Showing 15001 words to 17701 words out of 17701 words
Chapter 6 - Gangar Jikinsa Na Aura Book 2 Hausa Novel Complete
Unknown
25 Dec 2024
98
mu 2
ni dake, na kekashe kasa nace ban yarda ba,
hism yadurkusa gwiwoynsa 2 a kasa yana rokona
ina duba girman Allah da tsknin iyayensa da
iyayenatun suna yar in barshi ya aureki yayi min
alkawarizaiyi adalci a tsakanin mu kawai don ya
ciro hannadaga cikin wahala ta dwo wajensa ba
don yafisonta ba a kaina. Mahaifansa sunce in
har naamince suma sun yarda ya aure mu mu 2.
Nace har abada bazan taba amincewa ba.
Hawaye ne yakezubowa daga idanuwan haisam
yana rokonaamma naki fur.Ramlah ta sharbe
hawaye tacigba da cewa.Bayan anyi hak haisam
ya hkr akyi bikinmu ranardaurin aure ma haisam
kuma yake ko. Bidiyo kasetan nuna babu abinda
zaka gani a idanuwanhaisam sai hawaye, anyi biki
an kaini gidana kowaya watse aka barni da
haism. Babu binda haisam yake saidai y zauna a
falo yayi shiru yan tunani saiinyi mgn sau gom
haisam baya sanin binda nakecewa yana can
yana tunani. Hira wannan ba mayida haisam
balle zncen wata soyayya. Ina alkunyaina
sharewa a matsayin na sabuwar amrya
baikamata in dinga binsa shi namiji bai bini ba.
To. In hour znyi sati ban shiga bangarens ba
bazaizo indanake ba, gaisuwa ce kawai take
hadani da haisam,bayan mun gaisa sai kllo da
ido ko abinci na kaimasa baya ci sai dai ruwan
shayi kwai yake sh, tunyan lekawa ofis wajen
aikinsa kmfanin babansaanan yake aiki harm ya
daina zuwa kwata kwata. Yaynsa habib yayi fdn
har ya gaji ya kyale shiabokansa gaba 1 mgn suke
meke damun hsam yacanja gaba 1 bay zuwa
wajensu babu. Walwalabayason yin mgn ko sunje
wajensa. Nim har wnnabu na haisam ya fara
damuwa, inyi wanka inacaba ado amma haisam
baisan nayi ba, is muyini a zaune haisam bai
dago ki ya klli fuskata ba balle yaga jan baki da
hodar dana shafa balle yaga fari daidon da nake
yi masa da kallon soyayyar da nakeyimsa, in
tkace miki. Munyi wta 4 cur da haisam. Hkko
hnnu n bai taba rikewa ba blle ya shiga dakina.Is
da abun ya isheni nayi yaji n tafi gidansu naje na
sami mahaifiyrrsa na shaida mata halinda muke
cikida haisam, ina kuka kamar xan mutu. T
lallashenitace in daina kuk muka tafi gidan ni da
ita mukasami haisam a zaune a flonsa. Kan
kujerar dayasaba zama yayi tagumi. Yana tunani
kamar ydda yasaba. Hjyr sa tayi masa fad sosai
ta shada masa gara ya ski jikinsa ya dwo da
walwalarsa zmansa danidram kuma har abada
baza ta yarje masa yaje yaauro wata hanna ba.
Bayn nan ne haism ya yardaya shiga daki na da
daddare wani babban takaici.Ma muna kwance
tre yana kirana da sunan hanna.Nayi fadan nayi
fushin saidai ya bani hkr yace mantawa yayi
gobe. Ma haka. Jikina ya fara sanyina fara sarewa
na fara fitar da rai akan smunsoyayyar haisam
yayi nisa sosai a fagen son hanna.Kullum sai ske
dulmiya yke a tunanin hannah,baya cn abincin
kirki ba'a hira dashi sidai gashi nanne kawi yana
kano amma zuciyarsa tan babbanmutum garinku.
