Showing 3001 words to 6000 words out of 20935 words

Chapter 2 - Auren Jinsi Book 1 Hausa Novel Complete

to yanzu ma wasu ehmmata zata aura daga adamawa guda biyu.... Sai biyu a jihar Kano.... Kice akwai rakashewa..... Tace kibari kwai ai jiran wannan ranar kkawai nakeyi....



Mom tace Allah nima ya hadani da wata chapy agun in Kai sadakin in aureta.... Lalla dariya tayi tace aini wallahi hajiya banga wanda zai iya da jarabarki ba..... Ai duk wace kika aura ma zaki saketa saboda masifarki.... Nikam Hajiya me zai Hana kema kiyi odar sexy doll dinan dana ga jarabbaun mata na afanin da ita.... Tunda bako gajiya.... Mom tace ai ni gidana akwai tsaro koda da nasmat aka bar mutum yashiga uku ballatana Alhaji balle uwa ba salmah taji lbr.... Ai daurini zasuyi saina mutu......lalla tace wai ina take nema nasmat din... Nikam Hajiya da zaki ban ita inmata training na wani lokaci.... Mari Hajiya ta dauke ta dashi.... Tace kar kisake ki kara jefomin ya cikin zance mu.... Tace to wayasan ni ko suma irin jarabarki su ka dauko basa iya controlling Kansu.... Dan duk wace ta dauko halinki ta shiga uku ko aure tayi.... Wallahi namiji yamata kadan.... Fadan ne ya kaure sosai.... A tsakanin su.... Indan lalla tace tafasa kwana tafiyar ta zatayi... Sai dai mom takai jarabarta gun yarta.... Haka mom ke rarrashinta amma fir taki yadda.... Tana ji tana gani lalla tayi tafiyarta cike da zafin marin datasha ga kuma asarar motor.......





Mom data rasa abinda ke mata dadi.... Nasmat na jinsu.... Jitake kamar ta kashe kanta da wannan bakin ciki data ciki.. Bandan tasan hukunci wanda yakashe kanshi ba da ba abunda zai Sa bata kashe kanta.... Sai dai ta kudiri aniyar yaki da mahaifiyarta......




Mom shiru shiru har magrib ba nasmat ba dalilinta... Duk hankalinta ya tashi sosai to ina yarinyar ta shiga domin ba dabi'arta bane..... Har isha bata shigo.... Wani tunanin ne yafado mata mikewa tayi ta shiga dakinta ta dauko spay key.. Tayi dakin nasmat tari takeji a cikin daki... Da sauri ta bude ta shiga taga nasmat.... A kudundune a kasa sai tari takeyi idonta duk sunyi yan kanana.... Matsawa takeyi kusa da ita... cikin sarkewar murya tace wallahi kina kara taku daya saina kashe kaina.... Bana son ganin ki na tsananki.... Mom data sandare..... Tace nasmat nice fa mahaifiyar ki..... Tace yau nayi regretting da kasancewa mahaifiyata.... Baki cancanci haka.... Mom matsawa.... Zata kara yi nasmat ta buga kanta da jikin ward drop ....nan take ta sulalele kasa........ Mom ce ta kurma ihu....







Typing.....

By:[email protected]πŸ”΄πŸ”΅
[2/21, 9:34 AM] [email protected]🌺🌸: πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅


AUREN JINSI

πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄

21/2/2018


Typing.....26 to 30



Farinciki ba shine samun duk abinda ranka ke bukata ba, farin ciki shine samun wadatar zuciya da haquri da Abinda Allah ya hore maka... Manzon Allah (S.A.W) yace " yawan dukiya ba shine arziki ba, wadatar zuciya shine babban arziki"!!!



Dedicated to you: MAMAN Yaseer, Ummu bunayya, sa'adat, Hanan Abuja, my nally Abdul, my potato.... Ina yinku irin totally dinan kuji dadinku...






