Showing 12001 words to 15000 words out of 20935 words

Chapter 5 - Auren Jinsi Book 1 Hausa Novel Complete

nagama miki favorite dinki..... Duk da hankalinta bai wani kwanta ba.... Amma ta dan Saki ranta akan DA .....mom data Kali salmah wanin abu taji ya tsirga mata..... Tasan sarai me haka ke nufi.... Tun salmah bata Kai cikakiyar mace ba take sha'awarta ballatana yanzu.... Da ba da namiji ba kadai duk wanda ya kalli salmah sai yakara...... Saketa ta tayi saboda indan tacigaba da riketa zata iya shiga halin da yafi wannan ma kuma Kowa saii yagano halin data ciki....... Auxibillahi take ta maimaitawa.... Saboda shedan naso yayi galaba akanta........ Ciki suka shiga.... Dad ya zauna.... Salmah part dinsu ta shiga duk yayi kura.... Alamun ba mutane a cikin dan tasan da nasmat na nan ko tsinke bara tasamu ba..... Trolley kawai ta bude ta Ciro wata vest baka da wani short niker daidai guiwar ta... Ta cire kayan jikinta.... Ta Sa wata p cap saboda kar gashinta yayi datti.... Ai tashigayi tukuru..... Tana cikin aiki ne taga kayan nasmat a kasa tatarewa ta Fara....... Wayarta ta gani.... Duk tayi kura.... Dauka tayi ta karkade ta..... Tana kunne... Dannawa tayi taga hoton ta ne... Ajikin ....wanda ta dauka a makaranta... Ta turo musu dashi..... Tace kanwata ina sanki kema Allah yabarmu tare.... Nasan yadda kike ji dani. Allah yabaki lafiya my blood sister..... Sai data gama aiki tsaf sannan tashiga wanka...... Mom shiru ganin salmah bata fito bane yasa dad cewa mom ta duba ta.... Taga me takeyi baya son horon yunwa...... Mikewa tayi badan ranta yaso ba.... Dan gsskiya a halin datake ciki bata so ta kalli... Salmah........




Shigarta yayi daidai da fitowar salmah daga wankan.... Tana daure da towel dan Karami... Dan ita tasaba ......mom na shigowa itama tana fitowa tace.... Na shiga uku... Ta dafe kirji domin duk irin sufar da mom tazana.. Wai irin matar data ke so ta aura... To irin sifar salmah ne.... Sai yanxu data ganta a have nake.... Tace Kara yabon kyaun surarta..... Mom tayi zurfi a tunanin da kallon salmah..... Salmah data ga mom Nata kallonta.... Wardrobe ta bude ta dauko hijjab din nasmat tasa..... Tace mom kinga nadade ban fito ba aiki na tsaya yi... Duk dakin yayi kura.... Mom kam bata jin me ake fada dan tayi nisa a fillin wasafa surar yarta..... Shafa Mai salmah tayi a gurguje tasa wata riga bubu doguwa..... Clap ta yi da hannunta..... Tace mom kina tunsnin dayawa shiyasa duk kin rame.... Nasan akan ciwon autarki ne ko ....zata samu lfy insha Allah kinga nima na matsu inje ingsnta ......mom yake kawai takeyi... Ita kadai tasan abinda ke damunta......





Typing.....
By:[email protected]πŸ”΅πŸ”΄
[2/27, 12:04 PM] [email protected]🌺🌸: πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅

AUREN JINSI

πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄


27-2-2018

Typing.... 66 to 70



Dedicated: to all MARYAM and amina.



Masoya nagode... Tunda Allah yasa nafara... Novel dinan... Ban cikaro da kalmah daya ta batanci ba.... Saboda fans kun mun kyawawan fahimta ne..... So.. Wannan labari na AUREN JINSI yana tafiya best on abunda ke faruwa.... Kuma kashi 80 na labarin yafaru.... So yanzu yan uwa duk yadda kuke tunanin duniya ta wuce nan... Fatanmu Allah yashiryamu ya doramu akan daidai.........kuma kudinga yawan karanta wannan adu'a da annabi yake yawan karantawa......