Wasu lokutan da ymma yakn shigalambu yan
busa wani dan karfe dogo kamr naazurfa da nayi
bincke aka ce bun busrki ne akwai wsu tsakiyoyi.
Akwatinsa suma wasu lokutn yandauko su ya baz
a gdo da wani hoto tun. Kuna jjs 1ke da rauda
kanwat da nusaiba haisam natsakiyarku shim ya
kura ido yana kallo in takicemiki soyayya ta fr
zautar da haisam ni kuma inagefe ina son maso
wani, ni da dutse duk dya nake a cikin gidan. A
haka muka shekara da hisam saimuyi wta 3 snn
nake samu ya shiga dakina, tokoda ya shigo ma
ba farnta min zaiyi ba dagakarshe sunan hanna
zai dinga kirana. Nyi fad, nyiyji har na gaji haisan
bay tnkamin balle ya bini bikoidan nayi yaji, da
kaina nake zuw in dawo. Ban sami kulawar
haisam ba, bbu soyayyarsa. Akwaiabinci , ga kudi
da duk wani bu najin dadin duniyakatafaren gida,
galla-gallan motoci duk waccenakeso it xn shiga.
Mahifiyar haisam ce take yiminsutura. Ba'a yin
wata gud is ta aiko min da dinkunahaka
mahaifinsa ya budemin account. Banki yana
turomin da kudi, yay hbib duk wata yake
siyominkyn abinci komai da komai. Mahaifana
knsu dakafarsu kudi suke bani suna kara rokona
inci gabada hkrn zma da mjina tunda ni nace nji
n gani inasonsa haka. Amma dukka gatn da
surukaina sukeyimin da iyayena duk a banza ne
ba dadin rywta nkeji b tund na rasa soyyyar
mijina. Kowa ya rsakan haisam an rasa yadd za'a
kamo bakin zrenbare a ware mana matsalar mu.
Wani lkcmahaifiyata t kirani take shwarta ta ko
zan hkr dawnn aure inzo in auri mai sona shima
yaje ya aurowacce yakeso nace I ni ko da xan
mutu gara inci gab da zama da haisam a haka
sbd tsananin son danake yi masa.Haka nci gba da
zam d hisam, kullum a cikintunani yake hour
zuciyarsa ta samu matsala yakwanta ciwo likitoci
suka ce lallai lallai haisam yancikin mtsananciyar
damuwa ta tunani da kunci dolea dinga kwantar
masa da hnkl don har zuciyrsa takamu da ciwo
sbd damuw, bamu Da maganin wannan matsalar
ta haisam sbd kece maganintsananin sonki shi
yke damunsa. Don haka ciwonhaism yaci gaba da
yaduwa kusan kullum a asibitihaisam yake daya
ya dawo gida sai ciwo ya tashi amayar dashi
asibiti haisam ya rame yayi duhu abintusayi.
Wani abin mamaki a karkashin filonsa na asibiti
abun busrki ne da tskiyoyinki yke ywo
dasu.Likitoci sunyi sunyi da haisam ya rage
damuwa sbdsamun lfyr zuciyrsa abu ya faskara.
Akwai lkcn dahisam yayi wta 2 a kwanace premier
clinic jikinbabu sauki saida aka mayar dashi
aminu kanoteaching hospital amma in yanzu kaga
haisam zaka dauka kafin ka fita bakin kofar dakin
zi mutu sbdtsananin jin jiki da yake. Numfaninsa
sama samadakyar abun tausayi,Hanna ta rushe
da kuka gaba 1 wajen sai akafara hawaye, ramlah
ma hawayen da take ya karakaruwa. Taci gaba
da cewa nafi kow sanintakamaimai maye ke
damun haisam ina ta zarginkaina nice silr
wannan ciwon na haisam tunda nicena raba shi
da abar kaunars. Da naga haka sai na yankewa
kaina shawarar kawai in shiga gari dukinda
hannah take inje in nemo wa haisam sbd
itacekadai soyayyar da xan nunawa haisam
amatsayina na mai tsananin sonsa banason in
rrasashi gaba 1, gara na nemo msa maganin
wannanciwo da yaki warkewa fiye da shekara 1
yana fama. Ban bari kowa ya sani ba, bn
shawarci kowa ba nashirya tsaf da kayana da
guzurina da direbana nashirya fita neman hanna,
na yiwa surukaina daiyayena sallam akan zanje
kd gidan wata kawatada mijinta ya rasu inyi mata
ta'aziya kwana 2 kawizanyi, mahaifiyata ta nemi
ta hanani tfy sbd ga jikin haisam yayi tsanani
yana kwance a asibiti yaya za'yiince xanyi
bulaguro duk da ma dai bani bace nakezaman
jinyarsa kaninsaa ne izziddin damahaifiyarsa ai is
suga ban damu dashi ba harkatama na tafi,
nasan hakan data fada gsky ne baikamata in tafin
ba amma nace ni dai zanje ba dadewa zanyi ba.
