Showing 30001 words to 33000 words out of 33950 words
Daala yanayin Maleek ya sauya , gaba ɗaya ya tsinta kan sa cikin rashin walwala da Annuri. Ita kam Hasile farin ciki sam ba'a magana Haƙoran ta a bayyane suke cike da tarin nuna farin cikin ta . A haka suka isa cikin rugar Daaala..........!
[11/30, 7:40 PM] 🙂🙂🙂🙂: Mr.Romantic
#Mamanteddy
Fuskokin ko wanne su cike da Annuri tare da fatan alheri ga maleek suka shiga Izuwa babban falourn gidan . Room decorations din da aka yi blue ne da milk komai haka ya kasance ,sosai wurin ya ƙayatu hatta carpet din tsakiyar falon blue ne mai haske ba duhu sosai. Kallon su Maleek yayi yana ƙoƙarin shigewa Bedroom tare da cewa " Ku jira mu fito . Waye zai jira kan? Ina ai Maleek baka isa sam bamu san wannan ba . Cewan Najib da yake shi mutum ne mai matuƙar barkwanci . Rayyan ne ya katse shi da cewa " Kwarai Nima ba zan zauna ba ƙafana ƙafarsa don yanda yake atsume din nan muka sani daga shiga ya manta damu anan .....hahaha ƙila sai subahi zai fito . dariya suka sa na shaƙiyanci yayin da Najib ya cigaba da cewa " Please ka kula da ita sosai Maleek ,don Allah kar ka wahalar da yar mutane , kaga ƙarama ce sannan kuma virgin dole ka bi komai a hankali kar ka ƙaddamar mata , nasan halin ka nasan yanda kake faɗa ma yan iskan ƴammatan ka .....Kallon Su yayi yana Kai hannun sa tare da sauke Hular kan sa yana ɗan dariyar nan nasa tare da sosa ƙyaya don shi gaba ɗaya ya kosa ya ganshi daga shi sai ita .
Muryar Rayyan ne ya katse su a karo na biyu yana cewa " Kaga kai kace kana Son wannan yarinya Hafsat Maleek , don Allah kar ya zamana sai ka cimma manufar ka kayi ƙoƙarin wulaƙantata ,cikin mutunci ka ɗauko ta ,ka riƙe ta amana tamkar ƙanwar ka . Dariya Taufiq yasa kana yace " Ohhhh sai kace wata ƙanwarka wannan Abu yayi yawa . Ni nasan ƙanina ba zai ci amana ba , ba ya zulunci sai dai a zalunce shi ,don haka yanda kuka yi masa ita ma a faɗa mata ta riƙe mun Ƙani Amana ,kar ta wahalar mun dashi don yana mata Haukan So .! Fashewa suka yi da Dariya har da Maleek don tabbas maganan Taufiq ba karya a ciki son da yake mata har yayi masa yawa ,shi da kansa yasan hakan. Jiyo dariyar dake tashi yasa Hasile saurin kame jikin ta tsoro yana shigar ta , Tana zaune ƙafafun ta bisa ƙasan carpet din dake gaban Bed ɗin suka fara shigowa ,ko wannen su gabza² maza a tsaye. Ɗago da madaidaitan idanun ta tayi tana zuba wa bisa inda suke shigowa . Duka sun cika mata bedroom din. Ƙasa tayi da idanun ta Zuciyar ta na buga mata da ƙarfi . Waye mijin da aka aura mun ? Sannan me yasa ya Aure ni? Shiru tayi tana sauraren sokanan su da suke yi na amarya Barka da zuwa . Ita sam ta rasa gane waye Angon, gyefen ta Maleek ya zauna yayin da Taufiq ya zauna a Bedside drower , Rayyan ɓangaren ta na hagu. Sai sauran da suke tsaye wasu suna zama a Resting chair ɗin dake kallon gadon da hasile take . Tab wannan shi ake ce ma Auren ƴan boko! . Amm yanzu dai kun ga bai kamata ku fara kalle mun Fuskar mata ba ,Ni zan fara ganin Abu na. Zaku iya tafiya sai zuwa wani lokaci .
