Showing 3001 words to 6000 words out of 27816 words

Chapter 2 - Bafullatanan Ruga Book 2 Complete Hausa Novel

Alwala hadi da yo sallah, sannan ta fito daga dakin nata ta nufi bedroom din Ammie. Da shigan ta ta samu Ammie zaune kan sallaya tana Addu'a. Ganin ko hakan yasa ta nemi wani resting chair dake a gyefe ta zauna tana cigaba da daddanna wayan hannun ta. Har Ammie ta gama bama ta sani ba,don tayi nisa karatun alkur'ani ta cikin ta. Muryan Ammie yadawo da ita daga karatun da takeyi. Nan Ammie tace Maryam kun kammala masa aikin?. Daga mata kai tayi alamar ehhh. Nan ko Ammie ta mike tana cewa " masha'allh yanxu muje muci abunci ko?. Don yau mutumin ki na girka maki. Dry Mairo tayi ha'di da bin bayan Ammie duk da a yanxu dik wani kalon test na abinci ya fice mata daga baki. Amma jin da tayi Ammie tace her fevourate ne yasata bin bayan ta har suka isa dirning area,sannan suka zauna. Bude Abincu cuwan Ammie ta farayi,wanda nan take wani dadddadan kamshi ya ziyar ci hancin Ta,wanda sai da yasa ta rintse ido saboda da'di. Sarving din Sakwaran ta farayi mata wanda tayi shi da miyar ganda.abun ba'a mgn don ni kaina sai da yawu na tsinke😋. Haka suka zauna suna ci Ammie tana shan zuba ga ha'di da kwararo mata santin Da'di... Ita dai Ammie banda murmushi bb abun da takeyi. Sai da ta kammala ne tass sannan ta raka Mairo har daki ta shirya tsafff ha'di da yo wanka ta chnja kayan jikinta xuwa nighty sannan ta fito ha'di da nufan side din Daddy don yana part din ta ne. Su kuwa su Ameerah da Layla Umma tasha Lallashi akan suyi hakuri don sin kwashe mata duka abun da yafaru, wanda Anisa da ke zaune nan take gaban ta yafadi jin wai ya zaunar dasu a dirning area ya tasa masu abinci su cinye shi... Cikin sauri ta nufi side din shi duk da tasan itama ba wani zaman lfy ne tsakanin su ba,don tun ran da tasa ya saki Mairo yadaina wata alakada ita,ciki kuwa har da saduwan Aure. Yace tun da yaya takeso ai gashi ta samu don haka shi daga yau ya yanke duk wani alaka da ita.kaman yanda ya rabu da Mairo to ita baxai rabu da itaba,amma kuma bb alaka tsakanin su. A hanyan ta na tafiya side din nasu ne,ta tuna da wahalan da tasha a partcout a hannun shi,duk da ita mai yawan bukata ne,amma hakan sam bai tausaya mata ba. Don shi kanshi bata san ya yakeyi da fitinan shi ba. Don a haka da wahala ya isheta ita da kanta taje rugar su Mairo Amma anan suka tadda Mahaifin ta kwance bb lafy. Wanda hakan da kuma jin wai ba'asan inda Mairo take ba yakuma tayar masa da hankali. Shiganta falon yasa tunanin ta tsayawa cakkk sakamakon ganin shi yana shirin nufan bedroom din shi. Kallon rahane mai rainon su Baby sajeeda tayi ha'di da cewa " Rayhana ku shiga bedroom din ku sai da safe. Sai da safe tabi ta dashi wanda da shigan su tabi bayan Muhammad Adnan.shi ganta yy dai dai yana shirin kwanciya don yy tsafff cikin shigar shi ta kayan bacci. Zama yy yana tambayan ta lfy.mai ya kawota bedroom din shi?. Idon ta ne yy narai² nan take hawaye yafara sakkowa daga kan fuskan. Muryan ta har rawa yake ga tsoran shi da yanxu take,don gaba daya baya mata wasa,nufo shi tayi ta zauna a jikin shi tana mai kara shigewa jikin shi tana wani irin kuka don a yanzu tagama zama kallon tausayi. Kuka take tana plz Adnan yau ka amunce mun, ka sauke nauyin dake kanka,wlh na yarda ka auri Maryam mu zauna tare ni da itah...tana fadin haka tana kokarin rabashi da kayan jikin shi,don jikin ta har rawa yakeyi. Murmushi yy mai cike da fassarori a hankali ya kamata hadi da kwantar da ita kan bed,don a yanxu tabbas xai iya biya mata bukatan ta,tunda ta sauka daga kan tobalin da ta hau.



