Showing 18001 words to 21000 words out of 33177 words

Chapter 7 - Yan Biyu Ne Book 1 Complete Hausa Novel

Mrs Kd   

03 Feb 2025

261

=?G?=?G?=?G?
09030849138 WhatsApp only
ko kuma katin waya ta wannan number
09045749823 Airtel



page 15


_______________bayan Sawban yadawo masallaci, yanufi part din Irfan dan yaga be futo ba, bayan yashiga yaduba be ganshi ba, shiru yayi ya tsaya kawai zuciyar sa na rayamai 'kodai Irfan be gyara halin shi bane, da wannan tunanin yafuce yanufi part dinsa, bacci yakoma, danya danyi kafun lokacin futa office yayi,

Mommy ce zaune saamn sallaya, Daddy ne ya kalle ta yace "nikam kwana biyu bana ganin Irfan na futowa sallar asuba" shiru tadanyi nadan lokaci kana tace "kasanshi da bacci kamar me mebi ma bayajin kiran sallar" "amma yasan sarai banason rashin futa salla ko" "insha Allah zan mai magana" daga haka be kara cewa komai ba ya koma kan bed din yakwanta, bayan tagama laziminta ta daga hannu tana rokon Allah yashirya mata Irfan yadawo dashi hanya ma daidaiciya, saag bisani tayi musu addu'a gaba dayansu, itama komawa tayi ta kwanta, amma sedai sam takasa baccin tana ta tuna tunane,

wanka yayi yadauro alwala danyayi sallar asuba, hasken dake dakin ya kunna, haske ne ya gauraye dakin, zaro ido yayi yana kallon inda take kwance, saurin karasowa yayi yana kai hannu yana tabata, hannunsa yakare kasan hancinta, yaji alamar ma bata numfashi, gaba daya yarasa ta ina ze fara, abunda yakara firgitashi ganin jini sosai kan bed din, tunanin mafita yafarayi, wayarsa yashiga nema dan bemasan tana ina ba, bayan yanemota yashiga kiran doctor, seda yakira har sau uku be dauka ba se a na hudun yadauka, "Irfan lafiya kuwa kakira ni da wannan lokacin" "Please doctor ina bukatar taimakonka" "taimako kuma name" bayani yamai be boye mai komai ba, "subuhanallahi yarinya kasamo kenan kuma budurwa dan kace harda jini ko" "Please Al"Amin duk ba wannan ba kafadmun yazanyi" "ok kaje toilet kahada ruwan zafi medan zafi bawanda ze kona jiki ba kasata aciki, nikuma gurin karfe 8:00am zanzo kana ina" fadamai yayi kana yakashe wayar, toilet yashiga yayi kamar yadda doctor din yagaya mai kana yadawo yadauketa, cikin bahon yasata kana yadebi ruwa yazuba mata a fuskarta, wata irin ajiyar zuciya tayi wadda shi kansa seda ya tsorata, jinta azaba datake ji yasa rakara fashewa da kuka, dan ita batasan a ina take ba a lahira ne ko a duniya, seda tafarajin dadin ruwan tayi lub ajikinshi, wani ruwan yakara canja mata kana yamata wanka, itadai har yanzu bata bude idontaba, daukanta yayi kamar baby ya ja ajiye ta saman kujera , ya cire bedsheets din daya Saci da jini, kana wabudi Waldrop yadauko wani yashimfida rabin gadon yashimfidawa, yadawo yadauketa ya kwantar da ita yaja blanket ya rufeta, haryanzu bata dawo dai-dai ba kawai dai shiyasan tana numfashi yanzu, komawa yayi ya tayar da Sallah dan be yi asuba ba