Tayimin fatan Allah ya kiyayehanya sai na dawo
na tafi.Kowa ya gyara zama dan yaji ci lbr cike da
mmkda tausayin ramlah kowa ya zuba mata ido
yanakllo musamman hanna. A zuciyata cewa tke
waishin ko mafarki nake ne bad gaske bane ni
ramlahta nemowa haisam, yi zanga haisam
kenan? IkonAllah, Allah mai girma, Allah na gode
maka, ko bazan auri haisam ba in ganshi ma
nagode waAllah. Ramlah taci gaba da cewa
"babban mutumgarinku na nufa na rasa gidan
naku ma sai damuka yi tambaya don bn manta
sunan mahaifinkiba mallam habu, nace yana da
ya hanna wata farakamar da farko basu gane ki
ba da hnne suka fi sanin ki ashe ko yar baba
nace kece sannan akakaimu gidn naku she
mahifinki ma ya rasu? Hannata gyada kai tace
yafi shekaru 2 ma da rasuwa.Ramlah tace Allah
ya jikansa. Mahaifiyar haisambabu abinda take
iya cewa sai kuka kawai takeyikamar ranta zai fita
mahaifiyar ramlah ce take rike da ita tana lallashi
itam kuka take. Ramlah tace saimatar babanki
muka iske take cemin suma basusan inda kike
ba, kanin mahaifiyar yazo ya duke kitun bayan
rasuwar mahaifinki kun tafi ksarsuniger. Na
tambaya wani nigertace Dashi sunangarin muka
kwana sannan muka nufi garin Dashi. Na dan sha
wuya kfin nagano inda kike. Munyikwana 2. Gidan
wni bawan Allah a grin muna yiwamatansa
kwatance sai can daya daga cikin matantace hnna
matr marigyi bello mdu custom. Nacemijinta ya
rasu ne? Sukace ya rasu harta fita dagatkaba, naji
dadi da sukace a ynxu baki da miji don zan iya
tahowa dake, to amma yaya zanyi gashibaki
sanni ba yan wanki da yanuwn mijinki ba
zasubari in taho da ke ba, na tambaye su
'ya'yankinawa yanxu? Suka ce baki taba haihuwa
b watankibakwai d aure mijinki ya rasu ya barki,
sai kawai natuno wata dabara nace to tunda
mijinki ya rasu bari ince daga gwamnatin jihar
kano matar gwamna taaikoni don in kafa wata
kungiya da za'a tallafawamatan da mazajensu
suka rasu suka barsu damarayin 'ya'ya. Haka
kuwa akayi nasa aka rakanifadar maigari Ni da
direbana muka hada bkimukace tare aka turo
mu. Dajin hak mi gri da jam'ar gari yasa akyi
shela aka tar mana matan da mzansusuka rasu
suka brsu. Kallo 1 nayimiki na gane. Ki,sbd na
sanki a hotuna a wajen raudah kanwata tunkun
aji 1 har aji 6. Tund nasan kin iya rubutusauran
basu iya ba, nace to wacece tazo ta rubutasunan
ta basu iya ba, nace to wacce ta iya tazo t ding
rubutawa suka nun ku kika zo kika rubuta.Na
babbaku taimakon da zn baku sannan nacetunda
kin iya rubutu to ke zki dinga wakiltar sukina
karbomusu taimako dga kano na nemi d kibiyoni
kano, naci sa' kuwa 'yanuwanki sukaamince kika
biyoni, don kawai in kawo ki wajen
haisam.Wannan karon hann murmushi ne y kece
matasbd tsananin farin ciki. Ta sake tattara
hankalintawajen rmlh tana suaronta. Ramlah ta
cigaba dahawaye tace hanna gaki a tsakiyar
faalon gidanhaisam don kece kadai mganin da
zaisa haisam yawarke daga wannan
matsannancin ciwon zuciyar da yake fama dashi
"ta sharbe hawaye tci gba dacewa Haisam ya sha
wuy hanna a sanadiyyartsananin sonki, haisam
