Showing 15001 words to 18000 words out of 27816 words

Chapter 6 - Bafullatanan Ruga Book 2 Complete Hausa Novel

ko ka kwanta kan super cushine din can. Ta fadi tana nuna masa kujeran da yake ta hutawa ce daga gyefen royal bed din ta.

Jin yanayin muryan ta dakuma yanda ta turo masa dan mitsulun bakin ta yasa shi karajin jikin sa yasaki yy lugufff da shi. Bb abun dake masa aiki sai bananan sa datake a tsaye tayi cirrr duk ta kosa taji ta cikin kogin dadin Mairo,amma Ita kuma Mairon ta tsaya gara kansa tukun,da kuma jaah masa aji.
Jin shirun shi yasata dago ido tana kallon shi,aiko karaf suka hada ido taga ya wani kafe bakin ta da kallo. Saurin sidda kai kasa tayi tana mai cigaba da turo bakin nata tana kunkuni.

Murmushi yy mai cike dajin son ta da kaunar t@ wanda shi kanshi bai san wani irin so yake mata ba. Cike da dauriya da yanayin da yake ciki yakai hannun sa ya riko hannun ta yana mai wasa da yan zararan ya tsunta.
Bude baki yy cike da segxy Voice ya fara ce mata" Maryam ke nakeso ba tabarrakun ki ba. Son ki ne yy mun yawan da baxan iya buye maki shi ba. Zan cigaba da dakon sonki har sai ranar da kk yarda Hamma Adnan na kaunar ki sannan xan yi maki wani abu da yashafi Sex da mu'amalan Ma'aurata da hannu na har xai kai taba jikin ki. Amma daga yau plz promiss me baxaki kara cewa " jikin ki nake so ba kyeba. I love you my sweat luv you till d end of my life... Maganan yake cike da sarkakkiyar murya,wanda yana gama fadan mata haka ya mike daga kan bed din hadi da nufan toilet ,bayan yafito ne ya zura jallabiyan shi hadi da nufota wanda yanda yabar ta haka ya sameta a kwance,jahh mata blanket yy hadi da kai bakin shi dai² kan ta yayi mata Addu' ya tofa mata sannan A hankali ya kai bakin shi kan kunnnen ta yana furta mata gud night dear. Sannan ya sumbanci goshin ta ya juya hadi da nufan falo don ya kwanta can... Yana fita ko tayi saurin bude ido n ta hadi da mikewa tayi saurin nufaan kofa ta garmake da key sannan ta dawo ta nufi wadrop ta fiddo da kyan bacci hadi da saka su jikin ta.ta koma ta kwanta don dugon tausayin Hamman nata bataji ba,sai ma Addu'a da ta kuma yi hadi da kashe dumplight taja bargo. Niko nace Asuba ta gari Maryaman Hamma Adnan sarkin yan zuciya da fitina😝.

Shikuwa Adnan yana daga kwance A kan kujeran falon yajiyo karar saka key din ta. Shiru yy yana tunanin mai zaiyi ma mairo ta so shi?. Hakaa ya dinga wannan tunanin yyn da dayan bangaren na zuciya n shi ke cike da sha'awan ta,don har karkarwa yakeyi amma sai danna sha'awan tasa yake hadi da danne zuciya n shi akan yabarta ta huce daga jin tsanar da take masa sannan.yana a haka har aka fara kirar sallan Subahi yana gurmususu don maran sa kaman zata balle. A hakaa yasamu yafara lafa masa,wanda kan a shiga masallaci tuni ya dauko sifire key din bedroom din nata ya shiga hadi da nufan privacy don ya dauro alwala yasamu bin jam'i.

Koda ya fito anan ya kuma ido da ita tayi share² tana shan baccin ta hankali n ta kwance. Girgixa kai yy ya fita a ranshi yana cewa" still da kuruciya a tare dake Maryam.

