Showing 9001 words to 12000 words out of 33177 words

Chapter 4 - Yan Biyu Ne Book 1 Complete Hausa Novel

Mrs Kd   

03 Feb 2025

259

DA IZZA
Ayanzuma nakara kawomuku wani sabon book
dina me suna (YAN BIYU NE)
ku biyoni domin kuji ya labarin ze kasance
karki bari abaki labari my sister

page 9

________________Gaba daya hankalin su baffa yatashi ganin har anyi magaruba bata dawoba, cikiya kam ba inda basuje ba, duk inda sukasan tana zuwa duk seda suka je, Inna karama ce tace akira mahaifinta a sanar dashi, Inna babba ce tace ajira safiya a gani se a kirasu su duka, daga haka dai suka cigaba da neman ta lungu da sako, ba ita ba dalilin ta, gida suka dawo suka zauna, kowa yayi tagumi, gaba daya hankalinsu yatashi, ranar kuwa ba wanda ya runtsa acikin su,
"Momy yau fa banga Irfan yadawo lunch ba"? eh nima naga be dawo ba, amma ai ze dawo ne" bara nakirashi ma awaya" ka kyaleshi mana ai ze dawo" kai Momy kibari kawai nakirashi" to shikenan kirashi tunda ka matsu" tom daga haka yadau wayarsa ya danna kiran Irfan,
allurai akaimata harda na bacci aciki, saboda haka ne yasa take ta bacci, Irfan ne yakalli likitan yace "wai doctor meke damunta ne" kadarsa yadafa yace "don't worry bawata matsala bace kawai dai abundune namata yazo mata wato period, kawai dai yazo mata da cuwon mara sosai , da alama ma wannan shine yinta nafarko" ajiyar zuciya Irfan yayi yace "shike nan doctor nagode, kamar nan da yaushe zata tashi"? "eh zata iya kaiwa 3:am na dare ,amma yazamana tana tashi tadan sha tea me zafi" ok ba matsala na gode" daga haka sukai musabaha yafuta, dirowar gefen gadon yazauna yakura mata ido, azuciyarsa yana fadin 'yarinya ce sosai ashe ko period bata fara ba se yanzu, tab danayi kato bara, amma halittar ta bata nuna ba' fuskarta yashafa yace "gaskiya daban kike acikin su" wayarsa ce ta shiga ruri, zarota yayi daga aljihunsa, Sawban ne ke kiranshi, tsaki yaja kana yadauka, "hello Sawban ya akai" "Irfan yau banganka a gida munyi lunch ba kana lafiya"? "lafiya ta kalau kawai bana sha'awar dawowa gida yau, dan yau bazanma kwana a gida ba" "what meyasa bazaka kwana gida ba" Please Sawban banson tambayoyi se anjima" daga haka yakashe wayar, bin wayar da kallo Sawban yayi yana fadin "to ina ze kwana"? ganin bashi da amsa yasashi futowa dan yawuce part dinsa, bayan yafuto ne ya tadda Momy da Daddy a falour, Daddy ne yakalleshi yace "Sawban ina Irfan ne naga bangashiba"? "Daddy wata kila yana part dinsa" ok to yayi" "seda safe nawuce part dina" ok to good night" suka fada su duka, haryanzu be rintsaba bayasan yayi bacci ta tashi kuma, hakan yasa be yi bacci ba sedan gyangyadi dayake, haka dai barci barawo yasace shi anan inda yake zaune, karfe 3:00am dai-dai kuwa tashi shafawa tayi taji ba kowa, kuka tafara yi tana fadin "Inna babba 3 zansha ruwa ki kunna fitila natashi" maganarta yakeji da kukanta kamar amafarki, seda yaji kukan nata yakaru sosai, kana yabude idonsa a hankali, sautin kukanta yakeji, hakan yasashi saurin kunna fitila, yana kunawa haske ya gauraye dakin, "meke miki ciwo me kike so"? "ka kaini gida nidai ka kainu gida" to yishiru ina zuwa" yana fadin haka yafuce, kitchen yashiga ya hadamata tea kana yadawo inda take, mikamata yayi, kin amsa tayi tana fadin "banaso nidai kamaidani gida banaso" "to ki karba kisha zan maida ke" nidai bazan karba ba kamai dani kawai gida" cup din ya ajiye yana fadin, "kada Allah yasa ki karba dan kinga ina lallabaki ke a suwa bana lallaba mace" daga haka yafuce ya banko mata kofar, kuka tacigaba dayi tana rokon Allah yafutar da ita,
