Showing 6001 words to 9000 words out of 22316 words
break.
Tuni suka fice suka bar sa tsaye mussamman Ameenatou da tayi wani irin tsalle.
Tsayawa ya yi kawai yana tunani duk da rigimar yarinyar shi kam birgeshi take sosai.
Ameenatou zama tai ta cigaba da shan danyen Mangoron ta kamar dole.
Furera da Lantana suka zo.
"Ameenatou dan Allah kiyi hakuri ba za mu kara guduwa miki ba."
Harara ta dalla masu kan ta ce, "e da kuka tafi kuka bari ya tsalamun duka a Duwaisatu na ba."
Furera ta ce, "Dan Allah kiyi hakuri Googo Ameenatou."
Ameenatou ta yi tsaki kan ta ce, "Banzaye jikokin masu sai da daddawa sai kuzo ku zauna ai."
Jiki na rawa suka zauna kamar iyayensu sun basu umarni.
Lantana ta ce, "Ni kam wancenn Onkul din na mun kyau yasin dama ya aureni ya kai Ni birni."
Ameenatou ta tabe baki, "tab wallahi bai kai onkul Al-ameen dinmu kyau ba Kaka ta ce fari ne sol kamar bature,ke tsaya ko son shi kike? Aradu in kina son shi mu tura mai sakon soyayya yadda na ga ni Film dinnan."
Lanatana ta rufe fuska "ni ysn ina son shi tom."
Ameenatou ta ce, "Fures dauko mana takarda da biro Aradu mun zama an binni ,zanna fada ku rubuta me za asa."
Furera ta dauko ta karda da biro.
Ameenatou ta gyara zama.
Yawwa rubuta" Salamu alaikom,dilla ma bani in rubuta ai nima na iya burutun ehee."
Nan ta fara.
_"Onkul aradu tonda nigganka nafaddarijiyar sonkkaninakefa danAllah ka sonnnikarka kacebakasona,inkakisonimituwa, zanyi,dagamasoyiyarka *lantus* kowar,fures,da,goghoameenatou,inajira,kajojjmuyi,aure,mutaibbinni._
Akayi zannen wata markadaddiyar HEART mai kama da ayaba agefe.
"Yesh wallahi ni yar binni ce yara na iya kalaman soyayya fa yanzu fures ki tashi muje mu kai,ke kuma Lantus ki tsaya amaryar onkul Ibrahim."
Suna zuwa Ameenatou ta ce....
_*BANA GANIN SHARHI FA😟KO A TSAYA NE?*_
_LITTAFINA NA KUDINE DUK MAI SO ZATA TURO DA KATIN 300 TA WANNAN NUMBER 08103080717 SANNAN TA MUN MAGANA AWATSP TA NUMBER KO KUMA ATURA TA ACCOUNT 1453215759 Aisha Abdullahi Sani Acess Bank, THANK YOU OLL,SHARE& COMMENTS FISABILLAH🥰_
_*Urs Xayyeesherthuo🤍*_
[12/1, 3:25 PM] +2348037420816: °°°°°°°°° _*AMEENATOU*_
_('Yar Kaka)_
*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍🏼*
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
*https://www.facebook.com/106494781436168/*
_RUBUTAWA_
_*Xayyeesherthul-humaerath*_
_SADAUKARWA_
_*Nura Sada Nasimat, Allah ƙara Daukaka Oga.*_
_*Domin Farincikin ki kawar arziki irin albarka Ameena Abubakar*_
_NOBLE WRITERS ASSOCIATION ABAR ALFAHARI NA,NA GAIDAKU DUKA,SON SO FISABILLAH🤍_
_*LITTAFINA NA KUDINE NAIRA DARI UKU⚠️*_
*FREE PAGE-7*
_*KALAMAN SOYAYYA*_
_Kowasu Masoya Basa Da Burin Da Ya Wuce Kasancewar Su A Tare,Amman Ni Burina Ya Bambanta Da Na Su, Domin Kuwa,So Na ke Na Kasance A Zuciyarka Dukkan Bugun Numfashi, Ka Tuna Da Ni, Tare Da Sakin Murmushi A Fuskar Ka,Ina So Na Rayu Da Kai *RUHIY*_
_*SHARARRUN NOVEL GROUP,INA FARINCIKI TARE DA TAYAKU MURNA CIKE DA ALBISHIR CEWA ADMIN DIN KU TA SAI MAKU AMEENATOU DAGA FARKO HAR KARSHE ZA KU KARANCE KYAUTA🥰YO BAN MA SAN SUNAN ADMIN DIN TAKU BA FA (African Black Cofee)KUJI DADINKU KAMAR YADDA TA BUKATA*_
_______
Suna zuwa Uncle ya tsaya yana kallonsu kawai ganin Ameenatou na ta washe baki kuma ta kasa magana.