Kuyi manage xuwa anjima,kunga shirya yara xuwa skul gakuma ni kaina ga oga na.... Afuwan mu tare a next episode.



Naga wasu na fitarmun da littafi don Allah a daina,sanin kanku labarin bafullatanan Ruga ta kudi ce#100 Normal group.wanda ake turo masu sau 1 .VIP kuma #200 VTU ma #200 duk ta wannan numbern 08081202932.




Maman teddy🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATANAN RUGA*
*62/63*



Na Mmn teddy🧸


*ALHERI WRITERS ASSO📘🖊️*

*A.W.A*


_____________________________



Kwantar da ita yy yafara rabata da kayan jikin ta,kan a hankali yafara bin ko inah na jikin ta da kissing... Lumshe ido Aneesa keyi tana washhh... Hadi da cewa thank so much dear. Sosai yake romancing din ta.yyn da kissing din ta da yakeyi ha'di da tsotsan duk wani gaba na jikin ta,dako ya sauka kan nonon ta nan yafara squising din su yana kissing,kasa daure ma salon nasa tayi don jin abin take har tsakiyan kwakwalwan ta saboda da da'din dake ratsata. Nishi tafara tana mike kafa don sam takasa ko da firta komai sai nishi da suke. Cikin wata irin rikitacciyar murya dakyar ta iya cewa" plzzzz..... Sai kuma kawai ji kake ferrr ruwan ni'ima na xubowa daga kasan ta. Kai bakin shi yy yana tsotsan wurin sosai kuma cike da gwanewa da nasa salon. Cikin wata irin muryan da'di ta fara cewa" washhh...wayyyooooi da'dddd....... Haka shi kam oga Adnan bai tsaya saurarawa ba,don sosai shi kanshi yake bukatan matan nashi. Wata 6 ba wasa ba....tsotsan kasan ta yaketayi hadi da dan ciza kan bellin a hankali. Wanda hakan yake kara rikita ta...bude masa kafan takara yi tana nishi da kyar...a haka yana tsotsan gindin ta yasa hannun shi yana shafo nonon ta ha'di da lilaya kan nonon nata da har kumbura suka dan kara....at dis time kukan dadi tafara tana wayyo Adnan ushhhhh...Ashhh..... Hmmm HoHoHo a wannan dare Adnan yabai ma Anisa hakkin ta yyn da itama ta faranta masa sosai. Don Sun baima junan su dadi a wannan Dare sai dai muce Allah yabar kauna...
Bangaren su Umma kuwa tun Safe Umma tafara shirya masu Muhammad Adnan break fast, yyn da ganin hakan yasa Cike da jin Haushi Layla da yanda Umma ke rawar jiki a kanasu ta mike hadi da nufan part din Ammie. Wanda anan da shigan ta Ammie tace" Layla har kin baro part din Umman naku?. Ehhh Ammie barka da safiya. Murmushi Ammie tayi tana shafa kan Layla tana cewa " yauwa Layla ya kk wayi garin?.
Lfyl. Layla tabata amsa a takaice,sannan ta ce Ammie Maryam na ciki ko nasan ta tashi. Ehhh yanxu na aiketa sitting room ndin Daddyn ku. Batare da ta tsaya bin ta Ammie ba tajuya ha'di da nufan Falon Daddy. Wanda da fitan ta tasha dan wani kwana da xai sada ta da sitting room daddy,nan idon ta yaci karo da Muhammad Adnan dakuma ita Maryam din... Bude ido tayi tana murxawa dakuma kara bude kunnuwa don wata mgn taji da sai da yasa kwakwalwan ta tsayawa cakkk. Muryan Adnan ta cinkaya yana cewa" plz Maryam kiyi hakuri kidawo gareni.su sajida da Sadeeq na bukatan ki kusa dasu,inkuma ta su Ammie ne da kaina xan sanar dasu komai da yafaru tsakanin mu,kuma nace kece Ki ka haifi su Sadeeq. Kai malam don Allah dakata,Allah ya kyauta na zauna da kai wai a matsayin miji.wai sau nawa zan ce maka kakiyayeni amma saboda tsaban rashin xuciya kaki rabuwa dani.Inkuma yaya ne kuje kune ba kwa haihu mu Allah yaba mu,kuma da yardan Allah xai kuma bani. Sannan kuje Kai da Anisa wlh sai Allah yasaka mun don baxan yafe maku ba.mugaye Azzalumai muryan ta ne ya hau rawa alaman kuka kawai sai ta nufo cikin gida,dom baxata iya cigaba da masa mgn ba. Saurin juyawa Layla tayi gaban ta na fadi da gudu tanufi part din Ammie, da shigan ta ta nufi bedroom din Ammie yyn da Ammie tana kitchen sam bataga shigowan ta ba. Haka ma Mairo da tashigo sam bata lura da ita ba har ta shige bedroom din ta.
Da shigan ta tafada kan gadon tana wani irin kuka mai cike da bakin ciki da bacin rai da kuma tsatsan tsanar Muhammad Adnan.