da sassafe baffa yafuce dan yaje gidan me gari yaji ko ansamu labarin inda take, bayan yaje gidan ya ai ka akai mai sallama dashi, bayan yafuto suka gaisa, yake tambayarsa ko an samu labarin inda take, "gaskiya haryanzu bamu samo inda take ba amma ina ganin mukai cikiya police station hakan zaifi" "to mutafi mana mukai" ka kwantar da hankalin ka ka koma gida kasamu ka karya seka dawo muje" "ina zan iya kai abinci bakina bazan iya ba" kayi hakuri dai ka koma gida kafunnan nima na shirya" dakyar dai baffa yahakura ya koma gida, yana zuwa gida su Inna duk suka nufoshi suna jefomai tambayoyi, "malam ya ake ciki Allah yasa an samu labarinta"? "ina fa ba asamu labarintaba,yanzu dai police station zamuje" to shikenan hakan yakamata" amma bara nakira umaru nafadami iawai tunda baza a cigaba da boye mai ba" wayarasa yadauko ya danna kiransa, ringing biyu yadauka "salama alykum baffa antashi lafiya"? "ba lafiya umaru A'isha tabata" sakin sitiyarin motar yayi, da karewar Allah yasamu yafaka ta "baffa garinya tabata kamar wasa" to muma dai Umaru bamu saniba tunda ta tafi islamiyya bata dawoba har an kwana an tashi" inalillahi wa inna ilaihi rajiun" abunda kawai yake maimai tawa kenan "yan zudai ofishin yan sanda zamu je nida me gari" to baffa kuje nima ganin yanzu zan tawo" shikenan seka zo bara nakira salisu nafadamai" bayan sungama wayar yakira Salisu yasanar dashi shima ce yayi yanzu ze zo, kiran Zainab yayi ya fadamata, itakam kuka tafaryi tace gatanan bazata iya zama bata zoba, haka dai bayan sun kammala waya yakuma komawa gidan me gari, yana zuwa yatadda shi ya shirya hakan yasa suka tafi.
Salisu ne yafara zuwa, yana shigowa yafara tambayar su Inna garinya yaya har A'isha tabata, labarin abunda yafaru suka bashi, shima hankalinshi yatashi sosai, Zainab ce ta shigo da kuka, jikin Inna babba tafada tana kuka tana fadin, "Inna Allah yasa hannu nagari Allah A'isha ta Allah ya bayyana ki" ameen suka fada su duka, bayan jimawa kadan mahaifin A'isha ya iso, shima hankali tashe, idansa ya kada yayi ja, tambayar du yayi ina baffa "ya tafi police station shida me gari" Salisu mu wuce can kawai" shikenan mutafi"nima zan biku dan Allah" ah ah Zainab ki zauna a gida " daga haka suka fuce. bayan su baffa sun isa police station din suka shigar da bayanan komai, DPO ne yace su kwantar da hankalinsu insha Allah zasuyi kokari sune mo inda take, su salusu ne suka iso police station din, bayanin yadda sukai da DPO din su baffa suka fadamusu, shima DPO din yakare cewa su kwantar da hankalinsu insha Allah zasu nemota, daga haka suka koma gida,



=؞?=؞? YAN BIYU NE =؞?=؞?

Story and writing by Hadizatu
'?
'?

Mrs (KD)

Romantic love story

Yar amanar jajirtattu=ت?=ت?

