Showing 15001 words to 18000 words out of 20935 words

Chapter 6 - Auren Jinsi Book 1 Hausa Novel Complete

Allah yasaka miki da alkhairi... Allah ya raya miki iyalanki.... Allah kuma yabar ki... Da me house.... A dade anayi sai gaskiya....🀝🀝🀝




Fans kuma naji dadin yadda kuka mun jiya gaskiya ba abinda Zan iya cewa sai Alhmadulillah..... Nagode sosai.... MARWANATU..... ina ji dake kema nagode da kuwalarki..
yabaki abinda kike nema duniya da lahira......





πŸ”΄πŸ”΅HOME OF MY QALAM WRITER'S ASSOπŸ”΅πŸ”΄.

Ku kasance tare da alkalamina.... Dan fadakarwa , illimatarwa.... Game da nisadantarwa.... Daga yar mutan jasawa....
πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄





Tace anty waye.... JALAL .... Gaban salmah ne yafadi.... Amma ta dake tace a ina Kika samu sunan jalal... Kuma.... Ban San ko waye ba... Tace Anty nasan bakya karya... Amma yau kina so kifara kenan..... Naji kuna waya dad ranar.... Kuma wayar na hands free take.... Naji me kike cewa.... Dan Allah I want to know little about him.... Nasanki da kamal ba jalal ba... Amma duk lokacin da zakiji wani Abu gameda... Jalal zuciyarki na rawa idanunki na fitar da ruwa.... Dazu nasan dashi kuka yi waya... Tunda naga har kin kashe waya kuma bakya marmarin... Kara kunnata........ So pls Anty..... Tell me something about him..






Salmah guntu hawaye ta goge.... Tana mugun tausayin kanwarta... Allah yarabaki da kadarra irin ta wa....zaunar da ita tayi kusa da ita... Tace Zan baki labarin jalal amma...abisa sharadi daya.... Dan naga alama nasmat acikin hayyacinki kike ....dan duk wanda zai iya wadannan tamboyoyi to nidai aguna lafiyar shi kalau.... Dad ma ya biye miki saboda shagwabar ki.... Amma nifa bazan iya ganin kina muzanta mun mahaifiya ba bazan dauko ba... Ga dukkan alamu kin dade da yin watsi da ita a matsayinta na mahaifiya ba.... So what ever... Kome kika ji Kika ganin tare da ita kisani ita mahaifiyar ki ce... Kuma ita ce sila data kawo ki duniya.... .....safiya dake sunan mahaifiyar Alhaji gareta..... Kisani duk duniya zaki iya canja komi amma fa banda iyaye.... Kuma zaki iya siyan komi amma banda iyaye domin kuwa basu da kasuwa..... Ina so kisani.... Iyaye amana Allah yabasu zai tambaye su game da Mu muma kuma zai tambaye Mu akansu..... Kinga kowane sashi an bashi amana...... Allah yana cewa kulkum rΓ£'ee wa kullkum mΓ£sul.....dukkan mu kiwo aka bamu ....kuma zamu kasance abbaben tambaya...... Allah yana cewa a cikin alqur'an me girma..... Adi'ulllaha wa'adiul rasullu... Wa aullu illim minkum..... Nasmat kina da saninki iya gwargwado.... Amma kina nema ki jefa kanki cikin halaka......






Lallai nasan kome Kika ji nasan babban ne ....kuma bana fatan jinshi..... Amma ai kamar yadda iyaye nmu suke indan munyi Abu ba daidai ba... Suke mana fada haka muma indan sunyi ba daidai ba.... Zaki iya afani da wata siga ko dubara da Allah yabaki.... Wajen musu nasiha.... Da kuma nuna musu kuskure.... Amma ba saikiyin fushi da su ba ko kin muzanta su.... Wanda Allah yagaya mana yadda zamu zauna dasu.... Yace kar da muce musu tir... Kuma kada Mu hantare su Mu gaya musu magana me daraja..... Amma ke kin take saninki kin bi rudin shedan...... Nasmat ba wai na zaunar dake bane dan namiki dadin baki ki janye gudurinki aa.... Sai dai ina tuna miki fushin Allah akanki ne......wanda Allah ya tanadi azaba Kala Kala.... Akan masu. Kinyi ma iyaye azaba.... Kuma tunda ga duniya baza su ga abinda suke nema daidai ba..... Kamar yadda nace miki Zan baki labarin jalal.... Sai kin mun alkwari bazaki kara kallon banza wa mom ba.... Kuma bazaki kara mummunan magana akanta ba...... Idan har kin mun wannnan alkwari to.... Ki miko mun hannunki......








