta lullube iya abu gonada gaba daya
dakunan gidan nata ne da yayanta sai tace''
wannan rabo yayi daidai to yanzu ta tashidaga
dakin nan'' mai gari yace haba abu har
yanzutsangwamar da kike yiwa hanne baki bari
ba harmahaifinta ya mutu bakya rangwama mata
ba''iyaabu tace a'a babu wani rangwame yan
haya zansaa sauran dakunan ina karbar kudi
wannan abu ne fa na gado. Nan fa duk suka
hadu suna ta bawa iyaAbu hakuri ta barHanna
taci gaba da zama a dakinda take har Allah ya
yanke mata wannan zamatunda komai dadewa
aure zata yi. Iya Abu takekashe idanuwanta ta ce
in anga ta yadda Hannayauta sake kwana cikin
dakin nan nata to ta bata kudin haya ne a
matsayin tana haya.A cikin mutanen dake wajen
harda Alh bilya ya ceto tunda Abu tace haka shi
yayi alkawari zai dingabiyawa Hanne kudin haya
daga yau ya tambayiAbu ko nawa ne kudin hayar
dakin da hanne keciki ta kai kaice ta zambada
kudi ya zaro ya biya ba tare da ya nemi ragi ba,
ya biya na shekara ya saniya abu kora da hali
take yiwa Hanne ta zambadakudi dan ace yayi
tsada a kama mata a wani gidacikin ikon Allah sai
taga ya biya.Mai gari da sauran mutanen dake
wajen suka dingashiwa Alh bilya albarka, Hanne
ita da baba Uba ne kadai suka san manufar Alh
Bilya shi a nufinsaauren hanna zaiyi shi yasa ya
fara mata hidima,wani gululun bakin ciki ne ya
dira a zuciyar Hannamusamman da ya biya mata
kudin haya ta san lallaida gaske yake auren nata
yake so yayi ita ko garaa kasheta da a daura
mata aure da wannan mutumin kamar tace bata
son kudin hayar baza tazauna a gidan ba karya
biya sai tayi tunanin in bagidan uban nata ba a
ina zata zauna saita hakurakawai tayi shiru idan
tace zata koma gidan iyaSalmai to ai daki daya ne
kacal a gidan dan karamiita da wada suke kwana
a dakin ba zaiyu ita ta hadu da Wada a daki daya
ba saboda yanzu Wadashekararsa goma sha
takwas yama girme ta dashekara daya don haka
ya haramta su cusu a dakidaya bayan nan babu
gidan wanda zata iya zuwata zauna duk
danginta.Da daddare bayan kowa ya shige bacci
ya kwanta hanna na juyi a yar katifar ta kasa
bacci tsananinbakin ciki ne ya dameta a ranta
bau abinda takenanatawa a ranta sai zancen
hayar na. Ita da gidanubanta yau ta zama 'yar
haya sai ta rushe da kukahar ta gaji. Tace''Allah
kana ji, kuma kana ganina,kana kuma sane da
irin abubuwan bakin cikin da nake gani tun ranar
da mahaifiyata ta sakoni aduniya Allah ka fitar
dani. Kaine gatana ya sarkinsarakuna. A haka
Hanna ta kasance har shekaraguda da rasuwar
mahaifinta. Yau taci abinci gobe tarasa wannan
bai dameta ba sosai irin zurga zurgarda Alh Bilya
yake yi a danginta yana cewa shifa yana so ya
aureta. Dan har yaje ya sanarwa damaigari.
Maigari yasa aka kira Hanna fada ya shaidamata
abunda Alh Bilya yake nema a wajenta shin
taamince zata aureshi, ta yarda tana so a
dauraauren ? Hanna ta fito gar da gar ta fadi
gaskiyatace'' ranka ya dade banki jin shawarar da
ka bani ba amma dan Allah ina so a barni haka
bana so inauri kowa. Gaba daya aka dau salati
aka fara yiwaHanna ''cari to ba'a garin nan ba.
Duk garin nanwacece ta taba kaiwa shekara goma
sha takwas baa yi mata auren fari ba? Hanna
tace'' ba zan iyaauren Alh Bilya ba a matsayinsa
na mahaifina dan ni tamkar mahaifi yake a
wajena. To haka akayi daHanna a fada. Alh bilya
yaji haushin Hanna data kiyarda amma yasan
tuggun da zai tafka mata yarama.Bayan anyi
haka da hanna a fadar maigari dakwana uku. Alh
bilya yazo har cikin gidan su hanna da rana tsaka
. Hanna na daki a kwance tanajin yunwa tana
jiran a kawo mata abinci daga gidaniya salmai
tana fargabar ko suma basu yi abincin bane yau
sai ta jiyo muryar alh bilya yana rafsasallama iya
abu ta fito iya abu tace''yau alhaji dakanka a
gidan namu. Yace'' eh wallahi zuwa nayi mu
gaisa inji ko yaushe kudin hayar dana biyayake
karewa? Iya abu tayi dariya ta sosakwarkwata a
kai tace'' ai sauran wata uku ne inajin''ya ce''to
ki raba kudin hayar gida hudu ki daukikashi uku
naki ki bani kashi daya ragowarwatannin uku ki
kori hanne daga dakin da take haya in bata biya
ki ba ba ruwana'' iya abu ta batarai tace. To ni
yanzu na kashe kudi yaya kake sonayi a ina zan
samo kudinka da zan dawo makadashi ? Hanne
fakara'u ko sisi bata dashi ina zayasamo wani
kudin haya ta biyani? Gaskiya alh bilyakai ya dace
kaci gaba da biyan kudin haya don haka kace a
gaban maigari''yace''kash ni bakifahimceniba abu
ba don in takura miki ba nace kibani sauran kudi
ji rike sauran kudin ina nufinyanzun ki koro
hanne daga dakin da take donnibada yawuna
take zaune a dakin ba kuma ba'akudina ba. Iya
abu tayi dariya tace''oh na gane wato yanzu dai
in rike ragowar kudin watanniukun da suka rage
kenan sannan in koro hannewaje idan bata biyani
kudin haya ba ko. Ko bahaka kake nufi ba? Alh
bilya yayi dariya yace''hakanake nufi mana.iya
abu tace an gama ai a gabankazan koro shegiyar.
