Showing 33001 words to 36000 words out of 45298 words

Chapter 12 - Kulsum Book 1 Complete Hausa Novel

23 Sep 2025

599

are her accomplice, "gimbiya tace cemin tayi zata kasheni idan na tona, shiyasa nayi shuru da bakina, " yace toh, kina iya komawa ki zauna..

Duk ya kideme banda zufa ba abunda yake, bai yi tunanin haka case din xaiyi zafi ba, ga har yanxu hajiya basu zo ba, ya kalli alkali, inaso court taban minti goma kacal har main witnesses din ta karaso, "alkali yace baa haka a court, every1 is expected to be here, tun kafin in shigo, amma nabaku minti 5 kacal....

Kusan minti biu shuru, babu ma alaman su, gashi ba daman making call, gimbiya sai fadada murmushin ta take, minti biyar na cika, alkali ya buga tambari yace since d defense witnesses is not here to testify, d defendant is declared guilty......=?3?=?3?

*Xarah Abubakar*
*Dedicated to Badia sallau*=??

~luv u ol~=??=??
[10/15, 11:01 AM] * +234 706 332 8523, : *KURSUM*

By ~ Xarah Bukar

6? 8? ('


Kana nufyn ba kowa agidan ?? "mai gadi yace tabbas ba kowa, da zasu fita sukace arufy ko eena
" hajiya bata ciki ne ?? yace eh bata nan, alhaji shehu yacemin tayi tafiya kwanaki biu da suka wuce, "okay tau nagode, ya koma mota, ya fiddo waya yay dialing no din umma, bugu daya ta dauka..
" huzaifa ya ake ciki ? kasa mae ta?
"ya nisa yace umma akwai matsala, hajiya bata gari, sunce tayi tafia..."tayi shiru, daga bisani tace toh shikenan ka koma court, xan cigaba da trying line dinta, yace okay, sukya sallama...
" jiki asanyaye ta ejiye wayan, tana mamakin ina hajiya taje alhalin tasan yau ne trial din, gaskia sumtn is fishy ba yadda xaai ace bata nan, amma zata bincika dai..


Court

Duk sun girgiza da kalaman alkali, banda mutane hudu da suka kara fada'da fara'ar su, "alkali ya cigaba da magana, due to rashin hujjoji masu karfi, wace ake tuhuma ya zama dole tayi zaman kurkuku na wata uku...." dumm gaban kursum ya fadi, dagowa tayi ta karewa gimbiya da baba shehu kallo mai dauke da tsana, tasan sarai sune suka ja mata kuma ta tabbata harda hadin bakin hajiya, brrst shu'aibu ya karaso wajanta yace kwantar da hankalinki, nasan uxuri ya hana hajiya xuwa, muna da daman kara bude case din anytym, idan har taxo tayi testifying u are save, "ta kalle shi da idanuwa ta dasuka sauya launi zuwa ja tace indai hajiya ce xata taimake ni banaso, na gwamma ce inyi spending life dina a prison, ka gaya mata I don't need her help, infact i hate her..." xai kara magana yan'sanda suka wuce da ita....
"gimbiya taja tsaki, ya xaai alkali ya bata 3months kacal, muda muke expecting 20years," hinde tace lailai we have to strike fast, cox idan ta fito prison kashin mu ya bushe, "kedai bari ai banga ta xama ba, cikin wata ukun nan xan cika burina in waske, bazaku kara gani na ba, " hinde ta balla mata harara, kardai ki manta idan kudin sun samu 50-50 zamuyi, "eh mana tawan raba dede xaai...." baba shehu ko ajikin shi, sam bai damu ba, yasan kota pito prison bazata doso gidan ba..

Gaskia we have to do sumtym, dan baxan yadda ta fito so soon ba, am very sure har yanxu ya yazid nasonta, idan ta fito am finished, "meerah dake saura ranta tace calm down, miye kike tada hankali akan minor abu, nariga na mana planning komai, today will be her last day on earth
" zee tace bangane ba, wana plans kikai ???
"ta kwashe da dariya, akwai wata prisoner da guy dina ya hadani da ita, naje munyi magana na nuna mata pic din kursum, ita nakeso akashe koda ta dawo prison din, kinsan mi tace da taga pic din...
" a'a gaya min...."cewa tayi itama she has been targeting her, cox akan kursum sai da tarasa ido daya tsananin marin da wata tai mata..
"Zee tayi murmushi tace galfrnd u are rily smart, killing her is d best option, amma ya sunan prisoner din ???
" I dunno her real name, nasan dai ana kiran ta da Snake=?
?=?
?=?
?.......

