Showing 36001 words to 39000 words out of 45298 words

Chapter 13 - Kulsum Book 1 Complete Hausa Novel

23 Sep 2025

620

ni gobe xan koma bauchi, xan iya bar miki mukullin gidan da nake, saiki yi zaman ki can...." nagode sosai inna, gaskia kin kyauta min, Allah yabar zumunci, tace ba komai wlh, nima kin taimaka min lokacin da babu..
"Murmushi Kursum tai,tayi shiru tana mamakin irin kiyayyan da ya yazid ke mata, koma dai minene tasan ita yakeso ba zee ba, zata bashi tym harya huce
Suka cigaba da hira daga bisani inna tai mata sallama ta tafi....

Ta tashi ta koma ciki asanyaye, sukayi kicibis da snake zata shiga V.s, ta kalli hannuta daya sha bandage abun tausayi, da sauri taja gefe taba kursum hanya ta wuce, dan ba karamin tsorata tai ba...." ta karasa v.s ta zauna, meerah dake jiranta ta kalleta ayatsine, ke kuma lapia naga hannu daure ??
"Snake tace ke aiki bai yuyuba fah cox sum1 is protecting her, yanxu haka saboda ita nayi loosing two fingers....." ta kwashe da dariya, u'r so stupid, dan aikin nan kika kasa, mtsww
"snake tace don't insult, xan baki contact din bro dina ki bashi kudin aiki....." ta balla mata harara, ai babu balance tsakani na dake, wana aiki kikamin ??? "tace ban miki aiki ba,amma akan aikin komai ya dawo kaina, dan haka u must give me sumtn..... meerah tace u are not serious, ko anini baki samu, kinga tafia ta, ta mike tsaye ta wuce abunta...." snake dake zaune rai abace ta mike ta koma ciki, aranta tayi alwashin daukar fansa akan meerah komin daran dadewa....(hhhh=??=??=??)


*Bayan wata Daya*

Gimbiya da baba shehu an shirya kaman gaske, suna kan dining suna breakfast, baba shehu yace wai hajiya bata kira ki bane..."tace eh jiya ta kirani tana gaida ka, inda sukene ba network mai kyau...."yace no wonder bana samunta idan nakira,
"e wlh, nan da wata uku ko hudu zata dawo...ya nisa yace Allah sa dai lapia, dadewar tayi yawa, nizan wuce office idan tasake kira kice ta naime ni...." gimbiya tace toh aranta tace saidai wata ta kira badai itaba=??=??

Umma ce tsaye a daki ta goya hanifa dake kukan bacci, kusan wata daya kenan tana cigiyar hajiya ba labari, ance taje zamfara har yanxu shuru bata dawo, har gidan taje aka hanata shiga wai gimbiya tasa doka kar ashiga, "taji wayanta na ringing, ta duba taga yazid ne, da sauri ta dauka...
" suka gaisa lapia lau, dan yanxu ta rage fushi, tace my son ya kamata dai ka dawo, I miss u alot.."yace gobe xan dawo umma, ya hanifa, hop dai zee na kula da ita....tace uhmm hanifa is fyn, matar ka kuma banda case da ita, so karma ka tambaye ni ita, "yace sorry my umma, ya labarin kursum ?? tace ina ruwanka da ita, I tot u said she ix dead to yhu..." Just asking kawai, tace don't ask plz, kuma ka tabbata ka dawo gobe, ta katse wayan......
"yay shuru yana kallon wayan, umma CE kawai yasan tasan labarin ta, ya sauke ajiyan zuciya, yace tabbas salma zata sani, ya duba contact babu no dinta, yay tsaki, da kunya kuma ya kira huzaifa ya tambaye shi.....haka dai ya zauna shiru asukwane



Suna zaune Doctor ya shigo da result, ya kalli zee data fita hayyacinta kwana biu yace congrat madam u'r one month pregnant, meerah tace haba dai doc kodai result din wata ne, yace a'a, yamika mata paper,karanta da kanki....ta duba, ta tabo xee ke dagaske nefa...."akufule zee ta tashi tayi waje, gaba daya hankalinta ya tashi, " meerah ta biyo ta aguje tana kiranta, tayi banza da ita...suka shiga mota, taja afusace, "galfrnd take it easy mana, so kike muyi accident ne, " dakyar xee ta iya cewa kyaleni kawai inada unfinish bizness da Kursum, tunda bata mutuba I have to try sumtn new....."tace okay oooo, nidai xan jiraki a mota.....
Suna isa tayi parking agurguje, ta shiga da sauri ta......
Tana zaune security guard yaxo kiranta tayi bakuwa, ta fita zuwa v.s tana mamakin ko waye, kusan wata daya kenan ba Wanda yaxo......tana zuwa taga zee CE,tace sis yau kin tuno dani ne, "ta wurga mata harara, nazo baki warning, koda kin fito karki kuskura kice zaki nemi ya yazid, dan yanxu haka ina dauke da cikinsa na wata daya.....plz ina rokanki stay away from us, yadda hanifa bata rayu da uwarta ba karki sa dan cikina ya rayu ba da uban saba, ki taimaka plz......ko jiran amsan Kursum batai ba, ta juya ta fice......itama kasa tashi tayi banda zubda hawaye da take, wato ya yazid har ya manta da ita so soon, tayi alkawarin hakura dashi koda sonshi xai kasheta....


