Showing 27001 words to 30000 words out of 45298 words

Chapter 10 - Kulsum Book 1 Complete Hausa Novel

23 Sep 2025

601

nessacary, albarka aure nake naima, shiyasa na gaya mai ba event din daza muyi, simple wedding ya isheni," hmm haushi da takaici ya hanata maida mata martani, tabbas idan ta tsaya kallon ruwa kwado zai mata kafa, yarinya karama sai wayo, duk dabara ta nakasa tsatsan taro gareta, amma xanyi maganin ta, tsum tsum ta tashi ta fice....ita dai kursum ko ajikinta, ta cigaba da hada kayanta waje daya, chan wayanta yayi ringing ta duba, inna sadiya ke kira,da sauri ta dauka, inna har kin iso? "eh gani awaje, kizo ki shigo dani.....toh gani nan fitowa, ta kwallawa samira kira, "da sauri tazo, gani antee , " tace zauna da hanifa, barin je waje indawo, ta fice da fara'arta yaudai xataga inna, tana saukowa parlour zee da meerah na shigowa, ko kallansu batai ba tayi waje, "meerah ta kwashe da dariya, oh boi dis ur sister gather confidence no b small, zee tace sister 4 wia, abeg daina hadani da ita, gobe by diz tym revenge will b served....

Tana ganinta ta kara fadada fara'arta, sukai gaisuwan yaushe gamo, ta riko ta suka shigo gidan, tace Inna ya naganki ba kaya kodai ba kwana zaki yi ba ?? Inna tayi dariya, ana bukin ya'ta ai dole in kwana, dayake yayata nada gida anan shiyasa nace barin sauka can, tunda ba kowa gidan, lagos take zama yanxu, " kursum tace amma dai nan zaki na wuni ai har agama buki koh?? Inna tace eh mana, saidai gidan shuru, banga alama ana wani shirye shirye ba, "ai babu wani shiri, yan gidan babu ruwansu da kowa...
" toh fa, Allah shi kyauta inji inna..
Suka shigowa parlour taga samira na mopping, a firgice tace mi kikeyi anan ? Ina hanifa ?? keda nace ki zauna da ita har indawo....."samira tayi wiki wiki da ido, tana wajen antee zee....wat kursum tafada akidime, da gudu tahaura sama, "zee rike da hanifa sai jajja mata cheeks da dungure mata kai take, shegian yarinyan ko kuka batayi sai murmushi like Christmas goat, meerah tace ubanta ta dauko, bakiga kamar su ba,"tsaki zee tayi, wlh I feel like killing her, " wat ya'ta zaki kashe ina raye, toh wlh baki isa ba, "atsorace suka dago suna kallonta, sam basu San da shigowarta ba, " da sauri ta karasa ta amshe hanifa, ta nuna zee da yatsa don't u ever threaten my daughter, infact ko da wasa karkiyi gingin daukar ta, "zee tace kai sis wasa kawai muke da ita, " ta balla musu harara, Ku ficemin daga daki banason crazy people around me, caraf meerah tace ennn don't try me, c diz small gal oooo, oloshi olori buruku, karki kuskura ki zageni, kuyi sister drama tsakanin ku karki sakoni ciki, "tam naji, ku fice min plz....afusace meerah taja hannun zee suka fice...
Kursum ta sauke dogon ajiyar, Allah yasa na iso dawuri da bansan mi zasu mata ba, ta fito zata koma kasa sukai kicibis da gimbiya a stairs, fuska a murtuke tace naga mai kitson ku a palo, ina fatan ba arziki tazo ci ba, "ta nisa, tace inna tafi karfin kice mata mai kitso, kin dauka kowa irinki ce, toh kisani buki tazo ba gulma dasa ido ba....tasss kawai kake ji, gimbiya ta wanke ta da hot slap, ni kike gayawa maganan banza......caraf umma tace ai ba karya taiba, ki mareni idan kin isa," gabadaya sun firgita, "da kyar kursum tace umma yaushe kika zo ?? " nayi kusan 5mins da zuwa, zan hawo naga ta wanke ki da mareni, toh wlh bazan zauna ana mistreating daughter in-law dita ba, ta kara kallon kursum akaro na biyu tace maza hado kayanki mu tafi, gidana zaki zauna har agama buki, idan an daura kya koma gidan mijinki, " umma kiyi hakuri.... Kimin shiru kawai, idan har na isa dake zakibi umarni na, zan shiga wajen hajiya, 15mins na baki ki hada komai naki kafin in sauko...fuuuu ta wuce abunta, "gimbiya tayi dariyan mugunta, ai gwara ki bita, zamanki gidan nan bashi da amfani, " kursum dai shiru tayi batace uffan ba, ta sauko parlour taba inna rikon hanifa takoma daki dan hada kaya.....