karfe 8:30 doctor ya iso, futa yayi yashigo dashi, karasawa yayi kusa da ita, dai-dai lokacin ta bude idonta ganin tabude ido yasa Irfan saurin nufarta, kallon shi tayi tuni ta fara tuna izayar da ya mata, a razane taja blanket din tana boye fuskarta, fabanta na mugun faduwa jikinta har rawa yake, kallonshi doctor yayi yace "Irfan ka tsorata yarinyar nan sosai baka sassauta mata ba ko" "wlh Al'Amin bansan ya akai nadade da ita haka ba" numfasawa doctor yayi kana ya matsa dai-dai fuskarta yace "Please bude idonki ba abunda zamui miki" cikin kuka tace "dan Allah kayi hakuri karka karamun" kallon Irfan doctor yayi, kana yasa hannu kan blanket din ze yaye , tunawa Irfan yayi ba kaya jikinta hakan yasa yayi saurin dakatar da doctor "no Al amin kabari zan mata magana zata " "kaida takejin tsoronka" "Please kafuta falour zanma magana" daga haka doctor yafuce, "please kitashi kinga ba kaya jikinki" kokarin tashi tafara dasauri jin abunda yace, wani azabar zafi taji ya ratsata, hakan yasa ta fashe da kuka, "ayyah sorry bara na dauko kaya" wani irin tukiki take ji azuciyarta jitai bata taba tsanar mutumba kamar shi jitake kamar takashe shi, doguwar riga yadauko mata mara nauyi , yazo ze samata, kallonshi tai jajayen idanta tace "bani zansaka" "no bari nasamiki" "ni banaso kabani zansa" matsawa yayi daf da fuskarta yace "idan baki bari nasamiki ba se na kara miki irin na jiya" dasauri tace "dan Allah kayi hakuri" murmushin mugunta yayi kana yafara sa mata rigar, seda yagama sa mata kana yafuta falour, yayi wa doctor magana ya shigo, bayan sun shiga doctor yaduba jikinta kana yamata allurai yasa mata drip yamata allurar bacci danta samu hutu, bayan yagama takalli Irfan yace "tana bukatar kulawa sosai kuma kada abarta ita kadai" hannu Irfan yamikamai sukai musabaha kana yafuta, kusada ita yaje ya zauna yana kallonta, fuskarta tayi ja kuma ta kumbura hakama idonta ya kumbura, tuna tanayin daya kasance jiya yake, tabbas yarinyar ta dabance duk bin matansa ba wanda yakama kafarta acikin yan matansa, matsawa yayi ya kwanta yana jawo ta jikinsa, shika dai yasan me yake ji akan yarinyar,

"baffa ina kwana" "lafiya lau zainab ya akai kika kirani dasafennan" "baffa wlh nidai hankalina ya?i kwanciya ji nake kamar A'isha na cikin mummunan hali" "kul karna kara ji kimata addu'a kawai yafi" "to baffa amma ba wani labari" "babu labarin komai" "kai Allah kabamu ikon cinye jarabawar nan" "ameen ya Allah" daga haka sukai sallama, Inna karama ce ta kalleshi tace "kaida waye kuma" "zainab ce takira ni tanacan taki kwanatar da hankalinta" "ina zancen kwantar da hankali kaima kanka hankalinka ba a kwance yake ba" "to ya zamuyi da kaddara dole sedai muyita addu'a har Allah ya bayyana ta" "to Allah dai ya bayyana mana ita" "ammenn"

karfe 11:00am Sawban ya farka yayi wanka yashirya tsaf cikin shadda milk colour, shi dama da wuya ka ganshi cikin kananan kaya, bayan yagama yafuta zuwa part din mommyn su" zuwa yayi yatarar dasu har sun fara breakfast dan Daddy zeje meeting Uk zeyi one week, karasawa yayi yagaida su suka amsa cikin fara'a, abincin shima yafara ci, Daddy ne takalleshi yace "Sawban ina Irfan ne" "Daddy me bi be tashi ba" ok bara nakirashi" wayarsa yadauka ya danna kiran Irfan, harta katse be dauka ba, girgiza kai Daddy yayi kana yamike, "nizan wuce lokaci yayi, idan ya tashi kuce yakirani" amsawa sukai da to, mommy ta tashi danta rakashi, seda ta rakashi har gurin mota kana ta dawo, part din Irfan tawuce ta duba taga baya nan, dawowa tayi tasamu Sawban na shirin futa, kallon shi tayi tace "Sawban Irfan fa baya gidannan" "Mamy Irfan fa bema kwana cikin gudannan ba" "kai yaronan baya jin magana so yake Daddy ku yagano abunda yake aikatawa" "Mommy ki kwantar da hankalinki ai duk inda yaje ze dawo" "hakane Allah yama albarka" "ameen bara nawuce office" daga haka yafuce,

bayan ya isa office yabada umarnin a fara labarai yanzu, zama yayi kan kujerar sa ya shiga duba takardun dake kan table din, hoto ne yafado daga cikin wata takarda, sunkuya wa yayi yadauka, yana dubawa, hoton A'isha ne , tunani yashiga hoton waye wannan shiyasan baya hurda da mata, meya kawo hoton nace kan table dinsa, waya yadauka yakira Abubakar, be jimaba yazo, tambayarsa yashiga yi "Abubakar me ya kawo hoton mace kan table dina"? "sir hoton mace kuma mugani" mikamai yayi yaga hoton kana yace "yallabai hoton yarinyarnan ne da muke cikiya ta unguwar mu" "oh ita ce wannan" "eh yallabai ita ce" "ok katafi dashi inkaso ka mayar musu" amsawa yayi kana yafuce, shikuma yaci gaba da aikinsa




=؞?=؞? YAN BIYU NE =؞?=؞?