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


Marubuciyar littafin
SOYAYYA DA IZZA
Ayanzuma nakara kawomuku wani sabon book
dina me suna (YAN BIYU NE)
ku biyoni domin kuji ya labarin ze kasance
karki bari abaki labari my sister

page 10

__________________Seda tasha kukanta takoshi, kana ta tashi tashiga toilet ruwan zafi tahada dantai wanka, tana cire kaya taga jini ajikin kayan, ihu tasa tana matsawa baya, ihun datai da karfi ne yasa, dayake zaune a falour yajiyo ta, da kamar ya share ta se kuma ya mike, dakin yashigo, yaga be gantaba, jin karar ta yayi a toilet, hakan yasa kai tsaye yatura kofar yashiga, itakam ganin wani jinin yana zubowa ta kasanta ne yasata kara kurama ihu, yana shiga yaganta ajikin bango a tsaye ba kaya, tamvayar ta yashigayi meya faru, "jini 3" abunda take ta fada kenan, wani tsaki yaja dan ya gane me take nufi, se lokacin ta tuna a yadda take, kare jikinta tafara tana matse jiki, ganin haka yasa shi futa ya rufe mata kofar, kan bed yadawo yazauna yadafa kanshi, zuciyarsa nafadmasa, 'kamaida yarinyar nan kawai matsalarta tana da yawa inba hakaba seta sama ciwon kai' wata zuciyar kuma tana fadamai 'baka hukunta taba zaka maida ita kabari tagane kuskurenta' futowar datai ne daure da tawul yasashi dawowa daga tunanin daya tafi, kalonta yayi yace "zonan" batai musu ba taje ta tsugunna gabansa, "ke bikisan jinin dayake futa daga jikinki namene ba" kadamai kai tayi alamar ah ah, " ok to jinin al'ada ne wadda kukeyi duk wata" se lokacin ta tuna malamarsu tana fadamusu a islamiyya, "yanzu kin fahimta ai ko" kada mai kai tayi a karo nabiyu, "ok jeki sa kaya" bana dasu" ok kijira zansa akawomiki" tom amma dan Allah kamaida ni gidanmu" ke kidena zancen komawa gida yanzu banyi abunda yasa nakawo kiba" to se yaushe " kina san ki koma gida ko" eh inaso"to duk sanda kika dena ganin jini a gabanki kimin magana zan maidaki gida" da kwarin gwuiwar ta tace to, tashi yayi yafuce, dakinshi yaje yayi wanka yashirya kana yafuto, yana futowar su Joseph suka futa suna nufoshi, alamar sutafi yamusu, mota suka bude mai yashiga kana suma suka shiga, "sir ina muka nufa" Joseph super market zamuyi wa yarinyar can siyayya" to angama" seda suka je bakin super market din sukai parking, dayake safiya ce ba mutane sosai, budemai sukai yafuto, yashiga ciki sukuma suna binshi a baya, seda yashiga yadebo mata kaya sosai akalla kala 20 harda pant da braziya se part dazatai amfani dashi, mamaki bodyguard din suka shigayi ganin yadebo irin kayanan su kuma sunsan bashida aure kuma bashi da kanwa, sudai shiru kawai sukai suna bin umarninsa, seda yagama tas suka debi kayan suka futa, budemai mota sukai yashiga, "gida zamu wuce inason nayi break fast dasu Momy" angama" daga haka suka kama hanyar gida, bayan