Showing 6001 words to 9000 words out of 19522 words
Chapter 3 - Binta Yar Jagaliya Book 2 Hausa Novel Complete
yawa ƙaramin yaro ya bar gun ganin yana nema ya shiga ɗaki ya barta ta zuba a guje ta bishi haɗa girar sama yayi da ta ƙasa yace
"Me zan miki kika biyoni?,
Wasa ta fara yi da zarazaran yatsunta tace
"Ba zan iya zama Ni kade ba,
Bata kula da yanayin da yake ciki ba ta ɗago ta kalle shi ganin yayi mata shiru idonsa yayi yayi ja cikin rashin sanin ta ƙameme me ya same shi tace
"Idonka ne ke ciwo ?,
Be bata amsa ba sai hanya da ya bata ganin kamar baya son magana Bata da wata sauran dabara ban da ta bishi ta shiga komai na ɗakin up white ne zama tayi a wani lilo kusa da wata ƙatuwar taga ta cinye rabin bangon ɗakin ga table a tsakiya ga ta ƙardunsa da jaridu tanƙwashe kafuwa tayi ta ɗauki wata jarida ta soma karantawa ta shagala gurin karanta jaridar har bata san ya shiga ban ɗaki yayi wanka ya fito jaridar wani barabene shine yanzu me jiran gado shi ake kyautata zaton king abdulyasar bin Omar zai sauka ya bashi ji tayi an fusge jaridar da sauri ta kalle shi fusƙarsa ba alamun rahama yace
"Wa ya saki ki ɗauƙar min,
Tsoransane ya shigeta bata taɓa ganin mutum irinsa ba yawa wahainiya lokaci ƙalilan yacanza siraran labɓanta ta ɗaga tace
"Ba kowa,
Okay wannan shi ne last warning da zan miki ƙarki ƙara ganin wani abu nawa ki ɗauka har ki karanta ungu rigar nan ki saka ya miƙo mata jallabiyarsa
Amsa tayi ta shiga toilet ta sa ta fito tana rurruƙeta tayi mata yawa ga Brest ɗinta ba bra ganin ana gano komai tana da buɗadɗan huya sai ta yafa towel ajikinta tasami wani gurin can ta rabe da yake har sallar isha yayi kafin ya shiga gidan su huta aka kawo ya kashe fitilar wayar sa wayar sa ya ɗauka yayi danne danne ko minti ɗaya beba aka ɗauak yace
Hello joshiwa
Cikin girmamawa yace
Goodnight sir how are you
"Very well,
" Me yasami solar gidan nan naga an ɗauke huta ba akunna ba ?,
Wallahi ta sami matsala ne bayan fitar ka na kiraka ba Kai picking ba
Samin gu yayi ya zauna yace
"Me isa ba kaimin text ba ?,
Ranka yadade kai haƙuri wallahi nasha'afane
Okay in irin haka ta faru kawe ka kira me gyara gobe ka kira Company su duba matsalar
"To sir,
Kashe wayar yayi ya zauna ya ɗora ƙafa daya ƙan daya yana girgizwa yace
"Baki wanke blanket ɗin nan ba to wallahi gobe ki haɗa da riga ta ki wanke koma sauran inji tana tsami,
Shiru tayi mai domin ita yanzu tsoro yake bata daman hausawa sunce ɗan hakkin da ka raina shike tsole maka ido ta haɗa kanta da gwiwa abin duniya duk ya ishe ta gashi da ta shiga toilet taga period ɗinta tazo
Kallonta yayi yace
"Jeki kitchen ki ɗauko min system ɗina ,
Zaro dara daran idanuwanta tayi tace
"Bazan iya ba ,
Ɗago fusƙarsa yayi sukai 4eyes ɗaukenata tayi domin fusƙarsa ko ɗugun annuri babu yace
"Aikin iya fita da tsakiyar dare ko tsoro baƙƴaji baƙƴa gudun kina kan hanyar ki ta tafiya ki mutu ko kina can ko da yake sana'a kike zuwa ko gobe Dr zai zo ya duba lafiyar ki domin ban yarda da keba kina karama dake kin jefa kanki cikin wahala ban aureki dan inyi zaman aure da keba sai don in koya miki hankali,
Kuka ta shiga rerawa cikin matsanancin tashin hankali zuciyarta sai xugi take tace