"Ah Meena Me ya faru? Ina fatan lafiya ko?"
"Uhumm uhumm Onkule dama Lantus ce ta aiko mu kawo ma wannan."
Ta mika masa.
Karba ya yi,ya bude.
Ya rasa ma ta ina zai fara karatun domin shi dama ba wata cikakkiyar hausa ya iya ba,bare kuma ta wa innan hamshakan.
Mika mata ya yi, "Karanta wannan yaren na ku ban iya ba ni kam."
Kara washe baki ta yi tana, "Wai cewa ta yi fa sonka take."
Cike da mamaki ya tsaya kallon Ameenatou kan ya kalli inda Lantana take.
Hada ido su ka yi ta yi wani fari da ido tana rufe fuska da Hannunta.
Murmushi ya yi, "owk to ki kirata kuzo office ku sameni."
Ameenatou harda tsalle ita mai hadin aure.
"Ke Lantus ta shi muje wallah yana sonki murna ma fa yake,wai kuma muje ofish ina ga ma maganar aurenku za ayi aradu."
Tuni Lantus aka tashi adole za aje gun masoyi.
Ameenatou ta ce, "Dilla mara kunya ba haka ana yi ba,tsaya ki ga nice agaba sai ke,sannan Fures a baya ,yanzu ai kin zama amarya, kuma tafiyar yan gayu za mu na yi har muje ofish din."
Tafiya suke suna karairaya kamar zasu balle,idon kowa a kansu masu dariya na yi.
Suna shiga ya kara sake masu wani hamshakin Murmushi.
"Yawwa maza ku shigo." Cewar Uncle
Ya kalli Lantana, "Ke ce ko?"
Washe baki tai tana kallon shi,ana murza ido.
Bulala ya janyo ta bayansa nan take ya bata rai.
"Maza kuyi nildon anan wajen."
Nan fa ciki ya fara durin ruwa.
Wani irin hadiyan yawo Ameenatou tai ganin zabgegiyar dorinar sai da hanjin cikin ya yi sufa..
"Onkul Wallahi Noyin Me,Lantana ce."
Lantana na kuka ta fara, "Onkul Kayi Hakuri wallahi ba ruwana, Ameenatou ce ta ce haka."
"Onkul wallahi ban da ni su biyune ka yi hakuri dan Allah." Cewan Furera.
Fara zabga masu bulalan ya yi yana, "ina ku bakwa da kunya? Wato kina sona ko? In zo muyi aure? Ke kuma meena ke ce mai hadin aure ko?"
"Onkul ka yi hakuri wallahi,na rantse ba ruwana ka yi hakuri,wayyo kwakwallar jikina zata fada, onkul kashi na ke ji wallahi zai fito,bulalar da zafi,wayyo duwawuna,wayyo jikina,kwakwalwata za ta fashe, kashina zai fito."
Ban da Sambatu ba abun da Ameenatou take tana ihu da kuka,tuni dalibai suka hadu suna kallo ban da sautin dariya ba abun da kake ji a makarantar.
Ameenatou na samun hanya a guje ta bar makarantar tana kuka,Lantana da Furera suka bi baya.
Gida ta shige ta baje a tsakar gida tana ihu.
"Wayyo Allah na Kakata na shiga uku, wallahi Onkul ya kashe ni,wayyo cikina kashin zai fito na shiga uku."
