Showing 6001 words to 9000 words out of 27816 words

Chapter 3 - Bafullatanan Ruga Book 2 Complete Hausa Novel

A tare suka hada baki suka amsa da ehhhh. Nan Layla ta nufi bedroom din Adnan. Wanda bayan mintici sai gasu sun fito da Layla. Ha'di da nufan dirning. Cikin hanxari Amira ta kama hannun Mairo suka nufi dirning area n tafara sarving din shi.... Ita kuma Layla na bude masa ruwan roba da lemu. Itako mairo kallon su batayi ba illah ma cigaba da tayi da tsayuwa abin ta,akan kuma fuskan ta baka ce komai ba,kaman batayi komai ba. Mmki da wani takaici ne ya kuma rufe shi wanda sammm bai ma fahimtan komai a halin d yake ciki. Muryan Layla yaji tana cewa " ya Adnan bisimallh. Sai a sannan ya nisa hadi da daukan spoon yasa cikin pried rice din da tayi,saka spoon din ds yy ne yy saurin furzar wa yana cab ja fuska da taba baki. Don abincin gashi dai sai kamshi takeyi,amma kuma sam bb maggi ko gishiri cikin ta,don Sam Layla ta manta da wannan ba tun. Cijw lips yy yana mai cewa" a zuciyan shi yanxu zai dandana masu axaba, don sai yaga dukan su sin xubar da hawaye zai kyalesu. Kallon Mairo yy da itah ma Atension din ta na kansu. Cike da muryan isa d mallaka yace duka su zauna akan chairs din.wanda bb musu har itama Mairo n ta zauna. Tura masu Abincin yy wanda yake unguwa guda yace duka su cinye shi yanxu a gabanshi...





Sorry for d late update.duk da kunji uzurina kuma naji adduoinku ina gdy,masu kura text massage dika,Allah yabar kauna much luv❤️💖





