Showing 9001 words to 12000 words out of 19522 words

Chapter 4 - Binta Yar Jagaliya Book 2 Hausa Novel Complete

ta yayi wani irin zafi ta rame sosai ganin ogan su bashi da lokacin amsa waya basu yi wani yin ƙurin kiran sa ba sai panadol da suka siyo mata aka ajiye mat a bata shaba domin a halin yanzu bata da ƙarfin cin wani abu komai taci sai tayi amansa


Ƙarfe 4:30 ɗakin fardar sakamaƙon zaɓe shigaban jam'iyu sun taro sun taro da jama'ar gari tuni Farfesa Sadik Sani ya sharce gumi ya tuni shugaban nin irka a ƙwati sun gama aikin su an miƙo mai duba wa yayi ya fara jero yan taƙarkaru jikin kowa yayi sanyi da ƙƴar ya buɗe baki yace


"Mu'azzam Bilal Ibrahim kura shi ne ya lashe zaben shugaban kasa ,

Tuni gun ya ɗau kabbara

Sannan yace


"Masu ganin ba ai musu a dalci ba zasu iya ƙai kara kutu nan da sati ɗaya ,

Tashi yayi aka raka shi filin jirgi


Wannan kenan

Yana ji ya ɗur ƙusa yayi wa Allah godiya Hajiya Turai ma haka tace


"A yau Allah ya dora maka nauyin al'umma sai ka ɗaure kai a dalci ,


Insha Allah yace yan uwa da aboka nan arziki suna ta zuwa ta yashi murna a yau zai shiga fadar shugaban ƙasa tuni yan uwa na kusan sa da aboka nan siyasar sa suka yi mai rakiya har da Alhaji Ibrahim ancan za ka mai na gidan addu'a yayi ya shiga da ƙafar dama anci ansha anyi hoton tarihi kowa ya watsai
Sai ƙarfe shaɗa ya sami damar shigowa gida kallon komai yake yawa a mafarki ban garansa da aka ware mai ya nufa kai tsaye bedroom ya shiga yayi wanka ya ɗauro alwala ya shimfida daduma ya fara lafilah bayan ya idar yayi karatun Alkur'ani kamar yarda ya saba sannan yayi shirin kwanciya yau kawe sai yayi sha'awar buɗe jaƙar Binta da yake tun jiya muzamfar ya kwaso mai kayansa wata loka ya buɗe ya ɗauko zip ɗin ya buɗe nan wata farar ta ƙarda ta waɗo ba wani tar kace a cikin jaƙar wayar ta ce sai ATM ɗin ta sai lipstick sai turare da taƙarɗar nan wayar ya ƙunna pic ɗinta ne a screen ɗin wayar tayi kyau ɗannawa yayi yaga ba security gallery ya shiga pictures ɗin tane sunfi dubu ita da kawayanta haka kurum ya shagala da kallon su wasu yayi murmushi wa yanda take tare da maza ya goge ya dade a haka ƙarar shigowar message a wayar sane ya ɗauki hankalinsa fa sauri ya duba inda ya zaro ido ganin me aka ce a text ɗin number yabi cikin bada umarni yace


"Ku kawo ta nan ,

Be jira me zai ce ba ya kashe takardar ya kasa budewa ya mayar da komai ya zuge ba a jimaba sai sukai mai waya ga sunan fitowa yayi har wajan motar ya nufa ya buɗe kallon yau she gamu yake mata duk ta rame ƙasa yayi da murya yarda ita kadai zata jishi yace


"Sannu ya jikin naki,


Harara ta watsai mai yawa idonta zai faɗo ƙasa ta murguɗa baki a fakai ce take kallon sa yawa an ƙara masa kyau kyan jikin sa yana ɓoye shekarunsa ya ƙara zama babban mutum ni kuwa nace yanzu fa binta shugaban ƙasa ne fa


Murmushi yayi yace


"Uhmmm kalleni da kyau me ya faru zahra daga sannu sai harara ?,


Haɗe rai tayi ta kauda kanta tace


"Me zan kallah ni ba kallon ka nake ba matsamin in huce ,


Yace

"Daga baya kenan,

Matsa mata yayi tare suka jira duk abin nan da take ƙarfin haline bata da wata ishashshin ƙarfin jiki hannu ta ya ruƙe ƙoƙarin ƙwace wa take amma yaƙi bata dama ta jinjina ƙarfin mulki irin tsarin da a kaiwa gidan yayi kyau bataɓa mafarƙin shiga wannan ɗaular ba yau gata a limon kuma a gidan shugaban kasa baki da hanci ta saka tana kalle kalle ga wani irin shegen tsaru da aka bawa gidan hannunta ya matsa yace