Story and writing by Hadizatu
'?
'?

Mrs (KD)

Romantic love story

Yar amanar jajirtattu=ت?=ت?

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


Marubuciyar littafin
SOYAYYA DA IZZA
Ayanzuma nakara kawomuku wani sabon book
dina me suna (YAN BIYU NE)
ku biyoni domin kuji ya labarin ze kasance
karki bari abaki labari my sister

paid book 300
account number 9045749823
bank name Opay bank
shedar biya ta wannan number =?G?=?G?=?G?
09030849138 WhatsApp only
ko kuma katin waya ta wannan number
09045749823 Airtel


page 16


________________Karar wayarsa ce ta tashe shi akaro na barka tai, kafun yadauka ta katse, mom dinsa ce, dubawa yayi yaga 12:00 har tayi, kallonta yayi yaga har yanzu bacci takeyi, hakan yasa yamike, futa yayi yanufi dakinshi, toilet yashiga yayi wanka yadawo ya shirya cikin kananan kaya, yayi kyau sosai, gaban mudubi ya tsaya yana kallon kanshi, jin kanshi yake babu abinda yake damunsa tamkar bashi da wata damuwa, wayar Mom dinsa ce takatse shi, dauka yayi yana gaisheta, bata amsaba tace " duk inda kake kazo yanzu inasan ganin ka" amsawa yayi, takashe wayar, dakin da take, har yanzun bacci take, juyawa yayi yafuta, yana futa su Joseph suka nufoshi, gaidashi sukai ya amsa, mota suka bude mai yashiga suma suka shiga su biyu suka wuce, bayan sun isa gida yawuce part din mom dinsu, tana falour azaune ana mata rausar kafa, zama yayi kusa da ita yace, "mommy good morning" kallonshi tayi kana takalli me aikin tace "zaki iya tafiya" bayan ta tafi takalleshi tace "daga ina kake yanzu"? "daga gida" "wanne gidan" "Mommy guesthouse dina mana" "mekakeyi acan" tambayoyin ta sunfara mai nauyi, kodai tasan abunda ya aikata ne, kallonta yayi yace "Mommy kawai dai yanzu banjin daWin kwana anan shiyasa natafi can" kallon shi take yi shikuma ya sunkuyar dakai, "abunda nakeso nafadama kuma nabaka umarni, daga yau karka sake kwana a ko ina, idan kuma ba haka ba zaka fuskanci fushi na, bakajin magana ina gargadinka daka kula, kuma kakira Daddy yakiraka baka dauka ba" hannunta yakama yace "mommy dan Allah kiyi hakuri bazan sake ba insha Allah" "kaje kayi breakfast" bara nakira su zuba ma" daga haka tamike tafuta, duk yadda Mommy takai ga san ya'yanta bata boye fushinta idan suka mata laifi, abunda tafi tsana arayuwarta shine, bata san tayita maimai tawa mutum abu yakiji, dinning din yanufa bayan wata me aiki sanye da uniform tazo tayi saving dinshi, bayan yagama ci yadau wayarsa ya danna kiran Daddy, wayar bata shiga ba hakan yasa yamaida wayarsa aljihu, bedroom mom dinsu yanufa, danshi kansa yau yasan yabatawa mom dinsu rai, bayan yashiga yasameta zaune gefen bed tana waya, "to Hajja zanfadamai inshallah" daga haka ta katse wayar, "Mommy nakira daddy wayarsa bata tafiya" "me bi jirginsu ya tashi " "mommy ina yatafi" "yaje Uk" numfawa yayi yace "anjima sena sake kiranshi" "hakan yayi" tafada tana kallon wayar ta "Mommy har yanzu kina fushi dani" bata kula shiba yakara cewa "Mommy dan Allah kiyi hakuri wlh bazan jure fushinki ba" "to ka gyara halinka shine kawai" "shikenan Mommy nadena inshallah" "Allah yama albarka" Ameen ya amsa yana kwanciya saman kafarta,

