Showing 12001 words to 15000 words out of 17701 words

Chapter 5 - Gangar Jikinsa Na Aura Book 2 Hausa Novel Complete

Unknown   

25 Dec 2024

96

shiyayiniger duk uwa daya uba daya
muke, tafi sukahauyi suna murna suna cewa
Allah ya kiyaye Nigeriada gwannatin jihar kano
Hajiya Hindatuumar taci gaba da cewa yanxu
anan garin zamukirkiro wani suna mu saka wa
wannankungiyatamu. Don mucigaba da turo
muku tallafi tako ina daga kasarmu. Bani za bawa
kungiyar nansuna bku d knku ykmt ku saka mata
suna. Nan dai wannan tace a sa mata kaza wacce
tace asa mt kazadaga karshe di. Suka tsayr da
shawarra akan asawa kungyar sun hindatu umar,
tayi darya tace a'aba sunana za'a sa ba sbd wata
kila baz ku sakeganinaba saidai kuga an turo
muku wata sbdmuma acan 'yan kungiyar muna
da yawa idan aka turoni yaugobe wata za'a turo
muku. Amma yanzutunda ga wacce taiya rubutu
da karatu hanna itazata dinga wakiltarku idan ta
kama mahar cannigeriazata dinga zuwa tana
karbo muku tallafi inaganin idan kun amince
asawa kungiyar sunnhanna. Gaba daya suka hau
cewa mun amince asa sunan HANNA,Dagakarshe
matar ta jawowata jaka ta fara mikamusu damin
kudi kowcce kudin data samu idanaka kiyasta
dakudin nigeria zaiyi kimanin nairadubu sha
biyar-biyar. Bayan kowacceta karbataceba'a kare
ba.akwai atamfofi da wasu kudadenda za'a
sakebasu shima daga gwannatin nigeria saidai
basu zo dakudin yanzu ba amma idan zaiyusu
nada wata daga cikinsu da zataje ta wakilcesudan
taga waje tacigaba da zuwa su sai suka hadabaki
suna cewa mun wakilta hannaa
matsayinwakilyarmu. Hjy hindatu ta juya ta kalli
hanna tacekin amince hanna zaki bini nigeria
kidinga karbo musu taimakon? Hanna tayi
murmushi ta ce hjymezai hana sai in biki din
akan haka sukayi sallamacewar hanna zata bi hjy
hindatu kano don karbomusu wasu tallafin masu
yawa,kafin hanna tabimatar saida taje da sauri
gidan kawu ahmad tashaidamasa duk sha'awarda
sukayanke akanta ya amince ya kumayi mata
fatan Allah yasa su dauketaaiki ma acan tayi yace
idan da sarari tajemakarantarsu takarbo
sakamakon jarabawarta tanemi aiki ko Allah yasa
ta dace. Ta rabakudintagida 2 ta bashi rabi. Ta
sake rabanata gida 2tabawa matarsa hajir.
Kogidan inna haule bataje ba dauko kayanta
kawai ta fada motar su hjy hindatuumar sai tafiya
daman hjy hindatu tayi. Sallamadagaci dasauran
hakiman garin tabasu kudi masuyawa sumata
sanar musu zata tafi da hanna dontasake karbo
musu wasu kudaden taimako. Sunyimurnasosai
sun shi albarka sunyi musu fatan Allah yakiyaye
hanya. Mutumin da sukazo dashimai sunashehu
shine yake tuka motr hjy hindatu a baya tazauna
hanna ce ta zauna a gidan gaba, motar
kirarhumma jeef dindimemiyar motamai dauke
darundumemyar rikoda an saka sauti mai tashi a
hnklsai sanyayyiyarna'urar sanyi ce ke dukan jikin
hanna. Cikin motar ma abun kallo ne
lallausankujerun motar su suka sa hanna ta
nutsu komagana bata iyayi,tace a ranta Allah ya
baku duniya wannanmota ce kawai ba gida ba,
Allah mai azurta wandayaso sun hau titi dodar
suna zuba gudu a titi saihanyar kan karfe 3 ma a
ciki garin kano tayi musutafiya suke kamar bayi
sukeyi ba sbd babu watakura ko gjy irin ta
matafiya a tare dasu. Hanna sai kaallon kano
takeyi galala komai yaci gaba bakamar lkcn da ta
zo ba. Babu abinda ya fado mata arai sai ranar
data zo wajen haisam zuwanta kanona farko
kenan kuma bata taba ska ran sakedawowa ba
ashe zata dawo yanzu Allah ya kawodalili. Ta
dinga kallon haanyoyi ko zata gane gidan su
haisam amma ina ba tama gane hanyar ba
balleta gane gidan. Haism haism take kira a
zuciyartayayin da kwalla ta cika mata
idanuwanta. Tamadubi hjy hindatu take kallonta
tace hanna yayadai naga kamar kwalla ta cika
miki ido ko iskar ACce tyi miki yawa a ido a rage?
