Showing 12001 words to 15000 words out of 19522 words
Chapter 5 - Binta Yar Jagaliya Book 2 Hausa Novel Complete
ban sani ba samila kin cuce ita ta rakani gidan yin blue Film wayyo Allah na bani da gata ba uwa ba uba Ni kaɗe iyayena suka haifa dan Allah ka tausaya min ,
Marinta yayi yace
''kina da hankali kuwa lallai yau zan miki rashin mutunc...
tana kuka tana komai ya cireka mata nono ɗaya yace
Wannan ita ce irin saƙayyar maciyin amanah ya fita
Ba wanda zai temaka mata suma kansu yaranta yanzu sun dena jin maganar ta a cikin suma masu yin less tana zaune zasu yi wani ma harya ce zai rage zafi da ita duk kuwa da irin halin da take ciki ta zama kamar wata mahaukaciya cewa take kukai gun binta da ƙabarin mahaifiyata in nemi a fuwarsu nasan hakkin mahaifiyata ne da na Binta ke bina haka zasu yi ta dariya suna shewa ƙarshema sai suka fitar da ita waje suka watso mata kayanta ko bara bata iya yi gaban ta na wata iriyar tsotsa yake da wari
Shawara
Ƙar ki yarda kibi ruɗin duniya kuɗi mulki me ƙarewa ne ke nemi rufi asiri kada ki biyewa ƙƴaleƙƴalan duniya yana da iyaka ki nemi amincewar Ubangiji duk abin da ya dameki ki tashi cikin dare ki faɗawa Ubangiji a lokacin addu'ar bawa da Ubangijin sa ba hijabi
wannan kenan
A gigice ya tashi ya nufi fridge ya ɗauko ruwa me sanyi ya buɗe bakin gorar ya sheƙa mata ihu tayi ajiyar zuciya ya saki ya ruƙe ta kuka take tana ture shi haƙurin duniyar nan ya bata taƙi yin shiru ga farin zanin gadon yawa anyi ɓari jini kai kace sa aka yanka sosai ya ruƙice da ganin jin nan
Dr nusaiba ya yiwa text message ya koma ya ɗauke ta ya shiga toilet da ita sau uku yana sata a ruwan zafi tana wani irin kuka tana ƙoƙarin tashi yace
"Ai zaki iya wanƙan sarki ko,
Kai ta ɗaga mai bakinta ya mutu bata iya magana komai ta ciwo yake mata fita yayi ya shirya domin yau yana da taro da gwamnoni nadan ransa ya so ba zai barta a halin da take ciki yaso yarda ta bashi farin ciki yau ya huni da ita ya dasa mata soyayyar sa a zuciyarta yau ya tambatar dace wa Binta kamilar mace ce ita yake mafarkin samu sai gashi Allah ya bashi wata irin ƙimarta yake gani
Shawara
Mata duk runtsi kar ku bari ko je gidan mijin ku ba buɗurcin ki Kar Ku biyewa kururuwar sheɗan ya ingiza ku ku waɗa halaka ƙar ki yarda saurayi yace auranki zai yi ki bashi wallahi zaki yi dana sani mara iyaka kee za'a gani a jikin ki shi kuwa ko kullum zai yi ba me ganewa kuma har abada tabonnan ba zai goge ba a idon mijin ki da jama'a zace ai ya'yan wacce ta taɓa yawon banza ce abin ya dinga binki kenan
babban floor suka haɗu da musiba tace
"Good morning president ,
Morning kawe yace yayi gaba security rintin sa na jiran sa kar ɓar briefcase 💼 ɗinsa yayi suka fita duk inda ya taka girmama shi ake ana sara mai ake me aikin ta ce amintatciyar hadimar ta wacce ita zata dinga kula da ita ta ƙwan ƙwasa mata ƙofa tace
"Good morning ma Dr nusaiba tana zo duba ki,
Rumtsai ido tayi ji take yawa ƙasan ta zai tsage tace
"Mata ta same ni a ɗayan ɗakin ,
Okay ma a hankali ta tashi ta dafa bango ta nufi wata siririyar kofa ashe libta ce hawa tayi ta danna room 3 ai kuwa ta rufe da ƙar take iya tafiya yawa wata yar kaciya tsaya tayi ta buɗe a hankali ta fita samin Dr nusaiba tayi tana jiranta ganin irin tafiyar da take yi ta gane me ya faru zama tayi ƙwallah ta taro a idon ta Dr nusaiba tace