"Wallahi ba wanda zai dubani ni ba yar iska bace kuma da kake cewa ba zaman aure za kai da niba to kasakeni natsaneka banason ka kuma wallahi wannan buɗurcin ƙwalelanka yafi ƙarfinka,
Yawa wani mahimwacin zaki yayi kanta tashi tayi a furgice yace
"Ki kiyaye kalaman ki ko wallahi ki ƙarki sani inyi abin da banniya ba yawa gaske angama rabawa mutanan balaja'u da yan ƙwalta me zanyi da ragowar ƙadangarun bariki,
yana gama faɗar haka ya bar gun jikin tane ya fara rawa ganin ya zame mata yawa mayinwacin zaki ganin ba zata iya mayar mai ba bata taɓa zaton akwai mutumin da zata ji tsoro ba bata san irin tsanar da tayi mai
dare yayi bata da niyar barin ɗakin yasa ya ɗauki pillow da blanket yace
"Ungu ki haukan waccan kujerar ki kwanta yanuna mata wata kujera me kama da gado ,
Jikin ta a sanyaye ta amsa ta hau
tayi addu'a shi kuwa kitchen ya je ya ɗauko system ɗinsa ya fara duba wasu file da muzamfar ya turomai abubuwa sun mai yawa gashi zaɓe ya kusa ga kasuwanci sa gobe ma zai tafi Saudiyya sai ana jibi zaɓe zai dawo duk wani abu ya tattara shi ya adana dan ma ya gamu da ɗan uwa na gari ba abin da zai cewa muzamfar sai godiya
tana kallonsa domin inta rufe idonta mucijin nan take gani pajamas yasa farare ta da su ya ɗauro alwala system ɗinsa ya ɗauke ya ajjiye ta haka files ɗin ya mayar dasu cikin briefcase ɗinsa gobe zai bawa muzamfar yasa hannu a taƙardon daman cewar shi ake jira
shin fiɗa daduma ya tada kabbara bayan ya idar ya ɗauki Alkur'ani ya fara rera ƙira'a ne daɗi yawa Balarabe Sa'udiyya
ne keyi nutsuwa ce ta shigeta ta lumshe idonta amma ba bacci take jiba ganin ya kashe lamp ne ya kunna dum light addu'a yayi ya kwanta kasa bacci tayi sai juyi take ganin ya daɗe da bacci yasa ta tashi ta fara sanɗa a hankali ta hau kan gadon wani irin tsoro take ji ga wasu mutane da take gani kamar a mafarki yaji annanuƙeshi tashi yayi ya ƙalleta yace
"Ina ance miki yar iska kice ke ba ita bace inban da jaraba irin taki rana ɗaya baki baki kwanta da namiji ba shine duk kika fita hayyacinki to ni wallahi nafi ƙarfinki na adana kaina na kamilar mace ne wacce bata rabawa yan iska kanta ba to maza sauka ko in fasa miki jiki ni ba haka nake ba yarinya ƙarama dake sai son maza,
Jikin ta a sanyaye gwaninɓan tausayi ta sauka ƙasa nan yaga jini har jikin sa yace
"Ke ƙazama zo wallahi yau ba sai gobe ba zaki ƙwanke min kayana ke wacce irin ƙazamace yau zanyi fornitionment ɗinki yarda gobe ko ance kiyi ba zaki ba sannan harda na ƙwanta min a gadona,
Ƙasa tayi da kanta kunya duk ta ishe ta koma me ai ita ta jawa ƙanta tashi yayi ya fita sai gashi ya dawo da jimgegen blanket dinnan ga kuma na yanzu da ta ɓata da jini cire rigar sa yayi yace
"Maza ɗauki ki wanke min su tas,
Ɗauka tayi ta shiga toilet ta fara wanki iya huya ta cita ba ƙarya ƙugunta yawa ya ƙarye bata gama wankin nan ba sai 03:00 daidai yana zaune a kan kujera yana kallon ta hannusa ruƙe da bulala fitowa tayi yace
"Ai ba kwanciya zaki ba ga rigarki ɗauki kisa ki ciremin tawa ki wanke,
Dubansa tayi da rinannun idanuwanta sunci kuka sun gaji tace
"Wallahi na gaji,
Yowa ƙanta yayi da gudu ta ɗauka ta wanke ta tas ta sa tata yace
"Good girl sauran wankin mota domin gobe zanyi tafiya,