Nasmat ta dade a durkushe tana kuka saboda kalar nasihar da nasmat ta mata gabadaya jikinta yayi sanyi.... Duk abinda salmah ta fada gaskiya.... Amma abun mom din nasu da yayi muni amma zatayi iya kokarinta...Wajen dagewa da adu'a Allah yaraba mom da wannan hali tun kafin dad din su yasan abinda ake ciki....... Mikawa salmah hannunta tayi.... Suka rungume juna..... Suna kuka salmah ta dago ta.... Ta share mata hawaye itama nasmat ta share ma salmah hawaye.... Tace antyna in Allah ya yadda na daina.... Zan cigaba da adu'a Allah ya sautata mun wannan Abu aciki raina.... Amma antyna mom na bukatar adu'armu sosai.... Abun yayi muni dan Allah Anty kidinga sata a adu'a kinji.......





Tace naji kema ki dinga adu'a kuma indan mun koma gida kije kinemi yafiyarta.... Kinji gyada mata kai tayi tace insha Allah zan aikata.......




Miqad bayan ya huta.... Ne dan tunanin salmah ya hanshi sakat.... Tunda yadawo yake tunaninta ganin jarabarta kawai yakeyi yana murmushi..... Yace nayi mata insha Allah.... Wanka shi yasha cikin manya kaya idan ka ganshi sai ka rantse ango ne... Iya haduwa ya hadu.... Gun mahaifiyar shi yaje cikin annashuwa ....tace bunnaya illa aina tazhabul min hazal... Har..... Dariya yayi yace Ummi na balarabiyya..... Kimun adu'a Ummi.... Tace kullum acikin ma ita nakeyi.... Allah yamaka albarka.... Kaji dana.... Yace ummina wannan adu'ar ta musamman ce.... Ta Neman dace ne.... Tace bunnaya kayi isthakar kuwa yace ai dole Ummi.... Sha'anin Neman aure..... Baisan. Sanda maganar ta kubce mai ba.,.. Dan shi yafi so komi ya kankama tukunnah......tace Alhamudillah Masha Allah..... Allah yatabbatar mun da alkhairi..... Kace abun nema yasamu..... Mikewa yayi yatafi.... Cike da farinciki.... Kamar ya riga ya dace ne.....







Basu da nisa sosai dan haka a hankali yake tukin shi.... Kira'ar Ahmad sulaiman na tashi..... Har ya iso abun shi.... Dake ya nuna card din da aka bashi direct gidan yashiga yayi fakin....... Gate man ne yasanar da Alhaji cewa akwai bako........ Sai da gaban Hajiya yafadi dataji cewa salmah ake nema....... A fusace tace kaje kace bata nan..... Dad yace yi tafiyar ka Mallam haliru kace ina zuwa ko...... Haka ake tarbar bako....... Agidana.... Hajiya kamar ta mutu indan yanxu akwai abinda bata so bai wuce ace ana son salmah ba......







Typing.......
By:[email protected]πŸ”΅πŸ”΄
[3/3, 2:54 PM] [email protected]🌺🌸: πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅


AUREN JINSI

πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄

4-3-2018

Typing.... 81 to 85


Dedicated :to my brother....