"Yar ƙauye ,

Yar ƙara ta saki tace

"Wallahi bana son mugunta,


Wani musƙilin murmushi yayi me cike da ma'anoni kala kala yace


"Ga shi na iya ta ko to wallahi ki guji ranar haɗuwar bakiji dadi ba duk maganganun da kike faɗamin sai na fanshe su tasss,

Banza tayi mai ta shiga wani tamfatsatsan floor na alfarma tun daga ƙan curtains ɗin har luxury furniture ɗin blue ne da a don golfing colour iya kyau da tsaruwa sunyi ga wani irin carpet kana taƙawa ƙafuwanka na nutsaiwa saboda taushi


Azzam yace


"We ke me isa a rayuwar ki kin iya kauyan ci sai a sami gu a zauna ko ko baki gama kauyan cin ba ?,


Shiru taimai domin yanzu magana bata dameta ba abubu sun mata yawa yan zu tasan ko giyar wake ta sha baza ta iya fita daga gidan shugaban kasa jikin ta a saliɓe ta zauna yawa an wanke kaza da ruwan sanyi mayafin ta gyara ganin irin kallon ƙurirlar da yake mata ciki ciki tace

"Mutum sai shegen kallo in magana ace ni nake yii,

Ɗora kafa ɗaya ƙan ɗaya yayi yace


"hmmm ai ba sharri nayi miki ba na sha kamaki kina satar kallo na kinga handsome boy mijin mace hudu,

Zaro ido tayi batayi zatan zai jita ba ta murguɗa mai baki tace



"Kayi abin da ya fi hudu ko ajikina sai ka sallameni ,


Uhmm yawa gaske sai anyi ido ya raina fata ai wallahi ni da ke mutu karaba in zaki haƙurama da ya fi miki alkhairi alƙawarin nayiwa kahunki ni bana saɓa alƙawari


Kallon sa tayi cikin ta'ajibi tace

"Mu zuba muga ni (next book ɗin na kenan duk wanda ya siye binta yar jagaliya da farko kyauta zan bashi MU ZUBA MU GANI ba sai ya siyasa )

Kallon ta yayi ya jinjina kai alamun zan kamaki ne yace


"Yanzu Dr zai zo sai ki shirya ,


Ƙasa tayi da idanunta ganin irin wani mayatatcan kallon da yake jifanta da shi ji tayi duk ta ta kura tace


"Ni wallahi naji sauƙi ,


Mu'azzam yace


"Naga a lama yar jagaliya ko baka ake ce miki ?,



Ƙanta ta ƙwantar a hannu kujera ta lumshe ido


Wayar shice tayi ƙara ya ɗauka yace


"Okay Ku barshi ya shigo,

Ya kashe yace mata ga Dr nusaiba nan shigowa sauran ki wani abun da badai dai ba wallahi bayan ta fita in huƙunta ki


Haɗe ranta tayi ta cuno baki tace

"Uhmmm,

Yace


"Wallahi ki ci gaba da turomi baƙin ki wataran zan hukunta ki ne ko cewa akai kimin ba zaki ba ƙaraba,

Duban sa tayi ganin ya ɗaga mata gira ta ɗauke ƙanta gani take yawa ba shiba karmar canza mata shi ƙamar ba wanna mutumin ba da magana ma huya take mai


sallama Dr nusaiba tayi amsawa sukai cikin girmamawa ta gaishe su duban Binta tayi tace


"Kece mara lafiyar?,


Kai ta ɗaga mata

Dubata ta farayi tana tambayar ta tana bata amsa ganin cutarta ta damuwace ta assasamata ta dube shi tace


"ba abin da ke damun ta sai dai in ta cigaba da sa ƙanta damuwa zata kamu da ciwon zuciya yanzu zan mata allura naji jikin ta da zafi sannan zan rubuta magani da allurai har na kwana ukku,