Hanna tace a'a babu komai suka cigab da tfy can
hjy hindatu tace hannaga garinmu fa, kano kenan
kin taba zuw kano netunda naga kamar a nigeria
kikayi karatu? Hannatace nan FGGC kazure nayi
na taba zuwa kano saudaya sheraka 2 da suka
wuce amma bazn iya tunaina ne unguwar dana
zo ba, sulemanu cresent sunan unguwar , hjy
hindatu tace oh sulemncresent sunan unguwar ai
bamu da nis sosai ynxumun ahmdu bello way
zamu bi ta wajejen dai ni asokoto rd farm center
nake zan nuna miki kwanarhanna tace to suka
cigaba da tafiya.Daidai get din wani tsantsereren
katafaren gdamotar su hanna ta tsaya yayin da
mai gadin ya tasoda sauri yazo ya bude musu.
Hjy hindatu ta kallihnna tce hanna nan gidana ne
ina so muyi sallamuci abinci mu huta wajen
gobesai in kaiki wajenkungiyar subki tallafi a kaiki
can garin naku ko? Hanna tace babu komi na
gode hanna taga duniyawannan gida shine ake
kira aljannar duniya sbdkana shiga farfagiyar gidn
wasu fulawoyi ne anzagaye wani dan tudu yana
ta bulbulo da tsuntsayemsu kyau aka watsa a
farfagiyar gidan sunt t yawocan gefe kuma wajen
wnke ne (swimmingpool) an kewye da wasu
kujerun hutawa cn gefe kumawjen wsannin ne
ma motsajiki (games) wajenbsket ball, tble tannis,
football da sauransu. Iskuma gawta tafkekiyar
kofa wacce zata kaika cikingidan. Daga can bay
kuma boyi quarters ce itamakamar wani katfaran
gidan. Arziki ma anan ai ba'a magn kai kce a
turai kake ba'a nigeria ba. Hjyhindatu ta yukura
zata fita dagcikin mota ta juya takalli hanna
wacce ke zune tayi turus tace hnna fitoman
hanna tj kofar zata bude ta kasa sai da
hjyhindatu ta fito daga kujerar baya tabude mata
tawaje snn hanna ta fito, gidan ya baw hnna
sha'awakwrai da gaske. Tace hjiya gidanki yayi
minkyau wlh, ta kalli hnn tayi murmushi tace
nagodehanna.Wani dogon saurayi ne kyakkyawa
a gefe azaune akan wata kujerar roba yayi
tahumu ya rikekai. Hjy hindatu taje ta sameshi
tana zulayarsa tacemijin me akayi maka yau?
Kana ganina ko ka dagokayimin magana ko
budurwarce ta baka maka rai?Daga nan hanna ta
tantance kanin mijinta ne wasan kanin miji take
yi masa, ya dago a sanyaye ba fara'ada kyar ya
kalleta yace antynah muje daga cikimuyi mgn. Hjy
hindatu t kyal kylle da dariya tace kaidalla rago
nasan fada ku kayi kai da ummi dukydda kayi.
Yace wannan me sauki ne muje ciki dai,ya juya
ya halli hanna yace anty wacece wannan? Tace
yar niger ce yace niger? Daman niger kike jeyau
kwana 7 bakya nan ? Tace eh ehmuje ciki
dai,hanna zo mu shigo ciki. Suka isa wani
tafkeken falowanda zan iya kiransa aljinnar
dunita anan hjyhindatu ta ajiye jakarta akan
kujera ta kshingidadon gjy. Tace da hanna zo ki
zauna bakuwa kema kin gaji hanna tayi
murmushi dukka snsan jikintaya dau sanyin
na'auraa, a fakaice kallon alatun dasuke jifge a
falon take take tana tambayar zuciyartaabunda
bata sani ba bata taba gani ba. Saurayinyaje wjen
wata (telephone) waya da take sakale ajikin
bango ya dauka yana latsa wasu lambobi can da
aka jima yace" hello hjy ga aunty ta dawo
ashewai niger taje. Hjy hindatu ta tshi zune tace
lhhajiyrku kake gayawaa ashe niger naje
damanhaka kake kai in an gaya maka magana sai
kafada? Yazo a sanyaye ya zauna akan kujera
yaceaunty dole fa hjy tsn kin dawo kuma in kika
je tunda neman ki ake yi tuntuni "hajiya hindatu
tacehjyr a asibiti take ko kuma a ofis? Yaya mai
jikin inata tambayarka baka bani amsa ba? Yace
yana canyaji sauki tace bari. Inje inyi sallah inje
in duboshi,hour yanzu basu sallameshi? Yana
premier hospitalko Aminu kani aaka mayr dashi?