So fans kun jini shiru jiya hakan yasamo asali ne da rashin lafiyar kanina... Yana hospital a kwance duk wanda yasamu page dinan dan Allah yatayamu addu'a.... Nagode


Kuma nagode wadanda kuka kira kuka ji dadlli....


πŸ”΅πŸ”΄home of my qalam writer's also. πŸ”΄πŸ”΅








Yana daya daga cikin dalilan data sa aka turo salmat karatu waje... Salmah Sam bata da ra'ayin karatu a waje haka shima dadynsu... Shi yafiso yaranshi suyi karatu agaban shi saboda gudun lalacewar tarbiyya a wannan zamani.... Cikin kwarewa Mom tasa Alhaji ya turo salmah karatu waje cewar hajiya hankalinta yafi kwanciya... Kuma ta manta da abinda yafaru da ita..... Dad na yamike ya aje Spoon din hannun shi yace hajiya ta yakike so ayi ne duk sanda salmah zatayi bako tun bayan kamal sai Kin nuna ranki bayaso.... Nasan kina tunanin abinda yafaru abaya ne... Wanda duk wanda ya tuna irin cin fuska da akayi mana zai ji ba dadi amma kisani ba duka aka taru aka zama daya ba kowa da irin fahimtar sa ko kina so mu dafa salmah mucinyeta.... Ko uba na auran yar shi ne.... Ko kuma da bakya so wani ya zo gunta ke zaki aureta ne intambayeki?




Mom kam da zata iya Bada amsar tambayar nan da taji dadi.... Tace haka bazai yuyu ba amma ina me tabbatar ma abinda yafaru jiya to shi zai faru yau... Kuma duk wanda yace baya sonka da safe.... Dan Da rana yazo yace yana sonka karya ne.... Amma bana fatan bara ta dawo bana ina jiyewa salmah.... Dad kafadar mom yadafa yace insha Allah yata bazata kara dandana irin bakinciki datayi abaya.... Kuma ina ma yara nan kyakyawar fahimta dukkansu ban ware ko daya acikin su ba..... Salmah mutum daya zata Aura... Dan haka bazan hana kowa neman auren salmah ba... Mutakar na yadda da addininsa da kuma Dani'unsa.... Ki kwantar da hankalnki kiyi wa yayanki addu'a dafatan alkhairi.... Bakin ganin ko nasmat ta isa aure ba ma salmah ba... To me zakiyi dasu dukka acikin gida...... Bayan Allah yace indan Sun kai lokaci hakkin mu ne muyi musu aure.... So dan Allah ki janye kudirinki.... Ki tayani lallamin salmah.... Barinje in salami bako..... Mom kamar tayi kuka saboda wani kululun bakinciki ne yatokare ta.... Kwana biyun da salmah tayi kullum da tunaninta take kwana .......





Dad gun miqdad yaje a masaukin baki... Miqad yana ganin shi yace sannu abba... Yana dukar da kai yace abba ina yini.. Abba murmushi yayi yace lfy dana.... Ya rana ya kuma hutu yace alhmdlh.... Dad zama yayi yace miqdad nasan salmah kazo nema ko.... Ya Asma mai da A amma kanshi na kasa.... Dama kasamu wani information akanta yace no. Abba amma dai tace mun ita matar aure ce.... Shiyasa yau nazo inji gaskiyar maganar..... Abba murmushi yayi saboda agidar da salmah ta dasama zuciyarta yafara tasiri..... Yace salmah ba matar aure ba ce...... Amma Kuma amatsayin datake yanzu kusan a haka take..... Ido miqdad ya zaro dan yafirgita sosai ....Dad yace kwantar da hankalinka dana.... Salmah ta gidaya ma kanta wani shardi na bazata kara saurayi ba saboda wani irin kalubale data fuskanta.... So ni abu daya zan gayama ni bazan ma yata auren dole ba.... Kayi kokari ka Nemo soyyayar salmah da hannunka...... Ita mutum ce me saukin kai.... Amma zaka gani da idonka.... Amma yanzu bata nan tana gun yar uwarta a hospital.... Miqdad ba karamin dadi yaji ba saboda shi duk wani wasu steps da suka rage ganin su yakeyi Sun fi komi sauki..... Yace Dad dan Allah ka taimake ni da contact dinta.... Dad baiyi musu ba yabashi dan yasan waye family margayi..... Kuma zai so ya hada zuri'ar shi da wannan babban family.... Yace Dad amma wani hospital ne yace karka damu yau insha za'ayi discharged nata..........