Ɗurƙusawa tayi tace
"Wallahi ban iya ba ,
Tashi yayi ya ɗauki key din motarsa yace
"Zama ki iya ne taso mutafi ai ba guda ɗaya zaki wanke ba suna da yawa,
Ba yarda in kinsiyi littafina ki fitar min da shi ku tausaya min typing akwai huya kiji tsoron Allah yar uwata ƙarki fitar min da littafi na
Yarfa hannuwanta tayi tace
"Ni wallahi ba inda zani baka da tausayi ne ?,
Wani bazan kallo yayi mata yace
"Mutanan da suka san darajar ƙansu su ake tausaya wa ba ke wacce daraja ce da ke kin gaba nuna pictures ɗinki a social media kin gama rawa ,
Wani ƙululun baƙin ciki ne ya tare mata ma ƙogaro tace
"Wallahi duk abin da kake faɗamin sai Allah yayi min hisabi da kai ba ko wacce yar social media bace yar iska ko wacce da irin nata halin,
Banza yayi mata ya tisa ta gaba sai tayi wankin mota faƙar idonsa tayi ta waɗa toilet ta rufe bugun duniya yayi taƙi buɗewa
Yace
"Wallahi sai de in bazaki fito ba mu haɗu gobe,
Tace
"Ehɗin naji mugu kawe
Ganin dare yayi bata da niyar fitowa ala dole ya nemi gu ya ƙwanta cikin sanɗa ta leƙo ƙanta ganin yana bacci a hankali ta fara tafiya jitayi an fusgota ba zato ba tsammani ta jita kane kane ajikinsa sakar mara nauyin sa yayi yace
"Kina zaton zanyi bacci ne yarinya duk kan wani motsinki a tafin hannuna kike ,
Ture shi ta shiga yi ganin ko matsi ya kasa yi cikin wahala ta zaki kuka tace
"Allah sai ya saka min kana cutar dani ka ɗagani ni ba yar iska bace,
Dariya saki ya ɗora ƙansa a ƙirjinta yace
"Au Allah ni kuma Ni ne ke zuwa club har ake faɗa dani a tiktok ko,
Toreshi tayi tace
''waya sani abu a duhu,
Ɗaga ta yayi ya tashi ya canza gu ya kwanta yayi addu'a ganin ya fara bacci itama ta ja blanket ta ƙwanta ni kuwa nace asuba ta gari
Wannan kenan
Duk irin duhun dajin be da mesu ba ga wani irin kukan tsintsaye ɗaƙar suke iya tafiya saboda wani irin tsauni haka suka nufa wata bukka wani irin ihu suka ji aka ce musu ku tawo da baya la'anannu aikuwa suka juya bayan su suka shiga wani irin ƙatotan mutumine gashin sa duk a cuƙurƙuɗe wajan sai ƙarnin jini yake ga wani irin wari ƙasu suwan mutane ne kala kala a zube buɗe bakinsa yayi wani irin wari ya bugesu nayi mamaki me wayan nan yan gayun mutanan keyi ba ɗigon wahala a tare da su baƙinsa wani irin ruwane ya fito me yauƙi yace
"Hhhhhhhhh ai daman nace muku zaku dawo duk wajan wanda zaku je magana ɗaya ce dole sai yayi bani da damar taɓashi kullum yana tare da alwala ga addu'ar da mahaifiyarsa ke yi masa na tura mishi ɗantsandu a subfar mucijii amma ya dawo a ƙone hhhhhhh,
Ɗayan ne ya gyara zama yace
"Yanzu boka dole ne sai yayi mulki baza a iya kashe shi ba?,
Hhhhhh babu dama amma zamu hanashi cin mulki lafiya za'a zubar da jinin mutane hamsin sannan za'a cirewa yara yan shekara goma mata idanu sai ayi amfani dasu kai ne kuma za kai
Yanuna wani attajirin mutun naso in sheda fusƙarsa amma narasa inda na san shi
Zaro ido yayi yace
"Ranka ya daɗe ko za'a canza min aiki ne ,
Ɗayan ne ya ɗanne mai ƙafa alamun yayi shiru
Boka yace
"Dole kai za kai kana gamawa ka cire musu ido ,
To amma bazai yiwu a dadashe taurarinsa
Boka yace
"Ba zai yiwu ba taurarinsa suna da ƙarfi ko munyi yin ƙurin ta ɓasu asirin ka ne zai tonu,
Toto abarshi tashi sukai da baya da baya suka fita