Ya ce yana can dai. Tace wai meke damunka ne
duk da kyaar kkemagana na lura. Hanna tace
wani ne bashi da lfy?Allah ya sawake. Hjy
hindatu tace wlh mai gidanane bashi da lfy yana
asibiti. Hanna ta girgiza kai tacekai kai Allah ya
sawake masa, ciwon ya tsananta nehaka har da
kwanciya a asibiti me ya same shi? Tace ciwon a
zuciyarsa yake ciwo ne sosai yakefama wallahi
hanna. Hanna tace zuciya? Is tarableAllah ya
bashi lfy. Ramlah tace amin shigo gabandaki muyi
sallah ko azahar bamuyi ba gashi 3da rabi yanzu
la'asar ta kusa. Hanna na biye da itahar wani
katafaran daki mai dauke da wani kayataccen
gado a ciki dakin kuma da wanikyataccen
bandaki. Hjy hindtu tace hnna ta shigabandaki
tayi alwalla idan ta fito sai ta shiga . Hannata
shiga bandaki sai da tasha kallo ta gaji
sannantayi alwalla ta fito. Hjy hindatu mata shiga
ta dauroalwalla.Suna idar da sallar azahar sai
kwai suka yi l'asardon lokaci yayi hnna na tahiyar
karshe hjy hindatuta idar tana jan carbi suka juyo
na rafsa kukakamar na mutuwa a babban flo a
guje hjy hindatuta fita hanna kuma ta hau sauri
tana so ta idar tajeitama taga meke faruwa
hanna taji ihun ya kara karuwa da hjy hndatu ta
fita kuka wiwi sukeyi.Hanna ta fita da sauri ta
iske mata makil a falo anata kuka. Hanna tayi
kasake tana kallonsu bata sanme ya faru b balle
tasan me zata ce musu. Hjyhindatu ce ta taso
tazo ta kama hannun hamma takawo ta tsakiyar
matan nan wadanda suka doshi su ashirin.
Hanna ta durkusa akan kafet ta gaishesuwata
kamillliyr datijuwa mai kyau ta dago da luhu-
luhun idanuwanta ta dubi hanna ta juya ta kalli
hjyhindtu tace ramlah wacece wannan? Tce
wannanitace hannar haism. Su duka suka bude
ido da bakisuka ce hanna, hanna ce wannan ina
kike nemota? Ta rushe da kuka tace har niger
naje na nemota saigba daya ka rushe da kuka.
Hanna ta kasa ganeabunda ake nufi, knta ya
daure abunya batamamaki. Tce meke faruwa, a
ina nake anan? Hajhindatu ta goge hawaye tace
hanna nan kano ne.Ta nuna wannan dattijuwar
matar tace wannan itace mahaifiyr haisam!
Hisam! Haisam haj hindatuta ce haism. Ta nuna
wannan saurayin tce wannanizziddin kanin
haisam ne, ni kuma ba sunana hjhindatu ba,
sunana ramlah nice matar hasamhanna ta
zabura ta mike tsaye tace ramlah, mekefaruwa,
me nayi miki? Ramlh ta jawo hannun hanna ta
zaunar da ita tace zuna hnna zan bki lbrnhism
ynxun nan, hanna ta koma ta zauna asanyaye ta
tattara hankalinta baki daya a
sauraronramlah,Ramlah ta sharbehawayen da
suka cika mata ido tace hanna, hisan,yana sonki,
haisam ne mai sonki, babu wani maisonki a
duniya irin hisam. Haisam yafi kowakaunarki a
cikin duk masu sonki a duniya hannatace ramlah
meyasa kika ce haka? Ramlah tace abunda yasa
nace haka shine haisam bai taba yinsoyayya ba
sai akanki, bai taba ganin wata 'yamace ba a
duniya da yaji yana sonta kamarkihanna, hanna
ta dago ta kalli ramlah tace ammahaisam ke ya
faraa kafin ma mu hdu dashi houryayi miki
alkawarin zai aureki. Ramlah ta girgiza kai tace
hiasam ya sanni tuntuni amma ba sona yakeba.
