Showing 27001 words to 30000 words out of 33177 words

Chapter 10 - Yan Biyu Ne Book 1 Complete Hausa Novel

Mrs Kd   

03 Feb 2025

260

zafin nama ta mike, tana kallonshi, kana ta nuna shi da yatsanta tana fadin "banaso" nufota yake yana mata wani kallo da takasa fassara shi, matsawa take harta kai kan kujerar, zama yayi kusa da ita yana fadin "haba love meye haka kinsan yadda na matsu na ganki kuwa" tsaki taja tana kokarin tufke gashinta a keyarta "wow love wannan gashi haka" bata kula shiba taci gaba da tufkewa "kinsan me love zan sa Joseph yakawo mun abun gyaran kai na gyara miki da kai na" dariya tayi tace "haba dai sekace dan daudu" wani kallo ya watsa mata wanda yasata gimtse baki, tuni ta tuna dalilin zuwanta nan , ganin ta koma kalar tausayi yasa shi sakin murmushi batare data gani ba, remote yadauka yana canza tasha, yakai film din india, bata kula shiba, taci gaba da kallon, kamar yadda shima yakeyi, jarumin film dinne yake kokarin yima jarumar kiss, ita kuma ta rumtse ido, shikuma ya kama kugunta da hannayensa, ya dora bakinsa kan nata yana kamo harshen ta, juyawa A'isha tayi tana kallon Irfan, ganin yamaida hankalinsa kan kallon, kamar me kallon abun arziki, tsaki taja me sauti tana mikewa tana fadin "nidai baza a kalli wannan iskancin dani ba danni ba yar iska bace" tafada tana barin gurin takoma saman bed ta kwanta, yana jinta, seda yabari tagama kana shima mike yana fadin "to ni bara nazo nayi iskancin kinga dama nine dan iska ko" yakarasa maganar yana cire rigarsa, zare belt dinsa yayi yana kokarin zame wandon jikinsa, tayi maza ta rufe idonta tana fadin "banson ganin abunnan dan Allah" dif taji sanadiyar rungume ta da yayi, zille wa take kokarin yi, yakmata tsam ajikinsa, zare mata riga yayi, ya kifa kansa kan kirjinta, yana shafawa, tuni yafara futa hayyacinsa yana mata sambatu, tureshi take amma yaki cikata, sarrafa ta yake ta ko ina, hakan yasa tayi shiru tanajinsa, yadda yake aika mata da sakonsa, bata ankara ba taji yafara shigarta, zafi tafaraji hakan yasa tafra masa kuka tana dukansa, amma shi kam ko jinta bayayi, tanata faman kukanta, nutsawa take yana mata sambatu harda kukan dadi, kalamar ina sonki kuwa ba adadi, yana tafada mata da kowanne yare, seda ya tabbatar yayi release kana yasakar mata nauyinsa, ita kuma kuka taci gaba dayi, duk da bawani zafi sosai take ji ba, kallonta yake kawai, kana yace "Please love ki aure ni dan Allah mukasance tare na har abada koda bazaki soni ba, wlh ke ta dabance acikin mata" kuka tafashe dashi tana fadin "ni wlh nama tsaneka bakajin tausayina" saurin rufe mata baki yayi yace "Please karki kara fadar wannan kalmar ki rausayamun Please" "to nidai kacire mun abunnan ka daga ni" tafada cikin shagwaba "me kenan" yafada yana san jin mezatace , nunamai tayi da hannunta tana fadin "bafa shinan ba" me makon yacire amma seya kara zungura mata ciki, rumtse idonta tayi tana cije baki, sautin kunnenta yace "inasan kisaba dashi ne love" duka tafara kaimai takona ina, "sorry bara natashi" yafada yana dariya, tawul yadauka yadaura yafuce yanufi bedroom dinsa, ita kuma tamike tafada toilet, wanka tsarki tayi kana tayi wanka ta wanke kanta, bayan tafuto ta zauna gaban mirror, cumb tadauka tana taje kanta, dayake dazu Joseph yakawo mata kayayyaki wanda mace ke bukata, seda tagama ta shafa mai a kanta ta hadeshi tadaure, kana tashafa lotion, tadan shafa hoda se dan jambaki, tafuto tayi kyau abunta, dakin da aka tana da dan sa kaya, kayan tadauka tasa, riga da wando, da mayafinta, kana tafuto ta feshe jikinta da turare takoma kofar tagan daki ta tsaya, tana hango lambun dake gidan me cike da shuke shuke iri iri ga tsuntsaye dake tashi, harda dawisu dayawa suna yawo, hankalin ta yatafi wurin, har ya shigo bata sani, inda take yanufa, ya tsaye gefenta, yana fadin "love me kike kallo ne" juyawa tayi ta kalle shi, ya sauya shiga cikin kanan kaya dama kayan sawar sa kenan, yamata kyau, kanta ta mayar gurin tagar, rumgumota jikinsa yayi ya kara cewa, "kina sha'awar zuwa ne" dasauri ta kada mai kai alamar eh, "ok to muje" yafada yana jan hannunta, pin din kofar yasa ya bude, kana suka fuce, tafiya suke, kallon ina take cikin mamaki, kamar ba kasar Nigeriya suke ba, baki bude take kallon komai, har suka iso kofar dazata sada su da compound din gidan, kofar ta glass ce, wasu numbobi ya danna kofar tabude, kallonshi tayi, shima ya kalle ta yana sakar mata murmushi, bayan sunfuto, sauran bodyguard din dake gidan suka taso suka nufoshi, suna mai sannu da futowa, daya daga cikin bodyguard dinne yace "yallabai ajuya mota" "no Anthony madam kesan hutawa a garden" "ok yallabai" daga haka yaja hannunta suka wuce, wata kofa suka nufa, me shape din love, abun ya birgeta sosai, shiga sukai, hannunsa tacika tanufi ciki da gudu, tana zagaye garden din tana murmushi, dawisun tagani sunata yawo da sauri ta isa gurinsu sukuma suka fara guduwa, juyawa tayi ta kalle shi tace "kaga suna guduwa" tafada a shagwabe, zama yayi kan kaya tattun kujerun yana fadin "to love ya kike so nayi dasu" zumbura baki tayi tanayin gaba, shikuma yana zauna yana kallon swimming pool din dake gurin,