Zaro ido tayi ta matsa daga inda take ta marairaice murya yawa zatai kuka idanuwanta sun ciƙo da ƙwalla cikin salon shagwaɓa wanda ita bata san tayi ba tace


"Dan Allah Dr ki rufan asiri wallahi bana son allura bana son magani ba kin ban shawara ba zan kiyaye,


Allah ya sani in tayi shagwaɓar nan susuta shi take yana rasa nutsuwar shi notin ƙansa ya ƙunce ita kuma ya lura ɗabi'arta ce nutsuwa ya aro baby face ɗin ta ya kalla yace


"Ke nan a ƙƴale ki da ciwo ko,


Ai ta ban shawara


Uhmmm hakane yanzu a kwai a gunki


"Eh bara in fita in ɗauko ta ajiye mai taƙardar da tayi rubutu ta fita bata daɗe ba ta dawo kallon ma'auratan suna bata sha'awa komai na azzam burgeta yake Allah ne ya nufa ba zai aure ta ba ƙwallah ta share ta fara haɗa allurar cike da sha'awa take kallon ta tace


"Na gama zo in miki bani da zafin allura,

Tashi tayi zata gudu ya ɗan ƙota yace

'a ina za'a yi mata?,

Dr nusaiba ta zauna a kusa da Binta tace

"A hannunta,

Zip din rigar ta ya zoge ya zaro hannuta wani irin laushe da santsi mafatar yaji tana yi ya ɗanne ta yace

"Yi mata,

Tayi ƙoƙarin kwace wa amma ko motsi bata yi ma har a ka gaba kukan shagwaɓa ta saki domin har ga Allah allurar ba zafi itama kawe ta sinci ƙanta ne tana kuka


Dr nusaiba tace


"Allah ya tashe mu lafiya ke kuma uwar raki zaki gane allura ba wata ba bace lokacin da kika zo haihuwa ,

Cak ta dena kukan ta ɗago ta kalle ta

Nusaiba tace

"Kalle Ni kyau a zafin allura ko ƙwatan haihuwa be kai ba,

Mai da kanta tayi ta kwanta a cinyar shi tana mai da a jiyar zuciya


Tafiya tayi kogin tunani ya shiga tambas maganar da Dr tayi ta tunasar da shi son ƴa'ya inama yana da su kallo ta yayi ko zata iya yar da ta haifa mai baby ne ko da gaske take da take cewa ta tsane shi ganin bashi da amsar tambayar sa ala dole ya ƙauda tunanin yace


"Kinji ƙunya babba dake kina kukan allura ai wannan ƴa'ƴan mu zaki barwa ,


Tashi tayi daga kwanciyar da tayi tace


"Ƴa'ƴa kuma kai dawa?,


Waskewa yayi yace

"Babyn nake nufi,

Ni kuwa tana ina yarinyar na da surutu

Yace


"Kamar ke,

Binta tace

"Ae ƙƴan ƴa' ta gaji iyayenta,


Mu'azzam ya dubeta yace


"Gyara hannu ki ina ganin komai fa ko da yake ai sadakina na kallah ba haramba,

Sauri tayi ta kalli ƙirjinta saman maman ta ya fito da sauri ta zoge zip ɗinta suna haɗa ido ta galla mai harara


Yace


Yarinyar nan na lura raini ya shiga tsakanin mu ko zan maganin ki


Toro baki tayi bata ankara ba taji bakinsa kane kane cikin nata wani irin kiss yake mata ga kamshin mouse mint din da yayi amfani ya haɗu na ta meƙamshin 🍓 bakinta yana bada wani kalar ƙamshi ƙoƙari take ƙwace amma ina ta kasa kuka ta shiga yi badan ya gaji ba ya sake ta a'a sai dan kukan da take tasss ta shanye yahunsa amai ta shiga ƙakari amai ba abin da ya fito

Dariya yayi yace


"Gobe ki kuma kiga yar da zamu ƙwashe ,


Banza tayi mai bakinta duk wani irin radadi yake ga yar ƙumburar da yayi

Yace

"Kinji dai abin da tace ki daina damun kaiki mene matsalar kine,


Tashi tayi ta barshi a zaune domin wannan tambayar rainin hankali ce cak ta tsaya saboda bata san ina zata nufa ba ta juyo tace


