Showing 42001 words to 45000 words out of 45298 words

Chapter 15 - Kulsum Book 1 Complete Hausa Novel

23 Sep 2025

621

4give us mun miki laifi .....we are sorry, ahankali ta zame jikinta daga nashi, ta dago idanuwa ta da suka sauya launi tace no matter abunda mama na tamin i'll 4give her cox she is my mom, amma kai yhu are notin to me, i cnt forgive yhu, infact u are dead to me..... " dumm gaban umma yafadi excatly abunda yazid yace mata take maimaita mai......samira dake gefe itama kukan take, dan tasan ba karamin rashin mutunci da tsane hajiya tama kursum ba
"ta zauna tare da riko hannu hajiya tace mama na yafemiki, burina bai wuce inga uwata ba, yau naganta ai bazan kita ba, suka rungumi juna suna kuka, (ni kaina saida na zubda hawaye=?-?)....." suka fito jiki sanyaye, kursum na makale da hajiya suka shiga baya da samira, umma da yazid agaba...."asibiti suka wuce wajan baba shehu, Dr yabasu daman shiga... kwance yake yana bacci abun tausayi, "hajiya ta bishi da kallo tana kuka, tace shehu duk ni najamaka inda ban yar da kursum ba da gimbiya bata shigo rayuwar mu ba, " kuka kawai take ba kakauta dakyar umma tajata sukai waje, "kursum dake tsaye tama rasa meke damunta farin ciki ko bakin ciki ?? " yazid dake gefe ya karaso wajanta, "afusace tace don't yhu dare touch me, " yace am sorry nasan I misunderstood yhu, plz don't go we need each oda, "harara ta wurga mai, excuse me I have my mom so I don't need u anymore, tay tsaki tare da ficewa daga dakin
" ranshi ya baci matuka, ji yake kaman ya tsokawa kanshi wuka ko xata hakura......(ohh ni xarah dama ance first to do no dey pain second to do eye go red =??)


Tunda tabar asibiti ta wuce gidan meerah, suna zaune apalo suna shaye shayan da suka saba, "tace galfrnd yau xan zubda cikin nan, yana wahalar dani ba kadan ba, it better in zubda tun kafin asirina ya tuno...." meerah tace it risky amma inada pill da zaki sha ya zube in 2mins...."zee tace bani plz....ta shiga daki ta dauko tace gasu kisha guda biyu kawai, "zee na amsa ta hada pills guda goma ta hadiya nan take, aganinta xaifi aiki sharp sharp....After 2mins taji shiru ba alaman xubar komai, tace meerah anya maganin nan na aiki ?? Tace yana yi mana, mayb ko jininki is Strong, akwai wani method idan kinaso....zee tace wanne, indai xai zubda ciki inaso..." tace very simply da hangar xan cire miki cikin.... "galfrnd dauko hangar din muyi trying, nidai nayi alkawarin bazan koma gida da cikin nan ba, tace okay ta shiga daki ta bude wardrobe ta dauko hangar ta fito....tace oya kwanta kiga dabara, ko tsoro babu zee ta kwanta tare da kwangale kafafu...." meerah ta cusa hangar cikin Hq..."saida xee tayi kara dan azaba.....ta murda sannan ta fiddo shi, jini yafara tsiyaya kaman an bula leda, ihu kawai xee take, ganin guda gudan jini na fita sharrr kaman a pampo yasata tsorata, meerah tace don't worry xai tsaya.....
after 20min abu yayi worst duka palon ya baci da jini, xee kam tun tana ganin haske tafara ganin dubu, mikewa tay zata tashi tsaye tafadi wanwas akasa ba rai, "atsorace meerah ta karaso gabanta tana bubbugata, galfrnd tashi mana, watx wrong ?? taji shuru, dukta kidime, da sauri tadau waya ta kira olamide.....cikin minti 10 ya iso , ganin zee kwance cikin jini yasa shi tsorata, ya tabata babu rai, ya kalli meerah, wat did yhu do ??? tace nothing I just help her to abort d baby....." wat yace arazane, yhu killed my baby.....tace ba laifina bane...afusace yace am calling d police.....=?n?=?n?

*Xarah buk?r*
*Dedicated to Badia*

*Highlight*
Next page on kursum
*Final*

Rike take da Ak47 tace ni zakiyi betraying ??? "atsorace tace a'a kiyi hakuri wlh ba haka bane....." Ko sauraranta batai ba tay shooting dinta har sau biu=?3?


Ana shigowa da ita sukai 4eyes, tayi murmushi mugunta tace we meet again, it pay back time=???=???=???=???=?*?=?*?

