Showing 1 words to 3000 words out of 19522 words

Chapter 1 - Binta Yar Jagaliya Book 2 Hausa Novel Complete

*CI GABAN BINTA YAR JAGALIYA*

Jifan gafiyar ɓedu

*Ba tsuntsu ba tsarki*


By


Oum Yasmeen



Book two


Ban hanaki karanta littafi na ba amma kinsan Allah baya yafe hakkin wani a kan wani typing a kwai huya ki daure ki mallaki naki ba kuɗi mai yawa 300 kacal

Ki yiwa Allah da Manzonsa ƙarki karantan littafina in kinsa baki siya ba sai kujera sai an gama littafi ku dinga ƙaramar murya a temaka a baku


Dan Allah duk wacce ta siya ta ruƙe amana ƙarta fitarmin da book ɗina

Tsohonwan shugaban ƙasa Alhaji mu'azzam kura ya ɗaga waya yace


"Zaka iya shigowa ,


Ya katsai wayar ya ajjiye ba jimawa sai ga muzabfar da Alhaji mansur kahun mu'azzam sunyi sallama hannu suka miƙawa kahu labahani suka gaisa samin gun sukai suka zauna


Kahu labahani yace


"To kafin a daura aure ina da magana,


Alhaji mu'azzam kura yace


Muna jinka


Ina da yayana shima kahun binta ne uwar mu ɗaya uban mu ɗaya shi nake bi sannan sai mahaifiyar binta bilkisu Allah yayi mata rahama ko za'a je can unguwar hayar tudu a daura ko ba komai mutane sun sani sannan zan gyara kuskuran da nayi abaya na tora bilkisu aikatau Makka ta dalilin haka ya ji haushi mukai faɗa yau shekara goma sha tara kenan shekara ɗaya da rabi ta dawomin da ciki tace aure tayi yar ta ba shegiya bace sosai ran malam Umar ya ɓaci ya bar gidan da nake ya tafi unguwar hayar tudu ya zauna


Sosai muzabfar ya ga hankalin kahu labahani yace


A gaskiya ƙimar ka ta daɗo a gun mu Insha Allah za muje da Kai ayi komai


Alhaji mansur yace


"Ƙar ka damu mun aminci da manshi aure shedu yake so kar axu ayi ɓatatciya ko baffa ,


A jiyar zuciya yayi yace


Mun amince yanzu zansa a Kai Ka gida kafin gobe muje


farin ciki ne ya mamaye zuciyarsa domin yana ganin zai gyara a laƙarshi da dan uwansa sannan koda Binta ta ɓallo auranta ba shi kade zata gallaba ba har da malam ai mutuwar yawa kaka ce yace


"Bakomai nagode Allah ya shege mana gaba,


Ameen suka ce


Wannan kenan


Rufaida gobe zaki rakani inda ake siyan bizar Saudiya domin ina so in nemo mahaifina


Murmushin manufa tayi tace


"Ƙar ki damu a kwai dan uwan mamana yanayi zan raka ki wajansa ayi komai a xuciyarta kuwa cewa tayi hmmmm da alama ta shin hankali kika iya baki da wayo na sami damar ƙarɓe sauran kuɗin in tafi Lagos can in baza duniya ta,


"Bara in koma gidan wai yau sati nawa da siyan gidan nan ne ?,


Gaban rufaida ya faɗi domin hayar wata ɗaya ta kama komai ya kusan fashewa ya kamata ta fara haɗa kayan ta tayi gaba tace



"Wata ɗaya ba kwana ukku ,


Okay na fa daɗe a ɓoye wallahi yau jina nake saka yau sai gobe ko


Allah ya kai mu


Ameen tace ta shiga cikin gidan ta shiga bedroom ɗinta tayi ta canza kaya zuwa wani material mara nauyi ash colour sai yarfin flowers black colour sosai tayi kyau zama tayi ta fara danne danne a waya kiran sallar magarib a kai tana ji ta tashi tayi domin duk abin ta tana kiyaye lokacin sallah ko tana club sai tayi ta toilet ɗin dake manne a bedroom ɗin ta shiga ta dauro alwala tana fitowa ta tarar da kiran rufaida share kiran tayi sai ta idar da Sallah zata amsa