Sakin baki Rayyan yayi ,yayin da Taufiq yace " Yayi kyau mara kirki , rabu dashi muma duka muna hanya .
Dariya Rayyan yayi kana yace " Kaine sabon shuga muyi masa Uzuri ,ka dai san mene na faɗa maka ko? Dariya Yayi kana yace " Yeah. Miƙewa duka suka yi don sun Fahimci hasile ba mai surutu bace,sannan kuma ba zata iya sakin jiki dasu ba a yanzu. Sallama suka yi masu yayin da Maleek ya biyo bayansu suna ta miki shakiyanci.........!
[11/30, 7:40 PM] 🙂🙂🙂🙂: Mr.Romantic
#mamanteddy
Kallon sa Hasile tayi nan taga ya sakar mata murmushi yana daga mata gira tare da fara shafa mata lallausan soson wankan a jikin ta yana fara wanke ta tsaf duk da yanda jikin ta ke rawa amma hakan bai hanasa kammala koman sa a tsanaki ba ,don shi kan sa dauriya ce kawai yake yi . Haka idan yayi yunƙurin yin wani abu sai ya tuno da abubuwan da suka faru tsakanin su a wancen lokacin baya . Da wannan damar yasa Hasile ta sha a hannun sa a wannan lokaci , sleeping dress ya bata ta saka yana kallon ta , idanun sa duka suna kan ta da yanda komai nata ke rawa yanda Breast din ta suka yi masa ƙyaaam yasa shi jin wani irin yarrrrr . Abin ka ga Likita mai hali irin nashi ƙwarto 😹a da baya , a hankali yasa hannun sa yana shafa laɓɓan sa tare da kai harshen sa yana wasa dashi bisa saman labɓan nasa yana motsawa tare da furta " Mango shape ne breast din ta. Wow❤️ lumshe idanun sa yayi yana jin tamkar yaji su a hannun sa yana murzasu da sarrafa su yanda yake so. Xanyi barci Yaya....Okk...Okk muje ki kwanta . Ya katse ta yana maganan cike da in'ina . Ba musu ta matsa tana takawa tare da nufar ƙayataccen gadon nata. Kwanciya tayi yana ja mata blanket, kana ya ɗan sun kuya kusa kunnen ta yana cewa " Hafsat bari na shirya na watsa ruwa na fito. Ok Yaya na! Ta furta tana lumshe idanun ta . Juyawa yayi cike da takon sa yana nufar Privacyn .
**
Sauke baƙin Gilashin sa yayi na tsaban rashin mutunci kana yace ma Billy "Are You mad? Ke wacce irin mahaukaciya ce? Har kina tsammanin na Aure ki? Ni Ruslaan ? Tattara maza yanzu ki bar mun cikin gida , i don't want to see your face again .
I do not want you , I want to never see you Again here! leave......! Yayi mganan a matuƙar harziƙe . Sauke hannu Billy tayi idanun ta sunyi rau² hawaye na zubo mata na tsananin bakin ciki da nadama . Cikin ɗan ɗaga murya ta furta " Baka isa ba Ruslaan"No" . Babu inda zani , You can not force me for a while i do not leave.
Wani irin huci yajah mai ƙarfi tare da miƙewa yana daka mata Tsawa hannun sa yasa yana fincikar ta tare da jan ta kiiiiiiii har zuwa farfajiyar cikin gidan . hannun ta tasa tana kara banbare kan ta tare da fashewa da kuka tana cewa " Ruslaan ina son ka , i really love you , and you can't force me to Go , I will stay ....! Na tsane ki ,You destroyed me kin lalata mun komai . Kai Ku fice mun da ita , bana son Ku ƙara barin ta tazo inda nake. Wasu securities mata biyu ne suka ja Bilkisu tana ihu suka fice da ita daga gidan cikin wulaƙantarwa da Tijara . Dama ƙarshen gantali kenan. Duk wanda bai natsu a gidan iyayen sa ba wannan kaɗan ne bisa abubuwan da zai faru dashi .