Mmn teddy🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: Typing✍🏻



*BAFULLATANAN RUGA*



*NA MMN TEDDY🧸*


*68/69*

_____________________________



*ALHERI WRITERS ASSO📘🖊️*


*A.W.A*


```ALHERI SAI DAN ALHERI, ALHERI GIDAN KOWA...```

_____________________________


Tom Daddy Mashaallh muna sauraron sa.
Muhammad Adnan ya fadi hadi da kallon inda Adam yake. Gyara zama Adam yy ha'di da fara magana cike da muryan sa mai cike da taushi daji kasan namji ne tsayayye, dakuma kwantar da shi cikin biyayya... Dama Daddy magana ce naxo da ita akan ina so nasanar daku cewa" nafidda matan da xan Aura. Ai dajin haka nan kowa ya hau washe baki yayin da Muhammad Adnan sai hamdalah yake kwarowa. Kallon shi ummah tayi tana cewa" tom Kai mashaallh,ashe kwana n xaka gashi a gwauro, a inah ne yarinyan take?... Cike da sosa kyeya da dan jin kunyan su Ammie yace Uhmm dama...dama Umma Maryam ne nakeso.😳🤭.
Zaro ido waje Anisa tayi yyn da Adnan yayi mutuwan zaune a gurun sam yakasa kwakwkwaran motsi saboda firgici dajin maganan Da Adams yayi. Ihu Ameerah da Mujaddad suka sa kaman yara. Nan Mujaddan ya hau Ahh lallai Maryam kin koma Aunty Maryam,kaman yanda muke ce mawa Aunty Anisa. Amira ce mai fadin wannan maganan cike da tsokana. Itako Maryam sadda kai kasa tayi tana jin wani irin jiri na diban ta,yyn da komai na jikin ta ya daina aiki. Haka ma Layla. Shikuwa Mujaddad anshe mgnan Amira yy da cewa " ai wannan dole ne,tun daga yau mah. Dry Suka sa Amira na cewa" kai mashaah ya Adams, amma gaskiya yaka mata a sama na bikin nan kusa. Jun xubannasu yy yawa ga wani irin kona masa rai da sukeyi yasa Adanan cike da masifah yace kuyi ma mutane shiru mana,kuna wani maganan aurei basai tace ta amince bane xaayi Auren.
Ya fadi yana huci idon shi tuni suka chanja launi. Shikuwa Daddy da bai san dawan garin ba banda Washa baki bb abun da yakeyi hadi da cewa " Alhmdllh. Sannan ya kalli Su Umma yana cewa, wannnan abu naka yy mun dadi sosai Adam, Allah yy Albarka. Sannan kaman yanda Adnan ya fadi akan kufara fahimtan juban ku haka ko xa'ayi sai kaje ku kara fahimtan juna,don banason nabar abun yy tsayi. A watanan nakeson ayi komai ya kare don a yanxu ma na yanke zan Aurar da Mujaddad da Ameera inshaallh da zarar ta kammala karatun ta wannan shekarar xa ayiduk tare xan hada da ke Layla,amma kuma Na Adam a wannan watan xanyi shi.don haka ku tashi ku tafi Allah yy maku Albarka. Da jin haka Mairo da Layla duka suka fara gaba don kowa da abun da yake saka ma zuciyan shi.

Da sauri ta nufi Bedroom din ta don bama tason hada ido d kowa na cikin gidan. Biyo bayan ta Layla tayi har ta shaga bedroom din ta wanda da shiganta ta fada kan gado tafara zubar da wasu xafafan hawaye. Zama Layla tayi a gyefen ta tana dafata hadi da kirar sunan ta. A hankali ta dago rinannun idon ta wanda suke ambaliyan zubar da hawaye baki na rawa tace" ya xanyi Layla? Ki barni kawai na cigaba d kukannan....Hm nisawa Layla tayi hadi da dagota tana tayar da ota daga xaune sannan a cikin muryan rashin nadama ta fara cewa" Maryam ki Sani ada baya banso ya Adams ya furta cewa yana sonki ba,saboda ya Adnan, amma a yanzu xan iya cewa nafi kowa farin ciki da hakan,dalilina shine yanxu ne lokacin da xamu dandana ma ya Adnan kudan sa,yanxu ne lokacin da yadace ki fito da kanki a matsayin mace mai ji da aji da komai. A yanxu ne xaki rama duk wani wulakanci da yy maki.







Mmn teddy🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: BAFULLATANAN RUGA



*NA MMN TEDDY🧸*


*66/67*