Itako Mairo bata farka ba sai Da gari yy shahhh don har lokacin Adnan bai dawo ba.
Cikin sauri ta nufi toilet ta watsa ruwa hadi da dauro alwala ta fito ta shimfida sallaya tana mai tunanin ya akayi taga kaman anyi amfani da privacyn?. A haka dai ta idar da sallah hadi da cire hijabin ya tage daga ita sai wani dan dingillen towel da bai gamaa rufe mata cinya ba. Dai² ta juya zata nufi dressing mirrow ne taji anbudo kofan bedroom din nata.
Ganin ya budo ya shigo ne yasata sakin baki cike da mmki don ko motsi ta kasa. A haka ya nufo ta wanda da yatsayawar sa gaban ta idon shi ya sauka kan nonon ta da sukayi cirr da su. Wani abu ne yaji ya tsikare sa nann yy saurin lumshe ido yana cewa " ushhhhh........


Update din dare na kan hanya fahhh just keep following......💃🏻




Mmn teddyn ku ce🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATANAN RUGA* 90/91
Da shigowan su suka tadda ta nan a zaune. Ganin haka ko yasa shi saurin karakowa hadi da zama gyefen ta yana kafe ta da dakwa-dakwan idanun shi. Kauda kai tayi ixuwa gyefe guda tana mai kallon Sadeeq. Ganin yanda ta kauda kai yasa Adnan Murmushi hadi da safa sumar kanshi da ya kwanta lufff da shi. A hankali ya fara ce mata" momyn sadeeq mun dawo. Shiru tayi bata bashi amsaba yyn da kaman daga sama taji tsamin muryan Sadeeq yana cewa" mom Ur breakfast. Sai a sannan tasaki fuska tana masa murmushi tace" tom muje na baka ko?. Nan cike da murna ya daga mata kai, sukayo Dirning din.biyo bayan su Adnan yy yana kallon yanda take jan Sadeeq da wasa,don har kokoyon voice din shi takeyi. Shima dan nata yana dry da kyakyatawa... Jah masa kujera tayi ya zauna yana cigaba da sambado mata surutun da yakeyi mata. Yyn da ita kuma ta juya ga oga Adnan tana mai jah masa nasa kujeran. Sannan ya zauna. Serving din su ta somayi tana mai matsa masu da shi ixuwa gaban su. Bayan ta gama ne tana kkarin fara nata break din ne kaman ance ta kalli Sadeeq sai taga ya tsaya yana kallon ta bb alaman xaici abincin gaban sa. Cikin kwantar da muryan ta nason sanin dalilin kin cin nasa tace" my boy yah baka break din?. Kallon ta yayi hadi da turo bakin shi gaba irin ta yara yace mata" mummy na take bani a baki... Dry Adnan yy ganin yanda tayi saranda tana kallon shi nan yace" oyyah yanxu kefah kenan yake jira ki bashi nashi. Kallon Adnan tayi kaman zatayi masa mgn sai kuma tayi shiru hadi da matsawa kusa da Sadeeq din. Shikuwa abun ka ga yaro sai ya hau washe baki cike da murna ya hau cemata" mum xaki bani da kan ko?. Murmushi tayi hadi da daga masa kai tana cewa" ehhh Sadeeq ni da kaina zan baka har sai ka koshi. Tana maganan tana kai abincin bakin shi. Haka suna a haka ya kuma jeho mata tambaya yana cewa" mum wai ke Mum di nane?. Saurin dago kai tayi tana kallon yaron don jikin ta sai da yy shock,cikin dakiya tace" wayace maka haka Sadeeq?. Nan ya kuma washe baki yana cewa" Dad". Jin ya ambaci Dad yasa ta mai da kallon ta ga Adnan da yake kallon su yana murmushi. Daga mata kai yy hadi da lumshe mata ido. Nan ta fahimci shi ne yasanar ma Sadeeq din. Muryan Sadeeq ta cintaya yana cewa" Mum ur food is so Sweat. Dry tayi tana mai daukan cofee tana kai masa baki tana murmushi don a yanxu maganan tasa har yawa tayi mata,shiyasa daga karshe take bin sa da uhumm da uhmm...uhmmm.
A haka har suka kammala break din.
A wannan rana dai Mero tasha surutun Sadeeq har ta gaji. Yyn da Adnan ya barta dashi yana azabtar da ita da surutun shi,don sarai yasan ba ta son yawan surutun.
A haka mero da Adnan suka kwashi kwana kusan 6 bb abun da ya hada su.don kullum a falon ta yake kwana yana gurmusu don sai a lokacin yakejin axababban sha'awan ta. Amma taki basa fuska baare kuma hadin kai. Shikuwa Sadeeq tuni yaxama dan dakin Mum din shi. Don tare suke komai su kwana su tashi su kado Hamma Adnan falo.