Mom ihu ta kurma tace na shiga uku.. Nasmat meyasa miki.. Haka.. Gudu tayi takira gate man din su ya kamata nasmat suka sata a Mota gaba daya ta sandare... Gate man ke tambayar mom abinda yasa meta..... Amma mom bata ga ta magana.. Tunanin Wanda zaiyi driving takeyi.. Saboda ita ma hankalinta a tashe yake ga kuma dare yayi... Waje ta fita ta shiga makotansu takira yaron makotansu.... Saboda suna mutunci da hajiyar sosai kuma suna ganin girmanta.... Da sauri yafito saboda jin abinda ke faruwa da frnd din kanwar shi.... Direct family hospital din su akayi... Basu sha wahala ba saboda irin bil din da dadynsu keyi ...emergency aka wuce da direct... Mom data gama sadakarwa cewa nasmat ta mutu dan ba abinda ke motsi ajikinta.... Kai kawo kawai mom keyi ganin har yanzu wani information. ...cewa Faisal tayi katafi gida kaji kar dare yayi nisa... Yace Hajiya ba komi Zan jira inji yanayin jikinta kinsan yanzu ma in natafi hajiyarmu fada zatayi tace meyasa natafi nabarku a wannan halin... Mom godiya takeyi ....doctors sun shafe hours akanta amma har yanxu ba wani solution..... Oxygen aka samata saboda... Rashin numfashi..... Dr.bashir ne yafito yace Hajiya kuyi hakur.......bai karasa fada ba mom ta rushe da kuka tace kar kace mun ta mutu dan Allah... Na shiga uku... Faisal ne me dan kaurin guiwa mikawa dr bashir hannun yayi yace meke faruwa da ita....Office suka wuce... Doctor bashir yace gaskiya ba Mu samu solution ba har yanzu.... Ba musan abinda yasameta ba amma ga dukkan alamun tayi doguwar suma ne.... So yanzu mun jona mata oxygen mun hada da computer indan tayi motsi zamuji.... Amma akwai numfashi a tare da ita tunda jikinta bai riga yasake ba ....zamuyi iyakar bincike akanta..... Zan koma ciki..... Faisal godiya .




Bayani yawa mom yadda dr bashir yagaya me.... Adu'a tafara yi sosai Allah yatashi kafadar ya ta ...nasmat mekika gani haka meyake damunki.... Faisal ne yace Hajiya barin je in sanar dasu Hajiya tunda ke anan zaki kwana ko.... Tace to faisal nagode.. Kace a taimake Mu da ruwa a flask da kuma bargo Yace to..... Nan mom taje ta Dora alwala tazo ta nemi dadduma ta tadda sallah.... Kuka take wiwi acikin sallah tana roko wa yar ta lafiya.... Kowa ce sujjada tayi tana dadewa a ciki... Tana gayawa Allah damuwarta..... Ta dade tana adu'oe dan akwai addinin amma fa shedan yayi nasara akan Hajiya nazla... Domin yarabata da dukkan wani matsayinta na addinin.... Ganin tayi ba sarki sai Allah dole fa sai alhji yaji zancen nan..... Wayarta ta Ciro a post ta dannan number Alhaji.... Wanda tayi sarving da "man of peace" kamar tasan zai kirata... Kenan domin duk aikin dayake yana suxxing time yakira iyalan shi.... Dan yakira number nasmat tanata ringing ba'a picking..... Sallama tayi murya a dashe.... Daga ji kasan ba lafiya.... Yace madam lafiya kuwa ...tace wallahi nasmat ce ba lafiya yanzu haka muna hospital... Har yanzu bata farfado ba.... Cikin kuka ta karasa maganar..... Yace subhanallah meyafaru da ita ne.... Tace ban sani ba nadai shiga dakinta.... Kasa karasawa tayi kawai sai kuka.... Yace kar ki damu insha Allah zata samu lafiya ...kuma
Gobe insha Allah zan shigo.... Karki Sa damuwa a ranki.... Wajen karfe biyu na dare ne suka samu snumfashinta yadawo.... Amma har lokacin bata farka ba doctor yaba mom tabacin zata iya farkawa ....kuma zata iya rasa memory ta... Saboda kanta ya bugu sosai.... Wata nurse ce ta kwana a gunta saboda su in mutum na emergency ba akyale shi shi kadai... Mom na gefe.... Kwana tayi tana adu'a.... Tace Ashe wata masifar tafi wata masifar.... Dan inda ba'a hospital take ba bakuma yarta ce bata da lafiya ba da kwana takeyi tana chart din batsa.... Saboda masifar sha'awarta..... Amma wai yau itace ta manta wata sha'awa lallai kuwa....