*Xarah Abubakar*=?
?
*Dedicated to Badia*

~luv u oll~=??=??



[10/15, 11:01 AM] * +234 706 332 8523, : *KURSUM*

By ~ Xarah Bukar

6? 9? ('


kara k'cewa da daria sukai daga bisani suka
tashi suka fice, ta ajiye meerah agida sannan itama ta wuce gida
"abba da umma na dinning suna lunch, ta shigo ayatsine, ko kallan su batai ba ta wuce daki, " umma ta nisa, kaga halinta ko, sam batasan darajan mutane baa...."hannu abba ya daka yace dakata plz, ya kamata kina mata uzuri na tabbata bata lura damu ba, uhmm umma tayi tai shuru
"qwas!! qwas!! ta dawo
Palon, suka bita da ido=?@?....ta karasa dinning ta zauna tare da binsu da kallon banxa tace ina husby na ban gan shi ba...." dakyar abba yace baya nan na tura shi wani aiki abuja da safyn nan, bai gayamiki bane ??
"tace kaii matsala ta da tsappi kenan, sai bakar munafunci, ya'xaai ya gayamin tunda uwarsa naima kai take dani, " akufule abba ya kalleta, kina da hankali kuwa, mu kike zagi ??
"taja tsaki tare da mikewa tsaya, kudai ku kasani, tafiya ta xanyi idan yadawo kwa ganni, fuuuu ta fice...." umma ta girgiza kai,uhmm yaudai ka gani da idonka tun baa je ko ina ba, yace lailai kam nagani, amma kyaleta kawai, taci darajan amintakar dake tsakani na da marigayi alhaji tanimu dayau na raba auran nan, "aranta tace Allah sarki, ita kursum da baka kauna ba kasan itace diyar saba, afili tace sai hakuri, yaran yanxu sai fatan shiriya....Amin kawai yace yay shuru dan ba karamin shaka yay ba..
" umma tace "munyi magana da huzaifa,
akan mi ?? ya tambaya....akan kursum, wata uku xatai a akurkuku, ka taimaka kabarni in dubota ko sau dayane, ga hanifa sam bata da sukuni rashin ganin uwarta, "yace toh naji amma ba yanxu ba...


Abuja

Zaune yake a hotel din daya sauka ya bude suitcase dinshi ya ciro wasu papers yana duba wa, yaci karo da dairy dinta, ya bude first page, ba wani rubutu masu yawa bane, ya karanta:
" I liked yhu from d first moment I saw u, when I declared ur love I kept it in my mind cox it was one of the happiest dayx of my life, dou yhu came to me to brighten my life, tanks to u I knw wat to be truly loved it is. All d words in the world are not enough to tell yhu......I love u so much yaya yazid, "I hope one day u will find a place in ur heart to 4give me of all my mistakes.......
"Jikin shi yay sanyin, ya rufe da sauri ya ijiye, yace anya banyi kuskure ba, yay saurin kawar da tunanin, ya duba fone dinshi yaga 10missed calls na zee, tsaki yaja ya kashe wayar, aikin sati biu yakawo shi amma sai ya cika wata guda kafin ya koma, ya mike tare da kwashe papers din ya wuce office


Kano

Kinyi daidai da kika baro gidan kika dawo nan, dan kin damu dashi datx y yake miki bura ubar daya ga dama, tsabagn askanci da rainin wayo yasan xaiyi tapia shine bai gayamaki ba, "zee dake zaune ciki da takaici tace kedai bari, ai harda hadin bakin iyayan, Sam basu dauke ni da daraja ba, meerah tace shiyasa nace ki rabu da yazid basonki yake ba, atleast choose sumtn good in ur life, ga olamide tun muna skull yake bibbiyar ki kinki kula shi, yanxu haka ya shigo kano, yana ma hanya zuwa nan
" kina nufin na ajiye aurena aside in kula shi kenan ?? "a'a, auranki na nan mana, zafi kawai zaki rage tunda shi mijin is not ready....." zata kara magana suka ji knocking door.....meerah ta tashi ta bude, da fara'arta tace olamide long time, "yayi dariya ya karaso ciki, ganin xee zaune tayi kicin kicin yasa shi kara darawa yace my love baza kiyi wlcmn dina ba, " harara ta wurga mai taja tsaki, ita dai baya burge ta Sam...."meerah tace don't mind her, zauna barin kawo mana solution, ta shiga daki ta kwasa masu giya kusan kwalba takwas ta diri masu, ola yace wow kinsa na tuno da scul yadda muke baje wa asha ayi tatil, "hhh aifa dole mutum yay enjoying life kafin ya tsofe, " tsaki zee ta kuma ja sannan tadau bottle daya tafara kwankwada, ola ya dan saci kallonta yana murmushi