Indai kina sona kuma Nina haife ki yakamata kiyi hakuri kiyi accepting dinshi tunda ya gane kuskuran shi.....tace Mom kyale ni dashi kawai


Momy!!! Momy!!!! kinga sis hanifa ko, tace yau bazata je dani office ba, wace ake kira da mum tace haba xee kinsan office ba gurin yara bane, ko hanifa ma dan she is 16 datx y nake barinta taje, toh mom ki kaini gidan antee salma....yara hudu ajera suka shigo tare da daddy suka CE mom muma xamu=?o?=?o?


Hello co- workers.....suka bita da kallo...su dai dariya take basu, yarinyan karama ga kyau da kudi sam bata da girman kai ko kadan.....tana shiga elevator sukai kicibis da .......tace Mom's PA ina kwana=?? ?? tai dariya tace yanxu naxama PA dinki, ta bata rai banason PA tsofi


Tofah yau daurin auran baba shehu=?3?=?3? dawa ???
[10/15, 11:01 AM] * +234 706 332 8523, : [14/10 11:30 am] cute xarah
' *KURSUM*
By ~xarah buk?r

7? 5? ('

*Final episode*

Police na zuwa aka wuce dasu station, "meerah sai kuka take sabanin olamide dayay kicin kicin da fuska (tofah =?3? boyz no dey smile), tsarawa Dpo komai yayi sannan yadau wayan zee yay dialing no din baba shehu

" suna zaune asibiti umma tace yakamata su koma gida dare yayi, "kursum ta kalli hajiya tace mama kuje gida xan tsaya da baba, " a'a kafata kafarki, tare zamu gida enya so gobe ma dawo, "ba masu tace toh, samira kam tuni ta koma gida
" umma tace kira yayan naki mu tafi...
"yana nan tsaye inda ta tabar shi, ko kallan shi batai ba tace ana kira, " jiki sanyaye ya fito, zasu wuce taci fone din baba shehu dake hannuta na ringing, ta duba taga zee ce, ta kalli umma tace zee ke calling, "dauka muji mai xata ce enji umma

" atsorace ta dauka cox a tunanin ta zee CE, daga dayan Dpo ke magana, yay Mata bayanin komai, "agigice tayar da wayan, jiki na rawa ta kallesu tana xubda hawaye, " da sauri ya yazid ya rikota tare da dauka wayan, yace lapia miya faru?

"baki na rawa dakyar tace sis zee ce tarasu..."innalillahi wa inna'ilaihi raji'un umma da hajiya suka furta lokaci daya, akidime yazid yace hw cms ?? waye ya kira ?? tana ina ??
umma tace calm down, bari muji daga bakinta, ta kalli kursum dake kuka tace dauta gayamin mi akace awayan ?? hankali tashe ta larabta masu komai, hajiya ta nisa tace bamu ga ta xama ba, mu wuce police station din...

"Suna zuwa direct office din Dpo suka wuce, yana zaune da olamide suna tattauna, suka shigo hankali tashi, Dpo ya basu gurin zama sannan ya kara masu bayani, "hajiya ta kalli ola tace bawan Allah mun gode sosai daka kawo report, " ya numfasa yace madam ni kaina am a victim cox zee is three month pregnant wit mah child..."harara yazid ya wurga mai, u are not crious matar tawa ce ke dauke da cikin ka ?? "kw?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????arai kuwa bata gayama bane...caraf umma tace I tot as much, na dade ina kokwanto ciki xee, ina kawarta tazo tay mana bayani
" Dpo ya tura sergeant ya dauko ta daga cell, "duk ta fige ta lalace farat daya, aka shigo da ita sanye da handcuffs, ganin su yazid da umma yasa ta fashe da kuka, hajiya tace ba kuka zakiyi ba gaskian xancen mukeson ji, " ta sauke ajiyan zuciya sannan ta zayyane masu komai dangane da cikin xee da plans dinta na drugging yazid har yake ganin dagaske yay raping dinta, "salati umma tayi tare da rike ha'ba, tace yazid tunda akai auran nan ba abunda ya shiga tsakanin ku ??
" kasa bata amsa yayi tsananin yadda xuciyar sa ke kuna, ya rasa maisa duk macen daya so saita wahalar dashi, wani irin tsanar zee yaji axuciyar shi, afusace ya bar office din "Kursum dake zaune jigum taji kaman ta bishi, ba karamin tausayi yabata ba, ta tabbata saboda ita yaki kula xee, " hajiya tace haka Allah ya tsara, dan haka hannuka bazai rube kayar ba, Dpo abamu gawar mu wuce da ita gida ita kuma wanna, ta nuna meerah da tsaya, akaita inda yada CE...."yace ba komai, saidai har yanxu babu labarin hafsatu, mun bincika ko ina bamu ganta ba, tace barta kawai munyafe mata,tunda shi shehu bai mutu ba, indai duniya xata ga sakayya..