Ba wanda yace uffan har suka dawo gida, suka zauna Palo shiru daga bisani meerah tace waike xee miye haka, kinyi shuru tun dazu, ta nisa tace mi xance toh...diiinn taji karar msg ya shigo wayanta, ta duba, msg ne daga ya yazid, da sauri ta karanta...."ta dago agigice ta kalli meerah, oh my God ya yazid is coming baq 2moa=?F?=?F?, tace toh sai mi dan xai dawo, "akidime zee tace na shiga uku,INA dauke da cikin olamide taya xan koma gida....." tace abu mai sauki ayi aborting kawai....caraf akunnen ola dake tsaya bakin kofa yana shirin shigowa.....ya karaso yace babu wanda???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? xai kashe min DA Ina Raye.......
"atsorace suka juyo suna kallon shi=?3?=?3?=?3?




*Xarah Abubakar*

Xarah's Novel=???=???7? 1? ('

Ta kalle shi a yatsine sannan tace kwarai kuwa zubda cikin xanyi, dan baxan yadda na haifo shege ba, "ya sauke dogon ajiyan xuciya, araunane yace plz zee don't abort my child, nasan u hate me buh plz don't kill an innocent soul...... " tsaki ta bugu tare da gyara xama, "meerah tace galfrnd I tink he is ryt, kuma kinsan xubda ciki is very risky xai iya causing life dinki..
" atsorace ta mike tsaye tana girgiza kai, gaskia m not ready to die, xanbar cikin but on 1 condition..
"wat condition?? ya tambaya atakaice
" stay away from 4rm me, nayi alkwarin idan na haihu xan damka maka babyn ka coz am not ready to b a mum, "yakye yayi tare da sosa keya, yace okay na yadda, ya kalli meerah, plz ki kulan mu dasu..."tai dariya tace ai dole, abu namu...yay murmushi ya fice.

Meerah tace aiba xama xakiyi ba, tashi xakie ki koma gida, karya dawo ya riske baki nan,"ta numfasa sannan tace bansan ya xanyi ba, abun haushi ma bamu taba yiba balle ince cikin na shine, "abu mai sauki kiyi kokari ayi harka kawai, dan ki samu lakamai shegen...tace I have try dat for so long, still ba hope=??narasa ya xanyi, "just try again, maybe adace diz tym....uhmm xee tayi batace komai ba, can tayi murmushi tace galfrnd kina da pills nasa bacci ??
" pills kuma ?? mi zakiyi dashi ? "Kedai bani kawai idan kina da....." meera tace yea akwai, saidai yana da karfi sosai, infact idan kika sha bazaki iya tuna anytn daya faru dake ba a awanni goma da suka wuce, "zee ta kwashe da dariya, exactly abunda nake naima kenan, plz dauko min xan tafi gida yanxu, " ta shiga daki ta dauko taba ta, da sauri ta Mike ta wuce gida.



Zaune suke palo suna kallon 9pm news, ta shigo atsanake ta karasa wajan su, tace umma da abba ina wuni ? umma ta kalleta da mamaki dan yau ne rana ta farko data masu gaisuwar arziki, lapia kawai tace...."abba yace ya baban naku ? dumm gaban taya buga, wen last data ganshi ma, asali mantawa take dashi, dakyar tace yana nan kalau, tayi wuf ta shige daki dan tsayuwar tafara gaga ranta.
"Umma tace anya yarinyan nan is alright, duk naga ta fige ta lalace sannan wanna change of attitude din bangane ba ??
" wat du yhu xpect, yazid ya barta for a month ai dole ta shiga tashin hankali....tace aida tasan darajar auran da bata bar gidan ba,
"koma miye su suka sani, yay shiru yacigaba da kallon TV



