Showing 21001 words to 24000 words out of 45298 words

Chapter 8 - Kulsum Book 1 Complete Hausa Novel

23 Sep 2025

605

nid any1 to talk to kina iya xuwa kisame ni, kinji ?
" toh umma nagode sosai da kulawarki, aranta tace da umma ce mahaifiyar ta da nayi sa'ar uwa." ya dawo rike da maganin, ya amshi hanifa yace muje koh
suka mike zasu wuce umma taja shi gefe, my son plz karka ce xaka rabu sumy, yanxu yakamta mu taimake ta, kasan yan gidansu ba sonta suke ba,
'karki damu umma no matter wat ina tare da ita, I will 4ever luv her till eternity.
tayi murmushi, tnx my son, tayi sallama da kursum ta wuce gida.
shima yaja mota suka bar asibiti.

tana zaune a parlour nurse ta shigo tace hajiya lokacin shan magani yayi, "ta yatsine fuska ke nifa karki takura ni da magani, da safe ma nasha.
nurse tace kiyi hakuri, aiki na in kula da lafiyar ki, idan baki sha ba abakin aiki na, zee dake kallon tv taja tsaki ta mike, kun cika min kunne da surutu, "hajiya tace baa dole saiki tafi daki kiyi kallo.
"turo wan kofan ne yasata tsayawa chak, ganin su tare ga kursum rike da yarinya, ta bata rai, ku kuma da ga ina adaran nan ?
ko kallanta basuyi ba suka karasa wajan hajiya suka gaida ta, "ta amsa ayatsine ganinsu da yar yarinya da bazata wuce 1year ba, aranta tace Allah kadai yasan ina suka samota, "tayi gyaran murya, ina jin motsin yara, yazid kazo da baby ne ??
"kursum tayi caraf tace eh ya'ta dama ita naje dauko wa a bauchi.
Daga zee har hajiya sai da suka tsorata, lokaci guda suka ce badai shegiya bace.
tayi banza dasu, yazid yace ba shegiya bace
zee data gama kulewa tace kaine ubanta kenan
"yace bani bane amma daga yau nazama ubanta.

hajiya tace zainab kiramin gimbiya in ji daga bakinta, dan bazan yadda da shegia agidan nan ba......

Dam gaban kursum ya buga, Allah yasa kar gimbiya ta kufsa mata....

*Xarah Bukar*=??

*Dedicated to Bady Social*

~luv u all~=??=??=??
[10/15, 11:00 AM] * +234 706 332 8523, :


Page 5? 9? ('



Hankali kwance ta shigo palon, ganin kursum rike da hanifa yasa tasha jinin cikinta, aranta tace oooh family drama dinsu baya karewa.
"hajiya lafia kika naima na ?
Ta wurga mata harara, gayamin zakiyi ya akai sumy tayi ciki harta haihu bani da labari ?
" gimbiya ta kwashe da dariya, abu mai sauki ai ita zaki tambaya bani ba, "zee tayi caraf tace dama bakin ku daya, kun gama karuwanci ku tare ai dole ki rufa mata asiri,
Hajiya ta daka mata tsawa, ke banson hauka anan, tunda sunki magana kawai tadau shegiar yar'ta ta maida ta inda ta dauko ta.
"Yazid da takaici ya ishe shi yace babu inda xata , infact aurenta xanyi sai inga mai ce wa yar'mu shegia, " daga kursum har zee saida suka girgiza jin kalaman sa
Xee ta fashe ihu, baby akan karuwa zaka gujeni, toh wlh baka isaba, ke kuma kin gama iskanci a duniya shine zaki lake mai dan matsiyaciyar yarki tasamu uba ,"kursum data gama fusata ta nunata da yatsa, kince min karuwa nayi shuru, don't u dare insult my daughter....
"zee ta yi kwafa tace na zaga din shegia, du your worst....tass din kakkyawa marin da taji a kuncin ta yasa ta mut lokaci daya, " ya wurga mata harara, kara zakinta kiga abunda zan miki, marar hankali kawai, yaja hannun kursum suka hau sama.
Zee dake hawaye ta kalli hajiya tace ki taimaka kar ya aureta yabar ni , "hajiya taja tsaki, indai zai aureta aina ji dadi, barinta gidan nan shine farin cikina,
gimbiya tayi shewa, buki bidiri=?o? aure biyu zaai kenan, " akule zee ta kalleta, ke kuma yar bariki wazai kwashe ki ? "tayi fari da ido, ashe baki da labari toh ubanki ne zai kwashe ni, aure nan da kwana uku, " haushi da takaici ya hana ta magana, ta suri Jakarta ta fice daga gidan.