Gaban hanna ya yanke ya fadi tayi zumbur ta
tashi zaune ta dafe kirji tana tainnalillahi wa'inna
ilaihirraju'un. Iya abu ta wangalelabulen dakin ta
shiga budik ta sami hanna a kankatifa a zaune ta
mikawa hanna hannu tace''banikudi. Hanna
tace''bani da kudi. Iya abu ta wawurijakar hanna
zata wurgar waje hanna ta rike tana mata magita
tayi hakuri dan Allah ta rufa mata asiri,amma
kamar zuga iya Abu take.Hanna ta fito da gudu
daga dakin ta zo ta durkusaa gaban Alh Bilya
tana rokonsa dan Allah yayihakuri ya bar mata
kudin hayar wata uku kafin nanzatasan yadda
zatayi ta sake biya. Amma yayikunne uwar shegu
da ita yana cewa''yauwa Abu ki tattaro kakaf
kayanta ki watso''ana cikin wannanhali sai ga
Wada nan dauke da kwanan abinci yakawowa
Hanna abincin rana ya sami Hanna kacekace tana
kuka a durkushe a gaban Alh Bilya tanarokonsa
iya Abu kuwa tana ta faman watsi dakayanta.
Cikin kuka Hanna tace'' wada kaga halin da nake
ciki jeka ka kira iya Salmai tazo ta rokarsu.Nan
da nan wada ya garzaya dan ya shaidawa
iyaSalmai halinda yazo ya tarar da Hanna.
Bayantafiyar wada ba dadewa sai ga iya salmai
da maigarida tawagarsa sun shigo gidan suka iske
hanna acikin wannan hali. Maigari ya ce''
subhanallai Alh Bilya da girmanka meye haka?
Alh Bilya yace''ranka ya dade babu yadda za'ayi
taci gaba da zamaa cikin kudina bayan bata sona
shi yasa nazo na ceto in Abu taga zata bar Hanna
taci gaba da zama akyauta to. Amma ba dai nine
ke biyan kudin nandole Hanne ta fita don bazan
barta taci gaba da zama a kudina ba tunda bata
sona. Nan dai akahau bawa Alh Bilya da iya Abu
baki ana musuwa'azi da nasihohi akan rayuwa ce
kuma sumasuna da yaya zasu iya mutuwa su bar
yayansusuma ayi musu haka. Hanna tasa gefen
zaninta tagoge hawaye ta mike daga durkusan da
take yi ta juya ta kalli su maigari tace'' ku kyalesu
ni nahakura da zama a dakin zan koma rumbun
inzauna hanna ta fara dibar jakunkunan ta
tanashigarwa cikin rumbun nan mai gidan
tururuwa dacinnaka ga bunhunhunan dawa da
kaikayi.....ANA CIKIN WANNAN hali ne Musa
danmakwabtansu ne ya shigo yace'' wasu maza
gudabiyu gasu nan a waje wasu farare ne
kamarlarabawa sunce suna neman Hanne 'yar
gidanMalam Habu. Mai gari yace'' larabawa daga
ina ?Musa yace sunce daga Niger suke maigari
yace'' to muma ai tafiya zamu yi mu tafi kawai,
har Hannasuka yiyo waje wasu samari farare sol
sol ne gudabiyu a tsaye a kofar gidan daya daga
gani kotambaya babu jinin hanna ne don kamar
su dayakamar an tsaga kara maigari yace ''kune
bakindaga Niger ? Suka amsa 'eh' sannan suka
duka suka gaishe dasu maigari. Hanna ta tsaya a
gefetana kallon wadan baki nata bata san suba
ammadaya daga cikin samarin kamarsu daya
futik dagagani babu tambaya daga tsatso daya
suka fito.Maigari yace'' to ga Hanna . Yaya kaman
baku sanjuna ba. Mai kama da Hanna yace'' ni
sunana Ahmad wannan abokina ne sunansa Bello
Madu. Nikanin mahaifiyar hanna ne uwa daya
uba daya.Hanne bata taba ganina ba ban taba
ganinta bashine nazo na nemota don muga juna''
Hanna najinhaka sai ta daka tsalle ta rungume
Ahmad sai itadashi suka rushe da kuka. sai suka
rushe da kuka. Maigari da sauran mutane sai
suka hau girgiza kaisuna masu tausayinsu.
Maigari yace'' Alhamdulillahgara da Allah ya kawo
ku sai mu koma daga cikin atattauna. Bayan kowa
ya sami waje ya zauna,Hanna ta tashi ta dauki
kwano ta kwalfo musuruwan sha a randa ta kawo
musu, bayan sun sha. Maigari ya fara bayani ya
shaida musu duk halindaHanna take ciki yanzu
ma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login