**
A hankali take lumshe idanun ta sam ta kasa motsi ga dan zullumin dake shigar ta , musamman jin yanda tayi Maleek ya kwanta lamo a bayan ta yana jawo ta jikin sa tare da Rungume ta . Mutsu² ta fara yi tana ƙoƙarin ƙwace kan ta , a hankali ya furta " No Ba zan Miki abun da baki so ba Hafsa, duk da zanso ki bani dama a yau mu raya sunnah mu zama cikakkun ma'aurata ,but if you don't like it, I will not force you just saboda zabin raina ba . Hummm. Numfasawa tayi kana ta a hankali ta furta " Kace zaka bani labarin inda ka fara sanina da jin soyayya ta .
Murmushi Maleek yayi yana lumshe idanun sa tare da fara bata labarin haɗuwar shi da ita na farko a lokacin campaign din Daddyn sa , a Wannan lokacin kuma da umma suke sayar da nono, maganan da ta fara hadasu ta farko shine " Yaya na dan Allah ka bani Ruwa na Bama Umma na , bata da Lafiya. Ba ki duba yawan mutanen ba a wannan lokacin yarinta ke dai tun da kawai Kinga ruwa a hannu na yasa ki zuwa inda nake kai tsaye. Kallo ɗaya na fara jin abu azuciyata wanda har yau nake jin wannan abun shine soyayyar ki Hafsa . Yanda kike da yanda naga soyayyar umma a ƙwayar idanun ki yasa Ni jin matuƙar tausayin ki da kuma son ki. Ina matuƙar ƙaunar ki Hafsa ,kimun Alƙawari ba zaki rabu dani ba har abada , ba zaki cutar da rayuwa ta ba don na buɗe Miki sirrin cikin ta .
Shiru Hasile tayi na kusan mintuna biyar , Zuciyar shi ta katse da tsoro ko zata ce masa a'a . Hafsat baki SO na ko?. A'a Ni na isa Yayana! Ina tuna Wancen lokacin ne ,sannan kuma naga ka sauya sosai tayi maganan tana Dariya . Wani sanyi yaji ya kama zuciyar sa . Shikennan Hafsat kiyi barci sai da safe . Yaya na amince kayi mun duk abin da kake so .kayi mun Alkawarin ba zaka cutar dani ba . Jikin sa ne ya hau kyarma don bai kawo hakan da wuri daga gare ta ba .
Hannun sa yasa yana Rungume ta ƙaaaam tare da jin ɗumin jikin ta , a hankali yake kissing din bayan ta zuwa saman wuyan ta ,bargo yaja masu yana fara Addu'oin zaman lafiya tsakanin su kana ya fara Sarrafa ta ta ko ina , ita dai Hasile kwanyar ta ya fara daina dauka don bata san abin haka yake ba . Y...y... Yaya...yana ....Muryar ta ya katse shi da yake aikin matsa nonon ta yana shafa gadon bayan ta tare da kai fuskar sa yana shaƙar tsakiyar breast din ta . Please sorry my princess,daga yau zaki zama yar gari. Yayi maganan cikin wani irin murya yana manna labɓan sa bisa kasan Cibiyar ta yana kissing wani irin yarrrrr taji wannan yasa ta ƙara yin lamo.... Kusan mintina goma suna a haka can naji ihun ta ta kwarma da uban ƙarfi tana ƙanƙane shi tare da fashewa da ihun azaba........gani nayi ya ƙara rufa masu bargo da sauri yana Rungume ta jikin sa ,ganin bana iya hango komai yasani cewa To sai mu haƙura hakan nan muce anan tammat bi hamdulillah!💃🏻💯 .
Allah ka yafe mana kurakuran da muka yi shiba tare da sanin mu , Allah Ubangiji ka Bamu ladan abin da muka rubuta na alheri Amin .