"suka fito jiki sanyaye, akasa gawar ta awata mota daban sannan suka shigo tasu yaja, zaune suke shiru ba wanda yace uffan daga bisani umma tace kursum mu je gida kidau kayanki koh?
hajiya tace a'a dare yayi sai dai xuwa gobe yazid ya kawo mata, " okay ba damuwa inji umma



Washe gari akai jana'iza aka kaita makwanci ta, "gidan hajiya ciki yake da jama,a yan gaisuwa,"tana zaune a Palo huzaifa da yazida suka shigo, suka gaisa yace hajiya ina kursum?? ga kayan ta......"tace tana daki...ya mike ya haura sama, " huzaifa yace kakus ya jikin baba shehu??
"Jikin da sauki, bai farfafdo ba, kasan poison din ya cisa ba kadan ba, yace Allah yara sauki...suka dan taba hira, Abba ma yazo yay mata taaxiya tare da murnan ganin diyarta.

"ita da salma ke zaune daki suna hira, ya turo kofan ahankali ya shigo, " mikewa salma tayi ta amshe kayan ta ijiye sannan ta fice," ya zauna bakin gado tare da kallonta, dakyar tace ina wuni ??
ya amsa ciki ciki, yace ki shirya anjima zamu koma gida, ta kalle shi afusace, nifa ba inda xanyi, auran ma banyi, ka sakeni kowa ya huta, "a araunane yace ni kike gayama haka ?? tay shuru bata ce uffan ba daga bisani ya tashi ya ijiye dairy dinta ya fice, " aranta tace Allah sarki my yaya, muna nan tare kawai dai I need some space.....

"dawo wa palo yay yasamu hajiya yace ta taya shi rokon kursum ta dawo, " tace gaskia bazata takura ta ba, yay hakuri zuwa nan da kwana biu xatai mata magana, "huzaifa yace bro datx y nace ma baa yanke hunkunci lokacin fushi, gashi yanxu kaxo kana regretting, " uhmm kawai yace yay shuru.




Prison

Tafe take agaba yar'sanda na biye da ita abaya, duk ta firgice ganin mugun kallon da prisoners ke mata, suna xuwa cell 009 tace ke tare da kwala mata sandar hannuta, "da sauri meerah ta juyo tana sosa wajan tare da matsar kwalla, " tace madam miye na duka na ?? harara yar'sanda ta watsa mata sannan ta bude cell ta turata ciki, tsuru tsuru tayi ganin wata tsaye bakin gado ta juya baya, ahankali ta tabota tace excuse me ..
"juyowa tay suka hada ido, saida gabanta ya bada dummm, atsorace tace yhu ??
"Murmushin mungunta snake tayi tace yes, at long last we meet again, ina kudi na ??
murya sarke meerah tace uhmm am sorry, I don't have any cash, " tace interesting, ta fiddo scissor, tunda nayi loosing finger yau saikin rasa left ear, "meerah tace kiyi hakuri wlh xan naimo inbaki, " dariya tayi tace it pay back tym, tasa scissor ta cire kunne....wani irin razanan nan ihu tayi, nikaina na tsorata da gudu nabar gun.



Yau take shirin barin garin, tun safe take baje a daki tana dirga kudi, "hinde ta shigo amurtuke tace gimbiya kudin fah raba daidai zamuyi tunda adalilinki na rasa aikina, " hmm wai miye haka ne, tunda naxo gidanki ban huta ba sai damu na kike da inbaki, kije kawai idan nagama xan Kira ki, "toh kawai hinde tace ta fice daga dakin, aranta tace dole tadau mataki akan gimbiya dan tasan ta sarai tana iya waskewa tabar ta ba ko taro," da sauri ta fita haraban gidan inda gimbiya tay parking motar ta, ta shige karkashi motan ta tsinke brakes din , tay murmushi tace koda gimbiya ta hanata kudin itama bazata rayu taci suba

"tana komawa Palo taganta ta fito daki rike da niki nikin kaya, tace oya bani nawa share din, " dariya gimbiya tay tace lailai ko baki da hankali, kidauka xan raba kudin dake, toh wlh baki isa ba, "hinde tadau waya tace idan baki bani ba xan kira police in shaida masu kina nan....." kut ni zakiyi betraying ?? "kwarai kuwa ke, bani share dina kawai
" kare mata kallon gimbiya tayi sannan ta xuge jakarta ta ciro Ak47 (bindiga) ta nunata dashi........atsorace hinde tace ah mai yay zafi haka, kiyi hakuri am just kidding..."gimbiya tace ni xakima bura uba koh?? bata jira amsar taba ta harbe ta aduka kafofinta guda biu, ihu hinde tayi ta fadi kasa timmm......"da sauri gimbiya ta fito tafada motar ta, gudu take shararawa na fitar hankali, tana zuwa highway tahau bridge ganin ansa signal din Men at work yasa tay kokarin danna birki, amma yaki yi da alama ya tsinke, ga mota sai gudu yake, bata ankara ba sai ganin karshen bridge tayi, ihu tayi tare da kokarin bude kofa ta fito amma is 2 late, fadowa kasa motar tayi dammm, mutane dake tafe kasan bridge din suka taso da gudu ganin ikon Allah, mota ta fado daga saman kadar da baa gama ba,ga Kuma boot yabude kudi nata xuba, "suna zuwa akaga mace CE ba rai kanta ya fashe, jinin na xuba, antaru sai kallo ake masu dibar kudi nayi suna waske wa, " aka kira yan sanda..........(wayyo gimbiya Rip=?-?=?-?)


