Showing 1 words to 3000 words out of 33177 words

Chapter 1 - Yan Biyu Ne Book 1 Complete Hausa Novel

Mrs Kd   

03 Feb 2025

254

??ࡱ?>??  e????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a 4

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?FfWordDocument????1?0Table?????????Data
???????????????????? P??`KSKS?1?Z?????????'? ???????????$???*??????????? ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJd`d Heading 1$$???@&#5B*
CJOJPJQJ\aJph6_?d`d Heading 2$$???@&#5B*CJOJPJQJ\aJphO??\`\ Heading 3$$???@&5B*OJPJQJ\phO??b`b Heading 4$$???@&!56B*OJPJQJ\]phO??V`V Heading 5$$???@&B* OJPJQJph$?`\`\ Heading 7$$???@&6B*OJPJQJ]ph@@@^`^ Heading 8$$???@&B*CJOJPJQJaJph@@@TA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List N?o???N Heading 1#5B*
CJOJPJQJ\aJph6_?N?o???N Heading 2#5B*CJOJPJQJ\aJphO??F?o???F Heading 35B*OJPJQJ\phO??L?o???L Heading 4!56B*OJPJQJ\]phO??@?o???@ Heading 5B* OJPJQJph$?`F?o???F Heading 76B*OJPJQJ]ph@@@H?o???H Heading 8B*CJOJPJQJaJph@@@Z?f
xT??#2'?).?0&5F:x?,E L?N?QU?W [?^
a0d?fJj.m q?s?w?z?}0?Іv?\?ژ?
?Z???̵????t???Z???(???j?*??P?B?.?? ??F?"?(/n4?9pA?GFKBPV(]?b\hFj?lnnPq?r@uzx?z?}$???p???d???ܔx???d???.?ȣ???B????? ?????ȿ??????^???????????????


=؞?=؞? YAN BIYU NE =؞?=؞?

Story and writing by Hadizatu
'?
'?

Mrs (KD)

Romantic love story

Yar amanar jajirtattu=ت?=ت?

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


Marubuciyar littafin
SOYAYYA DA IZZA
Ayanzuma nakara kawomuku wani sabon book
dina me suna (YAN BIYU NE)
ku biyoni domin kuji ya labarin ze kasance
karki bari abaki labari my sister



page 1
______________ Tafe take sanye da uniform me kalar sky blue riga da wando, da alama uniform din islamiyya ne, sauri takeyi taje gida saboda 6 takusa, batasan shiga unguwarsu mutane sun fara shiga masallaci, ga garin ma kamar hadari ke hadawo, wani lungu tashiga, takunta be fi huduba ta tsaya cak , maganar babanta ta tuna yace mata ta dena bi ta lungu, juyawa tayi tafuto daga lungun tamiki titi tacigaba da tafiyya.