Kaka ta zaro ido tana, "wani ja'irin ya taba mun ke a karkarar nan? Tabbas yaro bai san zafin wuta ba sai ya taka yi shiru ka fadamun."
Tashi tai aguje ta nufi bayan gida sai da ta zubda kashin cikinta kaf sannan ta fito tana.
"Kaka Onkul Wata Mie si Niem ne ya dinga jibgarmu kaman sanayi taga dusar wake, wai kawai fa dan mun rubuta masa takardar soyayya Lantana na son shi.".
Kaka ta kyalkyale da dariya, "Yoo har ma kin sa na ji sanyi araina,ai ba haka ake nuna soyayya ba,zamaninmu lokacin da na ke son kakanki kin san ya nayi har ya fara sona?"
Ameenatou ta washe baki, "Aa fadamun Kaka."
Kaka ta gyara zama
"tunda na gan shi na ji cewa na fada a kogin son shi, Alokacin ina jin kunyarsa,sosai fa in fada miki,amman kawai sai Kakata ta bani shawara ta ce kullum in dinga wanka da kwalliya ina tafiyar yan mata ina rangwada aduk lokacin da muka hada ido kin san me nake masa?"
Ameenatou ta ce, "Aa yi sauri ki fada mun kaka."
"Hmm wani irin fari da ido na ke masa sai ya yi suman tsaye akwai ranar da tun da ya tsaya kallona ya kame har na tafi kwannan sa daya a haka sai da washe gari naje wucewa ya motsa,daga nan fa ya kasa hakuri sai ga Malam Mudi mahaifinsa agidanmu yana ataimaki dansa Aba shi ni in ba haka ba zai mutu,hmm Kakanki ya soni fa kamar zai mutu."
Ameenatou ta fashe da dariya.
"Kambala'iiiiiiiiiiiiiii ashe su kaka ansha soyayyar yan gayu yasin kaka yasha kallo dan yi mun inga."
Da Kaka tayi wani fari da ido sai da Ameenatou ta fadi kasa dan dariya.
Kaka ta ce, "ai wannan ma kadan na miki da na miki dayan suma zaki yi ina ga yarinya.
Ameenatou ta ce, "Aradu kaka kin iya soyayya, haka zamu na ma onkul amman wallahi yanzu sai. Mun rama tsafgennan da ya mana ba ci bulus ba."
Kaka ta ce, "Yoo ai kaf garinnan ni nake koya masu soyayya da duk wanda zaije zance sai yazo na fada masa abun da zai ce fa,bakiji wasu na ce mun Innar Soyayya ba,hhhh yarinya ni da SOYAYYA ai tamkar shan ruwa a modane,kin ga kakan me gari? Shi da babansa har dambe sukai zigidir akaina kowa sai ni,yoo ina zan iya niko nace Haliluna dan Amana kadai na ke so,ranar aurena kuwa ansha kuka gun samarin karkararnan da kam ta yi dadi arayuwa,chaaii inna tuna Halliru masoyi na kamar inyi kuka ana can."
Ameenatou ta ce, "Kaka Masoyiyar Halliru kenan."
Kaka ta galla mata harara , "Ja'ira bar ni ina kewar Halliru Masoyi Mussamman inna tuna yadda muke zuwa diban ruwa tare."
Ameenatou ta ce, "nikam na ji,yunwa nake ji kuma wallahi hum humm gobe sai Onkul ya yi bayani da larabci."
""""""""""""""
Washegari
Tare suke zasu tafi makarantar kamar kullum.
"Aradun Allah onkul bai ci banza ba,yau dinnan zaku ga me zan masa,kuma kaka ta fadamun yadda xa ayi ya soki wallahi sai ya aureki ehee."
Su dai su ka yi tsit suna binta da mamakinsu yau sune a makaranta tun karfe bakwai sun ruga kowa zuwa .
AMEENATOU ta shiga ajin ta kulle kanta tana, "kar ku shigo fa abu zanyi ehee ban ce ku shigo ba."
Sai da ta gama abun da take sannan ta bude suka shigo.