"Inane bedroom ɗina ?,


Dariya yayi yace


"A ɗakina mana ,


Zaro ido tayi tace


"Allah ya sauwaƙe nii,


Ɗaga mata gira yayi ya kanne ido yace


"Ƙaryar banza kina murna saboda an daɗe ba a haɗuba,


Kuka tasa ta fara tafiya jitayi cak ya ɗauke ta wutsul wutsul ta shiga yi mai be dure ta a ko ina ba sai ɗakin sa ......
Tashi tayi zata fita ya ɗanna remote ya kulle kofar a aljihun wandonsa ya sa ya kalle yace


"Ko zaki ɗauko ne?,

Jingina tayi da jikin ƙofar tace


"Aini ba yar iska bace,


Har zai shiga toilet ya tsaya yace


"To wane dan iska ?,


Hannu ta wara mai a lamar oho


Gir giza kansa yayi ya shiga toilet aljannar duniya kamar ka zauna kaci abinci kwankan tsarki yayi ya sanya jallabi maron colour ta mashe shi sai kamshin turarukan wanka yake alwala ya sake ya fito tana inda take nunawa yayi kamar be ganta ba kashe fitila yayi ya zare rigarsa daman baya kwanciya da kaya a jikin sa inde ba sanyi ake ba daga shi sai bosser ko dum light be kunna ba yayi addu'a ya kwanta yaja duvet ya lilluɓa

Ja da baya ta ƙara ganin irin halittar sa jikin ta ya ɗauki rawa gumine ya shiga yanko mata ganin kamar yayi bacci saɗab saɗab ta shiga toilet cire rigar ta tayi ta fara wanka hankali kwance ta manta bata kulle kofar ba saboda ta saki fanfon bathtub bata san da mutum ba ji tayi an taɓata gigice wa tayi ta saki wata ƙara ta miƙe 4eyes sukai da shi saurin ɗurƙusawa tayi Allah ya rufa mata asiri kumfa ta cika ƙurmin wankan rufe idonta tayi gam tace


"Wannan wanne irin hulaƙanci ne tsakani da Allah ai kasan ina toilet ɗin nan tun da zaka ji zubar ruwa shine ka shigo halayen ka ne yasa nake maka wani abun wallahi,

A zuciyarsa yace lallai yarinyar nan in be fitar da rauni a tsakanin suba baza ta nutsuba


Kamar an dasa shi haka ya tsaya a jiyar zuciya yayi ya shiga cikin ƙurmin ƙara ta zunduma zata fita ya ruƙota wani irin toreshi take amma ina ƙarfin mace da namiji ba ɗaya ba kuka ta shiga rai rawa ganin ya fita hayyacinsa duk irin magiyar da take a mai be saurare ta ba so yake ya rabata da abin da tayi shekara da shekaru tana tattalinsa tayi faɗa akan sa saboda maza da yawa sun kawo mai farmaƙi ta hana kanta jin dadi duk dan mijin da zata aura ya ganta da daraja yau gashi wani a ɓagas zai sameshi akan sadaki dubu shidda kuma an mata aure ba sanin ta an sato ta tana cikin jin dadin rayuwa cizo ta gasa mai a dantsan hannusa ko a jikin sa saima daukan ta da yayi ya fita da ita be dureta a ko ina ba sai a gado addu'ar saduwa da iyali ya shiga karantowa kamar haka

بِسْمِ اللهِ اللّهُمَّ جَنِّبْنَا الشَّيْطَانَ، وَجَنِّبِ الشَّيْطَانَ مَا رَزَقْتَنَا.
Taje islamiyya duk da bata yi wani nisa a karatu ba amma ta san wannan addu'ar me ta ke nufi hankalin ta ne ya ƙara tashi ta saduda domin yanzu bata da wani ishashshan ƙarfi ta gaji da ture shi da take ashe ma kuka samin dama ce ita yanzu ba hawaye sai na zuci ji take ƙirjinta na wani irin ciwo saboda abun da yake musu tunda take ba mahaluƙin da ya taɓa kai hannu inda ya kai yanzu ɗauki take nema amma da alama ba me jinta ganin lamarin nashi yayi yawa wata irin duniya yau zarah ta kai shi tunda yake be taɓa suntar ƙansa a cikin ta ba ya godewa Allah sai albarka yake sanya mata tambas samin irin zararshi sai antona suna huya a cikin mata ba ko wacce mace bace ke da irin baiwar ta ba