Oni oum Yasmeen KO su wane wa yannan 🤔
Wannan kenan
LIMON FEDERAL HOUSE
Faɗar shugaban ƙasa
Kaiwa yake yana komowa ya rasa me ke mai daɗi yaso yayi shekara taƙwas amma ba dama alamu sun nuna bashi talakawa ke soba irin wannan ɗaular baya fatan barinta duk sanda ya fita yaga talakawa a ƙasan sa suke shi ke jin ragamar rayuwar su in yaso ya barsu su wahala in ya gadama ƙaisa ƙara girma yake yaga shi ke juya su ga uwar jiniyar da ake mai ba yashi kowa a ƙasan sa yake giyar mulki na kansa
President bamu da wata mafita dole kabi maganar boka kasan in muku haɗashi faɗa da talakawa mun haɗashi da babban aiki zamu sa ana kashe kashe kaga ace shi keyi musa sojojin baka su addabe shi duk da da wacce muka ɗogara tayi ɓatan dabo a ce saboda ta faɗi gaskiya ya sa asace ta tunda bayanai sun nuna batanan koma ta mutu kaga a gaban kowa akai haka
office chair ya ja zauna yace
"Na bar maka komai a hannuka yau in dare yayi aje ƙauyan ciranci a kashe mutane hamsin a tawo da yara goma wa yanda ba zasu huce shekara goma ba su,
Ko kai fa shekara huɗu kamar yace kaga kuma daman yanzu a gangar siyasa ake sai kaje ka kai musu jaje harda kukan ka ka basu tsaba tunda su kajine kana watsa musu zaka ga sun fara tsassaga
Wata dariya suka sheƙe da ita duk kansu yawa wasu arna
Allah kasa mu dace siyasa mugun wasa Allah kasa muyi kyakkyawan ƙarshe Barka da da Sallah
Cikin mayan ƙaya ya shirya tsab yace
"Yau mubaraka zata zo ta kawo miki kaya Ni zan tafi Saudiyya ,
Da sauri ta ɗago ta dube shi tace
"To yanzu ba zaka duba Allah da Manzonsa ba ka bani jakata ba,
Akwatin sa ya tsayar yace
"Bazan bayar ba ,
Kwanciya tayi a saman kujera tace
"Allah ya tsare ,
Juyowa yayi be taɓa tsammanin faɗar haka da gare ta ba yau ne karon farko da ta bashi tausayi yace
"Ameen ya fita ,
Ganin ba sarki sai Allah ba shirita tashi ta nufi kitchen domin ɗora ɗan wani abinci ruwan indomie ta ɗora ta ɗako guda ɗaya ta fara dafawa ta ji kayan lambu ƙashe gas din tayi ta juye a faranti ta fito jin sallama tayi amsawa tayi ganin matashiyar budurwa ba zata huce shekara ashirin da daya ba hannuta ruƙe da yarinya ƙarama yar kimanin shekara 4 tace baby gwon pink colour an mata two baby da kanta fara'ar fusƙarta ta faɗa ɗa tace
"Sannun ku da zuwa,
Mubaraka tace
"Yauwa anty zarah mun same ku lafiya ,
Jin sunan da ta kirata da shi yayi mata ban baraƙwai miƙawa mufeeda hannu tayi ai kuwa tazo gunta tace
"Anty ina kwana,
Yarinyar ce ta shiga ranta tace
"Lafiya qalau babyn,
La uncle ya faɗa miki sunan da yake cemin
Ɗauƙan ta tayi tace
"Uhmmm ,
Zama sukai kitchen ta shiga ta buɗa fridge ta ɗauko lemo me sayi da fruit salad ɗauke try ta jerasu glass cup ta ɗauko gudu biyu a kitchen cabinet mufeeda sai surutu take zuba mata ita kuma tana biye mata a Centre table ta ajiye mata tace
"Bisimilah ,
Murmushi mubaraka tayi tace
"Sannu da aiki,
Yauwa tace ta koma gefe tayi ƙasa da ƙanta wani sojane ya shigo da kaya nuƙi nuƙi bayan ya gama shigowa da shi ya fita mubaraka tace
"Duba in da akwai abin da be miki ba ki faɗamin gashi nayi ƙunɗun bala na nazaɓar miki undis sai ki gwada na tambaye shi yayi min shiru,
Dubanta tayi tace
"To Nagode,