A wata dare ne tana zaune gaban dressing mirrow bayan tafito daga wanka sanye cikin Kayan bacci. Shafe mai a jikin ta tayi wanda bayan nan ta tufke gashin ta. Tuno da wata turare da Ammie ta bata ne yasata kai hannun ta hadi da daukowa tana kkrin bude wa. Batare da tasani ba turaren ya kubce daga hannun ta nan ko fiye da rabi ya malale a jikin ta.
Dan tsaki tayi cikin sauri tasa hannun ta tadaga hadi da rufe wa tana goge jikin ta da turaren. Jin yanayin kamshin turaren yasata saurin limshe ido dan sanyin shi da dadi.
Shiko oga Adnan dake falo a kwance wannan sanyayyan kamshin ne ya ziyarce shi wanda sai da ya lumshe ido yana........
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATANAN RUGA*
*88/89*
Sai da ya tsotsa iya son ransa sannan ya saki bakin ta don kanshi ganin numfashin ta na barazanar barin jikin ta. Yana sakin labban nata taja wani irin numfashi don sai a lokacin taji ta dawo dai² bude baki tayi zata sa masa kuka,aiko ganun haka ya matso kusa da ita yana fuskantan ta yyn da ko wannan su ke jiyo numfashin dan uwan shi. Saurin saka hannu tayi a bakin ta tana mai rufewa da tafukan ta hadi da girgixa masa kai Alaman na tuba. Murmushi yy hadi da cewa" Kimun shiru ko yanxu na dauke ki nakai bedroom sai kiyi mai sosai ma acan ko?. Ya fadi yana kanne mata ido daya. Saurin dukar da kai tayi don ta gaxa cewa masa ufuun sai xuciyan ta dake faman bugawa kaman xai fito waje.
Ganin tagama tsorata da shi yasa shi jah baya yana bin wukar dake kusa da ovun da kallo. Sai kuma ya lumshe ido jin wani irin daddadan kamshi da ya ziyarce shi. Murmushi yy hadi da juyowa yana taba fuskanta hadi da shafa yana mai ce mata" matan ki iya girki sosai,gsky Ammie tayi kokari dole nayi mata tukwici. Daure fuska ma tayi a maimakon ta bashi amsa. Dry yy yana nufan hanyar fita wanda duk da hakan bakin sa bai mutu ba cewa" yake Im eager to eat plz hurry up.
Juya baya tayi ta cigaba da aikin ta tana kunkuni hadi da cewa" Allaah ya isa na. Tana fadi tana shafa bakin ta da har a lokacin xugin azaba yake mata. Don ita a ganin ta har a yanxu Adnan mugun ta yake mata.
A haka bayan ta kammala komai ne tafara dauka daya bayan daya tana nufan dirning hadi da jerawa. Yyn da dama oready ma'aikatan nata sun kammala gyara mata komai na falon tsafff dashi gunun sha'awa. Bayan ta kammala ne ta juya zata nufa Resting room don taga halin da shima yake ciki. Nan tajiyo shigowan sa juyawa tayi don jin muryan sadeeq cike da gwarancin hausan shi. Shikuma yana bin maganan sa yana mai rike dashi dukkan su da kayan