yana zaune agidan baya ya rufe idonsa kawai tunanin yadda ze nemo yarinyar nan yake, so yake yanunamata shi namijne yadda bazata kara kallon wani tace yamata kama da mataba yanaso, yaga karshen rashin kunyarta, "Joseph" yafada idan shi arufe, wanda aka kira da Joseph ne yayi saurin cewa" yes sir" bani ruwa " yafada cikin harshen turanci, ruwan gora Joseph yamikamai, se lokacin yabude idonsa, yana bude idonsa ya hangota tana tafiya gefen titi, kallonta yakarayi seda ya tabbatar itace, yace suyi parking, umarni yabada dasu daukomai ita , ba musu suka futa, ganin kartin maza suna tunkarota yasata kwasa da gudu, tsalle daya yayi yakamota yasaba ta a kafada, dukanshi take tana ihu tana cizon shi tana fadin"ni ka kyakeni ka cikani wayyo babana, motar yabude yaturata aciki kana ya rufe kofar, yakoma gidan gaba, weell done Joseph, kanada kamasho me girma, "thank you sir , kaima salman za a baka wani abun, wanda yakira da salman ne yace" thank you sir, kallonshi take cikin mamaki tanaso ta tuna fuskarsa amma takasa, "wai ku suwaye ne" kallonta yayi yace" mutane mana" to mena muku haka kawai zaku kamani " tambaya kike bakisan me kikaiba" nidai dan Allah ku kyaleni natafi gida baba na yana jirana" ayyah keda gida har abada" wlh karya kake yi baka isa ba mugu kawai azzalumi" marin daya sauka a fuskarta yasata rufe baki bata shirya ba, dafe kuncinta tayi tana zubar hawaye" inna sake jin bakinki sena fasashi agurinnan" duk da zafin marin na ratsa ta be hanata galla mai hararaba, ganin basa da niyyar kyaleta yasata kifa kanta kan gwuiwarta tana rera kuka,salma ne yakara bawa motar wuta kamar zasu tashi sama, itadai kuka take tana kiran babanta, shikam ma yasa headphone akunnesa saboda kar yaji kukannata, wani tankamemen gate ne me kalar ruwan toka, anan motar ta tsaya hone yadanna har sau uku, jin karar hone yasata dagowa da kanta, mamakin girman gate din take, tana tunanin anyah ba gidan yankan kai bane, tana wannan tunanin taga gate din yabude, bataga kowaba , ballantana tace wanine yabude, shiga ciki sukai, suna shiga tafara raba ido ko ina, abunda yabata mamaki shine, ana bude gate din taga sun kara hawa titi suncigaba da tafiya, babu kowa a gurin ko ina shiru kakeji se dai kukan tsuntsaya, shukoki kuwa ba'a magana ba kalar wacce babu, wani gate din suka kara karo dashi, nan ma hone yayi gate din yabude, shiga ciki sukayi, sakin baki tayi tana kallon tsarin ginin, kaikace ba a gasar Nigeria yake ba, shikansa benen gidan gaba daya glass ne , zuciyar tace take cemata 'anya ba mafarki kike ba kuwa wanne wannan irin gidane' katse ta akai dacewa "ke futo" se lokacin ta dawo hayyacinta, wasu irin murdaddun bodyguard ne sunkai su ashirin, gaba daya se abun yafara bata tsoro, "bazaki wuce ba ne" taji yafada" shikam gogan tuni ya wuce gaba, duk inda ya gifta se sun sara mai, tisa keyarta sukai ciki, gabanta ne yafadi ganin kyawun gidan, ashe kallo na ciki, sakin baki tayi tace, dan Allah inane nan, ina kuka kawoni dan Allah kuyi hakuri kumaidani gurin babana, tsayawa yayi batare da ya juyoba yace, Joseph kukaita daki kubata abinci, ok sir, yana kaiwa nan ya hawaye liftar dake falour n, Joseph ne yaja hannunta suka hau liftar dake daya bangaren, wani tankamemen bedroom ne wanda ya hadu iya haduwa ba'a cewa komai, komai na dakin farine tass, Joseph ne yace , "ga toilet can kije kiyi wanka kafun oga yazo, yafada cikin gurba tacciyar hausar sa, daga haka yafuce yasawa kofar key, durkushewa tayi akasa tana kuka tana tunanin ko wanne hali abbanta yake ciki,



=؞?=؞? YAN BIYU NE =؞?=؞?

Story and writing by Hadizatu
'?
'?

Mrs (KD)

Romantic love story

Yar amanar jajirtattu=ت?=ت?

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?
Marubuciyar littafin
SOYAYYA DA IZZA
Ayanzuma nakara kawomuku wani sabon book
dina me suna (YAN BIYU NE)
ku biyoni domin kuji ya labarin ze kasance
karki bari abaki labari my sister