turo kofa Abubakar yayi yashigo da sallama, amsawa yayi kanshi na kan takardun gabansa, zama yayi kan kujera kana yace "sir takardun neman taimako ne aka kawo" dagowa yayi yana fadin "ok kawo nagani" mikamai yayi ya karba dubawa yashiga yi, kusan mutane 30 bukatu kala-kala, taimakon gidan marayu ne na karshe, kallon Abubakar yayi yace "ka kira kowanensu yazo gobe karfe 10:00am sena sallami kowa" "ok sir Allah yakara arziki ya hadaka da mace tagari" "ameen" yafada, Abubakar yafuce,

zumbur yayi yamike, Mommy ce takalleshi tace "lafiya" "mommy karfe nawa yanzu" " 1:15 tayi" "namanta zanje duba abokina karfe 1:00 " "toba seka bari da la"asar sekaje" "no mommy namai alkawarin yanzu zanje" yafada yana mikewa yana fadin "mommy sena dawo " daga haka yafuce, yana futa suka taso suka budemai mota yashiga suka tafi, bayan sun isa da gudu ya haye liftar, tura dakin yayi dai-dai lokacin datake kokarin cire drip din hannunta da sauri yakarasa inda take, yana rike hannunta, kallonshi tayi cikin tsana ta kauda kai "ashe kintashi tsaya na cire miki" batai magana ba harya cire mata, ba laifi taji jikinta yadanyi kwari dan haka tafara kokarin mikewa, tana taku daya taji azabar zafi ya ratsata, ta fashe da kuka, kallonta yayi yace "kiyi kokari ki tafi dakanki saboda ni dai anjima bazan jure ba ko baki warke ba" bata gane meyake nufi ba kawai tacigaba da dingisawa tana tafiya, harta shige toilet din, bayan tashiga ta tsaya gaban madubin dake toilet din, faba daya halittar ta canja, fuskarta da idanuwanta sun kumbura ga kala da fuskarta ta sauya daga fara zuwa ja, maganar Inna babba ce tafado mata data ke cewa "ko hannunki kika bari namiji ya taba miki shikenan andena ganin ki da daraja da mtunci a matsayinki na ya mace" zuciyar tace tace 'ballantana ke dakika hada jiki da namijin idan akwai wani sunan ba yar iska ba za a kiraki dashi' hannu ta dora aka tace "na shiga uku shikenan nazama yar iska mezancewa dasu Inna dasu baffa, kai ka cuce ni Allah ya isa bazan yafe ba" kukanta tasha kana tayi alwala tafuto bata ko kalle shiba tadau hijabi ta tada sallah, Joseph ne yaturo kofar, yashigo, rike dakaya a hannunsa, ajiye awa yayi yafuce, bayan ta idar ta daga hannu tana rokon Allah daya kubutar da ita hannun wannan azzalumin, tasowa yayi yazauna kusa da ita yazauna, yana janyo ledojin da Joseph ya ajiye yace "yakamata kici wani abu kinga rabonki da abinci tun jiya" "bana ci" batare daya kalle taba yace "hakan baze hanani abinda nayi niyya ba gwarama kici" kallonshi tayi tace "meyasa san Allah baka da tausayi" kura mata ido yayi kana yace "badaga ni bane daga kene, duk wanda yashiga badarki to bazesan meye tausayi ba" bata gane meyake nufi ba kawai itadai ta kau dakai, bude takeaway din yafara babu abinda babu, madara ya zuba mata me sanyi yamika mata kin karba tayi, "yakamata fa kici ko dan ki kara samun kwarin daukata" kuka tafashe dashi tace "ni shikenan yanzu za a dinga kirana yar iska" shi dariya ma tabashi har ya murmusa au wato ita bata damu da budurcinta data rasa ba sedai gudun za a cemata yar iska, murmushi yasakeyi yace "bawanda ze ce miki yar iska sedai idan kece kika fadamusu" ya fada na kara mikamata madarar, noke kafada tayi taci gaba kuka, "ok bazaki karba, shikenan ai taso ki sallame ni na tafi" yafada yana kokarin balle bottle din rigarsa, saurin zare ido tayi gane inda ya dosa, da sauri tadau ka takai baki tafara sha, kallonta yayi yayi murmushi, seda tashanye duka kana ta ajiye cup din, chips din yazuba mata kana yazuba mata eggs, ya zuba mata yogurt, " ki tabbata kincinye komai " yafada yana mikewa, yakoma saman bed din

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login