ya rasa walwala a rywr sa asanadiyyr tsananin
sonki. Haisam mi kaunar ki nefiye da duk wani
mai sonki a duniya. Sai yu hnnataji amsar wnn
klmomi data dde tan nemn dalilin da ke cewa
haism yafi kowa sonta a duniya. Mahaifintane y
fara fada mata, Bello madu ya fada mata
haka,snn ramlh ta fad mata. Lallai na yarda
haisam yafikowa sona. Hanna take fada a
zuciyarta. Ramlah tasake rushewa da kuka mai
tsanani tace ban barshikuma ya auri wacce yke
so ba. Hanna ta matso na rungume ramlah tana
lallashinta tana bata hjr itamakukan tkeyi, ramlah
tace hanna dole nayi kukadole na dauwama a
cikin bakin ciki har karrshenryw ta sbd halin
wahala da bakin ciki dana jefahaism na cuceshi
na cuci kaina. Hanna tce antyramlah daina cewa
haka Allah ya rubuto sai anyi haka amma bake
kikasa haka ta faru ba, ramlah tadago kalli hanna
tace haisam ya sha wuya, kullumyan tunani
kamar ya zautu don wni lokaci sai kagayayi
murmushi yace hanna kenan tsananin tunaninki
da yakeyi. Ni dai ina tare da GANGAR
JIKINhaisam ne amma zuciyarsa na wajenki.
Ramlah ta sake rushewa da kuka tce GANGAR
JIKINSA NAAURA zuciyarsa na wajenki hanna. Ke
kadai cemaganin ciwon nan na haisam hanna
kece kawaizai gani ya warke.Hanna tasa hannu
tana gogewa ramlah hawayecan cikin zuciyarta
kuma cike take da farinciki datadade bataji irinsa
ba cikin sanyin murya tace yanzuina yaya haisam
din yake, ku kaini in ga jikin nasa.Gaba daya
falon suka dauki kuka mai tsummazuciya. Hanna
cike da mamakin meyasa suka sake rushewa da
kuka kuma. Hnna ta dubi Ramlah tacelfy kuka
sake rushewa da kuka? Ramlah ta dafakafadar
hanna tace hanna saidai kiyi hkr Allahyayiwa
haism rasuwa jiya yya habib yayo waya.Zasu taho
d gawar a yau da daddare zasu iso.Hanna ta
zabura ta mike tsaye yayin da zuciyarta ta far
dukan 3 3 kanta ya fara sarawa kamar zai
fasheta dora hannu aka yayin da jiri ya dauke ta
ta komata zauna, ramlah ta riketa. Izzidin kanin
haisam neya katse hanna daga tunanin da take
ciki yazogabanta ya durkusa yana mai tsananin
kuka dahawaye yace ni nake jinyarsa yace min
duk ranar dana ganki na baki wannan. Ya mikowa
hannatsakiyoyinta da abun busarta. Cikin snyin
jiki tasaahnnu ta karba tana jujjuyawa ta gansu gr
dasukamar yau ya karba daga wajenta. Sai ta
tuno ranarda aka kai ta makaranta tan zaune
akan akwati,haisam n kn benci yana mata
tambayoyi har ya krbi wadnnn tsakiyoyin, sai
hawye ya dinga digowadaga idanuwanta.izzidin
ya ce bayan tfyr ramlahjikin yaya haisam ya rikice
sosai har aman jiniyakeyi. Ashe yaya habib yana
ta cuku cuku zai fitadashi turai. Bayan tafiyar
ramlah da kwana 2 yayahabib ya tafi dashi
londonRanar da suka isa da daddare Allah yayi
ikonsayaya haisam ya rasu. Gingirim hanna ta
tsaya tanakallon izzidin tamkar wata gunki. Izzidin
yaci gabada cewa yaya habib yn kuka yayi waya
yace yau dadaddare gashi nan zai juyo da gawar
haisam shinewannan taron da kika gani ana jiran
isowar su muke. Kiyi hkr hanna haka Allah ya
rubuta miki.Haisam yasha wuya a sandiyar sonki.