Akufule ya kalleta, ashe baki da hankali, kujerar M.D danai shekara da shekaru ina naima, yanxu nasamu shine zaki xo min da xancen banxa wai kema m.D din kikeso, ke asuwa ?? toh wlh baki isa ba...."tayi shewa tace shehu baa ja dani, ko ka bani m.D ko kuma in tona asiri kai kasa nawa kursum shairi, "ya kwashe da dariya, kinyi blackmailing dina d first tym na kyaleki, diz tym saidai kiyi abunda xakiyi cox it won't work, infact zaman ki gidan nan it over, pack ur tinxx n leave
" gimbiya tayi tsuro, tabbas inta biye mai xai iya wurgi da ita, ta marairace fuska tace haba shehu mai yayi zafi haka, kayi hakuri wasa fa nake...."ya wurga mata harara, nidai ina baki warning, if yhu try anytn stupid jikin ki xai gaya maki..."yaken dole tayi tace toh, ta koma dakinta rai bace..
"hinde dake zaune ta taso da sauri, lapia dai koh ?? ta kara tamke fuska tace nayi iya kokari na I don't tink xai bada hadin, hinde tace akwai matsala kenan, " kwarai kuwa, xan kyale shi 4 now, sai komai yayi sanyi zamu mai d hard way...



Prison
1.46am

Dare ya tsula wasu har sun kwanta, banda kursum dake zaune cell din lady suna hira, "lady da akema kitso tace it seems gimbiya nan bakin su daya da baba shehu datx y suka hada baki wajan miki karya, " kursum tace nasan halin gimbiya, she cnt be trusted, am sure tana da wani hidden plans akan shi, "Lady tayi kwafa, ai wasu akan kudi dey can do n undo..
Ta tabo mai mata kitso, ke maza ceki laundry room ki dauko min towel dina, tace toh....." Kursum tayi caraf tace a'a ku cigaba da kitson barin je in dauko, lady tace okay b carefully
"Hankali kwance ta mike ta fito, tana tafe wani shadow na binta, sam bata lura ba, ta shiga ta dau towel din, xata fito kenan taji an shake mata wuya tabaya tare da toshe mata baki, atsorace ta kwalalo ido, tana kokarin magana takasa.....
" ganin shadow din zungureren wuka yasata gigicewa.......


*Xarah Abubakar*
*Dedicated to Badia*

Xarah's Novel=???
[10/15, 11:01 AM] * +234 706 332 8523, : [08/10 6:49 pm] cute xarah
'
By ~ xarah buk?r




[10/15, 11:01 AM] * +234 706 332 8523, : [03/10 9:16 pm] Xarah
' *KURSUM*

By ~ xarah bukar

7? 0? ('


Dakyar ta kwace kanta tana hakyy, ta juyo agigice, ganin snake rike da xungureriya wuka fuskar ba annuri yasata kara kidi mewa, "snake tayi yake ta karaso tab da ita ta matse ta a bango tace ko kinyi ihu bamai ji balle ki xata xaa ceceki, daga ni sai ke...kiyi hakuri ki kyaleni plz....ta hauta da kakkyawan maruka ta ko wana angle a fuska, baki har yana zubda jini,
"Baki na rawa Kursum tace antee snake dan Allah karki kashe ni kiyi hakuri ki kyaleni plz...." hhh tunda kin shigo hannu dole kibi ancestors, ta dago wukan zata caka mata suka ji anturo kofa an shigo, atsorace tayi wurgi da wukan ganin lady tsaye ba annuri tare da prisoners guda uku..
"aguje Kursum ta karaso gurunta tana kuka, ta kalli fuskan ta dayay ja ga jini na xuba ta hanci da baki, tace pretty who did this ?? kasa magana tayi, saima kukan dayaci karfinta....." Ran lady ya baci matuka, ta karasa wajan snake datai tsuru tsuru gabanta na dukan uku-uku, ta shakota, dint I warn yhu to stay away from my property, "murya na rawa tace ba lafina bane I was just following orders, ta kara tamke ta, orders 4rm who ?? ....uhmm I dunno knw her name, munyi da ita kawai zata biyani idan nakashe pretty..." Lady tace datx good, ta kira daya daga cikin guards dinta tace bani wukan nan, ta mika mata, oya Ku rike min ita gam ku bani hannuta "akidime snake tace mi xaku min ?? lady tace alkawarina xan cika, ta dauki kayan dake wajan ta daure mata baki tamau sannan tasa wuka ta kille mata two fingers kattt kattt ....=?3?=?3?ba snake kadai ba hatta Kursum dake gefe saida ta tsorata ga jini sai tsiyaya yake
" snake dan azaba sai mukursusu take tana zubda hawaye, ga baki an tamke balle tayi ihu kotaji dan dadi..."lady tace kadan namiki yanxu buh next tym am gonna cut off ur head, ta kalli guards din tace ku gyaran wajan sannan ku kaikai ta clinic ayi treating dinta, ke kuma ta nuna snake da yatsa idan an tambaya hw cms, cewa zakiyi u had an accident wen closing d doors..
"Da sauri snake ta daga kai tace yes, I had a terrible accident, " tayi murmushi tare da ja mata cheeks, yauwa good gal ashe kingane......taja hannu Kursum suka bar wajan

