Showing 15001 words to 18000 words out of 19522 words
Chapter 6 - Binta Yar Jagaliya Book 2 Hausa Novel Complete
da baki samun su tayi a floor ko wacce na danna waya sallama tayi musu ba wacce ta amsa a cikin su bata da muba ta sami guri ta zauna tace
"Monica Monica ,
Cikin sauri ta zo tace
"Ma gani me kike so?,
Ya tsuna fuska tayi domin ƙamshin turaran da yusrah tasa tun ɗazu yake damun ta tace
" Strawberry Cake nake so ,
Okay ma babu amma bara in Miki
Buɗa baki tayi zata yi magana aikuwa ta shiga kelaya amai temako take nema Monica ta sa hannu zata kamo ta yusrah tace
"Ƙar ki kus kura ki taɓa ta ɓace min da ga gani banza ,
Sum sum ta bar gun Ramlah ta taso tace
"Shigiya karuwa wa zaki nunawa kinyi ciki ,
Haseena tace
"Batta wata kila ba na yaya azzam bane,
Na uwar kine
Duk kansu suka juyo sun ji Muryar wanda basu taɓa tunanin jiba yace
"Na baku minti ukku ko wacce ta kwaso kayanta ta tafi gidan ubanta ƙar inji ko gidan Hajiya kunje marasa mutunci,
Wallahi
Hannu yasa ya zabgawa yusrah mari yace
"Wallahi tak kika ƙara cewa sai na lahira yafiki jin dadi ,
Barin gun sukai ɗagata yayi ya nufi shashin sa da ita wanke mata jiki yayi tun tana noƙewa har ta saki ƙwantar da ita yayi ya ƙira Dr nusaiba ya faɗa mata rashi lafiyar ta tace mai gata nan zuwa
Zama yayi ya dube yace
"Sannu Allah ya baki lafiya,
Kai ta ɗauke ta ja duvet saboda wani irin sanyi da take ji fahimtar haka yayi ya kashe a.c kiran security ya gani da sauri ya ɗaga yace
"Eh ta shigo, ya kashe sallama tayi yace
"Shi go ,
Shigowa tayi tace
"Brk da dare da fatan kana lafiya ya me jiki ?,
Da sauki yace matsowa tayi tace
"Sannu meke damun ki?,
yun ƙurawa tayi ta tashi tace
"Amai ne sai zazzaɓi da ciwon kai da tashin zuciya ,
Ɗan murmushi tayi domin nata ganin zargin ta ya kusan tabbata tace
"Yaushe rabo ki da ganin period ɗin ki?,
Ga banta ne ya waɗi tambas za'a kawo ta gidan nan tayi wanka to a ranar wannan ƙaddara ta faru bakinta narawa tace
"Wata da ya huce ban ƙara gani ba yau wata ukku kenan ,
Okay yanzu zan miki test sai inga me ke damun ki in go robar nan kiyi fitsari ki kawo min zanje lab ɗin asibitin gidan nan in dubu
Amsa tayi zuciyarta na lugude ta shiga tayi
Dr nusaiba tace
"Ina ganin kamar ciki ne da ita fa,
Fitowar kenan ta ji zancan ta ihu tasa da sauri yayo kanta yace
"Lafiya me ke damu ki?,
Robar ta saki a ƙasa ta zame tayi zaman yan bori tace
"Dr dan Allah gaskiya kike faɗi shikkenan na shiga ukku ?,
Tuni ya harbo jirgin a bin da ya sata ihu yace
"Sister ɗin ta fa take ban labari yau shera shidda bata haihuba sai yanzu Allah ya bata ,
Kallon sa tayi tace
"We hakane Dr?,
Ehmn hakane vani in tafi ina ganin kamar malaria ke son maki
Miƙo mata tayi amsa tayi tai musu sallama yace
"Sannu kinji Allah ya baki lafiya ,
Tashi tayi tace
"Ni nasami lafiya kawe jikina ne ya kemin nauyi ,
Cikin matsanancin farin ciki yace
"Ai dole ki ji nauyi saboda baki ɗaya bace,
Duban sa tayi tace
"Ban gane ba Ni ɗaya bace Ni da aljanune kake nufi ,
Kamota yayi ya rungume ta yace
"A'a gani nayi kinyi ƙiba kin ga kuwa ai kin zama nauyin mutum biyu ,
Kwantar da kanta tayi saboda dadin da turaransa yayi mata tace ....