sun isa sukai parking, budemai kofa sukai yafuto, "am Joseph kuje ku kaiwa yarinyar nan kayan damuka siya yanzu kubiya kumata takeaway ku kai mata" ok sir angama" daga haka yashige part din iyeyensu, Joseph ne takalli dayan yace "kai tunda nake bantaba ganin oga ya kawo yarinya ba takai har yanzu be sallametaba" kasani ko yaji dadinta sosai har yanemi takara kwana"kai haba dai kasan halin oga me kala kala ne" to ai shikenan mu ina ruwanmu" yana shiga falourn bakowa , kitchen yashiga saboda yasan tana kitchen hada breakfast ita da yan aiki, yana shiga yarungumeta yana fadin "good morning Momy" morning jiya bangankaba"Momy kawai naji bana sha'awar zaman gidan ne shi yasa nafuta nakwana a gurshouse" ok shikenan ai" cikata yayi yana futa, part din shi ya wuce, yana zuwa yahau kan bed yakwanta,
agida su Umaru suka kwana gaba dayansu, aikam da sassafe su koma police station, suna zuwa ko DPO din bai zoba, hakan yasa suka zauna dansu jirashi, sun jima a zaune kafun daga baya yazo, gaisawa sukai, kana yace su biyo shi office, tashi sukai suka bishi, gurin zama yanuna musu suka zauna, bayan sun zauna yakallesu yace, "a gaskiya nasa ayi bincike nima kuma dakaina nayi, har unguwar dakuke naje nayi tambaya sosai harda abokan wasanta , amma sedai banji wani al'amari na rashin gaskiya ba" salati sukai gaba dayansu, DPO ne yakara cewa "amma insha Allah zamu cigaba da bincike idan ma yan kidnaping ne insha allah zasuyi waya" kai jama'a Allah ya bayyana mana ke A'isha" ameen suka amsa gaba dayansu, jiki a sanyaye suka koma gida, suna zuwa su Inna suka fara tambayarsu , yadda sukai suka fadamusu, salati suka shiga yi, itakam Zainab harta fara kuka, "inaga zan kai cikiya gidan rediyo " Salisu yafada yana kallonsu, suma kallonshi sukai, Umaru yace "hakan yakmata" shikenan zanje yanzu gurin Abubakar abokina yana aiki a gidan rediyo sena bas???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?hi cikiya" yafada yana mikewa, "shikenan Allah yabamu sa'a" ameen" suka amsa gaba dayansu, gudansu Abubakar ya nufa, yana zuwa kuwa yayi sa'a be futaba yana gida, aikawa yayi amai sallama dashi, bajimawa yaron yafuto yace mai yace yana zuwa, bayan yan mintina yafuto, gaisawa sukai sosai, seda suka gama gaisawa yasanar dashi abunda yakawoshi, yaji manta lamarin sosai dayake yasan yarinyar, kafadarsa yadafa yace "karka damu abokina insha Allah zamu sanar kuma insha Allah za a dace, amma ni a ganina gaskiya ba yan kidnapping bane" nima nayi tunanin nan" kaga dasuna ko kwana bazatayiba zasu kira waya" hakane Allah dai yasa tana hannu nagari"ammeen ya Allah" daga haka suka kara musabaha yawuce, bayan yakoma gida yafadamusu yadda sukai, shi Umaru gaba daya lamarinma yafara bashi tsoro, danshi a tunaninsa bashi da wani makiyi,