A hankali cike da kokoyonta yace tom yauwa Maryam. Jin yanda ya kwaikwayo muryan ta ya basu duka dry. Layla ne ta katse su da cewa" ehmm Kuxo mu tafi lokaci fah na tafiya. Nan suka cemata tom muje uwar azuza. Dry yy masu don yasan halin Layla da Ameerah indai an hadu wuri daya. Nan ya kalli Mairo yana cewa" Beuty sai kun dawo ko? Daga masa kai tayi Alamar tom sannan suka nufi driver. Shikuwa Adams da farin ciki ya nufi cikin gidan, a ranshi yana aiyanawa yasamu kalon matan da yakeso ya Aura,mai hankli da biyyyya don haka nan ya nufi cikin side Ammie direct don ya warware mata komai.
Suko tun fitan su basu dawo gidan ba sai kirar sallahn isha'i don Daddy ma yadawo dasu da kansa don shima can ya samesu,itako hajiya Babba da kyar ta bar su Mairo suka dawo gida don tace anan xasuyi mata weak end... Lallashin ta suka dinga yi akan cewa " zasu dawo mata karshen sati,wanda da haka ta yarda. Shikuwa Adam tun da ya shiga Part din Ammie yake mata surutun shifah yasamu matan Aure don yau Ma xa'ayi ta ta kare idan Daddy ya dawo xai sameshi da maganan. Ganin irin zuban da Adam yakeyi yasa Ammie tunanin ko don Adam din baisan Mairo ta taba Aure bane,don sarai tasan yaudara irin ta Adam,yau yace yy budurwa anan gobe acan. Cike da daure fuska bb wasa ne Ammie tace" Adam kaga banason wasa,ka fita idona na rufe,ka rabu mun da yarinya,don ma idan son ta kk don yaudara tohm Maryam da kagani ta taba Aure kuma har matana da yara. Zaro ido yy ha'di da cewa " plz Ammie ki bar wasa, nifah wlh da gske nake,kuma yau xan tabbatar miki da hakan idan Daddy ya dawo, kuma indai ta amince mun.
Hmm nisawa Ammie tayi ha'di da girgixa kanta tana cewa " Adam ba wasa ba,Maryam ta taba Aure kamar yanda nace maka kuma har ma da yaya...Anan ne Ammie ta warware masa komai game da Mairon ta fada masa,sannan ta karshe da cewa " don haka Adam nasan baxaka Aure ta ba,kodon jin ta taba Aure da kayi,Don Allah karufemun mgnan nan. Cike da Chanja Fuska Adam yace," Ammie mganan wace xan bari,plz Ammie ki bar wannan maganan don ni yanxu ma na karajin wani irin mugun kaunar ta dakuma tausayin ta cikin zuciya ta,don haka don Allah Ammie ki mun fatan Alkhairy.
Kafin Ammie ta bashi Amsa sai da tanisa bayan tagama dogon tunani,a sanyaye tace" Adam idan Maryam bata ce tana kaunar ka ba kasani baxan mata dole akan ta soka ba, sai dai kayi hakuri, Duk da nima burina a kullum naga Maryam ta Auri daya daga cikin jini na. Don haka ni bb abun da zance sai dai Allah ya hada kawunan ku. Cike da matsanancin farin ciki ya amsa da Amin Ammie.
Tom bari mu binciko duniyar Oga Adanan don muji a wani hali yake ne shikuma. Shikuwa tun fitan sa yaji tsanar zaman sa a gidan Daddy yakeyi,don haka bai dawo gidan ba sai da yagama yanke mawa kansa shawarar abun da zai yi game da Mairo sannan ya shigo gidan. Anan kuma ya tadda duka familyn a Babban falon gidan ciki kuwa har da Anisa da yan biyun su wanda daya na hannun Daddy Sajeeda kuma tana hannun Mujaddad. Mairo da Layla, Ameerah duka suna daga kasan capet. Sallama Adnan yy ha'di da shigowa ya zauna ha'di da gaisar da Daddy da kuma su Umma. Bayan ya zauna ne Daddy yafara cewa" Alhmdllhi dama zaman juran ka muke,don yanxun ne Adam yasame ni da wata mgn,wanda ni kaina bai riga yafada mun ba,yace yana so yafadi a gaban kowa na wannan familyn. Murmushi Amira ta hauyi tana sunnah kai kasa don ta fahimci mganan,itako Layla da Mairo da Tuni Layla tafada mata komai game da Adams nan duka gaban su ya yanke ya fadi. Yyn da shikuwa ogan naku da bai san dawar garin ba yace"
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATANAN RUGA*
*64/65*


NA Mmn teddy🧸



*ALHERI WRITERS ASSO📘🖊️*


*A.W.A*