Don Allah kar a fitarmun da littafi saboda ta kudi ce,idan kina bukata xaki iya mun mgn ta wannan numbern 08081202932.
#100 ne,idan VIP ne #200 VTU #200 Duk ta wannan numbern na sama👆🏻.





Maman teddy🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATANAN RUGA* *58/59*
Sa hannu Mairo tayi tana daukan Baby sajeeda, tana mai cillata tana wasa da ita...ai ko nan Yarinya tafara washe baki tana dariya...Layla ce ta shigo falon tana cewa" Maryam kuxo mu wuce time na tafiya. Ajiyeta tayi ta maida kanta ga dan da yake miko mata hannu Alaman ta dauke shi, murmushi tayi ha'di da saurin kai hannu tana daukan shi,tana masa wasa ha'di da cewa Ammie wane sunan mijin naki?. Dajin tambayar da tama Ammie yasa Layla dake gyara mayafi tawani kece da dariya,tana cewa da kyau Maryam Ammie muna tambayan ki fah. Kauda kai Ammie tayi tana dariya ha'di da cewa" Lallai Maryam, Layla kun maidani kakan ku Hajy.Babba. toh ku tambayi Ammie. Dariya duka suka kuma sawa sannan Mairo tayi saurin cewa " Ammie ai ba Umma anan kece fa a wurinnan just ki fada mana sunan Mijin naki... Shiru Ammie tayi tana murmushi ha'di da cewa Hmm wa'annan yan matan nawa Allah yashirya munku naga lokacin da xaku daina irin wannan aiki naku. Dry still suka kuma sawa suna amsawa da Ammie n,sai Layla tace uhm kinji Besty na mu tafi don nags fa Ammie kaman kishi takeyi da sadeeq kar ayi mata snaching. Dry duka suka saka banda su Anisa da Muhammad Adnan dasuka saki baki suna ganin duniyanci dakuma ikon Allah. Ficewa daga falon suka yi hadi da nufan side din Umma don suyi mata sai sun dawo............ Ammie ko da ta dan fahimci yanda duk Anisa da Muhammad suka wani yi ganin Maryam,yasa taji bb da'di musamman yanda Anisa ta saki baki tana kare mata kallo. Da kuma ganin koda ta gaidasu sun gaza amsa mata. Cikin dan rashin nuna damuwa Ammie tace " Adnan halan baka gane Maryam bane?. Shiru yy don sam hankalin shi baya tare da shi yana can yafada duniyan tunanin Mairo. Sai da ta kuma maimaitawa ne sannan yy saurin dago kai yana mai cewa" Na'am Ammie. Shiru Ammie tayi tana naxarin sa,kan daga bisani takuma maimaita masa. Dukar da kan sa kasa yy yana dan sosa kyeya don sai a yanxu ya tuna da yakasa ma bama Mairo amsa. Cikin dan jin kunya yace Ammie nayi mmkin ganin ta ne. Dry Ammie tayi masa tana gallah mawa Anisa harara don ita ta dauka kishi ne ya hanata amsa mata. Shi kuma Adnan ta dauka girman da Mairo tayi yake mgn. Murmushi tayi ha'di da cewa " ehhh wlh Maryam ta girma abunta,kuma kaga ita ce karama fah a cikin su Ameerah da Layla amma ina zaka ce yanxu.duk sun xama daya kansu a hade. Dryan yake yy ya mike ha'di da cewa Ammie bari naje gidan Haj. Babba na gaida ta,tunda har yanxu taki..... Umma ce suka cin kayi muryan ta da shigowan ta kenan tace" taki tafiya inah, kaga Muhammad Allah ya shiryeka. Hmmm Kedai da kanki kyagani Umma, duk da ai ke ke goya masa baya. Ninawa ido. Dry yy yana cewa" ai ni