Showing 12001 words to 15000 words out of 27816 words

Chapter 5 - Bafullatanan Ruga Book 2 Complete Hausa Novel

Umma kuwa koda taji labari n abun da Adnan yy ma Mairo ne ta tuvure akan cewa" dole Mairo gidan Adnan xata koma,ae duk abun da yy kuskure ne kuma yanxun xai gyara Don haka ita sam baxata yarda ta auri Adams ba,shi Dan ta ya mutu da ciwon zuciya. Ganin yanda ta tuburene da kuma yanda shikan Adams yace ya hakura yasa Daddy da Ammie dom dole suka sauka aka maida Auren Mairo sa Adnan.
Wannan kenan. Shikuwa barayiin Daddy tuni ya sa aka dauko masu Shirya gida da komai da Komai akan su wuce partcout a fara shirin komai don a kwana biyu yace xa'a tare acan gidan nasu,don side biyu ne gidan kowa da bangaren ta.
Shikuwa ogan naku Adnan run da yaji an maida Auren sa da Ya mike ya matsa sai an sallamesa shi ya qaeke wanda hakan ko akayi a daren Aka sallamisa ya sawo gidan Daddy.




Yau naso nayi maku typing mai yawa sosai, tom amma banji Comment ba,shiyasa nayi maku dan haka.
Idan kun gyara kuji nan da anjima,kumsan muna weakend ne,idan naji tsitt nati maku ta yan nepah diffff....