Washe Gari

Kin fiya xolaya=??=?? nikam banga kyau dana kara ba, xaman kadaici ma ya isheni,"dariya salma tayi tace dagaske nake fah, nan da 2months baza mu gane kiba=?
?....." kursum tace kedai bari aina kosa wata biu su cika, inbar yarin nan, danma inada good frndz masu kula dani, "salma ta murmusa tace matar ya yazid kice dai murna kike zaki ganshi=?o?
" kallon rashin fahimta tama salma, bangane ba wace matar ?? salma ta balla mata harara,kina nufin bakisan an daura muku aure ba?? =?3? nikam bansani ba, nasan dai zee ce matar sa..."Kema matar ce ai, ya huzaifa ke gayamin, ku biu aka daura masa..."tofah gaskia na haukari dashi, taya xaai zee data tsaneni ta xama kishiyata, ohh no wonder tace i shuld stay away 4rm dem..."salma tace aiko idan kika hakuri dashi kinyi loosing=??..."ya xanyi toh, shifa bayaso na yanxu..
"Yana sonki sosai, fushi yake, ki bashi tym xai sauko....uhmm I hop so..



Hankali kwance yake driving harya iso gidan, "zee na goye da hanifa a Palo, ya shigo fuska ba yabo ba fallasa, tana ganin shi tazo dasauri ta rungume shi, baby I miss yhu alot, ta kara makale shi tsam, yadan janye jikinshi dakyar yace easy karki sa hanifa ta tashi, ina su umma??
" tace tana daki, ya raba ta gefe ya wuce....ta bugu uban tsaki tare da kwantar da hanifa kan sofa, dama dan taji shigowar shi yasa ta goyata, taje kitchen ta bude fridge ta dauko cucumber juice data hadamai, ta jijjiga dakyau sannan tayi murmushi ganin pills din data xuba ya narke.



Umma ce zaune tana jan carbi, ya shigo tare da sallama ya zauna bakin gado, kusan minti 10 sannan ta i'da, "ta dago ta kalle shi, " ya gaida ta, ta amsa da fara'arta tace yau kuma shigar dare ka mana ?? yay dariya, ya duba time yace yanxu fah 9pm yayi...."ta murmusa, ina fatan dai xaza dauki matar ka ku koma can gidanka, nagaji da sharing gidana, "yace umma kin gaji da ganina kenan ?
" a'a son kasan I love u alot, nan da 2month Kursum xata fito daga prison, na riga nagama arrangement nan zata dawo da xama datx y nakeso ku tattara....
"yace dama oll diz while tana prison ne ??? dan haushi tambayar kasa cemai uffan tayi....ya nisa yace wana prison take ?? tace I dunno, " okay kawai yace, suka dan taba hira daga bisani ya tashi ya koma daki.



Wanka yayi ya fito daure da towel ya zauna bakin gado yana danna waya, ta shigo sanye da hot sexy nyt wear rike da juice din ahannu, "kallo daya yay mata ya dauke kai, ta matso dab dashi tace baby ga best drink dinka na hadama..." gajerar tsaki yaja yace tnkxx na koshi
"Ta marairece fuska, ya yazid narasa miyasa kake treating dina lyk no1, burina bai wuce in faranta ma ba, ga hanif kullum nike kula da ita, amma Sam baka damu dani ba, " yay banxa da ita"
"Ta fashe da kuka, baby plz say sumtn plz....
" ya dago ya kalleta, karo na farko daya ji tausayinta, ta, ya jawota jikin sa yace banason kuka nan, mi kikeso yanxu ?? ta mika mai juice, tace idan kasha I'll b happy cox I made it special 4 yhu, "yay murmushi ya karba yasha..." wani irin dadi taji tare da lumshe ido, ta kara shige wa jikin sa tana shafa mai kirji,
"kasala yaji lokaci guda, idanuwan sa sunyi nauyi, starz kawai yake gani, "ganin yanayin sa yasa ta mike da sauri ta kwantar dashi ta kashe light ta cire kaya ta kwanto jikin sa tay lamooo....
"10.37am fone dinshi yay ta ringing, " ta tashi da sauri tare fashewa da kuka, tahau kiran sa tana bubbuga shi,
"firgigit ya farka yana karewa dakin kallon, ya kalleta akidime yace miya faru ??
Tana kuka tace yhu rape me...
"Wat ya fada arazane, ya mike zaune, ganin ba kaya jikin sa ya kara tabbar da yuyuwan hakan, da sauri yadau towel ya daura, araunane ya ruko hannuta yace zee am so sorry nikaina bansan inda kaina yake, infact I cnt recall anytn, plz kidaina kuka hop ban ji miki ciwo ba ??? ta shagwaba fuska, am weak kuma nakasa tashi, da sauri ya dauke ta yakai ta toilet ya taimaka mata tay wanka, shima yay yafito, sukai sallah, yana kara bata hakuri tana wani yatsine, agurguje ya shirya dan akwai masu jiransa a office...