tsakani na da umma na babu mai jin kan mu. Yana fadin haka ya fice daga falon ya barsu Ammie suna dry. Da fitan shi Umma ta nufi Anisa ta zauna gyefen ta tana cewa " Anisa y jikin naki?. Ya kuma kwanan Sajida?. Lfyl Umman mu ya gida ya muka same ku?. Nan Umma ta amsa da Alhmdllh. Tana fadin haka tana mai kallon Ammie tana cigaba da cewa, yauwa Ammin Layla idan su Layla sun dawo a sasu su gyara mawa yayan nasu part din su. Yanxu n xasu zauna a side dina kafin yamma. Da tom Ammie ta raka su dashi har suka bar falon Umma najan Anisa da fira,don taga kamar dawani abu a tare da itah,duk da tana tunanin Allah yasa ba Ammie ce tayi mata wani Abun ba. Da fitansu Ammie tafara tunanin abun daya tsaya mata a rai. Tabbas taga wani abu dangane da Mairo a kwayar idon Muhammad Adnan. Tohhm amma mai hakan yake nufi?. Haka ta zauna tana ta saka tana warwarewa............ Bangaren su Mairo da Layla, Amira kuwa sosai suka yawata a gari suka bude ido,don sune har shopping mall,suka ciko ladoji da kayan kwalama da tarkacen kayan gayun su. Basu shigo gidan ba sai karfe 5pm......sallah sukayi suka dan huta kan daga bisani Ammie ke sanar masu da gyaran part din Ya Adnan sannan ta sanar masu da girkin da yace suyi masa nan da karfe7pm... Daji Amira sarki yan tsoro tayi saurin mikewa tana cewa " Layla Maryam ku taso mu tafi. Mtsssww....wata doguwar tsaki Layla taja ha'di da fara kunkuni a sarari tace " plz Amee kar ki dameni,nifa kin san banson aiki gsky. Don haka ku kuyi gyaran part din,nikuma zan biyo bayan ku nayi masu girkin. Zaro ido waje Amira tayi tana wani kasa da murya kaman munafuka ta hau ce mata" Layla kin manta Ya Adnan kenan.? Laillai so kk yayi maganin rashin kunyan mu. Just ki taso mu tafi inkuma so kk ya tuna mana da na abroad shikenan. Ta fadi tana jawo hannun Mairo wanda bb musu ta mike,itako Layla tuno da zanan Adnan da tasa da sukaje Abroad tare yasata saurin mikewa jiki bb kwari tabi bayan su suka nufi side din su da suke sauka idan sun xo gidan.
Tun da suka shiga falon side din Mairo ke kare ma wurin kallo,saboda ganin irin arxikin da'aka narka kaman ba'a kaunar su. Kai....kai...kaiiiiiii....fadin irin kyau part din nasu ma baxai yiwu ba,don nace xan fado maku sai na bata shafuffuka batare da na diga Ayaba. Sai da suka gama zagaye duka dakunan sannan Amira tafara kakkabe kakkaben kurar da falon yy,don ba wani dattin arxiki bane,kura ne kawai a wasu wuri a side din don bama a ko ina ba. Don bedroom din ta kaman kullum ana kwana ana tashi a cikin sa,don tsaff yake. Ai ki suka fara sosai Layla kam kitchen ta nufa ta fara goge goge,kan daga bisani ta fara shirin girka masu abin da xasuci. Sai dai kuma abin da team Mairo baku Sani ba shune duka cikansu bb wanda ta gwane a iya girki don sai a yanxu Ammie ke koya masu girkin. Haka dai Layla ake ta fafata tayi nan xafff....xafff tabi can xafff...xafff ita ala dole ga manya manya irin su Glowing Azee...😂.