Ban da dariya ba abun da Ameenatou take,kuma taki fadin me ke faruwa kawai dariya take tana, "Walahi anjima akwai kallo."
Uncle Ibrahim ne ya shigo nan take ta bata rai ya kalleta yana masu dariyar kyeta.
"Ah yau kune da Safe haka? Kuma ba rigima? Lallai jiya bulala ta yi aiki."
Hararsa tai azuciyarta kuma tana fadin, 'aiki ma ai sai ka zauna zaka tabbatar ysin."
Da ƙasaitarsa ya zauna akujerar zamansa nan take ya yi wata irin kara sai da ya fado akasa.
"Wayyo Allah duwa.......
_LITTAFINA NA KUDINE DUK MAI SO ZATA TURO DA KATIN 300 TA WANNAN NUMBER 08103080717 SANNAN TA MUN MAGANA AWATSP TA NUMBER KO KUMA ATURA TA ACCOUNT 1453215759 Aisha Abdullahi Sani Acess Bank, THANK YOU OLL,SHARE& COMMENTS FISABILLAH🥰_
_*Urs Xayyeesherthuo🤍*_
[12/1, 4:28 PM] +2348037420816: °°°°°°°°° _*AMEENATOU*_
_('Yar Kaka)_
*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍🏼*
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
*https://www.facebook.com/106494781436168/*
_RUBUTAWA_
_*Xayyeesherthul-humaerath*_
_SADAUKARWA_
_*Nura Sada Nasimat, Allah ƙara Daukaka Oga.*_
_*Domin Farincikin ki kawar arziki irin albarka Ameena Abubakar*_
_NOBLE WRITERS ASSOCIATION ABAR ALFAHARI NA,NA GAIDAKU DUKA,SON SO FISABILLAH🤍_
_*LITTAFINA NA KUDINE NAIRA DARI UKU⚠️*_
*FREE PAGE-9*
_*KALAMAN SOYAYYA🌹*_
_Ina Sonka! Ina Sonka!! Ina Sonka!!! Duk da kawancer a zahiri sau uku kawai na furta amman a zuciya ta ban san adadinsa,kasa aranka ina sonka kuma zan ci gaba da sonka har Karsshen Numfashi na_
.........Haka kuwa yan fadar mai gari suka dawo ajigace domin ba damar kama Ameenatou.
Tana nishi ta ce, "Furera ku tsaya muje gidan Hajiya Jummala mai dan wake."
Nan kuwa suka dau hanya.
"Assalamualaikum Baba Jummala mun zo sallama." Cewar Ameenatou.
Lekowa Matar tai tana, "Toh! Ameenatou 'Yar Kaka yau kuma nan aka nufo?."
Ameenatou ta washe baki, "Eh Wallahi Baba Jummala Binni zamu koma da Kaka Gobe shine na zo ki sallameni."
Kallon su ta tsaya yi sama da kasa da alamun tana kitsa wani abu aranta.
Can kuma ta ce, "To shikenan ai dole in sallameki Ameenatoun Kaka jirani."
Nan Ameenatou ta kara washe baki
"Yawwa Baba Hajiya Jummala Dan Allah ki zabomun raken mai zaki dan Allah addu'ar ma mai zaki da kuma magaryar ma,Allah miki albarka Goggo Baba Jummala mai kusunbin kudi."
Fitowar da jummala za ta yi sai gata dauke da tabarya .
"Ki zo zan sallameki, tabbas zan sallameki har da rake mai zaki ma da su magaryar."
Ameenatou na lura Baba Jummala da gaske take nan kafa mai naci ban baka ba gudu take su Furera na bin baya.
Baba Jummala kuwa ce take, "Yoo wai ba za ki tsaya in sallamekin bane? Ku tsaya mana ja'irar yarinya kin manta satan rake da magaryar da kike mun har zaki zo kice in sallameki ai gwada ma ku bar kauyennan ko ma huta da jarabarku ke da kakarki duk kun bi kun addabi mutane."
Sai da suka isa gidan kaka tukun suka tsagaita da gudun.