Allah ya jarabeni da tsananin son haisam
tunmuna america idan sunje hutu gidnmu.
Nashasanarwa mahaifiyata sai tace kada ma in
fara bazaiyiwu ba, saboda mhaifiyar haisam
kaawarta cetasha gaya mata cewa haisam bashi
da ra'ayin soyayya yace shi bai taba jin yana son
wata bakuma yana ganin bazai taba ji ba, har
muka dawokasar nan. Amma naki hakuria naci
gba da cusasoyayyar haisam a zucyata, na dinga
kokarinnunawa haisam irin soyayyar da nakeyi
masaamma sai yake nuna min baisan abunda
nake nufi ba. Da nag haka sai na dinga bin ta
hanyr iyayenmudon na sami haisam, da farko
mahaifina na samunasa masa kuka cewar in ba'a
bani haisam b xankashe kaina. Mahaifin ya
lallashe ni ya ce duk maisauki ne zi sami
mahaifin haisam. Haka kuwa akayimhaifina yaje
ya sami abokinsa mahaifin haisam ya shaida
masa bukatata. Sbd da sanin raa'ayinhaisam
akan soyayya bai amsa masa ki tsaye basida yace
zai tuntubi haisam zai kuma yi shawarada
mahaifiyar haisam kusan shekara guda
bamujiwata cikekkiyar msa ba daga gidansu
haisam to sainasan haisam yaki amincewa ne
yasa babu wata cikekkiyar amsa da naji game da
bukatata akannifa har yanxu ina son haisam,
babu irn kalmar damhaifina bai furta min b
wajen wayar min da kaiakan in cire son haisam,
in so msu sona ga sunnbarktai suna zuwa, naki
nace lallai-lallai sai haisam,Nazo nyi yjin ikin cin
binci naki ci naki sha naakaura daki sai kuka.
Iyayena suna ta lallashina nkicanj ra'yina. Shi
kuwa hisam bai san ma abindanakeyi ba, yn can
jami'a yana karatunsa. Kawrkirauda kanwata
nake aike da wasika in shaidwhaisam halin da
nake ciki amma bai taba bani amsar wasikata ba.
Ko dda naje gidansu bayacemin komai koda zamu
yini tare ko uffan bazaicemin ba. Haka idan yazo
gidanmu wajen auwalyayna abokinsaa idan muka
gaisa babu binda zaisake cemin ko hira nake
musu bai cika sa baki ba.D mahaifina yaga na
dmu sosai da son haisam shine ya sake samun
mahaifin haisam suka zaunasukayi magana sosai
mahaaifina y nunaa bacinransa yace b yadda
za'ayi suce haisam yakiamincewa tunda bashi ya
hifesu ba, susukahaifeshi in har suna so zasu san
yadda zasu sshi yaamince dole. Gudun kada
abokantarsu ta baci mahaifin hisam y kira
haisam yace ko yaki. Koh yaso is ya aureni, da
farko mahaifiyarsa taki tacebayayiwa a yiwa
namiji auren dole abarshi tundayce bashi da
ra'ayin soyayya gashi yanzun kara2yake a lkcn
yana shekararsa ta karshe a jami'a.Mahifiyar
hisam tag dai abun zai koma tashin hnkl tsakanin
ta da mahaifana da kuma mijinta sai taamince
tace ayi auren, taci gaba da lallaba haisamakan
ya yarda ya iya bikin. Da aka zo sa ranarauren yy
habib sai aka had damu. Aka sa ranaraurenmu
shera daya dai daii lkcn da haisam zaigama
bautar kasa ni kuma na gama sakandire sai ayi
bikin. Har lkcn da ka sa mana rana haisam
baitaba zuwa gidanmu ba da sunan yazo zance.
Nicekullum nake yi masa waya musamman da
tsakrdare. Yan amsa mun wayar amma wani lkc
sai yyibarcinsa m ya barni a layin wayar ina
magana nikadi. Hak a cikin hirarrakin da muke
akwai wasu tambayoyi da nake yi msa bi tba
amsa mun ba sidiyyi shiru. Tambyoyin kuwa shine
hisam ynxunkuw kana jin sona a zuciyarka?