Kowa yayishiru ba abinda kakeji a falon sai sautin
shesshekarkuka kowa keyi. Can hanna ta rushe
da kuka tanacewa Innalillahi da inna ilaihir raji'un
haka Allah yarubuta min haka Allah yaso ya ganni
nagode wa Allah. Yanxu babu babana, babu
mijina bello madu,babu haisam din da nake sa
ran xan ganshi dukdaran dadewa. Hanna ta rusa
kuka tana bada lbrnrywr ta tun ranar da
mahaifinta ya kaita mkrnt sukagamu da haisam
har izuwa aurenta da bello madu,har izuwa rana
irin ta yau da aka bata lbrn mutuwar haisam.
Tace ta dauka ita kadai kehaukarta Haisam yana
can da matarsa ya manta daita tunda yace ya
cika burin daya kudira akai nainyi karatu ya dawo
gida yanzun zai cika alkawarindaya dauka. Sai na
dauka haisam ya manta da watahanna ashe ina
nan like a ransa. Hanna kuka wiwi
Zaharaddeen Shomar
Whatsapp 08168575100
GANGARJIKINSA NA AURA 2 Part 3
Posted by ANaM Dorayi on 04:41 PM, 30-Apr-15
Under: Gangarjikinsa ta Aura
Jama'ar dake cike a falon iyayensa da
iyayenramlah danginsa da dangin ramlah da
makabtaduk sukaji tausayin hanna fiye da kansu
da kansu.Hanna ke akayi wa mutuwa.inji
mahaifiyar haisamyace min hjy ku barni na auri
hanna, hjy hanna ceryw ta amma naki fur ashe
kuwa da gaske yake gashi yanxun babu shi ina
ma yana da rai yazoyaga hanna, sai duk falon
aka dauki kuka gabadaya.Hanna ta kankame
tsakiyoyinta da abun busarta acikin gyalenta ta
mike ta dakyar tana hadahanya tana tafiya
dakyar ta nufi wani daki ashedakin haisam ne,
can lungu gado ta shige tayizauna yayin da
idanunwanta suka fada kan wanikaton hoton
haisam dake like a jikin bangon dakin yyi kyau
sosai yana dariya a hoton. Taji gabanta yayanke
ya fadi ta kurawa hoton ido kem yayin dataji wani
ruwa dga hancinta yana zurara ta cikinkanta
numfashin ta na kokarin dauke mata abundazata
iya tunawa kenan , ashe suma tayi,
Amratukanwar haisam aka turo dakin tazo taga
wanni hali hanna take ciki karta nemi ta halaka
kanta. Saikuwa tazo ta ganta ta jingine a lungun
gado azaune ido babu baki sai fari ta kafe.
