Showing 18001 words to 20935 words out of 20935 words
yake ciwo ke sata wadannan abubuwa dan haka yake lallabata..... Salmah kam kuka tashashi....Dan haka ta dauki hand bag dinta tayi waje tabar Dad da nasmat a ciki.... Tunda taga taketaken nasmat....... Tana fita harabar asibiti taci karo da miqdad zai shigo cikin hospital din rike da leda..... Yace antymu ina zuwa haka.... Bangaje shi tayi tsaki..... Binta yayi yace inkina kaunar Allah da manzon sa kuma kina kaunar iyayenki ki tsaya ki gayamun Ward din da suke.... Cak ta tsaya murmushi yayi yace I got one...... Kusa da ita ya mtsa yace antymu ai komi yayi zafi to maganin shi Allah ki yi hakuri da kaddara me kyau da kuma mara kyau..... Mika mai wata ta kadda tayi dan bazata iya magana a wannan lokacin ba..... Dubawa yayi yaga sunan Ward din ta rubuta... Gaba tayi abinta dan bata mata waye shi ba.... Yaci darajar Allah ne kawai ta tsaya karasawa ysyi ciki... Yaga su Dad har Sun fito..... Gaishe shi nasmat tayi yamata yaji..... Dad yace har an salleme mu ....baka hadu da mutuniyarka bane yace a nagsnta..... To barin sallami doctor sai mutafi.....
Salmah tunda tsfito tske taran abun hawa amma babu.... Ta dade har dady yazo ya wuce da nasmat a motor bai kula taba ya wuce akan zaije yadawo ya lallasheta..... Yasan bazata samu abun hawa ba..... Miqdad ne shima yafito dan tsfiya ya ganta zuge glass yayi yace antymu baki tafi ba ashe batayi magana ba.... Yace kin san nan ba asamun abun hawa.... Indan wani gu zaki muje in aje ki..... Bata kulashi ba still..... She ko bai son ganinta acikin rana ga kuma zafi..... Kuma tana cikin tashin hankali..... Fitowa yayi yace dan Allah ki shiga mu wuce kinji..... Kamar gunki haka take tsugunawa yayi yace dan Allah kishiga...... Tsawa ta daka me tace wani irin iskanci wai wannan..... Zaka kara ja mun wani zagi ne..... Ka tashi ka tafi bana son taimakonka..... Na Allah nake so.... So kawai ka tafi..... Yace indan kin ga nabar nan kin shiga motar ne so zafi ya rage naki....... A hankali mutane ke taruwa dan kallon meke faruwa...... Wasu Sun zata mata da miji ne...... Ma saboda sunyi Bala'e'en match da juna........ Wata budurwa ce ta karaso tace baiwar Allah ai kome ya miki haka ke bari .......
π΅π΄π΅π΄
[3/5, 11:03 AM] [email protected]πΊπΈ: π΅π΄π΅π΄π΅π΄π΅
π΅π΄π΅π΄π΅
π΅π΄π΅
π΅
AUREN JINSI
π΄π΅π΄π΅π΄π΅π΄
π΄π΅π΄π΅π΄
π΄π΅π΄
π΄
5-3-2018
Typing...... 91 to 95
Dedicated: to my mom and dad.....Allah yakarawa rayuwarku Albarka... Allah yajikanku badan kun mutum ba...
Hafsat Abdullahi shu'aib lovely sis.... Wallahi Ina sonku sosai.... Baki bashida Kalmar godiya agareki..... Ina fatan kina lfy ...ya zafin Cameron.... Ina my Cherie saeema kema fa ina yinki irin totally din nan...