" AllΓ£hummΓ£h sΓ£bit qΓ£llΓ£bi.. AlΓ£ dinnukΓ£h"






πŸ”΅πŸ”΄HOME OF MY QALAM WRITER'S ASSO.πŸ”΄πŸ”΅




Mom yake kawai takeyi akan salmah.... Amma a yadda shedan ke Kara cunkusa mata surar salmah.... Lallai in salmah dogon Hutu zatayi za'a samu matsala ....Allah karabani da wannan abun kunya....... Dan wannan lamari... Sai Allah..... Salmah ficewa tayi... Tabar dakin da kallon da mom kemata ya isheta....




Direct dining ta wuce inda tarar da dadynsu shima yana cin abinci.... Kujera taja ta zauna..... Taja cooler ta zuba dan wake daidai yadda zata iya... Domin ita aduniya ba abinda tafiso kamar dan wake.... Robar yaji ta janyo tasa.... Dan akwai ta da cin yaji.... Bayan tagama Sa komi dad dake kallonta yace wata salmah har yanzu baki manta da yaji ba.... Dariya tayi tace dad ina son shi yaza'ayi na manta.... Tana yankaken kabaje da kwai daffafen tana sawa........ So dad yanzu wannan yajin yayi yawa.... Ai Zan kara ne ma..... Dauke robar yayi... Yace lallai ba agidana za'ayi wannan bidi'ar cin yaji ba.....Fork ta dauka tana cin dan wakenta tana lumshe ido kamar me jin bacci.... Tsabar dadi dan ta dade rabonta dashi.... Shiyasa take cin shi kamar yau taba ci...... Hum.. Dad dan Allah meyake damun nasmat.... Yace amma kin manta ne indan ana cin abinci agaban dad ba'a magana.....dad wallahi na matsu inje inganta ne..... Kuma naga mom ma duk ta rame nasan akan ciwon... Nasmat ne.... Ajiye fork din tayi dan taji ta koshi ma..... Dad yace nasmat... Lalura tasamu mun rasa gane daga ina matsalar take.... Kamar mahaukaciya haka tazama.... Anyi bincike... Akan brain dinta ko tasamu matsala amma likita sun tabbatar mana da cewa brain dinta lfy klau.... To ina kyautata zaton.... Aljanu suka shafe ta.... Domin yanzu nasmat Sam bata son ganin mom dunku.... Indai zata ga mom dinku to kirkiri take nuna mata kiyayye...kuma na tambayeta ko lafiya.... Ko taga wani Abu tace mun Sam ita batayi gamo..... Shiyasa zaki ga hankalin mom dinki duk ya tashi.... Amma jiya kuma cikin ikon Allah nasmat naso mom dinta ta kwana agunta.... So abun yanzu na ban mamaki.... Sai dai kawai mudawo mudinga mata adu'a .......salmah numfashi tayi hade da tausaya wa kanwarta.... Domin salmah akwai biyyaya.... Gata da son ganin Nata cikin walwala..... Tace dad amma tun yaushe abun yafaru da ita.... Yace ina ga kamar ranar Friday ne.... Domin ni mamaki bata gayamun on time ba.... Salmah tace dad a ranar nayi waya da nasmat inda take cemun ta dawo da yunwa kuma mom tasata girki.... Dan haka ma taje ta kwanta bazatayi girkin ba.... Namata fada.... To basan meyafaru bayan haka ba.......