Mmn teddy๐Ÿงธ
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATANAN RUGA*



*NA MMN TEDDY๐Ÿงธ*



*BONUS*




*ุจูุณู’ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู…ู ุงูŽู„ู„ู‘ู‡ู ุงู„ุฑูŽู‘ุญู’ู…ู†ู ุงู„ุฑูŽู‘ุญููŠู…ูู*
*82/83*
Haka su Ameerah da Layla da Umma Rabi suka dinga zagaye ko inah na side din nata. Wanda sai da suka gama bin ko inah da kallo,sannan suka nufi bedroom din Mairo. Itako Mairo da bata wani tsaya bin falon da dakunan da kallo ba,da isan su bedroom din Ammie takama hannun ta ta zaunar da ita kan tsakiyan gadon sannan nan takuma dora mata nasiha sosai,wanda daga karshe take cewa" tayi hakuri ta kuma rungumi komai da Adnan yy mata a matsayin Kaddara haka Allah ya tsara,kuma sannan bance ki saurin bashi kanki ba,tom don sai yasamu damar wulakan taki,kin san da namiji. Ammie tace tana mai cire kunya daga gareta... Daiยฒ hakan kawai su Ameerah da Umma suka shigo da kuma Anisa suna yaba kyaun side din nata.abun komai mashaaallh. Da zaman su Ammie takuma duka masu da Nasiha ha'di da jan hankalin su da su xauna lfy. Wanda tun da Ammie ke mata nasiha jikin ta yy sanyi lubus. Don sosai nasihar Ammie yake ratsa zuciyan su. Godiya Anisa ta dinga ma Ammie yyn da Umma rabi da su Amira suka mike don nufan daya daga cikin estate din Daddy na nan garin,kan zuwa gobe sukoma garin Abuja... Haka Anisa ta rakosu har wajen compound yyn da Layla da Ameerah suka tsaya sai da suka gama mawa Mairo shakiyanci sannan suka fito. Wanda bayan fitan su nan Mairo ta zauna tayi shiru tana tunano abu buwan dasuka faru a baya,kwallah ne ya gangaro mata nan tasa hannu ta goge tana daga hannu ha'di da gode ma Allah da yakuma Mallaka mata Adnan a matsayin miji. Mikewa tayi a hankali ta fara bin bedroom din da Kallo hadi da nufan toilet ta dauro alwala don ta gode ma Allah, bayan ta idar da sallah n ne tana a zaune a wurin sai sallama n Anisa da Muhammad Adnan tajiyo. A natse ta mike wanda nan Anisa ta nufota ha'di da kama hannun Mairo tana cewa" muje daga falo Adnan xaiyi magana damu duka. Batace mata komai ba bayan dan murmushi n da tayi suka nufi falon tare yyn da zuciyan ta fal mmkin Adnan sai wani annuri yakeyi, itako Anisa daure kishin ta kawai takeyi aka n ta. Zama Mairo tayi a Kujerar 1 seater yyn da Ogan naku Adnan yasha Shadda gexna mai dauke da kallon Arsh. Yakoma kaman wani matashin saurayi wanda bai taba ajiye iyali ba. Itako Anisa sanye take dama da Lace mai kalon Arsh din. A taikaice dai ansha anko da mai gidan nata.sosai sukayi kyau itako Mairo ba'a mgn,don wasu materials ne masu tsada tasaka masu launin milk and blue. Tayi matukar kyau don kayan ya amsa jikin ta. Layla kuwa tayi mata simple makeup wanda ya kuma kayata ta. Tun da suka zauna Adnan yake bin ta da kallo yagaxa sauke idon shi daga gareta,yyn da itako tun da ta zauna kan ta ke akasa. Shikuwa sai da ya tuno da Anisa sannan ya daiยฒ ta natsuwan shi. Murmushi Anisa tayi ganin a wannan rana Adnan yagaxa bakin mgn don yarasa ta ina xai fara. Gyaran murya tayi ha'di da cewa " Tom Alhmdllh a yau mungode ma Allah da yakuma dawo mana dake Maryam cikin Ahalin mu,ya Allah ka kara hada kawunnan karka ba shaidan kawo duk wata baraka. Adnan ya iya cewa" Amin yyn da itakuma Anisa ta mike ha'di da cewa " tom Maryam ga mijin ki na rako maki shi har daki, don haka mutashi lfy. Tana fadin haka ta juya cike da dakiya don komai da takeyi dakiya ce kawai. Shiko Adnan da yakasa cewa komai har ta fice daga fitan ta yasa makofa key ya nufo Mairo, wanda da isowan sa ya koma kusa da ita ya zauna yana shirin mgn. Mikewa tayi a natse ha'di da nufan Bedroom din ta. Ganin haka yasa shi cikin axama ya riko hannun ta ha'di da cewa" Plz give me symphetetic hand,hold on my dear. Daure fuska tayi cike dajin haushi ta kwace hannun ta tana mai shirin barin falon. Shan