Mijin ki zaki wa godiya ni nawa zaɓane ƙinsan ɗan kasuwa ne to a store ɗinsa yace inje in zaɓar miki
Ɗaga ƙanta kawe tayi floor ya ɗau shiru bakajin ƙarar komai sai ta ac sai surutun mufeedah tashi tayi ta shiga kitchen ta ɗauko indomie ɗinta suka ci tare da mufeeda bayan sun gamaci ta wanke mata hannu tayi bacci bedroom ɗinta ta ƙaita ta ƙwanta ta fito ta zauna a floor sosai mubaraka ta shagala da charting ɗinta ganin anty zarah ba me son magana bace ganin ta yi shiru mubaraka tace
"Ƙunyi waya da ya azzam ya sauka?,
Ƙasa tayi da ƙanta tace
"Bani da waya,
Okay bara in kira miki shi
Dan Allah ki bari kawe
Okay nabari yawa wanda ba auran soyayya kukai ba
Shiru Binta tayi mata
To Ni zanta fi
Wani murmushin manufa tayi tace
"To Bara in ɗauko miki baby ko,
Eh ,
Tafiya tayi ta ɗauko ta tace
"Bara in raka ki ,
Aa basai ƙin rakani ba
Wallahi sai na raka ki muje fitowa sukai sai yanzu ta ware idonta tana ganin komai wani sojane ya taso yace
"Oga yace ƙar mu barki ki fita indai ba da sanin sa ba ki koma ciki ,
Duban sa mubaraka tayi tace
Rakoni tayi
Wani banzan ƙallo yayi mata yace
"Wannan ba umarnina bane na ogane dan haka ki koma ke kuma zo ki tafi ƙin huce ƙa'idar lokacin da na baki ,
Ganin bashi da mutunci yasa tace
"Anty zara sai wataran,
Ƙai Binta ta daga mata yawa ƙadangaruwa faƙar idonsa tayi ta fita a guje tuni suka bita ɗayan ya tsaya yace duk wani gate na gidan a rufe da yake gate huɗu ne ta huce na farko amma tana zuwa na biyu ta ganshi a garƙame ga wasu irin murɗadɗun sojoji sun saita ta ta da bindiga saranda tayi ogansu ne ya zo yace
"Maza zo ki koma ,
Tafiya ta fara tana waiwaye tana zuwa taga ya buɗe mata wani ɓangare me ƙama da ƙurkuku yace
"Shiga nan ,
Ba musu ta shiga ɓanɗaki ne a ciki sai tabarma ta kwanciya sai kayanta da mubaraka ta kawo mata zama tayi ya kulle ɗakin yace zan din ga torowa ana baki abinci ya bar gun
Wani irin baƙin ciki take ciki ga wata ran ma in aka Kawo Mata abinci bata ci sai dai su zo su ɗauka a haka har ta ɗau satibiyu a gun fatar tata tayi wani irin kyau da goge bata shiga rana a haka har aka kaɗa gangar siyasa
Ana sauran ƙwana biyu zaɓe azzam ya dawo sai dai a kura ya sauka gun kakansa shi ya manta da rayuwar wata Binta sabgar shi yake sosai a ka shiga harƙar zaɓe gadan gadan yau akai zaɓe gwamnoni inda isa birnin malin yace ɗan jam'iyyar su azzam sosai al'ummar gari suka cika da murna sai bayan sati ɗaya za ai na shugaban kasa addu'a Alhaji Ibrahim Bashir kura yasa ayi da masu sauƙar Alkur'ani gari ya rukice jira ake aga wanda zai ci ɓangaran Binta kuwa bata san me akeyi ba tun da har yau tana ɗakin nan a tsare
Wannan kenan
Muzamfar yace
"Azzam Ni kuwa ina Binta ,
Shiru yayi na wasu a wanni yace
"Tana gida mana ,
Amma kazo ka tare a nan ba ka gudun kaɗaici yayi mata yawa ta sami matsala ne
Banza yayi mai ya fita
Rana bata ƙarya
An zuma tsaro a kasar duk inda kaje jama'a ne ciki ana gudanar da zaɓe duk da wasu ƙananan hukumomin an sami matsala anyi faɗan daba fito yayi zai je inda yake da aƙwatin zaɓe shi shida muzamfar mota biyu ce ta raka shi ya ɗan gwala yatsan sa ya ɗaga tuni yan jarida suka shiga haskawa kai tsaye bayan ya gama ya shiga Mota ya koma kura
Ita kuwa binta bata da lafiya sosai jikin