Wannan kenan


Sosai acikin satin nan ran Hajiya Turai yake a ɓace da ba dan Alhaji ya hanata ɗaukan mataki ba da tuni tasa a kama Binta ji tayi kaf duniya ba wanda ta tsana sama da ita bata son ganin ta abin da ya sassauta mata fushinta nasarar da ɗanta ya samu gir giza ƙafa take tana zaune jiran dawowar ɗan nata take taji daga bakin sa Alhajin kura ya faɗa mata wata magana wacce ba zata taɓa lamintar ta ba ɗan ta ɗan sunnan ya aure shegiya yar tiktok wacce ta fito idan duniya ta ce mai mazinaci har tofa masa yahu tayi

Wayar ta ta ɗauka ta fara kiran sa har ta ƙari ringing ɗinta be daga ba tayi tsaki yafi cikin kwando

Tana cikin wannan hali ramlat ta same tace

"Hajiya lafiya?,


a jiyar zuciya tayi tace


"Ba komai,


Sopa ta samu ta zauna ta rungume pillow cases tace


"Hajiya yarinyar nan bata da kirki ɗaƙin kwanan baki ta kai mu tun wancan satin nake so in Miki magana to kinyi tafi London a duba lafiyar ki,


Dafa kanta tayi tace


"Kice mata ta baku keys ɗin kusa da ɗakinta,


"To,


Tashi tayi ta bar gun ta nufi ɗakin yusrah handle ɗin ta murɗa ta jishi gam ta rufe tsaki ta ja ta nufi garden domin tafi kyauta zaton tana can haseena ce ta tawo tana jin waƙa tana ganin ramlat ta bangaje ta tace


"Tsohuwar guzuma yara yake nema irin mu,


A fusace tayo kanta zata dake ta sauke hannu tayi ganin wanda ba suyi zato ba wani irin kyau yayi yana sanye da brown ɗin shadda gezna an mai aiki da milk ɗin zare yasa hula zanna buƙar ta ƙalmin ƙafar sa milk colour ne yayi wani irin fari saboda ya dan rame saboda kwana biyu ko ishashshan bacci baya samu gashi a na dab da zabe ga shi wannan auran da zaiyi yayi shine dan manufa amma besan ta wacce fuska Hajiya zata ɗauke shi ba domin ko a idanuwanta yana gano tsanar binta a idonta cikin izza yake takuwa floor kallo ɗaya za kai mai kasan namijin duniya ne ga ilimi ga kudi sajan fusƙarsa ya kwanta lub lub yaji duk abin da su ramlat sukai sai dai be nuna musu ya ji ba sai ma kare haɗe fuskar sa da yayi


Duk kan su ɗur ƙusawa sukai suka gaishe shi


Ciki ciki ya amsa ya shiga ci hajiya Turai na ganin sa ta miƙe ƙasa yayi da idanuwansa ya ɗur ƙasa yace


"Hajiya barka da dare na sameki lafiya?,


sassauta zuciyar ta tayi ganin ya koma mata mahaifinsa sak tace


"Yauwa mu'azzam ashe daman baka da tunani ka rasa wa zaka aura sai shegiya yar tiktok wacce ta fito idon duniya ta yi maka ƙazafi mu'azzam me kake so jama'a suce su shaida maganar da ta faɗa ita ta tsoratar da kai har ka aure ta saboda gudun tunuwar a sirin ka ,


Ƙasa yayi da idanuwan sa cikin deep voice ɗinsa wacce ƙara ra ta nunawa rauninsa a gun mahaifiyar sa ya kuma so ta fahimce shi yace


"Hajiya ban yi haka dan tozar ki ba ko in tozar ta Kai na ba a'a na yi shine da manufa bani da hanyar da zan azabtar da ita sai ta wannan yanzu idon jama'a a kai na yake komai nayi za'a ce ban yi adalci ba duk da bana tsoron maganar mutane Sannan kamar nayi jahadi ne ba zata ƙara aika ta maka mancin sa ba zata kuma nutsu sannan tare suke da mai tasa a lokacin da a ka harbe mahaifina su mai tasa suna gun me isa ba a haɗa da su ba alamun kisan an yi shine da tsari daman shi a ke nema wannan dalili ne yasa na shiga siyasa me zanyi da mulki bayan ba abin da Ubangiji be bani ba in na barta tare da mai tasa zata ci gaba da yimin ƙazafi har al'umma su y.arda wa zai bani ƙuri'ar sa bacin bani da aure wata ƙila zata iya sanin wani sirrin su kinga ansami sauƙin binkice ko,