gaban ta yy ha'di da rungumota tsammm a jikin shi wanda tun tana mutsu mutsu har tayi lakwammm don tagama gajiyawa. Cike da murya kaman na yan maye yafara ce mata" Maryam na tuba na rokeki kiyafe mun,duk abun da nayi kuskure ne amma baxan sakeba. Just kar ki axabtar da ni ta wannan hanyan baxan iya jurewa plz. Wani haushi ne ya turniketa dama tariga da tadade da fahimtan Adnan ba wani abu yakeso nata ba illah tabarrakun ta. Nan cike dajin haushi da bakin ciki ta tattaro iya karfin ta don dama a lokacin ya sassauta rikon da yy mata,aiko nan ta kwace kanta ta nufi bedroom din ta da sauri ha'di da kokarin rufo kofah. Tako daya biyu ko ya cimmata wanda nan ya kutsa kai ya shiga hadi da rufe kofan da hannun shi... Kuka tasa tana cewa " wlh Hamma baxan Bari ka xalince ni kaman yanda kayimun a baya ba,na kara hada jini da kai kakuma guduwa mun da yara,samm ka rabu dani inma jiki na kk so wlh baxaka samu ba. Gomma ka tattara kama fita. Ta fadi tana gallah masa harara da dakwaยฒ idon ta wanda suka kuma kashe masa jiki. Idon shi ne ya kada yy jah, Numfashin shi yafara fita da karfi dagani kasan yana cikin bukata da jaraba. Bi ta kanshi barayi ba,ta nufi wadrop ha'di da fiddo kayan bacci,don tana so ta rage na jikin ta ta kwanta. Cike da tsiwa tace" tom Hamma Adnan kafitani na sa kaya na kwanta. Amaimakon taga yabata amsa sai kawai shi ga dan lelen Umma ya daga waya yafara kokarin kirar wayan Umma,bugu daya biyu ko Umma ta daga cike da mmki ta hau cewa" Adnan lfy ka kira da wannan tsohon daren?. Cike da rawar murya da tun anan Umma tafara hasaso wani abu,sai ce mata yy Umma Maryam ne wai... Sai kuma yy shiru ganin yanda Mairo ta hau raba ido don batayi tunanin duk rashin kunyan shi xai iyah kirar Umma ba.
Umma ne tace " mai Maryam din tayi? A sanyaye yace' Umma plz kibata hakuri. Jin yanayin shi ta fahimci a bukace yake,kuma tasan halin fitinan Adnan tun kan yy Aure,don bai jin nauyin yace" daga wurin Likita yake,don wata da kanta take kirar masa likta,shiyasa yanda taji yana nishi kasaยฒ tayi saurin fahimta. Nan tace Bata waya nayi mgn da itah. A sanyaye ya mika mata wayan yana kallon kwayan idon ta da ya ciko da kwallah saboda tsoro.kara wayan tayi a kunne yayin da shikuma yasamu damar jawota jikin shi. Nan ya kai hannu yana xuge zip din jikinta don sai a yanxu yasamu da mar yin haka. Ita ko tsoro yasata kasa hana shi don da Umma takeji badashi ba. Zagi itako Umma tahau aika mata dashi hadi da cewa Aure xata mayar abun wasa?. Ai nan Umma tafara bin ta da fada tana cewa" inda kusa take wlh sai taxo taci uban ta. Kasa ce mata komai tayi don banda hawaye bb abun da takeyi,ga bala'iya sakata uku,don Umma na fada Adnan na jagulata. Don tun da ya cire rigar jikin ta idon shi suka sauka kan Nonon ta da suka tsaya tsar ga cika yayi wani danyeยฒ . kasa daurewa yy sai ma wani sauke ajiyar zuciya da yy hadi da tura kanshi cikin Nonon ta yana aikin shafasu da Lilaya kan nonon nata. Itako Umma kashe wayan tayi tana cewa in kinso kivashi kan ki,inkin so karkiyi wannan keda mahalicci. Kashe wayan da tayi ne nan tasaki wayan tana rushewa da wani irin marayan kuka.wanda shiko Adnan da yafara ficewa hayyacin shi bai ma fahimtan ta. Don buran shi ban da dagowa ba abun da takeyi,kaman xai fito da kansa. Tuni sha'awan ta ya lullube masa ido. Bayaji baya gani. Ganin tana shirin xubewa yasa shi saurin rikota ya dauketa cakk kaman jaririya ya nufi kan gado da ita. Tun da ya ajiyeta tayi wani irin wintsulawa don samm bata son ta amince mashi a yanxu,tuno da mgnan Umma yasa Ta tsayawa. Jikin shi har rawa yakeyi ya nufo ta. Aiko cikin sauri yakai hannun shi ya balle braziyan ta nan yakai hannu hadi da cafkan su wanda sai da yasa Mairo tsayawa don dole gudun kar yy mata ta karfi.don har a yau bata manta waye Muhammad Adnan din ba.