"Su hajiya na zaune aka kira aka shaida masu labarin accident din gimbiya da saura kudi daya rage, "hajiya tace Allah yaji kanta, kudin sun yafe abawa almajirai...



*weeks later*

Baba shehu ya fara samun sauki, yana kan wheelchair, Dr ya sallamo shi yana gida, ba karamin kuka yaiba na rashin zee dan yasan shine silar rugujewar tarbiyar ta.

" hinde tayi nadama ba kadan ba, "ga rashi kudi da kafafu, wani yaro tasamu yake kaita bara titi

Hajiya da kursum na tare ko yaushe, ko office bata zuwa, har bauchi taje ta dauko inna sadiya ta kawota gidan dan tayata kula da hajiya, suna zaune adaki hajiya tace kursum yakamata ki koma gidan mijinki shine mutunciki, kofan kaunar da umma ke miki ai yakamata ki hakura tunda ya gane kuransa, " tace mama kyale ni dashi kawai, "hajiya ta nisa, indai nina haifeki dole ki koma ko bakyaso, " dariya kursum tay tace haba inaso mana kuma na yadda xan koma=?o? amma fah sai anyimin buki "ko kefah inji umma duk abunda kikeso xaai


" buki akai nagani na fada, su salma sune manyan kawa aka kaita gidan mijinta dake governor road, "gida ne mai kyau nagani na fada, umma sai murna take, hajiya ma an dage anyi abun arziki=??, " hajiya ta roki inna ta auri baba shehu tunda samira ta dawo aiki , dan irin jinyar sa sai matace kadai xata iya kula dashi, "da murnan ta ta amsa, dama kusan shekara 10 da rasuwar mijinta bata sake aure ba, " banyan kwana biu aka daura auran su

"ya yazid sai murna yake, gashi ga kursum da hanifan sa, zaman so da kauna tare da mutunta juna suke, sukan je gida su kaida umma da abba harma su biya wajan hajiya...


*15years later*


Yarinya ce yar 16years kakkaywan gaske, cikin takunta mai daukar hankali ta shigo t.B oil company, ta kalli employees din dake zaune open space tace hello co-workers ?? suka bita da kallo suna murmushi, burgesu kawai hanifa take, yarinya karama ga kyau da kudi sam bata dau girman kai ba....."tana shiga elevator sukai kicibis da lady D, tace mom's PA ina kwana=?? .. lady tay dariya tace yanxu na xama PA dinki, infact harda bodyguard....
"ta bata rai tare da buga kafa tace banason tsofaffi as PA saidai in goyani xakina yi ?? " oya toh matso kinsa ke yar gatan momy CE dole in goyaki, "elevator na bude wa ta ruga da gudu tayi office dinta, lady tay dariya aranta tace lyk mom lyk dauta...


Momy!! Momy!!! Kinga sis hanifa ko, wai bazata je office dani ba, " kursum dake danna laptop ta dago tare da zare glass din idonta, ta kalli yarinyar da bata wuce 14yrs ba ta rikota tace haba zee kinsan office ba gurin yara bane, koh hanifa ma dan she ix 16 datx y nake barinta taje...."toh Mom kaini gidan antee salma, tace kibari saddiq, iman, ajmal da aryan su dawo daga gidan granny sai muje, Mom we are back inji iman shigowan su kenan tare da ya yazid, da gudu xee taje tayi hugging dinshi, tace daddy kaini office dinka muhau jirgi, yay daria tare daja mata hanci, yace toh kuje Palo ku kalli cartoon later sai muje ko, tace toh suka ruga duka xuwa palo.


"Ya janyo ta jikinsa suka fada kan kado, yay mata peck a kunchi yace I cnt liv witawt yhu My little witch, murmushi tay ta kaimai kiss a lips tace I love yhu more dan life itself=?o?=ؕ?

*Alhamdulilah*

Anan na kawo muku karshen littafina, nagode wa Allah daya bani ikon kammala novel dinnan.

kusani arayuwa duk abunda ka shuga shi xaka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login