Amratu takwalla ihu sai duk aka shigo aka tara
hanna cikinwannan hali. Ba'ayi wata wata ba aka
daukota anasalati aka yayyafa mata ruwa ta
farfado.Tana bude ido taga dandazon jama'a har
sunfina dazu mata da maza an idar da sallah
magaribaan sake taruwa ana jiran isowar gawar
haisam.Kofar gida cike yake taf da maza. Hanna
tayi salatita tashi ta zauna tana tunanin a ina
take ko daimafarkin ne, amma ta murtsike idon
ta goge ruwan dake fuskrta taga zahiri ne ba
mafarki bane haisamya rasu , ya rasu da gaske
ne. Hanna taji sai sannuakeyi mata yayin da taji
wasu na tambaya itacehanna? Wannan ce hanna?
Wadanda suka zoyanzu kenan. Hanna tace a
zuciyarta wato kowama ya sanni kenan kamar
yadda nima acan duk wanda ya sanni yasan
haisam,KARSHE Hanna ta matsa kusa da
mahaifiyar haisam ta zaunasai taji mahaifiyr
haisam tasa hnnu ta goge matahawaye, tace
mata hanna yi hkr Allah ya kaddarahaka fatana
ki din da yiwa Haisam addu'a kinji ko,Allah ya
jikansa ya gafrta masa. Allah ya hadaki damai
sonki fiye da gafrta masa. Allah ya hadki da mai
sonki fiye da yadda haisam yake sonki. Hanna
tagirgiza kai tace har abada ba'yi ba, baza ayi
bakuma hjy, na rasa mai sona nima na rasa
wandanakeso. Sai su duka suka rushe da kuka.
Kanhanna akn cinyar mahaifiyr haisam tana
kukakamar ta shiga cikinta don tsananin son da
taji tana yi mata tamkar haisam tunda ita ta haifi
haisam. Itamahaifiyar haisam ta dafa knta jin
hanna taketamkar haisan ita tunda haisam na
son hanna itamaharga Allah taji hanna ta shiga
ranta. Amma aikingamaa ya gama haisan din
daya hada ya tafi yabarsu, Can Hanna ta dago
tace zanje inyi sallar mgariba?Hjy haisam tace eh
jeki kiyi. Hanna ta mike dakyarga tsananin
faduwar gaba da ciwon kai, ita kantabazata iya
musulta yadda takeji a wannan rana ba.Ta shiga
dakin ta kalli wajen da hoton haisam yakemanne
taga an cire shi sai ta wuce ta shiga bandaki ta
dauro alwalla tazo ta fara sallah. Bayan ta idar
dasallar magariba ta tashi ta fara jero nafiloli sai
tajigaba daya an dau salati tun daga yan kofar
gidahar matan dake falo sai taji ana cewa sun
iso, an isoda gawar. Tana tsaye tan sallah sai taji
ta sulmuye tazauna kafarta ta kasa daukarta
gbanta ya yanke ya fadi. Taji duk tsikar jikinta
tana tashi, kukan da yakizuwa dazu ya kece mata
tamkar ranta zai fita. Cantaji salatin da akeyi ya
lafa sai ta rike bango ta tashitsaye dakyar don ta
fita falon taje taga gawr abunkaunarta don idan
taga fuskarsa yanzu ita ce kadaizata dinga
tunawa har karshen rayuwarta. Duk dama taji a
jikinta itama ba dadewa zata yi ba aduniya zata
bi haisam dinta. Tunda damuwa datunani ne ya
kashe haisam a shekara 2 ita yanzuyadda takeji
ya linka yadda haisam yakeji don hakazuciyarta ta
iya fashewa a wata 3 ta mutu ta huta.Tana tafiy
a hankali don karta fadi.har ta fita daga dakin,
tana fitowa taga gaba daya daruruwanmutanen
da suke zazzaune a falon sun juyo sunakallonta
gaba dayansu. Idonta ya dira akan watafuska
wacce take tunanin ba gaskiya take gani bagizo
ne. Kash!! Anan zan dakata mu hadu aGANGAR
JIKINSA TA AURALittafi na 3 Naku ANaM
Dorayi,Nagode da karfafamin gwiwan da kukeyi,
Allah yabani ikon kammala 3 kamar yanda na
kammala 1en 2...Bye!
Zaharaddeen Shomar
Whatsapp 08168575100