"don Allah ka bani turaran ka yayimin dadi ,
Ɗago ta yayi yace
"Zan baki amma da sharadi,
Lumshe idanuwanta tayi tace
"Na yarda ka bani ,
Ɗan ƙwalin kanta ya cire yace
"Kin amince ko mai ne zaki yi ?,
sosai abin da yake mata take jin dadi tace
"Eh na amince bani ,
Sai kin mun zan baki
Turo baki tayi tace
"Mene zaanyi faɗamin ,
To kawo kunnan ki kiji
Matsowa tayi yayi mata raɗa ture shi tayi tace
''na fasa bana so wallahi ,
Wallahi baki isa ba sai kin mun ganin bakin Amince ba
Zumɓuro baki tayi tace
"To ai ban san abin da kake nufi ba kenan na zata ko girki zaka sani in maka ,
Janyo ta yayi suka waɗa gado yace
"Yarinya aikin ruga in Amince ba canzawa,
Uhmm dai wallahi ai baka faɗamin ba nifa bani da lafiya
To ai magani zan baki
Ganin abin ya fi ƙarfina na ɗau yan matan kafa ta nayi waje
Wannan kenan
Sadiyyah Riyadh الرياض
Tafiya ke cikin natsuwa duk da damuwar da take damun sa tsawan shekaru juya akalal motar sa yayi kan titin King Fahd Road, kusa da olaya district kallo ko ina yake cikin natsuwa yawa me shirin gano wani abun gaban wani shago ya tsaya yayi parking ɗin motar shi gaban wani shago ya fito kallo ɗaya za kai mai kasan Balarabe duk wanda yake mazaunin Saudiyya yasan wannan waye domin sanan nan mutum ne yana sanye da farar jallabiya da hiramin sa kallor rigar jikin sa za kai kasan daga gidan da ya fito duk da mulki baya gaban sa ba shi da girman kai ko kaɗan kowa na shine sallama yayi a shagon cikin saurin tsohon ya taso ya amsa sukai musabaha cikin girmamawa yace
"Yallaɓe ga guri ka zauna ,
Zama yayi yace
"Ina fatan dai ka ganeni ?,
Tsohon ya washe baki yace
"Yace ɗan nan na gane ka mana ba kai bane yarima sahir bin tahir Abdul Aziz ɗaga king Tahir bin Abdul Aziz kazit ,
A zurfar hannunsa ya juya yace
"Abu mus'ab ba wannan nake nufi ba ka gane wannan ?,
Wani tsohon photo kallo ɗaya za kai mai kasan tsohon photo ne da ƙƴar ake iya gane fusƙar matar ciki yace
"Ka yi aiki a ƙar ƙarshin hukumar fita da wayan da ba yan garin nan ba ku mai da su garin su ka taɓa mai yar da wata mata da ƙaramin ciki za iya gane photo nan?,
Tsohon amsa yayi kurawa photo ido na shekara ta 2005 yayi yace
"Tabbas anyi haka amma yanzu na manta ina muka Kaita saboda shekaru sun cimmun kaga kuma nayi ritaya kasa a ɗauko maka file ɗin 2005 ina kyauta zaton zaka ga komai tunda mu muna girmama bayanai bama sulhuntar da su ,
Amsa yayi yace
"Nagode abu nashir,
Tashi yayi zai fita abu nashir yace
"Ranka ya dade mene a laƙarka da me photo nan naga kamar ba jinsin bani abdulaziz bin fu'ad kazit?,
Lips ɗinsa ya ciza ya kalli tsohon zuciyar tana wani irin suya yace
"Eh ba jinsin mu bace amma tana da alaƙa ta auratayyah da bani abdulaziz bin fu'ad kazit,
Ɗana to me isa a ka fita da ita bayan an san cewa tana ƙar ƙashin gida me daraja irin gidan ku ko zaka iyaimin bayani yar da zan gane?