Har washe gari nasmat bata ffarka ba har wajen yamma.... Dadynsu da yataho daga taraba state... Kafin yazo Kano da dan nisa... Sai gab da magrib ya iso... Bai je ko gida ba a hanya yayi sallah direct asibiti ya wuce... Dan yaji duk bayannan daga bakin doctor...... Yana shiga hospital din nasmat na farkawa..... Da adu'a tafarka..... Kamar yadda take ta nanatawa..... Da sauri mom tayo kanta tana sannu nasmat..... Rufe idon tayi tasake budewa tace bayan na mutu kuma Allah ya ka dawo dani wannan duniyar me cike da masifa...... Kokarin mekiwa takeyi nurse da sauri ta riketa ta kwantar da ita tace... Bakya bukatar tashi yanzu..... Nasmat ta nuna mom dinta da hannnun tace inkina so in kwanta kifitar mun da wannan matar.... Imbahaka wallahi fita zanyi yanzu nan.... Daidai shigowar dadynsu kenan.... Mom ce tayi jikinshi ta kuka tace dady nasmat ta haukace..... Tace daddy wallahi zan kashe kaina muddin wannan matar na tare dani.... Bana so inbude ido inganta.... Dan Allah daddy kace ta tafi..... Kamar gunki haka ya tsaya yana kallon su haka nurse din ma..... Daddy yace my daughter cool your mind is your mom fa.... Ba mahaifiyata bace ...wannan bata haife ni ba...... Kara mikewa tayi... Nurse data ga aikinta zai baci tace dan Allah Alhaji kafitar da ita.... Imba so kake yar ka ta mutu ba.... Alhaji yace gaskiya nasmat brain dinki yasamu matsala muje musami dr yazo ya gwada ta.... Fita sukayi suka je office din dr....tare..







Typing.....
By:[email protected]πŸ”΅πŸ”΄
[2/21, 8:03 PM] [email protected]🌺🌸: πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅

AUREN JINSI

πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄

21~2~2018


Typing.... 31 to 35

Nidai bakina bazai gaza wajen gode muku ba... Saboda kaunarku gareni... Allah ya barmu tare... Masu bani shawara nagode.... Masu bina ta PC kuyi hakuri ba wulakanci bane wallahi abubuwa ne dayawa... Amma Zan karanta sakonku insha Allah..... Godiya agareki... Anty balkee daga Nigar jahar agadaz naga sakonki na gode.... Kema marubuciyar "MATAR MANYA " watau zinnei smart nagode da shawarki...


Ko cikin dubu ke ta daban ce... Anty Maryam nagode sosai.... Wallahi ini uhubbuki hubban shadida.... Allah yabarmu tare.....







πŸ”΅πŸ”΄ HOME OF MY QALAM WRITER'S πŸ”΄πŸ”΅





Gun doctor suka nufa.... Da murmushi dauke a fuskar doctor bashir.... Dan yana son Alhaji sosai mutum na kowa ga taimakon agunsa.... Alhaji ne ya mika me hannun🀝 suka gaisa.... Kamar ba abinda ke damunsa... Domin shi mutum ne me yadda da kaddara da wuya kaga ya nuna damuwa akan wani abun ....ballatana ciwon nasmat da yadaga me hankali... Sabanin Hajiya da kana ganinta kasan tana cikin damuwa.... Dr.B. ne yace hajiya ta basu gun zaiyi magana da Alhaji... Fita tayi waje... Nan Dr ya warwa ma Alhaji condition din da yar shi take ciki.... Dr yace gaskiya Alhaji akwai abinda tagani ko taji Wanda ya firgita ta sosai .....domin bana tunanin indan brain dinta bai samu matsala ba.... Amma zanje muyi iya kokarin Mu akan bincike brain dinta.. Amma Alhaji kuyi hakuri sosai akan dabi'unta yanxu kafin mugama bincike.... Alhaji godiya yayi sosai.... Mom dake waje hankalinta ya rabu gida biyu ga tunanin jarabarta data dameta.... Wunin yau kadai gani takeyi kamar tayi shekara.... Amma yazatayi...ita dai adu'arta Allah yaba nasmat lafiya.... Hannu Alhaji ya mika mata akan ta taso dan yana tausayinta sosai bata iya Sa abun a rai ba.... Duk sai ta fita hayyacinta... Dubi yanzu kwana daya kawai... Amma ji yadda tazama... Dakin suka koma tare... Mom sai Dari Dari takeyi... Aikuwa suna shiga nasmat ta zabura ta mike tace nace na tsanki....

I hate you
I hate you
I hate you....


Daddy dake jin maganar diyarsa har cikin ransa... Yace my daughter kwantar da hankalinki kiji wannan mom dinki ce dakike bani lbr kullum kina sonta fiye da komi aduniya...


Tace daddy da ne nake sonta amma yanzu bana sonta bana son ganinta daddy dan Allah kace tafita imbaha ka Zan tafi daddy inda bazaka Kara ganina ba ko jin labarina ba.... Daddy duk dauriyar shi sai dai yayi kwallah.... Mikewa tayi iya karfinta ta cire drip din da aka samata daddy ne ya riketa gam yace zauna zata fita yanzu nan.... Suna cikin rigima da ita ne doctor yashigo.... Mom kam har tafita tana kuka. dr da sauri ya karaso kusa da ita yace Alhaji a wannan condition din datake kake so kabarta tafita.... Kuma duba kaga drip dinda da aka samata ta cire... Daddy baya iya magana banda a gadon hospital take ba ba abinda zai Hana bai dake ta ba domin kalamanta sunyi tsauri dayawa....

