Showing 27001 words to 27816 words out of 27816 words

Chapter 10 - Bafullatanan Ruga Book 2 Complete Hausa Novel

shi.... Sai da Mero tayi kaman zata sa masa kuka sannan yy masu sallama yana dry. Bayan ya gama jagwulata. Itako tfyan sa dadi taji. Don kullum suna aikin abu daya baya gajiya. A rana ayi sau 4. Titir tana aikin gashi. Har sai da tayi nadamar gyaran da Ammie tayi mata... A wannan rana kam tashana da dan yaron ta... Duk da taji kyawan Hamman nata sosai,don sai ma da taxo kwanciya yafara jin sabon kyawan shi.
Shiko 6angaren Adnan haka yy ta kokarin nuna kulawa ga Anisan tashi. Duk da yana jin missing din Meron tasa. Haka Littile sajeeda tayi ta murna Dad din ta ya dawo side din su yabar side din du Sadeeq. Itako Anisa sosai tayi kewan mijin nata shiyasa a wannan dare ya faran ta mata sosai, don sosai ya daukan mawa kansa alkawarin yin adalci tsakanin su. A kwana biyun da Adnan zaiyi a side din Anisa sai da yaji kaman sati biyu yy,don samm bayajin zamm kaman yanda yake samu a wajen Mero BAFULLATANAN RUGA. A haka dai yayi ta danne komai yana kokarin faranta mata da son gaanin ya hada kansu.

A kwana a tashi bb wuya gamai rai zama lfy ya kara kulluwa tsakanin Anisa da Mero. Don har side din ta Anisa ke biyota,wata xubin kuma Mero xata dau kafa taje can. Sosai Adnan kejin dadin hakan. Kuma a haka shima yake kkrin ganin ya hada kansu bb hanyan da xa'a samu wata baraka.
A wata yini ne Mero na hanga kwance jikin Adnan tana sanye cikin kanan kaya wanda suka kuma bayyyana duk wani surar jikin ta. Sunan tana kwance ne Amma Hannun shi na cikin Rigar ta yana wasa da Nonon ta. Don tun tana damuwa da rashin sabo yanxun har ta saba da fitinan shi. Dagowa tayi cikin narkakkiyar murya kaman wanda take shirin kuka tace" Hamma na".
Dagowa yy yana kallon kwayar idon ta da suke tada masa da jaraban sa yace" My Queen!.
A hankali tace inason maka wata mgn ne. Murmushi yy mata hadi da kissing din karamin bakin ta sannan yace" fadi duk abun da kk son fadama Hamman ki. Kin san hamman naki yariga da yabaki go ahead a kan komai nasa.
Sai da tayi dary ta dara mai isarta sannan tace" so nake Hamma nace plz in bb damuwa ni na bai ma Anty Anisa Sajeeda halak malakkk har abada itace uwa gareta. In fah ka amince da hakan. Ta fadi tana lumshe idon ta hadi da sauke su kansa.

Jin maganar nata yasa Yaji Wani Irin Sanyi Na Ratsa shi,Kasa Mata Mgn Yayi Sai Kawai ya kai bakin shi badi da hade wa da nata wuri daya,nan ya fara kissing din lips din ta hadi da tsotsan harshenta... Sai da suka kusan 5 min a haka sannan ya saki bakin nata yana mai kara mannata da jikin shi. Cike da muryan daji kasan da akawai kauna da masifaffan soyayya ya fara ce mata" tnx dear,ngd sosai, Allah ya kuma baki masu albarka. Nan cike da jin dadin Addu'ar sa gareta ta amsa da Amin.

A haka rayuwa ta cigaba da tfy. Don tsakanin Sadeeq da sajida har gasan Mummy na tayimin abu kaza kema mummyn ki tayi maki akeyi. haka ko Sajeeda xata saka kuka itama Mummyn ta sai tayi mata. Su
Dai iyayen haka zasuyi ta masu dry,suna mai jin kaunar yaran nasu.

______________________


Sai da suka kwarari kusan 5 mount sannan suuka nufi Abuja gidan Su Ammie,wanda anan sunyi matukar farin cikin ganin su. Musamman Mero yanda ta chanja tayi kiba dasss² da ita abun gunun sha'awa. Sosai suka yi farin cikin yanda suke zaune lfy. Da kuma yanda Adnan ke kamanta adalci tsakanin su. Anan ne suka tadda labrin saka ranar Amira da Mujaddad sai kuma Layla da wani Abokin Adams da yake shima doctor ne,duk tare suka kammala digiri din su ta biyu suka dawo gida nijeria. Shima Adams anan suka ji saka ranar sa da wata Ma'aikaciyar Asibitin shi wato nurse din shi mai suna Najwa. Kai abun dai gunun dadi da ban sha'awa. Don familyn sun jima cike da farin cikin zuwan su Meron,don su littale kuwa murna anga Anty Layla da Ameera sam ba'a mgn.

Ba wata dadewa sukayi ba suka juyaa xuwa partcout saboda karin gitman daxa'ayi masu Adnan, khamis da sauran masu matsayi kaman nashi........

Haka suka tafi suka bar su Ammie cike da kyewa,don sunyi masu sallama akan sai Bikin su Layla nan da 3 mount xasu dawo. Haka Ammie ke ta bin su da Addu'a. Wanda kan su tafi sai da taba Mero wasu magunguna ta iyayen mu na gida. Wanda samm Mero batayi na'amm da irin kallon daa AMMie take mata ba. Har da cewa" a sauka lfy. Allah yaraba kuma lfy. Ita dai da Amin ta bita,tun da ba kowa a wajen kuma bata wani fahumci xancen nata ba.



Naji Comment da Addu'oin ku gareni ina gdy dubu.



Mmn teddy🧸

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login