Komawa yayi ya zauna ya ɗauko tissue ya cire glass ɗin sa ya goge idon sa yace
2005
Ta fiya nake a hankali cikin natsuwa a mota ta wata yarinya wasu mutane suka biyu tana gudu tana neman ɗauki tsayawa nayi na fito tuni mutanan suka koma shigar da ita mota nayi duban ta nake kallo ɗaya zaka san ba jinsin mu bace amma kyakkyawa ce bazaka kirata da baƙa ba amma bata kai hassƙen mu ba nace
"Wa yannan su wane suka biyo ki,
Ta gane abin da yake nufi da yake kafin a kawo su nan ankoya musu yaran larabci ƙanta a ƙasa tace
"Aikatau aka kawo ni nan a she ba aiki a ke ba karuwanci aka kawo mu wasu har Bara ake turasu shine na saci hannya na fito ashe sun gani shine suka biyo ni,
Ransa ne ya ɓaci daman yana jin labarin nan ashe gaskiya ne yace
"Ƙar ki damu insha Allah zaki koma gidan ku sannan zaki gane gidan ?,
Ƙaita ɗaga mai tace
"Eh zan gane ,
Yace ya sunan ki
"Bilkisu ni yar ƙasar limon ce a garin ƙura ,
Kai tsaye gidan masarauta ya nufa duk da yana ɗar ɗar saboda yasan halin su yanzu nan labarin ya shigo da bare cikin masarauta zai baza Masarauta har ya kai gun sarki tsayawa faɗar ƙƴan masarautar ɓata baki ne parking yayi ya fito i tama ya ɓuɗe mata duk inda yasa ƙafar sa bin sa take ko ina ya huce gai da shi ake shashin sa ya huce da ita yace
"Habibty habibty ,
Wata mata shiryar buɗurwa ce ta fito ta girmin ta nesa ba kusa ba hannunta ruƙe da yaro tace
''na'am hubby barka da dawowa ta rungume shi kowa dai yasan wannan a ɗabi'ar batarabeee gaisuwa ce bata kula da wata baƙuwar fuska ba ta zarce da yi mai kiss kaucewa yayi yace
"Habibty tare muke da bakowa zan miki bayanin ta ,
Duban sa tayi cikin rashin fahimta tace
"Wace wannan ?,
Annuwar ya ɗauka ya farayi mai wasa ɗanne kishin ta tayi tace
"Zo in baki ma sauki,
Binta ta shiga yi wani madaidaicin ɗaki ta kaita ya ji kayan rayuwa zama tayi akan gado ta fito samun sa tayi baya floor bedroom ta nufa cewa ta tarar har ya shiga toilet yayi wanka zama tayi tana jiran sa annuwar yana gun me rainonsa data de kafin ya fito yana fitowa ta amshi towel tana gogemai jiki tace
"Kai min bayani wace wannan ko hankalina zai kwanta ?,
Kumatun ta ya ja yace
"Sarah kishi ko ,
Uhmm kawe tace
Bata labari yayi yace
Ba zata daɗe ba za ayi binkice sai a mai da ita garinsu
A jiyar zuciya yatayi bayan ya shirya ya fito suka ci abinci to bayan ya faɗawa king Tahir akai binkice ranar da aka gano gaskiya aka kama su a ranar aka fillemusu kai ko shurawa ba suyi ba ita kuma bilkisu za a mai da ita gidan nan fa yace be yarda ba zai aureta daga king har ummu maryam ba wanda ya yarda haka na saci hannaya na ɗauke ta naje wani ƙauye aka ɗauramana aure Muna zaune cikin jindadi har ta sami ciki sosai nayi murna nayi wa king ƙarya cewa ina wani kasuwanci ne haka sarah bata damuba kwana bibbiyu nake wa ko waccan su cikin bilki su ya shiga wata taƙwas wata ƙaddara ta gibta da yake ban mata igamaba ƙwasam ranar kwanan sarah na tafi ita kuma ta fito masu kama suka kamata aka dawo da ita garin su nayi kuka har na gaji dalilin haka nake fama da ciwon zuciya tun su ummu maryam na ɗaukar abin wasa har suka shiga tausayamin van da king gane yake hakkin sane ya kamani da tafiya tayi nisa ya haƙura ya yafe min tun daga ranar har kawo i yau ban ƙara sata a idona ba
Abu nashir ya goge hawaye yace