Excersice... Kallon su tayi bata ce komai ba. Nan ogan naku dama so yake yy mata magana ya karaso gaban yana ce ma ta" zamu wuce exercise ko xaki je mu tafi tare?. Kallon mmki tayi masa na wato dani ne xaku tafi mutsa jini?. Sai kuma ta nisa hadi da sauke numfashi hmmm... Cike da muryan gwaranci ta yara masu koyon mgn taji muryan Sadeeq na cewa" Mom gud morning". Cike da kaunar yaron nata ta saka hannu tana shafa kansa hadi da cewa" how was ur night dear?.
Murmushi yy hadi dace mata" gud momy.
Muhammad Adnan ganin suna shirin jan lokaci don sarai yasan Sadeeq da surutu gashi gari yayi haske yasashi saurin cewa" My boy muje tunda mom tace baxa taje ba. Jin haka yasa Sadeeq darawa wanda har sai da dimple din sa ta loba. Don wani abun nasa hakk Mairo dangane da manyan idon sa dimple wushiryan ta duk. Cike da muryan gwaranci yace" Mom basiyi ba?. Dary tayi hadi da cewa" ehhh Sadeeq ina aiki ne. Take care kar ka wahalarmun da kan ka. Daga mata kai yy yana murmushi. Yyn da cike da mmkin ta Adnan yace" Matan nifah. Kallon shi tayi ta nuna kaman bata fahimce shi ba,sannan tace kai fah mene?. Nima na kular maki da kaina ko?. Dry Maganan Hamman nata ya bata,duk da tasan zolayan ta yakeyi. Sai ma cewa masa tayi a'ah ka kular ma Ummah dai da kanka. Aikai dan lelen ta ne. Tana fadin haka ta juya hadi da barin wurin shiko dry yy don yasan dalilin ta na ce masa hakan,sannan suka fice daga falon yana dry... Bayan fitansu da yan mintoci ne ta fito hadi da nufan dirning don tayi break din ta,amma tuno da Sadeeq baiyi breakfast kawai kuma nan taji ta kasa yin break din,gashi tana son cin abuncin. Mikewa tayi hadi da nufan bakin windown ta hadi da bin gerden din da kallo. Wurine tsittt bb abun da kkji sai kukan tsintsaye ga shi ko inah ciyayi lufff² dasu.gunun sha'awa da burgewa. A natse suke execise din suna dry hadi da magana wanda sam bata jiyo mai suke cewa. Mmki ne ya kamata ganin yanda duk abun da Hamma Adnan yy sai Sadeeq yace xaiyi shikuma yy ta masa dry yana koya masa. A zuciyan ta ko mmkin ita kanta girman yarannata takeyi,kare ma Sadeeq kallo tayi yaron da a shekaru baifi 1½ yrs ba. Amma girman sa kace yy 2 ko 2½. Abu daya ne dashi xai sa ka fahimci yaro ne shine yanayin maganar sa.
Haka ta dingi kallon su tana jin wani irin sanyi na ratsa ko inah na sassan jikin ta...
Ganin sun gama ne ya kuma kamo hannun shi sun nufo side din ta yasa ta saurin barin wurin ta nufi tsakiyan falon ta hadi da xama kan daya daga cikin royals din ta yana watching wani season film mai suna MY LOVER MY WIFE.