Jikin ta a sanyaye ta sami gu ta zauna tace


"Na yarda Allah ya temake ka kullum da mutuwar mahaifin ka nake kwana nake tashi sannan har abada bazan sota ba kuma dole ka ƙara aure in komai ya lafa zan nemo maka yarinya yar munci yar gidan manya ka aura bazan taɓa haɗa jini da shegiya ba ban hanaka kusantar ta ba amma dole a gwadata ɗan nasan baza ta rasa bin maza ba bata da wasu a bokanai sai maza ,


Hamdalah yayi a ransa ya godewa Ubangiji yace


"To Hajiya nan ya kwashe komai ya faɗa mata ya kara da cewa gobe za aje gun kahunta ,

Allah yayi albarka tace


Ameen tashi yayi yace


"Ni zan shiga ciki ,


ɗa gowar da zai yi yaga mutum ya yi sauri ya koma dan murmushi yayi wato yaran nan laɓe ke yi musu gaban labulan yaje yana sane ya murza ƙafar ta iya a zaba taji bata san lokacin da ta ƙwalla ƙara ba ta fito hucewa yayi kamar bashi ya aikata haka ba

*CI GABAN BINTA YAR JAGALIYA*

Jifan gafiyar ɓedu

*Ba tsuntsu ba tsarki*


By


Oum Yasmeen



Book two


Ban hanaki karanta littafi na ba amma kinsan Allah baya yafe hakkin wani a kan wani typing a kwai huya ki daure ki mallaki naki ba kuɗi mai yawa 300 kacal

Ki yiwa Allah da Manzonsa ƙarki karantan littafina in kinsa baki siya ba sai kujera sai an gama littafi ku dinga ƙaramar murya a temaka a baku


Dan Allah duk wacce ta siya ta ruƙe amana ƙarta fitarmin da book ɗina




Wasu hawaye ne suka dinga xubuwa haseena ga farcan ƙafarta da tasa ya lume a gaskiya yaya mugune na ƙarshe bashi da imani yanzu me zata cewa hajiya ba abin da taji ban da huya da tasha tashi tayi tana ɗingisa ƙafar ta


Washe gari




Da sassafe Binta su ka fita unguwa ita da rufaida a cikin motar ta zata siyar da motar ta ta biya kuɗin ta fiya Makka domin kuɗin hannunta ya kare ba zai isa zata cika ta kaiwa wanda rufaida ta haɗa ta dashi duk abin nan da ake kahu labahani be sani ba kuma bata da niyar faɗamai sai de ya shafa yaji ba ita cikin Sa'a aka siyeta miliyan ɗaya zata haɗa da dubu dari da hamsin na wajanta ta bashi domin a jiya da rufaida ta haɗata dashi yace komai za'a bata har da gun Zama sai taga mahaifinta sannan ta dawo tayi murna sosai rufaida ta dafata tace


"Sister tunanin me kike?,


murmushi tayi har beautiful point ɗin ta ya lutsai tace


"Wallahi farin ciki nake burina yana gabda cika ,


A jiyar zuciya tayi tace


"Har naji dadi amma ai ban dake za ai zaɓe ko?"


Hmmm wanne zaɓe ga abin da yafi zaɓe kin ga wallahi gaba na har waɗuwa yake in na kalli poster ɗin mutumin nan nan fa ofishin jam'i yar sune na ƙaramar hukumar gamji



Msw ke wallahi kina da ban haushi bara in tarar mana abin hawa muje mukai kuɗin nan ai kafin ta rufe baki an fusge jakar hàññun ta ihu suka sa suna bin mutumin dake babur tuni ya ɓacewa ganin su wasu zafafan hawayene ya zubo mata ta dubi rufaida tace


"Rufaida kin ga irin tawa kaddarar ko wayyo Allah na ka kawo min dauki ,





Wani dutsai ta samu ta zauna tace


"Kawata ki haƙuri Allah ya mayar miki da alkhairi wallahi ban tabbatar da maganar mutane ba da suke cewa hanyar nan ba kyau sai yanzu tashi mu tafi gida azahar ta kusa ,