Labarin ban so nayi shi a iya haka ba , but kunsan matsalolin da muka dingi samu dole tasa na dakata a hakan ,kun san al'amaran yau da Kullum . Ina maku fatan Alheri, kuma ina godiya ga masu yabawa da jinjina mun da nuna soyayya gare Ni ina alfahari daku tare da fatan Allah yasada mu da alherin sa .
Taku
Ayshatou Maman teddy
08081202932
[11/30, 7:40 PM] 🙂🙂🙂🙂: Mr.Romantic
#Mamanteddy
Suna mishi shaƙiyancin su . A falourn gidan ya bar su , don gaba ɗaya baya ta kan su a halin yanzu . Jikin sa har rawa yake yi , wani irin sanyi yake ji yana ratsa zuciyar sa wanda ya rasa ya zai kira abun , ganin komai yake a yau tamkar a mafarki . Ba tare da ya koma Bedroom din ba kai tsaye ya nufi kitchen don yi ma cook din shi maganan abun da zasu buƙata . Dai-dai yana shirin isa ne ma'aikaciyar ta fito sanye cikin shigar ta ,ta masu Aiki . Barka da dare yallaɓai . "Kallon ta yayi kana cike da fara'ar da bata san shi dashi ba ya amsa ta da cewa " Barka Binta , meye a ƙasa wanda zamu.... Kamin ya ƙarike ne ta yi saurin cewa " Akwai different dishes Wanda zasu kai kala uku ,ciki da Pepe meat . Ɗan shiru yayi kana yace ki haɗa mun komai a one tray yanzu ina dawowa . Ok sir. Ta furta tana saurin juyawa tare da fara aikin da ya sakata. Shi kuwa fridge ya nufa yana ɗaukar lemo da Ruwan roba yana nufar Bedroom din dashi .
**
Ɓangaren Rayyan da Sakina Tun bayan faruwar wannan Al'amarin Sakina bata ƙara zuwa companin ba , ta gummaci ta zauna zaman yunwa da bakin ciki a cikin gidan nasu. Duk da a yanzu taji labarin yanda Rayyan yayi arziƙi ,wanda a da baya take masa kallon banza talaka ba tayi tunanin waye mahaifin sa ba , Da kuma tasirin zugar mahaifiyar nata akan haka zata kare a talauci wannan yasa ta juya masa baya ,bawai don bata son shi ba . yau wane gari ya waya? . Abun kamar wasa mama ne taga Sakina ta daina zuwa wurin aiki ,anan ne a wata yammaci ta same ta don jin meke faruwa ?. B tare da wani bata lokaci ba ta sanar mata da Waye Rayyan a yanzu da kuma yanda arziƙin sa ya bunƙasa . Ashe asalin mahaifin sa Ma'aikacin CVN ne ,yana tsaka da Aikin ne Allah yayi masa rasuwa tun Rayyan na ƙarami haka ya taso bai san mahaifin sa ba . A haka ya girma cikin rashi da rashin galihu . Bayan rabuwar su da Sakina ne Abubuwan suka faru duk wani kudi da ya kasance na mahaifin shi na tsawan Wancen shakarun aka dawo ma iyalin shi da su . Kasantuwar Rayyan shine kadai ɗa ga Sir Abubakar buba yasa Duk wani dukiya ta hannun sa ya biyo . Da wannan da yake Allah mai azurta bayin sa ne a duk lokacin da yaso yau Rayyan ya zama fitaccen hamshaƙin mai kuɗi ,wanda Ni sakina sai dai na ƙare a mai masa shara da goge-goge .......!
[11/30, 7:40 PM] 🙂🙂🙂🙂: Mr.Romantic
#mamanteddy .