Hop dai my daut? is okay ?? " madam kofo dake waya da umma tay dariya tace tana nan fyn, kinsan she is pretty kowa yana sonta, ba wani trouble, "umma tace yauwa aikin ki nakyau, shiyasa bana wasa da payment dinki duk month, tnx a lot...." madam tace haba hajiya aini ce da godia,
"okay toh my regarz to her plz, sukai sallama ta kashe....." Da sauri ya fito ya iske ta kan dining tana breakfast, yace umma ina kwana ?
"Ta amsa adakile tace dan xabagin rashin kunya sai yanxu zaku tashi daga bacci, abba ya jiraka harya gaji ya wuce " yace sorry ma, " tace ina fatan baka manta da maganata ta jiya ba ?? yay shiru yana tunanin wace magana kuma, shikam ya kasa tuna komai daya faru daga daren jiya zuwa lokacin daya farka daga sleep....."yace umma ban manta ba, sai na dawo, ya fice dasauri....


Tana ganin ya fice ta duro daga gado tana murna, koma komai tasan he is sure sunyi s*x, next plan shine ta zubar da cikin, dan ba karamin wahalar ta yake ba.....uhmm


*cute Xarah*=?L?
[10/15, 11:01 AM] * +234 706 332 8523, : [09/10 9:23 pm] cute Xarah
'
By ~ xarah buk?r

7? 2? ('



*Two Months later*

Ke Hafsatu!!! hafsatu!!! baba shehu ke kiran sunanta a afusace, ni zaki ma cin mutunci agidana, harki kawo katti hudu su daure ni kaman barawo...."gimbiya ta kece da dariya tace baka da banbanci da barawo, ina takardun gidan da sauran dukiyoyin daka tara ??
"ya kalleta a wulakance, saidai ki mutu dan kuwa bazan baki ba....." tay shewa saidai kai ka mutu, saboda son abun duniya shiyasa Sam baka damu da tafiyar yayarka ba, toh kasani nice nan na boyeta, babu wanda yasan inda take...."atsorace yace ina kika kaita, wana dalili yasa kika boyeta ??
"Daga ni harkai boyeta yay mana amfanin, da yanxu kursum CE amatsayin da kake, mu kuma muna prison...." yace bangane ba, miya shafi kursum da hajiya...."ta kara karcewa da dariya, to kasani diyar da hajiya ta haifa bata mutu ba, itace dai Kursum din da kake burin kashewa, tun randa nagano gaskia yasa na batar da hajiya, dan nima bana fatan tasan tana da uwa aduniya....
"Akidime yace tabbas kursum jinin muce, nima na dade ina tunanin haka, amma son abun duniya yasa na kawar da tuna nin, ki taimaka ki gayamin inda hajiya take, kuma dole Kursum tasan ni kanin mahaifiyar tace..
" mugun kallo gimbiya ta wurga mai tace idan har kanason information ka damka min duka dukiyar kursum.....yace bazan bada ba, "tace okay xan baka tym zuwa gobe kayi shawara, ta mike tare da rufe mai baki da saletif, " yana ihu tare da kokarin kunce kanshi daga iron kujerar da aka daure shi...."ta kece da dariya sannan tafice tama dakin mukulli
"hinde dake tsaye bakin kofa tace ya ake ciki ?? " tace har yanxu yaki bada hadin kai, amma xanyi kokari na kwaci rabona in kashe shi kawai, yauwa ina poison danace ki kawo min ??
"hinde ta bude jaka ta ciro,tace gashi amma ba ruwana wooo, " karki damu neat work xanyi, yadda baza ai suspecting ba, kedai ki tafi gida, gobe xanxo in sameki.....hinde tace toh sai kin xo, ta fice daga gidan da sauri



"na baki izinin ki dauko Kursum, toh yaushe xaki gayama yazid matar sace, " umma ta nisa xatai magana tagan shi tsaye bakin kofan palon, da alama kuma yaji su, ya karaso ciki dasauri, ya kalli umma yace matar waye ?? caraf abba yace matar kace, kuma gobe xata dawo gidan nan da xama,"arazane yace umma baki kyauta min ba, all diz while matata ce prison bansani ba....
"akufule ta kalle shi, ni kake cewa ban kyauta ba, wato kama manta lokacin daka ce she is dead to yhu...yace eh still dai I have d ryt to knw tunda mata tace, " takaici ya hanata cewa uffan tay shiru...."xai kara magana sukaji an turo kofa, meerah ce rike da zee, "ganin xata fadi yaje ya rukota, watx wrong?? " meera tace kusan kwana biu bata jin dadi shine naraka asibiti akayi test, she is 2month pregnant...."wat ya fada afirgice, baiyi xpecting ciki ba cox yasan sau daya sukai s*x, ya kalli zee ina result din ??
"ta bude Jakarta xata ciro ta fadi wanwas sumammiya, " umma da abba suka mike

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login