Jiki a sanyaye ta tashi tace



"Rufaida bani da kuɗin komawa gida da,


Ƙar ki damu mu tafi a ƙafa nima bani da ko ƙarfanfana



Cikin sauri ta buɗe jaƙar ta tace bara in duba account ɗina ko ina da kuɗi dan dane dane ta shi ga yi buɗa hasƙen wayar ta tayi sosai domin ta tabbatar abin da idon ta ya gani naira hamsim ce da kabo shida aciki bata san lokacin da tace


"Innalillahi wa'inna'laihir raji'un Allah ka kawomin ɗauki rufaida sai da naci miki su toron ta account ɗina kikace mu kai mai hannu da hannu shikkenan ai gashi nan kin jajamin zo mu tafi ,


Wayar ta ce tayi ƙara cikin sauri ta ɗaga ganin mai kiran tace


"Okay gani nan zuwa ,


Duban bintu tayi tace


"Dan Allah Binta ki haƙuri yanzun nan ƙanwar mamana ta kirani tana asibitin hayan daro nan kusa zanji bata da lafiya,


Cikin tashin hankali bintu take kallon ta tace


"Tafiya zaki ki barni a cikin wannan halin da nake ciki?,



Haba binta haihuwa zata yi fa da ƙƴar take min magana kin ga sai an jima tayi gaba abinta ba yarda Binta ta iya tayi gaba tafiya tayi mai nisa tuƙun na ta zo wajejan layin su gaban wani tuƙa tuƙa ta tsaya ta wanke ƙafafuwanta da sukai fututu ta gyara mayafin ta ta shiga layin da ta sai gida gate ɗin gidan ta nufa zata buɗe taji an mata magana tsayawa tayi ta jiyo tace


"Malam lafiya zaka miƙo min taƙarda me zanyi da ita ba bayanin komai ?,



Babur ɗin sa ya kafe yace


"Ta biyan kuɗi ce,


Zuciyar ta ce ta kawo huya tace


"Sai naci abu ta kazar uban kuɗin kai kalleni da kyau nayi maka kama da wacce za kaiwa wannan shashancin to ni ba kuɗin da ake bina wallahi ka barnan ko in naɗa maka doka danni faɗa da namiji ba abin nema bane a guna,



Sunana jabir Kabir lauya dake karbar kuɗin hayar gidan nan ya sauran kwana biyu kuɗin ki ya ƙare ga wannan ta ƙardar ta biyan kuɗice kije ofishin mai kula da manya mayan gidaje da rumfuna ki biya


Turus tayi lallai rufaida ta cika maci amana daman haya ta ƙarɓar mata ba gida ta saya mata ba ya hun baƙin tane ya kafe da ƙƴar ta sa hannu ta amshi ta ƙardar tace


"Okay zan je in biya ,

Fasa shiga gidan tayi ta fara tafiya rike da taƙarda asibitin da ta ce mata zata nan yanzu ta nufa ta kiran ta tashi ga yi ba aɗaga ba ƙarshe ma sai aka kashe wayar sosai zuciyar ta ta zo har huya ga rana da ta sha tafiya ta ke yi kamar zata waɗi tun safe ba abin da taci sai ruwan shayin da tasha ƙofar a gate ɗin a sibitin ta nufa kai tsaye inda ake amsar masu haihuwa yawo ta ɗin ga yi ko mai kamar rufaida bata gani ba nan ta tsaya tana mai da numfashi anya kuwa satar kuɗin nan da akai banda sa hannun ta nan komai ya dawo mata tambas haɗa baki a Kai da ita in tasan wata ai bata san wata ba gidan su zani wallahi sai nayi mata rashin mutunci


Wannan kenan


Barar rajewa yayi a mota yana shan a.c a zuciyarsa kuwa cewa yake lallai kuɗi yayi a rayuwa duk wannan ranar be San a nayi ba gaban wani ɗurƙushashshan gida yace so tsaya duk almajirai a zaune suna akaratu malam Umar yana zaune yana rubutu fitowa yayi na gyara rigar bararsa sallamar da yayi ne ya ɗau hankalin malam Umar ya ɗago yace