Suna zaune tana goge mata fuska tace acikin su wa kike ganin ya bada order akashe ki, dan yadda snake tayi magana am sure mace ce, "Kursum ta sauke dogon ajiyar zuciya, I dunno, amma ina suspecting mutum uku, gimbiya, zee ko hajiya, " lady tace I don't tink hajiya nada wani motives akanki, tunda kince ba wani cikakken lapia gareta ba, ni aganina zee ce cox ita keda reason din kawar dake, tace hakane fah, koma dai miye Allah ya fisu, tankx to yhu am alive

Da safe
10.42am

Farkawa tayi tare da mika, ta yunkuro xata tashi taji wani irin azababben ciwo tsakanin cinyoyinta, ta dube jikin ta dako kaya babu , afirgice ta daga com4ta data rufa dashi takara tsorata ganin aika aikan daya wanxu, ta duba gefe, yana bacci hankali kwance, ta daddage ta daka mai duka, tsum ya tashi akufule....miye haka ??
"a hasale tace ola wat did u do ??
yay dariya, excuse me wat we did zaki ce, kokin manta ne...." tayi shiru tana son tuna abunda ya faru, ita dai tasan last nyt she was drunk, amma ina meerah take ? hw cms na dawo daki ??
"ta kalle shi araunane, I cnt biliv u took advantage of me.....yace my love kar kice haka plz, u knw I love u..." ta wurga mai harara, yhu stole mah virginity, I hate u n I'll neva 4give yhu....ya matso xai tabata, tayi ihu tare da wurga mai pillow, don't u dare touch me, infact i dnt want 2 c ur face again, just pack ur tinxx n leave...."yay shuru yana kallon ta daga bisani ya tashi yasa kayansa ya fice
"Meerah ta shigo da saurinta, zee miya faru naga ola ya fita rai bace, " ta harareta, don't play dumb ai kinsan abun da ya faru, tace ohh nikam bansan Komai...
"kar kimin karya just tell me wat happen last nyt.....ta nisa tace nima I cnt recall nasan dai we wia all drunk, bansan hw cms kuma keda ola kuka fara smooches, ni kuma daga nan I slept off...
" ta buga uban tsaki, wlh ya cuceni, I wantd mah husby to be my first, amma shegen nan yaxo yamin basaja, "meerah tace calm down, miye aciki atleast yanxu kin zama big gurl, ni yanxu fita xanyi amma barin hada miki hot ruwa ki gasa jiki....Ina zaki ??
"tace xanje ganin snake ne, kinsan ya kamata musan kota cika aiki, zee tace gaskia ne Allah sa a samu good news, " ta kece da dariya, don't worry, just chill up, yanxu xanje in dawo...



Prison

Kursum ce zaune da inna a visitors space, inna tace munyi waya da umma ta na gaida ki, hidima ya hanata xuwa, tana samun lokaci zata zo....."tace ba komai ma, umma ta nuna min kauna saidai Allah ya saka kawai. "ya akai fuskan kin kumbure, an miki duka ne ??
"tai murmushi, ba komai fah bugewa kawai nayi, ya hanifa??
Inna ta numfasa tace uhmm tana nan kalau, nida uwarta tamin rashin M, ta koreni daga gidan..." kwalalo ido tayi tace wace uwar ??
"Zainab mana, matar yazid din...agigice tace sunyi aure ne...." eh mana, ai baa daga auran ba, da ita akai.....innalillahi wa inna'ilaihi raji'un ta furta a tsoroce, tace shi kenan inna kashe min hanifa xatai...."karki damu baa abunda ta iya tunda umma na nan, mudai fatan mu ki fito lapia, "jiki asanyaye tace nifa kona fito banda gidan zuwa, inna tace ahab gida ba matsala bane, kinga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login