π΅π΄HOME OF MY QALAM WRITER'S ASSO.π΅π΄
Tace baiwar Allah ai ko me ya miki haka ke bari kuje gida ko.... Amma ki dinga tozarta miji agaban jama'a haka.... Manyan idanunta ta daga ta watsa mata harara..... Tace angaya miki kuma miji na ne ko..... Mutane kun fiye shishigi dayawa.... Dadina da kasar waje kenan ko me aka ga mutum nayi bara su saima idon ba.... Amma dubi yanzu har an wani cika gu....... Kai kuma wallahi indan baka tashi ba wallahi sai na cire takalmina na kwada ma a a goshi..... Tun baka jamun zagi ba... Kuma kaji da kyau wallahi tallahi bazan shiga motor ka ba ko dole ne wai..... tunda miqdad yaji tayi rantsuwa yace a lallai da gaske takeyi mikewa yayi daga tsuguno ya bude motor shi ya ciro lema ya mika mata yace tunda kin rantse baran Saki dole ba amma dan Allah ga lema ki kare wannan ranar..... Karba tayi ta kwada masa akai.... Tace baka da hankali ne ko Zan koya ma.... Ko zanyi soyyaya bazan yi da irin ka ba..... Saboda shiru tayi lokacin data ga jinin na malala daga kan shi yasa hannu ya dafe gun.... Duk junin ya wanke me fuska... Ga farar shada shi duk ta baci..... Mutane ke magana akan rashin imani da kuma tausayi.... Suna ta tir da halin salmah... Jikinta ne yayi sanyi sosai.... Dan wallahi batayi tunanin zata jimai ciwo ba.... Kuma ita din ce sai a hankali domin ranta duk ya baci..... Matsawa kusa dashi tayi ta dora hannunta agun ciwo... Tace muje cikin hospital a ma dressing din gun.... Shiyasa ban nason yawan naci..... Hand chief ta dauko ta Dora agun ciwo... Gaba tayi yabita a baya.... Shi kam dadi yaji domin yanzu ya gano wanin abu a tatare da ita.... Sai da ta jira aka gama me dressing sannan ta fito...... Tana fitowa dad nadawo wa.... Yace yar baba ina Kika shiga ne.... Inata jiranki haka ina shirin dialing number ki kenan fa.... Baki ta zunbura tayi gaba abinta..... Da da yadda zatayi bazata shigar motor dad ba amma yanzu bata da zabi bude motor tayi ta shiga.... Miqdad ne yafito kai duk bandage... Dad ya kalli shi.... Yace badai salmah bace tama wannan aikin haka ko..... Tana motor tana kallon bakin miqdad dan Karami dashi.... Taji me zaice.... Dan inya ce itace to wallahi ta shiga uku....
No dad na fito daga cikin hospital ne sai nazame na fadi.... Salmah ce ma taimaka mun aka gyara gun.... Dad dai bai yadda ba yasan yadda yabar salmah dazu to zatayi fiye da haka ma..... Allah yakiyaye nagaba dad yace.... Allah kuma yabaka lafiya... Kaji..... Kowa motar shi yashiga ..dad dayafara tuki yace salmah me bawan Allah ce yamiki Kika mai wancan aiki..... Ido ta kwalalo ta ce nikuma me yahada ni dashi da Zan me wannan aikin haka..... Nima na koma cikin ne dan ban samu motar ba na ganshi a wannan yanayi shine fa nataimake shi..... Dad tamke fuska yayi yace salmah yaushe kika zama yar ta'ada ne ban sani ba..... Kin San duk dabi'unki sun canja ko.... Duba da yar uwarki salmah kin San halin data ke ciki... Amma daga barinki a hospital kin meda musu hospital gurin dambe.... Haka babba yakeyi indan yana gu gaskiya ban ji dadin abinda kika yi ba....... Ni danake fata yanxu indan bana raye ke kizama me kula da mahaifiyarki da kanwar ki..... Haba salmah shifa mutum kullum in yana girma dabi'unsa kyau suke karawa..... Ni Allah bai ban ya'ya masu yawa ba ba kuma bana so bane aa sai dai kawai haka Allah ya rubuta mun..... Ina muku adu'a Allah ya shirya Ku.... Ke kadai salmah indan Allah yaba mutum zaki isashi rayuwa har abada..... Toni me xance ma Allah banda godiya yabani yaya har guda biyu........ Salmah dazu bana fifita nasmat akanki bane sai dai kawai ina so nazama uba me adalci........ Salmah dake kuka tace dad kayi hakuri insha Allah baza'a Kara maimaitawa ba kuma nama alkwari har inbar gari nan baza ka kara ganin nayi ba daidai ba........ Yace meye kuma abun kuka.... Salmah game da bawan Allah nan kuma na dazu.... Salmah bazan tilstaki akan Abu ba amma kisani ita rayuwar ya mace kamar gidan kasa ne shi gidan laka gyara yake so indan baza'a dinka gyara shi ba watarana za'a zo aga. ya rushe... Duk abinda zakiyi kidinga tunanin. ba kowa ake wulakantawa ba a zauna lafiya yanzu abinda kikayi kiyi daidai... Kenan.....wannan yaron da ban yadda da tarbiyyarshi bazan amince dashi ba.... Amma bazan cunkusa miki ra'ayi akan abinda baki dashi ba amma a matsayinki na me hankali ina baki shawara akan wannan yaro nida na amince dashi indan Allah yasa kin amince da shawarata salmah ki amince dashi......