=؞?=؞? YAN BIYU NE =؞?=؞?

Story and writing by Hadizatu
'?
'?

Mrs (KD)

Romantic love story

Yar amanar jajirtattu=ت?=ت?

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
=ت? *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*=ت?
'?
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ?asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau?i_.'?


Marubuciyar littafin
SOYAYYA DA IZZA
Ayanzuma nakara kawomuku wani sabon book
dina me suna (YAN BIYU NE)
ku biyoni domin kuji ya labarin ze kasance
karki bari abaki labari my sister

paid book 300
account number 9045749823
bank name Opay bank
shedar biya ta wannan number =?G?=?G?=?G?
09030849138 WhatsApp only
ko kuma katin waya ta wannan number
09045749823 Airtel



page 20


___________________Yamma likis yatashi daga office dinsa, yana tashi kai tsaye gida yanufa, bayan ya isa yawuce bangarensa, da yayi wanka ya hutu, yana shiga kuwa yafara rage kayan jikinsa, kana yashiga wanka, bayan yafuto, yadauko jallabiya, ammata ado da golden din zare, ko lotion be shafa ba ya haye bed, dan a gajiya yake sosai, tuni bacci ya kwasheshi, ba laifi yayi dan baccin kadan, daga baya yatashi, dan bayasan baccin yamma nasa zazzaSi, haka yatashi yadau laptop dinsa yawuce part din Mommy, yana zuwa ya danna kararrawa, wata yar aiki ce sanye da uniform tazo tabude mai, tana mai sannu da zuawa, amsawa yayi cikin sakin fuska kana yashige, Mommy na zaune adaya daga cikin kujerun alfarmar dake falourn, shima daya yanema ya zauna, yana fadin "Mommy sannu da hutawa" "yawwa kadawo kenan" "eh Mommy tun dazu, nadan gajine shine nakwanta na huta" "ai yayi kyau hakan" laptop din yabude yashiga gudanar da aikinsa,