"Sannu ya jiki ?,
Kai ta rausayar tace
"Da sauki amma wallahi ina cin azaba,
Dariya tayi tace
"Sai haƙuri da haka ko wacce mace ta girma ,
Hmmm kawe tace domin ta lamarin yanzu tsoro yake bata a haka su rufaida ke miƙa ƙansu ba lada sai zunubi we su ɗinga cewa a kwai dadi yanzu ta gane a she masifar rayuwa ce take ɗawainiya da su yo masifar rayuwa mana domin ita Bata ji wani dadi ba sai uwar azaba da tasha
Yanzu zan duba ki mu shiga ɗaki ko
A hankali ta tashi ta ta shiga bedroom dubata ta fara ta gano ashe ba ta farke ba saide gun ya daɗe allura tayi mata zata yi bacci inta tashi zata ji jikin ta yayi dadi sannan ta dinga shiga ruwan zafi shawarwari ta bata tun tana ƙasa da kai har ta saki godiya tayi mata
Dr nusaiba tace
"In wani abu ya shege miki duhu ga number ki kirani sai kin dage mata da yawa damar ki suke so basu samu ba kwalliya girki shagwaɓa kissa kisisina ƙarki yarda ko kunyi faɗa da shi ƙarki bari wani ya sani ladabi biyayya to wallahi ba boka ba malam zaki mallake shi iya kalami inyana tare da ke ki zame masa yarinya ke ko kinsan abu ki nunamai baki sani ba ko da yaushe jikin ki ya zamo cikin ƙamshi ki zame masa karuwa a gado zaki ga baya ke,
Ƙasa tayi da idanuwan ta tace
"Nagode sosai ,
Murmushi tayi tace
"Wallahi anty zarah jinki naki kamar yar uwata gobe zan toro wacce zata dinga koya miki girki ƙarki yarda ma'aikatan gidan nan su dinga yi miiki girki ki dinga yi da kanki sannan ƙunshi gyaran kai a akai a kai zaki zamo yawa taurarowa a zuciyarsa ,
Kai ta jinjina mata domin we ita bata san irin auran da sukai bane ko kaɗan bata jin son a zuciyarta yanzu da zata sami dama guduwa zatayi taje ta sami rufaida domin tasan yanzu duk inda taje ta dawo dan wallahi sai sunyi kare jini biri jini tin da ita maciyiyyar amana
Ni kuwa nace hmmmm rufaida ba yarda kika santa a da bace yanzu duniya ta canza ta
tashi tayi zata raka ta tace
"Nagode ki zauna keda baki da lafiya yanzu allurar zata ɗauke ki fita tayi kwanci tayi ta hade ƙafafuwan ta domin ko ya iska ta shiga zafi take ji haka bacci ya ɗauke ta
wannan kenan
Wasu irin manyan motocine ke shigowa bakake yau ko wanne ma'aikaci ya kwana da sanin yau mahaifiyar shugaban kasa zata zo wani irin mugun tsaro ake bawa gidan fitowa tayi cikin shiga ta alfarma leshi ne dan ubansu ta sanya lufaya sai ƙamshi take zubawa wasu yan mata be su hudu suka fito suna taku ɗaɗɗai sai wata kallo ɗaya za kai mata kasan ƙanwar Hajiya Turai ce Saboda yanayin da suke da ita ruƙe da hannun yusrah sai cin magani take babban floor aka shigar da su table ne dogo ba kayan motsa baki da ba a ajiye ba kama da na ƙasar nan zuwa kasasan ƙitare ko wacce zama sukai Ramlah ce ta ɗanci wani abun amma duk kansu sun wani haɗarai ganin wannan wacce irin ishashshiyar mata azzam ya aura mahaifiyar mijinta ta zo bata zo gaisuwa ba
MOMCY ta dubi Hajiya Turai cikin salon munafurci tace
"Wannan wacce irin mata ɗana ya aura ne iyayen mijinta da yan uwansa sun zo amma ba gaisuwa sai ma shanya mu da tayi tab lallai mun iɓo ruwan dafa kan mu nan gaba ma ganin ɗan mu sai ya gagare mu ,