__________________________



Ganin wucewanta yasa Layla dake zaune tayi saurin mikewa ha'di da nifan bedroom din ta. Jiyo sallaman Layla yasata saurin goge hawayen fuskan ta. Nufo ta Layla tayi tana zama gyefen ta ha'di da sauke ajiyar zuciya. Kallon Mairo tayi da take sakar mata murmushi n da kawai don dole takeyin shi... A sanyaye Layla tace Maryam don Allah inason muyi mgn. Cike da dan mmki Mairo ta mike ha'di da gyara zama tana cewa" mai yafaru Layla?. Naga kaman fuskan ki da akwai wani abu ne dake damunki.murmushi kawai Layla tayi sai hawaye yafara sintiri akan fuskan ta,cike da tsoro da kuma rashin sanin dallin fitar da hawayen nata ta kai hannu tana taba ta hadi da girgixa mata kai alaman ta bar kukan. Nan ta hau Layla don Allah ki bar kukan nan,ki fada min maike damunki. Cike da shashshekan kuka ta hau cewa kibari kawai Maryam baxan iya daina wannan kukan ba,don nasoma kuka bana bari...nan ta cigaba da xubar da hawaye tana girgixa kai.sai asannan da kyar ta iya cewa Yanxu Abun da Ya Adnan yy maki da gaske ne?. Layla ta fadi tana nuna Mairo da hannu,nan ta cigaba da cewa" wai dama sajeeda da sadeeq ba yaran Anisa bace.wai dama ya Adnan shine yy zalince ki da nake xagin sa. Wlh Allah yasaka maki Maryam Allah baxai barsu ba... Saurin toshe mata baki tayi da tafin hannun ta tana kuka ha'di da cewa plz Layla kibar wannan mgnan.nina yafe masu amma ni don Allah kimun Alkawari da bb maijin wannan mgnan mubarta iya mu anan...

Saurin cire hannun ta Layla tayi tana cewa " yanxu sai inyi shiru na rife wannan mgnan? Haba Maryam wlh baxai yiwu a kyale Anisa da Y Muhammad ba. Ai ya kamata wlh suma su fuskanci hukunci. Ehhh don Allah kiyimun haka,inason nima na rama abun da Hamma Muhammad yy mun.inaso na dandana masa kwatankwacin.... Muryan Ammie sukaji tana cewa" Maryam ku taso kuyi break fast komai yy ready. Okay Ammie duka suka bata amsa ha'di da mara mata baya.
Bangaren Adnan kuwa maganan da Mairo ta yayyaba masa ya haddasa masa ciwon kai,jiri na diban sa nan take yanufi parking space. Don yabar ma cikin gidan ko ya huta. A wannan yinin ranan kuwa kowa suku suku yakejin shi a cikin gidan nan. Duk da su Umma basu fahimci komai ba. Da wuraren 4pm ne Layla tace Maryam su shirya suje su gaida hjy Babba. Haka duka su ka shirya tsafff da su kowa na fitar da kalon nata kamshin. Sallama sukayi masu Umma sannan suka nufo parking space inda driver ke jiran su don ya kaisu... Suna cikin tfy ne wata moto ta danno kai cikin gidan wanda sukajiyo shigowan ta saka makon Bude wangalelen gate din da mai gadi yy.
Tsalle su Ameerah suka hauyi suna ihu ha'di da kirar sunan ya Adams...Bunsu Mairo take da kallo da yanda suka nufi moton da gudu tana mai kara nanata sunan Adams a zuciyan ta.
Da isan sune dai² yana fitowa daga moton ae da sauri suka kankane shi suna fadin oyoyooo Ya Adams wlcm back.
Rungume kannin nashi yy yana mai jin tsatsan farin ciki a cikin zuciyan shi na ganin su cikin koshin lfy. Idon shi ne ya sauka akan Mairo da take can daga gyefe ta kafe su da ido. Ganin irin kyau ta dakuma kayan suka kara mata kyau yasa bai san lokacin da bakin shi ya firta woww ba hadi da sauke glass din fuskan shi wanda yake baki,kallon shi Mairo tayi tana cewa a zuciyan ta hmmm wannan kyakykyawan fa?. Mai kama da Adnan hak?. Sai dai kaman shi ba halin su daya ba,tun da shi yana da fara'a.sukuwa Jin mgnar da yy yasa Amira da Layla dagowa tana cewa ya Adams me yafaru?.
Nuna masu Mairo yy da dan yatsa yana cewa" wannan wace nasan bata wuce kawar ku ko?.

Dry Amira tayi tana cewa" kai ya Adams badai kana layi ba,tohhm ya maganar Shukrah kenan.
Murmushi yy cike da sakewa da kannen nashi kaman wasu abokan sa yace ga wannan mai kyaun mai zanyi da shukrah, plz meye sunan ta?.
Dary takuma ha'di da cewa' toh kabani tikwici sannan. Murmushi yy kuma wanda suka bayyana siriyar hushiryan sa,yace anbaki Amira.