"Wa'alaika salam barka da zuwa ,


Kahu labahani yace

"Malam ko baka gane ni bane nine nazo da magana me mahimmanci ne?,


Gyara hiramin sa yayi annurin fusƙarsa ya ɗauke yace


"Ko muryar ka naji sai na ganeta ɓalle inga wannan fusƙarka da son a bin duniya yayi mata ƙawa,


Ranƙwafuwa yayi yace


"Kai a hankula ina tafi ne da surukan mu binta ce zatai aure ,


Tuni kamilal fusƙarsa ta cika da annuri yace


"Masha Allah shi go da su kallo almajiran sa yayi yace su bashi guri farin ciki ya mamaye shi Allah ne kade yasan irin farin cikin da yake ciki binta ta shiryu tun da har zatai aure sun bashi mahimmanci ne har suka sako da shi a maganar auran nata ,


Ajjiye allo sukai suka fita a rumfar karatun nasu
Alhaji mansur da muzabfar da mu'azzam suka shigo cikin rumfar sallama sukai


Amsawa yayi cikin sakin fuska yace


"Barkan ku da zuwa ga waje ku zauna,


Yauwa su kace suka zauna Alhaji mansur yace

"Abin da ke tafe da mu mun zo nemawa ɗana auran yar wajan ka binta sunana Alhaji mansur mu'azzam kura ,

Hammadalah yayi yace


"Ina ɗan da zai aure ta ?,


Gani muazzam yace


Sosai malam yaga kimar sa da nutsuwarsa da kwarjininsa yace


"Tana son ka mece sana'ar ka ?,


Ƙasa yayi da kansa yace


Ni ɗan kasuwane sannan ɗan siyasa nan ya kwashe komai ya faɗa mai amma ya ɓoye manufar auran


Ƙar ku damu na baka auran binta nan suka bada sadaki yace ba sai yayi lefeba ya shiga masallaci a Ka daura auran mu'azzam Bilal mu'azzam Kura da Fatima Umar akan sadaki dubu shidda inda shedo suka tabbatar sai da aka dau komai a video domin nuna mata malam Umar yace


"Ɗana alkawarin ɗaya za kai min dan girman Allah da manzon sa ka ruƙe binta amanah ƙarka cutar da ita marainiya ce ba uwa ba uba bata da gata sai Allah babu saki a tsakanin ku ka gyara mata rayuwa,


Nauyin mutumin ne ya kama shi ba zai iya yi mai musu ba yace


"Insha Allah na ɗauka ,


Ungo sadakinta ka bata da hannunka sannan wannan kuɗin da kuka bani na gode bazan amsaba sarai ya gane fusƙar mu'azzam shene meneman takarar shugaban ƙasa


Amsa yayi yasa aljihu yace


"Dan Allah ka amsa kyauta muka baka ,

Dubu goma ya zara a cikin dami biyun kuɗin da ya bashi yace

Ungo wannan wayan nan sun isheni na gode Allah yayi albarka


Bayar da suka iya suka amsa kahu labahani ji yayi kamar ya shaƙe dan uwan nasa sosai suka yaba da halin malam Umar saɓanin na labahani wanda son kuɗi da duniya ne a gaban sa be damu da kuɗin sa ba sai da yayi binkice tukunna ya yarda ya daura auran


hawa mota sukai suka tafi daman tun da safe a Ka yiwa labahani komai na shirye shiryan tafiyar sa Makka da kuɗinsa a kofar gidan sa a ka sauke shi sauke shi suka juya kura estate

Allah ya isa kika karanta min littafi baki biya ba typing a kwai huya

Wannan kenan


Ko sallama batayi ba ta kutsa kanta cikin gidan Hadiza Hadiza Hadiza


Cikin sauri mahaifiyar rufaida ta fito cikin mamaki take kallon Binta tace


"Binta yau ni kike kira da Hadiza ba sakayawa?,


wani banzan kallo ta watsawa mahaifiyar rufaida tace


"Ƙarya nayi ba sunan ki Hadiza ba maciya amana ina rufaida wallahi sai ta biyani kuɗi na tun da ku baku da mutunci matsiyata?,


ɗaurita mahaifiyar rufaida ta gyara tace


"Au dan taci wayan nan matsiyatan kuɗin kuɗin kazafi ai daman su basa albarka fitar min daga gida ,


Ai kafin ta ƙarasa Binta ta rarumi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login