Har dakinta ya shigo da ita, ta kwantar da hanifa, ta kifa kai kan gado tana zubda hawaye, "yana tsaye yana kallonta, tausayi da tsananin sonta yaci gaba da ratsa shi, ya yarfe hannuwa gami da durkusawa a gabanta, " kukan nan naki na breaking heart dina, atleast say sumtim ko zanji dadi.
"Ta dago idonta da ya sauya launi tana dubansa, ta kwantar da kai tace ya yazid I don't deserve ur love saboda ni ba wace kake tunani bace, " yayi murmushi, ai nasan u wia adopted, hajiya ba mom dinki, kar kiyi tunanin kozan ki'ke dan baki da asali, "ta kalleshi da mamaki, aranta tace nikam ba haka nake nufi ba, inason gayama wace ce ni amma ina tsoron karka gujeni, " afili ta nisa tace yaya just go I need some space, ya kalleta okay I'll but promise me u won't cry again,
"tace yes I promise
"ok gud nyt

" ya sauko yama hajiya sai da safe ya fice daga gidan.

gimbiya tayi murmushi mugunta, yanxu inta auri shehu tazama queen of d house, shiyasa baza ta gayawa kursum cewa yazid yayanta ne ba, gwanda ta aure shi tabar mata gidan....hmm( wa'iyazubillah gimbiya kiji tsoron Allah, dukda munsan basu hada jiniba bai kamata kice haka ba ).


************************
Tana bacci taji an daka mata duka, firgigit ta tashi tana murtsuka ido,"miye haka zaki dakeni?
"Meerah tace nayi mamakin ganin kine, yaushe kika zo ? Zee ta gyara kwanciya, ke nifa jiya da daddare na shigo, tension yamin yawa datx y nazo ke kuma as usual bakya nan,
Meerah ta kwalalo ido, galfrnd wana tension, gayamin miya Sameki, "humm ta nisa, ta fyade mata biri har wutsiya
" meerah tace anya cousin sis dinki ba jazz tama ya yazid ba, ta gama yawon duniya harda shegia gareta but still he is willing 2 marry her, "zee tace babu wani jazz, dama yana dason yara, ni yanxu bansan ya xanyi ba, ga p.D yace mu bashi nan da sati biu, " meerah tace karki damu muna da hope ai nasan detective zai samo komai akanta, ita kuma gimbiya ki shareta naga alama matar ba mutunci.
"aiko dai, ni bansan hw cms baba ya yadda da aurenta ba, koda yake datz his problem not mine.


Abba yayi doguwa ajiyar zuciya ya kalli umma yace narasa miyasa kike son yazid ya aure yarinyan nan alhalin kuma har ciki shege tayi, " ta bata rai, haba alhaji karka ce haka, kowa arayuwa yana da nasa laifin dan ya aureta aiba haram bane,
"ya nisa yace toh shi kenan xanje wajan shehu naima mai auranta, amma kisani duk abunda ya faru nan gaba babu ruwana, " umma tayi murmushi, babu abunda zai faru sai alheri, yace toh nidai nagama magana, yadau hulansa ya fice.


Tun daga wannan ranar wata irin soyayya suke gudanarwa mai cike da kauna, wani lokaci abin yakan baiwa kursum mamaki, shin dama zuciya takan iya son abunda ta tsana da fari ,domin ko taki ko taso ayanxu tasan dan zaman da tayi da yazid takamu da sonshi, dan ba karamin kula da hanifa yake ba......