Tom ina gdy Ya Adams,sunan ta Maryam kuma yar Umma ce ma kaje kafara kama kafah. Bude baki yy ha'di da cewa wow nyc name: lallai kice yanxun part din Umma xan nufah.

Itako Layla dake xare ido jin wata irin mgn da sikeyi nan cikin sauri taja hannun Amira tana cewa " plz Amee kixo muje muyi sauri mu dawo.
Ta fadi tana kuma jan hannun ta. Kallon ta Amira tayi tana turo baki da cewa haba ae kya tsaya ko gaisawa Maryam suyi da ya Adams mana...
Hmm Layla tace hadi da nufan Mairo tana kamo hannun ta suka nufo inda Adams yake. A hankali tace Maryam kinga yayan mu Adams,yau ya sauka daga kasar JERMANY.
A sanyaye cike da xaxxakan muryan ta ta dago dara darar idon ta ta sauke su a kansa tana cewa" barka da dawo wa ya Adams.
Lumshe ido yy don wani dadi da muryan ta yy masa,ji yake duk duniya bai taba haduwa da wanda ta iya fadan sunan shi kaman Mairo ba.





Hmmm Muje zuwa masoyan Mmn teddy🔥💃🏻

Yanxu da'alama lbr take.


Don Allah kar wacce ta fitar mun da book saboda ta kudi ce,ga mai bukata zai turo #200 VIP normal #100 VTU #200 duka t wannan Number 08081202932.
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: 74/75
Haka Layla ta cigaba da watching film din ta hankalin ta kwance.
Koda su Umma suka isa Hospital tuni likitoci suka taru akan Muhammad Adnan don ganin sunci nasarar ceto rayuwar shi... Haka Umma ke safa da marwa don hankalin ta inyayi dubu yagama tashi. A haka Abba yasa mesu a wannan halin.wanda shi kanshi ganin halin da Adnan ke ciki yy mugun daga hankalin sa. Wanda kan wani lokaci tuni labari yakoma cikin familyn.don yanxu kowa hankalin shi a tashe yake,don Anisa yanda takoma kaman tababbiya,tasha kuka bb adadi,don anan ne take ta duka gaban Mairo da itama kukan take ta na mai rokon ta ta yafe mata kuma tayi hakuri ta koma Hannun Adanan. Bude baki Mairo tayi da kyar don saboda tsaban kuka murya ko fita baya iyayi,A sanyaye tace Wlh Anty Anisa na yafe maki nidama sam ban rikeki ba,nasan komai sharrin shaidan ne,amma ina rokon ki kijanye mgnan komawa gidan Hamma Adnan, don bazan iya komawa ba. Ta fadi tana mai kara rushewa da kuka,ganin haka yasa Ammie da tarasa abunyi kama hannun Mairo ha'di da nufa side din ta da ita. Don a yanxu tarasa ita kanta makama. Shikuwa Adams da ya fahimci komai daga bakin Anisa kasa motsa kodan yatsa yy,idon shi ya chanja launi daga fari xuwa jah,nufan moton shi yy don ya nufi Asibitin da Adnan yake,wanda a hanyan sa ta xuwa shi kadai yake ta tunanin ya xaiyi kwallah ne yaciko idon shi sakamakon ce masa da zuciyan sa tayi ka bar mawa Adnan matar sa. A haka ranshi bb dadi ya isa Asibitin. Wanda da isan sa ya tadda su Umma na aikin hamdala ga mahalicci don anci nasarar tsayuwar numfashin shi.
Don haka nan doctor yy masa Alluran bacci sannan ya fito ha'di da nufan office tare da Adams da Mujaddad. Shi dai Daddy dajin anci nasarar tsayuwar numfashin shi ya nufi wata karamar masallaci dake cikin Asibitin, ya fara gdy ga Allah da ya tashi Adnan lfy. Sukuwa acan ne dr. Ke sanar masa da ciwon Adnan dakuma abun yake damun shi duk akan damuwa ce. Kuma shi yake shirin Haifar masa da Babban matsala,don haka a tambayeshi abun dake damun shi ayi kokarin ganin anmasa,saboda ciwon nashirin taba masa zuciya... Cike da tashin hankali duka sukayi ma dr. Gody hadi da amsan takardan da ya basu suka bar office din.
Shi ko Daddy koda yadawo gida cewa" yy acigaba da shiryen Daurin Auren don bb abun da xa a chanja. A wannan lokacin Mairo sa ma Ammie kuka tayi hadi da cewa" ita ta yafe ma Hamman ta, don ita sai a yanxu takeji bb dadi,don ita kanta tasan tana kaunar Adnan kuma koba komai shi ai uban yayan ta ne. Cike da dauriya da kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login