Inajin Addu'a r ku gareni ina gdy Allah yabar kauna much luv to you all my fansโค๏ธ๐Ÿ’”



Littafin bafullatanan Ruga ta kudi ce gamai bukata xai biya#100 NORMAL #200 VIP VTU ma #200 duka ta wannan Number 08081202932.


Wannan pagen na bonus ce xaku iya fita da ita kuyawata da shi๐Ÿ’ƒ๐Ÿป




Mmn teddy๐Ÿงธ
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATANAN RUGA*


*NA MMN TEDDY๐Ÿงธ*


*ALHERI WRITERS ASSO๐Ÿ“˜๐Ÿ–Š๏ธ*


_________________________________


ุจูุณู’ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู…ู ุงูŽู„ู„ู‘ู‡ู ุงู„ุฑูŽู‘ุญู’ู…ู†ู
ุงู„ุฑูŽู‘ุญููŠู…
*80/81*
Tun da suka tafi Mairo tasamu da mar sakewa a cikin gidan. Don tun da aka mayar da Auren su taki bari su hadu,duk da kullum yana aikin kaiwa da dawowa A side din Ammie, duk don yaga Hurrati Ainyn shi amma dataji muryan daga falo xatayi saurin shigewa bedroom din Ammie, haka nan don dole yake hakura idan sun gama gaisawa da Ammie yabar side din. Itako Anisa a ranar da xasu wuce da kan ta tashigo side din Ammie bayan tayi mata sallama ne ta nufi side din Mairo da Layla anan ko ta cidda su suna zaune suna Layla nayi mata shakiyancin data saba. Murmushi kwance akan fuskan ta ta nufo su tana cewa" tom Maryam , Layla xamu wuce sai kuma kun iso. Cike da murmushi Layla ta mike tana cewa " Anty Anisa sai munxo don sai na kwsna na hantse akan gadon wannan yar rainin wayon. Ta karke maganan tana nuna Mairo da hannun ta ta na dry. Dariya Anisa ta ha'di da cewa " aaahhh idan kk kwana shi yayan ki ya kwana a'inah?. Cike da jin kunya tace" Anty Anisa su tafi falo. Dry Anisa taka sa don maganan nata ma yabata dariya ainun. Nan ko tace" lalai Layla kinaso kiyi kwanan comound don waje xai yo dake. Ta fadi tana matsawa ga Mairo da tayi shiru tana jin xancen da sukeyi amma tagaza saka masu baki. Dafota Anisa tayi hadi da kirar sunan ta. Nan ko tasakin mata murmushi tana mai cewa" Anty Anisa zaku tafi kenan?. Tom Allah ya tsare yasauke ku lfy. Murmushi Anisa tayi cike dajin dadin Addu'an ta tace" Amin y Allah Maryam mun gode sai kin iso. Ta fadi ha'di da juyawa ga Layla tana cewa" Layla mun wuce mu. Da Addu'a ta bita ha'di da cewa " Anty Anisa ina su Baby sajeeda?. Sai a sannan tajuya ha'di da cewa " suna hannun su Mujaddad Sadeeq kuma yana hannun Amaryan tasa Ammie. Dry tasa ha'di da yowa bayan ta tana cewa" aiko muje naga Sadeeq don ni shi nake yi ba wannan maki waciyan datayo Dad din ta ba. Dry Anisa tayi suna fita tana mai furta kai Layla baby sajeeda n?.
Tun da suka fita Mairo kebin Anisa da kallo cike da tausayin ta, ganin duk kishi irin ta Anisa amma ta ajiye shi duk saboda ganin farin cikin gidan ta. Girgixa kanta tayi tana cewa" Hamma Adnan wlh bakayi mana adalci ba sam. Kuma sai na rama tijaran da kayimun a sannu a hankali. Nan wata zuciyan ta tace mata ke bakya tunanin Anisa kwantan kasa tayi maki?. Ta bari ne ki shigo gidan sannan a fara Abun da xatayi. Ko kin mance wace ce Anisan ne?. Dakuma halin kishin ta?. Nan take gaban Mairo ya yanke ya fadi don sarai tasan Anisa nan tafara Addu'a r kar Allah yasa hakanne.
A ranan da suka tafi ta cigaba da marurin ta cikin gidan nan tana harkokin don Ammie data fahimceta sai murmushi take,a ranta tana cewa" Maryam kenan, ke daxama akai ki gidan shi,nan tace Aini bama sai nayi mawa Maryam mgn kan kar ta shige ma Adnan ba,don na lura yan da ajin ta. A haka Ammie ta cigaba da gyara Mairo tsafff har ranar da xasu wuce partcout. Yyn da a wannan rana tasha nasihar mahaifiyan ta da kuma fada da ta dinga yi mata akan tayi biyayya akan Aure. Allah sarki sabo turken wawa,don Mairo da yaran gidan kuka suka dingayi don Ammie tace da Layla xa'aje sai Amira sai kuma Umma rabi kanwar Umma da Daddy. Haka Adams yayi ta mata nasiha shi kanshi ha'di da masu sallama don komai yin shi cikin Dauriya yakeyi, don ko bayan tafyn su bai iya rintsawa ba a wannan Rana, sallah yy tayi yana Addu'a Allah yacire masa kaunar Mairo a zuciyan shi wanda tun a wannan dare yafara samun sassauci daga zuciyan shi. Su ko su Ammie sai gabda magrib suka sauka a wannan gari mai tarin jama'a mutanen su kowa da al'dar sa da dabi'a. Isan su gidan kuwa ba Mairo ce ta firgita daganin mahaukacin gadan ba har su Ammie don basu san Adnan da wannan gida ba. A haka suka shiga suna kare ma gidan Kallo,dai ยฒ xasu wuce wasu ma'akata ne dasuke ta kwasan gaisuwan su,sukaga wata yar aiki ce da alama rike da Sadeeq a wurin wani swiming da'aka cika wurin da kayan wasan yara da'alama don yaran akayi. Aiko da gudu Amira tanufe ta ha'di da amsan Sadeeq wanda nan yar aikin ta hau gaishe ta ha'di da masu jagora ixuwa falon gimbiya Anisah. Wanda anan suka cidda ta tasha gayu dama kun san Anisa badai wanka da iya kwalliya ba, duk da shigar manyan kaya ne jikin ta, don tasan da xuwan su Ammie, aiko nan cike da farin cikin ganin su tafara washe baki tana masu barka da xuwa. Ha'di da yi masu masauki. Hakan ko ya dada kwantar ma Ammie da hankali da kuma Umma Rabi matukar gske. Anan ko suka zauna yyn da tuni Anisa tasa aka cika masu gaban su da kayan motsa baki da ciyayeยฒ wanda anan suka yada gjyn su,don har Mairo sai da tadan taba cin wani abu. Bayan sunyi sallah ne duka suka dunguma hadi da nufo side din Mairo. Wanda anan Umma tasaki baki,don Daddy ya xubar da naira sai dai muce Allah yaja kwana yakuma kara arxiki. Don tun daga falon ta akafara mata kwalliyar zinarai har ta kofan dakin sai da aka bishi da adon gold gashi komai na dakin adon royals akayi mata,wanda suka kara fito da kwarjinin dakin dakuma kyau n shi. Komai kallon golden ne da milk har ta Royal cushines din ta. Ga wasu maka makan capet na alfarma da daka shimfida tun daga farkon tsakiyan falon. Masu taushi don ko kafifa albarka,haka Layla ke juyi akai tana takawa kafan ta na lumewa ciki don dadin taushin shi. Kutsa kai sukayi cikin sauran dakunnan don kare ma ko inah kallo. Yyn da Ammie ta nufi da Mairo ixuwa bedroom din ta.