Salma ce tazo gidan, suka gaisa da samira dake rike da hanifa, "samira Ina kike samu pretty gal ?
" tayi dariya tace ai diyar Antee sumy ce, "salma data cika da mamaki tace sumy na daki ? Tace eh tana nan.
" ta shigo dakin, kursum dake zauna tana shafa mai tayi dariya, kawata yanxu nake shirin calling dinki, salma tayi yake, nima kasuwa zani shine nabiyo, yau baki je office ba, "eh kwana biu bana zuwa, dayake ya'ta bata jin dadi.
Salma tace wai dagaske yar' kice , nidai ban yadda ba, sam baku kama,
" kursum ta sauke ajiyan zuciya, ta tashi ta rufe kofan dakin da mukulli, taja hannu salma suka zauna kan gado, tace kawata yau xan gayamaki sirrin rayuwata, ta tsara mata komai tun daga ranar da mahaifiyar ta tayar da ita har izuwa yau, "ba karamin tausaya mata tai ba tace Allah yaji kan sumy, ni aganina it better ki gayawa yazid gaskia yasan cewa shine uban hanifa,
" kursum ta nisa, inason gayamai ina tsoro karya gujeni, "salma tace karki ji tsoro, ba karamin sonki yake ba am sure he will understand idan kika gayamai, tace toh I will try idan nasamu chance, " wana chance kuma kike naima inji salma, kinsan already kinyi committing babban crime by impersonating a dead person , wlh d earlier d better, ki gayamai da wuri tun kafin yaji abakin wasu,
"Jikin kursum yay sanyi ba kadan ba, dole ta gayamai yau idan yazo," kawata nagode sosai da shawaranki, salma tayi murmushi, Allah yasa adace kawai, nizan wuce yanxu, kidai tabbata kin gayamai, kursum tace toh, ta mike ta raka salma har bakin gate, salma tace wai make faruwa ne, dazu naga wasu mata da niki nikin akwatuna sun shigo,
"Haba dai nikam banga kowa ba inji kursum
Salma tace OK sai dai munyi waya, sukayi sallama ta wuce.

Samira!! samira!! " da sauri ta fito daga kitchen, gani Antee sumy, kursum tace ina hanifa ? , tayi bacci nakaita daki....
"wasu mata ne sukazo dazu bansani ba?
samira tace yan'uwan gimbiya, biki suka zo , suna bangaran baki
kursum ta kwalalo ido waje, wa xaiyi aure a gidan nan ? ,"Antee baki da labarin baba shehu zai auri gimbiya gobe...
" kasa magana tayi dan takaici, afusace ta wuce dakin gimbiya
Gimbiya na baje adaki sai lissafi kayan dazata siyo take, kursum ta bango kofa ta shigo, tafara wurgi da kayan gimbiya, yau dole kibar gidan nan, gimbiya tace kursum miye haka ?
"Ta wurga mata harara, ban taba sanin ke makira CE ba sai yanxu, ashe ke kika tura acewa ex mijin sumy tayi aure tabar gari, toh yau karya ki takare dan nima yanxu xan fasa kwai, ke kibar gidan nikuma dama nasamu mijin aure.
"Gimbiya tayi tsuru tsuru tabbas dagaske kursum take ba alama wasa, tana iya wurga ta waje, ta nisa tace kursum kiyi min hakuri nasan nayi laifi, ki bari idan na auri Shehu saiki tona asiri.
Kursum data gama kulewa tace baki isa ba, u must leave yanxu nan, ta shiga tura akwatu nan ta waje, " gimbiya dukta gigice tarasa abun cewa, can dabara ta fado mata, tace kursum naga mahaifiyar ki.......

"Chak ta tsaya, karya kike, so kike ki raina min hankali

gimbiya tace wlh dagaske nake, ta zazzage kayan ta, ta dauko wani karamin pink hankie da takarda aciki ta mika mata
Kursum ta amsa, na miye wannan?
" tace mahaifiyar ki taban ranar data kawoki wajena,
"da sauri ta bude, ba wasu rubutu masu yawa bane, " kursum aka rubuta daga sama, daga kasa akasa lovely Mom......
Agigice ta kalleta, wace ce mahaifiya ta?

"gimbiya tace ba kowa bace face umma dake zuwa gidan nan......
Dammm, lokaci guda zufa yafara keto mata, umma !! umma!! ta kira yafi a dirga, Umma y did u abandon me, u'r such a nice woman, " kuka kawai take hankali tashe, sai yanxu ta tabbatar shakuwar su da umma ba abanza bane.........


*Xarah Bukar*=??

*Dedicated to Bady social*

~luv u all~=??=??=??
[10/15, 11:01 AM] * +234 706 332 8523, : [19/09 7:54 pm] Xarah bukar
' '
~Luv u oll~=??=??
[10/15, 11:01 AM] * +234 706 332 8523, : [16/09 10:09 pm] Xarah bukar
' '


Page 6? 0? ('

Ta dago idonta daya sauya launi tsabar kuka, ta kalleta tace kin cuceni, kinsan umma ce mahaifiyata shine kika boyemin har nayi falling in luv da yayana na jini bansani ba, Y ?, miyasa kike min haka ??
"Gimbiya tayi wiki wiki da ido, kiyi hakuri, mantawa nayi ban gayamaki ba, tunda yanxu kin kasani ba kuka zakiyi ba, tattarawa zakiyi ki koma gidan ta.....
Haushi da takaicin kalamata ya hana kursum ce mata uffan, afusace ta fice takoma dakin ta ....