*Xarah Bukar*=??
*Dedicated to Badia*


[22/09 11:17 pm] Xarah bukar
' '
*KURSUM*

By ~ Xarah B??
6? 4? ('

zaune take adaki tana zuba surutai marasa gan gado, hinde dake gefe tace barin kawo miki abinci, ta mike ta fice, umma ta turo kofa ta shigo, da sauri ta dago, tai murmushi tace mairo kina nan ashe, kusan sati biyu kenan ina jajanki, "ta bita da ido, yaushe kika fara gani bansani ba..."hajiya ta gyara zama tace ai ban magance ba, idanuwa na garau suke, dama karya nayi , "lailai ma hadiza kin raina mana wayo, shekara da shekaru kina gani ashe, " ta kara gyara zama tace nagaji da boyewa shiyasa naga ya miki, mijina da ya'ta sun mutu so banga dalilin dazai sa incigaba da pretending ba, "umma ta nisa, tace gimbiya munafuka ce ashe ta gayawa sumy nice nakai kursum wajanta, shine kwanaki ta ke tambaya na ko nice na haifi Kursum....." Kaga yarinya da bincike, me kika ce mata ??? "ban gayamata ke kika haife taba, koda tayi insisting cemata nayi tabar xancen tunda kursum din ta riga ta rasu, " gimbiya da hinde dake labe bakin kofa sukai turus jin abunda umma ke cewa, da sauri hinde taja ta suka bar wajan,"tace dama hajiya ta taba haihuwa ?? gimbiya tace nima dai nayi mamaki, ban taba jin labari ba, amma kuma yanxu komai yay making sense, yar' da umma ta kawo min itace kursum, su atunanin su kursum ta mutu not knowing itace ce anan, "hinde tace maza muje mu gaya mata hajiya ce uwarta, gimbiya ta watsa mata harara, so kike ta wurga mu waje mu tashi a tutar babu, ba kudi ba gidan zaman, ai kawai shuru zamuyi, " gaskia kin kawo shawara mai kyau inji hinde....

Nikam na yanke shawara gidana zata koma, tunda ba kula da ita kuke anan ba, hajiya taja tsaki, ai tuntuni na hanata shigomin daki, kusan sati kenan banganta ba, "na rasa miyasa bakison ta,kiri kiri kike nuna mata tsana...." Ban tsane taba, kawai dai her face looks familiar, nasha ganinta a mafarki tana kuka, I donno knw y.....umma tace Allah shi kyauta, ni zan wuce kinsan mune da biki, nabar baki agida, sukayi sallama ta fice....

Zaune suke a palo suna hira, umma ta sauko, muje koh.....suka mike, kursum ta kira samira takai mata kaya mota......."mata nan akwai kinibibi, "zee dake zaune tana danna waya tace wace mata ? taso kigani,....da sauri ta tashi, suna leki ta window, ta buga uban tsaki, anya umma bazata ruguza mana plans ba, a day 2 d wedding miye na kaita gidan ta, " meerah tace calm down, gidan muma zamu gobe ayita ta kare, zamu ga karshen soyyaya ai.....Umma da kursum a gaba tana jansu, inna rike da hanifa abaya..