Mu tare a next episode.๐Ÿ’ƒ๐Ÿป




Don Allah kar ku fitarmun da book saboda ta kudi ce gamai bukata xai biya #100 NORMAL #200 VIP #200 VTU duk ta wannan number 08081202932.


Mmn teddy๐Ÿงธ
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: Typing....


*BAFULLATAN RUGA*


*NA MMN TEDDY๐Ÿงธ*

*Episode 84/85*


_____________________



*ALHERI WRITES ASSO๐Ÿ“š๐Ÿ–Š๏ธ*


*A.W.A*


```KUNGIYA DAYA TAMMAR DA DUBU.ALHERI SAI DAN ALHERI.BURIN MU SHINE BU FADAKAR WA'AZANTAR DA KUMA NISHADANTAR,ALHERI SAI MAI SHI ALHERI GIDAN KOWA```

Facebook@Maman teddy.

Fellow me on telegram....๐Ÿ‘‡๐Ÿป
09137392680.
Mmn teddy.

______________________



Naji dunbin adduo'in Ku abisa rashin lafiyan da nayi kwana biyu,INA gdy Allah yabar kauna.๐Ÿ’”

*Bismillahir rahamanur raheem*

******


Jin irin nishin da yake fitarwa kaman zai fiddo da ranshi gaba daya,ga kuma wani irin jagwalgwala ta da yakeyi yasa ta kasa koda motsi kwakwkwara ga maganan Umma dake mata yawo a kwakwalwa tuno da irin bakar axayan da Muhammad Adnan yayi mata yasata sakin wani irin maarayan kuka mai cike da tsuma zuciya da ban tausayi. Cikin wata irin murya mai cike da sarewa ta fara cewa" dama Hamma na nasani ba sona kake yi ba,tabarrakun jiki na kawai kk kauna kk so. Sai kuma ta kuma rushewa da wani irin kuka da yasa Adnan tsayawa cakk yakasa ko motsawa.
Maganganun ta ne suka hau yi masa yawo a kwakwalwa,"Hamma na nasan bani kk so ba,tabarrakun jikina kk kauna. A hankali yafara raba jikin shi da nata,hadi da matsawa daga gareta yana sauke numfashi wanda dakaji xaka fahimta yana cikin mugun bukatan ta. Cikin segxy Voice idon shi a lumshe yafara magana wanda muryan shi har rawa yakeyi saboda tsaban fitina don sha'awan mairo yagama rufe masa ido. Maryam" ki kwanta kiyi bacci baxan maki komai ba. Kinnnjiiii.....ya fadi cikin hardewan murya.
Dajin furuncin sa yasata saurin kuma jan bargo hadi da cuno dan mitsulun bakin ta gaba tana mai cewa" tom ni kafita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login