"A gaskiya na tausaya maka amma me zai hana ka bawa yan jaridun ƙasar limon cigiyar ta harda picture ɗin ta insha'Allahu za asameta,
Godiya yayi mai sukai sallama ya fito
Wannan kenan
Kwana biyun nan azzam ya zama busy domin abubuwa sun mai yawa kullum yana hanyar yiwa mutane jaje yau a ƙona wannan gari a kwashe wasu daga cikin su ga case ɗin Abban sa Ita kuwa Binta tun daga Ranar bata ƙara yin wani laulayi ba sai abun da ba arasa ba sosai tayi wata irin ƙiba yau anty nusaiba ta kawo mata ziyara yira suke suka dariya tace
"Anty nusaiba dan Allah ko zaki bani maganin tsutsar ciki wallahi kwana biyun nan damuna take ta dinga yimin motsi a ciki ga ciki na dayake kumbura ,
Dariya ce ta kusan kubɓucewa Dr nusiba ta yarda yaro ya yaro ne har kina tare da ciki wata hudu ki dinga cewa nutsar ciki ga alumu nan duk sun nuna tace
"A'a ai kinga kinyi ƙiba ko dole duk wata ƙiba tana tare da tumbi ba cikin ki ne ya kumbura ba tunbine,
Anty nusaiba wallahi baki ga yarda cikina yayi bane
To zan aiko miki da magani bara in tafi ƙar oga yaga na daɗe
Dariya tayi tace
"To sai gobe ko ,
A'a bazan zo ba
Marairaice murya tayi tace
"Dan Allah anty ki dawo wallahi zama ni ƙadai ba yayimin dadi fa,
To zan dawo har bakin ƙofa ta raka ta ta dawo bacci ne ya ɗauke ta bata san shigowar sa ba ji tayi an ɗauke ta fitgigit ta tashi batayi ƙoƙarin sauka ba sai ma kwanciya da tayi tace
"Sannu da zuwa ,
Yauwa yace kawe domin ransa duk a ɓace yake a kan gado ya ajiye ta tashi tayi zaune ganin yanayin fusƙarsa ta ruko hannun sa tace
" me ke damun ka ,
Zama yayi ya ruƙo hannunta yace
"Yau an kama wayan suka kashe Ababana a she duk kisan mutanan da ake yi we duk saboda nine a gaskiya na fara tunanin barin mulki ,
A jiyar zuciya ta saki cikin da muwa tace
"Alhmdllh Allah ya ƙara tonawa marasa gaskiya a siri yaya faɗuwar gaba a sarar namiji ne be kamata ka sauka ba ka ɗauko hanyar gyara ,
Rungume ta yayi yace
"Ameen ya Allah ina godiya ,
Wasa ta shiga yi da hunnuwanta sun sha ƙunshi ja da baki kallon hannunta yayi yace
"Yayi kyau sosai ,
Murmushi ta saki tace
"Na tafi in kawo maka abinci ,
Bar abincin nan yanzu bana buƙatar sa zo ki tayani haɗa ruwan wanka
Dariya ta saki tace
"Wayo ko to wallahi yanzu ka denayi min wayo in shiga ka rufe da ni,
Hmmm kawe yace wayar sa ce tayi ƙara da sauri ya ɗaga ita kuma ta fita dan ta gane me magana Hajiya ce sallama yayi
Cikin alfahari da dan nata ta amsa tace
"Allah yayi maka albarka yau ka cika min burina ita kuma ta je dan kanta tana yar uwa ta a haɗa baki da ita a kashe min miji hakkin rai ba zai bar ta ba ,
ameen ya Allah yace
Hajiya Turai tace
"Wani abun tashin hankali we yusrah ce take da ciki ,
Cikin rashin mamaki yace
"Hajiya aini na taɓa ganin video ɗin ta nan ya shiga bata labari ,
Salati ta shiga yi tace
"Kasan ita take zugani a kan matar ka a she ba ƙaunata take ba ,
Hajiya na daɗe da lura da haka
Dan Allah ka nemamin afuwarta saboda haka wallahi bana son Ka kawo ta ƙunyarta nake ji
Ba komai wallahi sallama sukai wanka ya shiga lokacin da ta dawo ta tarar baya nan yana wanka jere mai abinci tayi da sauri ta dafe cikin ta yau motsin da take jifi na koda yaushe ɗaga rigar ta tayi gabanta ya yanke ya waɗi hawaye ne suka shiga zarya a fuskar ta a haka ya sameta yace
"Lafiya sweetheart?,
Wani tuƙuƙun baƙin ciki ne ya tokare mata zuciya tace
"Wallahi bazan yar da ba cikine da ni fa ,