Wani tuƙuƙin bakin ciki ne ya ziyarci zuciyar Hajiya Turai tayi ƙwafa da sake tace
''kee zo ,
Cikin rawar jiki me aikin ta zo yana sanye da uniform na ma'aikatan gidan riga fara wando baƙi tace
"Gani Hajiya ,
Numfashi ta fitar me huci tace
"Ina matar gidan nan ?,
Shiru tayi domin ita bata taɓa ganin ta ba tace
"Wallahi ban san shashinta ba amma ɗazu naji ance bata da lafiya,
Okay jiki
Tashi tayi ta bar gun ana haka sai ga jiniyar dawowar shugaban kasar daga meeting cikin ta ƙun ƙasai ta yake shigowa floor Assalamu alaikum
yan matan ne ka dai suka amsa amma momcy Hajiya Turai sun cika sunyi fam ganin damuwa a fuskar mahaifiyar sa shima ya shiga damuwa gaida shi da su Ramlah keyi be amsa ba security ɗinsa yayi mai alama da ya sallame shi briefcase ɗinsa ya ajiye mai ya fita zama yayi yace
"Hajiya kunzo lafiya ,
A jiyar zuciya ta saki tace
"Lafiya qalau ina matar gidan ko ban isa ta zo ta gaishe ni ba ?,
Da sauri ya dubi momcy domin sai yanzu ya gane wa ya zugata tun ba yau ba yake karantar taƙunta amma muje zuwa ya ɗora ma wasu alamomi tambaya akan momcy ƙasa tayi da idon ta tace
"Ɗana na same ku lafiya ,
A jiyar zuciya ya sauke ya ce
"Lafiya qalau ya kwana biyu ?,
Alhmdllh tace
Mai da hankalinsa yayi gun mahaifiyar sa yace
"Hajiya bata da lafiya na fita da huri na manta ban sanar da ita ba zuwan ku ,
Banza tayi mai kamu hannunta yayi yace
"Hajiya be kamata kiyi fushi ba akan abin da baki san dalili ba a kullum ki kan yiwa ɗan adam uzuri Hajiya har abadah bazan taɓa auro matar da baza ta ga darajar ki ba wallahi Hajiya bata san kin zo ba kafin ya ƙara sa maganar sa sai gata cikin material pink colour me yarfin flower golden colour da blue kanta yaci gyara ta tubke shi ya zubo baya bata sa ɗan kwaliba sai mayafin kayan da ta yane kanta da shi a hankali take tafiya kallo ɗaya za kai mata kasan bata da lafiya komai nata ciwo yake idanunta sun ƙumbura tasha kuka har ta gaji yanzu ma abin da ya kawo ta nan dan wani abun zata ɗora domin bata yarda da ma'aikatan gidan ba ganin baƙi tayi da sauri ta zuɓe a ƙasa tace
"Barkanku da zuwa kun zo lafiya?,
Banza Hajiya tayi tana jifanta da wani irin kallon tsana ta ɗauke kanta tace
"Ƙƴen ɗan muciji ba asali ga rashin tarbiya ke abun yayi miki yawa ,
Wani yahu me ɗaci ta haɗiya idanunta suka cika da ƙwallah a she mahaifiyar sa ce
Duban Hajiya Turai yayi domin be taɓa zaton tsanar da tayi wa zarah takai haka ba ita kuwa momcy ji tayi wani farin ciki ya mamaye ta bata taɓa zaton huɗubar da take yiwa yayar tata Zatai saurin shiga haka su Ramlah jidda ce kawe taji ba dadi Hajiya Turai tace
"Ina godewa Allah da bamu haɗa zuri'a da ke ba sai de aci ayi kashi ko da yake an zubar da ƙwayayan haihuwar a rariya kina yiwa ɗana sharri a she kece me bin maza anji kunya kina ɗiya mace kin zubar da ƙimar ki ,
Wani duhu duhu ta fara gani rumtsai idanuwanta tayi tace
"Momy kiyi haƙuri ,
Wata tsawa ta daka mata tace
"Kije can ki nemi mahaifiyar ki ni ban haifi yar tiktok ba kaf dangana ba yar tiktok , nikuwa nace hmmmm
Ta shi yayi yace
"Hajiya ki haƙuri ina zuwa shiga ɗaki yayi be dade ba ya fito hannusa ɗauke da blanket face face da jini be so ya tona sirrin shiba amma dan ya wanke zararsa akan zargin da ake mata ya ware shi yace.....
