Showing 18001 words to 19522 words out of 19522 words

Chapter 7 - Binta Yar Jagaliya Book 2 Hausa Novel Complete

,

Idon ta ne ya rufe ta kashe wayar yace

"Ai yanzu lokaci na ne sai ka bari in ka fita kayi ,

Dariya yayi yace


"Kince fa ba kƴa sona in ba so me ya kawo kishi,

Wallahi ko me zaka ce sai dai ka faɗa

Uhmmm bani wayata


Ganin ya ɓat fuska jikin ta a saluɓe ta bashi

Amsa yayi ya mai da aljihunsa washe gari yasa a Kai musu viza jibi suka tashi murna take tana farin ciki duk wata da muwar ta babu sai ta cikin jikin ta sauka sukai sun sami kyakkyawar tarba da yake ansanar wa da king Tahir bin Abdul Aziz kaxit ya tara kowa na gidan wasu irin hawayan farin ciki take Abbie ya rugumeta yace


"Ina maman ki,

Kuka ta sa tace


"Ta mutu ,

Hawaye ya goge mata yace


"Allah ya jikan ta amma tambas ya girgiza da jin wannan zance bayan taro ya watsai Abbie ya kama hannuta har shashinsa ya kaita Sarah an manyanta danne kishin ta tayi ta tarbeta tana janta a jiki binta mantawa tayi da azzam saboda tana cikin yan uwa ko shiru basa so tayi sun dinga janta da hira shima azzam kawe sai ya tafi yayi omara sosai cikin ta ya girma gobe zasu tafi abbie yaso ta haihu anan azxam yaƙi yau tana zaune

mubinat da annuwar sun sa Binta a tsakiya sai yira suke mata wani tayi dariya wani tayi jimami haka Ummu Maryam ta same tace



"Taso mu je shashi na ,


Binta tayi tana suna hira gyara irin na Larabawa ta shiga yi mata a kwana ɗaya duk ta can za washe gari ta fito zata yi sallama da kowa saboda jirgin safiya za su hau sun rabu da kowa ana ɗaukin juna number mu'azzam suka ƙarɓa ya ƙarɓi ta su a har airport suka rakota su sum bata kyaututtuka na ban mamaki



Kanta ta kwantar a jikin sa tace


"Nagode sosai da ka ci kamin alƙawari na ,


Ƙansa ya kauda yace
Amsa yayi ya mai da aljihunsa washe gari yasa a Kai musu viza jibi suka tashi murna take tana farin ciki duk wata da muwar ta babu sai ta cikin jikin ta sauka sukai sun sami kyakkyawar tarba da yake ansanar wa da king Tahir bin Abdul Aziz kaxit ya tara kowa na gidan wasu irin hawayan farin ciki take Abbie ya rugumeta yace


"Ina maman ki,

Kuka ta sa tace


"Ta mutu ,

Hawaye ya goge mata yace


"Allah ya jikan ta amma tambas ya girgiza da jin wannan zance bayan taro ya watsai Abbie ya kama hannuta har shashinsa ya kaita Sarah an manyanta danne kishin ta tayi ta tarbeta tana janta a jiki binta mantawa tayi da azzam saboda tana cikin yan uwa ko shiru basa so tayi sun dinga janta da hira shima azzam kawe sai ya tafi yayi omara sosai cikin ta ya girma gobe zasu tafi abbie yaso ta haihu anan azxam yaƙi yau tana zaune

mubinat da annuwar sun sa Binta a tsakiya sai yira suke mata wani tayi dariya wani tayi jimami haka Ummu Maryam ta same tace



"Taso mu je shashi na ,


Binta tayi tana suna hira gyara irin na Larabawa ta shiga yi mata a kwana ɗaya duk ta can za washe gari ta fito zata yi sallama da kowa saboda jirgin safiya za su hau sun rabu da kowa ana ɗaukin juna number mu'azzam suka ƙarɓa ya ƙarɓi ta su a har airport suka rakota su sum bata kyaututtuka na ban mamaki


"Bayan kin gujeni kin san irin azabtuwa da nayi ?,


Kai haƙuri to sun sauka a filin tashi da sauka na Alhaji Ibrahim Bashir kura yan jaridu sun ci gun da jama'ar gari face mark ya bata tasa duk yar da yan jaridu suka so suji ta baƙin ta hakan ya gagara wasu irin manyan motoci ne daga fadar shugaban kasa a ka aiko su ɗauke su me maƙon su shiga gida sai ya sa aka juya aka lal motar zuwa gidan Hajiyar sa fitowa sukai yana ruƙe da hannunta gaban binta ne ya shiga lugudan uku uku bata san me zata tarar yau ba balle inta ganta da cikin nan ji tayi dan cikin ta yawani hautsulawa sauri tayi ta dafa cikin ta duban ta yayi yace



"Lafiya me ya sami babyn?,

Ƙasa tayi da idon ta tace


"Ba komai ,


Kin tabbatar


Eh har ƙasa ta ɗurƙusa tace


"Hajiya ina huni,

Cikin fara'a da ƙaunar ta ta janyo ta jikin ta tace


"Zo nan ƴa'ta ƙun dawo lafiya ?,


Ban Bara kwai taji we namiji da suna Hajara tace

"Lafiya qalau,


Zama yayi yace

"Hajiya kin sami sabuwar ƴa'kin manta dani ko to wallahi sauka kar ki ƙarya min kafar ta,