Mom tun data fita daga dakin su salmah ta koma dakinta. ....ta fashe da kuka... Domin wannan wace irin masifa ce ....da tayi hakuri ta janyen wannan bakin kuduri akan salmah... Domin rufin asirinta....... Amma yanzu yau kadai taji masifar sha'awar nasmat nadamunta inaga tacigaba da zama da ita.... Sam haka bazai yiyu ba... Dole ta nisanta kanta daga... Salamh....... Kuka takeyi sosai.... Tana cewa dama duk wanda. ya taka dokar Allah da gan gan sai Allah ya jarbace shi shima.... Domin duk abinda takeyi bata taba tunanin haka zata faru ba....... Wannan masifa dame tayi kama.... Sodayawa indan tayi tunanin barin lesbian... Sai shedan yakara rudarta.... To gashi yanzu yadda reshe ke kokarin juyewa da.......... Tana cikin wannan hali ne nasmat ta shigo..... Ta sameta a kefe tana kuka.... Salmah karasawa tayi ta rungumeta.... Tana kuka itama.... Indan akwai Abu me daga mata hankali shine taga iyayenta a cikin damuwa...... Gashi yau mom har kuka takeyi rabon data ga wannan tashin hankali tun mutuwar... Kakar su... Wata mahaifiyar mom.......






Rungumar da salmah tama mom ba karamin kara jefata cikin tashin hankali yayi ba.... Meye mafita... Dan ganin takeyi a wannan stage din da take komi zai iya faruwa kokarin yakice salmah take amma salmah Kara shiga jikinta takeyi..... Salmah cikin kuka Wanda muryarta bai fita sosai tace mom kiyi hakuri da halin nasmat bata cikin hsyacinta ne nasan insha Allah zata samu sauki...... Ai jin muryar salmah da mom tayi a wannan yanayin kara daga mata hankali yayi.... Numfashnta ne taji yana wani iri.... Salmah tsoro ne yakamata ganin yadda mom ta koma .....kamar me shirin barin duniya.. Da gudu salmah tayi waje ........ta Kira dad.... Dakinta ta koma ta cigaba kuka tana ....Dana sanin dawowarta ....dan wannan tashin hankali ne........dad na shiga yaga mom ta rike marar ta....... Karasawa kusa da ita yayi yace Hajiya banda abinki ina kusa amma kibari har sai kin shiga irin wannan hali..... Haba mana.... Mom kam tasan ya ganota sarai amma fa ba irin shi take nema ba amma indai tana son tasamu relip dole tayi manage a cewar ta.......... Ranar kam dad yasamu gamsuwa domin tafi shi fita daga hayyacin shi..... Shima kan shi yasamu nutsuwa... Kuma yaji dadin yadda ta nuna me so .......amma kuma kalmah daya data daure me kai....shine... Datake yawan kiran salmah.... Amma ba mamaki.... Haka taji Kalmar a bakinta saboda dawowar salmah.......




Salmah bayan tagama cin kukanta... Ta mike ta shiga wanka ta shirya domin ta matsu mutuka taga yar uwarta.... Wayarta ta dauka.... Ta canja Sim card sannan tafito.... Ta Kira dad akan tagama shiri su tafi....... Suma fitowa sukayi..... Dan da kyar ya lallaba mom ta bisu saboda ta kwantar ma salmah da hankali.........


Acikin Mota ba me cewa ko Kala..... Sai dad ke hira da salmah jafi jafi..... Mom na nata tunanin........ Suna isa cikin hospital din salmah ta tambayi dad wane ward ne yagayamata da gudu ta ruga gun nasmat .......nasmat na kwance abunta taji ana my bestie kamar ba mara lafiya ta sauko ta danne kan yar uwarta suna murna........ Oyoyo antyna oyoyo antyna..... Nikam na warke wallahi a sallameni kawai..... Dariya dad yayi dake bude kofa... Yace ciwon dama na rashin ganin salmah ne........mom nashigowa ......nasmat tayi tsaki... Ta hade rai kamar ba itace me magana.... Ba .....