A hospital kuwa da salmah da nasmat hirar su sukeyi cikin nishadi da fahimta da kuma kulawa da shakuwa irin na yan uwantaka..... Tace Anty ranar da mukayi waya dake nake ce miki yaushe zaki fito da miji musha biki.... Sai naji muryarki ta shake kamar zakiyi kuka...... Salmah tace saboda ni banda saurayi Kuma bana so ma nayi..... Saboda ni bana she'awar auren yanzu..... Kin gane sis yanzu ba lalle ki fahimci ni ba amma indan nabaki lbr waye jalal da Kuma kamal zaki tayani yanke hukunci game da soyyya.... Tace to Anty kira Dad yazo ya maida mu gida..... Tunda anyi discharge dina..... Kunawa tayi.... Taga sako sunata shigowa.... Bata dade ba wayar tafara ringing..... Kin dauko tayi wata number ce still ta shigo an rubuta My childhood frnd.... Dariya tayi ta dauka....daga dayan bangaren akace ke kullum sai Kin ja aji ne before picking ne.... So yakike so ayi.... Wama yagaya miki nashigo 9ja me........ Hmmmm mutane mana..... Akwai News ne.... Sai nazo ina little din mu ne.... Tace itace ma bata da lafiya..... Subhallah meya sameta.... Ke fever ne kawai tasamu sauki ma...... Ok Allah yabata lfy.... Amin



Ina baby mu da kuma oga..... Duk lafiya.... Waike frnd sai yaushe zamu sha bikine.... Tace yanzu mana.... Kin fiye wasa dayawa... Pls keep juck aside...... Wai ina jalal ne..... Tsaki ta ja ta kashe wayar.... Mutum bazai taba zama lfy ba batare da an bata me rai ba..... Ke ungo kira Dad din barin hada kaya kinji.........


Nasmat na searching contact din Dad hannunta ya janyo wani text ya bude..... Karantawa takeyi..... A hankali taga ansa dan Allah ki taimake ni ki aure ni...... Ni macece amma zan iya biya miki bukatarki wallahi komi yawan bukatarki dan Allah ki fahmce ni..... Ni me sonki ce....... Sallati nasmat ta kurma..... Salmah ce ta juyo dan ganin abinda ke faruwa..... Ganin nasmat na kallon waya kuma tana sallati tana hawaye yasata karasaw gun...... Mezata ganin





Typing.....
By:[email protected]πŸ”΅πŸ”΄
[3/4, 2:15 PM] [email protected]🌺🌸: πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅
πŸ”΅

AUREN JINSI


πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄πŸ”΅πŸ”΄
πŸ”΄

4-3-2018

Typing..... 86 to 90


Ψ§Ω„Ψ­Ω…Ψ―Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ­Ω…Ψ―Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ­Ω…Ψ―Ψ§Ω„Ω„Ω‡..

Dukkan godiya tabbata ga Allah.... Yan uwa nagode muku sosai da sosai... Abisa kira na da kuka dinga mun da wadanda suka mun text nagode Allah yabar zumunci kuma me jiki alhmdlh jiki da sauki....



Bammali ce kema nagode da irin taki kulawar..... Maman pharteemah daga group na khaleesat hydar novel nagode sosai.....
Mimsqueen kema nagode kawar albarka....
Hanan kema nagode da jajantawa.....
Aysha Muhammad kema nagode.... Kuna dayawa bazaku lisafu ba.....


Taka daban ce bros... Ibrahim kaima ka bada irin taka gudumarwa ko yaushe kana bibiyar novel dinan.... Nagode.....