"love kizo mu koma cikin gida magaruba takusa" yayi maganar batare daya dago ba idonsa nakan screen din wayarsa, jin shiru yasa shi juyawa, bata gurin, mikewa yayi yana fadin "kai love ko ina ta tafi" kiranta yafara yana dudduba ta, can ya hango ta gaban wata fulawa, karasawa yayi yana fadin "me kikeyi haka ne" juyowa tayi fuska a shagwabe tace "ka gani kasa ya gudu ko" "waye kuma" "malam buda mana littafi mana" tunani yafara meye malam buda mana littafi danshi wasu abun be sansu da Hausa ba, rungume ta yayi yace "mene malam buda mana littafi" "kai baka sanshi ba" kada mata kai yayi yana kallonta, "uhmm uhmm malamin mu yafada mana sunanshi da turanci amma na manta" "to naji muje ciki" noke kafada tayi kana tace "ni ba inda zani ka tafibkai daya" "haba love bansan gardama muje dare kae yayi" zamewa tayi daga jikinsa tana fadin "kai tafiyar ka fa ba inda zani" ganin zata batamai lokaci ya dagata cak kamar yar tsana yawuce da ita, dukan shi take tana fadin "ka saukeni nidai" be dire taba har seda yakai ta bedroom dinta, ya ajiye ta saman bed, zumbura baki take tayi tana hararar sa, shikam dariya ma tabashi, yace "kidena turamun bakin nan naki karkisa nakamashi yanzu nan" tasan bakaramin aikinsa bane hakan yasa tamike takoma kan kujera ta zauna, "ni na tafi se gobe ki kulamun da kanki sosai" bata kulashiba se ma tsaki data ja, ko ajikinsa yabude kofa yafuce, ita kuma taci gaba da zumbura baki,

yana isa gida ana kiran sallar magaruba, dan haka kawai ya wuce masallaci, bayan an idar, suka futo tare da Sawban dan shi ma yaje, tare suka koma part din Mommy, zama sukai a falourn, ba jimawa tafuto, dan ita ma sallar tashiga tayi, zama tayi tana fadin "son kadawo kenan" "eh Mommy nadawo naje masallaci ne" "ok hakan yayi kyau" "Mommy goben zaki tafi ne" "eh Sawban gobe zantafi" "da badan aiki ba da naje, inasan zuwa nagasu grandma" "gaskiya kuma dama sunata ta tambayar ku, shi wannan nace mutafi tare yace wai yanada aikin da zeyi" "to bro wanne ai kuma" "haba blood nima ai inada abunyi" "to ai shikenan but nidai bansan wani aiki da kake dashi ba" Irfan be kara cewa komai ba saboda bayasan a tsaurara maganar,
"zan baka dubu 5,00 in har dai kasa momin number shi" "ai Hajiya Safiyya tunda kika ce kudi an wuce gurin zan samo miki ko ta hakin yaya ne" "well-done seka gama aikin zan baka ko kuma yanzu" "ah Hajiya kibani yanzu nafara jin kanshinsu" "ok to bara abaka" daga haka tabude jakarta ta debo mai kudi ta irga ta mikamai, saurin cafka yayi yana fadin "ai Hajiya ki sa aranki ansamu" jakarta ta rataya tabude motar ta tashiga, wayar tace tayi kara daga cikin jakar , budewa tayi ta dauko, maman tace ke kira , dasauri tayi tadauka tana fadin "hello mama" daga cikin wayar aka ce "Safiyya kina ina ne ga magaruba har ta wuce" "mama ina hanya ganinan ma" "to ki hanzarta kafun abbanki yadawo" "tom mama ganinan" kashe wayar tayi ta rufe kofar motar ta tayar, tawuce,

hira suke ta yi suna raha, seda lokacin dinner yayi yan aikin suka sanar dasu an kammala komai, mikewa sukai suka nufi dining din, saving dinsu masu aikin sukai, kana suka bar gurin, abincin suka fara ci, Mommy ce ta kallesu tace "da tuni da yan jikoki na muke cin abincin nan da surukai na" sun inda ta dosa hakan yasa suka hada ido kana suka cigaba da cin abincinsu batare dasun ce komai ba "ai dama ina zakuyi magana tunda bakwa san zancen aure, ku duba kuga sauran cousin dinku har da me ya'ya biyu, amma ku kun ki " geran murya Irfan yayi kana yadau ruwa yasha, yaci gaba da cin abincin sa, "uhmm zaku sani bara Daddy dinku yadawo duk senasa ya futo muku da matan aure kwanan nan" "kai Mommy dan Allah ki bar maganar nan" Sawban yafada yana kallon ta "dama ai kafi kowa kiyayyar aure, kullum ta Allah se Abba yayi ma Daddy dinku magana yace , meye amfaninku daba zaku karbar mai harkar kasuwancin sa ba kuna dai ganin yadda yake yawon kasashe, wai da sunan yana da ya'ya maza kamar ku" "Mommy kiyi hakuri zamu tayashi indai harkar kasuwanci ne zamu rinka zuwa kasashen da ze je muma zamu iya zuwa" "inafa batun ya damka muku kasuwanci ba iyali ai aure shine cikar mutum, to duk inda kaje za a dinga gurmama ka indai ansan kai magidanci ne" "to Mommy zamuyi ai" "ai yana dawowa zan fadamai yaje Niger gurin Abba suyi magana a zaba muku a dangi" "Please Mommy dan Allah kiyi hakuri zamuyi karki mai wannan zancen" "to inajira nagani" daga haka bata sake magana ba harsuka kammala dinner, wata yar aiki ta kira tace ra mammatsa mata kafarta dan yau tana mata ciwo, Sawban ne yamike yadau laptop dinsa yana fadin "good night" "hmmmm" Mommy tafada, shikuma yawuce yanufi part dinsa, shima Irfan ba jimawa yayi wa mata se da safe yafuce, shima part dinsa yanufa, bayan ta isa yayi wanka, yadauko kayan bacci yasa, ya hau saman bed, pillow ya janyo yana lumshe ido, fuskarta yake hangowa cikin idanunsa, wani murmushi yasaki lokacin daya tuna daWin dayake sha idan yana tare da ita, "gaskiya ke dabance i love you so much" yafada afili, da tunaninta bacci ya kwashe shi