=؞?=؞? YAN BIYU NE =؞?=؞?

Story and writing by Hadizatu
'?
'?

Mrs (KD)

Romantic love story

Yar amanar jajirtattu=ت?=ت?

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


Marubuciyar littafin
SOYAYYA DA IZZA
Ayanzuma nakara kawomuku wani sabon book
dina me suna (YAN BIYU NE)
ku biyoni domin kuji ya labarin ze kasance
karki bari abaki labari my sister

paid book 300
account number 9045749823
bank name Opay bank
shedar biya ta wannan number =?G?=?G?=?G?
09030849138 WhatsApp only
ko kuma katin waya ta wannan number
09045749823 Airtel

page 11

________________ Bayan yatashi yafada toilet yayi wanka, bayan yafuto yashirya cikin shadda milk colour, ba karamin kyau yayi ba, wayarsa yadauka yafuto, part din Momyn su yanufa, yana zuwa bakowa a falourn se yan aiki dake jera abinci kan dining, daya daga cikin kujerun falourn yazauna, Daddy ne yake saukowo daga liftar dake falourn, bayan yakarasa saukowa , yakalli Sawban dake zaune shi kadai afalourn yace "Sawban kai kadai ne" dagowa yayi yakalli mahaifinnasa yace "Daddy good morning" morning my son ya aikin naka" yana tafiya dai-dai Daddy" to masha Allah Allah yabada sa'a" ameen ya amsa dashi, Irfan ne yashigo, "good morning Daddy" yafada yana zama "morning my son how are you doing"? "fine" Sawban yakalla yace, "good morning my blood bro" murmushi Sawban yayi yace "morning" duk da basa jituwa amma hakan be hanasu nunawa junansu kulawa ba, bayan ankamalla breakfast Momy tafuto tana fadin "kuce duk kun hallara so an kammala breakfast" ok muje muyi breakfast ko" daga haka suka mike suka nufi dining,
hawaye take kawai tana shashshekar kuka, gaba daya jitake duniyar ta dena burgeta, idonta tarufe tana hango fuskokin yan gidansu, jitake kamar tayi tsuntsuwa ta gudu, tana cikin yanayin nan ne taji anturo kofa, saurin shigar dakanta tayi blanket, Joseph ne yashigo rike da ledoji a hannunsa, ganin tana bacci, ya ajiye mata yafuta, yana futa tamike, ledar daya ajiye tanufa tabude, kayane tuli guda dogayen riguna da riga da wando, dayar ledar ta duba, pant ne dozin guda se pat da bama tasan meye ba, karamar ledar tabude , abincine aciki, chips and eggs ne se yogurt se wata madara a kwali, budewa tayi tafara ci tasha yogurt din tadau ragowar, tabude fridge din dake dakin tasa, toilet tashiga tayo wanka, tazo tadau daya daga cikin rigunanan tasa tadau pant tasa, zama bakin gadon tayi tashiga tunanetunane, tuni hawaye yafara bin kuncinta, jikinta tafaraji ba dadi hakan yasa takoma takwanta taja abun rufa, dahaka har bacci yadauketa.
bayan sun kammala breakfast, Sawban da Daddy suka mike, dan su wuce gurin aiki, Sawban ne yaje kusada Momy yana fadin "Momy sena dawo" to Allah yatsare" daga haka ya futa, itama tashi tayi danta raka daddy, shikuma Irfan yacigaba da cin abincinshi, yana futowa sauran bodyguard din duk suka taso, dakatar dasu yayi, yace, yau dakansa zeyi driving, haka suka koma suna kallon shi, daya daga cikin motocin gidan yashi ga, yatada motar yafuta, gidan rediyon sa yawuce Kamar yadda ya Saba kullum, bayan ya isa yayi parking, kana yafuto, duk inda ya wuce gaisheshi ake cikin girmamawa, shikuma yana amsawa cikin murmushi, office dinsa yashiga, zama yayi kan kujerar sa, be jima dazama ba aka turo kofa, wata budurwa ce sanye take da atamfa dinkin riga da skirt, se mayafinta iya kafada, ba farabace, ba laifi tanada kyau dan baza'a sata sawun munana ba, kujera ta nema tazauna, tana kallonshi kana tace " yallabai ina kwana"? batare daya kalletaba yace "lafiya" kalonshi take batare data sake magana ba, "ya akayi" "bakomai kawai dai naji kazone kuma ni bangankaba shine nazo naganka" to tashi kije" "ok zantafi yanzu ganinka kawai danai ya isa ya wankemun dukan mabacin raina" daga haka tamike tafuce, rufe idonsa yayi yana tunanin kansa 'wai yaushe ne zega macen dazeji yana sonta, duk kyawun mace bata burgeshi besan meyasaba' da wannan tunanin yaji anturo kofa karo na biyu, Abubakar ne ya shigo, zama yayi yana kallonshi "yallabai lafiya kuwa" lafiya Abubakar inajinka" "dama wata matsala ce ta tasowa yayan abokina, inda aka nemi yarsa aka rasa yau kimanin kwana biyu, to shine dazu dasafe yazo yasameni, yace dan Allah yana so yabada cikiya a gidan rediyo, dayake yasan ni ma aikacin gidan rediyo ne, shine nace bara nasanar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login