"gidan shake yake da yan'uwa da abokan arziki, umma sai fara'a take tana nunawa yan'uwa surukarta, suna mata tsiya ta masu wayo tasamu kakkaywan yarinya, "gabadaya kunya ta rufe kursum, da kyar ta iya gaida su....." umma tajata sukai part dinta, dan nanne ba jama'a, "tace dakina zaki zauna har agama buki, duk abunda zaki bukata zansa akawo miki, aladabce kursum tace toh umma nagode sosai," inna dake gefe tace yamma tayi xan wuce, tunda nagane gidan gobe xanzo da safe,"umma tace ba matsala, barin kira driver ya kaiki....sukayi sallama ta fice....

Karfe 11.15pm tana kwance takasa bacci, ta dau dairy dinta tafita kitchen hada tea...."zaune yake kan dining yana shan coffee, ta shigo palo ta zaune sam bata lura dashi ba, ya bita da kallo sanya take da armless nyt wear iya gwiwa, gashin kanta daure da pitch ribbon...yaushe tazo gidan nan ?? ya tambayi kansa, da safe sunyi waya batace zata zo ba, tun dazu kuma her line is off, "ya kalleta akaro na biyu, rubutu take a dairy din, chan ta nisa ta ajiye gefe, tahau tunani...aranshi yace ko tunanin mi take ?? (nidai nace oho), ya mike ahankali yaje ta bayanta ya zare ribbon din kanta, afirgice ta dawo hayyacinta, zata kwalla ihu ya janyo ta jikin shi yasa hannu ya toshe mata baki, dukta kideme dakyar ta iya cewa ya yazid u startled me, ya matse ta tsam yana lumshe ido, gaba daya she is not comfortable da rikon da yay mata, har numfashin su na naiman hadewa....ya matso da lips dinshi zai sumbaceta tayi saurin rintse ido, jikinta ya hau rawa, itakam she has never experience sumtn lyk diz....ganin reaction dinta ba shiri yadawo hayyacinsa, da sauri ya saketa, ta ruga daki da gudu tana maida numfashi, "lokaci guda ya shiga wani irin yanayi dabai san namiye ba, ya sauke doguwar ajiyar zuciya, ya dau pen da diary din ya fice part dinsa....


Washe Gari

Gidan so bizy, sai dafe dafe da gyare gyare ake, salma da inna tun safe suka zo anata hidima, "kursum na zaune a palo taci uban kwalliya cikin hadaddan turquoise blue lace mai ratsin pink, yar borno dake mata lalle tayi dariya tace gaskia amarya yadda fatar nan taki ke sheki ko a kasar larabawa sai hakaaaa.....da gudu inna ta shigo tace yau mun shiga uku, " kursum tace lafiya dai koh ?, inna tace ba lafiya, yan sanda kusan su takwas nagani a haraban gidan, ba shiri kursum ta mike muje mugani Allah sa lafiya dai.....suna fita sukaga umma da abba atsaye suna bayani, abba yace saidai ko wrong house kukazo, mudai bamu da mai suna kursum agidan nan.....dammm gaban kursum ya buga, daidai lokacin yazid da huzaifa suka shigo gidan, zee da meerah dake gefe suka karaso, zee tace ga criminal din arrest her...,ya yazid ya balla mata harara, u are crazy akwai wanda yayi kama da criminal anan ??
tace kwarai kuwa, ta nuno ta da yatsa tace wannan yarinya itace kursum, ba shiri dan sanda ya fiddo da handcuff, "you have the right to remain silent, anything u say can and will be used against you in a court of law.......