Typing......
By:[email protected]πŸ”΅πŸ”΄
[2/28, 12:04 PM] [email protected]🌺🌸: πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅


AUREN JINSI

πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄

27-2-2018

Typing..... 71 to 75




Dedicated: to my group fans.... Home of my qalam writer's asso...... 1,2,3,4,5, Haleemah fans... Kuma ina yinku..... Mr mansoor novel, zuciyata ce fans, MATAr manyafans, khaleesat hydar ina yinku.... Hausa novel, bayan wuyan fans.... Aminci novel, mar'atul saliha, isassun mata... Nisa'ul jannah.... Duk wadanda basu ji su ba kusani ina kaunarku..... Sosai.....



Gaisuwar ban girma agareki tare da fstan alkhairi... Agareki... Sis duk wuya duk rintsi muna makalkale insha Allah namcy..... Haleemah ta.....





πŸ”΄πŸ”΅HOME OF MY QALAM WRITER'S ASSOπŸ”΅πŸ”΄

Ku kasance da alkalmin yar mutan jasawa ....dan fadakarwa, nidantarwa tare dakuma illamantarwa.....πŸ”΄πŸ”΄πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΅πŸ”΅







Zama sukayi dukkansu... Nasmat ta gaishe da dad... Cikin farinciki da nutsuwa... Ya amsa yana tambayarta ya jiki... Tace dad da sauki yace yau insha Allah za'ayi discharge Dina..... Masha Allah.... Data zo gun mom ta hade rai kamar an sata dole tayi gaisuwa.... Dakyar tace ina kwana.... Taja bakin ta ta tsuke shi. ....mom amsawa tayi dan inda Sabo to yanzu yaci ace tasaba.... Duk kullum zuciyarta a cunkushe take da bakin ciki irin abinda nasmat ke mata amma yazama dole tayi hakuri... Saboda ba yadda zatayi a iya nata tunanin batasan wani Abu da yashiga tsakanin ta da nasmat ba sai tsawar da ta mata...... Nasmat juya gun antynta tace Anty na good morning.... Morning my dear.... Ya jikinki.... Tace Alhmdlh.... Jiki yayi sauki sosai.... Tace me yafaru dake ne ranar da muka gama waya... Ranar Friday... Naga kamar ranar abun yafaru dake ....cikin lallashi take maganar.... Tace ba abinda yasameni.... Illa kawai naso nabar wannan duniyar ne me cike da almara.... A iya tunanina Anty.... Nazata mutum me karamin shekaru bazai iya fuskanta tashin hankali ba balle.... Kuma har ya dinga wa kansa fatan mutuwa.... Wallahi Anty ranar ban so nakara kwana aduniya ba.... Saboda ko nan gaba rayuwar Mu bata da afani.... Saboda zamu kasance cikin tsangoma..... Lokacin dana buga kaina da wardrobe... Baso a bani wani taimako ba.... Amma wannan tana pointing mom da hsnnunta tace... Wace itace silar jefani cikin wannan hali.... Kuma itace mutum tafarko dana tsana... Bayan doguwar... Kaunar danake mata a da... Amma yanzu ba haka bane.... Kusanci na da ita yazama nisanta.... Haka maganar ta tafi komi daga mun hankali a duniya....aiyukanta sun koma munana.......salmah ce ta dauke da wawan mari takara dauke ta da wani mari.... Dukanta take... Dad ne ya riketa... Yace kafin... Zuwan Mu hospital dinan ban miki explain ba.... Shine harda dukkanta....... Nace miki nasmat tasami tabin hankali.. Dad bakaji me take cewa ba ne.... Wallahi tallahi dana San abunda zanzo intarar kenan da ba abinda zai kawoni........





Dad yace tana mana explain ne baki San me tagani ba ko taji kin katseta.... Wanda zai Kara haifar mana da wata matsala..... Matsawa kusa da nasmat yayi... Data ke kuka... yace my daughter am sorry.....me yafaru a ranar... Yi hakuri ki mun bayani kinji ni Zan fahmce ki..... Tace dad wallahi... Ko da za'a samun wuka a wuya bazan fada ba saboda ko na fada ma ba me gasgastani kuma banda sheda sai Allah.... Duba da yadda Anty ta dake ni..... A ko ranar kin dillanci ai ranar da hajjar me gari... Ta bata.... 99 days for the thief one day for the own..... Ranar da kowa zai gani ko yaji... Ranar za'a so aji daga bakina...... Amma yanzu Zan zauna wannan maganar ta ta azabtar dani..... Indan kuma na mutu.... To haka nafi so......