Yanata mata nasiha har suka iso gida..... Yace share hawaye nan bana so kishiga dasu.... Gogewa tayi... Tashiga gida.... Dakinsu ta wuce direct.... Turo kofa tayi hade da salmah amma ko ajikin nasmat bata motsa ba ballatana tasan sallama akeyi.... Maimaitawa salmah tayi.... Ciki ciki ta amsa..... Salmah ta shigo tace sis kenan da baki amsa ba ma mala'iku zasu amsa..... Nasmat da kamar bata jin abinda ake fada tace suma mala'iku salamar mutane arziki suke amsawa ai...... Kamar ba ita tayi maganar ba ta koma ta lumshe ido..... Salmah kallonta tayi da mamaki me kalaman nasmat ke nufi..... Watsar da tunanin tayi ta shiga bayi abunta wanka tayi tafito tasa doguwar riga.... Zatayi sallah.... Hijjab din nasmat ta dauko a bakin kofa.... Nasmat bude ido tayi tar akan salmah da hijjab dinta..... Mikewa tayi cike da azama ta fisge hijjab dinta.... Tace mallama kar ki kara samun hijab.... Ballatana kisa mun najasa..... Ki nemo naki.... Wannan ma bazan Kara sallah dashi ba.... Domin Allah me tsarki ne kuma baya karban wani aiki sai me tsarki dan haka akiyaye taba mun suturata ko........ Salmah sandarewa tayi..... Lallai me yarinyar nan ke nufi da ita..... Badan alkwari datayi da dad dainsu ba ba abinda zai hanata cima nasmat uwa agidan nan..... Trolley dinta ta janyo ta bude ta dauko kayan sallanta........ Salmah na sallah nasmat na tunanin ta tana kallon salmah dan Allah dubeta kamar wata muniyar kirki....... Mu dai Allah yahada mu da jarababbun.... Allah kuma yashirye Ku......
Typing.....
By:[email protected]π΅π΄
[3/5, 6:59 PM] [email protected]πΊπΈ: π΅π΄π΅π΄π΅π΄π΅
π΅π΄π΅π΄π΅
π΅π΄π΅
π΅
AUREN JINSI
π΄π΅π΄π΅π΄π΅π΄
π΄π΅π΄π΅π΄
π΄π΅π΄
π΄
5-3-2018
Typing.... 96 to 100
Dedicated : to u my Ummu jalal.... Can you close your eyes for a minutes please........ thank u.....
Did you feel how dark it was? This is my life without a sweet friend like u.
I may have forgotten to say that I Care. I may have failed to open up and share, but though no words have been spoken, my promise of friendship won't be sis amoon... I like your style.......
π΅π΄HOME OF MY QALAM WRITER'S ASSO.π΅π΄
Salmah sallah tayi a nitse bayan ta idar ne ta dade tana rokon Allah akan matsalolinta da kuma.... Ciwo Wanda ake cewa nasmat Nada shi.... Dan ta fara yadda da maganar dady su nasmat nada tabin hankali ko kuma aljannu sun taba ta..... Ta dade tana Adu'a..... Nasmat na kallonta.... Tace mutane sai boyyayen hali... Ashe dama halin mom dinmu kika dauko sai dadin baki.... Allah yasa na gano ko suye Ku.....tashi tayi daga kwance datake.... Ta daga hannu sama tace Allah ina rokonka da kyakyawan sunayenka guda Dari ba daya....indan zaman nan danakeyi acikin wadannan mutane alkhairi ne Allah ka tabattar mun da allhairi inda kuma Shari ne agareni da kuma addininka Allah ka kubtar dani daga cikin su... Mikewa tayi zata fita salmah data shafa adu'arta... Ta juyo tace my little ina zaki.... Nasmat bata juyo ba bata kuma tsaya bata kuma yi magana ba..... Salmah tace ki dawo ki zauna muyi magana kinji..... Juyo tayi da gadara tace ke har kin isa ki zaunar dani ne ballatana ki gayamun yaudararun kalamanki ki rike kayanki..... Yanzu ma zanje gun daddy ne ingaya Mai cewa yaraba mana daki.... Dan zama da irinku hatsari ne.... Sai Ku dilmiyar da mutum nan da nan..... Tsaki taja tayi waje.... Salmah kam sai kuka abun ya hadu ga me saurin kuka tace ni salmah kai chona meke shirin faruwa dani ne.... Allah ka kawo mun dauki... Cikin gaggawa.... Zuciyata zata iya fashewa...... Bazan iya daukan kalaman nasmat ba... Sun min nauyi....... Daddy ba karamar kaduwa yayi ba da jin zance nasmat....... Wai yaraba musu daki da salmah... To me yake damun yar shi haka ko menene ma to babba ne duk kusanci da shakuwa dake tsakanin salmah da nasmat da irin soyayyar da suke wa juna gaskiya dole yatashi tsaye dan nema wa yar shi magani..... Kiyi hakuri da yar uwarki nasmat indai akan abinda yahadaku ne dazu to na tabbatar miki bazata kara maimaitawa ba... Dan tamun alkwari...kiyi hakuri nasmat... Ko kina son ganin farinciki ne daga Mai kai tayi alamun A... Yace to kiyi hakuri ki zauna da yar uwarki lafiya.... Nasmat Ku biyu kadai Allah yabani aduniya nasmat indan Baku hada kai ba ya kuke so inyi nasan lalura ce tattare dake.... Tace dad wallahi tallahi lafiyata kalau kawai bana son kasancewa da mutane masu sabon Allah ne.... Dad ina so a rayuwata inyi abinda Allah ya umarce Mu dashi kuma yake so Mu aikata.... Dad Allah yayi hanin da wasu manyan kaba'ire masu girma Wanda yace kar a kusance su ballatana aikata su..... Dad ina da hujja dayawa a hanuna Wanda ko aAgun Allah indan na kauracewa mom da salmah dad banyi laifi ba..... Ina ma adu'a ranar da zaka gano abinda nagano.... In zuciyarka bata tarwatse ba...... Zan cigaba da shiru... Amma dad kayi sakaci da amanar da Allah yabaka..... Dad Abu daya zan rokeka.... Dan Allah yanzu kar ka kuma nisa da iyalanka dad kasa ido sosai akan iyalanka duk ranar dakake bukatar karin bayani akan abinda idonka yagani ko kunnenka suka ji a shirye nake...... Amma kasani yanzu bazan taba jituwa dasu ba har sai ranar da suka gano gaskiya a tattare su.......