Tun da Mama tajiyo wannan Al'amari wanda ya ɗaga mata hankali ainun, tun daga nan damuwa ya taru yayi mata yawa tare da nadama . Tabbas Allah shine me Azurta bawa a duk lokacin da yaso . Yau gashi wanda suke ganin sa banza ba komai ba ya zama komai Bama wurin su kaɗai ba a duniya baki ɗaya. Tun daga Wannan Rana Sakina ko nan da ƙofar gida bata fita , A yanzu ta fara yanke mawa Zuciyar ta Amincewa da ma nema auren nata ,duk da Yawancin su masu Aure ne kuma talakawa babu ɗaya mai rufin Asiri . Belloti ne mijin shaima'u zuciyar ta ya fara bata umarnin Amincewa dashi ta Aure shin ,wannan yasa a wata yammaci da yazo zance ta yi masa Amincewar ya tura magabatan sa babban gidan su ,don amsan Auren nata Acan suke yin komai ....A daren Da belloti yayi mata Albishir da iyayen shi suna hanya , kuka Sakina ta zauna tana yi kashirɓan kana ta miƙe tana nufar Makwarari tare da dauro Alwala don tayi ma kanta addu'ar haƙuri da dangana . Itakam Mama sam ta kasa bata Haƙuri don bata da bakin yi mata hakan, sai dai kukan zuci da nadama , Wanda a bisa Sallayar barci yayi awaon gaba da ita bata kuma farka ba sai subahi . Idanun ta sun kaɗa sunyi jahhh haka sun kumbura saboda tsaban kuka . Muryoyin su take ji sama ² Cikin ɗan ɗaga murya taji Muryar Inna tana cewa " Wai kai ba zaka fita ka Bamu wuri ba haka ? sakinan fa bata farka ba , tun daren jiya kaƙi motsawa wannan wani irin rashin kunya ne ,a gidan sirikar ka?
Gigif Sakina ta miƙe don a tunanin ta Mafarki take yi ba gaskiya ba , don tasan ita da kuma ƙara jin Muryar Innar Rayyan sai dai kuma a wata rana don bata tsammanin zata ƙara ganin ta har abada . cikin sauri Sakina ta miƙe tana kallon Inna da ke zaune bisa Tabarmar Mama . Cike da mamaki da ganin hakan ba gaskiya bace ta furta " Innaaaa...Inn. Na'am Sakina nice dai Inna a gaban ki , ba mafarki kike ba . Maza ɗauki buta kije kiyi Alwala . Juyawa Sakina tayi tana kallon Mama dake share hawayen nadama , Nan ta kara juyawa bisa Wani kujerar mai zaman mutum daya inda taga Rayyan gaba ɗaya hankalin sa a kan ta yake . Yana bin ta da kallo kaman zai caraf da ita. Saurin baya tayi tana furta " Rayyan...! Rayyan kaine ? Mama mama mafarkin...Sakina ba mafarki kike yi ba kaman yanda kike tunani , Rayyanu ne dai Wannan kuma Inna ce . Zubewa Sakina tayi a ƙasa tana fashewa da kuka mai ratsa zuciya . Wayyo Ni ALLAH na! Inna don Allah ku yafe mun bisa abubuwan da nayi maku . Kiyi Haƙuri Inna .
Kayya! Habawa Sakina ya isa! Shikenan...komai da ya faru ƙaddara ce kuma Allah y rubuta Hakan zai faru , bamu da tsimi ko dabara dole sai ya faru . Dukan mu sai Fatan Allah Ubangiji yasa wannan Aure ya kasance mutuwa ka raba . Kallon su Sakina tayi cike da rashin fahimta a tunanin ta Bello ne ake maganan . Cike da sanyi ta furta " Mama Iyayen bellon sun sami su Baba ne . Kamin Mama ta bata amsa ne Rayyan ya katse ta da yake tashi daga inda yake yana takowa zuwa gaban ta . No" ba wani Wanda zai Aure mun mata indai ina raye , sai dai kuma idan na mutu , Sakina a jiya aka maida Aurena dake . Fatan ban yi laifi ba don nasa ka an fasa Wancen . Tsayawa Sakina tayi tana kasa furta zance ko guda . Sai wasu irin marayun hawaye dake zubo mata . Rayyan zaka zauna dani? Rayyan duk abin da nayi maka kana nufin ka yafe mun ?. Tsakanina da dake babu tuna baya kan abin da ya wuce . Na yafe duk abin da kika yi Sakina .