page 2
WAIWAYE

______________Alhaji Isyaku me dala, haifaffen kasar Niger ne ,dake zaune a babban burnin kasar Niger wato niemay, mutum ne me tarin dukiya dan haka ko ina kaje ansanshi, ko wacce kasa yanada business din daya kafa, shine nafarko ajerin masu kudin kasar Niger, matarsa daya, hajiya Bulkisu, cousine suke shi da ita, yayansu uku kacal a duniya, da muazzam da Abdullahi se yar autarsu aisha, wanda halin yanzu Allah yamata rasuwa, su biyu suka rage, idan ka kallesu kansu daya, saboda haka ma ko auran fari tare akaimusu, muazzam ya auri matarsa sa'datu, yar gidan daya daga cikin abokan babansa, shikam Abdullahi ya auri matarsa halima wacce sukai school tare a kasar waje, alhaji Mu'azzam sunkai har shekara biyu Allah be basu haihuwa ba, har matar Abdullahi halima tahaifi yarta mace, a haka rayuwa taci gaba da tafiya, seda akai shakara biyar cif basu samu haihuwaba, hakan yasa suka koma Saudiyya da zama, anan yaci gaba da gudunnar da harkokin kasuwancinsa, sauran kasashen ya wakilta yaransa, halima yaranta uku maza biyu mace daya, abun yafara damun sa'datu, kullum tazauna sedai kuka bata da aiki se kuka, sunje gurin likitoci daban-daban amma abu daya suke fadamusu, cewa lafiyarsu kalau, ahaka harta hakursuka hakura suka fawwalawa Allah , bayan shekara bakwai, tasamu ciki, murna kam ba'a magana, kai kace ita kadaice ta fara haihuwa aduniya, skinning dinta nafarko aka tabbatar da twince ne wato yan biyu , haka suketa rainon cikin, cikin kulawa, seda cikinta yakai wata tara da sati guda cif, ranar alhamis bayan sundawo daga gida gaisheda alhaji isyaku , nakuda ta tayarmata, ba shiri se asibiti, ta jima tana nakudu, dakyar tasamu Allah yasawke ta lafiya, tahaifo yan biyunta maza masu mugun kama daya, murna ba'a magana , ranar suna anci ansha anyi bidiri, anan akasama yara sunansu da aka sani, Hassan ake kiranshi Sawban, Hussaini ake kiranshi Irfan, sun taso cikin kulawar a halinsu kowa na nunamusu kulawa, makaranta ma class dinsu daya basu yadda a rabasu, yawancin mutane basa banbance kamanninsu, har cikin family ma ba a banbance su , wataran ma mahaifiyarsu kamaninsu na hade mata , sunata karatunsu atare komai tare sukeyi, seda sukakai shekara 18 halayyarsu tafara banbanta da juna, Irfan yafara sawya halayensa bashi da aiki sedai futa joint da zuwa birthday din abokai, ko a school ma baya bari suna yawo Sawban saboda yanamai fada, duk inda kaga Irfan to ka duba sekaga mata, yazamana bashi da aiki se tarayya da mata, dayake kyawawane kana ganin su kaga buzayen asali , shiyasa mata ke binsu kamar me, shidai Sawban be damu rayuwar jin dadi ba, shidai jawai yazo school su gama lecture yatafi, shi magana bata dameshiba , se yazo guri yazauna yayi awa biyu be yi ko tariba, dan haka da ya farawa Irfan fada ze hayayyakomai, koda yasamu iyayensu yafadamusu basu wani dau matakiba, saboda basasan bacin ran ya'yan su ko kadan, saboda sukadai Allah yabasu, a bangaren karatu kuwa, shi Sawban ya dage yace aikin jarida zeyi, sunyi sunyi dashi daya hakura da aikin jarida, shikuma yace musu shidai indai ba aikin jarida ba bazeyi kowanne ba, gudun bacin ransa yasa suka barshi yayi, shikam Irfan ba a cewa komai domin shi bashima dazabi, bayan sunkammala karatunsu ne mahaifinsu yabudewa Sawban gidan rediyo nashi na kanshi, shikuma Irfan yana zaune baya komai sedai inze futa bodygurd na binsa abaya, shiyace bazeyi wani aiki ba ya wahalar dakansa, babansa yanada kudin da bazasu taSa kareawaba ,shikam Sawban baya kaunar inze futa Momyn sa tace bodygurd subishi, shi bayasan nuna shi waye, shiyasa rayuwarsa shikadai yakeyi baruwansa da mata ko aboki , shidai kawai duk inda aka dauko labaran wasu na neman taimako yakan ziyarta ya taimaka musu, irfan kam baya da aikinse dai kai mata daya daga cikin gidajensu, Sawban yayi fadan harya gaji.



=؞?=؞? YAN BIYU NE =؞?=؞?

Story and writing by Hadizatu
'?
'?

Mrs (KD)

Romantic love story

Yar amanar jajirtattu=ت?=ت?

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?
Marubuciyar littafin
SOYAYYA DA IZZA
Ayanzuma nakara kawomuku wani sabon book
dina me suna (YAN BIYU NE)
ku biyoni domin kuji ya labarin ze kasance
karki bari abaki labari my sister