Dr ne yace look... Kwanta abinki kinji bazasu Kara damunki ba kinji ....tace doctor dan Allah ka kauri wannan matar daga hospital dinan kaji....


Zan koreta amma sai dai indan zaki ban amsa tambayoyin da zan tambayeki..... Tace wallahi zan baka indai zakace ta tafi...... Daga mata Kai yayi alamun A


" yace waye wannan a gareki... Cewa daddy yana pointing din daddy?


Tace wannan mahaifina ne kuma abun alfahari agare ni...


To me sunan shi......?

Tace. Alhaji Dayyib Yusuf maitaman Kano....


Yace to wace tafita waye tace... Ada mahaifiyata ce....


Yace yanxu fa?
Tace itace mutum tafarko Dana tsana a duniya... Kuma bana so naganta... Ba daddy kadai ba hatta doctor sai dai yayi shaking.....


To yanzu Kali clock din hanuna ki gayamun karfe nawa ne yanzu.... Dariya nasmat tayi tace nifa ba hauka nayi ba inada hankali na kuma nasan abinda nakeyi.....



Dr ne yace wa daddy yace mom ta tafi gida ita.... Zaisa nurse ta kula da ita... Daddy yace shi zai zauna agunta.... Duk yan dubiya sai dai su shigo suga nasmat amma Sam mom bata shiga cikin.... Haka daddare tabi su Faisal ta tafi ba dan ranta yaso ba... Amma kuma wani gefen na ranta yaji dadi domin kuwa taji dadin kwanan Alhaji a hospital din ko.. Chart tayi a group na shahharun mata 50 Ai zata samu sauki..... Ballatana bazata tsaya a charting kadai ba sai takira lalla ko kuma wata su kwana tare ko tasamu salama.... Amma gaskiya jikinta yayi weak da yawa dama Alhaji nan ne... Dazata samu relip kadan.... Da wannan shawara ta isa gida .....ta manta aninda yake damunta ma.... Haka ta dinga kiraye kiraye waya har sai da ta samu wata kawar ta tabata Aron matar ta saboda taba bata tausayi......




A hospital daddy ya tisa nasmat a gaba yana kallonta... Dan allurar bacci aka mata ko Sa samun saukin rigimarta ....yace ko brain dinki bata samu matsala ba sai dai in aljanu ne suka shafeta.... Yana zaune yana tausayin matar shi kuma yana tausayin yar shi.... Kiranshi akeyi....





Yanaji kalan ringing din.... Dan wata wakar Arabic yasa akan kiran ....duk inda yaji yasan waye..... Sunan ta ke yawo akan screen din... An rubuta my darling salmah...... Murmushi yayi ya picking.... Tare da shafa fuskar nasmat dake bacci yace my salmah yakike.... Tace daddy guest what.... Yace until you say it my baby....


Its seems you are happy.... Tace daddy nasamu Hutu me yawa so inan nan tafe..... Yace Kai am so Happy to hear that.... Muryar shi ce ta dan shake sakamokon ajiyar zuciya da nasmat keyi.... Tace dad what's wrong pls....


Yace dakika ji me yar baba.... Ba komi kinji Allah yakawo ki lafiya.... Nima ina Kano nazo hutu... Tace yauwa dad tun jiya ina kiran laying mom but dad no response..... Kuma nakira na little ma ba response.... Kuma dad kace kazo.... Like there's problem.... Ko... Yace nothing... Kinsan hajiyarmu ko indan tana tare da alhajin Mu ko vata ba waya muhimmanci.... Nasmat kuma school things on her head.... So don't worry.... Indan ta dawo zata kiraki......



Kashe wayar yayi dan yasan a korewar investigation irin na salmah sai ta gano shi.... Dan haka kawai ya kashe....



Mom kam abun nema fa yasamu ga mace iya mace... Dan tafi lalla haduwa da gayu sai dai matsalar ta daya.... Ita kuma bata da manyan breast...... Haka dai sukayi bil da mom....
Tace kinsan iya kudinka iya shagalinka"

Barikinki aljihunki....
Iya kyaunki iya samunki....

Iya kwarewarki a les iya cigabanki so.... Hajiya round nawa zakiyi....

Duk round daya 100,000

Kuma wani irin style kike so....... Hajiya duk iya kwarewarta a lesbian batasan irin kalaman nan va.....





Typing......
By:[email protected]πŸ”΅πŸ”΄
[2/22, 9:06 AM] [email protected]🌺🌸: πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅


AUREN JINSI

πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄

22~2~2018

Typing.... 36 to 40


Dedicated

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login