Salmah tace... Haka wata yar iska mutuniyar banza ta bata mun rai a airport.... Shine kema zaki gwada..... Nasmat tace lallai kuwa kinyi kuskure da baki fara kiran sunan mahaifiyar ki da wadannan sunan ba ....ita tafi dacewa dasu....... Mom ce da jikinta yafara sanyi domin wani tunanin datakeyi ko nasmat taji abinda sukayi ranar ne....... Gun salmah takara Sa tace kiyi hakuri da halin da yar uwarki ke ciki.... Kinji dukkan tsananin yana tare da sauki..... Waye ta bata miki rai ne a airport.... Mom daga saukata wata banza tazo take cemun.... Dad ne yamata sign da ido alamun yin shiru.... Dan yasan idai taji maganar hankalinta tashi zaiyi..... Kirane ya shigo.... Wayar ta... Da wata bakuwar number.... Gaban ta ya fadi.... Tace nashiga uku... Waye kuma yasamu numbers Dina bayan ban raba ba........ Kin dauko tayi dad ne yace kije ki dauka mana bakyau wulakanci.... Kuma baki San waye ma ba.... Watakila yazama important kiran....... Bandan ranta yaso ba tayi hanyar waje..... Tana picking.... Taji muryar da bata sake tunanin jinta bat.....salmah yayi... Amma ta kasa amswa.... Sai rufe ido kawai.... Dan ko a mafarki taji wannan muryar tabbas zata gane ballatana kuma muryar jalal data zama mata ruwan sha..... Magana yakeyi amma shiru..... Kashe wayar tayi gaba ki daya.... Ta shigo fuskar ta tab da hawaye...... Ba wanda ya kulla da yanayinta sai dad.... Yasan me kiran... Domin ruwa baya tsami banza......




Nasmat dataki yin shiru tace dad inada question dayawa.... Kuma kamun promise indan naji sauki zaka amsa mun ko kai yada mata.... Yace to kiyi shiru ko....... Kizauna da antynki barin Kai mom gida kafin ayi salmah ko.... Gyada me kai tayi dan nasmat akwai shagwaba...... Suna fita ba wanda yace ma wani ufan acikin su.... Salmah na tunanin jalal..me yadawo dashi cikin rayuwar ta bayan ta shafe babin shi.... Ita kuma nasmat na tunanin rayuwar su... Yadda zata kare da bakin painting da mom ta musu... ...




Salmah tayi nisa cikin tunanin ta tace Anty salmah dan Allah kiyi hakuri kinji..... Daga mata hannu kawai tayi... Nasmat saukowa tayi kasa inda antynta ke zaune tayi kneeling tace pls my Anty am sorry for the disrespect... Tace is OK... Rungume tayi sukayi ta kuka.... Can nasmat tace anty dan Allah waye.... JALAL.......





Typing......
By:[email protected]πŸ”΄πŸ”΅
[3/1, 12:26 PM] [email protected]🌺🌸: πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅

AUREN JINSI.

πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄

28-2-2018


Typing.... 76 to 80



Dedicated: HANAN ABUJA.

Gaskiya yar uwa nagode da abun arziki... Yaba kyauta tukuici ne... Allah ma yace indan yabaka ka gode masa sai yakara ma.... Indan kuma ka kafurce to lallai ya tanadi azaba me tsananin..... Hanan naji dadi kuma nagode.... Allah yabar zumunci yaraya miki zuri'arki.... Yakareki daga sharrin masu Shari.... Allah yasaka da alkhairi...🀝🀝🀝🀝🀝🀝🀝


Hajiya kema sakonki ya iso gareni... Nikam ba abinda zance sai fatan alkhairi...

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login