Meyas baka zuwgidanmu znce? Idan ban ganka b
ko naji muryarkabana iya barci kaifa? Baya
amsamin duk watatambay data jibanci soyayya, n
sni kuma n gane haisam b sona yake ba kiri kiri
amma idona ya rufetunda ni ina sonsa zan iya
zama dashi a haka.Haisan yana bautar kasa.
FGGC kazaure ina gidainaa jirns ya gama sai
ranar daurin aure a bda dasadaki in zama
matarsa kwi ya rage. Kwatsam sahaisam ya
kammala bautar kasa sai yace shifa yakammala
butar kasa sai yace shifa ba ynzu za'ayibikin ba
ayi na yay habib tunda shine babba ayi namu
daga bya. Aka yarda da bukatar haisamtunda
lallabashi akeyi akayi bikin yaya habib. Iskwi
mukaji haisam ya koma FGGC kazaure amatsayin
cikakken malami wi shi koyarwa yakesoyayi
shiyasa ya nemo ikin can, nace na yarda ayibikin
zan iya binsa kazaure mu zauna, hk dai haisan
yayi tayi mana hanya hanya yaki yarda yibikin. Da
yaga an takur masa ance sai ya barokazaure ya
dawo kano ga kamfanin babansa ananzaiyi aiki
ayi bikin mu kuma shi yace shi ya aminceidn na
sami wani na aura don shi kuma sai nan
dashekara 5. Nace na yarda zan jira shi in shiga
jami'a kafin nan nima na kare sai muyi auren
kawai. Ranmahaifina ya baci mahaifiyatata
zazzgeni tace bazanjira shi ba sai kace bani da
zuciya wanne irin so newannan. A lokacin akwai
wani saurayi nai sunaDalhatu dan jarida ne yana
sona sosai. Yana so yaaureni nace ni bana sonsa
bazan aureshi ba daidai lkcn nan an turashi BBC
london yace idan anyibikinmu sai. Ya tafi dani can
london nayi kara2jami'ata, naki fur. Babu irin
nasihar da iyayena basuyimin ba da lallashi naki
ji nifa idan ba haisan basaidai in fsa aure. Iyayen
haisan. Ma sunyi iya.Kokarinsu wajen tlastawa.
Haisam ya dawo yazo ayi. Bikinan namu sai ya
daina zuwa wkend din mada yake zuwa kwata
kwata. To. Kowa. Ya rasa.Yadda zaiyi damu suka
zuba mana ido Sai addu'a.Haisan yana bautar
kasa. FGGC kazaure ina gidainaa jirns ya gama
sai ranar daurin aure a bda dasadaki in zama
matarsa kwi ya rage. Kwatsam sahaisam ya
kammala bautar kasa sai yace shifa yakammala
butar kasa sai yace shifa ba ynzu za'ayibikin ba
ayi na yay habib tunda shine babba ayi namu
daga bya. Aka yarda da bukatar haisamtunda
lallabashi akeyi akayi bikin yaya habib. Iskwi
mukaji haisam ya koma FGGC kazaure amatsayin
cikakken malami wi shi koyarwa yakesoyayi
shiyasa ya nemo ikin can, nace na yarda ayibikin
zan iya binsa kazaure mu zauna, hk dai haisan
yayi tayi mana hanya hanya yaki yarda yibikin. Da
yaga an takur masa ance sai ya barokazaure ya
dawo kano ga kamfanin babansa ananzaiyi aiki
ayi bikin mu kuma shi yace shi ya aminceidn na
sami wani na aura don shi kuma sai nan
dashekara 5. Nace na yarda zan jira shi in shiga
jami'a kafin nan nima na kare sai muyi auren
kawai. Ranmahaifina ya baci mahaifiyatata
zazzgeni tace bazanjira shi ba sai kace bani da
zuciya wanne irin so newannan. A lokacin akwai
wani saurayi nai sunaDalhatu dan jarida ne yana
sona sosai. Yana so yaaureni nace ni bana sonsa
bazan aureshi ba daidai lkcn nan an turashi BBC
london yace idan anyibikinmu sai. Ya tafi dani can
london nayi kara2jami'ata, naki fur. Babu irin
nasihar da iyayena basuyimin ba da lallashi naki
ji nifa idan ba haisan basaidai in fsa aure. Iyayen
haisan. Ma sunyi iya.Kokarinsu wajen tlastawa.