page 3

_______________ malam Umaru cikaken dan kasar Nigeriya ne dayake zaune a kano, mahaifinshi malam yudufa manimine dayake noma yakr kai wa cikin gari dan ya siyar, yanada mata biyu yaransa uku, hafsatu da memuna, memuna ce uwar gidan bata taSa haihuwa ba, hakan yasa shi ya auro hafsatu , tana zuwa tasamu ciki , murna ba'a magana da megidan har mutan gidan gaba daya, seda cikinta yakai wata tara , tahaihu cikin koshin lafiya , tahaifi danta namiji kyakkyawa dashi, yaci suna umar, mahaifinshi ke kifansa Umaru, haka har ya kai shekaru, goma, anan ne , aka haifarmai kannensa du biyu mace da namiji da Salisu da Zainab, inda mahaifinsu yadau zainab ya dankawa , uwargidan sa memuna yace yabata halak malak, itama mahaifiyar yarinyar batai gardamaba harma goyon baya tabashi, dan haka Zainab ta taso a gurin , memuna kukawa kuwa ba irin wacce bata samu, seda suka kammala makarantar su ta secondary, daga baya magaifinsu yace to kowanne yakama sa'a , aikam haka akayi , kowannendu yakama sana'a , shi Umar yakoma tasha yana hayar mota, shikuma salisu yatafi kasuwa, ganin suna bada himma yasa mahaifinsu ya yabasu kudi dayawa dan du kara, shidai umar ajiyewa yayi ahankali yana tarawa har ya tara dayawa yasayi motarsa tashi takansa yake lodi, shikam salisu jari yakara kuma alhamdullilahi komai nadu nasamun ci gaba, wata rana Umar yadebo fasinja daga Niger, ga dare lokacin yayi, seda suka sauka a tsahar Kano, kowa yafuta yakama gabansa, shima futowa yayi dan yaga ba wanda yayi mantuwa, ganinta yayi a kudundune cikin hijabi, tabata yayi yace, baiwar Allah, zunbur tamike, fara ce tas kana ganinta ma sekace balarabiya ce, ina zaki, bata bashi amsaba sedai hawaye dake zuba a idonta, baiwar Allah tambayarki nake, dakyar tabudi baki tace, dan Allah kataimakamun bansan kowaba, ganin tabashi tausayi yasashi cewa, to futo zan taimakamiki, yanzu kinga dare yayi bata gari sunyi yawa, zan kaiki gudanmu seki kwana ko, Nagode Allah ya saka da alheri, ammeen, daga haka yashiga motar suka nufi gida, bayan sunje gida ne, ya fadawa iyayensa yadda akai yasamota, tambayarta sunanta sukai, tace musu, sunanta A'isha, tausayinta ne yakamasu, gata kyakkyawa amma meya futo da ita daga gidansu, ruwan wanka aka kaimata tayi wanka aka bata abinci taci aka nunamata makawanci, seda safiyya tayi suka kammla karin kumallo tas, yace ta taso sutafi, tace ita a halin yanzu batasan ina zatajeba, tamabayarta dukai ita yar ina ce, tace ita yar kasar Niger saceta wasu sukayi, amma basu tambayi kudiba hakan yasa na tambatar ba yan kidnaping bane, nabasu hakuri amma ina duka ki hakura, sedai sucemun wai umarni kawai suke jira abasu sukasheni, nikam inajin haka nafara neman hanyar dazan gudu, watarana sunsha giya sun bugu, suna ta tangadi, har wani a cikinsu yasa yafarkakeni, ina ganin haka nakwasa dagudu gudu nake acikin daji bantsayaba seda nashigo cikin gari , shine taho tasha nahau mota, sun tausaya mata sosai suka mata alkawarin zasu zauna da ita har lokacin dazata koma gida, godiya tamusu sosai, ahaka rayuwa taci gaba da tafiya sun saba sosai itama ta saki jikinta dunkoma kamar ahali daya, bayan shekara guda mahaifinsu yamusu zancen sufotibda matan aure , Salisu ne yafara futar da mata, shikam haruna mahaifinsu yafadawa cewa yanason A'isha, yayi murna sosai, itam a bangarenta itama tayi murna domin tagamsu da kyan hakayensa, haka aka sha biki aka kai amare gidan su, aisha tayi kuka sosai saboda rabuwa da mutan gidansu, haka suka cigaba da zama ita da shi cikin kulawa da soyayya, bayan shekara daya, A'isha tasamu ciki, sunyi murna sosai, bayan wata takawas, lokacin cikinta ya girma sosai, ranar wata juma'a suna zaune sunacin abincin rana , Umar yakalleta yace, " A'isha" dagowa tayi takalleshi tace"na'am" yakamata ki kaini naga iyayenki fa" nifa banasan komawa gida " amma yakamata kije su ganki yanzu nasan suna cikin yakinin cewa kina raye ko kin mutu" to ai ni tsoro nakeji kar na koma nahadu da wani abun kuma dan ni aganina daya daga cikin family dinmu ne yasa akashe ni" kafadarta ya dafa yace, "kisani duk abunda yasameki to yazo acikin ?addararki yake ba wanda ya isa yamiki abunda Allah be soba" hankalinta ne yakwanta jin haka, tace, " insha Allah idan Allah yasawkeni lafiya bayan nayi arba'in za muje ka gansu, bayan sungama wannan maganar duka kwanta cikin farin ciki, wajejen karfe 2:30pm tafarajin jikinta ba dadi, murkusu su tafara dataga ciwon yana karuwa ta sauka daga gadon, azabar datake ji ne yasata take buga gadon, jin karar gado yasa shi tashi, a durkushe yaganta tana nishi, tashi yayi dasauri , gaba daya ya rikice yama rasa me zeyi, dagota yayi suka futa inda yake ajiye motar sa, cikin motar yasata yanamata sannu, tayar da motar yayi, hanyar asibiti suka nufa, suna zuwa da gaggawa suka karbeta sukai labour room da ita, se lokacin yadau waya yakira gida ya sanar dasu, suma asibitin duka tawo gaba dayansu harda Salisu da matarsa duk sun hallara a asibitin, ankai kusan awa biyu nurse basu futo ba, seda aka jima sosai, sega wata nurse tafuto, gurinsu tanufo, dasauri gaba dayansu suka mike, tambayar suka farayi, nurse dince tace musu, Allah yasauketa lafiya tasamu diya mace, sunyi murna sosai, Umar ne yakalli nurse din, yace mata ya A'isha , kallonsa tayi tace mai, kuyi hakuri Allah yakarbi abarsa, salati suka shiga yi gabadayansu yayin da shikuma yaji gabadaya duniyar tajuyamai , daga haka be kara sannin meke faruwaba ,seda aka kara mai ruwa leda uku, akai mai allurori, yana tashi yace abashi yar yaganta, mikamai yar akai kura mata ido yayi, kamarta daya da mahaifiyarta kamar an tsaga kara, rungume yar yayi, yamata hudu ba da A'isha, yanajin sonta sosai azuciyarsa, bayan shekara sha hudu, tunda A'isha ta rasu be sakeyin wani auren ba haryanzu, itakam A'isha tana gidan kaka ninta, tana jin dadin zama agidan saboda suna nuna mata so sosai.