*Xarah Bukar*=??
*Dedicated to Badia*





[10/15, 11:01 AM] * +234 706 332 8523, : *KURSUM*

By ~ Xarah B??
65 ('

Duk suka bi kursum da kallo, suna jiran bayani daga bakinta, itako shiru tayi banda zubda hawaye da take..... ya yazid ya karasa gaban ta, ya kalli dan sanda a murtuke, officer sai dai misunderstanding aka samu, her name is sumy not kursum, officer ya zaro paper daga aljihu yace ga arrest warrant for identity theft, fraud & kidnapping, "gaba daya ya shiga duhu,dakyar ya iya cewa diz cnt be possible, ya kalle ta, watz going on ?? ,da sauri zee ta tari numfashin shi, ta tsara mai komai tun daga farko har karshe, " ba karamin gigicewa yay ba, dukda yasan ba karya acikin abunda zee tace ya kasa gasgata zance, "zee ta mika mai pictures din tace daukar fansa tazoyi, kai kamu ka fada trap dinta so easily, worst part of it shine yar'ka hanifa tada boye ma....." Ya karewa pic din kallo, dukda shekaru sunja bai hanashi tunawa da fuskar taba, ya kalli na kursum tabbas her face has alwyz bn familiar, sai yanxu yaganeta, itace ta mareshi first tym da suka hadu, amma shi bai taba sani dey are frnds wit sumy ba,Ya dago idonsa daya sauya launi ya kalleta, I cnt biliv u played me 4 a fool, arauna ne tace yaya plz 4give me, I have alwayz loved u since d first tym we met, kayi hakuri ka bani chance.......
hannu ya daga akufule, enough kimin shuru, kin riga kinyi breaking heart dina, so I have notin to do wit u, "officer plz kuwuce da ita, banason ganin face dinta.......

Plz fans kuyi maneji da wannan=?F?wiyana ke ciwo>??

*Xarah Bukar*=??=??
*Dedicated to Badia*

~luv u oll~=??





[25/09 8:10 pm] Xarah bukar
' ' *Kursum*

By ~ Xarah Bukar

6? 6? ('

hankali tashe umma tace son karka ce haka, gobe daurin aure atleast ka bata chance, " rai abace yace I'd rather die than 2 marry her, auran ne nafasa "ido jajir kursum tace yaya nasan u are angry, ko mi kamin I deserve it but plz karka rabani da hanifa, ita kadai na mallaka a rayuwata, ya wurga mata harara, baki da wata rayuwa data wuce ta prison, so keda hanifa har abada, "salma da inna dake gefe duk jikin su yay sanyi, abu da suke tsoro yafaru.....huzaifa yace calm down bro, kabari ayi komai cikin hankali, kar kayi abunda zaka zo kana regretting....Abba ya daka masu tsawa, banason xancen banza, officer kuyi abunda ya kowa ku, kubarmin gida, ba shiri suka sa kursum a mota suka wuce station, kanwar abba antee saude ta kwashe da dariya, Allah ya kara, ga namu ya'yan aka tsallake su, aka fita waje naima na titi, tunda anfasa auran bari mu tattara mu koma inda muka fito....Abba yace babu inda zaku, ya kalli umma, duk laifin kine, koda yaje yayi auran sa na farko banda labari sai daga baya kika gaya min, dan kunga Ina shiru shiyasa kuke min abunda kukeso, toh baku isa ba aure dole a daura game rabo, dan baza a mai dani karamin mutum ba," lokaci guda umma da ya yazid sukace dawa zaa daura ???, yace idan an daura gobe kwaji, na gama magana....fuuu ya wuce ciki afusace....shima ya yazid ya wuce daki rai abace, sai yanxu yasan zafin da ake ji idan aka yaudari mutum, "huzaifa ya kira salma su wuce, dan zamansu ba amfani....." Meerah tace galfrnd let go, kinsan yau akwai celebration, zee ta murmusa, ki bari zuwa gobe, am very sure dani xaa dauran auran, suka kwashe da dariya suka bar gidan.


Gidan tsit, kaman ana zaman makoki, gaba daya hankalin umma ya tashi, ya zama dole ta gayawa hajiya kursum na raye, dan ita kadai ce zata iya taimakon ta, da sauri ta dauki mukullan mota ta fice.

*Police station*

Hey pretty gal ki mana shuru, kinyi laifi an cafko ki kin ishemu da kuka, "ta balla mata harara, ina ruwanki dani....police woman ta gyara tsayuwa, tace kin shigo hannu, so karki kuskura kice zaki min fitsara, ta wurga mata kayan dake leda,na baki 10mins ki cire na jikinki kisa su...