Dad cike da mamaki yake kallon nasmat.... Wai yasa ido akan iyalan shi kuma kar yayi nesa dasu me nasmat ta gano Wanda shi bai gane ba... Me mom da salmah ke aikatawa Wanda nasmat ke tsoron fadawa tarkon su..... Bashida amsar tambaya......? Yace safiyya insha Allah zan kasance tare daku har zuwa lokacin da Hutu na zai kare kuma zansa idon akan lamuranku insha Allah nagode da tunatarwaki amma akwai abubuwa masu dama dasu ka daure mun kai.... Kuma zan nemoki nan bada dadewa ba.... Kishiga ki kira mun mom da salmah duk kuzo tare kinji.... Bai wai ranta yaso bane amma bazata iya tsalleke maganar dad ba....Sashin mom ta nufa... Tana zuwa bakin kofar dakinta ta tuno da abubuwan da suka faru... Jike take kamar yanzu abun ke faruwa... A hankali ta bude kofar.... Ta shiga da sallama idonta a rufe dan ganin take kamar zata ga mom a cikin wannan yanayi ganin ba'a amsa mata sallamah bane yasa ta bude ido ba kowa a daki.... Motsi taji a bayi alamun mom na bayan gida.... Juyawa tayi zata fita taji wayar mom ta dau ruri.... Da kidan su na shahharrun mata... Komawa tayi ta dauki wayar.... Ganin an rubuta me iyali ne.......
. yasata gyara zama a dakin tayi picking..... Batayi magana ba daga daya bangaren akace Hajiya.... Kina magana da Hajiya me iyali ne daga swedan..... To aiki da Kika sani nagama watau nazabo miki kyawawan ehmata har guda uku.... Sai kizaba wace kike so..... Hmmmm Hajiya ai ko muryar su kadai ta isheki biyan bukata..... Amma dai sai kin zo din.... Kina jina kuwa..... Gyaran murya nasmat tayi..... Hajiya me iyali ta cigaba da magana.... Amma Hajiya yarinyar da jiya Kika turo hotonta jiya itama ba karya... Gaskiya mutum zai huta da ita sosai.... Amma naji kince yar ki ce..... Kai shegu mata kuyi dana wasu kuyi dana Ku..... Nasmat kashe wayar tayi da sauri tayi waje..... Dakin su ta koma..... Ta manta abinda aka satayi.... Ji take Allah yasa ba hotonta bane.... Tana shiga taji salmah ma na waya tsaki tayi.... Tace a Abu daya zaku kare ai..... Can karshen gado taje.... Ta bude wayar mom... Katuwar gaske.. Hoton salmah ne akan screen din... Tayi matukar kyau amma itafa yanzu haushi su take ji...... Dannawa tayi tace Allah yasa ba lock a wayar....tana dannawa taga pattern a wayar..... Tunanin ta shiga yi yazatayi ta bude wayar ne...... Salmah data gama waya ta dago tana kallon nasmat da waya a hannunta..... Dubara ce ta fado mata mikewa tayi taje gaban salmah tayi kneeling tace antyna pls harda hada hannu.... Kiyi hakuri kinji.... Da abinda yafaru dan Allah kin iya cire wayar mom a key.... Salmah cewa tayi aa.... Kawai hade da mamaki yarinya yanzu zatayi Abu ta dawo kamar ba ita ba..... Mikewa tayi tace uhm shikenan.... Tayi waje da sauri.....
Typing.......
By:[email protected]π΅π΄