Next update na kan hanya💃🏻





Mmn teddy🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: Typing.....


*BAFULLATANAN RUGA*

*86/87*
*NA MMN TEDDY*


*ALHERI WRITERS ASSO📚🖊️*

*A.W.A*


_____________________


Saurin jah baya tayi tana rarraba ido kaman wanda tayi karya,don it@ har a yanxu tsoransa takeji,gani take tass xai iya sauke jarabar sa akan ta. Dry ne ya kusa kamasa amma sai yy saurin dakewa hadi da dan daure fuska yana mai jah baya hadi da xama kan bed. Wanda it@ kuma hakan yasa tayi saurin juya baya hadi da nufan dressing mirrow. Cike da Dakakkiyar muryan sa da yake kara masa kwarjini ya ce mata" heeee common. Jah tayi ta tsaya batare da ta iyah ko kara motsa kafan ta ba. Shikuwa ganin tana a haka yasa Shi komawa hadi da dora kansa jikin bed din yana shafa sajen kan fuskan sa da yake kara masa kyau da kwarjini. Bin ta yake da kallo hadi da kare mata mayatattun kallon sa,don dadin kallon nata a ahakan ma yakeji. Bin ko ina nata yakeyi da kallo hadi da kare ma kugunta da shape din ta kallo hadi da lumshe ido yana mai lasan pink lips din sa. Kusan mintoci suna a haka ita ta gaxa motsawa shikuma issah ya hana shi yace mata wani abu. Ganin taki motsawa ne cike da rashin damuwa yace mata" okay kina son tsayuwa kenan kaman mu soja,fyn keep standing dear,like to see you like that,oyyah keep doing. Jin wulakancin da yakeyi mata yasata cike da fushi ta juya hadi da nufan mirrow tana cewa" tom katsaya mana. Nagama shiryawa kaya fah xan saka.
Murmushin ko banxa na wahalar dake yy mata bai ce mata komai ba bayan nan.
Itako Mairo nufan kayan ta data fito da su tayi. Haka ta dingi boyewa don kar ya ganta,don sai da tasa under sannan ta zare towel din.
Duk abun da takeyi a idon sa. Sai murmushi yake bun ta dashi.wand@ bama tasan yana yi ba. Zama tayi TA goge fuskan ta da powder sannan ta dan bi fuskan da simple makeup da yakuma bayyana kyawunta. Daukan dan kwalin atamphan tayi hadi da parking din kan ta daga kasa wanda hakan yasa gashin kanta ya kwanta har gadon baya. Nannada daurin ta farayi hadi da tsikaro daurin toban. Wanda haka yasa ta kuma kara yin masifan kyau.

Bayan ta gaama ne ta mike haadi da nufo shi cikin takon ta mai tafiya da hankali wanda batasan ma tana da shi ba. Har ta iso gaban shi baai sani ba sai dai muryan ta yaji tana cewa" Hamma Adnan barka da safiya,fatan kashi lfy?.
Kallon ta yy sai ya kauda kai ba tare da yace mata komai ba. A ranshi ko cewa yake Lallai Wannan yar rainun hankali ce,ta wurgo sa waje,and now tana tambayan ya tashi lfy?. Siririn tsaki yajah ganin yanda ya koma yana bin ta kaman rakumi da akaala. Shi da matar shi amma yakoma goro. Ganun yafada duniyar tunani yasata cike da nuna ko ajikin ta ta fara takawa hadi da nufan kofa.
Sai a sannan ya dawo hayyacin cike da kwantar da murya kasa yace" Maryam ina xakije kuma?.
Juyowa tayi hadi da dan farr da idon ta ta sauke su akan sa,tana cewa" Zan shirya mana breakfast ne.
No karki damu ai cookoo yanxu nasan ta kusa kammala mana.

Dan hade gira tayi hadi da sauke numfashi tako xuwa gaban shi. Cike da sanyin murya ta ce" Hamma Adnan bana bukatar yar aikin da xata ringa kulamun da cikin ka. Idan da Ita ni meye amfanj na kenan?. Bayannan ba kowace ma nakeson ta ringa yimun girki ina ci ba. Don haka yau xan canjata ni na cigaba da aikin.
Cike da jin dadi ya daga mata kai.sannan ta mike ta nufi hanyar falo tana dry A zuciyan ta tana mmki hadi da dryn yanda gaba daya Adnan ya chanja.
Nufan kitchen tayi direct yyn da nan take ma'aikatan suka hau yi mata barka da safiya. A natse ta amsa su,sannan bata wani bata lokaci ba tayi exchanging din Abu mai Girki.



Nan cikin sauri ganin kurewar lokaci yasata saurin fara tunanin abun da zasuyi break da shi.
A hankali ta tuno da hadin sweat pototo ball. Nan ko tayi dan murmushi hadi da fara dauko knife tray.......da sauran su:
Sweet potatoe balls

*Abubuwan bukata*
🍔dankalin hausa
🍔maggi
🍔black pepper
🍔ginger
🍔kifi or minced meat
🍔attruhu d albasa
🍔egg n bread crumbs

*Method*
Da frko uwrgida xaki fere dnkalinki snn ki wnkeshi saeki dafashi in

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login