"Hajiya wasu lokutan da dama abin da muke zargi ba shi ke tambata ba wanda baka zargi shi ke faru mu kasance musu yiwa ɗan adam kyakkyawan zato Hajiya kamar mutuwar abbane hannun mutane da dama yana cikin har wanda bama zato kuma na kusa da mu ne yanzu nasa a ɗauko min file ɗin sa nafara binkice a kansa
Jikin Hajiya Turai ne yayi sanyi domin ta gane abin da ɗan nata yake faɗa mata daman bata bi shawarar zurfa'u ba da duk haka bazata faru ba ƙin da take mata cikin kaso 100 % sauran 50 tuni zuciyar su haseena tamkar ammu su bishara da yau ce ranar mutuwar su saboda baƙin cikin da suke ciki haka momcy itama taso ta ci-gaba da hura hutar ƙiyayya a tsakanin su amma bata karaya ba ga ƙaryar da boka yayi musu yace ba zai kusan ce ta ba ga shi ya ku sance ta jikin ta asanyaye ta juya ta fita da ƙƴar take iya takawa ga wani dishi dishi da take gani dafa bango takeyi Allah ne ya kawo ta ɗakin ta lafiya hausawa sunce danasi ƙiya daman bata amshi tayin su alhaji datti ba da yanzu tana cikin ɗangin ta gashi ba mutuncin ta ba kuɗin da aka bata tayi dana sanin shiga harƙar media da siyasa daman tana da damar goge duk kan wani video ta har na wayoyin mutane da tayi wasu zafafan hawaye ne suka shiga zubowa yawa an buɗe fanfo bataji tsayuwar shi ba sai ji tayi an dafata rufe idon ta tayi ta turemai hannu babbar rigar sa ya cire sai ya koma daga shi sai yar ciki sai wando ya kwanta yana kallonta yace
"Zarah nalura daɗi kike nema ai ba sai kin zo ɗaki kina kuka ba ni a shirye nake,
Buɗe idanunta tayi dan jin wannan rainin hankali irin nasa wanne daɗi ko kuma abin da yafi daɗi take nema juya mai baya tayi domin da tana da kafa bar mai ɗaƙin zatayi ji tayi yana wasa da jilal gashin ta cikin sauri ta tashi zaune tace
" tun ɗazu kake ta kala ta da faɗa na yi maka shiru bacci nake so nayi amma ka hanani yi ,
Tashi zaune yayi yace
"Bacci zaki bara in cire kayana sai kiyi a jikina ni de fatana Allah isa jiya na baki ajiyata,
Ƙauda kanta tayi ganin har ya cire rigarsa tace
"A jiya kuma a ina da yaushe ?,
Janyo ta yayi yace
"Bara in nuna miki a in da na Baki a jiyata,
za mu bura tayi ganin yana ƙoƙarin buɗe mata riga tace
"Wallahi na yafe ba sai ka nunaba dan Allah ka dena abin da kake kai fa yanzu kai ne wanda zaka tsawatar wa al'umma kai kuma kake yi duk ka canza wallahi ,
Duban ta yayi dariya ta so ƙubɓu ce mai saboda har ta fara gumi duk uwar a.c da take aiki yace
"Uhmmm laifi ne dan nayi wasa dake inje office na ɗauko tension in dawo in duk ga haɗa rai da me zanji ai Yanzu ke ce abokiyar jin dadi na ?,
Tashi tayi domin ita wallahi tsoro yake bata tace
"To dan Allah ka nemo wata ,
Duban ta yayi yace
"Kin tabbata in nemo wata ƙar in nemo kuma kizo muna samun matsala da ke ?,
Ba tare da yin dugun nazari ba tace
"Eh,
Uhmmm kawe yake yace ya tashi ya zura kayan sa yace