Umma ce zaune a office din d.p.o suna xantawa, tace ka taimaka ko nawane zan bada ayi realising dinta on bail, banason tayi kwanan cell, d.p.o yayi gyaran murya, gaskia hajiya her case is critical, yanxu an mata transfer to federal prison, dole sai an shiga kotu, shawarata shine Ku sama mata lawyer, idan kuma babu akwai lauyoyin gwamnati, suna iya tsaya mata, umma ta nisa, toh shi kenan zamu samo lawyer, amma da wuri mukeso ashiga kotu, "d.p.o yace indai akwai lawyer ba matsala, yau Friday zuwa next week ana iya shiga kotu, tace toh, xan iya ganinta ?? yace kwarai kuwa, ya kira sergeant, maza kaita cell 0644, sergeant yace ba kowa, duk suna mota xaa wuce dasu prison, d.p.o yace ok rakata waje, kafin su wuce, da sauri ta mike suka fice

Prisoners ne wajan talatin sanye da blue riga da wando cotton, sunyi layi suna shiga katoton luxurious bus mai tambarin federal prison ajiki, ga yansanda ta ko ina a tsatsaye, sergeant ya kwallawa madam kofo kira (police woman dinnan), ta karaso tana cika tana batsewa, "oga yace akawo hajiya taga prisoner din da aka kawo dazu, " madam ta karewa umma kallo tace tana cikin mota already, saiko ta window zaki mata magana na minti biyu kacal, umma tace hakan ma nagode muje, suna tafe umma tace madam officer nasan kune in charge of tsare prison din, taimako nakeso gareni, "wani iri kenan?? inaso ki kulanmin da yarinyan nan, banaso ta wahala a prison, ko nawa kikeso xan baki, " madam ta washe baki, karamin aiki kenan, indai zaki bani dubu dari biyar cash, toh babu wanda zai taba ta, "umma tace nakara miki #200k asama, ta fiddo card dinta, gashi ki kirani, ki turo min account details dinki, zakiji alert as soon as possible, " madam tace angama hajiya, suka iso bakin motan tace ga yar'ki can last window, minti biyu na cika xanja mota....."tana zaune tayi tagumi, banda sharar kwalla da take, kursum!!! taji muryan umma na kiranta, da sauri ta juya taganta tsaye side window, tayi nairai da ido, umma kiyi hakuri ki yafeni, Allah yaga zuciya ban cuce kowa....."shtss karki kara ban hakuri inji umma, nasan baki da laifi, duk abunda ya samu bawa Haka Allah ya kaddaro, shiyasa nakeso ki kwantar da hankalin ki, ina nan tare dake, "ta fashe da kuka, umma ina hanifa?? tana gida wajen inna, karki damu nace ta kula da ita....zata kara magana mota ta tashi, da Sauri tace umma ki cewa mamata ina gaishe ta....toh kawai umma tace a sanyaye, suka ja mota suka wuce....


Tsinan niya dama nasan da wani hidden agenda kika zo gidan nan,"ta kalle shi a wahalar ce, dakyar ta iya cewa shehu sake min wuya karka kashe ni, ya kara sheke wuyan dakyau yace kinsan cewa kursum ba sumy bace shine kika boye mana koh ? "gimbiya tayi tsuru da ido, bangane ba...yace munafuka ai bazaki gane ba, indai kinason zaman gidan nan dole kije kotu kiyi testifying karya akan ta, nafiso ta dauwama a prison, idan kunne yaji jiki ya tsira, yayi wurgi da ita kan gado, ya fice afusace, " da sauri ta mike tsaye tana maida numfashi, ta karasa gaba mirror tana kallon yadda wuyanta yayi jajir tsabar damka, aranta tace ohh su kursum asiri ya tonu kenan, lailai ko dole tayi magani baba shehu, dan ta lura shima kwadayin arzikin yake, ta fito tana zake zaken azuci, xata sauka kasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login