πŸ”΅πŸ”΄HOME Of My QALAM WRITER'S ASSO. πŸ”΄πŸ”΅








jikinta ne ya hau rawa.... Da sauri ta karbi wayar tace a ina kika janyo wannan text din cikin rudewa nasmat tace ina kanyi searching cikin contact din Dad ne hannuna ya taba saman screen shine text din ya bude shine kuma ki ka tsaya karantawa ko saboda naki ne..... Tace Anty ki karanta mana kiji me text din ke nufi wallahi masifa ne..... Amma Kuma ta private number ne.... To ina ruwanki da karanta abinda bai shafe ki ba.... Nasmat bazaki gane masifar dake tare da wannan text din ba daga yau sai yau bana so ki sake maimaita mun irin wannan mistake kinji tana murda mata kunne..... Salmah cikin tashin hankali take maganar da kuma idonta daya kada yayi ja dialing number Dad din tayi tace mun gama Dad....... Ok kawai tace.... Tasamu gu ta zauna tana tunanin ita dai yanzu ba saurayi tayi ba ballatana tace kuma za'a kara tarwatsa ta.... So tadaina soyyayar ma amma bata tsira ba gashi duk abinda take boyewa nasmat na kokarin tono shi..... Tasan lallai sai ta fahmci wani abu amma ita ba wannan damuwarta ba..... Waye me mata wannan dayan aiki..... Nasmat tun dazu bata matsa daga inda take ba tace nashiga ukuna ni safiyya ya zanyi da rayuwata.... Ashe dama Dabi'ar mom da salmah iri daya ne... Itama mata yan uwanta suna nemanta kamar yadda mom ke neman jinsi ta dan ganin tasamu biyan bukatar ta..... Ashe shiyasa salmah take mata WA'azi domin itama tasan tanayi.... To wallahi sam bazan iya zama da masu sabon Allah..... AI dama berawa bazatayi gudu ba danta yayi rarrafe ba.... Sai Allah yasakawa ya'yan mutane da momy ta lalata..... Hawaye ta share tace dadynmu Allah yabaka hakuri akan jarabawa daya dora ma Allah yabaka ikon hakuri akan irin abubuwa da iyalanka ke aikatawa.... Dad ban san wani irin Acton zaka dauka ba duk ranar da kaji ko ka ga abinda nagani ko naji..... Maganar xucice tafito fili.... Salmah ce ta matso kusa da ita tace sis kar ki yanke hukunci acikin duhu Kuma kar ki dorar da abinda Bakida tabbas dashi kiyi bincike kafin aiwatar da komi...... Bige mata hannun tayi tace kar kisake tabani da wannan kazamin hannun naki Kuma bazan kara yadda da zance ki ba..... Kuma ke ba yar uwata bace......... Salmah bakin nasmat ta bige tace ke yar iska ce ko.... Wai yaushe kika girma ne har Kin iya yiwa mutane futsara...... Tace ke ce babbar yar iska.... Kuma wallahi kika kara kirana da yar iska sai Kin....gane shayi ruwa..... Salmah dauke fuskar tayi da mari..... Zata kara marinta ne yayi daidai da shigowar dad ya rike sallama...... Ya wanke ta da mari yace ashe Kin maidani mutum banza ko tunda ban isa ingaya miki ba..... Kuma wallahi daga yau kika sake kika kara tabata duk hakuri na saina nuna miki kuskurenki.... Shasha kawai dama nabarki a hospital ne dan kiyi treating dinta yadda kike so.......





Nasmat ya kamo da fuskar nan tayi ja duk shattin yatsun salmah... Yace sorry My daughter tashi ki shirya in maida ku gida kinji kiyi hakuri kinji bazata kara tabaki ba indai akan ciwonki ne....... Tace Dad wallahi indai motar da salmah zata shiga ne to nidai sai dai in tari abun hawa dan bazan taba shiga mota daya da ita ba...... Dad yace yi hakuri dan shi ganin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login