Baba shehu ne tare da abba suna xantawa, "abba yayi dariya yace nazo nai mawa da'na aure ashe kaima auran xakayi....." Yayi yake yace kasan aure lokaci ne, idan yazo dole ayi, ashe ya'yan namu sun shirya sai aure kenan, "Abba ya murmusa, shine dai ya nace yana sonta ,kasan yaran zamani sai abunda suke so
" baba shehu yace ai gwara ayi auran nan da sati biyu zaifi, dan nagaji daganin zainab ba aure, "abba ya numfasa, ba zainan nake nufi ba, yar wajan hadiza data dawo kwanaki nake nufi, " dif annurin fuskan baba shehu ya dauke, aranshi yana mamakin karfi halin irin na alhaji Imam, wato karuwa ya zaba akan yar'sa.....
Ya kirkiro murmushi dole yace xainab da sumayya duk ya'yana ne, karma ka wahalar dakan ka, na bawa danka ita har abada, idan kun shirya ana iya auran asati biyu kacal....
"ba karamin dadi Abba yaji ba, burinsa bai wuce yaga yazid yay aure, yama baba shehu godiya sosai Burinsa yaga yazid yay aure, suka tsaida rana nan da sati biyu kacal, sunyi hira sosai, daga bisani daddy yamai godiya ya fice.

Baba shehu kaman ya fasa ihu dan haushi, da sauri yay dialling no din p.D....
"hello detective ya ake ciki ne ?
p.D yace Alhaji munata bincike dai, nan da sati daya zan kawo report din komai...
" okay, ka gaggauta cox we are running out of tym, p.D yace ba matsala munsa kan aikimu.


Har dare tana zaune a daki ba mafita, taci kuka harta gaji daga bisani ta tashi ta dauro alwala tahau salloli.

Washe gari aka daure aure baba shehu da gimbiya, babu wanda ke farin cikin aure, "sai shewa suke a parlour suna dariya, Hinde kawarta tace wai ina masu gidan ne ?? naga tunda mukazo babu wanda ya tarbe mu
" gimbiya taja tsaki, aini ba ruwana dasu tunda nazama matar gidan, ina samun dukiyar su xan gudu bazasu kara gani na ba....hinde ta kwashe da dariya, gaskia kawata kinyi dabara , ko gidan nan kika samu kin more ba kadan ba, nidai kima mijin naki magana yay employing dina a company dinsu, "gimbiya ta balla mata harara tace keda kike nurse a psychiatric hospital miye na kwalaman aiki da mijina, indai aiki kikeso xan baki,
Wana aiki zaki ban ?
"ta murmusa tace aiki ne mai sauki , kinga nurse din hajiya ta tafi jiya, so xaki zama in charge of kula da lafiyan ta da bata magani
Hinde ta bata rai, shi maganin bata iya sha sai an bata.....gimbiya tace ke wawiya ce wlh, maganin dazai gusar mata da kwakwalwa nakeso ki bata, kinga idan dosage yamata yawa zata fara hauka saimu kaita psychiatric, shine kadai zaiza insamu dukiyar gidan nan hankali kwance=?
?
" kin samu dukiyar ni kuma fah ? inji hinde,
"haba kawas idan nasamu 50-50 xamuyi mana
Hmmm kawai hinde tayi, tasan halin hafsatu da kudi, amma zatai aikin.


Shiga na alfarma tayi ta fito rike da hanifa, ta leke dakin hajiya, chan ta hangota kwance kan gado tana bacci, karasa wa ciki tayi ahankali, ta kare mata kallo, aranta tace Allah kadai yasan maike damun hajiya, ta lura she is alwyz depress, ta janyo blanket ta rufeta sannan ta fita

Tana sauko wa suka bita da ido, ko kallan su batai ba tayi waje, hinde tace itace kursum ? "gimbiya ta yatsine fuska, itace fah, amma banda case da ita already matsalolin rayuwa sun mata yawa.

Yana zaune cikin mota, ta bude ta shiga, ta kalleshi tai murmushi, sorry 4 keeping u wait
"ya lumshe sexy eyes dinshi yaja mota ,yace am not complaining, ya taba cheeks din hanifa, cutie bakya magana sai murmushi alwyz, " kursum tace datz wat u have in common, kasan jini baya karya
"yace I don't understand, jinin wa kuma ?
Da sauri ta share xancen tace I cnt wait 2 c umma, kwana biyu nayi missing dinta, plz ya yazid

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login