Towel ya ajiye ya fasa goge jikin sa yace
"Yanzu kukan da keke na mene na baƙin cikin kin sami zuri'a dani ne cikin jikin ki ba shege bane da ubansa ,
Tashi tayi yawa mahaukaciya ta fara dukan cikin ta roƙota yayi yace
"FATIMA kina da hankali kuwa me kike haka me isa zaki guji jinana ,
Wallahi komai zaka ce min sai de ka cemin amma sai na zubar da cikin nan kuma ka sakeni bana son ka
Jiyayi yawa an ɗugamai dalma a zuciyarsa yace
"Yanzu me kikeso nayi miki inhar zaki barmin ciki na yakai har ki haifeshi nayi miki alƙawarin nemo miki abbanki ,
Tsayawa tayi cak ta dube shi tace
"San nan zaka sake ni ko ,
Rintsai idanuwansa yayi da tasan yar da yake ji a zuciyarsa da batayi ba yace
"Uhmmm sai ki nemomin wacce zan aura ko ,
Shiru tayi ta goge hawayanta tace
"Ni bani da wata ƙawa ka nemo da kanka ,
Tunani ya shiga yi yace
"Yauwa ga jidda sai in aureta,
Ji tayi wani abu ya soki zuciyar ta tace
"Ni zan je in kwanta ,
To ayi bacci lafiya maman baby
Washe gari da sassafe ya fita office yana zaune muzamfar ya shigo gaisawa sukai yace
"Naga kamar kana cikin da muwa pls ka faɗamin nasan ka da zurfin ciki barin maganar a cikin ka ba abin da zata amfanar da kai ,
A jiyar zuciya ya sauke ya faɗa mai komai ya ƙara da cewa
Wallahi nayar da a kwace min komai na duniyar nan da na mallaka a barmin Hajiya da zarah kawe na faɗa mata zan saketa amma bazan yi ba komai kuwa zata yi
Dariya yayi yace
"Daman fa irin ku soyayya bata yi muku ruƙon wasa amma ga shawara itama tana sonka kawe batasan tana son Ka ba me zai hana in ka shiga gida ka dinga kirana ko Ni in kiraka muna yirar soyayya zaka ga yarda zaku ƙarshe da ita ,
Murmushin jindadi yayi yace
"Allah ko ,
Yo mata ana rabasu da kishi ne kawe kai yarda nace kaga we yarima sahir yana neman wannan matar
Da sauri ya ƙarbi wayar muzamfar ya fara kallo kamar su da zarar shi ta ɓaci yace
"Annaya kuwa nan ba mahaifiyar zarana bace?,
Kuma fa hakane nima naga kamannin su amma ka nuna mata ko Allah ne ya saukaka binkice
Daukan komai yayi san nan ya bashi wayar sallama sukai ya fita
Wannan kenan
Hunin yau ji tayi gaban ta na waɗuwa addu'a ta shiga yi cikin ikon Allah sai ta dena kayan ta da yawa sun mata ƙadan cikin ta ya fito sosai wata irin yar kulawa yake bawa cikin ita kanta tana mamaki alamun shigowarsa taji tashi tayi ta tace
"Sannu da zuwa ,
Yauwa yace mata abinci ta jera kan dining yau tuwan shinkafa tayi miyar agushi sai lemon Jinja sai farfesun hanta zuba mai tayi iya yarda zai iya ci ta zauna tana jiranshi fitowa yayi cikin t-shirt red da wando three quarter black colour kallon sa take yawa Ni ƙara kyau har yazo bata sani ba hannu yasa kamar zai tsone mata ido sauri tayi ta kau da ido yace
''nayi kyau ko video call zanyi da wacce muzamfar ya haɗani da ita ?,
Wani ɓakin ciki ne ya turnuƙe ta ta furzo da abincin bakinta tafara tari cikin sauri ya kawo mata ruwa bayan ta dai dai ta yace
"Me ya janyo miki haka at once kin ƙwari KO magana ta ce ?,
Gir giza kai tayi tace
"A'a zanje in kwanta ,
Kafin nan ina so muyi magana
Komawa tayi ta zauna tace
"To,
Kinsan wannan amsar wayar tayi tuni hawaye suka fara tsaire a fuskar ta tace
"Mama ce wallahi itace ,
Alhmdllh jibi zamu tafi Saudiyya sai mu nemo mahaifin ki
Rungume shi tayi saboda jin dadi
Wayar shi ce tayi ƙara ya dube ta yace
"Kin ga ta kira yanzu nake tunanin ta a zuciya ta