"Yawwa Yasin Na gaji gobe kuma kuzo da sassafe muyi sallama in ba haka ba baruwana da ku,kuma inna tafi binni ba zan dawo in dauke ku."cewar Ameenatou.
Lantana ta ce, "Tab Goggo ysn ko diban ruwa ba zan je ba sai nazo munyi sallama."
Furera ma ta ce, "Nima tun wuri zan fita ai."
Da haka sukai sallama Ameenatou ta shige gida.
"""""Washegari kuwa da sassafe sai ga Lantana anzo yiwa Goggo Ameenatou sallama.
Karfe Bakwai daidai Baba Audu da drive sun iso.
Ameenatou sai washe baki tana, "Baba Audu ina Onkul? Kaka ta ce da Onkul za ku zo mu ta fi ko shine mai tuka motar? Tab wannan ma mummuna ba onkul dina bane."
Baba Audu ya ce, "Oh Allah Ameenatou kya tsaya kina numfasawa kan ci gaba da magana ko? To Uncle dinku ya yi tafiya amman na san cewa kan mu isa shima ya dawo dan jirgi zai biyo."
Tabune fuska tai kamar za ta yi kuka, "Baba Aradun Allah na fasa zuwa binin indai Onkul ba zai zo ya daukeni ba,ni wallahi Onkul ne zai kaini binni amotar shi zani." Ta karasa maganar tana fashewa da kuka.
Sai ga kaka ma na hawaye ana jan majina.
"Yanzu Audu dan Allah Ba za ka zo da Al-ameen domin farincikin Ameenatou ba? Haba Audu,to nima na fasa tafiya binin mun hakura."ta karasa tana goge hawaye da majina da zaninta.
Sannan halin kaka sarai zata iya komai dan Ameenatou Yasa Baba Audu dafa kai yana sallallami
Baba Audu ya ce, "Subhannallah Iya ki rufamun asiri, Ameenatou Kiyi hakuri kinji Uncle dinki na nan dawowa shi zai kai ki Skul ma in sha Allah."
Ameenatou ta ce, "Ka rantse Baba ka san bakyau karya."
Murmushi ya yi kan ya ce, "To Ameenatoun Iya Na rantse."
Kallon Kaka Ameenatou tayi kan ta ce, "Kaka kin ga yaronki ya rantse kuma in karya ya yi wuta zata ci shi ba ruwanmu kijo mu tafi binin kawai."
Nan Kaka ta bi Ameenatou suka shige Mota tana yiwa su Lanatana byebyer.
Suna hawaye tana yi masu dariya.
"""""Tafiya ta yi nisa domin kuwa har Su Ameenatou sun isa garin Abuja.
Motarsu na shiga get din ta Al-ameen ma na shiga atare.
Baba Audu ya kalli Ameenatou , "Alhamdulillah Menon Kaka ga yayanki taren kuwa muka iso."
Tuni Ameenatou ta washe baki tana kokarin ture kofar motar ta fita.
Da sauri driven ya fita ya bude mata.
Aguje ta zura gaban motar Al-ameen tana, "Onkul Al-ameen....
Saura kiris ya bigeta ya ci birki....
Tsaki ya yi cikin zafin Rai ya fito..........
Waiwaye kan mu fara asalin dramar ya kamata ace masu karatu su san.
*Wace ce kaka?*
*Wace ce Ameenatou?*
Kuma *Wanene Al-ameen?*
Kaka Matace Ga Marigayi Malam Tare da 'Ya'yansu biyu tilo aduniya Abdullahi (audu) mahaifin Al-ameen tare Hafsatu (Hansai) mahaifiyar Ameenatou.
Allah ya yiwa mahaifin Ameenatou rasuwa tun kan ta zo duniya, ya yin da kuma mahaifiyartama ta bishi aranar da ta haifeta.
Kaka ta yi kuka matuka na rashin yarta ya mace daya tilo amman ba yadda ta iya sai mika dangana tare da karban diyar da ta bari kawancer mahaifinta Dan chiranine bai da iyaye a kauyen bare ko da akwai su Ba za ta taba barin Ameenatou gun su ba, tun haihuwar Ameenatou Audu ya so kaka ta koma binni amman ina sam taki ta ce, sai Ameenatou ta taso a kauyen da mahaifiyarta ta taso.