Bangaren su Ameerah da Mairo kuwa cikin awa daya tuni suka gama gyaran part din,sai ma Amira da tayi sauri ta nufi part din Ammie ta dauko turaruka tafara sakawa a dakin. Sannan ta bai ma Mairo wani tana cewa tashiga bedroom da toilet ita kuma tasa....nan Mairo ta amshe ta nufi bedroom din su don tasaka masu. Suna cikin haka ne Amira na falon tana binshi da turaren wuta taji takon shi hadi da jiyo kamshin turaren shi, don duk inda taji wannan kamshi to tasan na yayan nasu ne. Cikin sauri bakin ta har rawa yake tafara ce masa " sannu da dawo wa ya Adnan. Bai ko bata amsa ba don shi kadai yasan halin da yake ciki a yanxu. Murya ciki² ya ce mata ina sauran sike?. Da hannu ta nuna masa bedroom din,sannan cike da takon sa da yake kara fixgar xuciyar yam mata ya nufi bedroom din.
Bataji budowan kofa ba sai sai kawai saukar hannun mutum taji yana shirin rungumeta. muryan Adnan taji yana ambaton sunan cikin wata irin murya data kasa gane masa. Wani bakin ciki ne yaxo mata hadi dajin tsanar shi na bi ta kowani sassa na jikin ta na yawo ta juyo ha'di da fixge jikin ta daga nashi tana gallah masa harara. Bude baki yy da kyar yana ambaton plzz Maryammmm kiyi hakuri da abun da yafaru a rayuwan mu,tunda na rasaki na rasa duk wani farin ciki na da walwalllla plz kiyi hakuri ki amince ki dawo gareni a matsayin mata ta ta sunnn..... Saurin daga masa hannu tayi ha'di da cewa " subhannallh. Lallai Adnan kwakwalwar ka da motsuwa,ko da yake bai ma da ce na fada maka hakan ba,tunda nasan dama tun tuni kai karamin kwakwalwa ce da kai. Tohhh inaso kasa a ranka baka taba sanin wata diya a duniya mai suna Mairo ba. Don na tsane ka, bana kaunar Adnan. Mai ma zanyi da lusarin namji,wanda sai yanda mace tayi dashi yakeyi,amma a waje a rinka ma kallon zaki sai sun xo gida aga a she bera ne. To kasani daga yau sai rana mai kaman ta yau kar ka kara nuna kasanni koma kawai kuskuren taba jikina,if not kuma zan sama ka ihun kwarto. Ta fadi tana isa gaban shi tana nuna shi da yatsanta tana mai cigaba da cewa fatan kagane...tana fadin masa haka ta juya ta jahhh wani dogon tsaki ta fice daga bedroom din.
Shikuwa ogan naku wani takaicine da bakin ciki ya addabeshi ga kuma kunyan sunayen da Mairo ta dinga kirar sa dashi. Wani zuciya ne ta xomasa bai san lokacin da ya daga hannu ya noshi garuba.wanda duk da haka bai ishe shi ba yakuma daga wa ya naushi mirrow dake jikin bango nan take ta tarwashe jikake tarrwatsetsammmm. Mairo da batayi nisa da fita ba,duk haukan da yakeyi a kunnen ta nan ra hau dry,wanda sai da tayi mai isar ta sannan ta nufi falo ta cigaba da taya Amira aikin dabata karaka ba. Ganin murmushi kwance kan fuska n Mairo yasa Amira tambayan ta lfy ta ganta tana murmushi haka. Nan cike da bassrwa tayi saurin girgixa kanta tana cewa No Ameee ba komai... Suna a haka suka tsinkayi muryan Layla tana cewa" na gama nima fatan kungama.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login