Haisam ya dawo yazo ayi. Bikinan namu sai ya
daina zuwa wkend din mada yake zuwa kwata
kwata. To. Kowa. Ya rasa.Yadda zaiyi damu suka
zuba mana ido Sai addu'a.Na shiga jami'a a nan
kano BUK ina karantar.Bangaran lbrn 'yan jarida
(mass com) ina Karatunaina jiran haisam na sami
samari kalakala akwaikyawawan da suka fi.
Haisan kyau nesa ba kusaba, akwai masuarzikin
da suka fi haisam, masusona fiye da haisan
amma. Na kisu ni sai haisam don bazan mant ba
har mahifiyt tke cemun zakiauri haisam in n
takura masa mma bazaki samisoyayyar da kike
nema ba. Nce idan anyi auren zaisoni ai. Nasa
kanwata rauda ta binciko. Mun wanneirin buri ne
haisam ya kudira a FGGC kazaure yakeso y cika
kamr ydda kullum ake cewa, rauda tace ai wata
yarinyace year jinsu mai suna hanna
yacekanwarsa ce tana jin sbd it yaki barin mkrntr
nasrauda taci gaba da lura d binda yake
gudanatsakanin hasam da hanna kuna ji 4 (ss1)
rauda tzomun da cikekken bayani game da
binciken danasata tayimun. Tace abu ya tabbata
haisan son hanna yakeyi,duk mkrt an sani zance
ya fito fili. Tabani lbrn irin gwagwarmayar da
akayi tsakaninhaisam da malai masu takurawa
hnna da dalbaimasu takura miki yaya habib ma
ya fada manayadda sukayi da haisam har hisam
ya wawaroadda kamar dabawa masa, yaya habib
yace haisam sai addu'a sbd kamar ya zautu a son
wata yrny donhaka nema yaki dawowa.Raina ya
baci sosai da naji nce haisam yana sonwta, na
lashi takobin ko wacece wannan hanna saina ga
krshent ko a ina take, shine nabi direban muda
zai dauko rauda ranar hutu don inga
wacecewannan hanna? Kuma 'yar waye? Dame
ta fini dahaisam yafi sonta dani? In kuma ja mata
kunne akan ta rabu da mijina, don alkcn yadda
nakeji zaniya hallaka duk wanda yake kokarin ya
rabani dahaisam, naje mkrt na tarat bakya nan
ance suhaisam sun tafi dake sai muka biki
garinku mukatarar bakya nan sai mahaifinki. Na
fadimagangannu iri iri a cikin bacin rai sbd
mahaifinki ya rabaki da mkrtr don ki rabu da
haisam, haisanbai bar kazaure ba is da kika gama
mkrt da sati 2snn ya dwo gida da kaynsa,
mahaifinsa na ganinsacewa yayi haisan har ka
cika burin daka kudira kadawo? Haisam yayi
murmushi yace eh baba,mahaifiyarsa tace idan
baka gama cikawa ba ka koma ka gama ka dawo
ramlah na jirnaka ayi bikinku, haisan yace ya
gama saidai kuma yazo wajensuneman alfarma
guda daya donAllah su taimakamasa , suk bukaci
haism daya fadi abunda yake soya fada inshaa
Allahu idan bta fi karfinsu ba zasuyimasa sai ya
zauna ya basu lbrn ki tas tun daga ranar da aka
kawo ki mkrt har halinda kike ciki agidanku, ya
kuma bayyana musu tsananin son dayake miki
yace su taimake shi su bashi izini yahadamu mu
2 ya aura sbd kece rywrsa zai iya shigawani hali
idan suka ki amincewa masa, bai rufebakinsa ba
mahaifinsa ya daka masa tsawa yace bazai yuba
karma ya sake yi musu wata magiya.Mahaifiyarsa
ma tace in har ita ta dauki cikins wata9 ta hifeshi
yasha nononta har ya girma to bataamince masa
ya auri hanna ba.Kwana 2 haisam ya kara
ramewa kullum kagnshi yana tunani kallo 1 zakyi
masa kasan yanacikin wani hali na tsananin
damuwa, ya daina ci yadaina sha balle yayi hira
da mutane mahaifinsa dayaga haka sai ya kira
shi yce yaje ya sameni yayimin bayani akan ko
zan yadda ya auremu mu 2 idan na mince to
zaije ya sami. Matarsa mahaifiyahaisam ya
lallashet ta yarje masa, haisam ya samenia
lambun gidan mu da yamma. Yake cewa
intaimakeshi in ceto rayuwarsa ya auremu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login