wanka Sawban yayi kana yadaura alwala, yafuto yasa kayan bacci ya shimfida sallaya ya tada salla, seda yayi raka'a biyu, kana yadaga hannu yana rokon Allah yakawo mai macen dazeji yanasonta, yaji takwanta mai a rai, idan bashi da lafiya ne to Allah yabashi lafiya, shikansa bayason yawan maganar da iyayensu suke yi akan suyi aure, amma shi indai akai maganar ma ranshi Saci yake, seda yayi addu'a sosai , kai kace kafun ya tashi za a amsamai, nade sallayar yayi yamaida ta mazauninta, kana ya hau bed din ya kwanta, rai ba dadi bacci ya kwashe shi

seda tagama kallon film dinta tas kana ta kashe saboda ya koyamata yadda zata kunna da kashewa, gadon ta nufa ta ta kwanta, taja blanket, tunanin gida ta shifa yi, da a gidana da tuni tanan kwance bayan Inna babba, ba ruwanta, kewar gida ta shiga yi harda kuka in tana tuna wani abun, tana tunanin ko ya suke yanzu dan tasan hankalinsu baze taba kwanciya ba basu san inda take ba, tafujin tausayin su akan kanta, domin ita tasan halin data ke ciki, sukuwa zama su dauka ta mutu, kuma yadda suke matukar kaunarta hakan ze iya tayar musu da hankali fiye da tunaninta, seda taci kukanta takoshi can bacci barawo yasace ta

asuba nayi ya farka, yana tashi ya wuce toilet yayi alwala yafuto masallaci, shikam irfan seda aka kira sallah yatashi yayi alwala shima yafuce, a masallaci suka hadu, bayan an idar da sallah, suka tawo tare, kowa part dinsa ya wuce, Sawban nakomawa yadau azkar yafara, Irfan kam bayan yakoma, bacci yakoma, seda ya kammala azkar din safen sa kana yakoma bacci,

'ina sonki sosai inason na aureki kizama uwar ya'ya na' 'dagaske kake' 'kwarai kuwa Safiyya dagaske nake yanzu nayarda ina sonki kuma zan aureki' rungumeta yayi ajikinsa, kirrrrrrrrr karar alam din data saita ya doki kunnuwanta, da sauri tamike tana mutsuka ido, wani kululun bakin ciki ne ya shiga zuciyar ta, agogon tadauka ta cillar akasa, tuni ya tarwatse, yayi dai dai, "haka kawai ina bacci na ina mafarkin Sawban yace yana sona har zeyi hugging dina kazo ka lala tamun mafarki na, saka bari ma naji dumin jikinsa da bazan fusata haka ba" ita kadai take ta maganganunta sekace zararriya, kwantawa tayi tana rufe idonta wai ko baccin ze dawo taci gaba da mafarkinta, ganin baze yuwu ba, yasa tamike tashige toilet tayo alwala tafuto ta tayar da Sallah, bayan ta iddar tafara jero addu'ar ta data saba ta Allah ya mallaka mata Sawban,

hasken daya fara futowa ne yasa ta tabude idonta, gani tayi gari ya waye, aikam dasauri ta diro daga kan bed din, tanufi toilet, ta dawo ta tayar da Sallah, bayan ta idar ta zauna tafara azkar din ta, daka takeyi dayake tasaba baffa na matsa musu yin azkar, da tashi sallar asuba kafun rana tafuto, bayan tagama takoma saman kujera ta kwanta tana rufe ido, tunanin Irfan tafara jitai kuma tana kewar sa, koya zaman kadaici bashi da dadi, duk da batason shi,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login