ba shiri na fita ina sa ƙafa a floor naji wani irin ihu me haɗe da kara

Na sheda yau ya mai da ita ci kakkiyar mace nikuwa nace asuba ta gari


Wannan kenan


Allah Allah su Ramlah suke gobe tayi domin Hajiya Turai tace zasu je gidan azzam daga nan zata barsu suyi wata ɗaya ita kuwa yusrah haɗa baki sukai da mahaifiyar ta zata takurawa zarah ta hana ta saƙat harta hassasa zargi a tsakanin su domin zata je gidan ne da mafofi harda maganar boka da ya tambatar musu cewa bazai taɓa kusantar taba zai jima baya son ganinta a kafin ai zaɓe taga kamar maganin yayi aiki domin ta sami labari tunda ya dawo be je gunta ba haka har yaci zaɓe be waiwayeta ba gashi ya shiga gidan shi ƙade sai da ka baya zata zo ko iya wannan suka sami nasara ai sun dace

Sha'awara

matan kuji tsoron Allah ku dena kai maza gun bokaye har ku kauce hannya kunsan Allah ba zai bar ku ba kuma wannan shirkace Allah kasa mu dace


Masu iya magana sunce waiwaye adon ta fita


Tunda ya dawo daga umara komai nasa ya canza magana kaɗan sai ansa kalmar Larabci haka uwani ta dena siyar da kamai yanzu yana iya cida su dashi sai uwani meragaji ta yi aure haka saminu kuwa yana ɗan buga bugarsa lawandi kuturu wallahi wannan yaron namatasa surikina ne


Raƙen da yake sha ya daka ta da sha yace


"Eh ba shakka nace ba shakka labahani yanzu ƙaryar azzuƙin naka har ta kai haka ?,

Duban sa yayi ya ƙar kata hula ya washe baki ala dole sai anga haƙurin Makkah da ya sa har guda shidda abikin sa fari da Golding yawa ni ɗan ɗaudo saminu yayi yayi dashi ya cire yaƙi yace sai de in ya mutu a cire a binne shi amma bashi ba cirewa yana yimai baƙin ciki ne yace


"Yasin ba ƙarya nake maka ba lokaci yana nan zuwa nima zan tafi limon inje inga ɗiyata ko yanzu ta haihu ,


Ta kaicine ya addabi lawandi kuturu
Ya tashi ya ce


"Na tafi ,

Zazzaƙallahu ƙhairan ya aƙi


Harara ya ɗan karamai yace



"Inma zagina kake kaje kai da Allah


Hhhhhhh godiya fa nayi maka saboda ziyarar da kai min


Kaji dashi dai ya tafi


Wannan kenan


Bayan Binta ta gudu nan aka sami wanda suka tausaya wa mahaifiyar rufaida suka sake ta ba irin tsinuwar da bata yiwa binta ba ita kuwa rufaida da ƙƴar suka rabu da zanburuta cewa sukai ai su sukai wahala ba ita ba bayar da ta iya haka ta ƙarbi dubu ɗari huɗu ta tafi Lagos agege ta kama ɗaki ta zama uwar karuwai sosai take jin dadin duniya ta manta da rayuwar Binta ba irin magiyar da mahaifiyar ta da Bata yi mata ba amma ta mussuƙe ido tace mata anne mi Binta an rasa amma ko a jikin ta cewa tayi Allah isa ta mutu

Har mahaifiyar ta ta cika bata zoo ba cewa tayi Allah ya jiƙan musulmi

Hausawa sunce in zaka gina ramin mugunta gina shi ƙaɗan ayau ta tashi da wata iriyar cuta tun da taje gidan yin blue Film 📽️🎥 ta dawo ba lafiya ta yau kuwa tafi ta ko da yaushe ko ɗaga hannuta bata yi

tana cikin wannan hali taji an bugo mata kofa ko tasha bazata iya ba wa zata gani ministan da ta haɗu dashi wancan satin hujiga hujiga da ƙatuwar huƙa yace

''kin cuceni ashe kina da ƙanjamau baki faɗan ba yau naje aka dubani likitoci suka tabbatar min kuma kece mace ta ƙarshe da nayi ma'amala da ita ,

Zaro ido tayi tana kwance tace


"Wallahi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login