"Zo muje in gabatar miki da ƙanne na ki gansu wata ɗaya za suyi tare da mu ,
Bin shi tayi sun zo dai dai floor ya kamo ta duk yar da ta so ta ƙwace amma yaki bata dama domin so yake yau su kasa bacci ko wacce ta haƙura da shi sallama sukai kamar an muntsine su suka ɗago suna kallon su da ƙƴar jidda ta amsa saboda wani kishi da ya turnuƙe su zaunar da ita yayi a cinyar sa yace
"Life partner wannan ita ce Ramlah na bata wasu shekaru yar kahuna ce ,
Ƙoƙari take ta sauka amma ba dama cikin jin kunya tace
"Sannun da zuwa ,
Ba wanda ya amsa ta Ramlah kuwa tashi tayi ta bar gun haseena ma da tana da ƙarfin tashi ta shi zata yi ta bar gun
Yace
"Wannan ita ce YUSRA yar anty zulfa'u ƙanwar Hajiya ta ,
Kallo ta bita dashi ta rasa a ina ta santa tambas ta taɓa ganin fusƙar nan amma ta manta ina ta santa maganar da yayi ya katsai mata tunanin ta yace
"Wannan Jiddah yar anty kubura ƙanwar abbana,
Ga haseena yar uncle mansur ce
YUSRA HASEEE RAMLAH JIDDA ga antyn kunan zarah ita na zaɓa a matsayin abokiyar rayuwata in kuka ɓata mata ƙamar kun ɓata minne kar ku duba ƙanƙantar shekarunta a'a girmana za ku gani domin nine ita ita ce ni
Kai kawe suka ɗaga mai be da mu ba da rashin maganar su yace
"Besty ga yan uwana ki ruƙe su kamar yan uwanki duk da nasan halinki bani da matsala da ke ,
Cewa tayi
"Insha Allah ,
Wannan kenan
Na shiga ukku Alhaji wannan yaron fa dole mu ɓatar da shi domin ƙwaɓar mu tana shirin yin ruwa fa
Ƙar ki damu lokaci muke jira muna gab da saƙin bama baman mu mu hana shi sakat ba dai a.i.g ya ce min we ya sa a kawo mai file 🗃️ din nan ba
Alhaji baka san waye shi ba wallahi duk abin da ya sa gaba sai ya cimma tun yana yaro haka yake wallahi ina jin tsoron kallo da yake mun
Wata dariya ya saki yace
"Wato kowa ya sani duk wanda ya sai rariya sai tayi zuba kina tunanin Allah zai bar mu ai kawe mu jirayi ƙar shan mu kinsan hakkin r......
Kafin ya ƙarasa ta katsai wayar gumi na yanko mata tambas komai na shirin bayyana
Wannan kenan
Tun ranar da ya gabatar mata da su basu ƙara haɗuwa ba saboda yan zu ya samo me koya mata karatun addini bata samin damar zama a floor ga wacce Dr nusaiba ta kawo mata domin koya mata girki duk wanda ya santa a da yanzu ya ganta ba zai gane ta ba saboda wani irin kyau da ta ƙara da cika shi kwa kamai na ta fiya dai dai baya samin lokacin zama saboda yanzu binkin kisan abban ya sa agaba lokacin da ya dawo tayi bacci kullum sai ya zo ya duba ta ta window saboda tana sa sakata a ƙofarta haka zaman su ya kasan ce sosai su jidda suka shiga hankalin su tun ranar da ya gabatar da ita agaban su yau kuwa tun safe take sheƙa amai ta rasa me ke damun ta riga da siket ta saka na atamfa super sosai ta amshi jikin ta komai yayi mata kyau ɗaurin nan tayi ture kaga tsiya ga wata sarƙar gold da tasa da zaben ta sai ƙamshi take bazawa yau kawe sai tayi sha'awar zuwa babban floor taku take ɗaddai taci kunshi ja