Hakan yasa Ameenatou ta taso a sangarce kuma ashagwabe ban da fitina da tsokana ba abun da ta iya saboda ko me zata taro kaka zatayi kane-kane ta tsaya mata komin girman laifinnan kuwa.
A suffar kyau Ameenatou kyakkyace har makura, chocolate color doguwa kuma mai madaidaicin jiki domin da shekarunta take tafiya a yanzu tana da shekara goma sha uku cif aduniya.
*Al-ameen* shine babban 'Da ga Alhaji Abdullahi attajirin dan kasuwa daga zuwanshi cirani Allah ya bud'a masa,Matan sa biyu yaransa biyar .
Hajiya Maryam ita ce babba mahaifiyar Al-ameen,Nauwara sannan kuma Nusaiba.
Sannan Hajiya karama Zulaiha Mahaifiyar Hassana da Husaina.
Al-ameen kyakkywane Ajin Farko gabadaya karatunsa a kasar waje ya yi, bai da fara'a ko kadan duk randa akaga murmushi a fuskarsa kuwa abu ya kai makura,tun yana kasar waje yan mata ke binsa amman ko ajikinsa baya tasu ma,hasali kullum cikin wulakantasu yake,acewarsa bai ga abun sa wajen 'ya mace ba,a yanzu ya kammala karatunsa ya dawo Nigeria ya bude asibiti na shi na kan shi yana da shekara Ashirin da tara aduniya.
Ci gaban labarin.
Dankota ya yi sai da ta saki wani wawan ihu
Yana wa..........
*Zan ci gaba in sha Allah in ga ruwan comments*
_LITTAFINA NA KUDINE DUK MAI SO ZATA TURO DA KATIN 300 TA WANNAN NUMBER 08103080717 SANNAN TA MUN MAGANA AWATSP TA NUMBER KO KUMA ATURA TA ACCOUNT 1453215759 Aisha Abdullahi Sani Acess Bank, THANK YOU OLL,SHARE& COMMENTS FISABILLAH🥰_
_*Urs Xayyeesherthuo🤍*_
[12/1, 4:28 PM] +2348037420816: °°°°°°°°° _*AMEENATOU*_
_('Yar Kaka)_
*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍🏼*
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
*https://www.facebook.com/106494781436168/*
_RUBUTAWA_
_*Xayyeesherthul-humaerath*_
_SADAUKARWA_
_*Nura Sada Nasimat, Allah ƙara Daukaka Oga.*_
_*Domin Farincikin ki kawar arziki irin albarka Ameena Abubakar*_
_NOBLE WRITERS ASSOCIATION ABAR ALFAHARI NA,NA GAIDAKU DUKA,SON SO FISABILLAH🤍_
_*LITTAFINA NA KUDINE NAIRA DARI UKU⚠️*_
*FREE PAGE-8*
_*KALAMAN SOYAYYA💫*_
_Zan so ace idanunka zai daina kallon duk wata mace sai ni kadai,zan ji dadi in akace ba ka taba sauraren muryar wata bayannk,hakan zai farantamun in ya kasance ni kaɗai ke iya sanya murmushi a fuskarka,ina kishinka,ina kaunar *abin sona*_
_ka sani cewa aduk sanda na furta kalmar ka rayu dani,hakan na nufin rayuwace ta har abada zan yi farinciki indai zai kasance da kai *Annier*_
_______*Afwan masoya kwana biyu banda lafiyane*
Duwawuna,na shiga uku zasu kasheni sun tarwatsa mun duwawuna."
Uncle ya karasa maganar yana rike mazauninsa.
Mai yan aji zasu yi ban da dariya.
Ameenatou kuwa kallon shi kawai take ta fuske ba alamar dariya illa kura masa ido da ta yi tamkar ta samu T.V.
Ya ci gaba da magana, "Shikenan ina ga Shikenan sun ballamun duwawun bani ba zama." Afirgice ya bar cikin ajin yana Sambatu.
Yana fita