=؞?=؞? YAN BIYU NE =؞?=؞?

Story and writing by Hadizatu
'?
'?

Mrs (KD)

Romantic love story

Yar amanar jajirtattu=ت?=ت?

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?
Marubuciyar littafin
SOYAYYA DA IZZA
Ayanzuma nakara kawomuku wani sabon book
dina me suna (YAN BIYU NE)
ku biyoni domin kuji ya labarin ze kasance
karki bari abaki labari my sister

page 4

_________________kyakyawa ce sosai kamar ta daya da mahaifiyar ta idan kasan mahaifiyar ta sekace ita ce tana yarinya kamar tasu ta Saci, har farin ma nata ta dauko da hancin harta zubin idonta irin na mahaifiyar tane , gata da gashi har gadon baya, wani zubin idan mahaifinta yakalleta se yaga kamar marigayiya, mahaifinta nasanta sosai da tace uhmm zece matake bukata, shiyasa ake kiranta da A'isha yar baba, kaka ninta ma basa san jin kukanta , abu daya kacal bata dauko sanyin babartaba, domin mahaifiyar ta ko zaginta kayi bazata kalle kaba, itakam A'isha yar baba harda kudintama siyan fada take har shigarwa kawayenta take, shiyasa kam kullum akai karar ta ake gurin kakaninta, amma dasun fara mata fada seta sa kuka, sukuma basa san kukanta, gata da tsokana kamar me , wataran idan aka kawo kararta mahaifinta ya hanata futa , seta bude kofa taleka , idan taga wani ta tsokaneshi ta koma da gudu, hakan ne yafaru watarana, sundawo daga makarantar boko suna tafiya ita da kawayenta hadiza da fatima, suna tafe akan titi, dayake ita bata bi ta lungu tunda babanta yace ta dena bi, tunda bata bi suma kam basu isa su bi ba in ba hakaba seta dena kulasu, kuma indai ta dena kulaka kashiga uku a agurinta baka isa kafuto wasa ba, wata mota

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login