"Ba ruwanka damu yanzu kai ka girma ,

Tom shikkenan tonda haka kika ce


Mu'azzam ya kamata kuje kura ko tun da komai ya huce itama taga yan uwanta da dan gin mahaifinka


Duban hajiyar sa yayi bata san har yanzu ba zai iya sakewa da zarah ba har ya kai ta kura inta gudu fa yace


"Insha Allah inta haihu sai muje ,


To Allah ya raba lafiya sai dare suka bar gidan a kwana a tashi ba huya agun Ubangiji yau tun safe Binta take naƙuɗa cikin hukuncin Allah


Allah Ya sauke ta lafiya ta haifi yan ukku mace ɗaya maza biyu tuni labari ya baza duniya ranar suna macan taci sunan mahaifiyar Binta wato bilkisu ana ce mata afnan namijin yaci sunan baffa ana ce mai arfa ɗayan ya ci sunan abban azzam ana ce mai Irfan anci ansha an yi watsi da kuɗi yan Saudiyya ma ba abarsu abayaba sun zo tayata murna haka Hajiya Turai ta kashe dukiya asunan nan su Ramlah da hassena da Jiddah nayi aure sun zo suma domin har haƙuri sun bawa binta itama yusrah ta sami wanda yayi mata ciki ya aure ta sai de zaman baya dadi kullum cikin zargin juna yau dadi gobe ba dadi ga anyankewa momcy huƙuncin kisa yan zu ƙasar tayi lafiya tunda aka kama su Alhaji datti me tasa ƙasar tayi lafiya mulkin sa mutane na jindadi ilimi kyauta lafiya kyauta ga aiki baya huya


washegarin sunan yarah binta ta dubi azxam yana yiwa yaran wasa tace



"Ya batun maganar mu naji kai shiru ?,


Duban ta yayi ya gane me take nufi amma sai yayi kamar be gane ba yace


"Wacce magana kike nufi?,


Jingina tayi da allon gado tace


"Ta saki mana ai kaga na haife su ko daman haka mukai da kai ,


Kallon baki da hankali yayi mata yace


"Ae sai na sami mata kuma wa zai raini su baffa kina so ki barsu cikin maraicin rashin uwa kina so suyi rayuwa ba uwa ke kin gujesu wacce macece zata kula da su bayan kin guje su kin san kuwa illar abin da kike faɗa kin san irin fushin da Allah zaiyi dake mutane da dama suna so su sami irin damar ki amma ke kin samu kina su ki fita daga cikin ci ta aure darajane ?,


Hawayene ya zobo mata ta ɗurƙusa tace


"Dan Allah kai haƙuri na ɗauki kaddara kai Allah ya zaɓa min ,


Bakomai Ni ba abin da kikai min wallahi Allah yayi miki albarka


Ameen tace


Wannan kenan


Yara sun sami kula wa sunyi ɓulɓul abinsu sun je kura sun zaga dangi kahu labahani har kuka sai da yayi ganin irin kuɗin da azzam ya bashi haka Malam Umaru sosai yaji dadin ganin Binta ta kintsu kuma anga ubanta haka uwani da Maryam da saminu sai nan nan ake da binta kwanta biyu ta koma gidanta

Bayan shekara biyu


Yara sun girma sosai yawa ka ɗauke su ka gudu Binta ta buɗe wani foundation na tallafawa mara ƙarfi yau to asibiti zata je babban asibitin kura taje bangaren masu allurar ƙensa ta je ko wanne gado tabi tana bada dubu dari dari gaban wani gado taje da ƙar take iya shaƙar numfashi saboda warin da matar take afnan tana hannunta ta rungume cikin halin ciwo matar tace


"Binta daman kece matar shugaban kasa ?,

Har abada ba zata manta da wannan murya ba ya akai haka ta zama haka bakinta na rawa tace


"Rufaida kece ko gizo kike min innalillahi ?,

Kuka tasa tace


"Wallahi nice ki yafemin Dan Allah nacu ceki ?,


Hawaye ta goge tace


"Wallahi na yafe miki duniya da lahira ,

Nagode sosai wannan ita ce yar tamu

"Eh itace sunan ta afnan ,

Allah Sarki Allah ya rayata


Ameen kuɗi me yawa ta bata inda tace a canza mata ɗaki ta ɗau nauyin kula da ita koda ta koma gida tunani ta shiga yi wato da azzam ya ji haushi ya sake ta bata san ina zata tsoma rayuwar ta ba sallamar shi ta ji da gudu ta rungume shi tace


"Ina alfahari da kai miji na Allah ya barmu tare ,


Kuma tun ta yaja yace


"Ameen yaran sane suka rungume su suna dariya,

Alhmdllh alhmdllh


Alhmdllh a yau na kawo karshen littafin Binta yar jagaliya ina yiwa Ubangiji godiya da ya bani iƙon gabama shi lafiya abin da na faɗa dai dai Allah ka bani lada abin da nayi kuskure Allah ka yafe min

Duk da ban so gama littafin nan ba yanzu duba da zan fara jarabawa dole na kawo karshen sa


Ina roƙon yan uwana musulmi addu'ar Allah yasa in fara jarabawata ta first semester level 2 asa'a












































5
6
7

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login